Showing 54001 words to 57000 words out of 188614 words

Chapter 19 - FURAR DANƘO COMPLETE

number daya lalubo. Bugu uku aka

ɗ

aga, yay ƙaramin murmushi da fa

ɗ

in, “Barka da hantsi sir”. Amsar da aka bashi da ga can ta sakashi sakin murmushi. Sai kuma ya

ɗ

an shafo kansa alamar jin kunya tamkar yana gabansa. “Am sorry Sir

na

ɗ

auka laifina. Yanzu ma ina son zuwa gaishekanne shiyyasa nace bara naji inda kake”. Ya

ɗ

an yi shiru alamar saurare. Sai kuma ya amsa da “Okay gani nan zuwa in sha ALLAHU”.

         Tafiyar mintuna ƙalilan da bai wuce ashirin ba ta kaisa babban stadi

um

ɗ

in da coach

ɗ

in nasa yace masa yana acan. Wajen ya ƙayatu matuƙa. Babu yawan hayaniyar mutane sai isu-isu ƴan wasa da ke ta tsalle-tsalle alamar training sukeyi saboda wasan sada zumunci da suke shirin zuwa kudancin ƙasar. Tunda ya shigo wajen

ɗ

aya da

ga cikinsu da ya fara ganinsa ya saki wani irin fito daya jawo hankalin sauran suma. *_“Capten!! Carpten!!”_* suka shiga fa

ɗ

a cikin ihun da ke nuna tsantsar farin cikin ganinsa. Murmushin Smart ne ya sake fa

ɗ

a

ɗ

a, shima ya shiga

ɗ

aga musu hannayensa duka bi

yu har ya ƙarasa gaban Trainers

ɗ

in nasu da ke kallonsa shima da murmushi. Har cikin rai yana matuƙar son yaron, ya kuma ci buri a kansa dan Smart ya iya gara ƙwallo mai suna ƙwallo ta gaske, dan ma mun kasance a ƙasa irin ta Nigeria da mai alfarma yafi ma

'iyi da tuni wani labarin ake akansa ba wannan ba. Amma duk da haka shima ya damu wasu dama na barin ƙasar ƙaddara ta toshe su. Sai dai ALLAH mai hikima duk da tarin damammakin da yaron ya samu tun yana da shekara goma sha takwas komai yaƙi motsa kansa a i

nda yake. Hannunsa ya kamo da ga hanashi risininawar da yay niyyar yi, “Yarona irin wannan ƙiba haka anya kuwa kana motsa jiki?”.

       A yanda coach

ɗ

in yay maganar ya saka Smart yin ƙaramar dariya da shafa kai yana

ɗ

an dudduƙar da kansa da fa

ɗ

in. “Sir

ina nan a yanda ka sanni girman rigane kawai”.

    “Bari nace to. Amma badan na yarda ba. Ykk to ya kwana biyu? Tunda ka samu aikin nan ka

ɓ

uya gaba

ɗ

aya ko?”. Ya ƙare maganar yana jan hanunsa suka ƙarasa kan wasu kujeru da ke gefe ka

ɗ

an. Smart da har yan

zu bai bar murmushi ba ya ce, “Sir aikinne bai barin motsin kirki. Amma kuna raina sosai”.

            “To Alhamdullah babu dai wata matsala kuma ko?”.

      “Da sauƙi dai Sir”.

   “A cigaba da haƙuri, komai yay farko zaiyi ƙarshe. Fatanmu dai ALLAH ya

warware mana abinda bamu da ilimin sani akansa”.

       “Amin Sir”. Ya fa

ɗ

a cikin damuwa idanunsa akan teammate

ɗ

insa da ke ta tsalle-tsalle su har yanzu. Hira suka cigaba da yi da oga wani kaso na hankalinsa na ga teammate

ɗ

in nasa dai. Kiran wayar coach

da akai ta sakashi miƙewa ya

ɗ

an matsa a wajen. Dai-dai nan

ɗ

aya daga cikin ball

ɗ

in da suke training

ɗ

in da ita ta gangaro wajen filin har inda Smart ke zaune. Kamar wanda aka tsikara ya miƙe da alamar tsumin ya motsa. Cikin wani irin salo da iya ƙwarewa

a harkar ya buga ball

ɗ

in tamkar abin almara bata sauka ko ina ba sai cikin raga. A take wajen ya ru

ɗ

e da ihunsa, kamar wa

ɗ

anda ake juyawa da remote suka raba kansu yanda ƴan ƙwallo kanyi a cikin fili yayin wasa. Ƙarasa shigewa cikin filin yay shima cikin

zafin nama da jin shauƙi a ransa, dan da gaske ball itace hubby na Smart. Tana sakashi karsashi da nisha

ɗ

i maƙurar ƙurewa.

        Juyowar coach da ya kammala waya ya sashi waro idanunsa waje sosai na ganin abinda ke faruwa. Sosai ya rikice dan yasan da

wahala a wanye lafiya... Ilai kuwa kafin ya kai ƙarshen tunaninsa da yay dai-dai da sake saka ƙwallo ta biyu a raga da Smart yayi ya wani ƙwalla ƙara hannayensa duka biyu dafe da kansa. Kafin su isa kansa ya zube ƙasa a sassanƙame. Hankalin coach idan yay

dubu ya tashi, haka ma sauran teammate

ɗ

in nasa duk sun rikice. Babu

ɓ

ata lokaci suka fiddashi a filin coach na musu fa

ɗ

an miyasa suka barshi ya shiga tunda sun san matsalarsa. Su dai basu da tacewa dan mai afkuwa ta riga da ta afku kuma. Sai fatan a kiyay

e na gaba dai.

          Duk wani kalan taimakon da sukan masa idan matsalar ta samesa ita Hameed yay masa, sai dai kamar yanda aka saba babu alamar za'a samu kansa a yau

ɗ

in. Sosai ya sake shiga damuwa, ina da

ɗ

i da ga zuwansa gaishesa a rarra

ɓ

esa a kaima

iyayensa shi a haka. Dole yay kiran ƙaninsa Ahmad aboki ga Smart

ɗ

in kenan akan yazo suje gidan su Smart

ɗ

in. Da mamaki Ahmad ke tambayar yayan nasa ko wani abu ne ya faru? Bai wani tsaya kwana-kwana ba ta sanar masa. Hankalin Ahmad ya tashi, babu shiri y

a baro office ya nufo stadium

ɗ

in.

      Yana ajiye wayar kiran babban amininsa Yousuf Ibrahim Jiƙamshi na shigo masa a waya (Uncle Yousuf) kamar bazai

ɗ

aga ba sai kuma ya

ɗ

aga

ɗ

in dan sunyi da shi zasu ha

ɗ

u shi shaf ma ya manta sai da yaga kiran. Furuci

n Uncle Yousuf da ke fa

ɗ

in, “To baban ƴan tamaula ALLAH yasa dai ka gama da yaran naka dan bana son zuwa nai zaman jiranka zan koma office saboda baƙi da nake tsumaye bayan azhar”.

        Cikin damuwa coach ya ce, “Wlhy ni nama manta da da batun zuwan na

ka ina nan a rikice”.

    “A rikice kuma a kan mi?” Uncle Yousuf ta fa

ɗ

a cikin mamakin aminin nasa.

         Shima amsa ya bashi da fa

ɗ

in, “Wlhy Aliyu ne yazo mu gaisa fa na

ɗ

an tashi amsa waya ban san yaya akai ba ya shiga cikin fili ka gansa nan shar

ɓ

a

n babu alamar rai tare da shi”.

        “Ya Arrahaman! Aliyu dai Aliyu nawa Smart Mawashi?”.

      Sai yanzu ma shi coach ya tuna ashe Aliyu a ƙarƙashin abokin nasa yake a yanzu. Dan haka ya bashi amsa da cewar, “Yess! Yes! Shifa wlhy”.

        “Ya Sala

m gani nan a hanya”.

   Kusan a tare Uncle Yousuf da Ahmad suka iso wajen. Kowanne ya fito a motarsa da sassarfa zuwa inda suke zagaye da Smart da ke kwance a ƙasa kansa bisa jikin coach da ke faman shafa masa ruwa yana fatan ya farfa

ɗ

o, dan bai son su

kai shi gida a wannan yanayin musamman daya tuno irin tashin hankalin da Ammah ta shiga last da abin ya faru da shi. Har rige-rige ake tsakanin Uncle Yousuf da Ahmad, sai dai kowanne ya samu nasarar kai hannunsa jikinsa. Ganin yanda aketa faman saka masa r

uwa babu alamar zai farfa

ɗ

o Uncle Yousuf ya cema coach “Hameed muje asibiti kawai dan banga alamar zai farfa

ɗ

o ba a hakan nan”.

       Cikin damuwa coach ya dubesa shima da bashi amsa da “Yousuf zuwa asibitin nan babu abinda zai canja. Dan mun gwada yin h

akan a baya sai dai mu gama zaman banza dan su amsa

ɗ

aya ma suke bamu zuciyarsa ta tsaya da aiki. Al'amarin nasa ne fa kamar abin sihiri gashi nan dai. Gida kawai ya kamata mu kaisa duk da gaskiya hakan na sakani fargaba dan tayarwa iyayensa hankali kawai

zamuyi”.

        “Gaskiya kar a kaishi can Brother” Ahmad ya fa

ɗ

a cikin damuwa. Bai jira cewar kowa ba ya cigaba da fa

ɗ

in, “Mizai hana muje wajen mutumin nan da ya ta

ɓ

a bashi magani sanda abun ya takura masa”.

     “Shawara mai ƙyau Ahmad, da ni duk nama

rikice wlhy hakan bai zo min a rai ba. Kunga ku kamashi kusa a mota”.

    A bayan motar Uncle Yousuf aka saka shi kamar yanda ya buƙata, shi da coach suka shiga gaba Ahmad a baya ya riƙe Smart. Kai tsaye ƙofar ruwa suka nufa, gudun da coach keyi ya sakas

u isa cikin ƙanƙanin lokaci. Gidane irin na talaka mai ƙaramin ƙarfi, sai dai da ga waje shafe yake da siminti tsaf da shi da milk

ɗ

in fenti. Da ga gaban gidan ka

ɗ

an islamiyya ce ta ƙanan yara da keta karatu kasancewar akwai ta safe zuwa ƙarfe

ɗ

aya. Tsaiwa

r motar ta saka wani saurayi da ke tsaye da ga jikin barandar Islamiyyar matsowa garesu yana musu sannu. Basu wani tsaya jan maganar ba suka buƙaci ganin Malam. Kafin ya basu amsa sai ga malam

ɗ

in ya fito da ga gida..........





         

_Yau dai Smart



ɗ

in ku ya

ɗ

an bani tausayi

🥲

_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNA

FIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





8





_Ya rabbi ka gafartama *Sheikh Abubakar Giro Arugungun*. Ka yafe masa kurakuransa, alkairan da ya isar garemu na wa'azantarwa da koyarwa kasa ya amfanar da mu duniya da la

hira. ALLAH ya albarkaci zuri'arsa. Suma iyayenmu ALLAH ka gafarta musu, damu baki

ɗ

aya

😭





_.

........Wata nannauyar ajiyar zuciya Smart ya saki mai ƙarfin gaske lokacin da malam ya shafa masa ruwan addu'oi da yayi tofi a ciki, sautin karatun surat

ul Naazi'aat da

ɗ

aliban malam ce ta fara shiga cikin kunnensa da wani irin ƙarfi tamkar a iya cikin kunnen nasa akeyi. Ya sake sakin ajiyar zuciya sai kuma ya kai hannunsa ya dafe goshinsa dan kansa wani irin ciwo yake kamar zai tarwatse. Uncle Yousuf ne y

a fara ambatar sunansa, dan haka ya sake yunƙurin bu

ɗ

e idonsa a karo na biyu sai dai ya kasa. A rikice duk suka dubi malam. Ya karka

ɗ

a musu kansa da fa

ɗ

in, “Kamar yanda na fa

ɗ

a muku tun wancan karon ku sake jajircewa wajen addu'a da sadaka akansa, dan al'a

marin nasa akwai ru

ɗ

ani kamar na sihiri mai ƙarfi. Sai dai ban tabbatar ba dan UBANGIJI shine kawai masanin gaibu. Amma gaskiya al'amarin nasa yana nuna kamar bugewar junnu ne. Na fara baku ruwan addu'oi a wancan karon amma sai aka daina zuwa a kar

ɓ

a kwata

-kwata, dama ba komai bane face addu'oin karya sihiri wanda ya kamata ma ace duk musulmi kan dingayi a gidansa domin shi da iyalinsa koda lafiya lau ake dan rayuwa kake baka san mike biye da al'amarin ka ba. Koba sirihi akwai baki (kambun baka) da yafi sih

iri kaifi a wasu lokutan. Koda ma bazaku juri zuwa nan

ɗ

in a kar

ɓ

a ba to ku dage da yi masa a gida dan ALLAH”.

      A tare suka amsa da “In sha ALLAH malam” sai kuma suka

ɗ

ora da godiya. Ganin yanda Smart keta faman jujjuya kansa malam ya ƙara masa addu'

a tare da basu umarnin kaisa asibiti mafi kusa. Godiya sukai masa dan a wancan karon ma haka yay musu. Suka ajiye masa sadaka shi kuma ya basu ganyen magarya da ayoyin da zasu karanta da ga cikin Alkur'ani mai girma. Kai tsaye asibitin suka nufa kuwa, inda

aka bashi gado dan a kallo

ɗ

aya idan kai masa dole ne ya baka tausayi, kai kace ba a yanzu ka

ɗ

ai ya kasance a kwance ba yanda yay shar

ɓ

an. Sun bashi taimakon gaggawa har sai da ya samu barci suka

ɗ

an samu nutsuwa. Sun yanke shawarar sanar da gidansu amma

sai coach ya ce adai

ɗ

an dakata idan basu sallamesa zuwa yamma bane sai a sanar musun. Hakan ya musu, dan haka sukai yunƙurin fitowa aka barsa da Ahmad ya zauna da shi kafin suje su dawo.....

         

★★★★★

   Duk yanda taso cigaba da gudanar da al'

amuran gabanta na wannan yinin hakan sai ya nema gagararta. Ba ƙaramin tsaya mata a rai abinda drivern nata yay mata yayi ba. Dole ta hakura da tattara bayanan case

ɗ

in da zata fara tunkara a safiyar litinin kan dukiyar wasu marayu da wan mahaifiyarsu ke ƙ

oƙarin handamewa dan zuciyarta a cinkushe take matuƙa. Steering da take murzawa ta kaima duka a karo na babu adadi. Ta cije lips da masifar ƙarfi da fa

ɗ

in, “Sai na koya maka hankali!”. Kalmace data ambatata yafi sau shurin masaƙi. Ga takaicin daren jiya da

ma na cigaba da ci mata rai dan a duniya tai masifar tsanar wani namiji ya ra

ɓ

eta da sunan ta

ɓ

ata ko soyayya. Shiyyasa shima Tajuddeen lissafinsa ya shiga cikin jerin lissafin abubuwa masu ƙuna da ajiyewa a kudin tarihinta na wannan yinin da take ganin ya

zo mata a birkice. Office ta koma, inda ta tarar da baƙi kashi-kashi na jiranta. Tabbas batajin magana, sai dai a

ɓ

angaren aikinta ita

ɗ

in jajirtacciya ce, dan ma

ɗ

abi'arta ta shaye-shaye na matuƙar maidata baya a lokuta da dama, dan badan wata hikima ta U

BANGIJI ba da Lulu ta jima da daina zuwa wajen aikin ma gaba

ɗ

aya ne. Mummunar hallayya mafi muni tattare da Mawaddat shine sakaci da addini, sam babu abinda ta sani akan addininta sai abinda ba'a rasa ba sakamakon karatun ta na lawyer. Bata san a kira sal

la ta tashi tayita akan lokacinta ba, to idan ma tayin babu maganar yinta a yanda MANZON ALLAH ya koyar damu. (Kuyi haƙuri ba Lulu ka

ɗ

aice a wannan matsalar ba. Wlhy da yawan mutane sunayin salla ne ba'a yanda MANZON ALLAH ya koyar ba. Dan bawai fa muna nu

fin Lulu bata san salla ba, a'a itama ta tashi ne a yanayin yanda akeyi kawai nakeyi batare da samun ilimin yinta ba kamar yanda da yawa mutane suka kasance. Mafi yawanmu idan da zaman tsayawa akan ibadarmu ta salla za'ai tun daga tsaiwarta ma zamu fara sa

mun gyara.  Please Dan ALLAH a wannan ga

ɓ

ar kowanmu ya nutsu ya kalla sallarsa da kuma bincike akan yaya ake salla kamar yanda MANZON ALLAH S.A.W ya koyar mu gani ko zamu ribantu da gyarawa). Sanda ta gadama take salla, tana kuma yin tane a yanda kawai tag

a anayi kasancewar karatun addinin ma gatan mahaifinta ya zame mata cutarwar da bata samesa ba. Masifarta kam wannan halitta ce, wani mai haƙuri wani sa

ɓ

ani haka. Sai

ɗ

abi'ar shaye-shayen data jima tana binnewa wanda har yanzu bamu san tushen farawarta ba

ko dalilinsa. Wulaƙanta mutane da takasu a duk yanda taso kuskuren mahaifinta ne da ya

ɗ

orata a turbar komai take so zata samu. A duk sanda ka nunama yaro komai yake so zai samu tofa kansa zai ƙara girmane da tunanin yafi kowa daraja da power a rayuwa, san

nan akan komai shine sama da kowa. (Iyaye sai mu kula hakan ba soyayya bace)....

       Yanda ta zube wayoyinta da zama jagwab cikin lallausar kujerar office

ɗ

in nata ya sake bayyanar da

ɓ

acin ranta akan fuska. Hand bag dinta ta jawo tare da fiddo key

ɗ

in

drower

ɗ

in jikin decks

ɗ

inta da bata yarda kowa ya ta

ɓ

a saboda abinda take ajiyewa a ciki ta lalubo. Tana ƙoƙarin bu

ɗ

e drower

ɗ

in sakatariyarta ya shigo office

ɗ

in da sallama. Wani takaici ya sata

ɗ

ago idanunta da suka ka

ɗ

e da gajiya. Sai dai gaba

ɗ

aya ta

ma kasa mata masifar da ta saba yi mata a duk sanda tai mata kuskure. Da sauri sakatariyar ta ce, “Please am sorry maa. Wlhy abinda matar can tazo da shi ne yay matuƙar tayarmin da hankali. Jiya ma tazo nace mata ta dawo yau dan kina up 2days sai yau ne za

kiyi res.....”

       Hannu Lulu ta

ɗ

aga mata alamar gajiya da saurarenta. Murya a shaƙe ta ce, “Zainab ba wanda zan iya saurare a yau koma minene akazo da shi. Ki sake bama duk wanda ya dace sabon appointment banda yau da gobe. Duk case

ɗ

in da kuma kika

sani bani da buƙatarsa a teburina karma mai shi ya shigomin office ok”.

             Zainab da damuwa ta bayyana ma a fuska ƙarara ta gya

ɗ

a kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login