Showing 42001 words to 45000 words out of 188614 words

Chapter 15 - FURAR DANƘO COMPLETE

tashi kinyi salla ba, zan matuƙar

ɓ

ata miki rai”. Kai kawai ta gya

ɗ

a masa mamaki fal ranta akan ganinta nan

ɗ

in. Sai kuma abinda ya faru a daren jiya ya shiga dawo mata

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Cikin wani irin takaici da jin ƙuna a rai ta dafe kanta tana jan tsaki. A fili ta furta, “Sai nayi maganinka wlhy, illiterate kawai ko w

a yace ya kawoni nan? To wai ubanwa ma ya nuna masa can

ɗ

in da har ya bini?” Anya mutumin nan baida iskoki bisa kai ko? To inba mai iskoki ba itako mizata kirashi? A jiya dai tasan ya tashi a aiki ai da wuri ma. Amma kuma sai gashi ta gansa a inda babu wan

i mahaluki da yasan zataje. Kai wannan lamari da mamaki, dole ne tasan yanda ma akai ya bita can, kuma sai ta koya masa hankali akan shiga abinda bai shafesa ba. Nadiya ma sai ta shuka mata rashin mutuncin da bazata ta

ɓ

a mantawa da shi ba da ga ita har su

Hon. Baita

ɗ

in. Jin ana neman idar da salla ya sata sauka a gadon dan tasan Uncle Yousuf babu wasa ne, ba ruwansa rufe ido zaiyi yaci mata uwa babu ruwansa da shirin da sukeyi. Wanka ta farayi sannan ta

ɗ

auro towel Dan tana so ta sake wattsakewa. Batako za

man jiran tsanewar jikinta ba ta zura abayar Aunty Saliha. Sallar tai babu wani nutsuwar a cikinta, tana zaune a inda ta idar tana kulla mai fishseta Uncle Yousuf ya leƙo, gaidashi tayi, sama-sama ya amsa mata duk da yaga yanda ta koma kalar tausayi. Ba ya

nzu ya shirya mata magana ba dan haka yay ficewarsa. Ji Lulu tai gaba

ɗ

aya hankalinta ya gama tashi, sam bata ƙaunar fushin Uncle You a rayuwarta, har gara ma Daddy yay fushi da ita dan shi tasan abu

ɗ

aya zata masa ya rikice ya dawo lalla

ɓ

ata. Kuka take so

tayi, sai dai ita mai juriya ce da shegen taurin kai, ba a komai take iya kuka ba komai ƙololuwar

ɓ

acin rai ko tashin hankali da zata tsinta kanta a ciki. A karan farko taji kunyar ha

ɗ

uwa da mutanen gidan, tashi tai jikinta duk babu ƙarfi, bata ko nemi ja

karta da takalminta ba ta fice cikin san

ɗ

a, taji da

ɗ

in rashin samun kowa kuwa, da sauri tabi ta ƙofar kitchen ta baya. Tunda ta fito bayin fulawoyi ke mata kallon mamaki da ga nesa, dan shi dai bai san sanda tazo gidan ba kam, ƴar tsawar da tai masa ta sak

ashi dawowa a hayyacinsa. “Wawa mi kake kallo ne? Dilla bu

ɗ

e min ƙofa!!”. Jikinsa har kakkarwa yake duk da kuwa a girme ma zai iya girmarta shima, kuma ba aikinsa bane, ta watsa masa harara lokacin da take ficewa tare da jan tsaki. Yasan laifinsa dan haka

ma baiji haushi ba. Mawaddat ta tsani taga ana kallonta, gashi kuma yau shi ta kamasa

dumu-dumu. Ya san dai bala'i bai ƙare ba, dan duk randa ta dawo gidan zai sha masifa. Ƙila ma harda zagin ƙare dangi za'a ha

ɗ

a masa.

        Da ƙafa ta isa gida, kasan

cewar garin da sauran duhu ga

ɗ

an sanyi-sanyin da aka fara na lokacinsa. Acan ma sai da maigadinsu ya samu rabonsa na zagi. Dan shima dai galala yay yana mata kallon mamaki. Amma tunda ta fara danna masa na maguzawa sai ya nutsu ya koma gaisheta a daburce.

Bata amsa ba tai shigewarta tana jan tsaki..........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safi

yya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐

𝙍

𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





2





........Anan kam tasan basa barin ƙofa a bu

ɗ

e, dan haka ta zagaya ta window

ɗ

in

ɗ

akin Iya Tabawa. Tana kuwa zaune tana addu'oi tun bayan idar da

salla. Ba yau Lulu ta fara mata haka ba, shiyyasa koda ta kirata bata firgita ba. Sai ma miƙewa da tai a

ɗ

an

ɗ

arare. A kausashe Lulun ta ce, “Dalla Malama ki bu

ɗ

en ƙofa kin wani tsaya kallo na”. Haƙuri Iya Tabawa ta bata ranta fal wasi-wasi. Zuciyarta ta

fara raya mata ko dai yawon banza Lulu ke fita ne, tunda ba ta

ɓ

a ganinta cikin maye tai ba. A ƙasar Hausa kam mafi yawan al'umma sukan fassara yawon dare na

ɗ

iya mace da tazubar ne kawai, da wahala hasashensu ya wuce haka har su hango wasu abubuwa masu ill

a a rayuwar ƴaƴanmu mata bawai zina kawai ba. Sun manta a rashin ji duk abinda namiji yasa kansa iyawa wasu matan kan kwatantashi ba wai sai iskanci kawai ba. (Ya rabbi ka shiryar damu da zuri'armu baki

ɗ

aya).

     Tana shiga

ɗ

akinta a saman katafaren gad

onta ta zube tana mai sauke numfashi, lamo tai cikin lallausan bedsheet da duvet

ɗ

in gadon masu ltaushin tsiya da ƙamshi. Tunanin matakin da zata

ɗ

auka akan tsageran driver

ɗ

inta takeyi, da su Hon. Nakowa, sai dai kuma barcin da bai gama fita idonta ba ne

yaci ƙarfinta......

     

      



Kasancewar alerm data saita ƙarfe takwas ta farka badan barcin ya isheta ba. Sai dan tana da shari'a mai zafi a yau

ɗ

in da zata gudanar wadda a yau

ɗ

in take fatan alƙali ya yanke hukuncinta. Cikin rashin kuzari ta tash

i ta fa

ɗ

a toilet, sai da ta gamsu da gyara jikin nata a fannin wanka sannan ta fito. Shiri tayi tsaf da ita cikin suit na mata kalar baby pink, rigar cikinta fara. Dan ƙyau kam tayi ƙyau, ga shegun takalmanta masu dogayen dudduge

ɗ

in nan da tsabar ƙwarewa

a sakasu yasa ko gargada batayi a tafiya da su. Yau dai anyi abun arziƙin saka ƙaramin baby hijab fari da yay mata ƙyau sosai, sai dai iyakarsa kafa

ɗ

arta dan ƙaramine. Ƙamshin nata na fitar hankali ta bulbula a jiki har ita da kanta tanajin ƙamshin na hawa

mata kai, sai dai haka take buƙatarsa.

Cikin takun nan nata na isa da gadara ta fito, illahirin jikin nan na motsa kansa kamar wata tarwa

ɗ

a a ruwa. Mubeen kawai da Daddy ta samu a dining suna breakfast, sai Mommy tana tsaye a tsakkiyarsu da alama abincin

take ha

ɗ

a musu.

       “Good morning Daddy & Mommy!”. Ta fa

ɗ

a kanta tsaye babu wani alamar respect gareta matsayinsu na iyayenta. Musamman ma Daddy dake amsa sunan mahaifi. Kowa dai yasan yanda ƴaƴa ke shakkar iyayensu maza fiye da mata a ƙasar hausa. Mo

mmy dai kallonta kawai tai ta girgiza kanta. Shiko Daddy fuskarsa a washe da murmushi, duk da dai kamar alamunsa na nuna yana cikin damuwa ne yake dannewa.

        “Morning sweet heart. Kin tashi lafiya? Yaya ƙarfin jiki”.

          “Komai normal Daddy”

. Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukar shayin gabansa da yake sha ta kur

ɓ

a da ga tsayen da take. Da kallo ya bita har yanzu da murmushi a fuskarsa. “Babyna zauna mana kisha ba ƙyau shan abu da ga tsaye ai”.

     “No Daddy, hakan ma it's ok for me. Ina sauri ne 9:30 inada

Shari'a”.

   “Allah yay miki albarka, ya kare munke ga duk wani sharrin maƙiya na gida dana waje”.

           “Amin sweet Papa na”.

     Sarai Mommy ta fahimci harda ita a addu'ar tasu. Hakama Mubeen. Dan tuni sun gane abinda mahaifin nasu kema Mommy a

kan ƴar uwarsu. Sai dai ko sunce zasu

ɗ

auki mataki hanasu yin hakan Mommyn take yi. Babu yanda suka iya dole suke haƙura. Amma badan jajircewarta a kansu ba ba ƙaramar tsanar Lulu sukeji ba a rai. Wani lokacin ma hatta shi Daddy

ɗ

in takaici yake basu  shiy

yasa su ƴan biyu sam basu son zaman gidan. Harta

ɗ

an sha shayin na Daddy kusan sau bakwai ta ajiye Mubeen bai mata magana ba itama batai masan ba. Batama nuna tasan da zamansa a wajen ba kamar yanda shima ya nuna. Tana shirin sauka a

ɗ

an steps

ɗ

in hawa din

ing

ɗ

in Daddy ya dakawa Mubeen

ɗ

in tsawa.

       “Kai dan uwarka ita

ɗ

in sa'arka ce da bazaka gaishe ta ba?!”.

     Kallon Daddy

ɗ

in Mubeen keyi zuciyarsa a bushe, sai kuma yaja numfashi mai nuna zuciyarsa na yunƙurowa, sai dai kallon garga

ɗ

i da Mommy k

e masa ya hanashi cewa komai da ga tarin abubuwan fa

ɗ

ar da ke cikin bakinsa game da mahaifin nasu. A hankali ya furta “Daddy kayi haƙuri” kawai yaja bakinsa ya tsuke.

            Tsaki daddy yaja dai-dai Lulu na ficewa a falon gaba

ɗ

aya. Bata jira jin abi

nda Daddyn ke shirin fa

ɗ

a ba. Karo na farko a rayuwarta taji kamar babu da

ɗ

i akan abinda Daddy

ɗ

in kema ƴan uwanta saboda ita. Har ga ALLAH tana ƙaunar ƴan uwanta, hasalima bata ha

ɗ

a son su da komai ba. Hatta su Yaya Hassan batajin da

ɗ

in rayuwar doya da ma

njan da ke a tsakaninsu. Dan ko gidan su ƴan biyun sukazo basa kulata bata kulasu, saboda sun riƙe abubuwan da mahaifiyarsu ta fuskanta da ga mahaifinsu dalilin mahaifiyarta da ita kanta. Goshinta da yay mata nauyi saboda abinda ta sha jiya bai gama sakint

a da ƙyau ba ta

ɗ

an shafo tana furzar da iska. Ba ƴan uwanta ka

ɗ

ai ba hatta Mommy tana jin ƙaunarta, dan kallon uwa take mata a zahiri da ba

ɗ

inin rayuwa. Ta sani duk wanda yasan gidansu ma ya sani Mommy bata ta

ɓ

a cutar da rayuwarta ba koda da harara, idan

dai tayi laifi yanda take ma yaranta fa

ɗ

a itama haka take mata. Shiyyasa duk rashin mutuncinta har abada bazata ta

ɓ

a kwatantashi ga Mommy

ɗ

in ba. Musamman ma idan ta tuna nasihar da Kakanta Alh. Sufi Garko kanyi mata a duk sanda taje garesa game da Mommy

ɗ

in da halaccinta ga zamantakewarta da mahaifiyarta. Duk da dai itafa har yanzu bata taba jin labarin ainahin zaman da Mamanta tayi da Mommy

ɗ

in ba...... Gaisuwar da ma'aikatan gidan

ke mata ce ta katse mata tunani, batare data kalli ko guda a cikinsu ba ta

ke wucewarta kawai da takun nan nata na yauƙi da isa. Tana gab da isa motar da take buƙatar hawa idanunta suka sauka akan Smart da ke zaune wajen maigadi kamar kullum hankalinsa a waya yana buga game

ɗ

in ball da yake matuƙar bege. Sake tamke fuska tai da

ɗ

auke kanta, abinda ya faru jiya ne ya shiga mata kaikawo cikin kai. Sosai taji

ɓ

acin rai ya sake baibayeta da takaicin su Nadiya da suke son jamata rainin nan wajen wannan shashashan, ta jima tana shaye-shaye, amma duk wanda yay mata sani na haƙiƙa bai san

wannan halayyar tata ba, a koda yaushe cikin ƙoƙarin binne sirrinta take, amma sai gashi a ha

ɗ

uwarta da mutumin da tafi tsana fiye da kowa a duniya shi ya ganta a yanayin. Ƙwafa tai da balla masa harara, cikin borin kunya ta cilla masa key da sake jan tsa

ki. Idanunsa da ke nuna alamun barci bai ishesa ba ya

ɗ

an lumshe ya sake bu

ɗ

ewa, batare da ya kalleta ba ya miƙe zuwa gaban Motar data

ɗ

akkoma key ya bu

ɗ

e mata bayan, sai da ta shiga ya maida ya rufe sannan ya koma mazaunin driver, motace mai tsadar gaske

da

ɗ

aukar hankali, kasancewarta ƴar gatan gidan hatta Daddy tafi yawan motoci. Dan motarta biyar kuma duk ƙosassu, sai ƙarama

ɗ

aya da sha'awa kawai ya sata matsawa Uncle

ɗ

inta Khamil

ɗ

an uwan mahaifiyarta dake Abuja saya mata ita. Dai-dai suna barin kan ti

tin layin nasu ya miƙa mata handbag

ɗ

inta ta jiya da key

ɗ

in mota, a hankali ta

ɗ

ago da ga duba takardun da takeyi ta

ɗ

an sake hararsa sannan ta kalla kayan a yamutse. Murya a dake sai dai acan ƙasan maƙoshi ta furta, “Waya gayyaceka inda nake jiya?”.

   

    Sarai ya jita, amma sai yay kunnen uwar shegu da ita ya haura kan babban titin bayan motar da ya dakatama ta shige layin da ya fito. “Malam da kai nake yi”. Ta sake fa

ɗ

a cikin zafin rai da borin kunya. Karan farko ya

ɗ

an

ɗ

ago idanu ta cikin mirror ya

dubeta. Ido suka ha

ɗ

a, tai saurin kauda nata zuziyarta na tsirgawa. Itafa komi za'ai ayi amma kar ya kalleta da wannan shegun idanun na macizai (kamar yanda ta ra

ɗ

a musu

😂

🥱

). Yanda tai

ɗ

in sai ya so bashi dariya, amma sai baiyi ba ya

ɗ

an saki murmushin ge

fen baki da maida hankalinsa ga titi cikin salon lumshe idanun nasa kamar yasan suke razanata, babu alamar zai bata amsar da take buƙatar son ji. Ba ƙaramin takaicinsa bane ya kume Lulu, ga wayarta ta isheta da ruri. Nadiya ce keta faman kiranta tun

ɗ

azun,

sai dai taƙi

ɗ

agawa dan tai alƙawarin sai ta koyama ƙawar tata mafi kusanci hankali. Tsaki taja a karo na babu adadi, ta fisgi wayar da ke kan rigarta ta lauyoyi ta kashe tare da sake cillar da ita kan rigar da ke a gefenta. Haushin Nadiyar dana sharetan

da yay ta tattaro gaba

ɗ

aya ta nufesa da shi.

      “Wai kai mika

ɗ

auki kanka ne da har ina maka magana kana wani cika da batsewa?”.

    Yanda tai maganar muryarta har tana zuga kamar wadda kuka ke son yunƙuromawa sai dai ƙarfin halinta na dannesa ya sa

shi sake dubanta a karo na biyu ta cikin mirrorn. Sake maida kansa yay ga titin sai kuma ya

ɗ

an muskuta zamansa da furzar da iska. Ƙasa-ƙasa na rashin kuzarin da kasala irin na wanda barcin bai ishesa ba cikin deep voice

ɗ

in nan ta shi ya ce, “Mi kike son

sani?”.

           Wata irin kasala muryar tasa ta nema saukar mata saboda yanda yay maganar cikin sanyi da tausasa lafazi, sai dai cikin yaƙi da kai da nuna juriya irin ta masifaffun mutane ta watsa masa kallon banza da yin ƙwafa tana maida kanta ga taka

rdun da take dubawar. Kamar bazata ce komai ba sai kuma bayan kusan minti

ɗ

aya ta ce.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN

KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya

ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭

🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





3





.........“Waya aike ka inda ka sameni jiya? Miye ma dalilinka na bina?”.

        Idanu ya lumshe tare d

a bu

ɗ

ewa a lokaci guda. Kamar yanda yay magana

ɗ

azun a tausashe yanzu ma haka yayi. “Baki so asan kina aikata abinda na gano

ɗ

in ne?”.

     “Kai

ɗ

in banza da zanji ina son

ɓ

oye maka abu. Shiga abinda ban saka ka bane ya sa nake neman ba'asi dan bana son s

higa sharo. Idan kuma kace zaka cigaba da shiga min hanci wlhy zan saka ka dana sani kai da duk wanda ma yake maka kallon arziki. Tsabar kai

ɗ

an ha

ɗ

in masifa ne ka

ɗ

auke ni ka kai gidan Uncle you.., wlhy kasan mima zaka fa

ɗ

a masa, in ba haka ba sai naje ha

r gidanku kaima na maka ƙullin da har gaban abada baka isa ka kwancesa ba

ɗ

an sa ido kawai. Idan kuma kaji ƙarya mu zuba ni da kai mai shishshigin tsiya, kai a dole sai ka shiga jikin iyayena dan maular tsiya irin ta talaka”.

          (Maula! Talaka!) Zu

ciyarsa ta maimaita cikin jin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login