Showing 87001 words to 90000 words out of 188614 words
/>
ɗ
insa hankali kwance har lokacin sallar juma'a ya gabato. Yana shirin shiga wanka Ahmad yazo gidan. Zuwan Ahmad gidan ba sabon abu bane garesa dan haka bai damu ba. Haka koda ya bashi shadda sabuwa fil yace ita zai saka bai kawo komai a ransa ba dan
Ahmad
ɗ
in ya sha musu
ɗ
inki irin hakan, haka shima kansa yasha yi musu
ɗ
inki a taren.
Bai wani
ɓ
ata lokaci ba ya fito a wankan, Ahmad na zaune har ya kammala shirinsa. Yayi ƙyau matuƙa kamar ka sacesa ka gudu. Ahmad ya wani shiga masa ruwan turare. W
arce turaren Smart yay yana hararsa da fa
ɗ
in, “Kaifa a duniya kamar baka san wahalar kayan duniyar nan ba. Anata wannan yanayin zaka ƙaramin turare haka dan neman hanyar talautani”.
Dariya kawai Ahmad yay masa da kashe ido
ɗ
aya ya furta “Am sor
ry Zakin zaki”.
Shima dariyar yay a karo na farko. Dan duk sanda ya kira shi da Zakin zaki yana nufin shi
ɗ
in na Coach Hameed kenan yayansa. Cikin nisha
ɗ
i da farin cikin tsokanar juna da suke na kiran tuzurai suka fita. Jan Ahmad yay suka shiga ciki
gaida Ammah. Ta saka masu albarka tare da addu'a data so tsayama Smart a rai. Amma sai ya danne ta a ƙasan rai da tunanin Ammah tayi addu'ar ne kawai domin gabansa. Daga haka suka taso suka fita acewarsu zasuje sallar juma'a su dawo nan suci biranuskon da
Amma keyi matsayin abincin rana...
“Wai wane massalaci zaka akaimu haka ne?”.
Cewar Smart yana kallon Ahmad dake drivering a nutse. Murmushi Ahmad yay masa idonsa a titi ya bashi amsa da “Mi kakeci na baka na zuba? Zaka gani ai”. Baki Smart y
a
ɗ
an ta
ɓ
e da cigaba da game
ɗ
insa a waya. A haka suka cigaba da ƴar hirarsu har suka iso massalacin juma'ar. Zamansu babu jimawa aka fara khu
ɗ
uba, dan haka suka nutsu wajen saurare har aka kammala. Ana ƙoƙarin tada salla ya hango Uncle Yousuf da Coach da
ke isowa yanzu, da alama sun makara ne. Baice komai ba ya gyara tsaiwarsa aka tada salla. Kasancewar bayan idar da sallar juma'a yin
ɗ
aure-
ɗ
auren aure a massalacin normal ne yasa bai kawo komai a ransa ba. Sai dai haka kawai yake jin sa wani iri yau kamar
wani abu na shirin faruwa da shi. Ga kansa da ke ciwo ƙasa-ƙasa amma dai sai ya daure tunda bawai ya matsa masa da yawa bane. Wani irin harbawa da dokawar ƙirji ce ta samesa a lokaci guda a dalilin jin sunansa matsayin angon da aka
ɗ
aurama aure da amarya m
ai suna Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi. Shi al'ajabi ne ma ko ru
ɗ
ani yama rasa ganewa. Ya dubi Ahmad da ke kallonsa yana dariya, “Kai nifa ban ganeba wlhy, wai waye haka mai irin sunana komai da komai fa”.
Sake tuntsirewa da dariya Ahmad yayi ha
r da riƙe ciki. Sai da yaga Smart ya tur
ɓ
une fuska har yana harararsa sannan ya
ɗ
an sassauta. Sai dai maimakon amsa masa sai ya miƙe dan yau dama
ɗ
aurin auren biyu ne kawai ma, bayan an
ɗ
aura na farko da ya kasance Smart da Lulu na biyun kuma aka fahimci s
hima dai da amaryar farko ne da wani angon, dan kuwa dai Alh. Sulaiman ne ya ƙulla, abin mamaki kuma babu shi a massalacin sai Tajuddeen kawai da gayyar abokansa. Yana jin kuma an
ɗ
aura auren Lulu da Smart ya yanke jiki a wajen ya fa
ɗ
i. Su dai mutane basu
fahimci minene matsalar ba, haka ma su Abba magabatan Smart dan sai da aka tashi idonsa ya gane masa mahaifin nasa da tawagar dattijan anguwarsu. Sagade kawai yay yana kallonsu kamar television. Abba da ke kallonsa da murmushi ya ce, “Ɗan nema daina kallon
a ni, ko duk murnar ce ta saka sumar tsaye”.
Dariya dattijan suka sanya har da Baba. Uncle Yousuf da ke jin ALLAH ya gama masa komai a yau ya matso ya kama hannun Smart cikin nasa ya jasa ya rungume. “FATAN ALKAIRI SURUKINA”. ya fa
ɗ
a cikin kunnensa
. Kamar wanda aka farkar a barci Smart ya ja nannauyar ajiyar zuciya. Cikin marairaice fuska alamar yaya haka.. yake kallon Uncle Yousuf. Shiko ya sake fa
ɗ
a
ɗ
a dariyarsa da
ɗ
an
ɗ
age kafa
ɗ
a alamar nima ban sani ba. Coach ma rungumesa yayi yana mai jera masa
addu'oi. Shi gaba
ɗ
aya ma ya kasa iya furta komai. Sai da Ahmad yaja hannunsa gaban su Baba sannan ya motsa ga
ɓɓ
ansa da ƙyar. Rissinawa sukai suka gaida Baba da ke zagaye da manyan mutane ciki harda gwamna. Abin zai baka mamakin yanda har aka iya ha
ɗ
a muta
nen bayan auren babu wani shiri a cikinsa. Koda yake ba abin mamaki bane idan akai dubi da girman Alh. Sufi Garko
ɗ
in da ƙarfin ikon da yake da shi wajen manyan jihar. Sosai manyan mutanen nan suka dinga saka masa albarka kowa na jansa jiki ganin yanda Bab
a ya damƙe hannunsa cikin nashi shima. Daddy ma sun gaisa yana ƴar fara'arsa dai. Daga haka suka ringu
ɗ
a zuwa government house. Dan sakamako gwamna ne ya bada auren Mawaddat matsayin waliyyi yasa shi shirya liyafar cin abinci bayan
ɗ
aurin auren. Smart dai
ya zama kamar wani butun butumi. Komai
ɗ
aukarsa yake kamar a mafarki. Ga kansa dake ƙara nauyi matuƙa har idanunsa na
ɗ
an rinjayar ganinsa. Amma dai yanata dakewa kodan fidda mahaifinsa kunya. Dan duk da Malam Mika'il Idris Mawashi ba mai tarin dukiya bane
. Dattijo ne nagartacce mai cikar kamalar da masu ku
ɗ
un dole suga girmansa da jin shakkar kawo masa raini. Shi da kansa ya biyama
ɗ
ansa sadaki naira dubu
ɗ
ari biyu. Sai dai Baba ya ce
ɗ
ari kawai zasu amsa ALLAH ya sanya albarka. Hakan ya ƙara sakama Abba j
in kimar mutanen. Dan shi mutum ne mai girmama mutumtaka fiye da dukiya. A Government house mutanen da suka taru har sunfi na massalacin yawa saboda wasu sun iso a makare sai dai walimar zasu samu kasancewar sakon gayyatar
ɗ
aurin auren yazo musu a ƙurarren
lokaci dan a jiya jiyan nan da dare duk Baba yasa aka watsa shi a waya ta hanyar contacts
ɗ
insa dana Uncle Yousuf da na Daddy. Amma da ace shirine na musamman ai sai ma an rasa masaka tsinke. Sai dai hakan ma Alhamdullah, dan basuyi zaton taruwar mutanen
kamar hakan ba amma sai gashi kamar wasa a kas
o uku da suka gayyata kaso kusan biyu sun halarta bayan wanda sukaje massalacin salla kawai. Anci ansha anyi asuwaki da kaji yanda ya kamata, sai dai ango ya gagara cin komai. Ga abokansa ko nace teammate
ɗ
insa
na ball zagaye da shi sunata masa shaƙiyanci da masa ciwon bakin jin auren a ƙurarren lokaci da sukai. Haka dai yayta daurewa har aka kammala cin abinci aka shiga hotuna. Nanma dauriyar yay tayi kasancewar duk wanda zai
ɗ
auki hoto sai an jajubosa musamman
ma manyan mutanen nan da ke nanuƙe da Alh. Sufi Garko. Shigowar lokacin sallar la'asar ne yay belinsa. Da ga salla kuma kowa zai kama gabansa..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,...
..GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura
shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING U
S*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
3
️
⃣
......Sam Lulu bata san wace waina ake toyawa b
a. Dan yau ma dai tashi tai da ciwon kai har da zazza
ɓ
i sakamakon mura da ta mata
ɗ
aurin kazar kuku. Da ƙyar ta iya tashi kusan 12 da Mommy ta tasheta akan tai wanka. A sannan ne ma suka san bata da lafiyar. Bayan ta
ɗ
an samu tai wankan ne ta sha tea da Mo
mmy ta ha
ɗ
a mata da kanta mai kayan ƙamshi sosai. Wani irin fa
ɗ
uwar gaba takeji ga rashin lafiyar da ta kadata. Da ƙyar ta samu ta
ɗ
anyi waya da Zainab dan jin yaya ake ciki a office, sai kuma Sha'aibu
ɗ
an sanda da yay kiranta yay mata albishir
ɗ
in cafke m
ijin matar nan da suka sami nasarar yi. Hakan ya
ɗ
an faranta mata rai da jin zazza
ɓ
in nata ma ya sauka har ta fito falo. Anan taci karo da yayunsu su Twins sun zo. Sama-sama sukai gaisuwa ita da su dan sam babu jituwa tsakaninsu. Fasa zaman falon tai ta ju
ya ta koma ciki ranta na ƙara dagulewa. Ta rasa mitai ma ƴan uwan nata suke jin zafinta irin haka. Hira da ta samu sunayi da sauran ƙannensu har da dariya, amma ita tana fita duk suka gimtse fuska sai Suhaib da Nazeer ne suka gaisheta, sai kuma Amrah da ta
i mata yaya jiki. Wannan abun ya jima yana damunta, sai dai rashin riƙe abu a rai kansa ta watsar ta cigaba da al'amarin ta musamman idan tasha wani abu haka. Gadonta ta koma ta kwanta dan da jikinta yay mugun zafin zazza
ɓ
i, barci ne mai nauyi ya
ɗ
auketa b
atare data shirya hakan ba. Hakan yasa har su Abba suka fita massalaci tare da yayunta da Mubeen da su Suhaib bata sani ba. Ba kuma ta farka ba har bayan la'asar da ƴar hayaniyar da gidan ya
ɗ
auka ya farkar da ita da ga barcin da take mai cike da mafarkin
mahaifiyarta da take matuƙar bege, sai drivern ta da bata san daga ina kuma mafarkin nata ya yayo mata shi ba dan ita dai bata kwanta da tunanin ko mai kama da shi ba balle ace. A hankali ta
ɗ
an ja tsaki da murza goshinta da yay mata nauyi. Zazza
ɓ
in nata y
a sauka, sai dai nauyin da kan nata yay mata da rashin jin ƙwarin jiki. Landline phone da ke saman bed side drawer
ɗ
inta ta
ɗ
auka tai kiran sashen masu aikin gidan. Batare da jiran jin waye ya
ɗ
auka ba balle amsa sallamarsa tai umarnin ganin Iya Tabawa ta
yanke wayar ta ajiye. Cikin mintuna ka
ɗ
an kuwa sai ga iya Tabawa na faman washare baki. Kallo
ɗ
aya tai mata ta
ɗ
auke kanta cikin bada umarni kamar yanda ta saba ta ce ta ha
ɗ
a mata ruwan wanka.
“An gama ranki ya da
ɗ
e”. Iya Tabawa ta fa
ɗ
a tana nufa
r bathroom cike da farin cikin abinda su Daddy suka shigo da shi gidan cewar an
ɗ
aurama Lulu aure. Harga ALLAH da gasken gaske son yarinyar take da ƙaunarta. Duk halayyar Lulu a gidan ta taka ma'aikata baisa taji ƙinta ba. Dan duk wulaƙancin da take musu h
akan bai hanata ƙyautata musu randa ta so ba kuma musamman ma ita. Ba kuma komai ya ƙara girmama farin cikin ta ba sai jin wanda Lulun ta aura, dan ita sam bataga hakan komai ba duk da sauran ma'aikatan gidan na can na dariya da gulmar wai alhakinsu ne ya
kamata ta ƙare da auren drivern ta. Dan su sosai abin yay musu suga da kallon cewar Lulu tayi fa
ɗ
uwar baƙar tasa. Tana ƙoƙarin shiga wankan ta bama Iya Tabawan umarnin ha
ɗ
a mata farfesun kifi mai yaji sosai dan Lulu na matuƙar son kifi a rayuwarta. Harta n
ufi ƙofar fita Lulun ta dakatar da ita.
“Wai lafiya ne a gidan aka ishi mutane da hayaniya? Kema naga sai wani washare baki kike”.
Iya Tabawa da murmushi ya kasa barin fuskar tata ta ce, “Muma dai bamu san mike faruwa ba Aunty, munga dai su A
lhaji ƙarami (Uncle Yousuf) nata farin ciki inagama aure dai ya ƙara”.
“What?! Uncle You
ɗ
in ne ya ƙara aure ki kike nufi?”.
“Bani da tabbacin hakan Aunty, hasashen dai kawai nake”.
Tsaki Lulu taja cikin ta
ɓ
e baki ta nufi bath
room
ɗ
in cikin ƙunƙuni take fa
ɗ
in, “Kai wannan tsohuwa da neman masifa kike. Haka kawai da ranar nan tsaka ace amma Aunty Saliha kishiya ai akwai ƙura. Dan koni nan na korar mata shegiya”. Daga haka ta shige.
Ta fito a wankan tana cikin shiryawa d
a kaya marasa nauyi na wando da riga akai mata knocking ƙofa. “Waye?” ta fa
ɗ
a tana fesa turarrukanta. Uncle Yousuf ya amsa mata da cewar shine. Ƙofar ta nufa da sauri tana fa
ɗ
in, “Uncle You!”. Amsa mata yay yana turo ƙofar ya shigo, dan haka suka kusa cin
karo. Baya taja da sauri tana mai zuba masa ido. Cikin kasa danne abinda ke bakinta ta
ɗ
an waro manyan idanunta ta da fa
ɗ
in, “Oh god wai da gaske ne kenan?”.
“Da gaske mi?”.
Ya fa
ɗ
a idonsa a kanta. Fuska ta ƙwa
ɓ
e da wani yamutseta. “Kishiyar k
aima aunty Salihar mu Uncle?”. Yanda tai tambayar da wani tsuke masa fuska taso bashi dariya. Amma sai ya dake ya ce, “Eh haramunne?”.
“Kutt! Wai da gaske ne ma?”.
Kasa jurewa yay yanzu kam sai da ya dara. Dan a masifaffiyarta ta sake tambayar.
Ya ce, “Kinga maida wuƙar Daughter ba haka bane. Ai auntynku ita da kishiya sai a aljanna”.
“Oh har na samu relief”.
Ƴar dariya yayi yana kaiwa zaune a kan sofa. Ya nuna mata wajen zama itama. “Kinga zauna bani da lokaci magana nazo muyi.”. gan
in yanda yaci serious ya sata kaiwa zaunen cikin bashi dukkan attention nata. Shima sake gyara yanayinsa yay da nutsuwarsa ya ce, “Mawaddat!”.
“Yes Papa”.
Ta amsa cikin sake nutsuwa. Cigaba yay da fa
ɗ
in, “Kin san daga ina muke?”.
“Massall
aci”.
Murmushi yayi da jin jina mata kai. “Yes daga massalaci muke, sai dai bayan yin sallar juma'a an
ɗ
aura aure. Auren kuma bana kowa bane sai naki”.
Wani shegen dariya ta saki a lalace. Tace, “Uncle You ALLAH ka iya tsokana, sai kace wata bab
yn roba ”.
Murmushinsa ya sake fa
ɗ
a
ɗ
awa da gyara zamansa. “Mawaddat ba wasa nake ba. Kema kuma kin san bana miki kalar wannan wasar ai”.
A take fara"ar fuskarta ta
ɓ
ace
ɓ
at gaba
ɗ
aya. Ta tsirama Uncle Yousuf
ɗ
in ido kamar wadda tai suman wucin
gadi. Fahimtar yanayin data shigan ne ya sakasa riƙo hanunta a cikin nashi yana girgiza mata kansa. “Kinga calm down sweet heart. Wannan aure ya tafi ne kamar yanda muka tsara da ke. Abinda yasa kuma akayisa yanzu ba tare da saninki ba kema shine a jiya da
yamma......” ya kwashe komai game da ƙudirin su Tajuddeen da mahaifinsa ya sanar mata. Ya
ɗ
ora da hukunci baba dama abinda ya faru yau a massalaci yanzu haka ma Tajuddeen na asibiti an kwasheshi.”
A hankali ta lumshe idanunta. Sai kuma ta koma ji
kin kujera ta lafe dan ƙirjinta wani irin bugawa yake da sauri-sauri. Da'ace ta iya addu'a ita ya kamata ace ta karanto a wannan halin, sai dai kash hakan bai samu ba. Taja wasu mintuna a haka kafin Uncle Yousuf ya dawo da ita a hankalinta.
“Mawadda
t Please relax. A yanzu haka fa tare muke da Baba a gidan nan. Kuma son ganinki sukeyi. Ina so. Ki nutsu kisa hankalinki waje
ɗ
aya dan kar kije ki canja abinda muka tsara kuma ta ƙwa
ɓ
e, dan idan Baba ya fahimci shirinmu bake ba hatta ni da Yaya da bai san
komai ba sai ranmu ya
ɓ
aci. Ki dake zuciyarki ki nuna jin da
ɗ
inki ga hukuncinsa ta haka ne kawai zai kauda kai akan ki mu samu cikar burinmu dan zuwa dare zan nemo Aliyu yazo ayi komai a rubuce ma”.
“Uncle karfa ya bamu matsala. Wlhy guy
ɗ
in nan
yanada taurin kan masifa fiye da yanda kake tsammaninsa”.
“Karki damu insha ALLAHU babu abinda zai faru. Komai bazai canja ba da ga yanda muka tsara in har kin yi abinda ya dace yanzu a gaban Baba ta yanda bazai fahimci komai ba”.
Kanta ta ji
njina masa muryarta a shaƙe ta ce, “Shikenan zanyi yanda kace. Amma Please bana son ganinsa yau sam”.
Murmushi Uncle Yousuf yayi yana miƙewa. “Baki da matsala da hakan tashi kisa mayafi muje. Koma dai ki canja kayan