Showing 177001 words to 180000 words out of 188614 words

Chapter 60 - FURAR DANƘO COMPLETE

ya sake dafe kan tare da komawa ya kwanta..

            Hakan da yay sai ya sa wani irin takaici sake mamaye zuciyar Lulu wato ma kenan yayi hakanne dama da shiri. Tattaro dukkan

ɓ

acin ranta take a maƙoshi, a

mma ta kasa furtawa, sai kawai ta tura kanta cikin ƙafafunta ta sake sakin kuka. Har cikin tsakkiyar ransa yake jin kukan nata, ga bala'in daya ƙulle masa ciki ya sashi kasa koda iya motsawa, jin ta sauka a gadon ya sashi bu

ɗ

e idanun nasa da ƙyar, dai-dai

nan ta bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin ta fita tare ba banging nata da ƙarfi har sai da ya rumtse idanunsa. Har aka kira asuba ya kasa tashi saboda halin da yake ciki, ita kuma bata dawo ba, addu'a kawai yake ALLAH yasa ba

ɗ

akin yaran ta tafi ba, duk da baya jin zatai ha

kan. Duk da halin da yake ciki shi ya cancanci tausayi amma shi ita yake tausayawan, dan yau ya sake tabbatar da akwai wani abu a ranta da yasa take ma tsanar maza da ƙara ƙaimi wajen son

ɗ

aukar mataki akan masu fya

ɗ

e. Hakan kuma nada alaƙa da cin kashin d

a takema ƴan aikin gidansu, dan tun a wancan karon dama ya lura tafi taka mazan fiye da matan. Da ƙyar yay dauriyar sakkowa ya nufi bathroom

ɗ

in

ɗ

akin, ko kayan bai cire ba ya sakar ma kansa ruwan sanyi, ajiyar zuciya ya dinga saukewa a jajjere, yafi minti

na goma kafin ya kashe shower

ɗ

in ya zame kayan jikinsa, dole ya tsaftace jikinsa sannan ya fito, har yanzu dai da alama cikin nasa bai saki ba, a haka yay dauriyar fita a

ɗ

akin

ɗ

aure da towel

ɗ

inta. Falo ya fara dubawa ko tana nan, amma bai ganta ba, sai

kawai ya yarda wajen yaran taje. Lips

ɗ

insa kawai ya cije ya koma bedroom

ɗ

insa, sai kuma a mamakinsa ya ganta kwance anan. Dan yana bu

ɗ

e ƙofar tana miƙewa zumbur cikin

ɗ

an barcin da ya figeta bayan ta gama shan kukanta a dalilin abubuwa da yawa na rayuwar

ta da suka shiga dawo mata wanda bazata ta

ɓ

a mantawa da su ba.

        “Nan ma biyo ni kayi? Aliyu ni zaka shiryama tuggu kamin fya

ɗ

e! Wlhy ka sani nafi ƙarfinka kai da ma duk ire-iren ka, kuma da ga yau idan ka sake tunanin ra

ɓ

ata sai na

ɗ

auki mataki a k

anka dan zan iya maka illa, dan haka ka kama kanka kwanakin nan su cika batare da ka rasa wani sashe na jikinka ba!”.

       Sororo Smart yay kawai yana kallonta, yanda take maganar da dukkan gaskiyarta ga hawaye tanayi kuma, kalmar “Zan iya illataka Aliy

u! Wlhy zan iya illata ka kamar yanda na kashe wancan tsinannen” ta sashi dawo hayyacinsa. Sai kuma ƙirjinsa ya shiga bugawa, amma sai yay jarumtar dannewa wajen fa

ɗ

in, “Mawaddat relax ni fa mijinki ne, ki sani ni ba irin wa

ɗ

ancan da kike tunani bane, ALLA

H ya halatta min ke duk abinda zan miki bada nufin cutarwa bane. Mawaddat aure yanada tarin abubuwa da suka banbanta da abinda zuciyarki ke iya hasaso miki. Dan ALLAH ki bar kukan nan haka ki nutsu bayan munyi salla muyi magana”.

        “Bazanyi magana d

a kai ba Aliyu, bakuma zan sake ganin mutuncinka ba wlhy, ban san haka kake ba ai kaina da ban

ɗ

auke ka a yanda na fara ba....” fuuu ta fice a

ɗ

akin nan ma tai banging ƙofar da ƙarfi har sai da ya

ɗ

an zabura. Ya jima shiru abubuwa da yawa na masa kai da ka

wo a zuciya har aka fara ƙoƙarin shiga salla. A gaggauce ya shirya sai dai bazai iya fita massalaci ba dan cikinsa yay masifar ƙullewa dole a gidan yay salla. Bayan ya idar yana son zuwa inda take amma yana gudun kar yaran can su fahimci mike faruwa. Dole

ya haƙuri akan har sai sun wuce, dan haka ya hau gado ya kwanta. Abu kamar wasa sai ga ƙaramar magana ta zama babba, dan kuwa dai zazza

ɓ

i ne mai zafin gaske ya lullu

ɓ

e Smart harda su rawar sanyi.........





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BA

N TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pa

y at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zaf

afa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

8





5





.........Lulu duk da ranta a dagule yake tayi dauriyar dan

newa saboda yaran, kasancewar Maryam akwai hankali tunda daddare ta tsara musu su tafi yau suba ma'auratan waje, sai kuma akai sa'a har su Amrah suka fahimceta. Koda gari ya waye sukaga basu fito ba basu damu ba suka gyara gidan tsaf sukai break fast. Nasu

sukaci suka shirya musu nasu a table. Sun kammala kenan Lulu ta fito. Gaisheta sukai su duka cikin ha

ɗ

a baki, ta amsa musu tana murmushin ƙarfin hali, dan girmamawa na

ɗ

aya da ga cikin abinda Lulu keso gana ƙasa da ita. Wannan kuma shine mataki na farko d

a dangin Smart suka kama mata zuciya da shi, yau gashi har ƙannenta sun kwatanta abinda bata ta

ɓ

a gani ba. Kamar yanda suka tsara Maryam ce ta sanar mata zasuje gidan ƙunshi su taho da mai ƙunshi da tace tana so. Lulu bata kawo komai a ranta ba ta ce, “Da

sassafen nan kuma Maryam. Ku bari sai anjima ni ƙunshin ma kamar na fasa kuma”.

        “Kai aunty dan ALLAH karki fasa. Ai zamuje ne dan ta sani inma tanada wani aiki kinga ta kammala da wuri bawai yanzu zata zo ba”.

      “To shike nan, amma har ku duk

a zakije?”.

    A tare suka amsa mata da eh. Key

ɗ

in motar ta dake a falon ta miƙama Amrah dan sun iya driving duk da dai ba basu mota ake ba sai ta kama. Cikin garga

ɗ

i tare, “Banda ganganci Please”. Dariya kawai su Afrah sukai dan sun san dai aunty Lu..

ɗ

in su indai tuƙin ganganci ne ita

ɗ

in master ce. Sallama sukai mata suka fice, dama sun fidda kayansu tun

ɗ

azun..

      Kwanciya tai a falon batare da neman abincin da zata ci ba duk da kusan goma ne yanzun. Tana a wajen kwance ba barci take ba har sha

biyu, tunanin abubuwa kawai take daban-daban, babu alamar su Maryam dan haka ta

ɗ

aga waya tai kiran su Amrah. Cikin dariya suke sanar mata ai su suna ma gida, sai da suka fara ajiye su Asma'u ma sannan. Shiru kawai tai da mamakin wai ita yaran nan zasu ya

udara, sai kawai tai ƙwafa ta yanke kiran. Ɗan jimm tai saboda abinda take jiyowa kamar ƙaƙarin amai, kamar zata share sai kuma ta miƙe da sauri jin abin na ƙaruwa. Sam batai tunanin Smart na gidan ba,

ɗ

akin nasa ta shiga dan anan take jiyowa, nan

ɗ

inne ku

wa a cikin toilet, mamaki ya kamata duk da matsanancin haushinsa da take ji na abinda ya faru sai ta nufi bayin. Sosai gabanta ya fa

ɗ

i, har bata ma san sanda ta afka bayin ba inda yake.

       “Lafiya kake kuwa?”.

   Bai iya bata amsa ba dan ya gama gala

baita da aman, dole ta ajiye komai da ke ranta kuma ta shiga taimaka masa ya wanke bakinsa da fuska, da taimakonta ya fito ya sake hawa gadon ya kwanta.

            “Please lullu

ɓ

e ni”.

       Ya fa

ɗ

a da ƙyar. Lullu

ɓ

e san tai hankalinta a tashe, dai-dai

nan kiran Ahmad ya shigo wayarsa, har ya lumshe idanunsa ya bu

ɗ

e, ita ya kalla yayinda ita kuma take kallon wayar. “Waye?”. Ya fa

ɗ

a a hankali. Wayar ta miƙo masa da fa

ɗ

in, “Besty kasa”. Sake maida idanun nasa yay ya lumshe da fa

ɗ

in, “Ahmad ne

ɗ

aga”. Kafin

ta

ɗ

aga

ɗ

in wayar ta yanke, tana ƙoƙarin kira Ahmad

ɗ

in ya sake kira. Ɗagawa tai ta saka a Hansfree da fa

ɗ

in “Hello”. Daga can Ahmad ya amsa mata duk da yayi mamakin jin wayar a hannunta. Gaisheshi tai da sanar masa bai da lafiya.

         Hankali tashe

Ahmad ya ce, “Ya ALLAH gani a ƙofar gate ai”.

   “Okay to bara ina zuwa”.

Tai maganar tana yanke kiran. Wayar ta ajiye ta miƙe, Smart da ke saurarensu ya bu

ɗ

e idanunsa a kanta, a hankali ya furta “Please kar ki fita a haka kisa hijjab”. Harararsa tai b

atare da tace komai ba ta fice. Samun kanta tai da shiga

ɗ

akinta ta

ɗ

auka hijjab

ɗ

in ta saka sannan taje ta bu

ɗ

ema Ahmad

ɗ

in. Ita tai masa rakkiya har

ɗ

akin Smart

ɗ

in ta fito ta barsu.

         Bayan Ahmad yay masa sannu ya ce, “Tashi zakai mu tafi asibi

ti”.

Kai Smart ya girgiza masa yana

ɗ

an bu

ɗ

e idanunsa, “Basai naje asibiti ba zai bari da kansa in sha ALLAH. Tunda ma na samu nayi aman shike nan”.

      Ahmad ya riga da yasan miye matsalar Smart

ɗ

in. Dan haka yay shiru kawai. Dai-dai nan Lulu ta shigo



ɗ

akin da sallama. Amsa mata Ahmad yayi. Ta ajiye tray data ha

ɗ

o abincin tana fa

ɗ

in “Ya sanar maka abinda ke damun nasa kai ko?”. Murmushi Ahmad yay da bata amsa. “Kin san mutumin naki ai, yanzu ma fama nake da shi muje asibiti yaƙi”.

         Kallonta ta

kai kan Smart, ganin shima ita yake kallo ƙasa-ƙasa saita janye nata da

ɗ

an ta

ɓ

e baki. Shi Ahmad ma sai suka bashi dariya. Dan haka ya miƙe. “Inaga bashi abincin ni bari naje na samo masa magani, dan tunda yace bazaije asibitin ba to bazai je ba”. Bai jira

cewarta ba ya fice. Ɗan hararar Smart Lulu tayi, a taƙaice ta ce, “Ka tashi”. Sake bu

ɗ

e idanun nasa yay ya zuba mata su na kusan minti

ɗ

aya, ita kuma ta kauda nata dan tun

ɗ

azun yanda idanun nasa launinsu ya sake canjawa suka fito a sak na macizan da take

kiransu taji bata son ya kalleta. Hannu ya miƙa mata alamar ta kamashi. Kamar zata share sai kuma dai ta kama dan ya

ɗ

an bata tausayi kuma. Harya fa

ɗ

a kamar wanda ya kwana biyu yana ciwon. Shayin data ha

ɗ

o masa ta miƙa masa, babu musu ya amsa tare da mots

a lips

ɗ

insa ka

ɗ

an ya ce, “Thanks”. Koda ta miƙa masa soyayyan doyan sai ya girgiza mata kai alamar bazai ci ba. Kamar zatai magana sai kuma ta fasa ta maida doyar ta ajiye. Tana zaune ta

ɗ

an juya masa baya tana latsa wayarta har ya kammala, kofin ya miƙa

mata ya koma ya kwanta, ta tattare kayan ta fita da su, a lokacin kuma Ahmad ya dawo, ruwan da ya buƙata da Smart

ɗ

in zai sha magani ta

ɗ

akko masa, da ga haka ta koma falo tai zamanta...

      Ahmad bai bar gidan ba sai da Smart ya samu barci, bayan wuc

ewarsa Lulu ta leƙasa, ganin yay barci ta

ɗ

an sauke ajiyar zuciya da hararsa kamar yasan tanayi. Ɗakinta ta nufa ta

ɗ

an kwanta itama dan shirun gidan kuma duk sai yay mata babu da

ɗ

i. Kusan a tare suka tashi bayan la'asar, tai wanka tai salla dan yanzu kam

Alhamdullah, idan ma tai kamar zatai sakaci lokaci ya wuce sai taji duk babu da

ɗ

i har sai ta tashi tayi sallar take samun nutsuwa. Cikin skert dogo baƙi da ƙaramar top baƙa itama datai mata

ɗ

as a jiki ta fito, kanta babu

ɗ

ankwali sai gashin da ya sha gyara

yanata walƙiya. Wayar da take dannawa tana charting da aunty Naja'atu yasa bata lura da shi ba har sai da takai zaune. Shiko tun fitowarta ya zuba mata idanu, murmushin da take yi ya matuƙar ƙawata ƙyawunta da motsa rauninsa. Hakama kwalliyar tata ta

ɗ

auk

i hankalinsa duk da ita hakan normal ne a gareta badan wani birge miji ko wani abu ta saka ba tunda dai sune kayanta na koyaushe fiye da atamfa. Ƙaramin gyaran murya da yay ya sata farga da shi, dariyar da takeyi a hankali ta ha

ɗ

iye ta

ɗ

ago idanunta da suk

ai wani tar-tar da su da haske mai

ɗ

aukar hankali kasancewar duk yau da ba'asha komai ba.

      “Dama haka ake jiyyar mara lafiya Madam?”.

     Hararsa ta

ɗ

anyi da ta

ɓ

e baki. “Ka dai san mai jiyyarka ba dai Mawaddat ba”.

          “Uhm hakane ashe Ahma

d ne kuma fa”.

       Ya fa

ɗ

a yana danne dariyarsa.

   Sake ta

ɓ

e bakin tai taƙi cewa komai. Da ga haka shiru ya ratsa falon, yana tunanin fa

ɗ

a mata zancen tafiyarsa da ya taso ne, dan abinda ma ya kawo Ahmad kenan, amma sai yaga bari dai ya bari ta sak

e nutsuwa ko zuwa gobe in sha ALLAHU. Kusan mintuna goma ya sake takalota da fa

ɗ

in, “Ba abinci gidan ne? Ina kuma yaran nan banji motsinsu ba?”.

           Yanzu kam kai tsaye ta bashi amsa da “Sun wuce”.

     “Abincin fa?”.

“Na daina girki a gidan nan”

.

“Miyasa?”.

     “Ba sai da dalili ba, dama can ra'ayi nayi, yanzu kuma na daina sai ka bari sai ka auro matar da zata maka”.

           “Kishiya kike sha'awa kenan?”.

     Kamar bazata tanka masa ba sai kuma tai murmushi. “Sai dai idan yau zaka aurot

a ko gobe kafin cikar jibi da zan ƙara gaba maybe wasu su kalleta a matsayin hakan”.

        Murmushi kawai ya saki, maimakon cewa wani abu akan batun nata sai cewa yay “Bani furar da Ahmad ya kawo Please dan yunwa nake ji”. Kamar bazata je

ɗ

in ba sai kum

a ta miƙe. Babu jimawa ta dawo da furan da kofi ta ajiye masa ta koma inda ta tashi. Television ta kunna shi kuma ya zuba furar ya fara sha.

    “K mi kika ci?”.

  “Ba buƙata”.

Ta fa

ɗ

a a takaice.

      “Okay amma da kinsha furan da ga gidan Ammah ya

amso ta”.

     Ɗagowa tai ta kallesa. Sai ya jinjina mata kai alamar tabbatarwa.

           “Gama ka bani kofin bana jin sake tashi”. Ta fa

ɗ

a tana maida kanta ga wayarta. Bai sake magana ba har ya gama

ɗ

in ya zuba mata, sai dai bata da yawa dan haka ya

miƙe da kansa yaje kitchen ya sake

ɗ

akko wata ya ƙarasa cika kofin ya miƙa mata. Hankalinta nakan waya take shan furar harta shanye, sake ƙarawa tai. Sai da ta shanye ta biyun yay ƙaramar dariya da fa

ɗ

in, “Babu wata furar Ammah da kika sha yarinya a titi y

a sayota”. Da sauri ta kallesa tana yamutsa fuska, ya sake sakin dariya da nuna mata 8-10. Filo ta

ɗ

auka ta jefa masa da yin ƙwafa tana harararsa, sai kuma ta fara ƙaƙarin amai shiko ya cigaba da dariyarsa. Kofin takai kitchen ta wanke dan bata ƙaunar ƙaza

nta, duk da kuwa aikin na cimata rai dan ma yana ƙoƙarin taya ta ne, tun tana ƙorafi

n mai aiki har ma ta bari tunda dai taga kwanakin sun ƙare mata a gidan. Falon ta dawo ta cigaba da

ɗ

an kallon abubuwa a TikTok. Shiko yana kwance shiru ya zuba mata ido ta

ƙasa kawai yana kallonta. Kiran sallar magrib ne ya tadasu su duka. Smart ya wuce massalaci ita kuma ta tafi

ɗ

aki. Bai jimaba ya dawo gidan saboda abinda ke damunsa ba wai ya gama sakinsa bane gaba

ɗ

aya, jarumtar da ya saba ce kawai ta dannewa. Bai samu L

ulu a

ɗ

akin ba dan itama tana nata

ɗ

akin a cikin makamancin irin nasa yanayin koma ace wanda yafi nasan. Dan wani abu ne ke faman ratsa mata jiki mai ban mamaki. Ga tsigar jikinta sai faman tashi take kamar mai jin sanyi. Al'amarin kamar wasa sai ya fara n

eman fin ƙarfin Lulu, dan da ƙyar ta iya tashi tai sallar isha'i........







😵



💫

Lulun mu muya hwaru kuma

🥲

?.

         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login