Showing 180001 words to 183000 words out of 188614 words
SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼
𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
8
️
⃣
6
️
⃣
........Tana idar da salla falo ta koma a daddafe, a ganinta ko zata samu sassaucin abinda takeji
ɗ
in, sai dai kamar ma ana ƙara iza mata
wutar masifa ne a cikin jininta. Saman 3sitter ta haye tare da dunƙule jikinta waje
ɗ
aya tana jin hawaye na ciki mata ido. Ta rasa wannan wace irin masifa ce haka mara da
ɗ
in kwatance.
Ana idar da salla shima Smart gidan ya nufo, dan har yanzu ba wa
ni ƙarfin jikinsa yake ji ba, tunda ya shigo falon idanunsa suka sauka a kanta, ya
ɗ
an yi jimm yana kallonta kafin ya ƙaraso ciki sosai yana ambatar sunanta. Bata motsa ba, hakan ya sashi fahimtar babu lafiya. Har inda take ya ƙarasa, ya kai zaune a kujera
r da take yana mai leƙa fuskarta. Hankalinsa ne ya tashi ganin tana hawaye.
“Ya Salam kuka kuma? Baki da lafiya ne?”. Yay maganar yana riƙo hannunta data dafe cikinta, gaba
ɗ
ayanta ya
ɗ
ago zuwa jikinsa, sake shige masa tai cikin yanayin kama
r mai rawar sanyi. Hakan sai ya bashi mamaki dan ba halinta bane hakan sam kusanta kanta da shi, sannan bai manta da garga
ɗ
inta na
ɗ
azun akan karya sake ta
ɓ
ata ba. Jin yanda tama kananna
ɗ
e masa a jiki tana shashshekar kukan da ke ratsa masa zuciya ya sashi
kasa iya cewa komai. Kusan mintina uku suna a haka kafin ya
ɗ
ago fuskarta dake kwance saman ƙirjinsa hawayenta na sauka masa, itama
ɗ
agowa tai a hankali suka zubama juna ido cikin wani yanayi mai wahalar fassara. Hannunsa ya
ɗ
aura saman fuskarta cikin
ɗ
an
lumshe idanu da bu
ɗ
ewa ya furta, “Mawaddatan'warahmah!”.
“Uhhmyim”.
Ta amsa shi acan ƙasan maƙoshi tana lumshe idanunta hawayen da suka sake cikashi suka zubo. Jiyay gaba
ɗ
aya hankalinsa ya sake tashi, cike da damuwa ya ce, “Har yan
zu kina fushi da ni akan abinda ya faru shiyyasa kike kuka ko?”.
Idanunta da sukai mugun canja launi ta sake bu
ɗ
ewa sosai a kansa, fuskarta a
ɗ
an ta
ɓ
e kamar mai son sakin kukan shagwa
ɓ
a ta girgiza masa kai.
“To mike damunki? Ko baki da
lafiya?”.
Maimakon bashi amsa sai ta kamo hanunsa ta
ɗ
aura a saman cikinta. Kallon cikin yay da sauri, sai kuma ya dubeta da fa
ɗ
in, “Yana miki ciwo ne”. Kamar ba Lulun nan da ya sani masifaffiya ba, ta ƙara manna hannunsa akan cikin nata muryarta da
ta koma can ƙasan maƙoshi na ƴar rawa-rawa ta ce, “Hydar yan....” sai kuma ta kasa ƙarasawa kawai ta sakar masa kuka. A karo na farko gabansa ya fa
ɗ
i, ya kamata zai tayar yana fa
ɗ
in, “Kinga tashi muje asibiti”. Girgiza masa kai tayi da sake nanna
ɗ
ewa a jik
insa tare da kai hannunta saman gashin da ke kwance a fuskarsa luf-luf ta zubawa lips
ɗ
insa idanunta da sukai matuƙar juyewa fiye da yanda idan tasha kayayyakin ta sukeyi. Sororo yake kallonta, dan wannan kam shi shaida ne ba
ɗ
abi'a ce ta ta ba. Yanda ta m
otsa ƴan yatsunta cikin gashin sajensa ya saka tashi tsigar jikin yamutsawa, tare da harbawar zuciya, abinda ke ƙoƙarin lafawa da ya girgiza ƴan maza a yinin na yau na ƙoƙarin zaburowa. (Anya ba wani abu daya fi ƙarfin kan yarinyar nan ta sha ba?) wani sas
he na zuciyarsa ya ayyana masa, sai kuma yaji hakan bai kama hankali ba... (To mike faruwa?) Ya sake ayyanawa, sake ji yay zuciyarsa ta motsa, dan kuwa kalaman Ahmad na daren jiya ne suka shiga maimaita kansu a kwakwalwar sa, sai kuma furar da suka sha, ta
bbas akwai alamar tambaya... Saukar lips dinta saman nasa a bazata ya katse tunaninsa, sai riƙon da tai masa mai lafiya daya sakashi yin baya gaba
ɗ
ayansa ya zube a kujerar.....
Dama mai neman kuka ne aka jefa da kashin awaki, kuma kamar Lulu ta kaw
o kuka ne gidan mutuwa. Sai ya kasance ita da aka saka a tarko ma ya fita rikicewa. Ganinfa ƙurar yaƙi na neman fara tashi a muhalin da bai kamata ba bai ma san lokacin da ya bar falon da ita ba zuwa bedroom
ɗ
inta ba.....
Sai da ya gama ta
bbatar da ta shiga hannu fiye da yanda yake buƙata, duk da harga ALLAH bada saninsa ta sha abinda ya kaita ga miƙa wuyar ba cikin sauƙi. Gashinta da ke cikin ribbon ya wargaza tare da duƙo fuskarsa gab da tata suna kallon juna, murya can ƙasa kamar zai sak
i kuka ya furta, “Kin yarda Aliyu Hydar ya zama Mawaddat? Mawaddat ta zama Aliyu?”.
Shiru kamar bazatace komai ba, sai kuma ta
ɗ
an bu
ɗ
e idanunta data lumshe a kansa itama, so take tai nazari akan maganar tasa amma ta gagara samun kowace irin dama da
ga gangar jikinta zuwa ƙwaƙwalwa, sai ma hannunta ta
ɗ
aura akan nasa tana girgiza masa kanta. Itama acan ƙasan maƙoshi ta ce, “Ina jin shakku”.
“Kar kiji shakkar komai, Aliyu na *_SONKI_*, yana kuma buƙatar ki matsayin uwar ƴaƴansa abokiyar rayuw
a ta har abadan Mawaddatan'warahmah. Na miki alƙawarin bazaki ta
ɓ
a dana sanin zama mallakin Aliyu ba, in sha ALLAH sai na nunama duniya Mawaddatan'warahmah ba Lulu da suke kallo kawai bace akwai wani babbar nagarta tattare da ita”.
Murmushi ta sak
i mai
ɗ
an sauti ta bu
ɗ
e idanunta data sake rufewa suka zubama juna ido. “Mi kake nufi Aliyu?”.
“Baki LABARI kawai zai baki, amma gangar jiki tabbatar wa zatai kafin zuciya ta amayar da sirrin da ke cikinta. Alƙalamin ƙaddara ya jima da bushewa Mawadd
at, hakama takardu sun da
ɗ
e da
ɗ
aguwa. Miya rage garemu? ƙarasa zuwa filin yaƙin da zai bayyana Aliyu mijin Mawaddat ne kawai domin hutar da zukata masu farautar igiyar da UBANGIJI ya riga ya gama ƙadarta ƙulluwarta tun kafin haihuwar mu.....”
“Bana
gane zance a curku
ɗ
e ka bu
ɗ
emin kawai Aliyu, kana saka ni a duhu da dogon nazari a duk sanda ka
ɗ
auki wannan tsagin na curarrun kalamai”.
Goshinsa ya kai saman nata, hancinsa na gogar nata suna shaƙar numfashin juna. Ya saki murmushi mai sauti
. “Ki bani damar baki gaba
ɗ
ayan kundin curarrun kalamai na, ni kuma zan kasance miki malami mai fassara miki su feji bayan feji a mabanbanta zangunan da masu neman ilimin kan jima basu cimmawa ba Please Mawaddatan'warahmah, na fara gazawa, ni kuma bana bu
ƙ
atar shiga makarantar da babu shaidar samun damar
ɗ
aukar darasi a cikinta, dan zata kasance min tamkar
ɗ
an yawon bu
ɗ
e ido ne kawai”.
“Mi kake buƙata da ga gareni?”.
“Yarda”.
“Karka zama bahagon malami”.
“Ki zama
ɗ
aliba mai kaifin bas
irar ƙar
ɓ
a da haddacewa, domin ranar amsar sakamakon jarabawa ki
ɗ
auki first class”.
“Jarumta da kaifin basira a jinina suke”.
“Ni mai yarjewa ne ga dukkanin furucinki, domin tabbatar miki da hakan muje matakin farko na tabbatarwa *_ALJANN
AR DUNIYA TA_*”.
Saukar lips
ɗ
insa akan nata ya hanata damar furta abinda ta so fa
ɗ
ar, hannu biyu ta amshesa kasancewar ita a karan kanta bata sana wacece ita a wannan fagen yaƙin ba. Abinda kawai ta sani gangar jiki da zuciya duka sun kar
ɓ
a saboda h
akan ne mafi ƙololiwar miradinsu a wannan ga
ɓ
ar bisa tirsasawar abinda tasha batare da sani ba. Al'amari fa kamar wasa ƙaramar magana ta zama babba, dan su duk biyun cikin mata kai kowa ya fara kaima
ɗ
an uwansa hari irin na ƙasa da ƙasa. Kafin kace mi sun
birkice ma juna daga haka fa labarin ya canja a yanda su duka ba haka sukai tunanin rubutuwarsa ba, dan kuwa dai tabbas wannan daren yazo ne a bisa rubutun alƙalamin ƙaddarar da basu isa canjata ba koda ace sun so hakan. Lokacin da al'amari yay nisan zango
Lulu ta fara dawowa a hayyacinta da fahimtar mike shirin faruwa. Sai dai me, Smart ya kai matakin da _Uranium_ ya ke shirin jefawa fa a ƙasarta ba nuclear bomb kawai ba.
“Aliyu! Aliyu!! Hydar!!” ta shiga ƙwala kiran sunansa a matuƙar firgici na f
ita a hayyaci numfashinta na barazanar barin ƙirjinta saboda tsabar shiga firgici, sai dai ina wannan yaƙin na bashin gaba ne ba na kece raini kawai ba. Kuka ta fashe da shi da cigaba da kwala kiran sunansa da magiya kai harma da tabbatar da zata halakashi
amma ina, turnuƙun ƙurar yaƙi ta lullu
ɓ
e ji da ganin idanu da kunnuwa sa, yafayi alƙawarin yau sai ya kai duk wani shegen tsageran kafiri ƙasa ko shima a lissafashi a jerin manyan jaruman mayaƙa da suka amshi turar ƙasa data MUSULUNCI a hannun dama. Wanna
n da shi ake kira TURNUƘU fa
ɗ
an ibilisai, yaro bai gani ba balle ya raba
🚴
....
A wannan turnuƙu duk wani wanda Lulu kema kallon defender a rayuwarta harma da ƴan koron abi yarima a sha ki
ɗ
a irinsu Deen sun sha kiran kawo ceto sai dai da alama ko fan
kar
ɗ
akin tsoron ya hanata iya juya kanta balle su da ke nesa da jinta maybe ma wasu suna can a cikinsu suna mafarkin aljanna da naman kaji da madara
😁
.
(ALLAH kasa munada rabon zuwa ba'a mafarki kawai ba mu da masoyan mu baki
ɗ
aya
💫
. Amma fa s
afiyar gobe dole a sake maimaita ƙaramin yaƙin basasa kona wucin gadi ne tsakaninmu da Smart team sai sun mana dalla-dallar yanda akai aka kawo mana wannan yaƙin sunƙurun haka
🚴🚴
)
____________
★
Zaune take hakimce u
wa wata sarauniya a makeken falonta tana ma ƴaƴan itatuwa tsinci
ɗ
ai-
ɗ
ai. Mai aikinta na daga ƙasa tana tausa mata ƙafafu. Kamar wanda aka jeho da ga sama ya fa
ɗ
o falon, zaburar da mai aikin tata ta
ɗ
anyi ne ya saka Dada janye idanunta da ga kan tv ta dube
ta, masifar tata tai shirin balbaleta da ita, sai kuma tai tsit saboda gyaran muryar da yayi. Gaba
ɗ
ayanta ta juyo ta dubesa, sai kuma ta saki baki alamar mamaki.
“Sulaiman? Kai ne?”.
Murmushi yayi a karo na farko, sai kuma ya cigaba da takowa
cikin falon. Kafin ma wani a cikinsu yay magana mai aikin Dada ta miƙe zumbur dai-dai yana kaiwa zaune a kujerar kusa da Dadan da fa
ɗ
in. “Ni ne fa Dada. Mun sameku lafiya?”.
“Sulaiman bakai fushi ba kenan?”.
Ƙaramar dariya yayi da kamo hanunta
cikin nasa, cike da sauke murya ya ce.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiy
ya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
8
️
⃣
7
️
⃣
.........“Dada wane
ɗ
a ne zai yi fushi da iyayensa. Balle ma ke nasan baki da laifi akan wannan al'amarin sam.”
“Naji da
ɗ
i da ka fahimci haka Sulaiman, dan babu ta yanda zan goya bayan bare sama da jikana. A yanzu
haka koda akai min katanga da bibiyar halin da kuke ciki ban zauna ba, kuma nayi alƙawarin sai Mawaddat ta dawo hanun Tajuddeen matsayin mata dan bazan ta
ɓ
a amsar waninsa ba”.
Wani irin farin ciki ne ya ratsa Alh. Sulaiman, dama shi yasan Dadarsa na
tare da su. Dada dake murmushin itama ta ƙara ƙasa da murya da fa
ɗ
in, “Labari ma mai da
ɗ
i......” Tsaf ta kwashe yanda sukai da Lulu ta sanar masa. Baima san sanda ya lailayo wata ashariya ya dire ba a gaban mahaifiyar tasa. Ya ce, “No wander naga yaron n
an Yousuf nata rawan kai, ashe shegen shine ya ƙulla komai”.
“Wlhy kuwa, nima abin ya girgizani Sulaiman. Amma ka kwantar min da hankalinka jibi da kaina zanje na
ɗ
akko Mawaddat ko yaron nan na yawo da ubansa a baya sai ya saketa”.
“ALLAH
ya barmin ke Dada ta”.
Ya fa
ɗ
a cikin wani irin matsanancin farin ciki. Gaba
ɗ
aya damuwarsa ta shafe ma. Bai iya dogon Zama ba a gidan bayan sun
ɗ
an tattauna akan abinda ya samu Baba da ta bashi labari ya wuce gida kasancewar dare ya fara yi, yana tabbatar
mata gobe idan ALLAH ya kaimu Tajuddeen zai zo ya gaidata, da dai ya
ɗ
auki fushi bazai sake zuwa wajensu ba, amma yanzu zai lallasoshi, dan zai sanar masa ƙoƙarin da take masa. Sosai Dada taji da
ɗ
in hakan, dan ita kam ALLAH ya jarabceta da shegen ƙulafuci
n ƴaƴanta da ma jikokin duka. Sai dai kuma matan ƴaƴan nata da babu wanda ta
ɗ
agema hula a rashin mutunci, juyasu take san ranta kamar waina a tanda kamar yanda ta kame ƴaƴan nata ram a hannu sai yanda tace musu, Alh. Sulaiman
ɗ
in nema dai kan botsare mata
a wasu lokutan dan shima dai halayyar tata ce ya
ɗ
ebo tsaf. Shiyyasa takanji shakkarsa duk da kasancewar itace ta haifesa, san nan tana sonshi sosai wannan a bayyane yake a wajen kowa ma, dan sam idan rashin mutuncinsa ya tashi ba raga mata yake ba tun ma
yana ƙaraminsa, balle yanzu da yake jin ya gawurta da tumbatsa a gidan ta fanin dukiya da yin suna a cikin ƴaƴan nasu. Amma a kullum Dada bata ganin laifinsa sai ma bashi goyon baya da takeyi....
__________
★
Matuƙar tashin
hankali Smart ya shiga a lokacin da ya fahimci halin da Lulu ke ciki. Ta sanƙame masa babu alamar rai tattare da gangar jikinta, da ƙyar tunanin zuba mata ruwa yazo masa a rai, sai dai koda ya shafa mata ruwan ma shiru kake ji. Gaba
ɗ
aya ruwan ya zazzage m
ata zuciyarsa na wani irin dokawa tamkar zata faso ƙirjinsa ta fito waje. Wata irin zaburowa tai jikinta na jijjiga. A tsahon rayuwarsa baya jin ya ta
ɓ
a fuskantar makamancin farin ciki da tashin hankali masu gogayya da juna irin haka. Duk yanda yake tunani
n iya shawo kan matsalar hakan ya gagara, dan yanayin nata ya wuce dukkan tunani. Yasan idan yace zai
ɗ
auketa zuwa asibiti a wannan halin bazai ma iya driving ba, to yama manta motar su Amrah sun tafi da ita gida, dan haka ya shiga neman wayarsa. Da ƙyar y
a iya samota a ƙasa harta fashe. Bai damu ba ya shiga neman Ahmad dan shine kawai yazo masa a rai.
Shigowar kiran ta saka Ahmad kwashewa da dariya, amma daya
ɗ
aga sai ya dake dan shi duk tunaninsa Smart ya gano ne. Sai dai kuma jin muryarsa ta s
aka gabansa fa
ɗ
uwa. Da sauri ya ce, “Mawashi Are you okay?”.
“I am not Ahmad. Ina cikin tashin hankali ka taimakeni kazo mukai Mawaddat asibiti, Ahmad akwai matsala wlhy na saka yarinyar mutane a masifa....”
Sosai zuciyar Ahmad ta jijjiga, am
ma sai yay saurin tarar numfashin Smart da fa
ɗ
in, “Kaga Aliyu dan ALLAH ka kwantar da hankalinka, ka fa
ɗ
amin mike faruwa ne. Ka sakani a tashin hankali nima....”
Cikin ƙaraji Smart ya katsesa da “Mi kake son sani ne Ahmad!! Ina fa
ɗ
a maka kazo muje a
sibiti kana gaya min na kwantar da hankalina na sanar maka mike faruwa?. Ahmad ka taimakeni karna rasata, bazan iya yafema kaina ba idan hakan ta kasance”. Ya ƙare maganar cikin