Showing 24001 words to 27000 words out of 188614 words

Chapter 9 - FURAR DANƘO COMPLETE

ba”. Da ga haka yaja bakinsa ya tsuke tare da ciro wayarsa da ga aljihu zai fara sana'ar danne-dannen nasa. Wata irin gigita

cciyar tsawa Lulu data gama kaiwa wuya da takaicinsa ta daka masa. Sai dai ko gezau wai an tsikari kakkausa. Cikin takun nan nata na izza da yanga ta ƙaraso gate

ɗ

in. Ashariya ta mulmulo tare da fa

ɗ

in, “Wai kai

ɗ

an uban wanene? Mi kake taƙama da shi ne, ts

abar kai cikakken mara mutunci ne kazo a makare ina tsaye tun 8:30 ina jiranka amma kazo ka zauna anan irin ma kai baka gannin nan ba. Na rasa mi Daddy da Uncle Yousuf suka gani gareka suka takura da sai kai ne zaka zama driver na a gidan nan illiterate ir

inka..”

      A hankali ya rumtse idanunsa sai kuma ya bu

ɗ

esu a kanta. Wani irin yankawa zuciyarta ta shigayi da sauri-sauri, dan wani irin kwarjini mai cika idanu yay mata. Amma saboda tsabar ƙarfin halinta da taurin zuciya sai ta cigaba da masifar kamar

zata cinyesa

ɗ

anye. Harda cewa sai tayi maganin rawar kansa a gidan. Sosai su maigadi ke'a rikice. Shiko yanda ya dake sai ma ka

ɗ

auka ba dashi takeyi ba. Dan tuni ya maida hankalinsa ga wayarsa...

       “Wai ya akayi ne?”.

   Mommy da hayaniyar Lulu k

e zuwa mata cikin kunne sama-sama tun

ɗ

azun ta fito dan ganema idonta ta fa

ɗ

a tana ƙarasowa. Cikin masifar nan tata ta juya tana fa

ɗ

ama Mommyn abinda yay mata. Dai-dai nan shima Daddy ya fito da alama ma wanka ya fito dan bathrobe ce a jikinsa. Mommy ta ju

ya ga Uncle Smart, sai dai kafin tace masa komai ya shiga gaidasu ita da Daddyn da sai yanzu Mommy da Mawaddat suka lura da shi cike da girmamawa kamar bashine ya watsar da al'amarin Lulu ba tun

ɗ

azun. Cikin kulawa suka amsa masa, Daddy ya dubesa cikin ala

mar sanyin yanayin daya riskesa a kwanaki biyun nan akan halin da Lulu ke ciki tare da fa

ɗ

in, “Ya akai ka makara haka Aliyu Hydar?”.

        Bai iya ƙarya ba ko kwana-kwana. Sak yake shi akan komai. Dan haka kai tsaye ya ce, “Alhaji na

ɗ

an biya ta school

ɗ

in ƙannena ne dan sanin halin da suke ciki akan karatunsu tunda naga kwana biyu ba wani waje nake zuwa ba”.

      Lulu zatai magana a hargitse Daddy ya katseta cikin lallashi. “To kiyi haƙuri haka tunda dai kinji uzirinsa ai ko Babyna. Kuje ya kaiki haka

nan rana na ƙarayi wannan gyaran jikin naki dake

ɗ

aukar lokaci kamar za'a sauyaki”.

     Takaici kamar ya kashe Mommy da ke kallon mijin nata. Sai dai batace komai ba.

        Lulu dake wani cika da batsewa ta ce, “Amma Daddy kana ganin kofa haƙuri bai

bani ba. Tsabar wulaƙanci kallo ma ban ishesa ba balle gaisuwa sai da Mommy ta fito ma ya taso da ga inda yake zaune tsabar shi mashahurin mara mutunci ne”.

      “Oh oh”.

Daddy ya fa

ɗ

a yana dafe kansa. Sai kuma ya dubesa da fa

ɗ

in, “Kaga dan ALLAH bata h

aƙurin nan a rabu lafiya kaji Aliyu”.

     A harzuƙe ta ce, “Bana buƙatar haƙurin nasa Dady, sai da aka roƙa min. Ka barsa zanyi maganinsa tare da sauke masa girman kansa, banza mutum ba kowan kowa ba sai

ɗ

aukar kai wata tsiya kana driver. Shiyyasa na tsa

ni irin jahilan nan da ko primary basu yi ba sai ji da kai motsoww!!”.

         Maganganun ta sun masa zafi, amma sai ya miƙe kodan darajar Daddy da Mommy. Key

ɗ

in jikinsa ya ciro yana nufar motar. Tsawa tai masa tare da wurga masa wani key

ɗ

in. “Ba ita n

ake so ba stupid Men! illiterate kawai”.

    Key

ɗ

in data jefa masan yabi da kallo na kusan minti

ɗ

aya, kafin ya

ɗ

ago ya

ɗ

an kalleta sai kuma ya

ɗ

auke kansa yana mai cije lips

ɗ

in sa ya

ɗ

auka batare da yace komai ba nan ma. Daddy ya

ɗ

an girgiza kansa da f

a

ɗ

in “ALLAH ya shiryeki Muwaddatan-warahamah. Koda ya gyara motar zuwa gabanta ƙin shiga tayi. Daddy da ke tsaye zaman jiran ganin sun fita lafiya yay masa nunin ya fito ya bu

ɗ

e mata. Bai musa ba ya fito fuskarsa na karayin wani kicin-kicin. Batare daya ka

lleta ba ya bu

ɗ

e mata ƙofar. Sai da taja tsaki da fa

ɗ

in, “Motsoww! baƙauye kawai da ko aikinsa bai sani ba” sannan ta shiga. Maidawa yay ya rufe suka fice a gidan. Karan farko Mommy ta saki murmushi, dan tabbas tasan a wannan ha

ɗ

in akwai ƙura. Lulu masifa

da izza. Aliyu jan girma da rashin

ɗ

aukar raini. Taga dai yanda wasan zai cigaba da kasancewa tsakanin

ɓ

era da mage.

     Karaf murmushin Mommyn a idon Daddy da ya juya zai koma ciki. Ya wani

ɗ

aure fuska da fa

ɗ

in, “Aniyarki ta biki idan ma wani abu kike ƙ

ullawa akan yarinyata”.

       Sarai Mommy ta jisa amma sai bata tanka ba, dan ta fahimci masifa yake nema da ita akan Muwaddat

ɗ

in tunda suka dawo asibiti. Itako taƙi bashi kowacce irin damar cimata mutunci dan a yanzu kam bazata

ɗ

auki abinda ta

ɗ

auka a

baya ba kan Mahaifiyar Muwaddat

ɗ

in da ita kanta yarinyar. Suna shiga ciki tai wucewarta

ɗ

akinta bata bisa ba duk da ƙananun maganar daya cigaba da fa

ɗ

a masu ƙona zuciya. Har da cewa ƙilama itace taima Muwaddat

ɗ

insa asiri take shaye-shaye saboda tana baƙi

n ciki da ita a gidan. Tana shiga

ɗ

aki ta fashe da wani irin kuka mai cin zuciya. Sai da tai mai isarta ta share hawayenta, dan duk yaran sun wuce makaranta da ga ita sai masu aiki. Duk yanda take jurewa da dakewa akan al'amurin mijin nata game da ƴarsa a

yanzu hakan yana neman fin ƙarfinta. Dan al'amarin akwai ciwo sosai matuƙa gaya. Cikin ƙanƙanin lokaci tai ninƙaya a tunanin shekaru ashirin da shida da suka shu

ɗ

e kafin yau....

*_SHEKARA ASHIRIN DA SHIDA DA SUKA SHUƊE_*

     Malam Ibrahim Jiƙamshi s

hine sunan mahaifin su Isma'il (Daddy), yayinda Malam Salisu Ibrahim Jiƙamshi ya kasance ƙaninsa

ɗ

aya tilo da iyayensu suka haifa (Mahaifinta). Sun rasa iyayensu tun suna ƙananun yara, dan haka suka tashi da tsananin ƙaunar juna da shaƙuwa a hannun kakarsu

Iyan Jiƙamshi. Iyan Jiƙamshi kakarsu itace har taga aurensu su duka biyun, dan ALLAH yay mata rasuwa ne bayan haihuwar Isma'il da ita Kareema. Duk da bawani wayone da su sanda ta rasu ba bazasu iya manta wasu ƴan abubuwa da suka shafeta ba. Iyan Jiƙamshi

ita tabarma Ibrahim da Salisu wasiyyar ha

ɗ

asu aure idan sun girma, ba komai yasa haka ba sai ganin yanda Isma'il (Daddy) ke yawan kaffa-kaffa da ita tun tana jinjira kasancewar ta ita

ɗ

aya ƙanwarsa da yake gani. Bayan rasuwar Iyan Jiƙamshi da shekara biyu

ALLAH yayma mahaifinta Salisu rasuwa shima. Wannan mutuwa ta matuƙar girgiza Ibrahim matuƙa da har takaisa da baro garin Jiƙamshi

gaba

ɗ

aya ya dawo cikin Kano tare da ita Kareema daya amshe wajen mahaifiyarta dan bayan ta kammala takaba anta bashi shawaran

aurenta ciki harda mahaifiyar su Isma'il (Daddy) amma yace bazai iya ba. Bazai ta

ɓ

a iya auren matar ƙaninsa Salisu ba. Wannan daliline yasa iyayenta cewa ta bashi ƴarsu tazo gida ta samu miji. Ba rabuwar da

ɗ

i akayi ba, dan mahaifiyarta ta tafine ta barta

tana kuka mai tsanani, haka ma Ibrahim da matarsa da Isma'il. Riƙonta ya koma hannun iyayen Isma'il (Daddy), inda suke tattalinta da kulawa matuƙa su da

ɗ

an su Isma'il. Dawowarsu Kano da shekaru uku aka haifi Yousuf, inda ALLAH

yayma mahaifiyarsu rasuwa it

ama a wajen haihuwarsa. Abubuwa sun sake rikicewa, inda mutuwar ta sake ta

ɓ

a rayuwar Ibrahim matuƙa har sai da ta zama sanadin kamuwarsa da ciwon ajali shima. Yayi jinya sosai ta kusan shekara takwas, yayinda ita da Isma'il suka raini Yousuf tamkar uwa da

uba a garesa..........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Fura

r danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





4





______________________________

*_Wai wai wai_*

_wani kaya sai amale,don raqumi bazai iya dauka ba_

*MAAB LUXURY* _GIDAN ADO DA KECE RAINI_

*MAAB LUXURY* _DUNIYA

R QAWATATTUN KAYAYYAKI_

*MAAB LUXURY* _TUNQAHON GIDA DA GININ GIDAN GABA DAYA_

_IDAN NACE ZAN LISSAFO BAZAN GAMA BA A NAN KUSA,DON SUN CANCANCI KOWANNE IRIN SUNA_

*DAME DAME SUKE SIYARWA NE?*

👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽

_SUN KAWO MUKU DALLADALLAN K

AYAYYAKIN GIDAH NA KAWATARWA DANA KITCHEN MASU HASKA DAKUNAN GIRKI… KWASHA KWASHA_

_SU DIN KARSHE NE A DUNIYAR KAYAYYAKIN GIDAH DANA KITCHEN NA KECE RAI NI… INA UWAYEN GIDAH, AMARE? ANTOCI, KAWUNNI, YAYYU MAZA, KANNE DA MA IYAYEN MU MAZA?_

_KU ZO A D

AMA DA KU A WANNAN DAMAR ME DAUKE DA DIMBIN KAYAYYAKI MASU KYAU A KUDI DEDE MISALI WANDA KOWANE ZAI IYA MALLAKA IYA KARFIN SA_

_KU ZIYARCI SHAGON DA KE A KANO.. TITIN AHMADU BELLO WAY_

_KO KUYI ORDER DA GA SHAFUKAN SADARWA TA INSTAGRAM: @Maabluxuryho

me_

_FACEBOOK:@maabluxuryhome_

_SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDAH,, INGANCI DA RAHUSA, KYAU A DADE ANA AMFANI DA SU SAI KAYAYYAKIN MAAB LUXURY HOME_

_A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY ORIGINAL HOME DECORS AND KITCHEN UTENSILS_

_MAAB LUXURY HOM

E GOT YOUR HOME AND YOUR KITCHENS COVERED… JUST A VISIT/CALL/DM AWAY_

_08034631010 MAAB LUXURY HOME

👈🏽

_

______________________

........Wannan ha

ɗ

in kan nasu da ƙaunar juna ya

ɗ

an dinga ragema Malam Ibrahim ra

ɗ

a

ɗ

in ciwo, dan duk da yana kwanc

e a duk sanda suke tattalin Yousuf a tare kamar wasu mata da miji duk da ƙarancin shekarunsu sai yaji farin ciki har fuskarsa kan nuna hakan. Gashi shima suna kulawa da shi matuƙa sai kace wasu manya. Yana da shekara biyar kwance ya yanke shawarar

ɗ

aura mu

su aure saboda halin rayuwa, a lokacin shekarar Isma'il goma sha tara a duniya. Itako nada goma sha hu

ɗ

u. Maƙwafcinsu ne ya jagoranci komai, ranar wata juma'a sun dawo makaranta Isma'il ya gama jarabawar ƙarshe ta kammala sakandire, ita kuma jsce suka iske

an

ɗ

aura musu aure. Ita bata wani

ɗ

auki abin da muhimmanci ba, kasancewar da sauran ƙuruciya a tare da ita. Sai ma biyema Yousuf dake da shekara biyar a duniya tai suna murnarsu. Yayinda Isma'il ya shiga yanayin damuwa, dan shi harga ALLAH kallon ƙanwa ya

ke mata uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya bawai matar dazai iya aure ba. Lura da hakan da Malam Ibrahim yayi ne ya sashi zaunar da shi yay masa nasiha mai ratsa jiki data saka jikinsa yin sanyi, tun kuma da ga wannan lokacin ya fara koyama kansa sonta ita Kareema (Mommy)

tunda dama akwai ƙauna ta jini da shaƙuwar zaman waje

ɗ

aya a tsakaninmu. Karatu muka cigaba da yi abinmu batare da anyi maganar tarewa ba, haka shima Yousuf an sakashi makaranta, gefe kuma muna cigaba da jiyyar babanmu malam Ibrahim. Isma'il na shekara ta

uku a jami'a, ni kuma shekarar ƙarshe a sakandire jikin Baba ya sake rikicewa, ganin haka yasa maƙwafcinmu da muka zama tamkar ƴan uwan jini a yanzu shirya bikinmu ni da Isma'il dan yana fatan gani kafin yabar duniya. Haka

ɗ

in kuwa akayi, aka gyara gidan t

are da kawo abubuwan da suka dace da amarya sati

ɗ

aya da kammala jarabawata ta ƙarshe akasha biki. Anan dai gidan muka tare, inda kwanaki goma sha

ɗ

aya da tarewar tamu ALLAH yayma Baba rasuwa shima. Mun shiga ru

ɗ

ani da tashin hankali matuƙa irin wanda baza

i misalu ba. Dan da ƙyar al'amura suka daidaita mana bayan wani lokaci. Mun cigaba da rayuwa cikin shaƙuwa da soyayya mai ban mamaki, ga

ɗ

an ƙaninmu Yousuf da muke tattali matuƙa, inda wanda bai sani ba zai iya

ɗ

aukama

ɗ

an mu ne sai idan ka kalleni ne zaka

san ban kai haihuwarsa ba. Alhamdullah Isma'il ya kammala jami'a bayan rasuwar Baba da shekara biyu, ya kuma samu result mai ƙyau. Haka shima Yousuf ya shiga fimare 4. Burina a kullum shine na koma makaranta na cigaba da karatu nima, sai dai Isma'il na la

lla

ɓ

ani akan na bari ya samu aiki abubuwa su sake warware masa. Banyi musu ba

nayi haƙurin, cikin ikon ALLAH kuwa sai ga aiki ya samu cikin sauƙi kasancewar a wancan lokacin ma neman masu irin kwalinsa ake ido rufe suna yanga dan aiki saima sun za

ɓ

a. Wanna

n samuwar aiki shine mafarin komai, dan daga lokacin abubuwa suka fara canja salo a sa

ɓ

anin yanda nake kallonsu ko na tashi na sansu.

         *_Alhaji Sufi Ado Garko_* shine ya kasance ogan Isma'il a wajen aiki, mutum ne mai tarin dukiya da mutunci. Bash

i da mugunta da ƙeta, dan ba aikin gwamnati kawai ya dogara da shi ba

ɗ

an kasuwane babba da akeji da shi sosai a lokacin. Ƙwazo da amanar Isma'il ta fara janyo masa soyayya a wajen Alhaji Sufi ya fara jansa a jikinsa tare da

ɗ

orashi akan wasu harkokinsa na

kasuwanci a bayan fagen aikinsu na gwamnati. Alhamdullah wannan al'amari ya fara canja mana rayuwa, dan ku

ɗ

i sun fara shigowa Isma'il fiye da farkon samun aikinsa. Inda ya cika alƙawarin maidani makaranta, shima Yousuf ya shiga Sakandire. Shekarata

ɗ

aya d

a komawa makaranta sai ga ciki. Isma'il da Yousuf da ni

ɗ

in kaina mun shiga matuƙar farin ciki da baida misali. Na haihu lafiya bayan ciki yakai haihuwa, inda ALLAH ya bani

ɗ

a Namiji wanda yaci suna Ibrahim muna kiransa da Abba. Na cigaba da rainon Abba ko

ma nace Yousuf ya cigaba da rainonsa, dan tattalin yaron yake tamkar ƙwai a cokali. Sai dai ALLAH baiyi mai zama bane yanada shekara

ɗ

aya da wata uku ya rasu. Yousuf ya sha kuka sai mune muka koma lallashinsa. Sai dai me ashe a lokacin ma ina maƙale ne da

ciki batare da mun sani ba. Sai bayan rasuwar Abba ne ya bayyana. Munyi murnar hakan na cigaba da rainon ciki da karatu, yayinda ALLAH keta ƙara

ɗ

aukaka Isma'il ta silar Alhaji Sufi Garko. Bayan isar cikin jikina haihuwa shima na haifesa, sai dai wannan ka

ron ƴan biyu ne duk maza. Wayyo murna zo kaga farin ciki a wajen Yousuf da Isma'il dama ni kaina. Yara sun sake cin sunan Ibrahim da Salisu iyayenmu. Ana kiransu da Hassan da Hussaini

ɗ

insu. Bayan haihuwar ƴan biyu da shekara biyu na kammala karatuna, sai

dai Isma'il yace bazanyi aiki ba sai da naita roƙonsa ni da Yousuf harda kukanmu sannan ya amince. Shine ya amshi takarduna da kansa domin nemamin aiki kamar yanda ya sanar min mai-gidansa Alhaji Sufi Garko yace ya kawo zai sama min gurbin a kamfaninsa ins

ha ALLAHU. Kasancewar yace ya kai masa takardun gida a cikin weekend ya sakashi shiryawa ranar wata asabar. Wannan shine karo na farko a rayuwarsa da zai je gidan ogan nasa. Tare da Yousuf suka tafi, inda akai musu tarba ta mutuntawa, gidane katafaren gask

e da ya basu mamaki, dan a ranar suka sake tabbatar da lallai Alhaji Sufi Garko mai ku

ɗ

i ne sosai. Suna zaune a falon Alhaji Sufi da aka saukesu saboda karamci sa

ɓ

anin falon baƙi ƴarsa ƙyaƙyƙyawar budurwa data dawo daga karatu da ga ƙasar larabawa ta shigo

falon amsar saƙo wajen mahaifinta. Tunda ta

ɗ

ora ido akan Isma'il ta kasa

ɗ

aukewa, dan Isma'il ƙyaƙyƙyawan mutum ne

ɗ

an gaye sosai, ina fa

ɗ

a muku zancen gaskiya ne badan yana mijina ba. Ba Isma'il kawai ba hatta Alhaji Sufi ya lura da irin kallon da ƴar t

asa kema yaronsa na ƙurilla. Yayinda Yousuf shi kuma abin ya bashi haushi saboda kishina ni ƴar uwarsa. Wasa-wasa Muwaddat ta kasa barin falon tana manne da su har suka bar gidan duk da bayan gaisuwar shi Isma'il bai sake kulata ba ma. Aiki dai an

ɗ

aukeni

ta silar Alhaji Sufi, sai dai tunda Yousuf ya bani labarin ƴarsa da abinda ya faru naji komai ya fitamin arai. Ban dai yima Isma'il maganar ba, amma kullum cikin kasa kunne nake naji abinda zai biyo baya. Shiru-shiru banji komai ba har na shiga wata shida

da fara aiki ga kuma ciki ya sake samuwa. Abinda ya bani mamaki a wannan karon Isma'il bai wani nuna murnarsa sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login