Showing 174001 words to 177000 words out of 188614 words
masa tunani da fa
ɗ
in, “Mawashi a yanzu fa wannan yaƙin naka ne bana
wani ba. Kai ya kamata ka nuna mazantaka komai ma za'ayi ayi karka biye mata. Sannan na fahimci kamar ido ka kawo ka zubamata shiyyasa ma take ganin komai normal ne. Dole fa kai ƙoƙarin dashen shukarka dan hana kowace irin barazana tasiri. Dan hatta da it
a kanta hakan da zakai zai karya lagonta dan bazata ta
ɓ
a yarda a tun
ɓ
uke wannan shukarba”.
Tsaf Smart ya fahimcesa dan haka yay
ɗ
an gajeren murmushi yana girgiza kai. “Ahmad bazaka fahimta ba. Mawaddat fa ta wuce duk yanda kake tunani. Sannan ni har
ga ALLAH bana son zuwa gareta batare da amincewarta ba. Shiyyasa na sake mata tare da nuna mata har yanzun a ƙasan nata nake dan hakan ne kawai zai iya karya lagonta harta saki jiki dani. Kuma Alhmdllh naga hakan yana tasiri sosai akanta . Taya kake tunani
n yanzu na tunkareta da wannan sigar ai babu zaman lafiya”.
“Humm kaifa na manta ashe sunanka namiji
ɗ
aya tilo a tsakkiyar ƴaƴa mata shiyyasa. Mawashi na yarda da yanda ka tsara
ɗ
in kuma hakan ma hanyar maslaha ce mai ƙyau da anan gaba ita kanta sai
tayi alfahari da kai. Amma kai ya kamata ka memo hanyar da zakabi ta amince maka da kan nata ku zama
ɗ
ayan. Mudai fatan mu ai ayi shukar dan shi ka
ɗ
aine nake ganin zai hanata kowane irin motsi musamman daya kasance a yanzu tanada defenders a gefe kuma mas
u ƙarfi.”
“Na yarda da kai, amma kuma tayaya zanyi hakan batare dana
ɓ
ata abinda na fara ginawa a zamanmu ba?”.
Dariya sosai Ahmad ya shigayi har sai da Smart ya fara ƙuluwa sannan ya sassauta. Ya ce, “Shiyyasa nace kaifa gata yay maka yawa
na kasancewarka
ɗ
a namiji
ɗ
aya tilo a tsakkiyar mata shiyyasa abubuwa da yawa kai hoto ne. Karka damu wannan aikina ne. Kai dai yanzu tashi ka koma gida ka maida komai ba komai ba. Amma yaran nan data cika gida da su ka tattarasu gobe su koma gida”.
Cikin
ɗ
an ta
ɓ
e baki Smart yace, “Dama zasu koma goben ne ai saboda school. Amma ka fa
ɗ
amin mi zakayi?”
“Babu ruwanka da abinda zanyi, ai kasan dai bazan cutar da kai ba.”
“Na sani, amma dai ya kamata ace na sani ko”.
“Karka da
mu zaka sani, nima sai nayi mazari”
Daga haka suka fito anan massalacin ƙofar gidan su Ahamd sukai salla. Ya amshi key
ɗ
in motar Ahmad ya wuce gida. Yanzu kam ya samesu su duka a falo suna kallo. Sannu da zuwa suka shiga masa a zatonsu isowar kenan. Ya
zauna yana amsa musu da tambayar lafiyarsu. Lulu na zaune a ƙasa tana shan fruits da aka yayyanka a bowl. Ta sauya kaya alamar wanka tayi, dan wando ne da riga marasa nauyi a jikinta. Kan babu
ɗ
an kwali ya dai sha gyaran da sukayo yau sai ƙyalli yake yi.
Idanunsa ya
ɗ
an lumshe da sake lafewa cikin kujerar zantukan Ahmad na dawo masa a rai dalla-dalla. Shi yasan akwai ƙura, dan ko za'a kaisa jail sakinta bazai ta
ɓ
ayi ba koda a mafarki ne. Maryam ce data kawo masa abinda yace a masa cikin hikima ta janye su
Amrah suka koma
ɗ
aki tunda acan ma akwai tv. Lulu ta bisu da kallo tana fa
ɗ
in, “Ku kuma ina zaku muna hira?”. Da dariya Maryam tace, “Aunty muna zuwa sirri zamuyi mu dawo yanzun”.
“To ALLAH dai yasa bani za'a ƙullawa ba”.
Dariya suka shige s
unayi, yayinda Smart ya sakko ya zauna a ƙasan kusa da ita. Hannunta ya riƙo ya kai apple
ɗ
in data ciro jikin cokalin bakinsa. Juyowa tai ta hararesa. Yay murmushi da
ɗ
an kashe mata ido
ɗ
aya. “Idan ma ke zasu ƙullawa ba gani a kusa da ke ba sai na kunceki
tsaf na maida igiyar kansu Madam”.
“A'a Granny ƙarewar Madam”. Ta fa
ɗ
a tana sake balla masa harara. Dariya yayi yanzu kam fararen haƙoransa na bayyana da ƙyau. Sai da taji wani zuuu cikin kanta amma tai azamar
ɗ
auke idanun cikin basarwa. Shiko ya
cigaba da fa
ɗ
in, “Ai ki godema ALLAH da baki zo a kakar tawa ba. Gaskiya da Kinga takanki dan sai na addabeki”.
“Sai dai ko mu addabi juna. Dan kaima kasan Lulu ƙamshi ba kanwar lasa bace.”
“Niko nasan haka”.
Ya fa
ɗ
a cikin
ɗ
age gira. Kan
kanar data tsiro ta tura masa a baki tana harararsa. Ya shiga shan abarsa yana murmushi. Itako ta maida hankalinta a kallon da sukeyi dan tana matuƙar son film
ɗ
in duk da horro ne. Shima gyara zamansa yayi ya matsa jikinta sosai ya jingina bayansa da kujer
a kamar yanda tayi. “Wai sai sha kike baƙya bani ALLAH sarki autan Ammah akwai haƙuri”. Ya fa
ɗ
a a mararairaice. Juyowa tai ta kallesa, sai kuma ta kalla fruits
ɗ
in. “Oh kace kwa
ɗ
ayi ya zaunar dakai nan
ɗ
in ba kallo ba ashe?”.
“To kusan haka”.
Ya bata amsa yana shafar sumar kansa da bata da yawa can sosai, sannan tafi saisaye kuma. “Kwa
ɗ
ayi dai mabu
ɗ
in wahala ne” ta fa
ɗ
a tana tsiro abarba ta miƙa masa. Maimakon ya amsa cokalin sai ya riƙe hanunta ya kai abarbar bakinsa a haka da nata hannun. Ba
tace komai ba ta janye hanunta daga nasan. Sai ta koma idan ta sha saita tsira ta miƙa masan, shi kuma ya riƙe hannun nata ya kai bakinsa. Harda
ɗ
an kwanto kansa a kafa
ɗ
arta ka
ɗ
an. Shagala datai a kallon yasa bata maida hankali ba duk da tabbas tana jin ka
n nasa a kafa
ɗ
arta sai dai ba sakar mata nauyi yay ba sosai.
“Wai ko ki tambaya inda naje, da zan tafi baki tambaya ba. Ina can munyi waya baki tambaya ba. Na dawo ma haka. Anya zaman tare yace haka Mawaddatan'warahmah”.
Yanda ya kirayi sun
an nata sai da taji zuciyarta ta motsa. Duk da kuwa Uncle Yousuf kan kirata da sunan lokaci zuwa lokaci. Kansa da ke a kafa
ɗ
arta ta ture da fa
ɗ
in, “Mi ha
ɗ
ina da tafiyarka da dole zan dage sai naji. Ko salan a kirani mai gulma kuma”.
“Haka ne ku
ma fa”.
Ya bata amsa cikin rashin damuwa. Sai kuma ya jawo tray
ɗ
in da Maryam ta ajiye ya bu
ɗ
e ƙaramin flaks da ta saka kunun madara a ciki ya zuba a cup, ka
ɗ
an yasa suga. Ya fara sha ya lura tana kallonsa. Kofin ya miƙa mata batare da yayi magana b
a. Sai ta
ɗ
an yamutsa fuska tana girgiza kanta.
“Da akwai da
ɗ
i fa,
ɗ
an-
ɗ
ana ka
ɗ
an kiji”.
Kamar bazata amsa ba sai kuma dai ta amsa
ɗ
in, ka
ɗ
an ta
ɗ
ibo a spoon
ɗ
in takai baki. Sai ta ƙara
ɗ
ibowa tana kallonsa. “Akwai fa da
ɗ
i, ni dana ga ta
nata ha
ɗ
a-ha
ɗ
a sai na
ɗ
auka jagwalgwali ne kawai”.
Murmushi yay mata da amshe spoon
ɗ
in yana fa
ɗ
in, “Karkuma ki shanye min to daga tayi”.
“Oh ashe ba da
ɗ
i ni ka shanye mun fruits
ɗ
ina.”
“Tofa gori ne abun? To shikenan musha”. Y
a fa
ɗ
a yana miƙa mata. Amsa tai ta sha ta miƙa masa itama, haka suka dingayi yanzun ma dai da spoon
ɗ
aya suna kallo. Ya ƙare ya sake ƙara musu wani. Sai gashi sun shanye kunun flaks
ɗ
in duka. Farfesun dake cikin kwanon kuma bai ciyu ba. Suna a falon har sa
i da Film
ɗ
in ya ƙare. Shi ya kwashe kayan ya kai kitchen tare da kashe komai ya rufe ƙofar. Ita kuma ta tattara kayanta ta wuce
ɗ
akinta ko sai da safe babu. Da kallo kawai ya bita yana girgiza kai, shima sai ya nufi nasa
ɗ
akin. Sai da ya kammala komai na
al'adarsa kafin kwanciya sannan ya canja kayansa zuwa na barci yasa turare yay brush ya fice. Lulu na zaune a tsakkiyar gadonta tana aiki a system ya shigo. Kallonsa take da mamaki daga sama har ƙasa. Kafin cikin ƙarfin hali ta ce, “Lafiya kuwa?”.
“Ƙalau”.
Ya fa
ɗ
a a taƙaice yana hayewa gadon.......
✍
️
😜
Wace gulma ta kawoshi ka to
🚴
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DAN
KO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032
345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉
𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
8
️
⃣
4
️
⃣
.......Sai da ya kai kwance duk tana kallonsa sannan ya cigaba da fa
ɗ
in, “Zan kwana anan dan karma yaran can su fahimci wani abu daban har su fa
ɗ
a a gida. Ba
zan so Ammah taji abinda bashi take fata ba a rayuwar gidana”.
Duk da maganar tasa ta
ɗ
an zabureta a zuciya sai ta kanne da tureta gefe ta
ɗ
auke kanta. Sai kuma ta juyo da tura masa bargo ta ce, “To ga duvet nan koma sofa. Dan wlhy ban iya
kwana da mutum biyu a gado ba, a cikin
ɗ
aki ma kowa da makwancinsa ko yara ne takura nakeyi. Balle ma kai ƙato da kai ai saika sakani firgita”.
Dariya maganar tata ta bashi, amma sai ya kanne baiyi ba yay
ɗ
an murmushi kawai da kai hannunsa kan tari
n fillos dake a gadon ya jawosu. Ita ya kalla da fa
ɗ
in, “Kinga
ɗ
an matsa gaba”. Matsawar tai shi kuma ya shiga jera fillos
ɗ
in a tsakkiyarsu. “Gashi nan nikam an raba basai kin korani saman sofa ba dan bazan iya barci acan ba nima.”
Harararsa tai d
a sake fa
ɗ
in, “To nifa wlhy zan iya tsorata?”.
“Saboda mi? Bayan kin san dai ni ne kuma bazan kawo wani hari ba inma yaƙin ƙasa da ƙasa kike tsoro”.
Ba fahimtarsa tai ba ita kam. Dan haka kai tsaye ta ce, “Kawai dai bana son namiji kusa dani,
dan yana tuna min abinda bana son na tuna?”.
(Anzo wajen) ya fa
ɗ
a a zuciyarsa. A zahiri kam sai yace, “Ai komai nada dalili. Miyasa hakan?”.
“Humm manta kawai”.
Ta bashi amsa tana maida hankali ga laptop
ɗ
in tata. Shiru yay dan bay
a son nuna mata zaƙuwarsa na son ji. Sai ma ya lumshe idanunsa kamar wanda yay barci. Itama aikin ta cigaba da yi zuciyarta dai na wasuwasi akan kwanansa a
ɗ
akin, wata kuma na ƙoƙarin nusar da ita na yau ne ai kawai. Bashi da wata manufa kuma tunda bai ta
ɓ
a gwada makamancin hakan ba sai yau da yaran nan ke a gidan. Haka dai ta cigaba da saƙawarta da kwancewa har aikin ya nema gagararta, da ga ƙarshe dole ta kashe system
ɗ
in da tattare takardun data baza. Juyawa tai tana kallon Smart da ke sauke numfashi a h
ankali, da gaske yanzu kam yayi barci dan a gajiye yake matuƙa. Sai ta samu kanta da sauke numfashi mai nauyi itama. Sauka tai a gadon ta nufi bayi, bata jima sosai ba ta dawo. Kasancewar dama wutar
ɗ
akin ba wata mai haske bace can sosai ya sata
ɗ
an tsayaw
a tana kallonsa da alama dai har yanzu zuciyarta na rawa, dan kallon da take masa bawai kallone irin na ka
ɗ
auki hankalina ba, a'a kallone irin na nazari akan son yanke hukuncin na yarda ko kar na yarda?. Ta jima a wajen tsaye har ƙafafunta suka fara mata
dayi sannan ta jasu da ƙyar ta koma saman gadon dai ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya a jere. Addu'ar barci da yakan garga
ɗ
eta ta dinga yi wanda Alhmdllh ta yi nisa ka
ɗ
an a koyansu ta fara, sai dai bata zaton takai ko rabi ba barci ya kwasheta. Dan itama
ɗ
in dai akwai gajiya tattare da ita, sannan da rana bayan dawowarsu ta sha syrup kwalba
ɗ
aya. Gaba
ɗ
ayansu kamar wasa duk sai barcin yay musu nauyi sosai, kusan gabannin asuba Smart ya farka, jin abu a jikinsa da
ɗ
umin da baiyi kama dana bargo ba ya sashi
bu
ɗ
e idanunsa da ke cike da nauyin barci da ƙyar. Akan ƙyaƙyƙyawar fuskarta ya sauke cikin
ɗ
an hasken
ɗ
akin, barcinta take hankali kwance lafe a jikinsa kamar wata ƴar mage. Sai da ya
ɗ
an waro ido na mamakin yaya akai hakan ya faru? Juyawa yay ya kallesu s
u da gadon, sai yaga tabbas shine ya ture filos
ɗ
in tsakkiyarsu da ya jera ya dawo inda take. (Ɗan Ammah kaika fara kawo wannan harin na tsakanin ƙasa-da-ƙasa fa kenan) ya ayyana a zuciyarsa. Sai ya samu kansa da sakin murmushi yay
ɗ
an luuu da idanu yana m
aida kansa ga filonta da ya dawo kai. Kamata yay ace ya koma inda yaken kafin ta farka dan kuwa dai yasan zai sha cara, to amma yana yin wani motsi fa zata iya farkawa matsalar da y
ake gudun ta afku saboda a jikinsa take sosai, sai kawai ya za
ɓ
i zubama sar
autar ALLAH ido tunda akwai sauran daren, shima sabo da tashi yin nafilfilin daren ne ya sashi farkawar. Gashinta da duk ya zazzame da ga cikin ribbon da aka
ɗ
auresa yasa hannu ya gyara mata, sai ƙyaƙyƙyawar fuskar tata ta sake fitowa fes da ƙyau. Kwanciya
rta tai ƙoƙarin gyarawa da sake mamuƙesa a cikin barci batare data sani ba, dan ta kasance mai
ɗ
abi'ar rungume filos idan tana barci, a yanzun ma dai da alama hakan take tunanin tayi, batasan baban filos bane gaba
ɗ
aya
😂
. Ba shiri Smart ya rumtse idanun da
ƙarfi yana cije lips, (Wayyo
ɗ
an Ammah itamafa ta kawo hari wlhy, shike nan ƴan tada zaune tsaye sun fara tattaro makamai) ya sake fa
ɗ
a a zuciyarsa yana matse jikinsa a waje guda sai dai ina a jikin nasa take ma gaba
ɗ
aya, ta kuma cigaba da barcinta hanka
li kwance. Wata wawuyar ajiyar zuciya ya sauke da bu
ɗ
e idanun da ƙyar a kanta. Wannan fa shi ake kira siye da ku
ɗ
i yafi siye da bashi, dan fuskarta ta sake matsowa kusa da tashi sosai ga numfashinta da ke sauka masa a kan fuska na sake rikita masa lissafi.
Maida idanun kawai yay ya rumtse, sai dai zuciyarsa da gangar jikinsa sunki yarda da wannan lallashin, har takai baima gama yanke hukuncin abinyi ba kawai ya sauke lips
ɗ
insa akan nata, tun yanayi cikin shakka-shakkar karta farka har ya dake kawai abinsa
yama
ɗ
aura hannunsa sosai a jikinta ya sake turata ciki. Sam Lulu bata da nauyin barci, dan haka ta farka kuwa jin baƙon al'amari a gareta, sai dai nauyin da idanunta sukai da ma jikin nata ya sata jan sakanni kafin ta fahimci mike faruwa. Wannan ma wata d
ama ce ga Smart dake shagulgulansa batare da yasan ƙasar da ya kaima harin ta farka ba. Lokacin da ya kamata ta
ɗ
auki mataki itama jikin nata ya fara amsar harin nasa, sai ta samu kanta da ƙoƙarin maida murtani. Rikicewa Smart ya sake yi illahirin jikinsa
ya shiga rawa, sai ya nema canja salo akan fiye da abinda yake yin. Anan ne fa Lulu ta dawo hayyacinta, jikinta daya fara rawa ta fisge taja baya, sai kuma ta shiga kallon gadon da sauri, cikin ƙarfin hali da dafe kai shima Smart ya tashi zaunen. Masifa ta
ke son masa, amma bata da wani ƙarfin yinta, sai kawai ta sakar masa kuka.
(Ya ALLAH) ya ambata a zuciyarsa da janye hannunsa da ya dafe goshi ya
ɗ
ago idanunsa da sukai matuƙar ka
ɗ
awa ya zuba a kanta. Lips
ɗ
insa na
ɗ
an rawa ya ce, “Mawaddat...” yam
a kasa ƙarasa abinda yake son fa
ɗ
ar, sai kawai