Showing 60001 words to 63000 words out of 188614 words
idan da gaske kike Daughter. Dan na sanki ke da sabgoginki marasa ƙarewa.” karan farko da ta saki sassanyan murmushinta da kan ƙawata ƙyawun fuskarta, sai dai batayinsa sai ta gadama. Kai A
hmad da zuciyarsa tai wani irin tsargawa ya
ɗ
auke gefe. Dan Lulu cikakkiyar mace ce da kan iya jan hankalin mafi yawan maza musamman irin matasanmu na yanzu masu fifita ƙyale-ƙyale ga mace fiye da nagarta. Sai kuma ka kwasa ka kai gida ka samu fanko ce ko
addininta bata sani ba sai duniyar kawai aka saka a gaba da son birge al'ummar cikinta....
Suma a tare suka fito su hu
ɗ
un, Coach da Ahmad da Smart suka shiga motar Ahmad da ya koma ya
ɗ
akko. Uncle Yousuf kuma ya shiga tasa motar dan Lulu kafin su f
ito ma har ta bar asibitin. Babu wanda ya sake bi takanta. Godiya Smart yay ma Uncle Yousuf sosai tare da su coach
ɗ
in ma gaba
ɗ
aya. Da ga haka kowa yaja motarsa. Har gida suka kaisa. Ahmad yay masa rakkiya har cikin
ɗ
akunan kasancewar ba baƙonsa bane
ɗ
aki
n dama. Bai wani zauna ba saboda Yayansa dake jiransa a mota. Yay masa ALLAH ya ƙara lafiya ya tafi.......
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
0903234
5899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH
ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
3
️
⃣
0
️
⃣
.......Bayan yay sallar la'asar barci ya sake sha har kusa da magrib batare da k
owa yasan yana a gidan ba. Dan sanda su Ahmad suka maidosa basu ga kowa a ƙofar gida ba. Wanka yay da alwalar magrib ya fito. Yanayin yanda yake jin jikinsa babu ƙarfi ya sashi yin sallarsa a
ɗ
aki. Bayan ya idar ya fita zuwa cikin gidan. A kallo
ɗ
aya zaka
iya fahimtar baida lafiya ƙarfin hali ne kawai. Sai dai hakan bai hanashi leƙa duk
ɗ
akunan gidan ya gaida su Mama ba. A
ɗ
akin Umma ya samu babban yayansu Salim yazo gidan shima. Sama-sama suka gaisa Salim
ɗ
in na wani cika da batsewa shi adole mai naira a g
ida. Ko'a jikin Smart dan shi ba wannan shirmen ne a gabansa ba. Yana juya baya zai fita Salim
ɗ
in da Umma suka raka bayansa da harara. Oho baima san sunai ba shi dai.
A falo ya samu ƙannen nasa duka. Sai Nasreen dake ta faman tsalle-tsalle ita da
autar Aunty Amarya. Gaisheshi suka shigayi, ya amsa yana zama tare da
ɗ
an dafe kansa da har yanzu bai gama saki ba. Ammah da tun shigowarsa take kallonsa ta ajiye littafin addu'oin da ke a hanunta da fa
ɗ
in, “Baka da lafiya ne Hydar?”. Hannun ya janye da g
a goshinsa ya
ɗ
an furzar da iska. “Kaina ne ke
ɗ
an ciwo ka
ɗ
an kawai Ammah, na kuma sha magani ma. Ina yini”. Maimakon amsawa sai ta cigaba da kallonsa cike da nazari. Ganin yanda ta kafesa da ido ya sashi duban Hawwah cikin son kauda hankalin Ammah
ɗ
in ya
ce, “K babu wata damuwa dai ko?”.
Kanta ta jinjina masa itama da
ɗ
an damuwar ganin yanayin nasa. “Ba komai Yaya Hydar. Sai dai kamar ba ciwon kan bane kawai ke damunka. Ka wani zabge a lokaci
ɗ
aya kamar wanda ya kwanta ciwo.”
Baiyi mamakin ji
n furuci nata ba. Dan a duk lokacin da ciwon ya bugesa ba ƙaramar fya
ɗ
a yake masa ba. Ya
ɗ
an sake furzar da iska yana tashi zaune da ƙyau da kamo hannayen su Nasreen. “Ciwon kai ne kawai kin san bai min da wasa”. Badan sun gamsu ba dai suka yarda da hakan.
Maryam ce ta kawo masa abinci da fa
ɗ
in, “Ko sai kayi sallar isha'i”.
Nan ma iskar ya
ɗ
an furzar da duban kular abincin. Yasan dai shinkafa ce dan ya ga Salim na ci a wajen Umma. Shi kuma sam shinkafa bata da farin jini a wajensa sai dai kawai ya
cita dan yunwa. “Ai banama jin zanci abincin nan
ɗ
auke kawai. Ko kuna da ƙullin kamu ki
ɗ
an dama min ka
ɗ
an”.
“Eh akwai. Dama na kunun gya
ɗ
a da Ammah tasa aka marka
ɗ
o
ɗ
azun ko shi za'a dama makan”.
“Yauwa dama min shi
ɗ
in kawai bara naje massala
ci na dawo”...
Ana idar da sallar isha'i ya sake dawowa. Anan yasha kunun gya
ɗ
ar da Maryam
ɗ
in ta dama masa Ammah harda badawa a sayo masa
ɗ
anyar awara dan tasan yana so sosai, kasancewar bata da yawa duk kafin ya dawo har an soya. Kusan ma tare
suka cinye awarar da Nasreen da ke ta faman zuba masa surutu. Murmushi kawai yake mata cikin ƙarfin hali. Ammah dai da ke
ɗ
an kallon tv duk tana lure da shi. Cikar agogo ƙarfe tara yasa Amma maida channel zuwa NTA, su Maryam ba wani son kallon labaran suk
e ba sai dai dole. Musamman ma Asma'u. Tashi yay ƙoƙarin yi shima sai dai kanun labaran suka ja hankalinsa. Inda rahoton farko ya kasance akan yanda shari'ar matashin nan Emanuel da aka kama a anguwar Yakasai akan lalata yara ƙanana maza da ya
ɗ
auki tsawon
shekaru uku yanayi. Kusan wata hu
ɗ
u kenan ana tafka shari'ar sai a yau ne aka yanke masa hukuncin bisa jajircewar lawyer
ɗ
in da ke tsaye akan bibiyar hakkin yaran da al'amarin ya shafa. Har tsakkiyar kansa yaji saukar muryarta tamkar a gabansa take kamar
ko yaushe. Yanda take magana cikin nuna takaici da kuma jin da
ɗ
in samun nasara a shari'ar ya sashi kasa
ɗ
auke idonsa ga tvn. Tambayar da
ɗ
an jaridar yay mata akan miyasa a duk irin wa
ɗ
an nan cases
ɗ
in in dai tana a cikinsa da wahala bata samu nasara ba, an
ya ba tana saye bakin alƙalan bane ba ta bayan fage.
Ƙaramin murmushi da ke sake fidda lo
ɓ
awar kumatunta duka biyu ta saki tare da yamutse fuska kamar yanda ya santa musamman idan tanajin masifa. Cikin izzar nan tata ta bama
ɗ
an jaridar amsa da fa
ɗ
in, “Mi zaisa sai na sayi alƙali akan abinda yake gaskiya. Ashe ma karatun da nai akan harkar shari'a da wahalhaluna sun zama a banza kenan in har sai na sayi alƙali akan gaskiya ta. Nasarata itace gaskiyata. Dan bana tsayawa mutum sai na tabbatar da gaski
yarsa. Na kumayi alkawarin cigaba da yaga mutunci da rayuwar duk wanda ya kasance bunsuru mai halayen dabbobi akan mutuncin yaran mutane. Dan ni duk wanda zai iya ƙwatar mutuncin yarinya ta ƙarfi ballema wadda take ƙanƙanuwa bashi da wani suna a gareni fac
e Dabba alade. Yanzu shi wannan da na kai ƙasa ma ai yafi matsayin alade a gareni bamma san mizan kirashi ba. Shege ya baro yankinsa yazo yana
ɓ
arna a namu yankin saboda suna ganin muna haihuwar yara mu saki a titi kamar bamu san ciwonsu ba. Indai akan har
kar fya
ɗ
e ne nai alƙawarin ni Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi sai na hana wa
ɗ
annan aladun shan ruwa da numfashi cikin salama. Dan nan gaba ka
ɗ
an abinda suke lalata yaron mutanen da shi zan koma datsewa da almakashi ƴan ƙaniya. Idan aure kuke so uwarmi ku
ke jira da bazakuje kuyi ba ko ku tafi gidajen karuwai Mtsowww!!”.
Ɗan jaridar ya ce, “Turƙashi. Da alama dai Barrister Mawaddat Jiƙamshi ta fusata a wannan karon, masu halin binsiraye sai ku kama kawunanku, inba haka ba za'a sake maimaita gilli da
girma bayan wanda akasha da ƙanƙanta. Sai dai a yayin da wannan zantuka na Barrister wasu ke nuna goyon bayanta wasu ƙalubalantarta suke musamman akan zance gilli da zata fara da kanta. Dan haka a yinin yau zantukan barrister suka
ɗ
auki
ɗ
umi da zagaye kafa
fen ya
ɗ
a labarai harma dana yanar gizo aketa tafka mahawara. Ballema da wasu ƙungiyoyin mata masu yaƙi da wannan
ɗ
abi'a ta fya
ɗ
e suka fito muraran da cewar sumafa suna bayanta. Dan zasu sayi nasu almakasan su fara sakawa a jakuna dumin tayata aikin gillin.
To ALLAH dai ya ƙyauta, kowa rai yayma da
ɗ
i ai baran mai shi ne. Shi dai wannan gashi zai ƙare shekaru talatin cif a gidan kaso bisa tasa mummunar aƙidar mai muni, tare da biyan maƙudan ku
ɗ
in da za'a fuskanci lafiyar yaran da ya
ɓ
atama rayuwa”.
“
ALLAH yay ma wannan yarinya albarka da iyayen ma da suka kawo ta duniya”.
Furucin Ammah a bazata ya maidosa hankalinsa. A tare Hawwah da su Asma'u suka amsa da amin. Har Asma'u na fa
ɗ
in, “Ammah nima in sha ALLAHU lauya zan zama. Wlhy tun randa na fara
ganin matar nan kan case
ɗ
in nan nake jin ƙaunarta da sha'awar nima na zama kamarta.....”
(Ba Amin ba a
ɓ
oyayyar halayyarta) ya fa
ɗ
a a zuciyarsa yana miƙewa batare da ya ƙarasa jin zancen Asma'un ba. Sallama yay musu ya fito acewarsa zai sha maga
nin ciwon kai ne ya kwanta. Sun masa addu'ar samun lafiya, yayinda Ammah ta dakatar da shi da fa
ɗ
in yazo ta kama masa kan. Gabanta ya dawo ya zauna. Ta kai hannun nata saman goshinsa da ke da
ɗ
umi har yanzu. A hankali ya sauke ajiyar zuciya da har ta iya j
iyosa, sai dai batace komai ba dan tun
ɗ
azun zuciyarta ke bata kodai lamarin nasa ne ya motsa bai son fa
ɗ
a, ko kuma yana son ya motsa
ɗ
in. Sosai tai masa addu'a yanata faman sauke ajiyar zuciya kafin ya miƙe yana jin wata nutsuwa ta musamman na ratsa masa
jini da
ɓ
argo. Koda ya koma
ɗ
akin ma magungunan da malam ya bashi ya shashsha sannan ya kwanta. Maimakon barcin sai abinda ya gani a tv ya shiga dawo masa tiryan-tiryan. Shi yama rasa a mizai fassara wannan yarinya. Ita dai gata nan rabi mutum rabi muna mu
tum. Sai dai kalaman nata na yau sun matuƙar tasiri garesa har yana ha
ɗ
asu da na jiya data dinga fa
ɗ
a cikin shirmen buguwar ita ba ƴar iska bace. Bawai ya gamsu da hakan bane. Dan babu ta yanda za'ai irinta mai ƙwalewa da kayen maye ta iya furta ita ƙillat
acciya ce ya yarda. A yanzu hakan ma wani sashe na zuciyarsa na kallon kalamanta na
ɗ
azunne kawai a gurbin fuska biyu irin na halayyar
ɗ
an adam na yanzu. Ya
ɓ
oye zahirinsa na mutumin banza, ya shiga gaba-gaba wajen bayyanama duniya shi na kirki ne na ALLAH
. Guntun tsoki yaja da lumshe idanunsa yana fatan barci ya
ɗ
auke sa.....
★★★
★
.
★
.
★★
Tabbas a daren jiya yanda yaga rana haka yaga dare dan ko sau
ɗ
aya bai rintsa ba. Sai faman bulbulama cikinsa hayaƙin cigarette da yay tayi dana s
hisha. Baya ta
ɓ
a neman abu ya rasashi, haka ma bai ta
ɓ
a harar mace sau biyu ba ta zille masa sai a kanta. Duk da
ɓ
acin ran da ya tsinta kansa dalilin rasata a jiya bai ji ko
ɗ
igon sha'awarta ya ragu masa a rai ba. Sai ma ƙaruwa yay yana sake azalzakarsa da
sake tunzura buƙatarsa. Neman hanya ta uku ya tsunduma a tunani, sai dai zuciyarsa ta rabu gida biyu. Ɗaya na tabbatar masa ya nema aurenta kawai itace hanya mafi sauƙi. Ɗaya na tabbatar masa bazata amince ba, dan haka kota halin ƙaƙa kawai ya kore ƙishir
warsa, kai koda sakawa a sace masa itane. Ganin ya rasa makamar riƙewa sai kawai ya yanke shawarar neman sh
awarar abokinsa. Gabanin asuba yay kiransa, bugu biyu kuwa aka
ɗ
aya dan shima a lokacin yana cikin club ne a Abuja..........
✍
️
_LABARAI MASU J
AN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
D
aya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3
k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙
🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
3
️
⃣
1
️
⃣
.........“Mtsoww! Kaifa baka da aiki sai gantali, a ina kuma kake haka irin wannan lokacin?”.
“Kai mai maganar a ina kake? Kujimin sa ido. Kodan kaje Kano kai ka koma
ɗ
an gargajiya”.
Ƙaramin tsaki Mm atik
yay da fa
ɗ
in, “Ɗan iska banda time
ɗ
inka. Nifa magana mai muhimmanci na kira muyi, ka
ɗ
an fita gefe Please nasan kana nan nane da cingam gal
ɗ
in nan taka”.
“Naji, na matsa
ɗ
an shiga sharo, ina saurarenka”.
Ɗan tsaki MM Atik yayi, dan harga AL
LAH ya tsani budurwar abokin nasa da tabi ta kanainayesa ta hanashi rawar gaban hantsi. Cikin ture batunta ya ce, “Akan yarinyar nan ce dana fa
ɗ
a maka. Plan
ɗ
in mu na jiya fa ya rushe bata shiga tarkon ba”.
“Whart! Wai kana nufin ka aiwatar?”.
“
Eh mana yau
ɗ
in nan ma, amma sai.....” ya zayyane masa komai da ya faru. Da ga can Arman yay ƴar dariya da fa
ɗ
in, “Wai driver? To ko dai shima yana hutawar ne?”.
“Mtoww bana jin hakan gaskiya. Dan randa na fara ha
ɗ
uwa da ita na gansa. Yanda ta y
arfashi ma sai ya baka tausayi. Kawai dai irin mutanen nan ne masu shegen shishshigin tsiya. Nidai yanzu manta bani mafita”.
“Ni dai mafita
ɗ
aya na hango maka nasan kai kuma baka buƙatarta”.
“Waccece? Please tell me!”.
“Aure!”.
“Mtsoww auren ƙa
niya. Nima ina tunanin haka, sai dai banda shiri gaskiya na zama da mace yanzu, ban san takura kai ma ka sani....”
“Ka tsaya nakai ƙarshe mana”.
“Oh sorry ina jinka”.
“Abinda nake nufi bawai auren nata zakai ba. Tunda ka riga ka ƙwallafa ranka
ka zama cingam boy kuma ita bazata samu ta sauƙi ba kawai kasa su Dad gaba aje maka neman aurenta.....”
“Baka da hankali! Dad fa? Kasan waye Dad kuwa?!”.
“Calm dawn mana my man. Lamarin fa duk lissafine. Yanda Dad keda alfarma na tabbatar su
n san juna da babanta tunda kace itama ƴar manya ce. So da zarar magana ta shiga kai kuma sai kaita jan ra'ayinta harka samu cikar burinka. Daga haka mu ƙirƙirar mata laifin da shi Dad
ɗ
in da kansa zai ce bazaka aurenta ba”.
“Woow! Woow woow my dear
wannan salon yayi kuma zai ƙayatar. Sannan ita kanta zan firgita lissafinta tasan ba irinmu ake ja a ƙasa ba. A safiyar yau
ɗ
in nan zan zauna da Dad, nasan zai matuƙar
ɗ
aukar abin da muhimmanci tunda dama burinsa kenan shi da Mom. Kai dai ALLAH ya barka da
cingom gal taita ƙarar maka da ruwan kai bye”. Ya yanke wayar yana wani jin matuƙar farin ciki tamkar ya samu Lulu ƙamshi
ɗ
in ya gama ne.
Ni ko na ce, “Hummm!”
★★★
Kamar yanda Alh. Baita da Hon. Nakowa suka girgiza d
a jin Mawaddat
ɗ
iya ce ga Alhaji Isma'il Jiƙamshi haka shima Hon. Misau yay matuƙar girgiza da batun. Dan abune da ko'a lissafin hasashe basu ta
ɓ
a kawowa ransu ba. A take suka zauna teburin shawara. Dan kuwa tabbas wata dama ce a yanzu tazo hannunsu akan A
lhaji Isma'il Jiƙamshin. Kuma lokaci ne na
ɗ
aukar fansa da zai goge tarihin baya labarin yazo da salon alƙalamin da sune zasu zama masu rubuta shi.
Tsaf suka kammala tsara komai a yanda suke buƙata. Fatansu kawai nasara da kuma sake sabon bincike dan
ƙara riƙe hujjoji masu ƙarfi musamman akan Alhaji Sufi Garko da