Showing 168001 words to 171000 words out of 188614 words

Chapter 57 - FURAR DANƘO COMPLETE

da shi ba na biye da ita. Duk kuma inda ta saka ƙafa ana sanar masa. A lissafinsa dai babu wani abu dake faruwa, dan ranar farko ta sayi bread wanda bai san a tsakkiyarsa aka saka mata kayan shaye-

shayen ta ba, kamar yanda takeyi sai zata kwanta tasha hakan tayi, shiyyasa bai gane komai ba sai ya

ɗ

auka kawai gajiyar aikin data koma ce tunda tayi ƴar zirga-zirga. Washe gari dai yaga ta tashi a tsayenta bakamar kwana biyu datai wani sukuku ba. Rana ta

biyu ma sai da tai amfani da dabarun nasu ta amsa, hakama jiya. Yau cikon kwana na uku yaso ya

ɗ

an fara tsarguwa, amma dai baice komai ba. Yana son mata tambaya akan zuwa gidan su Sa'id sai kuma dai yay shiru. Sai kuma gashi a yau yana tare da Coach kira

ya sameshi da ga Ammah wai yazo da sauri idan yana kusa. Ya Isa gidan da tunani kala-kala sai ya

ɓ

ige da samun mahaifiyar Sa'id da wasu ƴan uwanta maza uku dan dangin mahaifinsa sun rantse bazasu zo ba, ita data

ɓ

ata taje ta gyara sun dai zo na farko. Ba S

mart ka

ɗ

ai ba kowa ma na gidan nan yau mamakin jin maman Sa'id wai sunzo bada haƙuri ne da neman afuwar Hawwah dan ALLAH tai haƙuri ta koma yake. Smart yace shifa ƴar uwarsa bazata koma wannan gida ba, anyi kenan takardar saki kawai yake buƙata Sa'id ya ka

wo, dan suna sonta baza'a kashe musu yarinya ba. Sosai Maman Sa'id ke faman magiya akan wancan ma daya faru tsautsayi ne da munafuncin munafukai, amma yanzu ta gane gaskiya. Ankai ruwa rana matuƙa kafin Smart ya haƙura zata koman amma ba wannan gidan ba. D

a sauri Mama tace ta yarda, Hawwah ta za

ɓ

i duk inda take so a gidajensu a gyara mata. Wannan abu yaba kowa mamaki, Umma na son magana tana tsoron ta tanka Maman Sa'id tai mata banka

ɗ

a tunda taji tana shagu

ɓ

e akan munafukai, ba kowa kuma ne mai zuwa

ɓ

ata Am

mah da Hawwah a wajenta ba sai ita dama. Bayan wucewarsu kowa ya shiga mamaki, Abba ya tsare Smart akan miya ma maman Sa'id

ɗ

in har tai irin wannan sakkowar lokaci

ɗ

aya. Ya tabbatar musu bashi bane, dan shi target

ɗ

insa akan jiran dawowar mahaifin Sa'id ne

ai. Yana son kawo Lulu a ransa wani gefe na zuciyarsa na musa masa. Amma dai duk da haka bayan ya koma gida da daddare sai da ya kasa haƙuri yay mata tambaya. Dariya kawai tayi taƙi fa

ɗ

a masa komai, hakan ya tabbatar masa itace kenan tayi koma miye. Sai k

awai ya zuba mata ido yana jin wani abu mai girma na ƙara ratsashi a kanta. Jin kaifin idanunsa a kanta ya sata dakatawa da ga abinda take a system ta

ɗ

ago, harararsa tai da fa

ɗ

in, “Malam wannan kallon fa? Ni fa bana son kallo”. Ta ƙare maganar da murgu

ɗ

a

baki. Murmushi ya saki mai sanyi batare da ya janye idanun ba, sai ya samu kansa da furta, “Kullum sake mamaye komai da komai kike yi”. Bata fahimci ina ya dosa ba, sai dai yanda yay maganar a ƙasan maƙoshi da tausasa fitar sautin matuƙa ya sata tsayawa ka

llonsa, “Lafiya kake kuwa? Kodai kaima ka fara ban sani ba?”.

         “Na fara mi?”.

    “A hawa network mana”.

Ƙ

aramar dariya yay yana girgiza kansa. “Tom maybe na fara amma nawa ba irin naki bane gaskiya. Kema fata nake ki daina wannan ai ki dawo wan

nan irin nawan”.

        Nan

ɗ

in ma dai ba fahimtar tai ba, dan haka ma ta ta

ɓ

e baki da miƙewa tana fa

ɗ

in, “Ai kai kam wani lokacin kamar mai aljanu. Dolene na sanarma Ammah ta fara maka addu'ar su ko ka kwaso a drivern cin ba'a sani ba”. Daga haka ta wuc

e bedroom ta barshi yana murmushi.........





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safi

yya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

8





1





.........Washe gari gidansu ya wuce bayan ya sauketa, anan ne yake samun Abba da Ammah da batun shifa yana zargin Mawaddat ce tayi koma miye. Dan an sanar masa taje gidan a ranar monday. Mamaki sukaitayi suma da tunanin to

mita fa

ɗ

a ma maman Sa'id da har ta risina haka da sauri. A gefe kuma ƙaunar yarinyar na sake shigar musu zukata. Kamar yanda akace sati

ɗ

aya cikin satin Hawwah ta fara shirin komawa sabon gidanta danƙarere. Hankalin Umma ya sake tashi, da bin ƙwanƙwanto ta

gano Lulu ce tamayi koma miye har komai ya dai-daita. Hankali a tashe ta nufi gidan Hajiya Naqiba ƙawarta. Acan suka baje faifain zagin Ammah da bata san sunayi ba da Ƴaƴanta suna neman mafita dan abubuwa fa nata faman kufce musu a hannu, sai dai gaba

ɗ

ay

a hankalinsu da mugayen ƙudirinsu sun tattara ne ga Lulu yanzu. Dan sun fahimci shigowarta gidan abubuwa da yawa ke neman ta

ɓ

ar

ɓ

arewa. Duk da su basu fahimci cewar asirin jikin Smart ma ya gama warwarewa gaba

ɗ

aya ba. Ga aikin Malam na-zuru yaƙi yiwuwa, da

n kayan Lulu da Smart dai sun gagara

ɗ

akkuwa. Hajiya Naqiba ce cikin dogon tunani ta ce, “Aminiya anya bazamu canja taku ba?”.

       “Kamarya? Fito kimun dalla-dalla, kin san bana son kwana-kwana fa”.

     “Ina nufin ba asiri bane ka

ɗ

ai yanzu ya kamata

musa gaba dole mu ha

ɗ

a da makirci da kissa. Kamar dai yanda nai akan shegun yaran can na baƙar dagar tawa.”

    “In dai wannan ne ai mun jima munayi Aminiya, yanzu ko ita akan wannan shegiyar da zata koma Hawwah ai kinga sai da muka ha

ɗ

a da makirci waccan

shegiyar da bamu san mitaje tayi ba ta

ɓ

ata mana komai.”

          “Kwantar da hankalinki karki damu, murnarsu zata koma ciki ne. Yanzu mu fara kai wannan baƙuwar hauren ƙasa tukunna dai. Dan wannan ƴar iskar amaryar da aka jajubo muku na fahimci da ƙarf

inta tazo, gashi yarinyar nada ilimi fiye da tunaninki kuma goyon turai, ga ku

ɗ

i a gida, ku

ɗ

i a mota, ku

ɗ

i a Office, ku

ɗ

i a banki. Idan mukai sake fa komai zai koma wanwarne, ni ko da kishiya da yaƴanta su ji da

ɗ

in duniya ko komawa sama dani gara ace kowa

ya mutu a ƙasar, ke ama busa ƙaho”.

        Dariya Umma tayi da fa

ɗ

in, “Hajjaju ke bala'i ce ai, shiyyasa nake sake tausayin Matar gidan nan naki. Yanzu ke miye shawararki?”.

             “Dole ne muyi bincike akan yarinyar mu samo wanda zamu shiga jikin

sa nata mu mata rugu-rugu”.

        “Tab babbar magana ta yaya kenan? Bayan kin san daga wane gida ta fito, gate

ɗ

in gidan su ma ta

ɓ

a shi ba masifa bane balle shiga gidan”.

    “Kwantar min da hankalinki. Akwai matar nan mai min ƙunshi ranar ana labarin

dukiyar da aka zubar a auren ita yarinyar da aka kai gidanku take cewa ai ita taga zahiri dan itace kema matar Alhaji Garko ƙunshi shekaru kusan shidda kenan, shiyyasa tasan abubuwa da yawa a gidan nan ko shagalin bikin nan duk akan idonsu akai komai. Ita

kanta taci rabonta dan tayi ƙunshi sosai a gidan, sai dai ta fahimci kamar matar Alhaji Garko bata son auren fin ƙarfinta akayi, yarinyar da

ɗ

an uwanta aka saka mata biki lokaci guda ta birkice wai sai yaron gidanku”.

      “Kai haba da gaske wai? Anya ba

asiri suka mata ba ma kuwa”.

   “Wlhy haka tace, babu abinda Hafsatu bazata iyaba wlhy, wama ya sani. Shiyyasa nake ganin ya kamata muje gidan Alhaji Garko mu kunnowa Hafsatu wutar da zata ƙoneta ƙurmus har ƴaƴan nata a wannan karon. Ba suna murna sun sa

mu

ɗ

iyar biloniya ba. Zasuci ubansu ne”.

      Dariya suka kwashe da ita suna tafawa......

     _____________

★★

   

          Kwanaki sun ƙara shi

ɗ

awa, dan a lissafin Lulu dai next week ne rabuwarsu da Smart. A week

ɗ

in daya wuce ya kaita gidansu

da gidan Uncle Yousuf, daga nan ta samu ƙafar zuwa duk bayan kwana biyu haka idan ta fita aiki takan leƙasu duk da dai daga Daddy har Uncle Yousuf

ɗ

in ma dai sunyi tafiya basa ƙasar ma. A ranta a duk sanda ta ƙiyasta tana jin farin cikin komawarta free dan

ta fara jin ƙosawa da tsakurarsa musamman ta saka hijjabi da tafi cimata zuciya da rai fiye da komai. Sai dai wani sashe na zuciyar tata na mata kamar babu da

ɗ

i musamman idan ta tuna Ammah da ƴan uwansa. Takan fa

ɗ

a dogon nazari akan hakan, amma idan taje

duba jikin kakanta Alhaji Garko da har yanzu dai babu lafiya suna ma shirin fita da shi ƙasar ne duk da yana turjewa sai da Dada taita mata fanfo da zugeta. Wani lokacin Lulun kan nutsu ta saurareta, wani lokacin kuma tace “Kai Dada dan ALLAH wai miye mats

alarki da Aliyu ne? Miyay miki?”. Dadan kan zazzageta wani lokacin ko balbaleta da fa

ɗ

a dan masifaffiyar mata ce. Wannan fa

ɗ

an da take takura mata da shi yasa kwana biyu Lulu bataje gidan ba, sai dai tai kira a waya taji yaya jikinsa. Hakan sai ya fara dam

un Dada, dan a ganinta wani asirin Smart ya sake tafkawa Lulu...

       A ranar Juma'a da Lulu ke cika kwanaki uku rabonta da zuwa gidan Smart ya wuce Legos, Maryam da Asma'u aka kawo mata su tayata kwana, sai Mubarak da zaizo da dare, sai su Afrah suma d

a taje da kanta ta

ɗ

ebo. Nan fa shafta ta bu

ɗ

e. Wucewar su Maryam ya ƙara zafar Umma, tai shiri ta nufi gidan aminiyarta Hajiya Naqiba rai

ɓ

ace. Bayan ta gama labarta mata Hajiya Naqiba tace tashi muje yau ayita ta ƙare. Sun je gidan mai ƙunshi da tace zat

ai musu rakkiya. Daga can suka tafi gidan Alhaji Garko. Sosai Umma ta sake girgiza da dukiyar wa

ɗ

an nan mutane, nan fa zuciyarta ta ƙara ƙaimi wajen ƙulle-ƙulle na ganin auren Smart da Lulu ya gundile. Sunyi zama fin na awa

ɗ

aya kafin hamshaƙiyar tsohuwa m

ai ji da ku

ɗ

i da hutu ta fito cikin isa da izzarta. Ai sai su Umma sukai saƙale suna kallon ikon ALLAH, dan Dada ta tsufa sosai kawai dai abinka da jin da

ɗ

i ne. Cikin girmamawa suka gaisheta tana amsa musu da ƙyar a yamutse. Mai ƙunshi ta mata bayani duk d

a dama ta fara sanar matan. Amma tsohuwar nan saita dubi su Umma a watse cike da isa ta ce, “Ku tabbatar duk abinda zai fito bakinki bazai zama wuƙar yankaku ba, dan bana son munafunci ni da kuke gani na anan”.

      Muryar Umma na rawa ta ce, “Wlhy Hajiy

a a duk abinda mukazo miki da shi nan babu munafunci. Yaron nan asiri yayma ƴarku. Idan kuma baki yarda ba kisa malamai su bincika muku zaki fahimci gaskiyarmu. Amma kuyi da sauri dan yanzu haka yayi tafiya wai Niger da abokinsa kin san kuma yanda suka iya

asiri bana raba

ɗ

ayan biyu wani bala'in zai sake ha

ɗ

o muku (

😂

Niger akacema su Umma Smart ya tafi raka Ahmad sayen shanu).

           Mai ƙunshi da yake itama makirar mace ce tana kuma son sake samun fada a wajen Hajiya Dada sai ta sake taƙarƙarewa tan

a taya su Umma. Harda cewa zata raka Dada wajen wani malami a duba musu

ɗ

an uwanta ne a Zuru yake. Amma batai maganar hakan ba sai da su Umma suka fito bayan an sallamesu. Hankalin Dada ya tashi, dan haka ta sallami su Umma tace mai ƙunshi tazo ta sameta g

obe idan ALLAH ya kaimu bayan an wuce da Alhaji Garko dan zasuyi gaba ƙasar London ita sai nan da sati

ɗ

aya zatabi bayansu. Cike da farin ciki su Umma suka fito da ƙyautar naira dubu

ɗ

ari kowa hansin-hansin. Mai ƙunshi kuwa ma basu san mi aka bata ba. Ta k

umace dole su cire mata kasonta a ciki dan bazata rakosu a banza ba. Da ƙyar suka bata goma-goma suna ƙunƙuni. Tace oho dai shegu ai ni kunzo min da hanyar samun ku

ɗ

i, naci a wajenku, naci a wajenta, naci a wajen malamin da kukace aje.

Washe gari

n asabar aka wuce da Alhaji Sufi Garko ƙasar London dan likitoci anan gida Nigeria sun tabbatar poising

ɗ

insa akayi. Ba'a fahimci hakan ba kuma sai a tsakanin kwana biyun nan da gubar ta bayyana kanta, dan sun bashi wadda bata bayyana kanta da wuri har sai

tayima jiki illa ne. Duk da wannan tashin hankalin da ake ciki hankalin Dada nakan Lulu da itama dai yau tazo gidan har da su Asma'u da su Afrah. Sai dai taƙi yarda ko sau

ɗ

aya su zauna da Dada har sanda ambulance ta

ɗ

auki Baba itama sai taja ƴan rakkiyar

ta suka bisu har airport. Basu baro ba sai da jirgin da za'a

ɗ

auke sa a ciki shi ka

ɗ

ai sai yaransa maza biyu ƙannen Alh Sulaiman da zasuyi gaba ya tashi. Kowa ya bisu da addu'a kafin yaje. Suna baro airport

ɗ

in jirgin da ya

ɗ

akko Tajuddeen

da Alhaji Sulaim

an (Tsule

🤣

) ya sauka shi kuma. Ya samu sauƙi sosai koma muce a zahiri ya warke, sai dai a zuciya kam babu abinda ya ragu na soyayyar da yakema Lulu. Ya samu kwanciyar hankali da nutsuwar zuciyane kawai bisa alƙawarin da mahaifinsa yay masa na sai ya malla

ka masa Mawaddat ya kwantar da hankalinsa. Wannan dalili ne ya sashi jin ƙwarin gwiwar biyosa suka dawo. Manyan aminansa na yanzu duk da dama can aminan nasa ne matsaloli suka rabasu Alhaji Baita, Hon. Nakowa. Da Hon. Misau ne sukaje tarbarsu. Dan kaf Fami

ly na Garko babu wanda yasan da dawowar tasu a yau.......





        _(

🤔

Tofa! Alhaji Sufi Garko ya tafi jiyya a dalilin poising nashi da akace anyi. Alhaji Sulaiman Sufi Garko ya dawo tare da

ɗ

ansa Tajuddeen Sulaiman Sufi Garko daya tashi a jiyyar soyay

ya babu wani damuwa tattare da al'amarin su. Anya kuwa babu wani abu a ƙasa? Humm kumu dai je zuwa to

🚴

)._

         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

0903234

5899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼

𝙉

𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

8





2





_____________

Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholars

hip?

Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida

💃🏻

tun daga.

*WORKING VISA?*

Tare da masu neman *SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)*

Kamar ƙasashe haka

👇🏻

:

*-QATAR*

*-OMAN*

*-CANADA*

*-US

A*

Da Sauran su .

To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntu

ɓ

ar wannan number domin ƙarin bayani

👉

08144147273

👉

Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA

Muna samar da Qatar 2 years working visa

a kwana 7 insha Allah.

____________

.......Dada tayi tunanin Lulu zata sake dawowa gidan, amma bayan duk ƴan rakkiyar Baba sun dawo sai gashi babu ita, sai ma sanar mata da akai ta wuce gidan ta. Hakan ya sake girgiza Dada ta kuma tabbatar da eh la

llai da alamar ƙamshin gaskiya a zancen mutanen nan asiri yaron nan yay ma jikarta. A take ta dannama Fulera mai ƙunshi kira, batare dako amsa gaisuwar ta ba tace ta sameta yanzun. Fulera ido a ku

ɗ

i tuni tai tsalle tayo waje da ga gidan su, dan dama dai za

warci take kusan shekara tara kenan. Cikin ƙanƙanin lokaci sai gata a Garko house. Ta sami

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login