Showing 6001 words to 9000 words out of 188614 words

Chapter 3 - FURAR DANƘO COMPLETE

uban kowa duk tsananin

wahala. Ya tattara aiki da ƙwallon ƙafa ya ajiye gefe ya shiga ƙoƙarin sana'a, sai dai anan

ɗ

in ma dai komai yaƙi zama. Gashi daya fara sai ALLAH ya sanya masa albarka amma abin mamaki sai komai ya tushe cikin ƙanƙanin lokaci al'amarin nasa dai kamar saka

hannu. Yanayin rayuwar gidansu da ake ta kowa nasa ke son ya zama gwani ya sashi bai daina ƙoƙarin kamo can idan nan taƙi ba, a hakanne har takaisa ga samun aikin nan na driver a dalilin wani yayan abokinsa, badan yana so ba ya yarda zaiyi, sai dan tausaya

ma mahaifinsu akan wahala da yay da su game da karatunsu amma a yanzu ƴan uwansa babu mai taimaka masa daga su sai matansu da iyayensu mata. Dan matan M

alam Mika'il Idris Mawashi hu

ɗ

u ne cif, hakama ƴaƴa su talatin da biyu ne maza da mata. A yanzu haka was

unsu sunyi aure a mazan da matan, akwai kuma samari da ƴammata da suka rage musu har ma da Zawrawa biyu.........





      

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DAN

KO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09018

600202

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

Ƴ

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number

ɗ

in

👇

+22799643131

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA

BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲



🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗



𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





_Free

pages end_

.........Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko'ina mulmule yake da suminti.  BQ

ɗ

in yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata,  baya can ƙarshe sashen mahaifinsu Malam Mika'il Idris Mawas

hi. Sam baya buƙatar shiga cikin gidan balle ya tada hankalin mahaifiyarsa, dan haka ya shige nasu sashen na samari. Da ga can ciki

ɗ

akinsa yake, kasancewarsa tuzurun da duk ya girma sauran ƙanensa da basuyi aure ba yasa shi kadai ke rayuwa a

ɗ

akinsa. Dan

a yanzu haka akwaima ƙanan nasa da sunyi auren wasu ma matansu har sun haihu, shiko bama ya kula ƴar kowa balle a saka ran zaiyi. Mahaifinsa yayi fa

ɗ

an har ya gaji, hakama mahaifiyarsa har ƙwallar

ɓ

acin rai take akan zaman nasa haka babu aure, babu aiki, b

abu wata ƙwaƙwƙwarar sana'a. Shi ba wani iskanci yake ba, ba shaye-shaye ba, ba

ɗ

aukar magana ba. Amma sun rasa mi yake ta

ɗ

e rayuwarsa haka. Duk inda

ɗ

a nutsatstse mai nagarta yake Aliyu Hydar yakai har ma ya zarta, gashi mutum mai tausayin iyayensa da son

tallafar rayuwarsu. Ga tarin ilimin addini dana zamani ALLAH ya bashi, ga addini. Barshi dai da shegen taurin kai ga saurin fusatar tsiya da shiru-shiru, dan ko'a cikin abokai idan ba yaso ba baya fira.

     Ɗakine

ɗ

an babba mai

ɗ

auke da kafet maroon col

or mai laushi, sai ƙatuwar katifa irin wadda ba'a sakawa a gadon nan. Wadrobe mai biyu sai

kanta a gefenta cike da litattafan addini dama na bokon, an

ɗ

an yi teburin karatu da kujerarsa. Ɗakin babu wani tarkace sannan fes yake ga ƙamshi kamar ba

ɗ

akin nami

ji ba. Uniform

ɗ

in da aka shar

ɗ

anta masa sakawa matsayin driver ya cire, a kujerar 2sitter dake

ɗ

akin ƙwara

ɗ

aya ya jefasu ya haye katifarsa da ga shi sai boxer da singlet yay kwanciyarsa yana furzar da tagwayen huci masu zafi da

ɗ

aci, dan abinda yarinyar

tai masa sam yaƙi barin ransa. Sai kuma shigar jikinta da tafi komai ƙona masa zuciya. Haka yake shi ya tsani mace haka. Kai koda atamfa ko lass yaga mace tama

ɗ

inkin fidda surar jikinta baƙin ciki yake ji balle wannan da gaba

ɗ

aya ta canja suffarta daga h

ausawan ta koma kamar wata jinin kafirai. Tsaki yaja mai ƙarfin gaske ya juya kwanciyarsa yana mai ingije tunanin a ransa. Sai dai duk yanda yaso hakan bai yiwu ba. Al'amurin ma yaƙi barinsa yin barcin da yake buƙatar yin ko zai samu sassaucin baƙin cikin

dake sukar zuciyarsa.. Da ƙyar ya samu barcin ya

ɗ

aukesa, baima yi na minti talatin ba akai kiran sallar la'asar. tashi yay da ƙyar yana faman yamutse fuska dan a barcin ma harda mafarkinta. siririn tsaki yaja ya miƙe ya shiga toilet

ɗ

in

ɗ

akin nasa, a gurg

uje yay wanka da alwala ya fito jin har za'a shiga salla. jallabiya kawai ya saka da turare ya fita kasancewar masallacin a kusan ƙofar gidansu yake, dan baifi gida hu

ɗ

u ba ne tsakaninsu....

      Ana idar da salla gidan ya dawo, sai dai maimakon

ɗ

akins

a yanzu ciki ya shiga

ɓ

angaren iyayensu. Gida ne da tun a farkon shigowarka zaka iya fahimtar na zaman mace hu

ɗ

u ne. Yaran dake kai kawo a tsakar gidan a ƙalla zasu iya kaiwa goma koma fiye da haka, wasu sanye da uniform na islamiyya wasu nacin abinci wasu

kuma na

ɗ

an kai kawon aiki. Tsit kake ji duk wani ihu da hayaniyar da gidan ya

ɗ

auka ya tsagaita, yaran suka shiga gaidashi. Sau

ɗ

aya ya amsa musu ya nufi

ɗ

akin mahaifiyarsa kai tsaye. Sun san ba wasa yake da su ba dan haka babu wanda ya damu da yanayin n

ashi, sai dai sauri-sauri da suka shiga yi na son kowa ya kammala abinda yake ya fice islamiyya kafin ya fito ya sake ganinsu..

         Daga

ɓ

angarensa kam da mamaki mahaifiyarsa ke kallonsa daga inda take zaune. A hankali ya kai zaune a ƙasan carpet

ɗ

in

da aka saka a gaba

ɗ

aya falon kalar blue. Basu da ku

ɗ

i, amma mahaifiyarsa mace ce mai tsananin tsafta da cikar kamala, tanada haƙuri sosai, sai dai bata son raini ko ka

ɗ

an ita, dan kana shiga sabgarta zata tabbatar maka da ita

ɗ

in jinin zazzagawa ce.

 

     “Ammah barka da yamma”.

   Ya fa

ɗ

a cikin muryarsa mai sauƙin amo da rashin son hayaniya. Maimakon amsa masa gaisuwar tambaya ta jeho masa cikin nutsuwarta da cikar kamala. Dan da yawan halayensa ya samosu da ga gareta ne, duk da ya

ɗ

akko wasu da yawa

ga mahaifinsu ma.

      “Baka da lafiya ne?”.

Gajeren murmushi yayi da

ɗ

an girgiza kansa. “Lafiya lau nake Ammah, na

ɗ

an yi barci ne”.

   “Shima wannan aikin an samu matsala kenan? Ya rabba..”

  Ta ƙarashe fa

ɗ

a a hankali cikin damuwa. Gaba

ɗ

aya jikins

a sai yay sanyi, murya a sarƙe ya ce, “Amma ba matsala aka samu ba karki saka damuwa a ranki. Na dawo da wuri ne dai”.

         Shiru tai tana kallonsa, sai dai har cikin ranta bata gamsu da maganar tasa ba. Ta sanshi fiye da yunwar cikinta akan zurfin ci

ki, sannan kuma bai iya ƙarya ba, ko yaya ya kuskure takan saurin harbosa. Tunda ya fara aikin ko ƙarfe biyar na yamma baya dawowa balle yanzu da azhar, alamuma sun nuna tun

ɗ

azun yake a gidan tunda gashi yace har barci

ma yayi. Fitowar ƙannensa biyu ƴamma

ta Maryam da Asma'u masu kama da shi sosai kamar mahaifiyarsu ya katse shirun falon. Ƴammata ne ƙyawawa masu tarin nutsuwa da rashin son hayaniya suma. Suma dai

ɗ

an turus sukai na ganin nasa. Sai kuma cikin damuwa duk suka kalli mahaifiyar tasu. Ɗauke kant

a tai, dan gaba

ɗ

aya rauninsu da tashin hankali ya bayyana akan fuskokinsu.

     “Yayamu ina yini”

Suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

a a sanyaye. Kansa ya jinjina da amsawa cike da kulawa, duk ba wani yana wasa dasu bane ko sakewa yana ƙaunar ƙanensa, sannan suna

bashi tausayi da ya gagara tsayawa akan al'amuran su na yau da kullum a matsayinsa na babba namiji a

ɗ

akinsu tunda mahaifinsu abubuwa sun masa yawa yanzu, ga shekaru ga rashin tausayinsa da ga ƴaƴan gidan da kowa ya samu ya tsallake da ga shi sai iyalansa

sai uwarsa ne..

      “Babu wata damuwa ko?”.

   Kai suka jinjina masa alamar babu duk da sunada buƙatu, sai dai sun san koma sun fa

ɗ

a tayar masa da hankali kawai zasuyi tunda bashi da shi. Abincin da akai gidan kason

ɗ

akinsu da aka kawo suka zuba masa,

tuwon shinkafa ne da miyar ganye dai-dai ƙarfin talaka mai rufin asiri. Ya jima yana kallon tuwon bayan fitar su Asma'u har sai da Ammah tai masa magana sannan ya fara ci dan yunwa yake ji sosai, yau baya jin ko karin kummalo ma yayi, sai ruwan shayi da y

a zame masa jiki ko yaushe bai rabo da shi a flaks da ya sha...........





*_Humm rikitata-rikitata kenan. Masu karatu ina fa

ɗ

a muku Bama a fara komai na fa, dan ko shimfi

ɗ

ar labarin bamu kammalaba balle shiga cikinsa. Littafin FURAR DANƘO...!! L

abarine da yazo muku da nashi salon na musamman. Babban abinda ke addabar al'ummar mu a wannan lokaci a cikin gidajenmu da ma wajen gidajenmu da rayuwar ƴaƴanmu mata da maza dama na gidan aure duk ya ta

ɓ

o fiye da inda kuke zato._*

*_Ga dai Uncle Sma

rt a matsayin drivern Lulu ƙamshi, yarinyar ƴar ƙwalisa mai tsananin wayewar rayuwa. Ƴar gata kuma ƴar hamshaƙan masu ku

ɗ

i. Uncle Smart matashin saurayi

ɗ

an talakawa dake cikin jarabawar rayuwa kala-kala. Ya taso cikin gida mai yawan zuri'a da kowa kansa y

a sani. Shin ta ina muke tunanin labarin wa

ɗ

an nan mutane biyu zai kamanceceniya da juna?_*

_Minene abinda Lulu ƙamshi ke

ɓ

oyewa na rayuwarta?_

*Minene ke faruwa a rayuwar Aliyu Hydar (Uncle Smart) da ke ta

ɗ

e rayuwarsa da ga cigabansa?*

_Baku ba,

hatta da ni kaina ina son sani. Dan haka ku garzayo domin kasancewa da ZAFAFA BIYAR

ɗ

in nan naku abin alfaharinku. Ƴan amanarku, akoda yaushe labaransu masu gamsarwane a gareku._

*_Ki daure a matsayinki na mace mai kima da daraja, musulma da ta san muhi

mmancin hakki da son cigaban nata kasuwancin ko aiki kizo ki saya domin karanta halak

ɗ

inki, karki bari ki

ɗ

orama kanki nauyin da zaki iya yin kaico da sakacin

ɗ

aukar watarana saboda ru

ɗ

i da

ɗ

aukar komai a ba komai ba ƴar uwata._*

_ALLAH ya ƙarama rayu

wa albarka, duk wanda ya tsare domin ALLAH shima ALLAH ya tsare masa kasuwancinsa ko aikinsa. Alkairin ALLAH ya kai gareku

a duk inda kuke a duniya masoya. Muna sonku irin trillions

ɗ

in nan. Duk wanda ya somu domin ALLAH shima ALLAH ya soshi haka shi da zu

ri'arsa baki

ɗ

aya. ALLAH ya gafartama iyayenmu da duk al'ummar musulmi baki

ɗ

aya

😭🙏😘😘

















😘

_.

Garzaya ki biya naki kar a baki labari gasu nan da

ɗ

umi-

ɗ

uminsu suke

👇😀😘

.



_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bil

kisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09018600202

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

Ƴ

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number

ɗ

in

👇

+22799643131

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar ka

shi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨

𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





.......Shiru kawai yay yana kallon takarda da key

ɗ

in motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office

ɗ

i

n nasa. Wayarsa mai ƙyau da

ɗ

aukar ido ya

ɗ

auka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma'il_ sai kuma ya katse yana

ɗ

an girgiza kansa. Dan ya san halinsa, wani lokacin ba gane abubuwa yake ba birkitaccen mutum ne. Wata number ya sake lalubowa y

ay dialing, ring biyu aka

ɗ

auka.

        “Uncle You.. Good Afternoon”.

Aka fa

ɗ

a daga can, muryarsa a sauƙaƙe ya amsa da “Afternoon dear! How are you?”.

    “Am good Uncle”.

“Haka ake so. Lulu ta dawo ne?”.

   “Yes Uncle tun ma

ɗ

azun. Sai dai tanata m

asifa wai Uncle Smart ya barta a airport. Amma Deen ya ce ta masa ihu ne a gaban mutane kuma bai mata komai ba kadai santa. Yanzu kuma Daddy ya goya da bayanta wai zata walaƙanta shi ta koreshi. Uncle ALLAH ni bana so sumasa haka, shi

ɗ

in mutum ne nutsatst

se”.

        Wani

ɗ

an murmushin takaici yayi da gyada kansa kamar yana a gabansa. “Karka damu Son! bazan bari su aikata hakan ba insha ALLAHU. Kuma zai dawo aikinsa”.

    Sosai yaron ya shiga ihun murna daga can. Shi kuma ya katse wayar yana mai jin taka

icin hali irin na

ɗ

an uwansa. Yanda yake training rayuwar Mawaddat na

ɓ

ata masa rai. A rayuwa ko

ɗ

a namiji ne bazakace komai ya nema sai ya samu ba duk arziƙinka da matsayinka. Balle mace da wataran aure zatayi ta koma ƙarƙashin ikon wani. Wanin da ba lall

ai shi ya iya

ɗ

aukar wa

ɗ

an nan

ɗ

abi'un nata marasa ƙyau ba. Da wannan

ɓ

acin ran yabar office ranar. Kai tsaye gidansa ya nufa dake anguwar ta Hotoro GRA shima. Sai dai ba street

ɗ

in su

ɗ

aya da gidan yayan nasa ba. Da gudu ƙyawawan yaransa guda uku masu kam

a da shi sukazo tarbarsa. Murmushi yayi cike da jin da

ɗ

i, gaba

ɗ

aya ya ha

ɗ

asu ya rungume a jikinsa bayan sun

gaidashi. Yana ƙoƙarin miƙewa da ƙaramin Deen da sukaje

ɗ

aukar Lulu airport mai wayon tsiya a hannunsa idonsa ya sauka akan matarsa. Ƙyakykyawar ma

ce ƴar duma-duma. Murmushi ya sakar mata kamar yanda take masa itama, ya miƙa mata hannu alamar tazo itama. A hankali ta ƙaraso ta shige jikinsa, rungumeta yay da sumbatar goshinta kamar yanda ya saba. Ko'a jikin yaran dan sun saba ganin hakan ga iyayensu,

basa aikata wani abu dazai lalata musu tarbiyyar yara, amma su tarbi juna yayin da wani yay

ɗ

an nesa da gida kona yini guda ne sun nunama yaransu hakan ba komai bane face ƙauna, kuma ya halatta miji yayma matarsa, idan sunga hakan ko'a wani waje ba haramu

n bane ba. Shiyyasa suma yaran suke kallon hakan a normal ne.

        Da ƙyar ya samu ya gudarma Deen dake bashi labarin fa

ɗ

an aunty Lulu a airport. Bayan yay wanka falon ya dawo ya zauna cikinsu yana shan fruit salad. Matarsa Saleeha da kowa ke kira da

Aunty a family

ɗ

in ta kallesa cikin damuwa da sauƙaƙa harshe. “Abul Mahsin kamar kana cikin damuwa? Wani abun ya sake faruwa ne a office

ɗ

in?”.

      Ƙaramin tsaki yaja da

ɗ

an girgiza kansa. Kamar bazaice komai ba sai kuma ya numfasa. “Mawaddat! Halin ya

rinyar nan nacimun rai matuƙa Sweetheart. Kullum maimakon abubuwan su dinga sauƙi tana hankali amma sake jagulewa yake. Abinda yafi

ɓ

atan rai Yaya. Shi sam nunawa yake kamar ma komai yana tafiya daidai ne a rayuwar yarinyar. Safiyya ina tsoron UBANGIJI ya

tuhumemu akan amanar da baiwar ALLAHr nan ta tafi tabar mana fa...”

       “Tabbas hakane, to amma ya zakayi tunda Yaya yana sama da kai ne. Ita kuma

ɗ

abi'un sun riga sun shigeta tankwarata abune mafi wahala duk da ma kana iya bakin ƙoƙarinka tun bata kai

haka ba. Amma babu abinda ya canja”.

     “A wannan karon ina son ya canja kota ƙarfi Saliha. Dan gaskiya na gaji da gani, bana son yarinyar nan ta kuma fi haka gagara...”

   “Tankwarawar ta ƙarfi kam akwai damuwa, dan shi icce tun yana

ɗ

anye ake tankwa

rashi. Idan ya bushe akace za'ayi zai iya karyewa. Sai dai ni inada shawara. A yanda Deen ya bani labarin abinda ya faru tsakaninta da drivern nan nasan zasu ce zasu koresa ne, inaga karka bari hakan ta faru, inma da dama ya zama driver nata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login