Showing 144001 words to 147000 words out of 188614 words

Chapter 49 - FURAR DANƘO COMPLETE

/>
samu wayar switch up. Ya sake sakin murmushi da fa

ɗ

in, “Kaga mazan ƙwarai”. Da ga haka ya miƙe ya fito abinsa. Ya samu yara har sun wuce, sai Aunty Saliha da ke zaune tana tsumayen fitowarsa dan ya sakata a ru

ɗ

ani.

        “Abban Ra'is lafiya dai ko?”.

 

  Ajiyar zuciya ya saki yana kaiwa zaune, ta turo masa kunun data sake zuba masa dan wanda ya bari ya huce. Sai da yasha kusan sau uku sannan ya dubeta. “Yaushe zakuje gidan Mawaddat

ɗ

inne?”.

       “Sai zuwa anjima ka

ɗ

an dan muje mu dawo da wuri ko”.

 

   “Inaga ku kuyi zamanku, su Hussain suje sukai mata, motocin ta kuma a barsu ba yanzu ba.”

          “Amma wani abu ya faru ne?”.

      “Zai dai faru Saliha.......” nan ya zayyane mata komai daya faru. Cikin damuwa ta ce, “Amma Yaya da bai kirashi ba

ai. Dan Aliyun ya fishi gaskiya, yaza'ai amaryar da aka kai gidan miji shekaran jiya kuma a ganta a office yau dole zai iya zama abin magana. Inda wa

ɗ

an nan ƙananun matsalolin zai dinga sawa iyaye na neman sakin ƴaƴansu ai da kowama ya zama babu aure kenan

. Ni sai nake ganin kamar maganar Aunty Kareema zata iya zama gaskiya....”

        “Hummm ku mata kullum tunaninku iri

ɗ

aya ne, miyasa komai a rayuwa idan yazo mana a yanayin da ba haka muke tunanin ganinsa ba sai mu dinga

ɗ

aukarsa asiri. Nasan asiri yana



ɗ

aya daga cikin abinda al'ummar mu suke kallon babbar mafita ga al'amuransu a halin yanzu, sai dai bai kamata muna tsuke dukkanin zukatanmu waje guda ba akan kowanne bigire muyi masa kallon asirin. Amma dai bari nai miki wata tambaya, shin ku minene dalil

inku na kallon al'amarin Yaya matsayin asiri?”.

        Duk da maganganunsa na farko sun shigeta sai bata gaza wajen fa

ɗ

a masa hujjojin da suke kallonba su. Ta ce, “Na yarda da zancenka nima, sai dai ka kalla wani abu Abban Ra'is. Kafin auren marigayiya k

ai da kanka ka bani labarin ba haka Yaya yake ba sam, sannan Yaya nada ilimin addini mai zurfi da yasan minene aure da ƙaddara. Amma kaga yanda idanunsa suke rufewa ta yanda idan wani aka fa

ɗ

amawa da bai gani ba zai iya ma ƙaryatawa. Dolene muyi tunanin ak

wai sammu tattare da shi”.

          Murmushi yay da cewa “Hummm! Saliha kenan. Duk ilimin mutum bakwa tunanin son zuciya zai iya sakashi ajiye ilimin gefe ya aikata abinda baida alaƙa dana masu ilimin. A al'amarin Yaya babu wani asiri, akwai

ɓ

oyayyen al'

amarin da yake

ɓ

oyewa dai tun kafin auren Mawaddat

ɗ

in, sai da ya auretanne ya fara fitowa, wanda tamkar ALLAH ya jarabcesa da sanya masa tsoron faruwar irinsa akan Mawaddat ne, ba komai ya kawo hakan ba kuma sai dan itace mafi soyuwa a ransa ko kuma ana m

asa barazana da ita, shiyyasa ma tun farko ya gagara yarda da kowa game da kula da al'amarin ta, a tunaninsa shi zai iya kareta akan komai, sai kuma akai rashin sa'a ƙaddarorinta ba'a fatar jiki suke ba ko mahallin zamanta balle yay tunanin ku

ɓ

utar da ita

a yanda yaso da kuma ƙarfinsa da wayonsa. Dan haka kuma bar damuwa da al'amarin sa ana gab da zuwa ga

ɓ

ar da zai fallasa kansa da kansa batare da ya sani ba. Yanzu Mawaddat itace mafi ƙololuwar abar tausayi, dan ina matuƙar jin tausayin rayuwar yarinyar a d

alilin halin data tsinta kanta a ciki.”

      Yanda ya ƙare maganar cikin matuƙar damuwa da

ɓ

acin rai yasa Aunty Saliha tasowa ta dawo kusa da shi tare da dafa kafa

ɗ

arsa. “Kayi haƙuri Abban Ra'is, tabbas tausayin Mawaddat dolene ga duk wanda ya fahimci mu

himmancin rayuwa. Sai dai namu addu'a ce a yanzu tsakaninmu da ita, mu kuma cigaba da bama Aliyu goyon baya akan abinda ya fara, dan a yau na sake gamsuwa da fahimtar hikimarka ta ha

ɗ

a wannan auren. Inaga kuma lokaci yayi da shima zaka fara aiwatar da shir

inka na taimakonsa da tun farko shine dalilin jawosa jikinka da kayi, dan namiji bazai yiwu ya rayu babu abinyi ba yakan ja masa ƙasƙanci tsakaninsa da mace, musamman irin Mawaddat da tunda ta tashi bata san minene babu ba”.

          “Hakane kam, insha A

LLAHU kuma a yanzu haka ina kan shirye-shirye ni da Hameed, dan kin san al'amarin nasa sai anbi ta bayan fage yazo a bazata tamkar yanda maganar auren nan tazo a bazata. Dan bayyanawa na nuna zaburar da mai ƙullin ne”.

      “Tabbas hakane, ALLAH ya bada

nasara yasa shima iyakar wahalar tasa ce tazo. Ku kuma da kuke ƙoƙarin ALLAH ya saka muku da alkairi ya hana bayanku kuka”.

     “Amin ya rabbi. Bara na kirata idan naga da yiwuwar kuje

ɗ

in to”.

    “To ba damuwa”.........





_LABARAI MASU JAN HANK

ALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

7





0





.......Zaune take a falo dafe da kanta dake matuƙar sa

ra mata saboda

ɓ

acin rai, a yanda take jinta zata iya aikata komai akan mutumin nan, amma ta zauna tsumayen kiran Daddy ne da yace ta dakacesa, sai dai an shafe kusan mintuna ashirin kenan shiru, hannunta ta janye tare da kallon wayarta da idanunta da suka

i wani irin jazur. Wayar ta

ɗ

auke da tunanin sake kiran Daddy

ɗ

in kiran Uncle Yousuf ya shigo mata. Wayar ta tsaya tana kallo kawai, sai da ta kusa tsinkewa ta iya

ɗ

agawa ta kai kunne, sai dai tayi shiru dan in har tai magana kuka ma zai iya ƙwace mata. Ƙa

ramin murmushi Uncle Yousuf yay da ga can da bazata iya jiyo sautinsa ba, kafin cikin tausasa harshe ya ce, “My Daughter yau babu gaisuwa ne?”.

        Nan ma shiru ta kasa magana. Tofa yasan an kai ƙololuwar

ɓ

acin rai kenan, dan haka ya sake tausasa hars

he cikin komawa serious ya ce, “Mawaddat miya faru? Ko baki da lafiya ne?”.

             Hawayen da take riƙewa ne tun

ɗ

azun suka kufce mata, da rawar murya irin ta mai kuka ta ce, “Papa bazan iya ba, bana son damuwa gida zan dawo. Wannan ba rayuwan da za

n iya yi bane...”

     “Kwantar da hankalinki sanarmin mike faruwa?” ya fa

ɗ

a like bai san komai akai ba. Da ƙyar ta iya masa bayanin abinda ya farun kamar yanda Daddy ya sanar masa. Anan

ɗ

in ma murmushi ya sake yi

ɓ

oyayye. Kafin ya ce, “Mawaddat rayuwar a

ure haka take, a komai ita mace ƙarƙashin ikon mijinta ta ke, wajib ne kuma yimasa biyayya in har shima bai keta dokar UBANGIJI ba ko jagorantar ta sa

ɓ

a masa. Anan kam ba'a yarda ta masa biyayya ba sam, dan ba'ama wani biyayya ko tarayya wajen sa

ɓ

ama ALLAH

......”

         “Bazai yiwu ba Uncle You, domin ni da kai da shi duk mun san matsayin wannan zaman ba sunansa aure ba, Please Uncle kace masa ya sakeni idan ma bazai yi haka a yau ba zan dawo gida idan kwanakin da akai yarjejeniyar sun cika ya sakenin, z

an iya

ɗ

aukar komai amma banda kan aiki na, domin shine rayuwata, shine farin ciki na, shine mafarkina, shine babban burina tun kafin nasan kaina, shi waye da rana tsaka zai datse hakan da tunanin nuna gadara ko ƙarfin ikon abinda bashi da ikon!”.

      

“Mawaddat aure kona kwana

ɗ

aya ne sunansa aure, da auren nan baida kimar da za'a kirasa ko kwallonsa da wannan martabar da muhimman mutane basu taru cikin shigar kamala domin

ɗ

aurashi ba. Da wasu mutane basu ajiye muhimman ayyukansu ba domin halartarsa. Ki

kwantar da hankalinki komai ya tafi cikin tsarin da muke fatansa, Aliyu kuma zanyi magana da shi duk da nasan shima ba son hanaki aikinki yake gaba

ɗ

aya ba tunda ya sanar miki next week zakiyu resuming be a good girl mana sweetheart, maybe ma yana tsokana

rki ne dan yaga yaya zakiyi. Dan haka ina son ki zama jaruma mana kamar yanda ya sanki.....”

        “Amma Uncle fitan yanada muhimmanci fa yau. Kasan inada case

ɗ

in yarinya da ke aibiti, tun juya kuma ya kamata naje na shigar da case

ɗ

in court”.

      “

Kar ki damu indai wannan ne yanzu zan fita ni zanje da maman yarinyar mu shigar da ƙaran, ke kuma sai ki cigaba da shirinki matsayinki na lawyer

ɗ

in nata hakan yay miki ko?”.

            A hankali ta ce, “Eh”.

       “Yauwa

ɗ

iyar albarka na. Ki daure kin

ji, kar Aliyu ya samu na tsokanarki, bamma so ki bari yaga hawayen nan, maza ki sharesu ki zauna kurum kamar ba'ai komai ba Kinga kinyi winning”. 

    Ta gamsu da zancen nasa

ɗ

ari bisa

ɗ

ari, dan dolene itama ta mannama velleger

ɗ

in can haukan da sai ya g

agara barci a yau. Da ga haka ta miƙe bayan sunyi sallama da Uncle Yousuf da ke dariya daga can ta nufi bedroom. Fuskarta taje ta wanko da canja kayanta zuwa wando da riga marasa nauyi na zaman gida, ta sake dawowa falon

ɗ

auke da laptop

ɗ

inta. Dai-dai nan

ya fito shima, alamunsa sun nuna yay wanka dan sanye yake cikin ƙananun kaya da sukai matuƙar amsarsa sai ƙamshinsa mai sanyi da ke tashi. Zaune ya kai idonsa a kanta sai dai fuskarsa babu walwala, duk da taji motsin nasa ko sau

ɗ

aya bata nuna alamar hakan

ba balle ta

ɗ

ago, lap-top

ɗ

inta kawai take ƙoƙarin kunnawa. Shi kuma sai ya tsira mata idanun nan nasa na macizai da take kira, ƙin

ɗ

agowar tata bai hanata jin kaifin idanun nasa a kanta ba, amma ta dake ta cigaba da abinda take yi. 

        “Break fast

fa?”.

     Ya fa

ɗ

a a dake still dai idanun nasa a kanta. idan kujerar da ya ke zaune ta motsa to itama ta motsa. Cije lips

ɗ

insa yay yana wani sake ƙanƙance idanunsa a kanta. Kusan minti

ɗ

aya yana kallon nata kafin ya miƙe tsam zuwa inda ta ke, lap-top

ɗ

i

n ya

ɗ

auke da ga jikinta ya ajiye gefe, karon farko ta

ɗ

ago ta kallesa da idanunta da suka ka

ɗ

a saboda kukan da tayi, fuskarta na nuna matuƙa ranta a

ɓ

ace. Nunawa yay kamar baiga kallon da take masan ba, kafin ta furta abinda ke bakin nata ya kwasheta gaba



ɗ

ayanta a cikin hannunsa yayi sama da ita kamar wata ƴar baby, (

🤣

dama abu ba abu ba sai masifa).

         “Bana son wulaƙanci malam miye haka? Dalla sauke ni”. Ta fa

ɗ

a cikin matsanancin

ɓ

acin rai tana kai masa ƙananun duka a ƙirji, amma ko gezau kansa

tsaye ya nufi hanyar kitchen da ita, saman cabinet ya direta, ya juya ya sakama ƙofar key. Dai-dai ita kuma tana dirowa da ga inda ya

ɗ

auratan ta iso ga ƙofar. Wani shegen kallo ta watsa masa da fa

ɗ

in, “Matsa min”.

    “Idan kinyi abinda nace kenan”.

Ya

fa

ɗ

a cikin halin ko'in kula yana saka key

ɗ

in cikin aljihun wandonsa da jingina da ƙofar yana mai har

ɗ

e ƙafafunsa waje guda. Ƙarshen

ɓ

acin rai Lulu ta gama kaiwa, dan haka cikin kaushin murya ta ce, “Kasan na iya fiye da abinda kake tunanin ka'iya na rashi

n mutunci ko. Aliyu! Ka bu

ɗ

e ƙofar nan ka bani hanya na wuce kafin na saka dana sanin sani na”.

          Jikin ƙofar ya bari da

ɗ

an ta

ɓ

e baki batare da yace komai ba ya nufi frizzier

ɗ

in da ke kitchen

ɗ

in ya bu

ɗ

e, sai da ya ƙarema kayan ciki kallo sannan

ya rufe ya nufi store. Daga sama har ƙasa yake bin store

ɗ

in da aka tsatstsage da kayan abinci kala da iri da kallo shima, har da su doya da airish da ruwa da kayan miya da akaima ajiya irin wadda bazasuyi saurin lalacewa ba. Shi sai abin ma ya so bashi m

amaki da dariya, to su da suka jibge wa

ɗ

an nan kayan matar gidan ta iya abinci ne?....

      Shigowar Lulu a fusace ya saka tunaninsa yankewa, ya juyo gaba

ɗ

ayansa yana dubanta, huci take sosai idanunta sun juye gaba

ɗ

aya har wani tara ƙwallan masifa suke

yi. Gashi yanda yaga sun

ɗ

an kumburo tun

ɗ

azun ya fahimci kuka tayi, yaji ba da

ɗ

i a ransa, dan sam baya son ganin wani ya shiga damuwa a dalilinsa, sai dai dolene yay abinda yayin dan ya fahimtar da ita da da yanzu ba

ɗ

aya bane, yanzu komai sai da izini...

Da sauri ya dubeta jin tana ƙoƙarin saka hannu a aljihunsa alamar son zaro key. Hannun nata ya riƙe yana

ɗ

an waro idanu waje, duk yanda taso fisgewa bai sakar mata ba sai da ya zare key

ɗ

in da ga aljihun nasa, sai kawai ya maƙalashi jikin belt

ɗ

insa ta in

da yasan bazata ce zata

ɗ

auka

ɗ

in ba yana sakin wani shegen murmushin mugunta. Da sauri ta

ɗ

auke kanta da ga dubansa gaba

ɗ

aya tana jin kamar ta fasa ihu, a zuciyarta kuwa tace (

ɗ

an iska).

        “Yanzu mi zaki dafa mana? Dan yunwa nake ji nikam ga shi

nace su Ammah kar su ƙara aiko abinci injiki.”

     Harara ta watsa masa cikin gatsali ta ce,  “Ashe zaka mutu da yunwa kuwa a gidan nan”.

             “Zadai mu mutu, dan kema dai duk tsiya dole ki nema ai. A yanzu ma haka idan kina son fita da ga kitch

en

ɗ

in nan ki nema mana abinci, inba hakaba ALLAH anan zamu yini”. Ya ƙare maganar yana fitowa da ga store

ɗ

in. Ɗaya da ga cikin kujeru hu

ɗ

un da aka sakama table a tsakkiya yaja ya zauna. Hankalinsa kwance ya jawo wayar ya fara buga game

ɗ

in ball, ya kuma

ƙ

ure ƙarar yanda ta cika kitchen

ɗ

in da hayaniya. Lulu data gagara fitowa a store kanta ta dafe, sai faman ha

ɗ

iyar rai take zuciyarta na ƙuna. Ta rasa yaushe ne guy

ɗ

in nan yay mata irin wannan rainin har haka, bata ta

ɓ

a ha

ɗ

uwa da mutumin da ke latsata a y

anda yake so da gadararsa irinsa ba, ya bala'i bala'in shigar mata hanci da yawa. Gadararsa da son nuna shi

ɗ

in wani ne da iya taurin kai na cimata zuciya. Fitowa tai a bisa shawarar da zuciyarta ta bata, ta cije lips

ɗ

inta tana jin kamar idan ta ƙarasa ga

resa ta shaƙesa kawai, amma sai ta ture tunanin gefe. Kujerar dake kallon wadda yake zaune ta dafa cikin

ɗ

an sassauta zafinta dan ta fahimci ihun da take masan kamar tunzurashi yake da jin da

ɗ

in latsata. “Aliyu kafa san aiki nakeyi ka

ɗ

akkoni ka kawo nan,

kai miyasa baka bambance lokacin shiririta dana serious?”.

        Batare da ya

ɗ

ago ya kalleta ba hankalinsa ma akan game

ɗ

in sa ya ce, “Yima mijinki girki ne ba serious ba?”.

     “Kai kasan mijin ma, Ka bani key na wuce, idan abincin kake so ai kasan

gidan abinci, dan in har abinda zan girka zakaci ka siyama kanka wahala dan ban iya ba ma sai kabi wani sarkin”.

       “Hummm ashe kuwa in dai ba zakiyi abinda nake so ba kuma ya dace ga matar aure to aikin ma zai gagareki yi ne, duk da a farko banda wa

nnan niyyar. Dan haka kina da za

ɓ

i kenan, yin yanda nake so kuma na tsara a gidana, ki samu yanda kike so kema. Ko ƙin yi, kema ki ƙi samu. Abinci kuma duk yanda kika iya kiyi zanci a hakan ko baiyi ba”.

            Luuuu tai da idanunta kamar zata lumshe

su sai kuma ta bu

ɗ

e, komai ma ya gundireta, tama rasa yaya zatai da mutumin nan mai shegen taurin kai da gadara. Wai miyasa ma ta amince ne da wannan tsarin da shi? Miyasa bata bada damar a nema wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login