Showing 129001 words to 132000 words out of 188614 words

Chapter 44 - FURAR DANƘO COMPLETE

saboda wataran. Ya

ɗ

an ji nutsuwa dan shikam yanzu ya fahimci sai yayi takan tsantsan, tunda har jiya tai amfani da shi

wajen sayo mata ƙwaya batare da ya fahimci komai ba dole ne ya nutsu ya fahimci duk wani dabarun su. Iska ya

ɗ

an furzar ka

ɗ

an da gyara tsaiwarsa da ƙyau sai kuma ya fara magana a hankali tare da maida hankalinsa sosai ga kallon yanda take tufke jelar gash

in bayan ta sharceta da comb. Yana matuƙar son gashi a jikin mace, dan haka natan ke matuƙar

ɗ

aukar masa hankali.

       “Zanje na gaida su Ammah na dawo bazan jimaba, sai dai ki sani kar fita ta ta baki damar aikata wani abu daban, dan shaye-shaye babbar

hanyace ta maida

ɗ

an Adam baya akan dukkanin nasarorinsa da kima da mutuncinsa. A duk inda mai wannan

ɗ

abi'ar yake zakaga baida farin jinin al'umma, kowa bai san ra

ɓ

arsa balle hu

ɗɗ

a da shi da ga sanda aka fahimci yanayi. Shi a karan kansa kuma yakan rasa

damammaki da yawa na cikin burinkansa ko nasararsa ta duniya da lahira. Misali ga barin salla, da wahala a samu mai wannan

ɗ

abi'ar da tsaida salla akan lokacinta, hakan kuma babban naƙasu ne ga rayuwa. Karatun Alkur'ani, ambaton ALLAH da sanin mi rayuwa ta

ke ciki kota dosa duk dama ce dake kufcewa a hannunsa. Ga

ɗ

iya mace in har tana wannan

ɗ

abi'ar hanya mai sauƙi ce a samu damar keta mata mutuncinta. Shin mi kika rasa a rayuwa na ni'imomin ALLAH da bai miki ba, miyasa ki ka za

ɓ

i gode masa ta wannan hanyar?

Miyasa kika za

ɓ

i sakama iyayenki da wannan tukuycin da duk iyayen da suka fuskanci yaransu nayi basu da sauran nitsuwar zuciya, ki tuna kema uwa ce wataran. Bazance miki ki kiyaye ba, dan ban isa hanaki ba, sai dai ki sani wannan itace

ɗ

abi'a ta biyu da b

azan

ɗ

auka ba bayan barin salla. Ki zauna kiyi nazari. Ga break fast can su Asma'u sunzo da shi. Nima yanzu zan dawo sai na karya a nan

ɗ

in, ina son yin abu mai muhimmanci ne acan”. Da ga haka ya nufi hanyar fita abinsa batare da ya ko waiwayo ba balle yag

a halin da tasirin da maganganunsa sukayi gareta. Lulu da tun fara maganarsa abu ya tokare mata maƙoshi ta raka bayansa da kallo wani shegen takaicinsa da mamakin gadarar nan tasa da yake son fara bayyana mata a fili. Wai mi wannan mutumin ke nufi da ita n

e? To duk abinda ya shirya ita a shirye take da mafiyinsa su zuba ita da shi a gidan nan

ɗ

an halak ka fasa, ina ruwansa da rayuwarta....

     Dawowar Asma'u da kayan shara

ɗ

akin ya maidota hayyacinta. Ta kalleta tana

ɗ

an waro idanu waje. “Ya barki ne?”. C

ikin zumu

ɗ

i Asma'u ta bata amsa da “Eh, amma yace yana dawowa zan wuce. Shiyyasa zanyi sauri na shashshare miki aunty dan shifa Yaya baya magana biyu”. Yanda ta ƙare maganar da ƴar shagwa

ɓ

a ya sanya Lulu sakin murmushi. “Uhhm kudai autocin nan ko'a ina sai

kun nuna hali. Kinga bar batun sharar nan karki wahal da kanki nace su Amrah su taho da Iya tabawa zatazo duk ta gyara ko'ina”.

       “A'a aunty ki kirasu ma kice su barta basai sunzo da ita ba. Zan gyara yanzun nan dan nan ma sharane kawai da gogewa ya

rage. Nifa kin san ina son aikin gida sosai, shiyyasa su Aunty Bilkisu idan suna jin lalacinsu har zuwa suke su

ɗ

aukan na musu hutu koda Ammah zataita ƙorafi ne sunta lalla

ɓ

ata kenan”.

      “Uhhmm sannu busy body ke baƙya gajiya ma kenan. To nidai bazak

imin aiki ba, amma zanso Ammah ta bari ki dawo mana nan kinga na samu abokiyar hira ko.”

          “Tab aunty Ammah bazata bari ba, ba irin nacin da mijin Aunty Bilkisu baiyi ba kan a basu ni amma taƙi ita da Abbah. Amma ke ƙila taji kunyarki ta yarda ko

weekend nake zuwa dan tasan dai halin Yaya bai son yin magana sai yaso, kina buƙatar abokiyar hira”.

      “Zan gwada na gani to, ALLAH yasa su bani, bari na shirya naci abinci ina

ɗ

an jin yunwa ka

ɗ

an-ka

ɗ

an, kema ajiye kayan sharar nan Please”.

     Magi

ya Asma'u tai taima Lulu har sai da ta barta tai aikin nan, dan danan kuwa ta tsaftace ko'ina ta baza kayan ƙamshi. Itako tana zaune a falo tana tsakurar abincin da su Asma'u suka kawo, sai dai tana bu

ɗ

e wanda Huwaila ta kawo ta maida da sauri ta rufe sabo

da jin ƙamshin korin da aka zamba

ɗ

a a miyar fankason ta dakar mata hanci, sam ita bata ƙaunar kori a abinci shiyyasa ma idan har an saka batacin sa komai son da take masa. Sai kuma ma akai rashin sa'a fankasu ba abincinta bane shima, duk randa ma Iya Tabaw

a tayisa a gidan to ita sai dai ai mata wani abun, hakama idan taje gidan Uncle Yousuf ko gidan Grandpa ta tarar anyi bataci, bata son su shi da tuwo sam musamman miyan yauƙi ko wani taga yanaci sai zuciyarta ya hau tashi. Wanda Asma'u ta kawo ta

bu

ɗ

a, a h

ankali ta saki ajiyar zuciya ganin lafiyayyen yam balls ne a kular farko, ta biyu farfesun naman kaza ne yanata tashin ƙamshin attaruhu da albasa. Sai jug irin mai riƙe zafi

ɗ

in nan

ɗ

auke da kunun gya

ɗ

a da yay ƙyau yanata ƙamshi har da su ƙwa-ƙwa a cikinsa

. Sai shayi a flaks da yaji kayan ƙamshi shima, anan kam ajiyar zuciya ta sauke harda sakin guntun murmushi ta zuba kunun gya

ɗ

ar da farfesu ka

ɗ

an ta fara tsakura tana bin Asma'u da keta aikinta a nutse da kallo da sauraren labarin da take bata akan yanda s

uke matuƙar jin da

ɗ

in abinda take yi game da case

ɗ

in fya

ɗ

e. Haka kawai jin ƙaunar yarinyar take a ranta, balle jin abinda take fa

ɗ

a na yanayin da suke shiga na jin da

ɗ

i har itama tana burin zama lawyer kamarta........





         

_LABARAI MASU

JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSI

NG US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





3





.......A

ɓ

angaren Smart kam suna isa gidan

sashen Abba ya nufa domin gaidasa, yayinda Huwaila ta shige ciki fuuu tana ƙunƙuni. A falo ta iske Umma zaune suna karin kumallo da sauran ƴan uwanta da ƴaƴansu da duk ke shirin wucewa gida a yau tunda biki dai ya tashi. Umma ta bita da kallo kamar a firgi

ce, sai dai kasancewar bata son tace wani abu a gaban sauran yaran ya sata ƙyafta mata ido ta cigaba da cin abincinta. Amma Huwaila sai ta dinga ƙunƙuni, da ga ƙarshe dai ta fara bama ƴan uwanta labarin ƙarya da gaskiya akan wai an mata wulaƙanci a gidan S

mart, sun shige

ɗ

aki sun barta, yanzu kuma yace Asma'u ta zauna can ita kuma ya taso ƙeyarta sun dawo. Da yawansu sun hau sun zauna. Sai Ismaha ce dai ta ce, “Humm Huwaila gaskiya ban yarda ba. Koda ace hakan da kika fa

ɗ

a ma ta faru sai dai idan yanada man

ufarsa, kowa dai yasan Yaya Hydar a gidan nan kan rashin nuna bambanci a tsakaninmu da ƴan

ɗ

akinsu. Da dai Yaya Salim kikace yayi hakan ko musa miki bazanyi ba...” tana gama fa

ɗ

a ta tashi tai ficewarta. Cikin ƙanƙanin lokaci falon ya kaure da ka-ce-na-ce,

kowa na fa

ɗ

in albarkacin bakinsa. Da wannan damar Umma da hankalinta sam ba'a jikinta yake ba ta miƙe tana kama hannun Huwaila suka shige uwar

ɗ

aka.

        “K lafiya? Ina abinda na aikeki yi na ganki hannu rabbana”.

    “To Umma ya kike so ki ganni, a g

abanki fa na fa

ɗ

i irin wulaƙanci da akai min a gidan can”.

    “Ke tafi can wawuyar banza da wofi, kin ko san muhimmancin abinda na turaki yi da zaki dawo min da wani shirmenki na banza. Wai ke ko Huwaila yaushe ne zakiyi hankali a rayuwarki. Ƙanwar-ƙanwa

rki Asma'u har ta fiki wayo amma ke gallaƙeƙiyar budurwa da ake shirinma aure baki son ciwon uwarki ba....”

           “To wai ni Umma ya kike so nayi dan ALLAH. Ni Wlhy ko ƙyallin wani kayan da suka saka jiya suka cire ban wani gani ba a gidan. Tunda kin

a ganin banyi miki ƙoƙari ba sai kije da kanki ai”. Tana gama fa

ɗ

a tai waje abinta. Duk irin kiran da Umman ke ƙwala mata ko waiwayenta batai ba. Sai ma jiyo muryar Smart da tai alamar ya shigo gaishe ta. Sai dai yanda taji ƴaƴan nata na gaishesa a gatsine

ya sata fita wuff dan taga suna neman

ɓ

ata mata shiri, saboda Malam Na-zuru ya jaddada mata a waya

ɗ

azun da safe sai fa ta rage nuna abinda ke ranta a garesu, musamman ma matar tasa tai duk yanda zatayi ta shiga jikin yarinyar hakanne zai sakasu cin nasar

a cikin sauƙi. Cike da fara'a ta amsa gaisuwar da Smart ke mata tana tambayar ya baƙuntar sabon waje da amarya. Kansa a ƙasa cikin jin nauyi da girmamawa ya ce “Lafiya Lau tana gaishe ku”.

      “To madalla ALLAH yay muku albarka. Kamayi ƙoƙari ai da ka

fito tunda safe haka banyi zaton yau zamuga idonka ba a gidan nan kwata-kwata.”

     Shi dai murmushi kawai yay yana miƙewa batare da ya bata amsa ba ya fice abinsa. Sashen Ammah ya shiga dan ya gaisa da mama da Aunty Amarya. Nan ma dai zama yay suna gais

awa da dangin mahaifiyarsa da ke ta jansa da kiransa babansu babansu. Daga haka suka sake

ɗ

ora masa da nasiha mai ratsa jiki tare da addu'oin zaman lafiya mai

ɗ

orawa da zuri'a mai albarka. Bai jima ba sosai Adda Suwaiba tace ya tashi yaje yabar matarsa dan

ma Asma'u nacan. Daga haka yay musu sallama ya fito bayan sun

ɗ

anyi magana da Ammah a gefe ya kawo ku

ɗ

in jikinsa na gudunmawa da ya

ɗ

an sassamu ya bata akan ta basu suyi ku

ɗ

in mota. Daga haka ya juya ya tafi akan zuwa anjima zai dawo kafin su tafi gidan s

u Lulu godiya ta al'ada da ango kanje da abokansa gidan dangin amarya washe garin tashin biki.....

      Har lokacin da ya shigo gidan Lulu na zaune tana tsakurar abincin nan, yayinda Asma'u ke ƙarasa saka turaren ruwa a carpet

ɗ

in falon da labuloli. Ɗa

ga kai kawai tai ta kallesa ta maida kan abincinta batare data amsa masa sallamar ba. Sai Asma'u ce ta amsa tana masa sannu da zuwa cikin girmamawa. Amsa mata yay da kansa kawai. Da yake hankalinta ba'a kansu yake ba ita bama ta lura Lulu bata amsa masa sa

llama ba. Ta kammala ta maida turaren a inda ta

ɗ

auka Lulun na mata sannu cikin murmushi. Ta gefen ido yake kallonta da mamakin yanda take sakema Asma'un. Baki ya

ɗ

an ta

ɓ

e batare da ya kalla Asma'un ba ya ce, “K zoki bani abincin nan na karya”. Amsa masa t

ai da to Yaya, sannan ta nufi kitchen

ɗ

in

ɗ

akko masa plate kamar yanda ta

ɗ

akkoma Lulu

ɗ

azun. Sai lokacin ya dubi Lulun a kaikaice, cikin deep voice

ɗ

in nan tashi a dakensa ya ce, “Ke baki iya amsa sallama ba balle sannu da zuwa ko, amma kin iya tasa abinc

i kina ci”.

       “Sauƙin ma bakai ka bani ba balle kamun gori shishshigi master”. Ta fa

ɗ

a tana balla masa harara. Lips

ɗ

in ta dake motsawa a hankali yabi da kallo, sai kuma ya

ɗ

an cije nasa da

ɗ

auke kansa yana jin wata irin kasala na sake saukar masa fi

ye data barcin da yake ji. Bai sake magana ba saboda fitowar Asma'u, ta jawo basket

ɗ

in gabansa tana bu

ɗ

e kulolin da fa

ɗ

in, “Yaya mizan zuba maka bayan kunu dan nasan dai shikam ba canji”. Ƙaramar hararar data sata saki siririyar dariya ya sakamar mata, sa

i kuma ya nuna mata yam balls

ɗ

in da fa

ɗ

in, “Karki sakama kunun komai”. Da to ta amsa masa, sannan ta zuba komai yanda ya kamata kuma dai-dai adadin da tasan zai cinye dan shima yam balls

ɗ

in ma masoyinsa ne. Lulu da ke satar kallon abincin ta gefen ido ta

ce, “Hu'umm kuma duk cinyesa zakayi?”. Yanda tai maganar da

ɗ

an waro Luluu eyes

ɗ

inta waje tana riƙe ha

ɓ

a ya bama Asma'u dariya, sai dai ta danneta da ƙyar ta tashi ta fice da ga falon gaba

ɗ

aya taje waje tai abarta son rai. 

       Smart ya

ɗ

an la

ɓ

e ba

ki batare da ya kalleta ba ya fara cin abincinsa da fa

ɗ

in, “Mi kike tsoro ne a cikin cin abincin nawa? Kina gudun kar ki gagara

ɗ

aukata ne?” ya ƙare maganar da

ɗ

ago idanunsa da take kira na macizai ya zuba mata su. Baki ta ta

ɓ

e cikin masa kallo mai kama da

harara ta ce, “Kamar ya? Miya shafen da nauyinka?”.

      A karan farko ya saki wani makirin murmushin da aduk sanda yayisa yake tunzurata dan tafi kwallonsa a murmushin rainin hankali ya cigaba da cin abincinsa. Siririn tsaki taja da

ɗ

auke kanta itama t

a cigaba da shan romon farfesun da yaci ace tama manta ta gama ci. Amma ina gayu da yanayinta yasa anata tsakurarsa, ga shi yamata da

ɗ

i matuƙa ta yanda ta gagara ajiyesa. Duk da yaji tsakin nata bai sake yin magana ba ya maida hankalinsa ga cin abincin har

ya kammala zai tashi, sai lokacinne itama take kammalawar. Asma'u ya ƙwalama kira, ta amsa da ga waje dan ta gama zagaye gidan ne tana jin da

ɗ

in kallon flowers

ɗ

in da aka ƙawatashi da su. “Zoki wuce gida” ya fa

ɗ

a yana miƙa mata

ɗ

ari biyu. Lulu Asma'u ta ka

lla cikin shagwa

ɓ

e fuska, itama Lulun shi take kallo, ta ce, “Kamarya tazo ta tafi? Nan fa zata kwana”. Yanda take maganar itama kamar a shagwa

ɓ

a-shagwa

ɓ

a ya sashi kallonta. Sai kuma ya ce, “A ina

ɗ

in zata kwana? No karma ku fara abinda bazaku iya ƙara saw

a ba, common Malama

ɗ

akko hijjab

ɗ

inki ki wuce gida, wannan abincin ki tafi da shi a bama wani dan nan dai bacinsa za'ai ba”. Da ga haka yay wucewarsa hanyar bedroom. Sum-sum Asma'u ta nufi kwanikan da suka kammala cin abincin ta tattara zata kai kitchen s

annan tazo ta wuce dan tasan shifa baya magana sau biyu. Takaicin wannan nuna isar tasa ya saka Lulu miƙewa a fusace tabi bayansa. Burumm ta shigo

ɗ

akin dai-dai ya zare rigarsa zai cire wandon, amma sai ya dakata ya tsaya kallonta.

      “Malam wai kai mi

yasa kake son dinga juya mutanene kamar wasu ƴaƴanka?”.

      Kallonta kawai yake yi batare da yace komai ba. Aiko sai ta sake fusata da takaicinsa ta ce, “To babu inda zataje”.

         “Idan kece sama da ni kenan”.

      Ya fa

ɗ

a yana ƙara tsatstsaret

a da idanu. Itama a tsiwace ta ce, “Oh da mika

ɗ

auki kanka?”. Karo na biyu ya saki murmushi, dan shi kam ƙarfin halinta tunba yanzu ba dariya ma yake bashi. A hankali ya tako zuwa gabanta daf, ta wani yamutsa fuska tare da matsawa baya tana hararsa, sake m

atsawa yay shima ta matsa itama, shima ya bitan dai, a masife ta ce, “Miye haka wai?”.

      “Ina son nuna miki abinda na

ɗ

auki kaina

ɗ

in ne Madam” yay maganar dai-dai suna danganewa da bango idanunsa cikin nata. Yanda suke daf-daf ga hannunsa da ya toka

re a bangon ya bashi damar dabaibaye ta da ƙyau har tanajin numfashi na neman mata wahalar shaƙa dan in ma ta shaƙa

ɗ

in ƙamshinsa ne iskar da kawai take iya zuƙowa ya sata fa

ɗ

in, “Aliyu bana son iskanci da raini fa. Dalla matsa min”..

            “Haba Ma

dam! K bakiji kunyar fa

ɗ

ar sunan ba haka gatsal sunan mijinki ne fa”. Yay maganar da sake ranƙwafowa yay mata rumfa ta yanda jikinta ke neman fara rawa. Amma sai ta dake dan bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login