Showing 9001 words to 12000 words out of 188614 words

Chapter 4 - FURAR DANƘO COMPLETE

ita ka

ɗ

ai, dan

shi naga ba mutum ne mai wasa ba, ba kuma zai

ɗ

auki halinta ba”.

        A hankali ya sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ya furta, “Nagode miki dan tunaninmu yazo

ɗ

aya. Sai dai magana ta gaskiya bamma san yanda zan tunkari yaron ba. Kedai kin san a yanda na s

amosa ai, aikin nan kuma yana yinsa ne saboda tsare mutuncinsa bawai irin sauran drivers nada bane da take takawa yanda take so. Sannan Aliyu yanada zuciya fiye da yanda kike tsammani da hasashe bar ganinsa hak shiru-shiru baya son magana”.

     “Duk

ɗ

an

halak dole ya kasance mai kishin kansa Abul Mahsin. Sannan wannan itace cikar kamalar duk wani

ɗ

an adam na ƙwarai. Karka ƙasƙantar da kanka ga kowa ga komai saboda talauci, ka kasance mai tsaftatacciyar zuciya a ba

ɗ

ini da zahiri, ka kuma zama jarumi a nema

n na kanka koda duk jama'a na kallon hakan da fa

ɗ

uwa. Ni nasan baka kawosa yay wannan aikin da ƙasƙanci ba, sai dan wani dalilinka da kuma kare mutuncinsa daga ta

ɓ

ar

ɓ

arewar abubuwan da ba'asan mafari ba a rayuwarsa. Kamar yanda kuka samu mahaifinsa a farko

kai da Ahmad yanzu ma ku sake samunsa insha ALLAHU zai dawo ya cigaba har ALLAH shima ya kawo masa iyakar komai na jarabawarsa”.

      “Shike nan in sha ALLAHU zan gwada nagani. Ita kuma zuwa anjima zanje gidan na sameta”.

   “Hakan yayi, amma Please sm

ile”. Ta fa

ɗ

a tana kwatantawa da hannunta a kan baki. Hararta yay yana sakin murmushin.....

           ∆••••∆



∆••••∆

   Washe gari ma baiyi yunƙurin zuwa aiki ba, sai ma tunanin neman wata mafitar da ya tashi da shi. Kamar yanda ya saba bayan dawow

a sallar asubahi ya shiga sashen mahaifinsu domin gaishesa duk da tare suka fita massalaci suka kuma dawo. Ƙyaƙyƙyawan dattijon mutum mai cike da tarin nutsuwa. Da ga gashin kansa har zuwa na gemu fari ne fat. Duk da tsufansa ya bayyana a kallo guda zaka t

abbatar da zamanin ƙuruciya ansha ƙyau. Duk da ya

ɗ

an

ɗ

ago ya dubesa a lokacin da yake shigowa bai ajiye littafin dake a hannunsa ba. Sai ma

ɗ

an tur

ɓ

une fuska da ya sake yi. Tsahon mintuna uku baida alamar kulashi, har sai da wasu samari biyu suka shigo, a

bin mamaki sai ga murmushi ya mamaye fuskar tashi, ya ajiye littafin cike da kulawa idonsa akan samarin dake gaishesa bayan sun ma Uncle Smart kallo

ɗ

aya a gatsine sun

ɗ

auke kai. Oho baima san sunai ba, dan basu isa masa a ido cikin ido ba.

       “Abba B

arka da safiya”.

Suka fa

ɗ

a kusan a tare. Cike da kulawa yake jinjina musu kansa. Ya amsa da “Har an shirya fita kasuwar? Ƴan albarka”.

     “Eh Abba”.

Suka bashi amsa suna miƙewa. Albarka ya shiga saka musu, suko tunda suka amsa sau

ɗ

aya ma basu sake ba

. Har zasu fice ya dakatar da su. Cikin ƴar damuwa yake kallonsu. “Nabeel yau kam da ban takuraku ba da kun bama iyayenku ku

ɗ

in cefane. Na tashi banda ko nera a jikina gashi babu hanyar samuwarsu garan a yau”.

      A tur

ɓ

une wanda aka kira da Nabeel ke d

ubansa. Bakinsa a sama ya ce, “Abba kafa san abubuwan sai a hankali. Ku

ɗ

in cefanen gidan nan inba kaiba kuma wazai iya. Sannan jiya fa sai da kasa na baka dubu biyu”.

     “Nima ai sai da na bashi dubu

ɗ

aya”.

   Ɗayan ya amshe da sauri shima rai

ɓ

ace. Ɗ

an murmushi Abban yayi, yayinda Uncle Smart kejin wani irin ra

ɗ

a

ɗ

in zantukansu ga mahaifinsu akan abinda bai taka kara ya karya ba. Mahaifinsu jarumin ubane da ya tsaya a kansu da ƙare ƙarfinsa wajen gina rayuwarsu. Amma yau sun zama wani abu kowa najin ƙy

ashin taimaka masa. Ɗari biyar-biyar suka ajiye masa sa

ɓ

anin abinda ya tambaya suka fice rai

ɓ

ace. Gaba

ɗ

aya sai yaji jikinsa ya ƙara sanyi, cikin ƙarfin hali ya fara gaida Abban dake sake ƙoƙarin

ɗ

aukar littafinsa bayan ya kwashe dubu

ɗ

ayan da suka ajiye

masa. Maimakon amsa masa gaisuwar a zafafe ya ce, “Shima wannan aikin sun korekan?”.

    Kasa amsawa yayi ya ƙara ƙasa da kansa zuciyarsa na ƙuna. Ba'a kan ƙaddararsa ba, ba kuma akan abinda mahaifinsa ke tuhumarsa ba, sai akan damuwa da halin da mahaifin

nasu ke ciki....

      “Wai halan bada Ali nake magana ba?!”.

   Ya fa

ɗ

a cikin fusata. 

“Kayi haƙuri Abba dama....”

“Dama mi? Mi kake son fa

ɗ

amin? To wlhy bari kaji a wannan karon bazan

ɗ

auka iskancinka ba. Bari ma na fa

ɗ

a maka gaskiya in har maganar

banzarka ce da ka saba to a wannan karon ka shirya barmun gida, dan bazan iya cigaba da wahala da kai ba bayan wadda nayi kana yaro. Na ciyar da kai abinci, na tufatar da kai sutura, na sakaka a makaranta islamiyya data boko har matakin digiri na biyu san

nan na cigaba da wahala da kai. Ga kanenka nan na bayan baya sun tsaya da ƙafafunsu harda masu aure amma kai ban daina cidaka abinci ba, wannan wace irin rayuwa ce. To ba asiri ba a

wannan karon ko kukar bulukiya aka sauke a kanka bazan

ɗ

auka ba na gaji da

shashancin ka, tashi ka ficemin daga nan na baka zuwa dare wlhy ka tsara mai yuwuwa sakarai kawai cima zaune”.

         Idanunsa da suka ka

ɗ

a sukai jazur ya

ɗ

ago ka

ɗ

an ya subesa. “Kayi haƙuri Abba ALLAH ya huci zuciyarka, dan ALLAH ka gafarce ni”.

    B

anza ya masa bai sake tankawa ba. Yasan minene shiru a wajen mahaifin nasu. Dan haka ya miƙe ransa a matuƙar ƙuntace ya fice. Har ya nufi hanyar sashensu na samari ya fasa. Ƙirjinsa zafi yake masa. Ji yake kamar ya saki kuka amma bazai iyaba saboda taurin

zuciyar tsiyarsa. Sosai mutane ke kai kawo a cikin layin nasu. A halin da yake ciki baya buƙatar yin magana da kowa, dan haka yay ƙoƙarin juyawa zai koma ciki. Daga motar da tun fitowarsa idonsa ya sauka a kanta amma ya kauda kai aka danno masa horn. Ƙin j

uyawa yay har sai da aka sake na biyu da ambaton sunansa. Cak ya tsaya amma bai juyo ba har Uncle Yousuf da abokinsa Ahmad suka ƙaraso garesa.

       “Kayi haƙuri”.

    Kalmar data tilastashi juyowa da ga bakin Uncle Yousuf..........





_Alhmdullah,

mungode da haƙurinku. Bari muga a fara ko ka

ɗ

an-ka

ɗ

an kafin na murmure. Mungode sosai da addu'oin ku

🙏

._

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan kati

n waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

Ƴ

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number

ɗ

in

👇

+22799643131

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

7





.........Hannu ya basu bat

are da ya yarda ya kallesu ba. Uncle Yousuf yay murmushi da amsar hannun sukai musabaha bayan ya gaisa da Ahamd dake ƴar dariya saboda harar da Uncle Smart

ɗ

in ke masa ƙasa-ƙasa.

        “Idan ban takura da yawa ba ina son muyi magana Please Smart Mawash

i”.

     Karan farko ya

ɗ

an

ɗ

ago idanunsa da har yanzu suke da damuwa ya dubi Uncle Yousuf mai maganar. Kamar zaiyi magana sai kuma yayi shiru. Uncle Yousuf ya sake murmusawa da fa

ɗ

in, “Please”.

        Bashi da yanda ya iya dole ya amince masa, sai dai

maimakon cikin motarsa da ya buƙata suje anan cikin soron gidansu suka zauna saman bench. Shiru na wasu mintuna kafin Uncle Yousuf ya nisa. “Jiya na dawo na samu takarda da key

ɗ

in mota a hanun sakatariyata Aliyu, sai dai ban gamsu da bayanin dana gani a r

ubuce ba shiyyasa nace Ahmad ya rakoni nazo da kaina”. Ya ƙare maganar idonsa a kansa alamar son jin amsa.

       “Na ajiye aikin ne kawai”.

   Ya fa

ɗ

a cikin dakewarsa.

“Ko miyasa?”.

Ahmad ya tambaya cikin kafesa da idanu.

Kansa ya jinjina yana

ɗ

an f

urzar da iska, sai kuma ya dubu Uncle Yousuf maimakon Ahmad da yay tambayar. “Saboda bazan iya ba Alhaji. Ni mutum ne da ba komai zuciyata ke iya

ɗ

auka ba duk da na kasance talaka mai nema.”

      “Haka ake so duk mutum na ƙwarai ya kasance Aliyu Hydar. A

mma har yanzu baka fa

ɗ

a mana dalilin ba?”.

    Murmushi ya saki mai ciwo a karo na farko. Ya

ɗ

an dubi Uncle Yousuf

ɗ

in sai kuma ya

ɗ

auke kai. “Miye amfanin maimaita abinda bashi da muhimmanci koya wuce Alhaji. Kawai na ajiye shikenan ya wuce. Nasan insha

ALLAHU zaku sami wanda ya fini, ni kuma zan tara gaba maybe abincina ba'a nan yake ba”.

         “Nasan bazaka juraba kamar na baya da suka shu

ɗ

e domin Kanada banbanci da su. Sai dai irinka na jima ina fata ni kuma, dan kai ka

ɗ

aine zaka iya da ita har ma

ka tankwarata. Har yanzu nasan baka san ni wanene ba Aliyu Hydar, sai dai ka sani ban nema kamin wannan aikin ba dan kana buƙatar aikin da ku

ɗ

i zai shigo maka. Tun randa na ganka wajen abokina yayan abokinka Ahmad naji a raina ka cancanta zama wani

ɓ

angare

da zai jagoranci haska wata fitila ta rayuwarta. Ita

ɗ

in a fan

ɗ

are take, tabbas a haka ta tashi shiyyasa tanƙwarata yayma kowa wahala a cikinmu. Ada kallon komai muke a bigire na ƙuruciya da tunanin wata rana zata daina, sai dai ranar har yanzu taƙi tazo,

bamu san kuma ranar da zata zo ba, ko kuma tazo ne ta wuce batare da mun farga ba oho?. Nasan kana da ƙanni mata maybe ma harda yayu, kasan irin zafin da nakeji a raina koda a kwatance ka kwatanta da ace sune, miyasa bazaka gane ba ne....?”

      Yanda y

a ƙare maganar a raunane cikin sigar tambaya yasa Uncle Smart fesar da iska mai nauyi. A

ɗ

an zafafe batare daya dubesu ba yace, “In dai har ku da kuka haifeta kun gagara tanƙwarata ni kuma taya kuke tunanin iyawa? Mahaifinta fa na raye, hakama mahaifiyarta

, sannan gaku ku ƴan uwanta, Alhaji Please kayi haƙuri bazan iya ba fa. Bana son raini, bana iya jurarsa ga kowa. Bana son wulaƙanci ko ƙasƙanci duk da kasancewata talaka mai nema. Ina ganin kimarka dan ALLAH karka bari mu shiga wata hanya daba ita ta dace

mukai ba dan alkairi ya ha

ɗ

amu kuma bazan ta

ɓ

a na manta da kai ba, dan kamun abinda mutane da yawa basu minba na alkairi ka gaida gida”.

       Yana gama fa

ɗ

a ya miƙe. Dakatar da shi Ahmad yayi, kamar bazai tsaya ba sai kuma ya dakata tare da juyowa. Mi

ƙ

ewa shima Uncle Yousuf

ɗ

in yayi yana

ɗ

an murmushi. Hannu ya kai ya dafa kafa

ɗ

arsa, “Shike nan na fahimceka kuma nagode sosai. Ina son mutum irinka mai tsayawa akan ra'ayinsa da riƙe mutuncinsa. Zan jima inajin ra

ɗ

a

ɗ

in rabuwa da kai Aliyu. Amma dan ALLAH i

na roƙon alfarmar kazo office ko zuwa gobe ne domin amsar hakkinka, kuma bana son kace da ni a'a”.

        Baki ya bu

ɗ

e zai yi magana Ahmad ya dakatar da shi. “Dan ALLAH karkace a'a Smart, ban sanka da musu ba karka fara akan Yaya Yousuf, sannan kayi naza

ri akan roƙon da yay maka, nasan kanada damar taimakons.....”.

     Hararar da ya

ɗ

an ballama Ahmad

ɗ

in ce ta sashi yin ƙaramar dariya batare da ya ƙarasa ba. Ɗauke idanunsa yay da fa

ɗ

in, “Shike nan insha ALLAHU idan na samu lokaci zanje, amma kai ma kasa

n kawai dai dan ta Yaya boss ne wlhy”.

        “Na sani Mawashi. Yaya boss kuma na godiya da wannan karamci”. Bai ce komai ba, sai murmushi da Uncle Yousuf dake saurarensu yayi. Har cikin rai

ɗ

abi'un yaron birgesa sukeyi matuƙa. Yana son ganin mutum mai

n

utsuwa musamman matashi kamar haka. Ba irin matasan yanzu da shegen rawar kai yayma mafi yawansu katutu ba...

     Har mota ya musu rakiya. Bayan wucewarsu sai yaji ya kasa komawa cikin gidansu dan baisan da wane irin harshe zaima Ammah bayani akan sake

rasa wannan aikin ba shima, duk da dai jikinsa yay

ɗ

an sanyi da kalaman Ahmad na ƙarshe, amma dai bai yanke hukunci ba na sake amsar aikin har yanzu. Sai dai in ya tuno bayanin Abba ya kanji fa

ɗ

uwar gaba. Tabbas yasan wanene Abbansu, sam baya magana biyu.

Mutum ne tsayayye da idan yace e to e

ɗ

inne da har ransa. Idan kuma yace a'a to a'a

ɗ

in ce fa. Da ƙafa yabar cikin anguwar tasu, rashin abunyi da sanin ina zai dosa ya sashi miƙewa a titi yay ta tafiyarsa kawai. Yayi tafiya mai nisa da bai san ina yake je

fa ƙafa da

ɗ

aukewa ba ya fahimci kamar binsa akeyi a baya. Tsamm yayi na tsarguwa tare da tsayawa, sai dai abin mamaki babu alamar wani tare da shi a ƙafa, wanda ke a kan mashina ma da napep babu alama, hakama na mota. Dakewa yay ya cigaba da tafiyar, stil

l dai ya sake jin tabbas akwai mai binsan. Yanzu kam bai juyo ba sai ya yanke titin ya shiga cikin wani layi, ya

ɗ

an yi nisa da layin sosai ya samu rumfar wasu masu kayan kafinta ya

ɗ

an dakata cikin dabara kamar mai gyara igiyar takalmi. Ta cikin mirror da

aka jingine ya hango wasu samari biyu, sai dai suna

ɗ

an waskewa cikin

ɓ

adda kama. Hakan ya

ɗ

an bashi mamaki, dan shi dai a rayuwa duk da yana da tsatstsauran ra'ayi bashi da abokin fa

ɗ

a. Cigaba yay da tafiyar dan son gane iya gudun ruwansu badan yasan sir

rikan layukan inda yake ba. Sai da sukaje ƙarshen layin sosai ya fahimci akwai matsala, ya

ɗ

an ji wani abu a ransa amma sai ya dake, wata hanyar da yake ƙyautata zaton zata

ɓ

illesa da titi ya bi, sai dai yana shan kwanar tsukin wajen suka sami nasarar rufe

sa ruf ata gaba da bayansa. Ɗaya bayan

ɗ

aya ya bisu da kallo har ya sauke akan napep

ɗ

in da aka faka a gabansa. Cikin dakewa da ambaton sunan ALLAH ya ce, “Ku kuma fa?”.

     “Zaka sani amma ba'a nan ba”.

Ɗ

aya ya bashi amsa cikin gatse da nuna masa bindi

ga dake soke a ƙugunsa. Bindiga bata kasance abar wasa ga kowa ba. Duk ƙarfinka da taurin kai a duk inda mai ita ya kasance shike zama a saman ƙarfin ikon ka. Dan haka ya shiga napep

ɗ

in zuciyarsa na saƙa masa abubuwa masu yawa game da mutanen. Biyun da su

ka dinga binsa ne kawai suka shiga gefe-da-gefensa, mai napep yaja suka fice daga layin, sai da suka fita gaba

ɗ

aya wanda ke gefen haggunsa ya jefa masa wani ƙyalle a fuska, da sauri na kusa da shi ya kama ya

ɗ

aure masa idanu yayinda wanda ya fara jefa ƙya

llen ya

ɗ

ora masa bindiga a gefen ciki ta yanda bai isa musawa ba. Duk da ya sake firgita haka ya dake a zahirance, a ba

ɗ

ini kuwa yana mai ambaton sunan ALLAH......

    Tofa, su kuma wa

ɗ

an nan daga ina?. Wayyo Uncle Smart

ɗ

inmu

😫😢

          ∆••••∆



∆••••∆

   Tun daga main falour na gidan kana iya jiyo tashin sautin ki

ɗ

an dake fitowa da ga

ɗ

akinta, duk da ki

ɗ

ane mai taushi na mawaƙiya Shakira yanda ta ƙure voluen yasa ake iya jiyowa. Tun safe babu wanda zai ce ya ganta yau a gidan har zuwa yanzu d

a agogo ke nuna ƙarfe takwas da wasu mintuna. Mafi yawan yaran rai a

ɓ

ace suke fitowa daga

ɗ

akunan su dan sautin ki

ɗ

an data saka ya takurasu da hanasu barcin safen. Hatta da ƙananun Suhaib da Imran da fita makaranta kan hakanasu barcin safen ji suke ta tak

ura musu, musamman Imran dake son ƙarasa Assagment

ɗ

insa amma ya gagara fahimtar

komai. Kaf

ɗ

insu sun gama hallara a dining, sai dai fuskar kowanne a tur

ɓ

une

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login