Showing 132001 words to 135000 words out of 188614 words

Chapter 45 - FURAR DANƘO COMPLETE

yarda itafa yaga gazawarta ba. Hannu tasa ta turashi amma ko gezau, sai ma wa

ni lumshe idanun da yay ya sauke akan hannayen nata da ke a saman jikinsa. Da sauri ta janye tana jan tsaki da fa

ɗ

in, “In ma abinda banzan zuciyarka ke fa

ɗ

a maka kenan to ka goge, dan tamkar kana mafarki ne a ga

ɓ

ar da ake gab da tashinka da ruwan sanyi, wa

nnan auren baida maraba da wasan drama

ɗ

an son banza phone store”.

      Idanunsa ya lumshe da bu

ɗ

ewa a lokaci guda yana cafko hanunta dan shirin duƙewa take tabar wajen. “Haba Madam ya kuma zaki wuce ban nuna miki abinda na

ɗ

auki kan nawa ba?”.

       

  “Aliyu!!”.

     Ta sake fa

ɗ

a da ƴar tsawar takaicin kiranta Madam da yake yi dana goga jikinsa a nata.

       “Uhmm Madam”.

   Ya amsa mata da wata irin kasalalliyar muryar son sake ƙular da ita yana sake kusanta fuskarsa gab-gab.........





_L

ABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS

FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





4





........Ƙarshen kuma firgita Lul

u ta gama kaiwa, sai dai kafin tai wani yunƙuri a matuƙar bazata taji saukar lips

ɗ

insa masu sanyi akan tausasan nata masu sheƙi da ƙamshin lipgloss

ɗ

in data

ɗ

an saka, cin abinci ma yasa duk ta shanye rabi. Iyakar rikicewa da firgici Lulu ta shiga, gashi y

a mata ritsawar da ko iya motsa kanta ta gagara yi balle tace zata iya ƙwacewa. Shi kansa da yayi ne domin kawai tabbatar mata ba drama

ɗ

in data ambata

ɗ

in bane jiyay gaba

ɗ

aya jininsa na yamutsawa, dan karo na farko kenan a rayuwarsa da haka ta faru tsaka

ninsa da mace. Da ƙyar ya iya juriyar shafe minti guda sannan ya sake mata lips amma bai matsa da ga jikin nata ba, sai ma magana da ya fara cikin kunnenta muryarsa a wani irin sarƙe duk da jarumtar son hana hakan bayyana da yake nunawa. “Waya gaya miki ba

ƙ

o na kwana gidan sabbin aure ne? Ai sai ya jiyoma kansa abinda zai hanashi barci, bar yarinyar mutane ta tafi gidansu girmanta bai kai ba. Sannan ki rage

ɗ

aukar kanki sama can ƙololuwa, dan a wannan fadar Aliyu Hydar shine ZAKIN KI. Fassara SARKIN KI Mawa

ddatan'warahmah Isma'il Ibrahim Jiƙamshi”. Ya ƙare maganar da

ɗ

anja baya yana wani kashe mata ido

ɗ

aya ya bar wajen gaba

ɗ

aya.. Su

ɓ

ul numfashin Lulu ya nema barin jikinta. Takaici ne, baƙin ciki ne. Mamaki ne bata sani ba. Abinda kawai ta sani wannan itace

rana mafi abin takaici da koma baya da tazo mata a tarihinta. Bakin illiterate driver

ɗ

inta ne cikin nata, ya zuba mata yawunsa ta sha fa a cikin cikinta. Wayyo ALLAH shike nan tata ta gama ƙarewa....

       Kamar Smart ya san mi take tunani, dai-dai yan

a hawa gadon ya wani lashi lips

ɗ

insa da fa

ɗ

in, “1-0 kenan, amma fa yawunki akwai da

ɗ

i Madam. Ina fatan nawa ma akwai

ɗ

an

ɗ

ano na musamman irin wanda iyali zasu so. Dama na fa

ɗ

a miki jahilin baƙauyen nan fa

ɗ

an takife ne, ki guji masa gatsali dan bajin maga

na yake ba. kije ki sallami yarinyar mutane inba haka ba na tashi na ganta a gidan nan ita ranta zai

ɓ

aci, ke kuma zakisha yawun baƙauyenki”.

       Harara ta watso masa da fa

ɗ

in, “Shash....” bata ƙarasa ba ya yunƙura zai tashi. Da gudu ta fice kuwa tana

nunashi da yatsa da fa

ɗ

in, “Wlhy sai na koya maka hankali. Maye!”.

            Komawa yay ya kwanta yana mai lumshe idanunsa da sakin ƙaramar dariya. A hankali ya furta, “Na samu promotion da ga illiterate velleger zuwa MAYE kenan”. Sai kuma ya kai hannun

sa saman lips

ɗ

in nasa ya shafa yana jin wani abu na masa yawo a cikin jini har yanzu. “Ko mima ya kai ni, ni Aliyu Madam ce fa”. Ya sake fa

ɗ

a yana wani

ɓ

ata fuska kamar gaske, sai kuma yaja filo ya

ɗ

aura a saman face

ɗ

in sa da sake fa

ɗ

in, “ALLAH ya shirye

ka Aliyu wannan abun kunyar da ka tafka fa wa ogarka”.

         (

😂😂

Ɗ

an manni, amma ka kwana da sanin idan muka tashi ramawa sai ka raina kan ka malam

🥱

Tom

😏🚴

).

_________



A hankali Mommy ta jinjina kanta tare da sakin ajiyar z

uciya na

ɗ

unbin mamakin Daddy a karo na babu adadi. Kallonta ta sake maida wa garesa har yanzu yana a yanda yake zaune da tagumi hannu bibbiyu. Abincin data ajiye masa kusan tsawon awa guda har ya ƙandare shayin ko ya koma kamar ruwan sanyi. A tsakanin she

karanjiya zuwa yinin jiya yanayinsa na nuna kewar barin Lulu gidan ne kamar yanda suma duk sunji hakan a ransu, amma da ga daren jiya zuwa safiyar yau yanayin nasa sai ya ninka ko barcin kirki bata tunanin yayi, da farko tayi tunanin ko baya jin da

ɗ

in jiki

nsa ne. Amma koda ta tambayesa amsar da ya bata sai taji ta girmi kunnenta. Tun cikin daren take tunanin anya kuwa mijin nata kuma

ɗ

an uwanta lafiya lau yake? Dan al'amarin nasa kuma ya fara wuce maka

ɗ

i da rawa. Ita bama ta fatan ko Yousuf yaji wannan ta

ɓ

a

rgazar tasa a wannan ga

ɓ

ar dan abin kunya ne na gaske. Ajiyar zuciyar ta sake saukewa, sai kuma ta miƙe a nutsenta ta koma gefensa ta zauna. Karo na farko akan al'amurin Lulu ta fuskancesa da son tausasawa da nuna masa goyon baya

ɗ

ari bisa

ɗ

ari. Hannunsa t

a kamo cikin nata tana

ɗ

an murmushi da fa

ɗ

in, “Yaya kayi haƙuri kaci abincin, ka kuma kwantar da hankalinka bari na shirya sai naje gidan na duba mana Mawaddat

ɗ

in, duk da dai inaji a jikina yaron nan bazaiyi abinda zamuce ALLAH wadarai ba. Amma nima zuwa

yanzu zuciyata tafi gamsuwa da naje na dubatan tunda babu waya a hannunta balle mu kira, tura yara kuma bazai bamu abinda muke so ba.”

       A karo na farko shima Daddy ya dubi Mommy

ɗ

in da tausasawa a akan lamarin Lulun. Murya a sanyaye ya ce, “Kina gan

in baza'ace munyi ba daidai ba Kareema, kin san fa masifar Yousuf akan yaron nan daban ce, na rasa wane irin so yake masa da bai son ace yayi ba dai-dai ba. Ni kuma wlhy ina tsoron ya illatamin yarinya a banza tunda dai ba ta

ɓ

a auren nan yay ba balle muce

zai kamanta dattako”.

        Shike maganar amma Mommy ita kejin kunyar, amma sai ta danne ta biye masa cikin sake kwantar da murya. “Na fahimceka Yaya, dan samarin nan na yanzu kam rawar kai ya musu yawa, duk da shi dai a fuska kamar nutsatstse amma ba'a

yabon

ɗ

an kuturu. Yanzu dai kaci abincin bara na canjo maka sai naje na gano

ɗ

in ko yaya kace?”.

     “Shike nan, in dai kina ganin babu matsalar kije

ɗ

in, dan nima dai hakan zai fi sama min kwanciyar hankali. Sannan dan ALLAH ki lalla

ɓ

a Yousuf ya bata w

ayoyinta dan mu dinga jinta akai-akai”.

          “Karka damu idan yazo anjima zan masa magana. Bari na kawo maka abincin kaci namaje na dawo da wuri kafin yazo gidan”.

    Kai ya gya

ɗ

a mata, ita kuma ta tashi ta fice idanunta na cika da ƙwallar tausayin

sa. Yayinda zuciyarta ke faman kai kawon anya kuwa mijin nata yana lafiya? Dan ita dai gaskiya a wannan ga

ɓ

ar ta fara jin al'amarin nasa da girma, wanan wace irin makauniyar soyayya ce? Haka fa idonsa yay masifar rufewa akan mahaifiyar yarinyar nan a lokac

in tamkar wanda baya a hayyacinsa. Anya kuwa basuyi kuskuren nutsuwar fahimtar al'amarin nan ba a bai-bai tun a shekarun baya? Ku

ɗ

i kam na iya canja mutum fiye da abinda Daddy yayi a kan Mawaddat, sai dai akan ƴarsa Mawaddat kuma fa? Idan ance soyayyar mah

aifiyarta ce ta dawo kanta gaba

ɗ

aya ai abin nasa na neman wuce maka

ɗ

i da rawa kuma, sannan ko sanda ya auri Mawaddat yanada abin hannunsa, bayan auren nata ne dai ya sake bunƙasa za'ace, gaskiya tana buƙatar yin dogon nazari a wannan karon fiye da wanda s

ukeyi a baya game da shi. Koda ta kawo masa abincin ma lalla

ɓ

ashi tai tayi sai gashi yaci, ta sake lalla

ɓ

ashi yay wanka ya kwanta dan yau kam babu alamar zaije office ma. Ita kuma ta shirya ta fice a gidan kamar gaske gidan Lulun zataje. Yo ita zata biye m

asa ne su zama

ɗ

aya miya ja mata wannan abin kunyar. Gidan Uncle Yousuf tai tafiyarta, tai sa'ar samun shima yau

ɗ

in bai fita office ba wai zai

ɗ

an huta a gida.......

      ____________



           Duk yanda Lulu taso lalla

ɓ

a Asma'u ta zauna hakan ba

i yiwu ba, dan ita dai Asma'u tasan wanene yayan nasu. Haƙuri tai ta bama Lulu akan ai zataje ta dawo kawo musu abincin rana. Amma yanzu idan bataji maganarsa ta tafi ba ya fito zai iya zane ta. Mamakin Lulu sai ya sake ninkuwa, irin wannan tsoronsa da suk

e ai abin yayi yawa. Amma idan yasan wata ai bai san wata ba. Sai tayi duk yanda zatai Asma'u ta dawo gidan nan da zama kafin cikar sati ukun da zatatai a cikinsa kodan ta tabbatar masa itama

ɗ

in ba kanwar lasa bace. Da ga haka tabarta ta wuce. Kasancewar

gidan shiru ita kuma bata son ka

ɗ

aici yana tayar mata da hankali ya sata miƙewa ta

ɗ

an zazzagaya, duk da kasancewar gidan ƙarami sosai, dan ko sashen masu aikinsu ya fisa girma bai hana gidan birgeta ba. Balle ma an sake ƙawatashi da kayan da aka zuba mata

, wanda har mamakin sakasu tayi ita da zatai zaman sati uku. Sai dai batace komai ba akan hakan. Ta

ɗ

an jima a waje tana shan iska sai kuma ta koma ciki, bedroom

ɗ

in ta, a ranta tana raya gara ta

ɗ

an sha abubuwanta ta kwanta itama tai barci, sai dai me kod

a ta duba babu ledar maganin ma gaba

ɗ

aya. Shiru tai alamar tunanin ko ta ajiyesu a wani waje ne, kai ina a bedside drawer ta barsu. Da sauri ta bu

ɗ

e drawer

ɗ

insa amma babu alamar su, maganganunsa na

ɗ

azun bayan zuwan su Asma'u ne suka shiga dawo mata, to

ko ya fahimci abinda tai jiyan. “Wayyo ni” ta fa

ɗ

a tana dafe kanta. Dama fa tayi matuƙar mamakin jin ya

ɗ

akko topic

ɗ

in nan, sai dai kafin tai masa tambayar da tai niyya ya fita ya barta. “Mutum nan maye ne, ya akai yay saurin ganoni” ta sake fa

ɗ

a tana fa

ɗ

awa saman gadon da jan tsaki. Bataso haka ba gaskiya, dan tana ganin ta samu hanya mai sauƙi da zata dinga samun abinda take so cikin sauƙi tana wasa da hankalinsa. “Mugun kai fal gadara da ƙauyanci sai shegen wayo kamar

ɗ

an dila” ta sake fa

ɗ

a cikin nuna t

akaici. Da ga haka tai shiru lamo abinda ya farun yanzu babu jimawa a tsakaninsu na sake dawo mata. Tsaki taja mai ƙarfin masifa ta sake juya kwanciyarta dan sam bata son tunawa, dan duk ƙaƙarin aman data dinga yi bayan barowarta

ɗ

akin nasa batai ba, sai

ɓ

igewa tai da yin brush kusan sau hu

ɗ

u amma hakan bai hanata cigaba da jin saukar lips

ɗ

in nasa a nata ba har yanzu. Tsaki taja tana tunzura bakin gaba. Da ga haka ALLAH ya taimakata barci ya kw

asheta mai ƙarfi. Dan koba komai akwai gajiya da ƙarancin barci

n na kwana biyu a tattare da ita.........





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

S

afiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

0903318107

0

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙

🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





5





........Cike da matuƙar

ɗ

oki Asma'u ta isa gida, kusa da Ammah ta zauna da ke kallonta ganin yanda take ta faman washe haƙora. “Auta lafiya kuwa irin wannan washe baki haka ko suruki na samu?”. Adda Sa'adah ta fa

ɗ

a cike

da zolaya. Su Adda Suwaiba da ke ta shirin wucewa gidajensu suma dai duk idanu suka zubawa Asma'un. Dariyar ta sake fa

ɗ

a

ɗ

awa tana

ɓ

oye fuskarta a jikin Ammah da fa

ɗ

in, “Kai Gwaggo nifa ba haka bane, zan fa

ɗ

ama Ammah albishir ne”.

“A to muma sai a fa

ɗ

a duk muji ai”. Cewar Gwaggo Sa'adah. Asma'u dai na dariyarta ta ce, “Gwaggo dama fa zan sanarma Ammah ne matar Yaya itace lawyer

ɗ

in da take so

ɗ

in nan mai taimakon mutane musamman akan harkar fya

ɗ

e”.

Kallonta Ammah tai da sauri, dan haka cike da

zumu

ɗ

i Asma'u ta sake fa

ɗ

in, “Wlhy Ammah da gaske nakeyi. Barrister Mawaddat Jiƙamshi ce matar Yaya, dama tun shekaran jiya nake ta mamaki dana ga kamanninsu yayi yawa duk da ban ta

ɓ

a ganin waccan a zahiri ba sai a tv, sai banyi magana ba sai yau dana tab

batar”.

Wani irin abu ne mai sanyi ya shiga ratsa zuciyar Ammah ta shiga sake tsarkake sunan ALLAH maji roƙon bayinsa. Tun a randa ta fara ganin yarinyar nan ana hira da ita a gidan tv akan wani case data cimmawa na fya

ɗ

e har yarinyar ta kamu da cuta

mai karwa garkuwar jiki da wanda yay mata fya

ɗ

en ya goga mata a ranta taji inama ace

ɗ

iyarta ce ita, ko kuma Aliyu ya sameta a matsayin mata. A ranar tai addu'a da fatan idan hakan zai iya kasancewa kuma ya zama alkairi ALLAH ya tabbatar, idan kuma har ma

tarsa ce. Amma da ga baya sai ta cire hakan a ranta sakamakon jin yarinyar

ɗ

iyace ga babban hamshaƙin mai arziƙi nan Alhaji Isma'il Ibrahim Jiƙamshi. Ta cigaba da ƙaunarta kawai a ranta da mata fatan alkairi a rayuwa. Tuna wannan al'amari ya sakata jin rat

sawar wannan al'amari mai sanyi har zuciyarta na harbawa da sauri-sauri, tabbas wannan shine

ɗ

aya da ga cikin alkairan son mutum domin ALLAH, dan ita kam taso yarinyar nan domin ALLAH ne......

★★

....

Tunda Mommy ta fara magana Uncle Yousuf ya

zuba mata idanu kawai yana kallonta har sai da takai aya. Ta ƙare da fa

ɗ

in, “Gaskiya Yousuf zuciyata ta fara raya min wani al'amari mai girma. Anya kuwa babu lauje cikin na

ɗ

i a wannan al'amarin. Kasan mu mata munada wani hali na rufewar ido a duk sanda mu

ke son ganin buƙatarmu ta biya akan abinda muke so. Ka tuna randa marigayiya ta fara ganin Yaya kuna tare, kuma kaine da kanka ka sanar min tunda yay mata kallo

ɗ

aya ya watsar da lamarinta har kuka baro gidan a wancan lokacin bai sake kulata ba”.

       “

Tabbas anyi haka aunty Kareema, amma miya alaƙanta wannan abin kunyar da yake yi yanzu da wancan?”.

     “Ba zamuce sunada alaƙa ba, ba kuma zamuce basu da shi ba. Amma inaji a jikina wannan soyayyar mai zafi da yakema Mawaddat bata lafiya bace.”

       

  Murmushi Uncle Yousuf yay da gyara zamansa. Ya ce, “Aunty Kareema ban katseki ba ko ƙin fahimtarki anan, amma ina roƙonki karki sakama zuciyarki komai game da abinda Yaya keyi da tunanin wani. Lafiyarsa lau ya kuma san mi yake yi sarai. Akwai dai abinda

yake

ɓ

oyewa shiyyasa yake kaffa-kaffa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login