Showing 36001 words to 39000 words out of 188614 words

Chapter 13 - FURAR DANƘO COMPLETE

Yousuf yake yi, dan ya fahimci akwai abinda ya faru duk da Smart

ɗ

in ya fuske abinsa kamar bai aikata komai ba. Har

yaja motar suka fice bata bar masifar ba.

     “Na kula dai kai kake fara kunna min yarinya ka noƙe”. Uncle Yousuf dake dariyarsa har yanzu ya fa

ɗ

a dai-dai yana harba motar saman lafiyayyen titin anguwar. Ka

ɗ

an Smart ya shafo kansa yana

ɗ

an murmushi bat

are da yace komai ba. Sai da sukai

ɗ

an nisa ya zaro ledar da ya cire a cikin kayan fruit

ɗ

in Lulu. Bu

ɗ

eta yay, tarin ƙwayoyi kala-kala suka bayyana. Motar neman ƙwacema Uncle Yousuf

ɗ

in tayi, da sauri ya gangara gefen titi cikin rawar harshe ya furta, “Wan

nan fa Aliyu?”.

      Cikin damuwa da

ɓ

acin rai shima ya bashi amsa da, “Fitar da mukai

ɗ

azun abinda muka fara tsayawa akai order kenan a wajen wasu masu fruits kafin mu ƙarasa inda tace zataje”.

       Sosai jikin Uncle Yousuf ke rawa, dan har ga ALLAH

shikam bawai bai yarda da maganar Doctor Khalifa bane, kawai dai rashin ganin al'amarin a zahirinsa ya sa bai kai masa ƙololuwa a rai ba, shiyyasa ma ya

ɗ

ora Smart

ɗ

in dan ya samu tabbaci. Kamar wanda ya shiga

ɗ

imuwa ya sake furta, “Aliyu Hydar! Ka tabbat

a a jikinta ka samu wa

ɗ

an nan ƙwayoyin?”.

       Cikin salon dakewar nan tasa da rashin son magana ya

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

unsa da fa

ɗ

in, “Yaah! A gabana ma aka saya”.

   “Dolene na saka a kama yaron nan dake sayar mata, bara ma na kira CP....”

Da sauri Smart

ya dakatar da shi. “Niko a nawa shawaran Alhaji kamar kama yaron ba shine mafita ba tun a yanzu. Domin inaji a jikina ba dashi ka

ɗ

ai take hu

ɗɗ

a ba. Dan ka saka an kamashi kamar ka fargar da itane ta sake sabon salo ita da abokan mu'amalarta. Kaga kenan ba

hanyar da zamu rabata da al'amarin muka

ɗ

akko ba kenan, dan yanzu aka fara wasan kamar”.

     Sosai maganarsa ta shigi Uncle Yousuf

ɗ

in, dan haka ya

ɗ

an dakata da ga ƙoƙarin kiran cp da yake shirin farawa, sai dai idanunsa sun ka

ɗ

a jazur harda ƴar guntuwa

r ƙwalla a cikinsu. Shiru babu wanda ya sake magana a motar har kusan mintuna hu

ɗ

u, kowa da abinda yake tattaunawa da zuciyarsa.. Shine ya kashe shirun nasu da furzar da iska mai zafi. “Alhaji ni zan wuce, dan yamma nayi gashi ina son na isa gida da wuri”.

     Cikin damuwa ya gya

ɗ

a masa kai batare da ya iya furta komai ba har sai da ya fita yana ƙoƙarin rufe ƙofar motar ya kira shi a hankali. Ɗan duƙowa yay yana amsawa, Uncle Yousuf ya miƙa masa ku

ɗ

i masu yawa. Kansa ya girgiza da fa

ɗ

in, “Kayi haƙuri Alha

ji, tun farko na fa

ɗ

a maka kada irin haka ya dinga shiga tsakaninmu. Hakkina kawai nake buƙata a kowane ƙarshen wata kamar yanda mukai alkawari. Na barka lafiya”.

        Ajiyar zuciya mai ƙarfi Uncle Yousuf ya sauke ta re da sakin

ɗ

an murmushi yana mai b

insa da kallo. Tabbas a girme yasan zai iya bama Aliyun shekara bakwai. Amma dattako da kamunkan yaron na sakashi jin ya cika masa ido tamkar wani babba garesa. Wata irin kima da kwarjini yake

masa a zuciya da cikin udanu. Yana matuƙar son ganin mutumin da

yasan ciwon kansa a rayuwa da riƙe mutuncinsa. Ya yarda ya nema halak

ɗ

insa koda za'a kallesa a mai riƙe da sana'a mai ƙasƙanci, amma bai yarda ya ƙasƙantar da kansa ba wajen a bashi ya amsa balle zuciyarsa ta mutu. Insha ALLAHU zai taimaki rayuwarsa.....

....





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka

hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarm

ar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊

𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





9





........Smart kam tuni ya shanye titin layin zuwa babban titi, da ƙyar ya samu napep. Tafiyar da bata wuce mintuna talatin ba ta kawosa anguwarsu. Kasancewar da sauran hasken gari koda ya shiga

sai ya

ɗ

an watsa ruwa tare da zuwa ya gaida Abba da su Ammah, sai dai ya iske Ammah ma ta fita ita da aunty Amarya Barkan ƙanwar Aunty Amaryar da ta haihu a can Gadon ƙaya tun la'asar, sai su Maryam kawai da suka dawo islamiyya. Dan haka bai zauna ba suna

gama gaishesa ya fito ya koma

ɗ

akinsa. Ba wasu abokai ne da shi ba shi dama sai Ahmad kuma ba anguwar yake ba. Dan Mutum ne mai ƙarancin kwaramniya. Idan kaga abokinsa da har zasu iya zaman doguwar hira to sai dai abokan karatunsa, amma na cikin anguwa sa

i gaisuwar mutunci kawai, duk da dai a da anyi abotar yarinta, sai dai kasancewar sa mara sakewa da mutane suke masa kallon mai girman kai duk suka janye jikinsu da shi, shi kuma bai nuna ya damu ba. Abokan karatun kuwa akan jima ma ba'a ha

ɗ

u ba sai ta way

a ko wani taro mai muhimmanci ya ha

ɗ

a. Shiru ya kwanta kamar mai barci, da gani kasan duniyar tunani ya fa

ɗ

a, dan babu abinda yake sai furzar da huci akai-akai da ga bakinsa, hakan kamar

ɗ

abi'a ce data zame masa jiki in dai yana cikin damuwa.. Abubuwa ne m

asu yawa ke ci masa rai, ciki harda batun bau

ɗ

a

ɗɗ

iyar yarinyar can, shi mutum ne da baya shiga sabgar da ba tashi ba koda kuwa a cikin gidansu ne sai idan yaso, amma sai yake ji zuciyarsa na ingizashi akan taimakon ubangidan nasa da yarinyar, badan komai b

a sai dan ƙannensa mata da bazai ta

ɓ

a fatan su tsinta kansu a irin wannan rayuwar ba. Yasan idan har ya tsamota da ga wannan musifar yayi jihadi, sai dai bai san ta ina zai farama taro wannan al'amari nata ba. Karan farko yaja sirrin tsaki, sai kuma ya tas

hi zaune yana

ɗ

an furzar da huci tare da kai hannunsa saman goshinsa yana

ɗ

an murzawa. Ganin yaƙi samun nutsuwar hutawar da yake buƙata ya sashi tashi ya fito a

ɗ

akin, nan ƙofar gidansu ya zauna yana

ɗ

an gaisawa da mutane masu wucewa har akai kiran sallar

magrib. Bai fito da ga massalacin ba sai da akai isha'i, yana kwa

ɗ

ayin shiga gidan suyi hira da Ammah dan wannan

ɗ

an lokacin kawai yake da damar haka gareta, amma zuciyarsa nata masa tuni akan Lulu da abinda yaji suna magana ita da ƙawarta zasuyi a daren n

a yau da sunan wai murnar samun lafiyarta. duk yanda yaso yaƙar zuciyarsa abin ya gagara, saboda yana ji a ransa ba

alkairi za'a shuka ba wajen, dan haka ya fito da ga layinsu ya samu Napep zuwa hotoro gra. bai damu da ku

ɗ

in da suka tsuga masa ba. Ɗan nesa

da gidan ya sauka, amma ya tsayar da mai napep

ɗ

in, ya samu jikin wata bishiyar dabino kusa da katangarsu ya tsaya, ya kai mintuna talatin da wani abu a wajen yaji motsin an bu

ɗ

e gate

ɗ

in gidan, ido ya zuba na son ganin wanda zai fito. Ilai kuwa Lulu ce,

dan a kanta idanunsa suka sauka saboda haske dake tako ina a street

ɗ

in, gashi ta sauke glass

ɗ

in motar sosai har kana iya hango kalar kayan da take sanye da su. Tayi ƙyau matuƙa ga uban ƙamshinta na isowa har inda yake tsaye saboda yanda ta gumbu

ɗ

ashi kam

ar ba mace ba. A

ɗ

an kasancewarsu na kwanaki ya fahimci sam bata tausayawa ƙamshi, haka kawai sai yaji tanan

ɓ

angaren ta

ɗ

an samu sassauci a garesa, duk da tana saka nata ƙamshi ne ba bisa ƙa'idar da ya kamata ace mace ta saka ba. Da sauri ya ƙarasa ga mai

napep da ke zaman jiransa. “Kabi wannan motar Please, amma karka bari ta fahimci muna biye da ita”. Ya fa

ɗ

a yana nuna ma mai napep

ɗ

in motar Lulu da ke tafiya a hankali kamar bata son tuƙin yau. Yanda take tafiyar ya bama mai napep

ɗ

in damar binta cikin h

ikima har zuwa wata sabuwar anguwa, dai-dai wani gida da alamu suka nuna shima ba'a da

ɗ

e da kammalashi ba ta tsaya, da ga inda suke yana hangen yanda ta kai waya a kunnenta alamar kira take ko an kirata, tana ajiye wayar ana bu

ɗ

e gate

ɗ

in gidan. Da sauri y

a fita tare da miƙama mai napep ku

ɗ

i yana fa

ɗ

in, “Abokina nagode ko”. Bai jira amsarsa ba ya nufi gidan, kasancewar akwai ƙarancin haske a anguwar dan kamar ma basu da wuta sai ƙarar gen... Ɗin gidan data shiga yake jiyowa ya samu damar bin motar tata ta g

efe suka shiga tare batare da mai-gadin ya lura ba. Motoci ne kusan bakwai a gidan duk an parker a babban compound

ɗ

in kamar wasu masu biki, tun kafin ta fito a motar ƙawayen nata suka baibayeta da ihun fa

ɗ

in, “Sai Lu

ɗ

in mu!!!, sai ƙamshin mu!!!”.

     

    Fuskarta ƙawace da wani shegen murmushi ta fito. Wani shegen gown ne a jikin nata ta lafe mata kamar babyn roba. Da sauri ya kauda idanunsa yana mai jan sirrin tsaki da taune lips

ɗ

insa da ƙarfi. Bai sake kallon inda suke ba har suka shige ƙofar da ya

ke ƙyautata zaton ta cikin gidan ce. Huci mai zafin gaske ya furzar tare da gyara tsaiwarsa. A

ɓ

angaren su Lulu kam suna can cikin ƙaton falon gidan da ya sha kayan alatu. Abinda zai baka mamaki bawai iyakar su ka

ɗ

ai bane ƴammatan ashe, akwai dattijan maza

a shekaru bawai a cikar kamala ba har su hu

ɗ

u, tun shigowar su Lulu kusan su duka suka zubo mata idanu fuska a washe, yayinda ita kuma nata murmushin ya

ɗ

auke ta wani yamutse fuska tana kallon Nadiya, sai kuma ta juya ta fito a fusace. Da sauri Nadiya tab

i bayanta tana fa

ɗ

in, “Please Lu ki saurare ni.”

       “Anƙi a saurareki

ɗ

in, Nadiya kin san dai na tsani irin wannan ko...?”

     “Na sani, amma bamu da wani za

ɓ

i ne wlhy Lu.., dan ALLAH ki fahimce ni, kin san dai bazanyi abinda zai

ɓ

ata miki rai da ga

ngan ba....”

    “In ba kinyi da gangan

ɗ

in ba miya kawo wa

ɗ

an nan tsoffin banzar nan? Ni ban hanaki hu

ɗɗ

a da su ba, amma ki sani duk randa suka zubar da ke bayan gama lalata miki ƙuruciya kiyi kukanki ke ka

ɗ

ai kar ki tunkareni. Amma ki daina sakamin su a

sabgogin rayuwata”.

        Ɗan murmushi Nadiya tayi cikin rashin

ɗ

aukar zancen na Lulu da muhimmanci ta ce, “Naji, ni dai yanzu kiyi haƙuri mu koma ciki dan ALLAH. Dan wannan fa zaman naki ne, dan ke akayisa, mun riga mun gama tara mutane, su Shony fa

tun daga ktn suka taho a yammacin nan domin wannan shagali kawai. Abinda yasa ki ka ga su Alh. Baita anan ma saboda su Shony ne, dan sun riga sun kirasu cewar zasu shigo Kano, amma wlhy badan ke bane ba”.

     A hankali ta furzar da iska, sai kuma ta sauk

e ajiyar zuciya. “Shike nan amma ki kiyaye gaba, dan in har kika sake sakamin sabgar wa

ɗ

an nan mutanen a tawa wlhy sai mun rabu. Suma su Shonyn idan suna buƙatar ha

ɗ

uwa da su ne suje can su ha

ɗ

u bai shafeni ba”.

        “Naji na yarda baza'a sake ba. Suma

kuma zan musu bayani yanda zasu gane Muje to dan ALLAH suna jiranmu”.

    “Bani details

ɗ

in mai kayan nan na tura masa ku

ɗ

insa karna shiga wata sabgar. Sannan wannan gidan na waye uwar kwashe-kwashe kika kawo mu kuma?”.

       Gidan Nadiya ta kalla tana

ƴar dariya tare da fa

ɗ

in, “Gidan wanda ya sayar mana da kayan ne, wlhy Guy

ɗ

in akwai kirki gashi so handsome kuma, ya bamu shawara ne muzo nan musha shagalinmu dan zaifi mana sirri kasancewar kinga dare ne, ke kuma ba cika son shiga clubs na nan Kano kika

i ba kin ce ƴan hayaniya da ƴan iska sun cika yawa”.

          Cikin rashin damuwa ta

ɗ

age kafa

ɗ

a kawai, batare da ta sake tofa komai ba ta bar wajen. Binta Nadiya tai suka shige tare.... Gaba

ɗ

aya zuciyar Smart ta sake jagulewa da takaici, dan duk abinda

Lulu da Nadiya ke tattaunawa yana jinsu  batare da su sun lura da shi ba. Shigarsu da kusan mintuna uku sautin ki

ɗ

a ya fara tashi ka

ɗ

an-ka

ɗ

an saboda rufe windows da sukai duk dan kar ki

ɗ

an ya fita wa mutanen anguwa. Kansa ya

ɗ

an dafe yana mai ambaton suna

n ALLAH, gaba

ɗ

aya ma ya rasa miya kamata yayi, duk da yazo nan

ɗ

inne da burin ganin abokan she

ɗ

anar tata da kuma hanata shan komai. To amma ta ina zai fara ma?. Ya kwashe kusan mintuna ashirin yana ƙullawa da kwance ta yanda zai shiga wajen.... Ƙarar haya

niya da ta fara tasowa ka

ɗ

an-ka

ɗ

an da ga cikin falon ta maidosa da ga dogon tunanin mafita da ya tafi, ajiyar zuciya yaja kamar wanda aka farkar da ga barci tare da tsurawa ƙofar idanu. Wasa-wasa hayaniyar ta da

ɗ

a karfi har yana iya shaida muryar Lulu sabo

da tsayawar ƙarar sautin ki

ɗ

an da ke tashi, da alama sun kashe ne ko wata matsala ta faru. Falon ya nufa da sauri batare da tunanin komai ba ko neman izinin ya tura ƙofar ya shige, yanda ya gansu a yamutse ga Lulu na

ɗ

urama wani hamshaƙin Alhaji zagi har t

anayi kamar zata tsole masa ido da

ɗ

an yatsa ya sashi yin turus, mamaki ne ko takaici oho baima sani ba, kayan shaye-shayene da na ciye-ciye ko'ina a barbaje, yayinda alhazan nan guda hu

ɗ

u da ya shaida fuskar biyu a cikinsu kasancewarsu wasu manyan ƙusoshi

n attajirai kuma ƴan siyasa masu fa

ɗ

a aji a garin na k

ano

ɗ

aya ke tsaye cikin fusata kamar zai daki Lulu, sauran ukun na zaune sun zuba mata ido harda wanda take zagin da shi fuskarsa ma ƙawace take da murmushi kamar bashi akema tujarar ba. Kalaman Lulu ne

na ƙarshe-ƙarshe da kukan da ta fashe da shi ya dawo da shi hayyacinsa.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuh

gee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma sai

ka tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲

𝐩

𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





0





........Cikin kuka da dafe kanta tana

ɗ

an layi alamar ta fara shiga maye ta ke fa

ɗ

in, “Wlhy! Idan baka fita sabgata

ba sai na keta maka rigar mutuncin tufafi da mutanen gari ke kallonka da shi, dan dama shi ka

ɗ

ai ya saura gareka. Nace banayi! Banayi wai na minene wannan takura duk inda na saka ƙafa kana biye dani, shine yau harda bani wine saboda kai tsinanne ne, ka ta

ɓ

a ganin na sha wine ne duk rashin ji na azzalumi!! Shin wai ku kuna

ɗ

aukar duk macen da ke shan wannan abubuwan dan bama kanta farin ciki ita

ɗ

in ƴar iska ce ko me? Manyan banza manyan kawai, ku gama hura hanci ga al'umma ku dawo bayan fage kuna lalata mu

su tarbiyyar yaransu. Ka sani har gaban abada bazaka ta

ɓ

a samun wannan jikin ba, bama kai ba duk wani maye sai gani sai hange dan ni ba mazinaciya bace, bar ganin ina wannan rashin jin nasan ciwon kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login