Showing 3001 words to 6000 words out of 188614 words

Chapter 2 - FURAR DANƘO COMPLETE

fa

ɗ

a yana kunna mota........





*_Kai kai wannan yarinya ta cika jaraba. Anya zan iya kuwa

😲😏

? Bara dai muga ko zamu iya cigaba da bin al'amarinta

😔🤔

. N

asan dai Uncle Smart ya higa uku yau

🥱

._*

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-B

AKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09018600202

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

Ƴ

an Niger kuma

ga naku. Kuyi magana ta wannan number

ɗ

in

👇

+22799643131

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya

gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲



🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗



𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





........Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard

ɗ

in sa su bisu. Wani

saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik

ɗ

in ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik

ɗ

in. “Ranka ya da

ɗ

e Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu ƙamshi ce. Sai dai zan baka shawara kark

a wahal da kanka dan ba lallai ka samu yanda kake so

ɗ

in ba. Kamarka ma

ɗ

an manya daya fito a gidan mutunci ka wuce da ajin wadda ta gama zama gawurtacciyar karuwar turawa tun tana mitsitsiyarta”.

        Ƙaramin murmushi MM Atik Kumo yayi, ya matso kusa

da saurayin yana mai girgiza kansa. “Abokina karka damu da son nuna min abinda na gani da idona. Kai dai kawai fa

ɗ

amin inda zan sametan tunda har ka mata irin wannan sanin haka”.

     Cikin rashin damuwa saurayin ya fa

ɗ

a masa cikakken adireshin gidan su L

ulu ƙamshi. Sosai ya masa godiya ya shige motar da aka bu

ɗ

e masa fuskarsa ƙawace da murmushi......

         *_Manseer M Atik Kumo_* kenan. Ɗa na farko a wajen Hon. Mustapha Atik Kumo. Babban

ɗ

an siyasar nan kuma tsohon gwamnan Kano da ya sauka, a yanzu

haka kuma yana

ɗ

aya daga cikin ƴan takarar shugaban ƙasa na wannan zangon da ake kan fara campaign. Sannan shi a karan kansa ma matashin

ɗ

an kasuwa ne da ku

ɗ

i ke ka

ɗ

a masa gangar lokaci. MM Atik Kumo shegen kansa ne shima a wajen rashin jin magana. Dan duk

wani maha

ɗ

ar marasa ji na ƴaƴan manyar ƙasar sune

ɓ

oyayyun limamai. Manemin mata ne ƙwararren gaske, dan duk yanda mace takai da iya kame kanta sun san yanda zasu kutsa kai cikin mutuncinta har saita koma jin maganarsu fiye data iyayenta. Mahaifinsa mutum

in kirki ne dattijon arziƙi abin alfahari, dan haka yake taka tsantsan akan iya shegensa ba ko'ina yake yarda ya nuna halinsa mara ƙyau ba, idan ma akace maka yana aikata wani abu makamancin hakan zaka iya ƙaryatawa dan ya iya takunsa sosai sosai....

  

Wannan kenan.

     ∆••••••∆



∆•••••∆

          Tafkeken gida daya amsa sunansa gida a anguwar Nasarawa GRA drivern taxi

ɗ

in yay horn kamar yanda ta umarcesa. Leƙowa maigadin yayi, ganin ba motar gidan bace ya wani yamutse fuska zai farama mai taxi

ɗ

in wulaƙanci idonsa ya sauka a kanta. Wani irin rawa jikinsa ya fara da gudu ya koma ciki ya bu

ɗ

e gate

ɗ

in. Ko gama parking mai taxi

ɗ

in baiyi da ƙyau ba ta

ɓ

alle murfin motar ta fice cikin takun nan nata da ke motsa duk wata hallitar jikinta kamar tarwa

ɗ

a. Abinda zai baka mamaki ko rawa ƙafarta batayi a dalilin matsiyacin takalmin ƙafarta mai shegen tsini. Duk wani ma'aikaci dake gidan da ga kallo

ɗ

aya baya sake mata na biyu zakaga ya nutsu cikin tashin hankalin ganinta. Dan halin masifarta da iya taka ko

wa a duk lokacin da taso bu

ɗ

a

ɗɗ

en abune ga du

k wani ma'aikaci na gidan. Duk tsufarka duk ƙanƙantarka zata iya gogeka tas idan ka kuskure mata koda a ƙanƙanin abu ne, tsiranka gareta kawai kada ka shiga shirginta, idan kuma ta saka ka abu yi ƙoƙarin mata a

yanda ta buƙata babu kuskure. A duk lokacin da tai tafiya da

ɗ

i kowa keji a gidan, idan kuma ta dawo zakaga hankalin kowa a tashe. Satin ta biyu kenan da tafiya Abuja wajen ƙanin mahaifiyarta domin yin hutun aiki data samu acan, har addu'a suke ALLAH yasa k

arta dawo da wuri, sai dai kuma da alama addu'ar tasu bata amsu ba

😂

dan gata ta dawo

ɗ

in a bazata.

         Shigowarta a fusace katafaren falon gidan ya saka duk wanda ke ciki

ɗ

agowa ya zuba mata idanu. A tsakkiyar falon ta tsaya tana harare-harare da ci

ka da batsewa kamar wata kububuwa.

    “To aunty masifatu, lafiya kika shigo kina kumbura da ga dawowa kuma?”. Ɗaya da ga cikin wanda ke a falon ya fa

ɗ

a cikin ta

ɓ

e baki. Kamar mai jira a ta

ɓ

ata a fusace ta ce, “Shi

ɗ

an uban waye a ƙasar nan da aka aikash

i

ɗ

akkoni? Miyake taƙama da shi?...”

         Kusan a tare suka shiga kallon-kallo, sai dai kafin wani ya bata amsa Dattijo mutumin dake a kujerar zaman mutum

ɗ

aya da jarida a hannu ya miƙa mata hannu, “Kinga zo ki zauna naji miya faru Baby na?”.

       

  “Daddy babu maganar zama a fara fa

ɗ

a min uban waye shi?, dan sai na wulaƙanta rayuwarsa a gidan nan wlhy, sai yayi dana sanin shigowa gidan nan yin aiki, idan kuma bazaku fa

ɗ

amin ba ALLAH duk wani ma'aikaci da ke a gidan nan yau sai ya bar gidan...”.

 

    Sun san zata iya aikatawa, ka

ɗ

an daga aikinta kuma babu abinda Daddy

ɗ

in nasu zaiyi saboda makahon son da yake mata a gidan. Ƴar budurwar da zata iya kai shekaru goma sha bakwai ce ta bata amsa da “Aunty Lu! Uncle Yousuf ne ya kawo shi, sabon driver ne

ko sati biyu ma bai yiba fa, dan bayan wucewarki Abuja da kwana biyu ya kawo shi. Ni kaina baimin ba saboda naga yana da girman kan tsiya, ƙyawun fuskar tasa ne inaga ke ru

ɗ

arsa bayan baida ko sisi matsiyaci Mtsowww!!.....” Ta ƙarasa maganar a hankali cik

in ƴar sassarfar harshe saboda hararar da dattijuwar matar dake gefen Dattijon nan ta watso mata. Wanda yay maganar farko ne a shigiwarta ya ce, “Wai miya miki ne? Bai je ya

ɗ

akkokin ba?”.

        “Bamunje ba ta masa ihu. Shiko yay tahowarsa. Kuma na fa

ɗ

a mata Uncle Smart baya san ihu amma tayi” yaron nan da suke tare ya shigo yanzu ya basu amsa yana tuttura baki shi a dole yaji haushin abinda tayi. Duka ta kaima yaron ya ruga da gudu, cikin zafin rai da masifarta tace, “An masa ihun waye shi. Daddy wlhy

yau idan banci uban guy

ɗ

in nan ba babu zaman lafiya a gidan nan!”.

      Cikin sauri dattijon ya miƙe yana girgiza kansa, cike da damuwa ya iso gareta. Hannunta ya kama murya a tausashe yace “Kinga Baby yi haƙuri zauna kisha ruwa ki huta. Ni da kaina ma

zan

ɗ

auki matakin dan bazan ta

ɓ

a zama da wanda zai sa

ɓ

a miki ba a gidan nan ko wanene shi. Har mi akai akayi wani driver banza can da zai

ɓ

ata miki rai irin haka. Haba dai cool down my heartbeat

ɗ

in Daddynta yanzu zan nema Yousef

ɗ

in ma ya dakatar da shi”.

         Yanzu kam babu musu ta yarda ta zauna

ɗ

in, sauran yaran duk sai suka shiga ta

ɓ

e baki. Hakama mamansu tsaki ta

ɗ

an ja a hankali tama miƙe tabar falon. Shiko Daddy ko'a jikinsa ya shiga lallashinta da kalaman ban haƙuri masu sanyaya zuciya gareta

tamkar itace uban shine ƴar. Ruwa ma da aka saka mai aiki kawowa da kansa ya tsiyaya a kofi ya bata a baki. Ka

ɗ

an tasha ta kauda kai tana faman huci. Sake matsota yay jikinsa ya kwantar mata da kai a kafa

ɗ

arsa yana shafa bayanta. Ajiyar zuciya ta dinga sau

kewa kamar wadda ta fito daga tarnaƙin yaƙin duniya, sai kuma zuwa can ta

ɗ

an

ɗ

ago. “Daddy kar ka kira Uncle Yousuf

ɗ

in ban san a sallemsa yanzu, sai na rama abinda yay min. Aikin sati biyu zai min ALLAH sai na wajiga rayuwarsa sannan na masa korar da kare

ma sai ya fisa daraja”.

        “Babyna in dai hakan zai sa ki huce ina tare da ke”.

    “Thanks you sweet Papa..”

Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an rungumesa da sumbatar hannunsa sannan ta miƙe, yatsu biyu ta

ɗ

aya masa alamar bye ta nufi

ɗ

akinta dake acan gefe part gu

da kamar wata mai aure, sai dai duk a cikin sashen iyayen ne. Murmushi yake da binta da kallo har ta

ɓ

acema ganinsa. Bata zauna a ƙayatacen falonta

da ya gama tsaruwa ba ta nufi bedroom kai tsaye. Ɗaki ne ha

ɗ

a

ɗɗ

en gaske kuma ƙato. Dan bayan ƙaton gado da w

ardrobe kusan rabin bango da mirror akwai set na kujeru da aka shirya tsaf tamkar falo anan ma, sosai

ɗ

akin ya ha

ɗ

u tare da amsa sunansa

ɗ

aki kamar na macen aure. Cikin yamutse fuska take bin dattijuwar dake ta saka turaren wuta a burners kusan kashi uku d

a harara, sai kuma cikin fa

ɗ

a da masifarta ta daka mata tsawa. “Da uwar mi kike a

ɗ

akin da baki gama min ba har na shigo....?”

        “A gafarce ni Aunty (Duk da zata iya haifarta ta kafama duk wani ma'aikaci dake gidan dokar kiranta aunty komai tsufarsa

). Bayi na tsaya wankewa da ƙyau har jikin bangon da kikace”.

    Kakkauran tsaki ta ƙara ja da ƙarasa shiga

ɗ

akin, saman gadon da aka lailaye da bedsheet mai shegen ƙyau fari tas ta jefa wayarta, itama ta fa

ɗ

a ta kwanta tana mai wargaza fillos

ɗ

in da aka

gama wahalar tsara mata yanda take so, har ta lumshe idanu ta bu

ɗ

e, a gadarance ta ce, “Kimun farfesun kifi mai yaji da kunun tsamiya, biyar nayi ki ha

ɗ

amin ruwan wanka. Idan kikai min kalar haukan wancan ranar wlhy bazaki gane kanki ba a hannuna fitar mi

n anan banza ƙazamiya sai wani tsamin zufa kike”........





        *_Humm nama rasa abin cewa nikam

😶😒

._*

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abd

ul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09018600202

Idan

katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

Ƴ

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number

ɗ

in

👇

+22799643131

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE

!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲



🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗



𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





........Idanun datt

ijuwar cike da ƙwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata

ɗ

aga ƙafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauƙi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata

ɗ

aki ta gyara kota d

afa mata abinda zata ci, hatta key

ɗ

in

ɗ

akin ita ka

ɗ

ai ta bamawa amma ko momynsu bata da shi. Rigarta ta kama ta shinshina, babu abinda take sai ƙamshi amma ta ce mata tana warin zufa. “ALLAH ya shiryeki ƴarnan” ta fa

ɗ

a cikin tausasawa tana

ɗ

auke ƴar ƙwall

ar da suka cika mata ido. Dan duk da wulaƙancin da Lulu ke mata tana ƙyautata mata, zata iya cewa duk abinda ta samu na cigaba a aikin nan nata sanadin Lulu ne, ba ita kawai ba hatta ƴaƴanta dake ƙauye da ƴan jikokinta suna ci da ga alkairin Lulu, barta da

i da shegen rashin mutunci, dan in har zakai lissafin masifaffun mutane a rayuwa to indai Lulu batazo ta farko ba tazo ana biyu. Bata da kirki sam, kuma bata ragama uban kowa sai Daddy da Uncle Yousuf, wani lokacin ma Uncle Yousuf

ɗ

in ne ya

ɗ

an fi cin nasa

rarta, dan shi har fa

ɗ

a yakan

ɗ

an mata da nuna mata kuskure idan tayi, amma Daddy shi komai tayi ma dai-dai yake koda kuwa ba dai-dai

ɗ

in bane ba....

  Wannan kenan

         ∆•••••∆



∆•••••∆

     Da ga airport babban kamfanin Jiƙamshi's ya nufa r

ansa a

ɓ

ace. Kai tsaye ofishin Uncle Yousuf yay ma tsinke, sai dai yayi rashin sa'ar samunsa da ga bakin sakatariyarsa. Bayajin zai iya ƙara minti biyar a wajen, dan haka ya ajiye key

ɗ

in motar tare da amsar takarda a wajen sakatariyar yay

ɗ

an rubutu ya ha

ɗ

a da key

ɗ

in. A takaice yace, “Ki bashi idan ya dawo”. Da ga haka ya juya yay ficewarsa. Da kallo ta bisa tana tsarkake sunan ALLAH. Ga dai namiji har namiji sai dai aljihu babu ko sisi. A hankali taja ajiyar zuciya da

ɗ

an ta

ɓ

e baki...

      Shiko da b

ai san ma tanai ba tuni ya fice, a ƙofar Companyn ya samu napep. Tsaki ya dinga ja a ƙasan maƙoshi har yanzu zuciyarsa na masa ƙuna da kaikawon abinda ballagazar yarinyar can ta masa. Har abada shi *_Aliyu Haydar Mika'il Idris Mawashi_* baiga talaucin da z

ai sakashi zama ana ƙasƙantar da rayuwarsa irin haka ba. Zai iya jure kowace irin wahala da ƙarfin ƙwanjinsa amma ba ƙasƙanci ba. Shi ba kowa bane, amma har gaban abadan bazai iya zama a ƙarƙashin takalmin kowa ba. Da'ace wannan yarinyar namiji ce yau wlhy

sai ya kakkarya mata ƙasusuwa ya zubar da ita a airport

ɗ

in nan. Amma ta godema ALLAH data kasance ƴa mace.....

         “Ɗan uwa wane layi muka nufa?”. Mai napep ya fa

ɗ

a ganin har sun shigo cikin anguwar ta fage. Sauka kawai yay daga napep

ɗ

in maimakon

amsa, ya zaro

ɗ

ari biyu a cikin aljihunsa ya miƙa masa. Bai jira mai napep

ɗ

in da ke fa

ɗ

a masa baida canjin hamsin da zai bashi ba yay gaba abinsa..

       *_Aliyu M Idris Mawashi_* kenan da akafi sani da _Smart Mawashi_ yara da matasa na ƙasa da shi ka

n kirasa Uncle Smart. Abokansa kance Mawashi ko Smart guy, dan sune suka saka masa sunan dama saboda mutum ne mai matuƙar nutsuwa da kuma himma akan komai ga kaifin basira. Ɗa na bakwai a gurin Malam Mika'il Idris Mawashi. Shekararsa talatin da hu

ɗ

u a duni

ya. Yayi karatunsa na addini dana zamani har zuwa matakin masters. Bayan nan ma yayi wasu couses har biyu. Sai dai har yanzu aiki ya gagara garesa. Uncle Smart mutum ne mai matuƙar nutsuwa, sannan babban hubby nasa a duniya shine ƙwallon ƙafa. Ya iyata mat

uƙa dan tun yana a secondary yasha ciwoma makarantar su wassani, bayan kammala sakandire

ɗ

inne ya samu nasarar shiga Kano pillars. Ya buga wasu manyan wassani da suka fara fiddo darajarsa da sunansa wa duniya, sai dai abin mamaki sai komai ya tsaya masa ca

k, ya zamto in har ya shiga fili domin buga ƙwallo sai ya yanke jiki ya fa

ɗ

i sai an kamosa an maida gida kamar wanda ya mutu. Da yawan mutane sun fassara al'amarin da asiri, sai dai shi yaƙi

ɗ

aukar hakan da muhimmanci. Daga baya ma sai ya tattara ƙwallon y

a ajiye ya koma makaranta bisa shawarar mahaifiyarsa. Duk da haka yakan

ɗ

an gwada yin ƙwallon amma dai ana nan jiya iyau, daya shiga fili sai dai a maidashi gida a sandare. A haka dai ya kammala karatunsa har yay bautar ƙasa ma, ya fara neman aiki amma yaƙ

i samuwa duk da takardunsa sunyi ƙyau matuƙa, abinda zai baka mamaki ma wani wajen har sai an

ɗ

aukesa daga baya sai suce ba haka ba. Shi mutum ne da ya tsani wulaƙanci dan yanada saurin fushi. Sannan mutum ne da baya

ɗ

aukar raini ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login