Showing 66001 words to 69000 words out of 188614 words

Chapter 23 - FURAR DANƘO COMPLETE

Shi kansa Uncle Yousuf zancen Yayan nasa ya sakashi a ru

ɗ

ani. Duk da yasan akwai ƴar tsamar da har yanzu bai san tushen ta ba tsakanin

ɗ

an uwan nasa da Alh. Sulaiman bai san dalilinsa na ambaton wani ba matsayin Mawaddat ta

kawo bayan yasan ba hakan bane ba. Kusan a tare suka saki ajiyar zuciya shi da Daddy lokacin da

ɗ

an aiken ya dawo ya tabbatar musu ai Mawaddat ance ta tafi tunma

ɗ

azun. Alh. Sulaiman kuwa bai so haka ba. Amma baice komai ba, sai dai a ransa yana ƙudurta d

uk Daddy yayi ya gama a wannan karon sai Mawaddat ta zama matar Tajuddeen.....

       

😂

Anayi muna cin tuwon masara miyar kuka

🤪

.

             

★★

..

★★

     Yau gaba

ɗ

aya a gida ya yini saboda tun daren jiya Uncle Yousuf ya ce masa karfa ya fito a

iki yau

ɗ

in ya bari har sai yaji ƙarfin jikinsa. Hakan ya saka shi yin zamansa tunda dama sunyi fa

ɗ

a da ogar tasa. Ɓoye kansa yay a

ɗ

aki ya sha barci, hakan yasa babu wanda yasan yana gidan ballema ya tuhumesa tunda bai sanar musu abinda ya samesa ba. Baya

n sallar la'asar gaba

ɗ

aya kuma sai zaman gidan ya gunduresa. Hakan ya sashi miƙewa ya kimtsa. Yayi ƙyau cikin ƙanan kayan duk da shi bawai ya saka don kwalliya bane ba. Ƙamshin turarensa yake mai sanyi da sakama zuciya nutsuwa. Sai da ya fito ya fara tuna

nin inama ya dace ya nufa? Duk da har yanzu yana jin jikinsa babu kuzari sosai. Rashin mafitar ina ya kamata ya nufa ya sashi kallon agogo, yasan yanzu bata tashi aiki ba, bara ya gwada zuwa idan ta huce sai ya maidata gida kawai, yafi ya tafi yawo mara da

lili. Napep ya tare ya shiga.

        Zuwa yanzu gaba

ɗ

aya yanayinta ya sake birkucewa, ta zame ribbon

ɗ

in data

ɗ

aure dogon gashinta da ya sauka har kafa

ɗ

arta. Sosai idanunta sunyi jazur ha

ɗ

e da kumburowa. Surutai take ita ka

ɗ

ai da gaba

ɗ

ayansu na bege

ne ga mahaifiyarta. Sai kuma zagin mijin matar nan da yay fya

ɗ

e tare da

ɗ

aukawa kanta alƙawarin koya masa hankali da duk ire-irensa. Hawaye take da murmushi a lokaci

ɗ

aya, yayinda ta ƙurama hoton mahaifiyarta da ta

ɗ

akko saman decks

ɗ

inta dake a cikin wani



ɗ

an ƙyaƙyƙyawan fram ita da Daddynta, hoton anyisa ne bayan aurensu a ƙasar Mexico lokacin sunje honeymoon. Su dukansu suna sanye ne a cikin ƙanan kaya suna kallon juna da murmushi mai nuna tsantsar soyayya da sukema juna. Hannunta ta kai ta shafa fuskoki

nsu, sai kuma ta rungume hoton ta

na mai komawa kwance rigingine ta ƙurama p.o.p

ɗ

in office

ɗ

in ido. Ƙwayar tata ce ta fara gaya mata shirme ga mahaifiyarta a wajen cikin farin tufafi tana mata kallo mai kama da tausayi.........





_LABARAI MASU JAN HAN

KALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 40

0

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*

_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪

𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





3





.......Bai san ainahin Office

ɗ

in nata ba, sai dai ganin motarta a harabar wajen ya sake tabbatar masa da tananan bata wuce ba. Tunanin zaman jiran fitowarta yayi, hakan ya sashi samun wajen zama a gurin securitys. Bayan gaisuwa

a tsakaninsu bai sake kula kowa ba ya shiga sana'ar tasa ta game

ɗ

in ball a waya. Biyar dai-dai babu alamar zata fito, tun yana

ɗ

an

ɗ

agowa ko zai hangota har ya fara sarewa ganin biyar da rabi har ta gota ma. Ga mafi yawan ma'aikata sun wuce dan motarta d

a wasu biyu ne kawai suka rage a harabar wajen. Ɗaya da ga cikin security

ɗ

in ne ya dubesa tare da fa

ɗ

in, “Abokina wanda kake jira har yanzu bai ƙaraso bane? Dan shida dai-dai ake rufe wajen nan fa”.

      Wayar ya ajiye tare da

ɗ

agowa ya dubi security

ɗ

i

n fuskarsa a

ɗ

an sake, sai dai ba murmushi yake ba. “Wadda nake jira tana ciki dan ga motarta nan, nima ina tunanin ko lafiya har iyanzu bata fito ba”.

          “Kana nufin Madam Mawaddat Jiƙamshi?”.

     Kai ya jinjina masa alamar ita. Shima security

ɗ

in cikin nuna jimami ya ce, “Inaga dai yau aiki ne yay mata yawa gaskiya, dan a kullum zakaga idan bata zama ta farkon tashi ba to zata zama ta biyu. Nima kaina nayi mamakin rashin fitowar tata yau duk da dai naga wani aiki tasa a gaba kwana biyun nan mai

muhimmanci. Amma bari na duba maka maybe bata san kana zaman jiranta bane”.

      Kafin Smart ya samu damar cewa wani abu security

ɗ

in yay gaba. Minti kusan uku sai gashi ya dawo. “Abokina inagafa kamar akwai matsala”.

            “Matsala kuma? Tami fa?

”. Smart ya fa

ɗ

a ƙirjinsa na bugawa da sauri-sauri. Amma sai ya dake abinsa kamar babu komai. Security

ɗ

in ya cigaba da fa

ɗ

in, “Bawai matsalar bace a zahirance, na samu sakatariyarta ce kawai zaune cikin damuwar wai tun

ɗ

azun data fita ta dawo ta shige off

ice ta rufe kanta har yanzu bata fito ba. Ta mata knocking kuma yafi sau ashirin batako ji motsinta ba sai yanzu babu jimawa taji maganarta kamar cikin surutai”.

     Ƙirjinsa ne yaji ya ƙara bugawa, ya kai yatsunsa biyu saman goshi ya

ɗ

an murza. Basai ya

nema ƙarin bayani ba yasan wani abu tasha. Sai dai bai ta

ɓ

a tunanin har a wajen aikinta ma tana shan abubuwan nan ba. Ɗagowa yay idanunsa har sun ka

ɗ

a da

ɓ

acin rai. “Kozan iya shiga office

ɗ

in nata?”. Ya tambayi security

ɗ

in.

           “Ah eh mana miza

i hana. Ai gara a je a duba mike faruwa ko?”.

    Miƙewa kawai yay, security

ɗ

in yay masa jagora har office

ɗ

in. Sun samu sakatariyarta tsaye jikin ƙofar tana knocking da faman kiran “Aunty! Aunty Please ki bu

ɗ

e ko kiyi magana dan ALLAH.”

        “Kinga

ƙ

yaleta idan da key bani”. Ya fa

ɗ

a cikin dakewa. Cikar kamala da kwarjininsa yasa Zainab jin bazata iya musa masa ba. Duk da kuwa yau ne karo na farko data ta

ɓ

a ganinsa anan

ɗ

in. Sai kuma ganin harda security ya ƙara mata ƙarfin gwiwa. Muryarta a sanyaye t

a ce, “Sai dai na duba ko zanga extra keys dan ta shiga da key

ɗ

in ciki”. Kansa kawai ya jinjina mata, ta koma wajen table

ɗ

inta domin bincikawa. Shi kuma ya jingina da bango tare da har

ɗ

e hannayensa a ƙirji ya lumshe idanunsa. Kusan mintina hu

ɗ

u tana ta b

inci-bincike har dai ta samo keys

ɗ

in da ƙyar. Gabansa tazo ta miƙa masa cikin girmamawa.

     “Thanks” yace a hankali yana amsa. Koda ya bu

ɗ

e ƙofar bai yarda ita da security

ɗ

in sun biyosa ba sai da ya leƙa. Saurin rumtse idanunsa yay tare da yo baya, c

ikin

ɗ

an furzar da huci ya gyara yanayin fuskarsa yanda zasu fahimcesa. “Inaga bata da lafiya ne, kun san halin ogar taku kuma maybe bata buƙatar kowa ya sani shiyyasa taya rufe kanta a ciki, ku barni da ita kar ku samu rabon fa

ɗ

a kuma”. A yanda yay magana

r dole ne ka gamsu, dan haka security

ɗ

in yay murmushi dan kuwa masifar Mawaddat kowa ya santa, idan sukai sanya wajen bu

ɗ

e mata gate kota saka wani aikin kai mata wasa sai ta tsefeka tas. Balle ma Zainab da tafi kowa sanin wacece uwargijiyar tata. Sallama

security yay ya fita, Zainab kuma ta koma mazauninta ta zauna duk da ya kamata ace ta tashi, amma dai tafi yarda taga sai Mawaddat ta fito lafiya sannan. Ƙofar ya sake turawa ya shiga ya maida ya rufe tare da jingina jikinta kansa a ƙasa bai yarda ya sake

kalloba. Kamata yay ya kira Zainab, sai dai baya son ta ganta a yanayin. Har yanzu tana kwance a tsakkiyar sofas

ɗ

in da aka shirya dan zama bayan ta zamanta da wanda ke a gaban table

ɗ

in nata. Ta ture Centre table

ɗ

in tsakkiyar kujerun tana kan carpet

ɗ

in

gashinta ya

ɗ

an barbaje. Har yanzu idanunta na kallon p.o.p

ɗ

in office

ɗ

in, hira take da mamanta da idanunta ke gani ko nace ƙwaya take siffanta mata. Hawaye share-share a fuskarta ga murmushi. Tsaiwarsa gurin shiru na wasu sakanni ya sashi

ɗ

an jin soki bu

rutsunta. A karo na farko ya

ɗ

aga kansa ya dubi p.o.p

ɗ

in shima jin tana fa

ɗ

in, “Mammah karki sake tafiya ki barni kinji. Kiyi zamanki muyi hirarmu, inma bazaki min magana ba ni zan na miki murmushinki ya wadatar dani. Kar kiyi kuka a kaina bana son ganin

hawayenki ki bari Please ki bari...” ta fa

ɗ

a cikin wani irin sanyin murya sai kuma ta fashe da kuka. Da farko bai

ɗ

auki surutun nata komai ba sai shirme irin na masu shaye-shaye, sai dai Mammah da take ambata ya tsaya masa a zuciya. Ganin yana

ɓ

ata lokaci

ya sashi furzar da ƙaramin iska tare da cigaba da takawa cikin office

ɗ

in, ƴan dube-dube yake yi duk da baiyi tsammanin zai iya dacewa da abinda yake neman ba. Dama baiyi tsammanin ganin ba ai. Fita yay inda sakatariyarta ta take, tana zaune dai har yanzu

sai dai yanzu da waya a hannunta, dan tunda ta turama Uncle Yousuf text take tsammanin shigowar kiransa amma shiru kake ji.

     “Ko zamu samu Hijjab?”.

   Firgigit ta dawo a hayyacinta dan jin saukar deep voice

ɗ

in sa a bazata cikin kunnen ta. Sake mai

maita mata yay ganin kamar bata jisa ba. Kanta ta gya

ɗ

a masa da sauri tana nufar inda ta jiye hijjab

ɗ

in sallarta ta

ɗ

akko masa. Amsa yay kawai ya koma ciki. Yana

ɗ

an sauke ajiyar zuciya, yanzun ma bai yarda ya kalletan ba ya warware hijjab

ɗ

in tare da kai

wa duƙe gabanta. Karan farko na rayuwarsa ya ambaci “Mawaddat!” cikin

ɗ

acin murya da tausasawa, sai dai acan ƙasan makoshinsa zaka iya fahimtar jin zafinta. Ƙarfin muryarsa da yanda yay kiran nata ya saka shigar sautin cikin kunnenta a bazata. Kamar wadda

aka farkar a cikin barci ta juyo idanunta da suka sake girma da

ɗ

an juyewa kansa. “What!” ta fa

ɗ

a a zabure tana tashi zaune sosai. Sai kuma ta kalla sama da

ɗ

aga hanunta. “Mammah ki jirani dan ALLAH”.

       Kallonta yay jin abinda ta sake fa

ɗ

a, hakan sa

i yay dai-dai da yanda ta zuba masa juyayyun idanunta fuska a yatsine tana wani ƙwa

ɓ

eta ta ce, “Who are you? Miya kawo ka nan?”.

      Tsaki ya saki tare da

ɗ

auke idanunsa ya yafa mata hijjab

ɗ

in a jiki. Hannun da takai cikin yar kokawar ture hijjab

ɗ

in y

a buge. Da sauri ta janye tare da fa

ɗ

in “ouch!” saboda zafin da taji. Baibi takanta ba ya ƙarasa saka mata hijjab

ɗ

in batare da ya yarda ya ta

ɓ

a mata jiki ba. Wata muguwar harara ta watsa masa ta ƙara kai hannu zata cire hijjab

ɗ

in ya daka mata tsawa.

 

   “Idan kika cireshi na rantse sai na canja ma fuskarki kammani da mari!!”

    Sosai tsawar tasa ta ratsata. Gaba

ɗ

aya sai ya sake juye mata a cikin idanu kamar wani bahagon zaki. Kuka ta saki da duban p.o.p

ɗ

in ta ce, “Mammah kinga yana min ihu ko. Bana

son shi yanada girman kai”.

         Bakinsa kawai ya ta

ɓ

e da cigaba da tattare kayayyakinta data barbaza a office

ɗ

in waje guda, a zuciyarsa yana fa

ɗ

in (aike naki kan ƙarami ne). A dai-dai nan aka turo ƙofar aka shigo. Juyowa yay da

ɗ

an sauri dan a tun

aninsa sakatariyarta ce, amma sai ya ga Uncle Yousuf ne. Ɓoyayyar ajiyar zuciya ya sauke dan gaskiya yaji da

ɗ

in zuwan nasa. Dama sai faman ƙullawa da kwancewar ta yanda zai fita da ita a office

ɗ

in yake. “Barka da yamma Alhaji”.

      Murmushin ƙarfin hal

i Uncle Yousuf ya saki yana jinjina kasa, sai kuma ya maida dubansa ga Lulu da har yanzu ke sambatunta irin na rashin kasancewa a hayyaci. Idanu ya ƙura mata da kamar wanda ya zurfafa kansa a tunani, maganar Smart ta sakashi yin firgigit. Cikin ƙoƙarin sha

nye abu mai ƙona zuciya ya sake dubansa da murmushi. “Aliyu ya jikin naka? Kai da nace yau karkazo aiki shine kuma ka fito?”.

        “Naji sauƙi ai Alhaji. Kasan zaman gidan isar mutum yake yi shiyyasa na fito. Nafito

ɗ

in kuma na rasa ina zan nufa shine

kawai nace Bara na duba ko bata tashi aiki ba sai na maidata..”

       Uncle Yousuf da ke jin zuciyarsa babu da

ɗ

i ya kai zaune yana mai tallafo ha

ɓ

arsa. Kusa da shi ya nunama Smart da ke kallonsa. Babu musu ya zauna sai dai a kujerar gefensa. Ya fahimci i

rin damuwar da Uncle Yousuf

ɗ

in ya shiga, dan haka sai shi ya

ɗ

an sassauta tasa cikin furzar da ƙaramin huci. “Alhaji damuwa bata zama maganin matsala ba, sai dai ta zama sanadin ƙirƙirar sabuwar matsala wa rayuwa.....”

        “Hakane Aliyu. Amma ka duba

fa kenan har a wajen aikinta ma tana sha? Hakan kuma na nufin duniya ta jima da sanin halin da Mawaddat ke a ciki amma mu bamu sani ba”.

     “Banajin hakan gaskiya Alhaji”.

  Idanu kawai Uncle Yousuf ya tsira masa, dan haka office

ɗ

in yay shiru sai su

rutan Lulu kawai ke tashi cikin sambatun maye. Kiran da ya shigo a wayar Uncle Yousuf

ɗ

in ce ta katse shirun nasu. Kamar zai share sai kuma dai ya cirota a aljihu. Daddy ne, yasan jiransa ya keyi dan sun zauna zasuyi magana ne Zainab ta tura masa saƙo shin

e ya taho hankali tashe. Wayar ya

ɗ

aga tare da kaiwa kunnensa. Muryarsa a sanyaye ya ce, “Yaya!”.

         Daddy da tun fitowar ƙanin nasa ya kasa zaune ya kasa tsaye ya ce, “Yousef miya faru da ita?”.

     “Babu komai yaya ka kwantar da hankalinka dan

ALLAH. Dan nama tadda Aliyu har yazo ma shi....”

   “Waye Aliyu? Ko drivern ta?”.

“Eh yaya.”

“Ka fa

ɗ

a min gaskiya Yousuf abubuwan tasha ko?”.

        “Yaya dan ALLAH k...”

    “Yousef please”.

Daddy ya fa

ɗ

a cikin tare numfashin Uncle Yousuf

ɗ

in. Ciki

n sakin ajiyar zuciya ya ce, “Hakane. Amma dan ALLAH ka kwantar da hankalinka, gamu nan tahowa gidan ma”. Daga haka ya yanke wayar. Shi ya

ɗ

auki Lulu kamar ranar, Smart kuma ya fita da kayayyakinta a hannu. Zainab da gaba

ɗ

aya hankalinta ya tashi da ganin

yanda aka fiddo auntyn tata ya kalla. “Ki rufe office

ɗ

in ki sameni waje a maidaki gida”. Daga haka yay ficewarsa.

       Kamar yanda ya bata umarni hakan tayi, lokacin data fito har Uncle Yousuf da ya saka Mawaddat a motarsa yana ƙoƙarin ficewa a gidan.

Yayinda smart ke tsaye yana jiranta. Batare da yi mata magana ba ya shiga motar, itama sai ta bu

ɗ

e ta shiga kusa da shi. Har gida ya kaita abisa kwatancen da tai masa, godiya taita masa cikin girmamawa, karan farko yay mata guntun murmushi cikin jinjina ka

i ya ja motar ya wuce........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON M

UNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai

3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login