Showing 90001 words to 93000 words out of 188614 words
nan zuwa atamfa haka ki lass ok”
.
Badan taso hakan ba ta gya
ɗ
a masa kai kawai. Ya fita yana sake jadadda mata ta kiyaye dai ta kuma kula kar wanda ya fahimci halin da suke a ciki......
★
.....
A
ɓ
angaren Smart kam tunda suka bar government house hannunsa riƙe yake da
kansa. Tun su Ahmad na masa shaƙiyanci da wasu a cikin teammate
ɗ
insa da suka biyosu a motar Ahmad
ɗ
in har suka fahimci shirun nashi bana lafiya bane. Dan duk da dama shi bamai yawan magana bane koyaya ne zai musu murmushi ko yace wani abu koda sau
ɗ
aya n
e, balle wannan ranar a gareshi ta musamman ce, tunda su dai basu san komai game da auren ba.
“Mawashi lafiya dai?”.
Cewar Ahmad yana gangarawa layin anguwar su Smart
ɗ
in. Kansa ya nuna masa da hannu kawai. “Subahanallahi ciwo yake maka kan?”.
Kan ya sake gya
ɗ
a masa. Shiru motar tai na
ɗ
an lokaci duk suna kallonsa, sai kuma suka shiga jera masa. Kusan tare motar tasu ta tsaya da ta su Abba suma. Dan haka suka firfito a tare, dole ya sake daurewa dan a cikin ƙanƙanin lokaci ƙofar gidan shima ya
fara tara mutane ƴan taya murna, dan al'amarin kamar busa usur zancen auren ya dinga shiga kunnuwan mutane, dama gashi juma'a ce yawancin mutane duk sun dawo gida..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KIN
SAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ib
rahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
4
️
⃣
........Gayyar yayunsa da
ƙanne su Salim da sai da sukaje wajen
ɗ
aurin aure suka san dawa aka
ɗ
aura kusan ransu duk a
ɓ
ace yake, dan gani suke kamar Abban ya rufe zancen ne dan yafi son Hydar
ɗ
in a gidan kamar yanda iyayensu kan fa
ɗ
a. Komai ya sake tsaya musu a rai jin ƴar wanda y
a aura da kuma Gwamna da yay waliccin auren. Zuwa walimar cin abincin ma a gidan gwamnati sai da Abba ya nuna ma wasun su
ɓ
acin rai sukaje. Su dai su Mubarak ƙanana ko'a jikinsu, sai ma farin ciki suke ballema yau gasu a cikin government house. Sune suka f
ara isa gida da labarin wannan aure na bazata, dan sun riga su Abban tahowa, sune kuma suka baza batun auren a anguwar.. Smart yayi dauriyar tsayawa amsa gaisuwar mutane da taya murna kafin su shiga ciki. Sun tadda gidan a
ɗ
an harmutse, dan kamar kowa jira
n shigowar Abba yake. Shiko Abba da yasan da hakan a tsumensa ya shigo, dan haka dole kowa ta kama kanta sai dai ƴar ƙus-ƙus a
ɗ
aki tare da yaransu dan har na ma'auri matan yau suna gida kasancewar hakan kamar
ɗ
abi'ar yaran gidan ce duk juma'ar ƙarshen wat
a anan suke yini su da gayyar ƴaƴansu..
Umarni Abba ya bama Smart ya biyoshi falonsa. Ya kuma aika Musaddiq tattaro sauran jama'ar gidan suma. Cikin ƙanƙanin lokaci kowa ya hallara har falon na neman musu ka
ɗ
an. Dan kuwa dai ALLAH ya azurta malam M
ika'il Idris Mawashi da baiwar ƴaƴa. Matan ne suka shiga gaisheshi da sannu da dawowa dan sanda wasunsu suka iso shi ya fita. Ya amsa musu da tambayarsu mazajensu dama yaran duk da yasan sukam duk suna tare da su anan. Zakuma su zo gaisheshi. Duk da ran wa
sun su a dagule yake haka suka dinga amsawa mahaifin nasu kamar yanda suka saba. Shima ya lura da yanayin wasun su
ɗ
in, amma sai bai damuba dan yasan iyayensu mata ne suka gama kunnosu, ya kuma san bai wuce akan wannan aure na Hydar da ya sirrinta ba. Yayi
gyaran murya da sake tsare gida yana maida kallonsa ga matan nashi duka hu
ɗ
u.
“Zan fara da ku matsayinku na iyaye. Alhamdullah da farko zan fara da sanar muku yau dai ALLAH yayi an
ɗ
aurama Aliy aure. Nasan abin zai iya zama abin mamaki a gareku h
ar ma da ka-ce-na-ce. To bazan hana hakan ba, sai dai zan fahimtar da ku muma a haka al'amarin yazo mana. Ga mahaifiyar sa nan ita kanta sai a safiyar yau na sanar mata cewar zamu kai ku
ɗ
in auren Aliy domin iyayen yarinyar da yake so
ɗ
in sun buƙaci haka sa
kamakon
ɗ
an rikici da abokan neman auren nasa suke son kawo wa a ciki. Ni kaina kuma a yau
ɗ
in munje ne da batun kai ku
ɗ
in aure sai suka buƙaci kawai a
ɗ
aura domin hakan ya zama masalaha ya kuma bama kowa kwanciyar hankali. Sosai hakan yamun da
ɗ
i, dan gan
in auren Aliy a yanzu yana
ɗ
aya da ga cikin abinda ke damuna, bayan mun dawo naso zaunar da ku na muku bayanin halin da ake ciki sai ya zam guri ya ƙure, dan haka nace bari mu bari har sai mun dawo. To Alhamdullah yanzu dai ta ƙare, shima Aliy ya shiga sah
un ƴan uwansa, sai muyi masa fatan alkairi da zaman lafiya da zuri'a mai albarka kamar saura, an
ɗ
aura aure ne kawai sai zuwa wani satin insha ALLAHU za'ai biki duk da mu hakan dai yazo mana a ƙure amma ALLAH muka riƙe mun san kuma bazai bamu kunya ba....”
“Tofa bazawara ce kenan?”.
Cewar Umma a gatsine. Murmushi Abba yay da kafeta da idanu, sai kuma ya janye yana jinjina kansa. “Yarinya ce budurwa ba bazawara ba,
ɗ
iya ce ga Alhaji Isma'il Ibrahim Jiƙamshi, sannan jika ga Alhaji Sufi Ado Gark
o”.
Kusan duk falon musamman matan babu wanda bai zabura da jin sunayen guda biyu ba. Dan daga Alhaji Isma'il Jiƙamshi har Alhaji Sufi Garko babu sunan da bai zama mai shura ba a cikin Kano da wajenta musamman ma shi Alhaji Sufi Garko
ɗ
in. Ƙwarai da
gaske sun girgiza har mazan a yanzu dan suma dai basu san kuma amaryar tanada alaƙa da Alhaji Sufi Garko
ɗ
in ba sai yanzu. No wander dole gwamna yay walicci kam ashe. Ƙus-ƙus
ɗ
in da falon ya
ɗ
auka ne ya saka Abba yin gyaran murya, a take duk sukai tsit. A
bba ya cigaba da fa
ɗ
in, “Kamar yanda na fa
ɗ
a muku sati mai zuwa za'ai biki amarya ta tare, sai kowa yaje kamar yanda tsarin wannan gida yeke kowa ya kawo gudunmawarsa, a kuma kasance cikin shirin biki.”
“To amma yanzu Abbansu a sati guda
ɗ
in nan
har wane shiri za'ayi? Bayan kowa yasan Hydar bai ajeba bai ba ma wani ajiya ba. Gashi ya kinkimo ƴar babban gida da su komai sunfi buƙatar ganin dozin”. Mama ce da wannan magana itama dai da alama ranta a jagule yake, dan fa jin Smart ya samo ƴar babban g
ida ransu fal kishi da hassadar ba ƴaƴansu bane.
Caraf Umma ta amshe da fa
ɗ
in, “Kema kike ta wannan ai ga zancen gudunmawa da yaywa yaran nan. Maganar gaskiya ba'ace gudunmawa ba kuma a irin wannan ƙurarren lokacin Abban su. Yanda abubuwa sukaima
mutane yawa kowa na fama da kansa da iyalinsa, shi Hydar
ɗ
in yasan bai shirya ma auren ba ya kinkimo ƴar masu hannu da shuni shi ba sana'a ba ba komai ba. inba dai sune zasu masa komai ba dan da'alama ma sadakin sune suka biya masa ko?”.
Kallonsu
kawai Abba yake yi, su kansu kuma a cikin yaran duk sai sukaji kunyar abinda iyayen nasu keyi kamar wasu ƙananun yara sun kasa
ɓ
oye baƙin cikinsu. Abba ya maida kallonsa ga Ammah da tunda ta shigo kanta a ƙasa yake baiwar ALLAH. Ajiyar zuciya ya sauke da
sake maida idonsa kansu Mama
ɗ
in. “Yalwati da Yahanasu nasan dai kun san da Aliy da yaran nan duk nawa ne ko? Kuma ni ne na bada umarnin ha
ɗ
o gudunmawa kamar yanda nake basu akan kowacce hidima anan gidan tunda ba yau na fara ba. A kaf
ɗ
insu kuma ba gori b
a babu wanda Aliy bai taka rawar gani a hidimar aurensa ba a bashi da aikin yin dai. Maganar kuma sati guda yay ka
ɗ
an ba'a shirya ba wannan komai na ALLAH ne babu ruwanku. Sannan sadaki ga ƴaƴanku nan ku tambayesu a duka aurensu ni ne na biya musu sadaki,
ko akan Aliy ne zan canja abinda nake tun farko?. Ƴar babban gida kuma data tsole muku ido ALLAH ne ya bashi kasancewarsa mai ƙyaƙyƙyawar zuciya da nagarta, fatanmu ALLAH ya taya shi riƙo dan shi bai auri ƴarsu dan ku
ɗ
insu ko sunansu ba”.
Sosai mu
rtanin Abban ya hana kowa sake yin motsin kirki. Sai ma a cikin yaran ne maza jikin wasu yay sanyi suka shiga bama Abban haƙuri, tare da masa alƙawarin yin zaman meeting na musamman akan bikin. Albarka ya saka musu tare da sallamar kowa. Smart ne kusan ƙar
shen fita, dan haka Abba yace masa bayan sallar isha'i ya samesa. Kai kawai ya jinjina masa ya ƙarasa ficewa cikin dauriya.. Fitowar tasa ta bama wasu da ga cikin ƴan uwan nasa damar tayashi murnar da suka gagara yi a
ɗ
azun. Murmushin kawai yake musu da am
sawa cikin dauriya, da ga haka ya wuce
ɗ
akin Ammah. Ya samu Aunty Bilkisu da ƙanwar Ammah da tazo gidan babu jimawa suna tattauna abinda su Ummar sukai yanzu a gaban Abba. Yayinda su Asma'u ke ta faman murnarsu sukam finally Yayansu yayi aure shima gorin U
mma ya ƙare. Gaban Ammah yaje ya zauna, yayinda Gwaggo Sa'adah ƙamwar Ammahn ta muƙe tana masa ghu
ɗ
a da kirari kasancewar sunan mahaifinsu ne ya ci, dan duk ƴan gidan su Ammah Babangida suke kiranshi ko suce Hydar, shiyyasa ma ko'anan gidan nasu Hydar
ɗ
in
ta bisa, Abba ne kan kirashi da Aliy shima wani lokacin yakance masa Baba. Idanunsa ya rumtse da sauri dan har cikin tsakkiyar ƙwalwar kansa ghu
ɗ
ar nan ke ratsashi. A take kansa ya fara juyawa ya ringa ganin kamar
ɗ
akin na juya masa shima. Ɗayan hannunsa y
a kai ya ƙara dafe kan da hannu biyu. Hawwah ce ta lura da hakan, da sauri ta ce, “Yaya Hydar lafiya kuwa?”. Yanda tai maganar cikin zaburowa ya sa Gwaggo Sa'adah dakatawa, Ammah ma ta ha
ɗ
iye murmushin fuskarta ta maida dubanta garesa. Aunty Bilkisu ma da
ke ta faman turama dangi saƙo ta wayar Ammah ta miƙe zumbur. Ammah da ke kusa da shi ce ta samu nasarar taroshi jikinta, dan gaba
ɗ
ayansa ya tafi zai zube damma a zaune yake......
________________
★
Ƙololuwar
ɓ
acin rai Alh. Sulaiman ya shig
a sakamakon kiransa da akai masa cewar ga Tajuddeen a asibiti sakamako auren Lulu da mahaifinsa ya
ɗ
aura yau da shegen tsageran yaron nan da yakema kallon abin alhaki. Abu mafi
ɗ
aure masa kai shine ta yaya Baban yasan da shirinsa har yaje ya
ɓ
ata masa shir
i haka? Ya san dai da ga shi sai Tajuddeen suka ƙulla hakan. Dan ko mahaifiyar Tajuddeen
ɗ
in bata san komai ba akai. To kodai cikin wa
ɗ
anda ya aika sumasa waliccin auren ne? Kai bayajin hakan zata kasance ai. Dan Kawu Laminu mutum ne makwa
ɗ
aici yasan ku
ɗ
in
da ya shaƙa masa bazai barsa bu
ɗ
e baki ya fa
ɗ
ama wani ba. To ko Tajuddeen
ɗ
inne yay
ɓ
aran
ɓ
arama a gaban wani? Shima dai hakan bai kama hankali ba gaskiya dan yasan yanda Tajuddeen ke son auren nan bazai ta
ɓ
a bari wani ya samu ƙofar rusa masa shi ba. Tatta
re komai yay ya ajiye gefe yabar ma
ɓ
oyar tasa zuwa asibiti. Dan yazo nan
ɗ
in ne ya
ɓ
oye saboda Baba har sai ƙura ta lafa zuwa gobe kamar yanda ya tsara idan an
ɗ
aura aure da Tajuddeen. Lokacin da ya isa ya samu Tajuddeen ko farfa
ɗ
owa baiyi ba ma. Ga shi la
bari yazo masa su baba na government house ana liyafar cin abinci bayan a gabansu Jikansa ya fa
ɗ
i amma ya shure saboda bai ƙaunarsa shi da
ɗ
ansa. Sosai zuciyarsa ke ƙara tafasa, yayinda yake saƙa abubuwan alkaba'i da zai rusa rayuwar Smart da duk wanda ke
tare da shi. Dan a ganinsa duk shine ya ruguza masa shirinsa, sai yanzu ma yake nadamar bayyana masa fuskarsa a waccan ranar... Farfa
ɗ
owar Tajuddeen babu jimawa mahaifiyarsa ta iso, sai dai daga zuri'arsu kaf ba
bu wanda ya leƙo asibitin dan Baba ya hana. Y
a kuma tabbatar musu duk wanda yaje sai ya
ɓ
ata masa rai fiye da yanda yake zato ko tsammani..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan ka
tin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama i
yayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
5
️
⃣
.......Shigowar Abba da Asma'u ta fita ta kira da sauran ƴan uwansa maza da basu kai ga fitaba
yasa matan darewa. Tallafosa Abba yay da ga jikin Ammah da ke tofa masa addu'a a nutsenta, duk da a rikice take amma a zahirinta babu alamar ru
ɗ
ewa dan mace ce kamila mai tarin nutsuwa akan komai. Faisal ne yay hikimar matso da fanka kusa da su yana fa
ɗ
in,
“Ku
ɗ
an matsa a kansa yasha iska mugani”. Fita duk matan sukai a
ɗ
akin, sai Ammah da su Umma da suka shigo. Aunty Amarya ta ce, “Ko dai a masa hayaƙin maganin nan dan yanayin nasa kamar na matsalar can ne da ke bugunsa”. Cikin gamsuwa Gwaggo Sa'adah ta ce
, “A kawo
ɗ
in sai a gwada a gani. Rushin wuta Hawwah ta
ɗ
ibo, Maryam ta
ɗ
akko maganin a
ɗ
akin Ammah aka saka masa, yayinda Ammah da Abba ke cigaba da tofa masa addu'a su da sauran ƴan mazan gidan. Kusan minti talatin ana abu
ɗ
aya kafin ya fara motsawa. Sai
kuma ya fara wata irin atishawa mai ƙarfin gaske. Yayi tafi sau bakwai sai kuma ya dafe kansa yana mai ambaton sunan ALLAH da fa
ɗ
in, “Ammah kimin addu'a kaina kamar zai fashe. Wayyo Ammah kaina kimin addu'a”.
Da ƙyar Ammah ta danne hawayen da suka
cika mata idanu, ta kamo hanunsa cikin hannunta
ɗ
ayan kuma ta
ɗ
aura a saman goshinsa da fa
ɗ
in, “Kayi haƙuri Hydar gani nan kusa da kai ina maka addu'an in sha ALLAHU zai bari, kai dai cigaba da ambaton ALLAH”. Addu'a ya cigaba da yi a ransa, tare da sake k
ai hannunsa saman goshinsa ya
ɗ
aura kan na Ammah data dafe masa... Cikin amincin ALLAH a haka aka samu barci mai nauyi ya
ɗ
aukesa kusan gab da magrib. Abba ne ya saka ƴan mazan
ɗ
aukarsa aka maida
ɗ
akinsa dan zai fi samun ƙarancin hayaniya a can
ɗ
in kasance
war nan akwai yara (jikokin gidan). Aunty Bilkisu da Hawwah ne sukaje can suka zauna da shi. Itama Ammah bayan ta idar da salla sai ta nufi
ɗ
akin nasa da ruwan addu'oi da tayi a kofi ita da Gwaggo Sa'adah dan su Aunty balikin su samu suzo suyi salla suma..
....
★
...........
A gaban su Baba Mawaddat (Lulu) zaune bayan ta gaishe da Baba da tunda ta shigo yake Binta da kallo fuskarsa ƙawace da murmushi. Kusa da shi da ya nuna mata ta zauna takai zaune gab da ƙafafunsa. Kanta ya daf
a yana mai saka mata albarka da addu'oin zaman lafiya da mijinta da zuri'a masu albarka. Saurarensa kawai take amma ba komai take fahimta ba a halin yanzu. Sai da Baba ya gama Addu'oinsa su Uncle Yousuf na amsawa da Amin sannan ya kirayi sunanta