Showing 99001 words to 102000 words out of 188614 words
ta sake yamutse fuska da
ɗ
aureta a taƙaice ta ce, “Uncle nan ma it's ok”. Sai kuma ta dubi Smart fisha cike da gatsali ta ce, “Sannu fa”.......
✍
️
*_Kuma sannu fa
🙋
dangin Smart
😂🤣🤩
. Dangin mu Lulu'
s team Barka da rana
😚😘😉
._*
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIK
I
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
F
urar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
8
️
⃣
........Bai nuna ma ya jita ba balle ta samu amsa. Sai ma sake tattara hankalinsa da yay ga Deen. Uncle Yousuf ne yay mata nunin ta zauna cikin harara. Zaunen ta kai a
ɗ
ofa
ne gefen katifar ka
ɗ
an badan taso ba. Bayanin da Smart ke masa na cewar su Daddy sunzo da twins da Mubeen har da su Suhaib sun dubashi babu ma jimawa suka wuce ya sashi maida hankalinsa garesa.. har cikin rai yaji da
ɗ
in hakan, dan baiyi zaton Yayan nashi z
ai yi wannan abin kirkin ba. Da ga haka suka cigaba da ƴar hira jefi-jefi. Kusan mintuna goma Lulu dai na zaune tana bin
ɗ
akin da kallo ƙasa-ƙasa, sai dai duk ta matsu su wuce amma taga Uncle Yousuf baida niyyar ma hakan. Dan hankali kwance suke hirarsu ka
mar ma sun manta da ita a
ɗ
akin. Deen kuwa yay matashin kai da ƙafarsa yana buga game
ɗ
in ball da yace ya kunna masa dama shine tushen amintakarsa da yaron tun farkon fara aikinsa. Kiran wayar Uncle Yousuf da akai ta katse musu hiran, tashi yay ya fita a
ɗ
akin domin amsawa.
Shiru
ɗ
akin ya
ɗ
auka baka jin komai sai hayaniyar game
ɗ
in da Deen ke bugawa. Dan tvn ma da ke aiki dama ƙasa-ƙasa ƙararta take. Sosai yanzun kam ya zuba mata ido duk da iya bayanta da
ɗ
an gefen jikinta zuwa fuska kawai yake iya g
ani, ƙasa-ƙasa yay ƙwafa da
ɗ
aukar ƙaramar wayarsa da ke gefe yay
ɗ
an danne-danne ya kai kunne. Ana
ɗ
agawa da ga can a cinkunshe ya ce, “Bama Nasreen ta kawo min hijjab”.
Da mamaki Maryam ta ce, “Yaya Hydaar hijjab kuma?”. Ƙitt ya yanke kiran bata
re da ya amsa mata ba. Kafin ya ajiye wayar kira ya shigo, Uncle Yousuf ne dan haka ya
ɗ
aga. Kafin ma yace komai da ga can Uncle Yousuf
ɗ
in ya ce, “Aliyu am sorry ina
ɗ
an zuwa bazan jima ba uzirin gaggawa ne”.
“To Uncle ALLAH ya tsare sai ka dawo”.
Da ga haka ya ajiye wayar. Dai-dai nan Nasreen tai sallama. Duk da ƙarancin shekarunta bata shigo ba sai da tace, “Uncle in shigo?”.
“Eh Angel”.
Ya bata amsa idonsa a kan ƙofar. Lulu da muryar yarinyar ta
ɗ
auki hankalinta itama ta zubawa ƙofar ido.
Sai ko gata ta shigo hanunta
ɗ
auke da gogaggen hijjab fari da keta tashin ƙamshi. Ɗan tsayawa tai tana ma Lulu da ta zuba mata ido kallon rashin sani. Sai kuma ta ce, “Aunty ina kwana”. Batare data jira amsawarta ba ta nufi Smart, sai dai tana tafiyar tan
a
ɗ
an waigowa ta kalli Lulun, dan ita dai ƙaton gilashin data toshe fuska ne mafi
ɗ
aukar hankalinta. Karan farko Lulu ta saki murmushi tun shigiwarta
ɗ
akin, sai kuma ta sa hannu ta cire gilashin dan sosai ƴar yarinyar ta tafi da hankalinta. Kodan basu da b
aby girl kamarta a gidansu ne oho. Sanda su Afrah suke kamarta kuma bata Nigeria. Zamanta ta gyara ta yanda zata fuskanci Nasreen da ƙyau, hakan kuma sai ya bata damar fuskantar Smart, dan ta fuskanci katifar ne kai tsaye shi kuma yana a gicciye ne.
“Baby Girl how are you!”.
Ta fa
ɗ
a tana kai hannu ta kamo na Nasreen da ta gama miƙama Smart hijjab
ɗ
in da ta kawo. Yarinyar sai da ta kalli Smart fuska a
ɗ
an ƙwa
ɓ
e, ya
ɗ
aga mata kai ciki lumshe idanu alamar taje sannan ta dawo da kallonta ga Lulu a
hankali ta ce, “I am fine”.
A zuciya Lulu tace (tofa ashe tana jin turanci) a zahiri kam sai ta matso ta jikinta. Ga dai yarinya fess kuma ƙyaƙyƙyawa, amma batai zaton samunta wai tana jin yaren turanci ba. da turancin ta sake tambayarta sunanta. Nan
ma ta amsa mata tsaf, ta tambayeta shekararta nawa, ajinta nawa kuma a makaranta. Nan ma ta bata amsa dai da turancin. (Ikon ALLAH) ta sake fa
ɗ
a a zuciya. A karan farko kuma ta dubi Smart da ya zuba musu idanu. Da farko dai magana tai niyyar yi, sai kuma t
una dawa take a
ɗ
akin ta fasa dan yanda ya zuba musu ido ga kayan jikinsa da haka kawai suka sakata jin wani iri,
ɗ
auke idanunta tai da
ɗ
aukar Nasreen cak ta maida saman cinyarta ta zaunar. Nasreen ta kallesa a
ɗ
arare ta ce, “Uncle wacece ita auntyn nan ba
n santa ba?”.
“Kema wacece ai bamu sanki ba?”.
Cewar Deen cikin tare numfashin Nasreen cike da haushin hawa masa cinyar Aunty Lu da tayi. Aiko Nasreen ta balla masa harara shima ya rama yana kaina ƙafarta tsunguli. Doke masa hannu Lulu tai da
fa
ɗ
in, “karka ta
ɓ
a min Baby”. Baya yaja yana tura baki. Smart ya riƙosa yana murmushi. “Kaga ƙyalesu kaima ba gaka da ni ba”. Dariya yaron yay da fa
ɗ
in, “Yes Uncle” sai kuma yayma Nasreen gwalo. Itama ramawa tai da fa
ɗ
in, “Ai dai Uncle
ɗ
ina ne, kuma yafi s
o na”.
“Mai ƙarya yafi sona. Ko Uncle Smart?”.
Deen ya fa
ɗ
a kamar zai yi kuka. Murmushi Smart yay masa da gya
ɗ
a kai. Cikin ra
ɗ
a ya ce, “Ai namiji na namiji ne, mace kuma ta mace. Itama ga aunty ta samu. Kaga 1-1 kenan. Dan haka kuyi gaisuwa banda f
a
ɗ
a”. Dariyar jin da
ɗ
i Deen yayi, tare da miƙama Nasreen hannu. Sai yarinyar ta maƙe kafa
ɗ
a da fa
ɗ
in, “Halamun ne gaisawa da maza, a islamiyya an fa
ɗ
a mana duk mai gaisawa da maza za'a sashi wuta. Ka gaisheni dai a haka. Ko aunty?”.
Matuƙa gaya Nas
reen ta burge Lulu, fuskarta da murmushi mai ƙayatarwa ta gya
ɗ
a mata kai. “Hakane sweet heart”. Cikin jin da
ɗ
i Nasreen tace, “Kaji ko”.
“Ai nima an fa
ɗ
a mana a Islamiyyar mu”. Cewar Deen shima. “Lah da gaske? Zo muje to kaga littafaina”. Nasreen ta fa
ɗ
a itama. Babu musu Deen ya miƙe yana ajiyema Smart wayarsa akan jiki. Itama sai ta tashi suka fice a tare.
A hankali Lulu da ke binsu da kallo cike da sha'awa ta wani lumshe ido fuskarta da murmushi har sannan. Idanunsa masu kaifi ya zuba ma
ta, sai kuma a hankali ya motsa lips
ɗ
insa wajen fa
ɗ
in, “Kin fara tunanin kema nan da 5years kina da kamarsu ne?”.
Idanun ta bu
ɗ
e da sauri a kansa tana ha
ɗ
iye murmushin fuskarta. Sai kuma ta balla masa harara tare da ƙoƙarin miƙewa. Sai dai yanda rig
ar tai mata masifar
ɗ
am-
ɗ
am a jikin yasa sai da tai ƙoƙarin dafa kujera. Fuska ya sake tamkewa da miƙo mata hijjabin. Batare da ya bata damar cewa wani abu ba duk da ya fahimci akwai abin fa
ɗ
ar a bakinta ya tareta da fa
ɗ
in, “Haramunne matar aure ta fito a
shiga mai bayyana ainahinta ga wasu, kai koda ma mara auren ce. Dan haka ki kiyaye inada kishi mai zafi. Wannan kuma ya zama first and last dan ban shirya rabarma kowanne sankaran ido ba, duk abinda akace nawa ne to nawa
ɗ
inne ni ka
ɗ
ai koda bana ra'ayinsa”
.
Tuni wani irin tuƙuƙin takaici ya maƙure maƙoshin Lulu. Cikin kaushin murya da jifansa da wani malalacin kallon sama da ƙasa ta ce, “Kai a matsayin wa? Da ka isa hanani yin abinda yake ra'ayina!”.
“Ni a mijinki da ya biya sadakinsa”.
Ya bata amsa cike da gadara da kaushi ga idanunsa da ya wani tsatstsareta da su kamar zai cinyeta.
Rasa abin fa
ɗ
a dan takaicin da ya ƙulleta ya sata fa
ɗ
in, “Mtsoww! To baka isa ba. Kayi tsararo Shash.....”
Bata kai ƙarshe ba ya tareta da fa
ɗ
in
, “To ke da kike jin kin isa ki sake sakawar ki fito
ɗ
in zan tabbatar miki isar tawa kuwa.” ya ƙare magana yana jefa mata hijjab
ɗ
in a saman cinya ya maida hankalinsa ga cire ruwan da ake ƙara masa dan ya ƙare. Mamaki ne, ko takaici, ko tsoro ne ya saka Lu
lu yin sagade tana kallonsa oho itama bata gama tantancewa ba. Idanunta sunyi masifar ka
ɗ
awa ga tarin masifar da take tattarowa na mata kai kawo a ƙirji. Ƙarasa miƙewa tai tana hucin bala'i, hakan yasa hijjabin ya fa
ɗ
i ƙasa. Shima miƙewar yay duk da baya j
in ƙarfin jikinsa, sai kawai ganinsa tai a jikin ƙofa yana saka mata key”.
“Kai wai mika
ɗ
auki kanka ne?”.
“Duk yanda zuciyarki ta baki”.
“Mtsoww banda lokacin ka ban hanya na wuce”
“Idan kinbi abinda nace kenan. Sa
ɓ
anin hakan na nufin
cigaba da zama a
ɗ
akin nan matsayin kinzo ke nan”.
“Mtsoww kana buƙatar ganin likita. Wlhy kaban hanya kona illataka”.
“Muyima juna illa dai. Dan wlhy idan kinga kin bar
ɗ
akin nan to kin saka hijjab kuwa. In ko ba haka ba kimayi kiran waya gi
da tun yanzu a fara tattara miki kayanki a aiko miki”. Ya na gama fa
ɗ
a ya bar wajen ƙofar yana zira keys
ɗ
in cikin aljihun 3 quarter
ɗ
insa, sai ma ya shige toilet abinsa. Karo na biyu kenan da take jin an mata wulaƙanci mafi muni, randa ya kaita dawanau da
kuma yau. Wai ita illiterate drivern nan nata zai ce ma sai ta saka hijjab sannan ta fita a
ɗ
akinsa. Uncle You duk ya ja mata wannan rainin da tozarcin. In ba haka na velleger
ɗ
in nan ko'a hanya yama isheta kallo ne bare har ya kalla cikin idonta wai ya b
ata umarni. Lallai dole ne ma wannan drama
ɗ
in ya tsaya a haka. Dan bazata iya wannan auren contract
ɗ
in ba kuwa.....
Motsin fitowarsa ya katse mata tunani. Ta bu
ɗ
e idanunta da suka gama ka
ɗ
ewa da
ɓ
acin rai ta
ɗ
an bisa da kallo. (Ƙaton banza) ta
fa
ɗ
a a zuciyarta tana mai kauda idanun nata da ga kansa. Saman katifarsa ya koma ya zauna, jug
ɗ
in kununsa ya bu
ɗ
e ya zuba a cup, sai kuma yasa sugar ka
ɗ
an da madara ya juya. Jan jikinsa yay baya ya zauna da ƙyau ya fara shan abunsa hankali kwance tare da
ɗ
aukar wayar tasa ya fara sana'ar buga game
ɗ
in ball tamkar ma ya manta da ita ne a
ɗ
akin.
Fiitt yaji an warce wayar. Sai ya
ɗ
ago a
ɗ
an zabure ya kalleta yana wani
ɗ
an bu
ɗ
e baki. Harara ta watsa masa kai kace Luulu eyes
ɗ
in nata zasu zubo ƙasa ne. Ka
nsa ya shafa yana wani ƙasa-ƙasa da nasa idanun. “Madam ni fa hararar nan tana sani tunanin kamar nayi wani abu, gaskiya in dai ana son a rabu lafiya to a daina, kin san abinka da ba sabin ba tuzuru da mata”. Ya
ɗ
an sake
ɗ
ago ido ya kalletan sai kuma ya ma
idasu ƙasa kamar mai jin kunya.
Iya matuƙar kunnuwa kam Lulu ta kai maƙurar kunnuwa. (Mi wannan abin yake nufi?) Ta ayyana a zuciyarta, tsaf kuwa ta fahimtar da ita inda ya dosa. Wani irin waro idanu tai da fa
ɗ
in, “What! Wait! Wait! Wai mi ma kake
nufi?!”. Tsabar yanda take jin masifa da
ɓ
acin rai takaicinsa jikinta har wani tsuma yake yi. Ya samu yanda yake so, dan kuwa ta kunnun fiye ma da yanda yake buƙatar. Idanun ya sake
ɗ
agowa ya kalleta cikin son sake kaita maƙura ya ce, “Ni fa Madam ina jin
kunya ne, amma idan kince na nuna miki a aikace sai na rufe ido, kema Please ba sai kin kalle ni ba sai ma mu kashe fitil......”
Wani irin mugun wawura ta kaima filos
ɗ
in saman sofar
ɗ
akin ta shiga jefa masa su
ɗ
aya bayan
ɗ
aya. Hannu ya sa ya dinga
kare kansa. Ta ce, “Kai har ka isa ma yin wannan tunanin a kai na, har abada kai gaban abada ma ƙazamin yatsar hanunka ma bai isa zuwa ko kan veil
ɗ
ina ba ma illiterate velleger!”.
Dariyar da ke neman kufce masa ya keta faman dannewa. Dan mury
arta har rawa ya ke na matsanancin takaicinsa, filos
ɗ
in da ta gama loda masa a jiki da jifa ya shiga janyewa yana fa
ɗ
in, “Ba sai kin ƙirƙiri hanyar maidani asibiti ba. Ni dai ina tsoratar miki ganin aikin jahilin baƙauyen nan a aikace. Dan kin san mu idan
muka
ɓ
alle ba'a iya taro mu saboda ƙazamin hannun nan da wahala idan zaiji bari fa. Sannan ki bar fassarani in da banje ba karki lalatama Ammah yaro tun ban tafasa ba ki ƙona ni Aliyu ba inda kike nufin na nufa ba”..........
✍
️
_LABARAI
MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu
600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon muna
fuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄
𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
9
️
⃣
__________________
Shin Ko kunada labari Yan zuru Mamar zee zee mai maida tsohohuwa yarinya wadda ta shahara wurin haka kayan mata kamar haka
Kamar hadin amare
Hadin mai jego
Hadin bazarawa d sauransu
Kamars
u
Kaza
Ciccibi
Zuma
Zabo
Yan shila
Gumbuna
Tsimn kankana d rake
Tsimn boom
Tsimin tabaje d saurans
Muna maraba da sayen daya Ko sari sokoto state nation wide delivery 08068526455
___________________
.......Banza ta masa yanzun ka
m, dan ta tabbata ta cigaba da kulashi ƙarshenta fasa masa kai zatai kawai ya baje a ƙasa ko zata samu sassaucin tuƙuƙin da zuciyarta ke mata. Ta fara takaicin da
ɗ
ewar Uncle Yousuf. Wayarta ta
ɗ
auka tai kiransa, bugu biyu kuwa ya
ɗ
aga. Muryarta na nuna ala
mar
ɓ
acin ran da take ciki ta ce, “Papa wai kana ina?”. Ya fahimci ranta a
ɓ
ace ya ke, dan haka ya bata amsa da “Gani nan a hanya”.
“Papa bama ka nan?” ta fa
ɗ
a a shagwa
ɓ
e, batare data jira cewarsa ba ta cigaba da fa
ɗ
in, “ALLAH idan bakai sauri kazo b
a zanma mutumin nan duk abinda zuciyata ke ayyana min na tsanesa”. Ƙitt ta yanke kiran kafin ma Uncle Yousuf
ɗ
in ya samu damar cewa wani abu. Smart dariyarsa ya ke kwasa a zuciya, a zahiri kam ya fuske yana shan kununsa idonsa a tv. Ring
ɗ
in wayarsa ya sas
hi kallar wayar dan tana a wajenta har yanzun. Itama wayar take kallo a yamutse cikin kuma harara. Sai dai bata da alamar bashi....
“Ni dai ki daina hararar min waya karta fashe ba kuma ku
ɗ
in sayen watace da ni ba gaskiya” yay maganar yana miƙo hann
u ya
ɗ
auka. Hararar da take ma wayar ta maida a kansa. Sai kuma tai ƙwafa dan tayi