Showing 117001 words to 120000 words out of 188614 words

Chapter 40 - FURAR DANƘO COMPLETE

Ammah. Da ga haka su Hussain suka juya cikin

sanyin jiki da basu ta

ɓ

a tunanin zasu iya ji akan Mawaddat da sukai ƙololuwar tsana a cikinsu ba dalilin fifitata da mahaifinsu yay sama da su da mahaifiyarsu. Mubeen ma sai kawai ya kama hawaye....

     Sauran ƴan rakkiyar amarya sun

ɗ

ura ciki suma. Wa

su farin ciki ya kawosu wasu ko gulma da jinjina inda ALLAH ya kawo Lulun. Duk irin yanga da jin kai da izza irin tata ta ƙare da aure a getto eria irin haka? Kai lallai da mamaki koda yake tarihine ya maimaita kansa tunda haka itama mahaifiyarta tayi, sai

dai akwai banbanci sosai a yanayin tsarin auren. Wasu ma harda dariyar mugunta wasu ko tausayinta suke ji a nasu ganin taci baya gaskiya. Wasu ko tayata farin ciki suke ALLAH ya kawota matakin da ko wacce

ɗ

iya mace ke jin alfahari da

ɗ

aukaka. Abu mafi

ɗ

au

kar hankali tarbar mutuntawa da suka samu daga ahalin ango duk da yawansu. Ammah kam da ga ciki su Aunty Nasara na shiga da Lulu ta taso ta rungumeta a jikinta. Haka ma ƴan uwanta sai faman musu lale marhabun akeyi. Ajiyar zuciya Lulu ta dinga saki da sake

lafewa aikin Ammah, dan wata irin nutsuwa taji tana ratsa mata sassan jiki da

ɓ

argo batare data san dalili ba. Duk da bata san wacece ita ba, ba kuma ta gani fuskarta abinda matar tai mata ya sata jin ƙaunarta. Bayan kakarta Dada Ammah ce mace ta biyu dat

ai mata runguma irin ta mahaifiya, a hankali hawaye suka shiga ziraro mata daga cikin hular alƙyabbar tsigar jikinta na wani irin tashi. Adda Fati babbar yayar su Ammah da suke uba

ɗ

aya ce tazo ta kama hannun Lulu aka shiga da ita ƙuryar

ɗ

akin Ammah da aka

gyara dama dan tarbar amaryar, shiyyasa kowa ya fito aka dawo falo da

ɗ

ayan

ɗ

akin dan kowance a gidan dama

ɗ

akuna uku ne a falonta.

        Gida ya sake amsar harami tako ina, dan ƴan kawo Lulu basu wuce ba sai kusan biyar da rabi na yamma. Lulu na can ƙ

uryar

ɗ

akin Ammah tare da su Amrah dan ita dai fa babu ƙawa, dama da lafiya-lafiya ne da Nadiya ce zata kasance da ita. Sai dai ta riga ta jingine tarayyarsu a matsayin tarihi ita kuma idan ta

ɗ

ana tarkon tafiya bata waiwaye. An tara musu abinci da abin sh

a kala-kala har da su fura mai ƙyau da tsafta. Aiki su Amrah suka shiga cin nama da furar nan dan sun musu da

ɗ

i. Da farko dai Afrah zata fara wani iyayi Amrah tai mata garga

ɗ

i da tuna mata kashedin da Mommy tai musu. Hakan yasa ta dawo hankalinta, sai da

suka bu

ɗ

e abincin kuma taji

ɗ

an

ɗ

ano sai ta ware ta hau ci. Duk abinda suke Lulu na kwance lamo a gadon Ammah tana kallonsu kawai. Kanta ke mata wani irin masifar ciwo, dan tana cikin matsanancin buƙatar kayan shaye-shayen ta matuƙa. Kwana bakwai fa kenan b

ata sha komai ba, kai ai tayi ƙoƙari matuƙa. Har ji take ana mata mutsu-mutsu a brain, ga hayaniyar bikin nan na matuƙar caja mata kai itama. Dan ma nan

ɗ

in da aka kawosu su ka

ɗ

ai ya mata da

ɗ

i, duk da sunajin hayaniyar amma da sauƙi ba kamar suna a wajen b

a. Su Aunty Saliha basu wuce ba sai bayan magriba su, ƙin shigowa sukai mata sallama dan karsu takalo ta, bayan wucewarsu ma cikin gidan ta fara lafawa da mutane, dan dj da su Mubarak suka sa ya kwashi mata duk anyi waje. Tuni su Amrah ma da ke jiyo sautin

ki

ɗ

a suka gudu suka barta ita ka

ɗ

ai a

ɗ

akin. Batace musu komai ba sai lumshe idanunta da tai barci ya kwasheta, cikin mintina ƙalilan

zazza

ɓ

i mai zafi ya rufeta ruf ta hau rawar sanyi, ga fanka na juyawa a

ɗ

akin ta kasa tashi ta kashe ta. Barcin take a wa

hale ga mafarkin mahaifiyarta........





       

         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

0903318

1070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





7





........Wajen ƙarfe tara ALLAH ya kawo aunty Bilkisu

ɗ

akin zata

ɗ

auki kayan biki data

ɓ

oye dan bama facalolinta da zasu wuce. Da sauri ta

ƙ

arasa gaban gadon tana ambaton sunan ALLAH. Ta kai hannunta a goshin Lulu dake barci. Zafi zau har tana jin harbawar jijiyoyin kan nata. Bargo taja ta lullu

ɓ

a mata, sannan ta kwashi abinda tazo

ɗ

aukar ta fice. Bata san yin kwakwazo hankalin mutane ya dawo

nan, dan haka ta sallami facalolin nata sannan ta koma cikin ra

ɗ

a ta sanarma Ammah da ke a cikin danginta da zasu kwana. Hankalin Ammah ma ya tashi, ta miƙe cikin hikima ta shiga bedroom

ɗ

in, itama dai tatta

ɓ

a goshin nata tai, sai kuma ta juyo tana kallon

Aunty Bilkisu.

      “Yanzu ya za'ayi kenan? Dan nima bana son kowa ya fahimta baki baka san yanda na wani yake ba”.

     “Hakane Ammah, to kodai a kira Hydar, sai ya samo mata magani”.

    Ɗan jimm Ammah tai na tunani, sai kuma ta

ɗ

an sauke ajiyar zu

ciya da fa

ɗ

in, “Kirashi

ɗ

in to. Ki kuma turomin Auntynku”.

          Da to Aunty Bilkisu ta Amsa tana fita, sai da ta fara zuwa tai kiran aunty Amarya da Ammah tace kafin ta wuce sashen samarin gidan. Duk suna waje wajen dj balle ga ƴammata dama cike da g

ida, dan kusan duk

ɗ

akunan ma a kulle suke, sai

ɗ

akin Smart ne da ya nuna haske ke tabbatar da mutum a ciki. Sallama tayi aka amsa mata sannan ta shiga. Shi da Ahmad ne kawai a

ɗ

akin, dan abokansu su kam yau duk kowa ya kama gabansa tunma da safe kasancewa

r gobe idan ALLAH ya kaimu Monday kowa zai koma kan aikinsa. Ahmad da ke zaune yana shan fura ya dubi aunty Bilkisu da murmushi yana fa

ɗ

in, “Aunty Babba ke da kanki”. Murmushin ta mayar masa da fa

ɗ

in, “To ya na iya Ahmad, amaryarku ce babu lafiya”.

     

“Ya Salam! Miya faru?”.

  Ya fa

ɗ

a da sauri. Dai-dai nan Smart ya fito da ga toilet da alama wanka yayi, sai dai sanye yake da jallabiya sai ƙaramin towel yana goge sumar kansa. Su biyun duka ya kalla saboda jin abinda Ahmad ya fa

ɗ

a, da son jin amsar da Au

nty Bilkisu zata bada. Cikin damuwa ta ce, “Zazza

ɓ

i ne da ciwon kai mai zafi. Gata can cikin bargo tanata rawar sanyi ma”.

       Smart ya

ɗ

an lumshe ido ya bu

ɗ

e, sai kuma ya

ɗ

auki turare ya

ɗ

an fesa da fa

ɗ

in, “Inaga hayaniyar nan ce....”

    “Hakama Amm

ah tace, shiyyasa ma tace a kiraka”. Aunty Bilkisu ta katsesa da sauri. Ɗan Basket

ɗ

in da yake ajiye magunguna ya

ɗ

auka, sai kuma ya dubi Ahmad da fa

ɗ

in, “Ina zuwa”. Kai ya jinjina masa da mata addu'ar samun lafiya. Su kuma suka fice. Cikin gidan da sauƙin

mutane dan duk ana waje wajen dj, sai ƴan tsofaffin ne da suka gaji sukai zamansu. Aunty Amarya ce ta taresu tun a farkon shigowa tace su biyota. Binta sukai sashenta, falon babu kowa sai yara da aka kwantar, kuma duk yaranta ne, dan ita danginta ma duk s

un wace sai ƙanwarta budurwa da zata kwana tana kuma tare da su Maryam. Kai tsaye bedroom

ɗ

in ta suka shiga, Lulu da aka maido nan tana kwance a gado cikin bargon da Aunty Amarya ta lullu

ɓ

a mata. Aunty Bilkisu tace “Yauwa nan aka maidota ashe?”. Amsa Aunty

Amarya ta bata da “Eh nan

ɗ

in yafi ƙarancin hayaniyane”. Sai kuma ta kalli Smart da ya zubama gadon idanu kawai batare daya ƙarasa ba. Katseshi tai da fa

ɗ

in, “Hydar ƙaraso, Bara a samo ruwa tasha magani, sai dai banajin ma tunda aka kawota gidan nan taci

wani abu. Ko a

ɗ

an samo mata abinci? Ko tea haka ko”.

      A hankali ya ce, “Ko tea

ɗ

in dai zaifi”.

     Babu jimawa Aunty Amarya ta dawo da tea da ruwa. Tana ajiyewa suka fice ita da aunty Bilkisu, sai lokacin ya ƙarasa gaban gadon. Da ga tsaye ya kai

hannu kan bargon ya

ɗ

an yaye ka

ɗ

an idanunsa suka sauka akan ƙyaƙyƙyawar fuskarta. Kamar ko yaushe yau ma babu kwalliya, sai wani irin sirrintaccen ƙyawu data ƙara fiye da yanda ya santa. A karo na biyu bayan ranar dinner daya riƙe mata hannu ya ta

ɓ

a jikint

a yanzu ma. Saukar hannunsa mai sanyin danshin ruwan wankan daya fito ya sata bu

ɗ

e idanu kamar a

ɗ

an zabure. Cikin sa'a kuwa suka fa

ɗ

a cikin nasa saboda shima kallonta yake. Sake waro idanun tai da ƙyau, sai kuma ta kai hannu ta buge masa nasa hannun da ha

r yanzu ke akan goshin nata tana hararar sa. Cikin ƙarfin hali ta ce, “Kai kuma waya gayyatoka nan?”. Yanda tai maganar da son yin masifa sai dai babu ƙarfi yaso bashi dariya, amma sai ya danne abarsa baiyi ba, sai ma kaiwa zaune da yay a bakin gadon har j

ikinsu na gogar juna sai dai ita a bargo take, kanta ya

ɗ

an kifo yana raba hannayensa gefe-da-gefenta ta kasance a tsakkiya. Idanunta data sake rufewa ta bu

ɗ

e da sauri jin saukar numfashinsa saman fuskarta duk da akwai ƴar tazara a tsakaninsu, ta sake wats

a masa harara ta ce, “Kai kuma wai miye haka? Kake yi”.

       Karan farko cikin

ɗ

an lumshe idanunsa da bu

ɗ

ewa a lokaci guda ya motsa lips

ɗ

insa dan shima dai ciwon kansan nan na tare da shi a yau ma yini guda. Dan ma yanata addu'a da shan addu'oi wajen M

alam sannan Abba yay masa kamu

ɗ

azun da magrib shine ma ya

ɗ

an samu barci sai yanzu ya tashi yay

ɗ

an wanka zaiyi sallar isha'i da shafa'i da wutri aunty Bilkisu taje. “Zan dai yi Madam. Amma first ina son sanin mike damunki?”. Yay maganar cikin tausasa har

she sosai.

      “Meya ruwanka malam nifa bana son shishshigi ka sani”. Itama ta fa

ɗ

a cikin tsiwa da takurar yanayin kusancin nasu.

    “Inafa na sani, sai dai yanzu da kika fa

ɗ

a zan kiyaye. Amma yanzu dai ni ba fa

ɗ

a nazo muyi ba, tashi kici abinci kisha

magani”.

    “Nace maka ina buƙata ne?”.

  “Basai kina buƙata ba ai”. Ya bata amsa yana

ɗ

aura hannunsa saman bargon zai yaye. Tattaro bargon tai ta da sauri ta tattaro cikin hannunta zata fisge daga nashi. Hakan yasa ya ja shima, itama ta ja, ya ƙara ja

, itama ta fisga cikin sake fusata duk da bata da wani ƙarfin kirki a jikinta. Ga bakin masifar sai motsi yake alamar magana take son yi amma bata fita. Da

ɗ

an ƙarfi yaja kasancewar ƙyaleta kawai yake dama, aiko ya

ɗ

age bargon. Gaba

ɗ

aya ta tattaro da hann

unsa da bargon ta fisgo cikin takaici sai kawai ya biyo su shima ya fa

ɗ

a mata a jiki fuskokinsu kan na juna kowa na shaƙar numfashin

ɗ

an uwansa, lips

ɗ

insa a kan nata. Sosai zukatansu suka hau dokawa da sauri-sauri a tare, sai dai kowanne da dalilinsa. Lul

u da wani shu

ɗ

a

ɗɗ

en al'amari mai matuƙar zafafa zuciya da ƙonata ya fara son hasko mata a memory tasa dukan sauran ƙarfinta ta turesa jikinta na rawa. Hakan bai sakashi yin ko gezau ba, sai dai shima ya matsar da fuskarsa da ga kan nata, sai kuma ya

ɗ

agata

jininsa na wani yamutsawa. Zaune ta tashi tana ƙoƙarin sauka a gadon kamar wadda ke neman rasa nutsuwarta dan jikinta rawa yake, yay saurin dakatar da ita cikin sassarfar harshe shima. “Ina kuma zaki je?”. Ganin tana cigaba da janye bargon zata saukan ya

riƙota da sauri. Harara ta watsa masa da idanunta da suka ka

ɗ

a sosai. Ga jikin nata rawa yake da gasken fa. Magana take son yi amma ta kasa, sai idanunta dake cikowa da ƙwalla. Mamaki sosai hakan ya bashi, amma sai ya sake yinƙurin riƙota.

           Hann

unta ta fisge, sai kuma ta dafe kanta wasu hawaye masu zafi na sake wanke mata fuska. Idanu ya zuba mata ganin yanda jikinta ke ƙara ƙarfin rawa, hakan ya matuƙar sake

ɗ

aure masa kai da zuciya, dan yanayine bawai mai nuna ƙin da take masa ba matsayin wanda

bata so ko tafi ƙarfin aurensa, ba kuma kuya bace. Al'amarin nata kamar dai like wadda ta tuna wani mummunan al'amari mai firgitarwa da ciwo a zuciyarta da yay kamanceceniya da yanayin da suke ciki. Kanta ta sake girgizawa da sake yinƙurawa zata ƙarasa sa

uka ya miƙe da sauri ya zagaya gabanta. Cikin nuna kulawa da son maidota a nutsuwarta ya ce, “Kinga Please relax, ko mima zuciyarki ke son ayyana miki ba haka bane ba, koma ki kwanta kinga baki da lafiya”.

        “Idanunta da sukai masifar ka

ɗ

awa da ja t

a

ɗ

ago ta zuba masa. Sai kuma taja da baya da ga kusa da shi har yanzu dai da alamar bata samu nutsuwar da yake buƙatar ba. Shima sai ya matsa

ɗ

in da kallon ƙofa ya kuma sake maido idanunsa kanta. “Kin gane bana son wani ya fahimci akwai wani abu a tsakani

nmu sa

ɓ

anin abinda suke kallo a bayyane. Ki daure zuciyarki na roƙeki koma mi kike tunani ki ajiyeshi gefe”.

        Yaraf ta koma saman gadon ta zauna, hannunta dafe da kanta muryarta na fita da rawa da

ɗ

an kaushi ta ce, “Ka kira min wata a cikinsu bazan

iya zama da ga ni sai kai a

ɗ

akin nan ba in har dole sai jikinka ya ta

ɓ

a nawa”.

      “Wancan ma mistake ne, bakuma za'a sake ba, Kinga ga tea kisha sai kisha maganin ki kwanta”.

      Tabbas yanda yake mata magana a nutse ya taimaka ma ƙwaƙwalwarta waj

en dawo da ita hayyacinta kan cewar bafa abinda ke mata kai-kawon bane ba. Sannan kuma tunda take da shi bai ta

ɓ

a aikata mata makamancin hakan ba, lallai ta yarda mistake

ɗ

inne kamar yanda ya fa

ɗ

a. Hakane, ƙwarai hakanne mistake ne. Zuciyata ta shiga sake

tabbatar mata. Sai ta fara sauke numfashi a hankali a hankali jikinta na ƙara samun ƴar nutsuwa. Gadon ta koma ta zauna ta jingina da fuskar gadon bayan taja bargon ta rufa, sai ya koma shima ya zauna a baki-baki da ƴar tazara a tsakaninsu yana sauke ƙaram

ar ajiyar zuciya ya miƙa mata kofin shayin da har ya

ɗ

an fara hucewa..........





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kum

a saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





8





........Kai ta girgiza masa alamar bazata sha ba. Sai ya ce mata “Please ko ka

ɗ

anne! Kinga magani zaki sha”.

     Yanda yay maganar da

ɗ

an dafe kansa shima ya sata amsa dan har yanzu dai tafi buƙatar ya fitan ko zata fi samun daidaito yanda ya kamata. Kwankwa

ɗ

ar shayin tai kamar ruwa kawai duk da akwai

ɗ

an sauran zafin. Tasha kusan rabi ta miƙa masa kofin, amsa y

ay baice mata komai ba ganin ta

ɗ

an sha. Ba tsoron magani take ba, dan haka ta amsa tasha shima salin alin, sai kuma ta zame ta kwanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login