Showing 147001 words to 150000 words out of 188614 words
ba?. Tsaki taja mai ƙarfi da kai hannu ta dafe kanta, s
ai kuma ta janye tana mai watsa masa hararar zaka banbance tsakanin aya da tsakkuwa ta bar wajen. Da kallo ya
ɗ
an bita ganin ta nufi hanyar store, tana shiga yay mata gwalo da sakin murmushi nan nasa da take kira na mugunta yana kashe ido
ɗ
aya a hankali ya
ce, “2-0 Madam”........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUN
AFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi taf
iyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
7
️
⃣
1
️
⃣
........Tana fitowa
ɗ
auke da dankali ya fuske kamar bashi ba ya cigaba da game
ɗ
in yana satar kallonta ta gefen ido. Ganin ta fara firar dankalin ya sashi ajiye wayar tasa a table
ɗ
in ya miƙe, gefenta ya tsaya ka
ɗ
an, ya
ɗ
auka wuƙar data ajiye sa
man chopped board ya fara yanka wanda ta fere, bata kulashi ba, ba kuma tayi magana ba ta cigaba da ferewa tana ajiye masa. Shima sai baiyi magana ba ya cigaba da yankawa, idan ya
ɗ
an tara sai ya zuba a cikin ruwan data ajiye a bowl. A haka har suka kammal
a, kasancewar ta rigashi gamawa ita ta fara barin wajen ta
ɗ
akko preyn fan ta dawo inda yaken ta zuba ruwan sabulu ka
ɗ
an ta wankesa da soso ta
ɗ
aureye duk yana satar kallonta. Komawa tai gaban gas ta kunna ta
ɗ
ora sannan ta zuba man data
ɗ
akko. Dai-dai nan
ya kammala, sai ya wanke mata dankalin ya sake masa ruwa ya tace sannan ya juyo yana miƙa mata robar. Sai da ta hararesa ta amsa, shi dai ya gimtse dariyarsa da ƙyar ya juya yana
ɗ
auraye wuƙa da sauran abinda sukai amfanin. Lulu kam koda albasanta ya soyu
ta zuba dankalin sai ta nufi frizzier, kifi tai ƙoƙarin cira sai dai sanyin da ya ratsa mata hannu ya sata fa
ɗ
in, “Ouchh!!”. Juyawa yay yana kallonta, ganin yanda take yarfe hannun ya sashi nufarta, hannun ya riƙo ya saka cikin nashi ya rumtse
ɗ
umin nasan
ya ratsata, sai kuma ya jawota gaban fanfo ya kunna ruwa ya
ɗ
auraye mata hannun, sannan ya jawo ƙaramin towel ya saka mata hannun ciki. Komawa yay ya ciro kifin har biyu masu
ɗ
an girma ya dawo ya wanke su sannan ya dubeta,
ɗ
auke kanta tai da ga kallon gef
en ido da take masa. Shiko da ba lura yay ba ya ce mata “Yankawa zakiyi?”.
Ƙaramar harara ta sakar masa da tura baki gaba sannan tace e.
“Kai dai Aliyu kana shan harara wlhy abin tausayi”. Ya fa
ɗ
a yana yanka kifin. Hararar tasa ta sake yi da ma
tsawa gaban dankalinta ta da ke cikin mai......
Kusan a tare sukai aikin, sai dai itace ke girkin shi kuma yana taimaka mata da yanka miƙo, duk da dai ba itace ke cewa yayi
ɗ
in ba. Ya shiga matuƙar mamakin ganin yanda take girkin dama yanda tayis
an, dan harga ALLAH bai kawo ta iya abinci ba. (Sai dai abinda Smart bai sani ba girki yana cikin hubby
ɗ
in Lulu, tana son girki kuma ta iya kalolin girki na zamani sai dai fa sai ta gadamar yi take yin, tamafi sakin jiki tayi idan taje gidan Dada (kakarta
matar Alhaji Garko) amma idan kaga tai girki a gidansu ko gidan Uncle Yousuf lallai ƴan arziƙinne a kanta ko taso yima Daddy wani bazata ko Uncle Yousuf
ɗ
in). Abinda tai
ɗ
in ya sashi jin da
ɗ
i bai ji ƙyashin tayata suka gyara kitchen
ɗ
in ba duk da ma ba wa
ni ya
ɓ
aci bane dan Lulu akwai iya ƙwaf-ƙwaf
ɗ
in aiki komai aka ta
ɓ
a ana wankesa ne da zarar an gama da shi, inda ko ruwa ya ta
ɓ
a za'a goge, tana hakanne kuma saboda yanayin tsaftarta, hakan kuma sai ya sake bama Smart nutsuwa kasancewarsa mutum mai shegen
tsantseni da tsantsami. Dining takai komai ta ajiye tai wucewarta bedroom batare da ajiye plate ko kofin da za'ayi amfani ba. Baiyi magana ba saboda kiran Uncle Yousuf da ke shigo masa. Kiran ya amsa ya koma falo ya zauna. Har ya kammala wayar bata fito b
a, dan haka ya miƙe yabi bayanta. Samunta yay kwance a kan gado rufda ciki sai dai ta canja kayan jikinta zuwa wasu, a hankali ya sauke ajiyar zuciya tare da yin gyaran murya. Kamar bazata kulashi ba sai kuma ta bu
ɗ
e idanun ka
ɗ
an a kansa. Cikin ido suka ka
lla juna, ta janye nata da wani yin gaba da lips kamar mai son yin zin
ɗ
e, ta ce, “Wlhy in ma da wani abun kazo bazanyi ba na gaji”.
Dariya taso bashi dan yanda tai maganar da iyakar gaskiyarta, amma sai ya dake da ƙyar ya ce, “Ni na isa na sake saka
Madam aiki ai tsaurin idon nawa ma sai yayi yawa. Sannu nazo yi miki, da kuma ban haƙiri da bikon kizo kici abinci. Har dama tausa idan kina so ƙyauya”.
Cikin ta
ɓ
e baki da harararsa akan zancensa na ƙarshe ta ce, “Kai ne handin burum kaje kaita
ci”.
“To Aliyu Hydar ka ƙara samun cigaba kenan, da ga illiterate velleger ka koma Maye, yau kuma handin burum,
ɗ
an Ammah baban Ammah mijin Mawadda....”
Filon da take kwance ta fisga kafin ma ya kai ƙarshen sunanta da taji ya kamo ta wulla ma
sa. Da sauri ya cafe yana zaro idanu, ya ce, “Madam ina rabaki da halin jifar nan kar wataran ki
ɓ
azge min hanci kamar yanda Iffah tai ma Uwa fa tom”.
Wasu ta sake fisga tana tashi zaune ta cigaba da jefa masa su, tun yana karewa har ya fita yana dar
iya dan ya kula dai fushin ake saukewa a haka. Ƙwafa tayi itama da ballama ƙofar harara kamar itace tai mata laifin.....
Shi da kansa ya
ɗ
ebo plates
ɗ
in da spoons bayan ya wanke su, ya zauna a ransa yana fa
ɗ
in (Bari muci girkin ƴar madara muji).
Da tea ya fara, lokacin da ya kai dankali da source
ɗ
in ƙwai bakinsa sai da ya lumshe idanunsa. Wannan fa shi ake kira kama da wane bata wane, UBANGIJI mai rahama. UBANGIJI mai jin ƙai da baya ha
ɗ
ama bawa zafi biyu, idan ya jarabceka ta nan sai ya sauƙaƙa
maka ta can dan kaji sanyi. A duk inda kaga mutum da halayya mara ƙyau kar ka yanke masa hukunci da
ɗ
ari bisa
ɗ
ari
ɗ
in munanan ayyukansa, UBANGIJI shine ka
ɗ
ai yasan abinda ke cikin zuciya da sirrikan
ɓ
oye ga bayinsa. Ita dai a zahirinta duk wanda ya ganta
suna
ɗ
aya zai bata, amma a ba
ɗ
ininta sai UBANGIJIN da ya halicceta ya san kayarsa, sai ko wanda ya ƙaddara ya santan kamar dai shi mijinta a yanzun...
Yana gab da kammalawa ta fito, sai dai yitai kamar bata gansa ba ta zauna a falo ta
ɗ
auka laptop
ɗ
in ta ta cigaba da aikinta na
ɗ
azun batare da kallon ko inda yake ba ko sau
ɗ
aya. Shi ko dai sai satar kallonta yake time to time. Koda ya kammala sai ya
ɗ
ibo farfesun kifin cikin dauriya dan baya son kifi shi sam da tea ya nufota, ƙaramin coffee table ya
jawo gabanta ya ajiye, ƙamshin kifin ne daya dakar mata hanci ya sata
ɗ
agowa, harararsa tai ƙoƙarin yi yay saurin fa
ɗ
in, “Ni dai tausaya min da hararar nan gidan ma zan bar miki karki lashe ni Ammah ko yaye ni batai ba”.
Hararar tasa dai tai ta
ɗ
auk
e kai, sai kuma ta sake
ɗ
agowa ta dubesa, karan farko ta saki murmushin da ke bayyana beauty point
ɗ
inta da farare haƙoranta, ga wanda ya santa a kallo
ɗ
aya zai fahimci na mugunta ne, saboda bata murmushi sai ta so, wanda kuma bai santa ba zai
ɗ
auka yinsa
matsayin birkita kwanyar duk wanda ya kalletan ne. Girarta a sama ta ce, “Waye zai fitan? Ka manta yau a gidan nan babu shiga babu fita? Ai duk yanda ka dama haka kowa zai sha wlhy. Ta miƙe ta nufi hanyar bedrooms. Da kallo kawai ya bita na mamakinta ne ko
na son ƙarin bayani akan maganar tata ne oho masa. Yana a wajen harta da dawo da keys a hannu, a kallo
ɗ
aya ya gane na ƙofar falon ne da ƙofar kitchen ta baya. Sai da takai zaune sannan ta tura su cikin rigarta a gaban idonsa ta gyara tana
ɗ
aukar tea
ɗ
in
da ya ajiye mata ta kai baki.
“Idan ma wasa kike ki daina. Uncle Yousuf fa ke jirana tare da Yaya Abdull-Hameed”.
“Oh really?”.
Ta fa
ɗ
a cike da rainin wayo. Hannu ya kai ya dafe kansa, sai kuma ya kai zaune a kusa da ita cikin lal
lashi ya ce. “Mawaddat Please seriously wlhy jirana akeyi, babu jimawar nan yay kirana kuma important ne zuwa 12”.
Batama ko kallesa ba balle ta tanka masa, sai ma kifinta data fara ci a hankali tana wani lumshe idanu taba banza ajiyarsa. Rasama m
i zaiyi yay, cikin son ta fahimta yay ƙoƙarin kamo hanunta ta balla masa harara. “Karka kuskura hannunka ya kai jikina. Ka kuma kiyayi yin hakan inba haka ba kasha mamakin sanin ainahin Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi. Kasan bazaka iya ƙarasa wasan ba mi
yasa ka fara? Common ƙyaleni bana buƙatar hayaniya, ba kace da ni zaka buga game ba? Muje zuwa”.
(Tana mun magana kamar wata lady boss) ya fa
ɗ
a a zuciyarsa. A zahiri kam kansa kawai ya dafe. Abu tamkar wasa ƙaramar magana ta zama babba. Dan kuwa ha
r 12 tayi Lulu bata da niyyar bama Smart key
ɗ
in nan, zuciyarsa na raya masa ya turmuzeta ya amsa amma yana garga
ɗ
in kansa karta tada masa aljanu, dan yasan mata da iya aljanu. Sha biyu da kusan kwata kiran Uncle Yousuf ya shigo masa. Ya
ɗ
aga ya gaida shi
da mutuntawa kamar yanda ya saba. Da ga can Uncle Yousuf ya ce, “Aliyu yaya dai? Kai muke jira na ga har 12:15?”.
Ɗan kallon Lulu da ke ta aikinta a laptop tana zuba murmushin mugunta yayi, a can ƙasan maƙoshi ya ce, “Uncle ta kwashe keys
ɗ
in ne fa,
wai tunda na hanata fita nima babu inda zanje”.
“What! Mawaddat
ɗ
in? Kaga bata wayar Please bana son shiririta”
Maimakon bata sai ya saka a hansfree yanda zataji, kiran sunanta da Uncle Yousuf
ɗ
in yay ya sata
ɗ
agowa ta kalla wayar, sai kuma
ta amsa da “Yes Papa good afternoon”.
“Afternoon Dear. Miya faru kika hana Aliyu fitowa ga shi munata jiransa?”. Murmushin muguntar da take ta faman yi tun
ɗ
azun alamar duniya ta mata da
ɗ
i ta sake saki da fa
ɗ
in, “Uncle You shi ya za
ɓ
i hakan ai, dan
haka ka manta da shi kawai, dan yanda ya hanani fita sai dai mu yini tare a gidan.”
“Mawaddat Please!!”
“Uncle please”.
Ta fa
ɗ
a itama kamar yanda yayin tana tura baki. Kai kawai Uncle Yousuf ya dafe da ga can, yayinda Coach ke kwasar dari
ya dan Smart
ɗ
in kawai ya ke hangowa, kai mace daban ce, yo inba mace daban take ba Smart
ɗ
insa ne da ya sani mai tsaurin nan da rashin son magana za'a kullema ƙofa a hanashi fita. Aure aunre yayi. A
ɓ
angaren Uncle Yousuf kam iyakar lalla
ɓ
a yay ma Lulu taf
a ce ba gudu babu ja da baya, har ya koma fa
ɗ
a amma tai biris, ba komai ke tunzurata ba kuma sai ganin yanda fuskar Smart ta fara canjawa da dauriyar da yake zuwa
ɓ
acin rai. “Uncle bye”. Ta ce cikin siririyar dariya tana miƙewa tare da laptop
ɗ
inta da wayo
yinta tabar falon ma tana
ɗ
agawa Smart yatsu biyu na ƙularwa ta ce, “2-1 ka shirya yin game over gaba ka
ɗ
an”.
Wani irin bahagon iska ya furzar da ga bakinsa yana mai dafe kansa. Da ga can cikin tunzura shima Uncle Yousuf ya ce, “Aliyu wai yarinyar n
an tafi ƙarfinka ne da kar
ɓ
ar key a wajenta ya gagareka. Be a man mana Son”.
“Uncle bazaka gane bane wlhy, yarinyar nan azababbiya ce, tafa saka key
ɗ
inne.....”
Sai kuma yay shiru fahimtar
ɓ
aran
ɓ
aramar da yake neman yi. Uncle Yousuf zai sake
magana coach ya katsesa da fa
ɗ
in, “Kaga ƙyaleta muje mu samesa a can kawai nikam, dan amarya dai bata laifi koda ta kashe
ɗ
an masu gida. Zakina jiramu karka damu”.
Kafin Smart ya ce wani abu an yanke wayar, sai kawai ya girgiza kai. Wannan ma sauƙin
kan na Coach ya sa yake sake jin ƙaunarsa a ransa. Mutumin nan shi na musamman ne a garesa, dan ya taka rawa kala-kala a cikin rayuwarsa da har abada bazai manta ba........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANT
UWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartam
a iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
7
️
⃣
2
️
⃣
.........Cikin mintuna da basu wuce ashirin ba sai gasu sun iso, jin horn
ɗ
in su da kiran da
Coach yay masa ya ce gasu sun iso ya saka shi miƙewa ya nufi bedroom da ta shige. Fuskarsa babu walwala da ga bakin ƙofar ya tsaya yana kallonta da fa
ɗ
in, “Sun iso Please ki kawo naje na bu
ɗ
e musu”.
Ɗagowa tai ta
ɗ
an hararesa da maida kanta tana ta
ɓ
e baki, “Oh wai har yanzu kana tunanin amsa cikin sauƙi ko min wayo? To anƙi a bada
ɗ
in na ƙarfi ne”.
Ka
ɗ
an ya cije lips
ɗ
insa da jin jina kai yana wani
ɗ
an murmushi, dan ya fahimci sai yayi abinda tun
ɗ
azun yake hana kansa yi sannan. Takowa ya
y zuwa gaban gadon tare da kaiwa zaune cikin lallashi ya ce, “Mawaddat su Uncle Yousuf ne fa, kuma na fa
ɗ
a miki magana mai muhimmanci zamuyi....”
“Nima ai aiki da zan fita yi mai muhimmanci ne ka sani. Gara ma ka bar wani sauke murya ba badawa zanyi
ba ehe”. Ta juya ta cigaba da aikinta.
Lips
ɗ
insa ya sake cijewa da fa
ɗ
in, “Amma kin san zan iya amsar key
ɗ
in a duk ta yanda naso ko?”.
A gatsine ta ce, “To ƙar
ɓ
i
ɗ
in mana”.
“Haka kika ce?”.
Shiru ta masa kamar bata ji ba
, sai ma faman murmushin ta take tana sarrafa system
ɗ
in gabanta cike da ƙwarewa dan charting take yi da wata friend
ɗ
inta ƴar ƙasar Hong kong da sukayi karatu a America tare. Laptop
ɗ
in gaban nata ya janye gefe tare da birkitota, zabura tayi dan batai zat
on zai yi yunƙurin amsar ba, sai dai kafin tayi wani yunƙuri ya danneta da rabin jikinsa ya riƙe hannayenta duk biyu a cikin nasa. Rawa jikin nata ya fara yi saboda yanayin na neman maimaita kansa ne da abinda ya shu
ɗ
e, amma cikin ƙoƙarin dakewa ta ballara
masa harara. duk da shima ya fahimci hakan bai bi takanta ba sai ma baki da ya ta
ɓ
e da sakin murmushin nan nasa data ra
ɗ
a ma suna na rainin hankali cikin kashe ido
ɗ
aya ya