Showing 159001 words to 162000 words out of 188614 words
yasata jin wani irin ƙaunarta ta musamman. Smart da shima yake matuƙar jin farin cikin nutsuwar da yaga Lulu tayi a gaban Ammah ya ce, “Da n
asan haka za'amun a gidan nan daban zo ba. Amma ba koma a bani shayi nasha nai gaba. Zaku nemeni ne”.
“Wake buƙatarka balle ya nemeka anan”. Cewar Ammah da murmushi. Fuska ya shagwa
ɓ
e da fa
ɗ
in, “Ammah! Ammah gara dai ki tarairayeni dan da tsohuwa
r zuma ake magani”.
“Ga wanda bai sani ba ba”.
Ammah ta bashi amsa.
“Shike nan na daina magana. Hawwah bani shayi na ƙara gaba, itama fa ku nema mata abinci bamu karyaba muka fito dan zumu
ɗ
inta”.
Ammah ta ce, “Kai Hydar dan ganganci.
Shine kuma maimakon ka kira waya tunkan ku taho a
ɗ
aura muku”.
“Haba Ammah sai kace wasu baƙi”.
“Baƙine mana. Tunda wannan ne karo na farko data fara marabtarmu dan wancan ba'a sakashi a lissafi. Ɗiyata mi kike son ci”.
Ƙasa Lulu ta ƙar
a yi da kanta tana girgizawa da fa
ɗ
in, “Ammah bana jin yunwa ma, abarshi har sai anjima”.
“A'a bazai yiwu ba Mawaddatan'warahmah. Ƙarfe goma harta gota ace sai kuma anjima”.
“Ammah bason cin abinci take ba shiyyasa. Idan kika biye nata ma daga
nan har dare zata iya kaiwa”. Smart dake ƙoƙarin kai shayin da Hawwah ta kawo masa bakinsa ya fa
ɗ
a. Ɗan harararsa Lulu tai ƙasa-ƙasa bata dai ce komai ba. Shi kuma yay mata murmushin da take kira na mugunta.
Yana kammalawa ya miƙe da fa
ɗ
in shi zai
je ya gaida Abba ya wuce, sai anjima zai dawo. Addu'a Ammah tai masa da ta ratsa zuciyar Lulu matuƙa harta tsira musu ido. Karo na biyu yaji wani abu ya tsikarar mata zuciya game da ilimin addini, sai kewar mahaifiya data ratsata, itama fa da Mah-mahn ta n
ada rai da haka zata dinga mata ko? Sai hawaye suka cika mata idanu. Su Ammah daba lura sukai ba Smart ta
ɗ
an dubeta cikin jin nauyin Ammah ya ce, “Madam na barku lafiya, duk abinda kike buƙata karkiyi fillanci Ammah taki ce.”
Kanta ta jin jina mas
a tana ƙoƙarin maida hawayenta. Da ga haka ya fice ya barsu....
Cikin ƙanƙanin lokaci aka shiryama Lulu breakfast, yayinda gidan ya
ɗ
auki shiru su Asma'u ma sun wuce makaranta. Ammah nata janta da ta
ɗ
i itako tana bata amsa cike da kunya har Hawwah
ta kammala tazo ta zauna. Sai Ammah tace suje
ɗ
aki ko zata fi sakewa ta karya kafin suje ta gaida Abba da matan gidan dan yau dai ba fita zaiyi ba. Jin haka yasa Lulu cewa bari taje ta gaida Abban dan bata jin yunwa. Hakan yasa Ammah jin da
ɗ
i, dan haka ta
miƙe da kanta domin rakata wajen Abban. Hawwah kuma ta shiga tattare kayan tana maidawa
ɗ
akinsu...
Sosai Abbah yayma sabuwar surukar tasa tarbar mutuntawa kamar yanda yake ma sauran. Yayinda Lulu shima ta kasa ko kallonsa dan tsohon ya mata kwarji
ni sosai. Shima ta gaidashi da girmamawa ya amsa mata da kulawa da sanya albarka. Sannan ya
ɗ
ora da addu'a zama lafiya a gare su Ammah na amsawa da Amin cikin murmushi. Basu jima sosai ba dan sunga Lulun dai kunyarsu ta sata kamar takura suka fito bayan ta
ajiye masa leda madaidaiciya mai
ɗ
auke da turarruka masu tsada da ƙamshi, sai agogo. Da sauri Abbah yace, “A'a
ɗ
iyata maza zoki
ɗ
auka. Gaidamun ma da kuka zo kawai ya wadatar mun kumayi farin ciki”. Marairaice fuska Lulu da kanta ke a ƙasa tai da fa
ɗ
in, “
Abbah dan ALLAH karkace haka. Mu albarkanku muke nema, indai bazan sayama Daddy abu dan neman albarka ya dawo min da shi ba kaima haka nake fata daga gareka”. Abba dake murmushi sai ya jinjina kansa da nisawa. Ya ce, “ALLAH yay miki albarka. ALLAH ya tsare
gabanki da bayanki....” ya dinga jera mata addu'oi masu ratsa zuciya Ammah na tayashi kafin suka fito.
Anan kam saita kira Hawwah akan tazo ta raka Lulu kowane
ɗ
aki. Hawwah ce tai mata rakkiya, inda suka iske Umma cike fam, amma saboda shawarar da
Hajiya Naqiba data kira ta labartama mata zuwan su Lulun yasata dannewa ta tarbeta da fara'ar yaƙe, ita kuma Lulun sai ta kasa sakin jiki da ita dan ita kam dai haka kawai taji Ummah batai mata ba, basu wani jimaba Lulu ta ajiye mata ƙaramar leda ta miƙe,
sai hakan kuma ya sake zafar Umma. Ɗakin Mama ma an mata tarba ta mutuntawa, nan ma sai sukafi
ɗ
akin Umma da
ɗ
ewa, dan duk da Mama taji hassadar kasancewar wannan zukeƙiyar yarinya ƴar masu ku
ɗ
i ba wani acikin ƴaƴanta ya samu ba ta danne a ranta ko a fuska
bata nuna ba, sai godiyar ledar da Lulun ta ajiye mata ya shiga jerawa. Ɗakin aunty amarya kam tarba suka samu kamar wata ƙawa. Dan tsokanarta ma taitayi suna dariya. Sunfi jimawa anan fiye da ko'ina kafin su koma
ɗ
akin Ammah bayan itama ta ajiye mata led
ar, bakuma komai bane aciki sai kayan turaren wuta data
ɗ
iba musu da su cin-cin. Itama Ammah ta kawo mata harda turmin zani biyu su Asma'u kuwa kayan kwalliya ta basu jiya da sukaje. Basu zauna a falo ba suka nufi bedroom
ɗ
in su Hawwah
ɗ
in inda ta maida br
eak fast. Duk da Hawwah zata iya
ɗ
an girmar Lulu da ko shekara biyu ne jikinta ta saki da matar yayan nasu, hakan sai ya saka Lulu sakewa abunta dan wayayyace dama kai babu duhu. Duk da ba son cin abincin take ba sai gashi ta saki jiki sunci tare da Hawwah
suna hira cikin mutuntawa, anan ne ma Lulu ta samu damar sake jin matsalar Hawwah
ɗ
in sosai, a ranta kuma ta
ɗ
auki ƙudirin taimaka mata, dan haka ta amshi address
ɗ
in gidan nata a cikin hikima batare da Hawwahn ta fahimta ba. Bayan sunyi sallar azhar falo
suka dawo wajen Ammah, cikin hikima taita jan Lulu a jiki ganin bata sakewa idan suna tare, da yake abune daga cikin abinda take ƙishirwar samu sai gashi ta saki jikin nata fiye da yanda sukai zato, dan hirar tasu ne ta karkata akan yanda matsalolin fya
ɗ
e
ke ƙara yawaita da yanda wasu ma yaran kan rasa ransu a take ko a cutar da su ta hanyar saka musu cuta, da yanda wasu iyayen kan rasa ransu adalilin hakan kosan
ɓ
oyewa saboda kar duniya taji ƴaƴan su tozarta da su kansu. Lulu ta ce, “Wlhy Ammah nakanji ka
mar na dinga kashe irin wa
ɗ
an nan aladun da hannuna, akwai case
ɗ
in wata yarinya da har yanzu yake cimun rai duk da shegen na prison kusan shekara uku kenan, danni duk wanda nasan na samu nasarar alƙali ya turashi prison akan wannan laifin cigaba nake da b
ibiyasu a prison
ɗ
in dan karma ayi amfani da wata dama a sakesu ina nan baki bu
ɗ
e. Yarinyar tana nan ta zama mahaukaciya kamar yanda Nanny
ɗ
ina ta kasance kafin mutuwarta....”
Wasu irin hawaye suka zubo mata masu azabar zafi saboda tuna mata da abi
nda ya shu
ɗ
e kuma yake sosa mata zuciya da zama sanadin komai da ake kallon zagaye da rayuwarta a yanzu.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR
DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
0
9032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿
𝘼
𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
7
️
⃣
7
️
⃣
........Yanda take kuma ya tadama Ammah hankali matuƙa, ta dawo kusa da ita da jawota jikinta ta rungume tana jin itama hawayen na cika mata idanu. Yanda
Lulu ke kukan nan zai tabbatar maka al'amarin na matuƙar ta
ɓ
a mata zuciya, dan har Hawwah sai da tai hawaye. Sosai Ammah taji ƙarin ƙaunar Lulu a zuciyarta. Sai da tai shiru sannan ta fara mata nasiha da bata addu'oi akan ta dage ta dingayi da yawaita kar
atun Alkur'ani hakan zai dinga rage mata nauyin zuciya, dan masu irin ayyukansu saboda yanda suke tara abubuwan
ɓ
acin rai da damuwar al'umma daga ƙarshe sai kiga sun kamu da hawan jini dana ciwon zuciya. Sosai yanda Ammah ke jero addu'oi a bakinta taji ta
sake birgeta da kwa
ɗ
ayin akan samun ilimin addini. A haka su Asma'u suka shigo ƙarfe biyu. Da mamaki Ammah ke dubansu dan tasan dai sai biyar suke dawowa daga islamiyya duk ranar weekend. Hawwah ta ce, “Kukuma fa naga kun dawo?”. Kallon juna sukayi kafin M
aryam tace, “Adda haddace bamu iya ba shine muka gudo, kin san dai malam Jabeer ba sauƙi wlhy”.
Ammah data tsira musu ido tace, “Duk karatun da kukai
ɗ
azun da asuba. Kudai fa
ɗ
i wani ba wannan
ɗ
in ba. Wai Maryam yaushe ma kika fara ƙarya?”.
Ƙa
sa Maryam tai da kanta tana shafa ƙeya, Asma'u dake ƙara raku
ɓ
ewa jikin kujera ta ce, “Ammah gaskiya da gaskiya dai saboda Aunty muka gudo, kinga fa yini zatayi amma mu banda mu. ALLAH muna son muma mu yini tare da ita shine mukai shiri tare da Adda Maryam
idan akai salla muyima Malam Jabeer ƙaryar zamu rakaki asibiti”.
Hawwah dake dariya tace, “ALLAH ya shiryeku Ammahn kukai ma sharrin ciwo kenan?”.
“A'a wlhy mu bamuce kowa ba, kawai dai munce zamu rakata asibiti”.
“Kuma ya yard
a? Bayan nasan Malam Jabeer da shegen bin ƙwanƙwanto”.
Dariya Asma'u tai tana kallon Maryam, ita kuma ta harareta alamar dai akwai wata a ƙasa. “Munafukai mi kuke
ɓ
oyewa?”. Cewar Hawwah tana kallonsu cikin waro ido. Alamar zip Asma'u taima bakinta da
fa
ɗ
in “Ba ruwana ba'a bakina ba”. Lulu da ke murmushi ta ce, “Haba Auta bamu musha mana”.
“Aunty ba fa
ɗ
ar bane matsalar, sai kun gudu gidajenku ta jibgan a
ɗ
aki ko Ammah bazata bari ta sani ba”. Ranƙwashi kuwa Maryam takai mata. Da gudu tabar w
ajen tana dariya. “Sonta yake ya kasa gaya mata, gashi kuma ya tsaya kallon ruwa kwa
ɗ
o yay masa ƙafa. Dan ga wani tauraro mai babban haske ya faso kai da ƙarfinsa”. Binta Maryan tayi suka shige
ɗ
aki da gudu. Kai kawai Ammah ta girgiza da fa
ɗ
in, “ALLAH ya s
hiryeku”. Yayinda Hawwah da ke dariya ta ce, “A gama
ɓ
oye-
ɓ
oyen intai wari maji ai”. Lulu dai murmushi takeyi dan komansu burgeta yake yi. Bakomai ya jawo hakan ba kuwa sai yanayin rayuwar data tashi a ciki ita da nata ƴan uwan. Bayan su Maryam sun cire Un
iform suma falon suka dawo aka
ɗ
ora hira, anan sukaci abincin da aunty Amarya ta gama, bayan sallar la'asar Maryam tai zaman yima Lulu kitso. Dan nakan Hawwah ta gani ya burgeta ta tambaya duk da ba son kitso take ba. Jin Maryam ce tayi sai tace itama aima
ta ko ka
ɗ
an. Shine sukai zamanyi suna cigaba da hira harda Ammah. Nasreen da suka dawo daga makaranta tana zaune a cinyar Lulu suna shan chocolate dan itama shazumamun ce kamar Lulun. Sallamar Smart ta sakasu tsagaita dariyar da sukeyi dan Asma'u ce ke kwa
ikwayon Muryar malaminsu Jabeer dake son Maryam wai idan ya ganta har ƙara maƙewa yake yi. Akan Lulu ya fara sauke idanunsa kafin yabi sauran da kallo, ya ƙarasa takowa cikin falon yana kaiwa zaune da fa
ɗ
in, “Miyay muku da
ɗ
i haka kuke kwasar dariya har tsa
kar gida kun cikama mutane kunne? Ammah duk sun zagayeki sun dameki”.
Cikin murmushi ta ce, “A'a basu damen ba Hydar, ai ko kurama da ƴaƴanta take wasa a jeji. Sai yanzu muke ganin ka”.
“Wllhy ki bari dai Ammah. Da ga wani waje mai nisa muke f
a, kin san Ahmad da shegen kutse-kutse can wani ƙauye ya samo gona zai gyara yay gidan gona a wajen shine fa mukaje dubawa”.
“Kai masha ALLAH, ai haka mukeso mu kuyita shiga irin hakan dan nan gaba ka
ɗ
an kune manyan goben.”
Murmushi yay
cikin jinjina kansa. Kafin ya maida hankali ga ƙannensa da ke gaishesa. Idon Ammah ya sa Lulu fa
ɗ
in, “Sannu da dawowa”. Sai da ya maimaita kalmomin guda uku a zuciyarsa yana mai
ɗ
an kafeta da kallo, sai kuma ya janye shima cikin basarwa ya ce, “Yauwa ya gi
dan”.
Abinci Asma'u taje ta kawo masa, sai cewa yay ta maida baya jin yunwa, garama in sunada fura dan yasan dai Ammah bata rabo da ita. Asma'u tace masa akwai, taje ta
ɗ
ibo masa a fridge ta kawo masa. Daga haka suka cigaba da hirarsu Lokaci-lokac
i yana satar kallon Lulu da akema kitso masu ƙyau. Wajen shida ya kalla agogo da fa
ɗ
in, “Ku wannan kitson yaushe zaku gama shi har mu wuce? Gashi ina son mu biya ta wani wajen”.
“Ina? Ai ni nan zan kwana yi tafiyarka”. Cewar Lulu da iya gaskiyarta
. Murmushi Ammah tayi, yayinda Smart dake mata kallon mamaki ya ce, “Kwana fa? Kin manta gobe Monday zakiyi resuming office?”.
“Ba damuwa jibi naje”.
Murna su Asma'u suka fara yi zata kwana. Ya hararesu duk sai suka nutsu. Ammah dai bata ce koma
i ba har sai bayan sallar magrib da ya shigo ya sameta a
ɗ
aki, lokacin su suna can
ɗ
akin suna tasu sallar. Zama yay kusa da Ammah, hakan yasata yin addu'a ta rufe Alkur'anin. “Ba dai tafiyarba ko?”.
“Da haka nake so dai ta shirya, da anyi isha'i s
ai mu wuce dan ina son mu biya ta gaida Kakanta
ɗ
azun Uncle Yousuf ke fa
ɗ
amin baya jin da
ɗ
i ya dawo daga Legos
ɗ
azun, gashi kuma tana batun kwana anan”.
“Karka damu zan mata magana. Amma Aliyu sai nake ganin akwai wani
ɓ
oyayyen al'amari a rayuwar ya
rinyar nan dake damunta, na fahimci hakanne a
ɗ
an firarmu da ita ta
ɗ
azun. Sannan bata son ka
ɗ
aici, dan ta roƙeni na baku Asma'u ta koma can da zama. Danace mata Abbanku bazai yarda ba ina kula da ita sai da idonta ya cika da hawaye. Mizai hana a
ɗ
an samo
mata ko tsohuwa haka da zasu zauna tare, sannan kai kuma ka ƙara ƙaimi wajen janta a jiki dan ka fahimci minene damuwarta. Ko yaya ta sanar maka itama zataji nauyin ya ragu mata a zuciya. Ashe mahaifiyarta bata raye kuma?”.
“Ta rasu, tana haihuwart
a. Inasha ALLAH zan yi iya ƙoƙarina”.
“ALLAHU akbar. ALLAH ya gafarta mata. Wlhy duk sai yarinyar ta sake bani tausayi. Gata da sauƙin kai da sanin darajar mutane. Sai kuma yanda na fahimta akan aikin nan nata kamar zafinta akan al'amarin fya
ɗ
e nada al
aƙa da wani abu daya sosa ranta gaskiya. Ya kamata dai ka zama mai haƙuri da dinga ƙarfafata”.
“Insha ALLAHU Ammah zan yi iya ƙoƙarina. Batun Asma'u kuma haƙuri zakuyi ta koma can
ɗ
in tunda tana son hakan. Kodan ma tafiyar nan dake tunkarowa.”
“To bazance A'a ba, amma ka samu Abbanku da maganar kadai sanshi. In akan tafiyane kuwa bazai yiwu dama a barta ita
ɗ
aya ba. Ko ita da Asma'u kawai dole cikin samarin nan wani ya koma can ya dinga kwana da su”.
“Hakan ma yayi Ammah. Duk yanda k
ikace haka za'yin”.
Sun
ɗ
an ƙara tattaunawa akan abinda ya shafesu musamman akan Hawwah, kiran sallar isha'i ya sashi tashi ya fita. Bayan ya dawo sai da Ammah ta lalla
ɓ
a Lulu da wayo sannan ta yarda su tafi. Yanda take zubama Ammah
ɗ
in shagwa
ɓ
a sai Sm
art ya zama
ɗ
an kallo. Dan mamakin yanda tai bala'in sakin jiki da Ammahn yake yi har irin haka a ƙanƙanin lokaci. Koda tajema su Umma sallama har yanzu akwai alamar takaicin ƙyautukan data raba musu
ɗ
azun a tattare da ita. Dan kusan ma a tashin hankali ta
yini, ga surukar jiya-jiya a gida daga zuwa tana neman fara haskawa, yarinya da baƙin wayo. Ai zama bai ganta ba, dan kuwa kamar ta kashe maciji ne bata dare kansa ba kasancewar Lulu matsayin surukar gidan nan na nufin disashe tauraron ƴaƴanta da ake gani
sama dana kowa. Oho Lulu ba damuwa da sabgar