Showing 96001 words to 99000 words out of 188614 words

Chapter 33 - FURAR DANƘO COMPLETE

kawai”. Kafin yace wani abu harta fice a falon. Ya bu

ɗ

e baki zai kirata Daddy da ke fitowa a

ɗ

aki

yace, “Yousuf barta kuje can

ɗ

in kawai.”

            “Yaya yanzu fa tana da aure. Kasan ko bai dace ba. Amma ina zuwa ”. Yay maganar yana zaro wayarsa. Idanu Daddy ya tsira masa cike da zargi, sai dai bai ce komai ba. Tsaf Uncle Yousuf ya lura da shi, am

ma yay biris ya cigaba da kiran no

ɗ

in Smart. Sai dai har ta yanke ba'a

ɗ

aya ba. bai gajiya ba ya sake kira. Maryam ce ta

ɗ

aga, cikin nutsuwarta tai sallama tare da gaishesa. Sannan ta

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Yayan baida lafiya ne”.

      Cike da mamaki Uncle You

suf yace, “Baida lafiya kuma? Aliyu fa nake nema”.

     “Eh shi

ɗ

in”. Ta sake fa

ɗ

a da ladabi. A rikice Uncle Yousuf ya ce, “Ya salam miya samesa? Yanzu fa babu jimawa muka rabu da shi. Kinga ina zuwa”. Ya fa

ɗ

a yana yanke wayar. Number Abba yay kira, bugu

biyu kuwa ya

ɗ

aga suka gaisa da sakema juna bangajiya. Sannan Uncle Yousuf ya

ɗ

aura da tambayar abinda ke bakinsa. A nutse Abba yay masa bayanin komai, tare da

ɗ

orawa da fa

ɗ

in, “Al'amarin Aliy ya fara bani tsoro a wannan ga

ɓ

ar, dan in har ba shafar junnu b

a to lallai dole akwai sihiri mai ƙarfi jikin yaron nan. Dan sai a yau na sake fahimtar wani abu. Halan ma auren da muketa matsa masa yayi amma yaƙi duk akwai dalili, sai yau da ALLAH ya kawo iyaka akayin kuma yazo cikin bazata shine hakan ta kasance?”.

 

      Numfashi Uncle Yousuf yaja mai ƙarfi. “Tun lokacin da Hameed ya bani labarinsa na fahimci makamancin hakan gaskiya. Kuma malamin nan dama ya fa

ɗ

a cewar sihirine mai ƙarfi tattare da shi wanda aka ƙulle duk al'amarin rayuwarsa masu girma. Sai dai kum

a addu'a tafi ƙarfin komai da kowa, wata rana duk ƙarfinsa zai zama ya warware in har aka cigaba da gayama ALLAH shi maji roƙon bayinsa ne. Kuma insha ALLAHU muna fatan warwarewar lamuranne suka fara zuwa”.

       “To ALLAH ya tabbatar da hakan Yusufa”.

     “Amin ya rabbi malam. In sha ALLAHU yanzu zan zo gidan tare da malam

ɗ

in ku kwantar da hankalinku”.

     Bayan Uncle Yousuf ya ajiye wayar yayma Daddy bayani. Shima ya nuna alhini da jin tausayin Aliyun. Sai kuma ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Maganganinka sun

sani a ru

ɗ

ani fa akan yaron. Har kayi masa sani irin haka dama Yousufa?”.

           “Yaya na san fiye ma da haka akan Aliyu. Sai dai yanzu bamu da lokaci, amma ka bini bashi wataran zan maka bayani insha ALLAHU”.

   Daddy bai ja zancen ba kawai ya gya

ɗ

a masa kai da ƙara yima Smart addu'ar samun lafiya. A haka Mawaddat ta dawo ta samesu. Bai mace mata komai ba sukai ma Daddyn sallama suka wuce. Ko a hanya bai sanar mata halin da Smart

ɗ

in ke ciki ba ya kaita gida ya ajiye. Sai dai bai shiga ba ya koma sh

i ita kuma ta shige cikin cike da zumu

ɗ

in son ganin Deen

ɗ

in ta. Dan tana matuƙar ƙaunar yaron ita dai...

Bayan sallar magrib ka

ɗ

an Uncle Yousuf da Hameed (Coach) suka iso gidan tare da Malam da sukaje har gida suka

ɗ

akko. Har

ɗ

akin Smart

ɗ

in suka

shiga bayan su Gwaggo Sa'adah sun fito. Malam ya ƙara masa addu'a sosai tare da kwantar musu da hankalin in sha ALLAHU komai zai dai-daita. Yau

ɗ

in ma dai ruwan addu'oin nan ya sake basu da sake jaddada musu dage masa da addu'a shi kuma ya ƙara dagewa da y

in azkar da sadaka. Har suka bar gidan Smart bai farka ba yanata barci, sai kusan

ɗ

aya ya farka da azababben ciwon kan da dole sai da aka nemo wani ma'aikacin asibiti a anguwar saboda yanda yake ta complain kansa kansa kamar zai fashe. Dubasa yay da yi mas

a allura ya kuma saka masa ƙarin ruwa sannan aka samu wani barcin mai nauyi ya sake yin gaba da shi.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn

Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

I

dan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafar

tama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





7





.......*_WASHE GARI_* da asuba da ƙyar Lulu ta iya tashi sallar da Uncle Yousuf ya sa aunty

Saliha ta tadata yi. Dan kuwa dai daren jiya suna gama hira da Aunty Saliha ta shige

ɗ

aki sakamakon dawowar Uncle Yousuf gidan a gajiye ta samu sirof

ɗ

in ta da wani ya kawo mata a gidan bayan sallar isha'i ta fita a sulale ta amso bada sanin aunty Saliha

ba har kwalba uku tasha. Dan yanda kanta yau ya

ɗ

auki zafin nan ta tabbatar sai tazo kwanciya komai zaita dawo mata a rai ta kwana cikin damuwa. Sam bata buƙatar hakan kuma. Ga shi dama abin yazo mata a dai-dai wato weekend. Dan dama fa duk weekend kusan s

une ranakun da tafi ƙwalewa son ranta ta sha barcinta. Kafin a gane tana shaye-shaye sai aita

ɗ

auka gajiyar aiki ce ke sata mahaukacin barcin da take sha. Balle ma Daddy kan hana a tadota  a cewarsa a barta ta huta. Hakan na bata dama ƙwarai da gaske ita k

uma ta sha abinda take son batare da sun gane komai ba.

       Sabon barci ta sake dasawa har kusan sha

ɗ

aya sai da Uncle Yousuf nan ma yasa Aunty Saliha tadata. Tun a yanda ta fito ya fahimci wani abu ta sha a jiyan, bai ce komai ba kan haka duk da zuciy

arsa tayi babu da

ɗ

i sai cemata da yay ta koma ta shirya yana jiranta zata rakashi wani waje. Kai kawai ta gya

ɗ

a masa da komawa

ɗ

akinta dan tana da

ɗ

aki dama a gidan. Ta jima a toilet

ɗ

in kafin ta fito tanata ƙamshin shower gal mai ƙamshin tsiya, dan anan b

ata da turarrukan wanka duk ta ƙarar da su ta kuma manta ta kawo ta ajiye dan bata iya cikakken sati biyu batazo nan ta kwana ba ko yin weekend. Tana tsaka da shiryawa Deen ya shigo. “Akku mai bakin magana kenan”. Ta fa

ɗ

a tana kallonsa. Ai ko yay zaman dir

shan ya fara tsiyaya mata surutu itako tana biye masa dan kaf ƙannen nata tafi ƙaunar yaron fiye da kowa. Shima kuma yana son aunty Lu

ɗ

insa. Sai da ta gama shirinta tsaf cikin doguwar riga ta atamfa da tai masifar lafe mata a jiki kamar wadda akaima fenti

. Dan Lulu koda ta saka kayan hausawa irinsu lass atamfa material zaka samesu dai babu wani

ɗ

inkin mutunci a tare da su. Shiyyasa ma kayan basa wuce fitet gwan ne. Dan ko skert da riga ba sosai ta cika yi ba, inma tayin zaka samu suma dai sai sun mata

ɗ

amm

kamar zatai nishi su yage. Kasancewar kuma tana da ƙyaƙykyawar sura sai sukan mata ƙyau kamar an haliccesu a jikin nata ne. Dan telan nata kam ƙwarone wajen iya

ɗ

inkin shegantaka. Ba kuma kowa ya ha

ɗ

ata da shi ba sai Nadiya. Yau ma ko takan

ɗ

an kwali ba'a

bi ba dan dama Amrah ce a mafi yawan lokaci kan mata

ɗ

auri idan tai irin wannan dress

ɗ

in. Sirrin mayafi milk color da ya shiga da zanen atamfar ta yana kawai bisa kai aka

ɗ

ora ƙaton google tare da dogayen takalmanta. Dan ƙyau kam tayi ƙyau ga wani mahauka

cin ƙamshi mai

ɗ

aukar hankali na tashi. Uncle Yousuf bai fito ba harta kammala breakfast da ba wani na kirki taci ba. Dan shaye-shaye ya gama cinye Lulu ko abincin kirki bata iya ci a rayuwarta. Barta da son cin chocolate kamar shazumamu, dan ko a handbags

nata baka rabata da su bayan ƙwayoyinta na shaye-shaye. A tare aunty Saliha da Uncle Yousuf suka sakko da ga sama. Dan haka su duka suka zuba mata ido. Aunty Saliha ce ta fara fa

ɗ

in, “Babyn Uncle badai da kayan nan zaki fita ba musamman ma

ɗ

an mayafin nan

?”.

        Sosai mamakin furucin aunty Saliha ya sata waro idanunta manya da suka juye. Sai kuma ta kalla kanta. Dan tasan dai ba yau ta saba fita a kahaba ai. “Mamy miye laifin kayan nan kuma?”. Ta fa

ɗ

a fuska a tur

ɓ

une. Murmushin aunty Saliha tayi da fa

ɗ

in, “Haba dai Mawaddat ai yau ba jiya bace. Ko kin manta yanzu ke matar aure ce”.

       Wani mugun yamutse fuska tayi dan ita tama manta da wani batun auren. Musamman da ya kasance abinda tasha a daren jiyan ya mantar da ita duk wata damuwarta. Kamar Za

tai magana sai kuma tai shiru jin Uncle Yousuf yay gyaran murya da fa

ɗ

in, “Kinga barta kawai muje ai a mota ne, kuma babu inda zata fita sai a can”.

     Sosai aunty Saliha ta zubama mijin nata ido da mamakin abinda ya fa

ɗ

a. Dan abu ne da batai zaton ji d

aga garesan ba sam. Kasa sake magana tai har suka fice Lulu na mata bye ita da Deen da ya maƙale zai bita. Ta ja ajiyar zuciya da fa

ɗ

in, “Ai masa sannu sai kun dawo”. Da kai kawai Uncle Yousuf ya amsa mata yana ficewa. Yasan abinda yay

ɗ

inne ya

ɗ

aure kanta

. Sai dai shima yanada hikimarsa tayin hakan bawai bai san abinda yake yi bane.

        A motar tuƙinsa yake tayi, yayinda ita da Deen suketa surutunsu da dariya. Dan indai Lulu da Deen ne kam babu mai shiga tsakani. Sai ya ƙulleta da haushi ta mammake

sa da kiransa mai shegen surutu kamar akku. Sun tsaya a wani ƙaramin super market Uncle Yousuf

ɗ

in ya fita shi

ɗ

aya. Bai jima ba ya dawo, sai kuma a wajen masu fruits, nan kam da ga motar ma yay bayanin abinda yake so aka kawo masa ya bada ku

ɗ

in suka cigab

a da tafiya. Lulu dai bata tambayi ina zasuje ba. Hasalima hankalinta gaba

ɗ

aya naga Deen ne. Sai da motar ta tsaya ne sannan hankalinta ya dawo ga inda suken. Kallon anguwar take a

ɗ

an yamutse, duk da ba wani datti bane ko makamancin hakan, hasalima titi

ne shimfi

ɗ

e da ya miƙe sam

ɓ

al kasancewar gidan su Smart na a farkon shiga layinne. Sai dai yanayin gine-ginen da kai kawon mutane dana ababen hawa riiiii yasa zaka tabbatar dai irin tamu ce dangin malam Shehu....

       “Papa nan fa?”

   Cewar Lulu a gat

sine.

Maimakon bata amsa wayar da yake dannawa ya kai kan kunne. Ta daiji yana amsa gaisuwa, sai dai bata fahimci mi ake cewa da ga can ba. Sai kuma taji Uncle Yousuf

ɗ

in na cewa, “Kai dai ka

ɗ

ai ne a

ɗ

akin ko? Okay gani nan shigowa”. Daga haka ya yanke wa

yar tare da bu

ɗ

e murfin yace, “Oya ku muje”.

        “Uncle.....”

    “Shiiiii...” yay saurin katseta tare da mata alamar zip a baki. Dole ta ha

ɗ

iye abinda take son fadar dan babu alamar wasa akan fuskarsa. Shi da kansa ya kwashi ledojin, ita kuma ta fit

o riƙe da hannun Deen tana ta faman yamutse fuska. Sauƙin ma babu kowa a ƙofar gidan. Wanda ke iya hango su kuma ba sosai suke iya ganinsu ba duk da harda masu leƙe saboda son gulma irin ta mutane. Soron ta dinga bi da kallo duk da shima dai fes yake gashi

kuma lailaye da sumintinsa. Hakama koda suka shigo gidan ko'ina fes babu wani datti, ga gidan shiru babu yawan hayaniya sosai dan yaran sun wuce ismaliyya, sai ma matan anguwa da wasu a dangi dake ta faman shigowa yin ALLAH ya sanya alkairi da auren Smart



ɗ

in da ba'a san da shi ba. Sai kuma wanda suka san baida lafiya na

ɗ

orawa da jajanta yaya jiki musamman maƙwafta. Anan dai ta inda suke basu ha

ɗ

u da kowa ba har suka shige sashen

ɗ

akunan samarin gidan da ke a farkon shiga. Anan sun

ɗ

an ha

ɗ

u da wasu. Bakow

a bane kuma sai Mubarak da kema Smart wankin kayansa na ciki, sai Abdull a gefensa yana kallon film a waya da eirpiese a kunnensa. Mubarak ya shiga musu sannu da zuwa cikin girmamawa dan ya gane Uncle Yousuf, itako Lulu dama kallo guda tai musu ta

ɗ

auke ka

i gefe a ranta tana ƙunƙunin ina ne nan Uncle You ya kawosu. Duk da dai gidan babu wani makusa tare da shi a

ɓ

angaren tsafta a ginensa dai na masu ƙaramin ƙarfi ne. Ita ba hakanne ya dameta ba, kawai bata cika son zuwa irin wajejen nan bane, shiyyasa ko ai

kinta ya ratsa da hakan zaka ganta cikin rashin sakewa da son a gaggauta abar wajen. Abdull da Mubarak ya zungura shima ya shiga gaishesun. Duka dai Uncle Yousuf ne ya amsa da tambayarsu ko Aliyu na nan? Duk da yasan yana nan tunda dai yayi waya da shi. Su

n amsa masa da girmamawa Abdull ya tashi yay musu iso.

        Tunda Uncle Yousuf ya ambaci Aliyu ta kafesa da idanun son jin ƙarin bayani, sai dai bai kulata ba yay gaba dole suka bisa a baya. Yana zaune a saman katifarsa da ƙarin ruwan da doctor ya ƙara

saka masa babu jimawa saboda rashin ƙarfin jiki da ya tashi da shi. Wando ne 3 quarter a jikinsa da ƙaramar t-shirt data kama masa jiki sosai. Ainahinsa na tsayayyen mutum ya fito sosai. Fes

ɗ

akin yake ga ƙamshin turaren wuta mai da

ɗ

i da Maryam ta saka ma

sa bayan ta share. Gefensa ka

ɗ

an flaks

ɗ

in shayinsa ne da cup da ya sha sai kayan tea a wani basket mai ƙyau harda bread alamar dai nan

ɗ

in ne wajen ajiyarsu. Sai kuloli biyu da jug mai riƙe zafi da aka dama masa kunun gya

ɗ

a. Sallamar Abdull da ta Uncle Yo

usuf ta sashi

ɗ

ago idanunsa da ke kallon tv ya zubama ƙofar tare da amsawa. Abdull ya fara shigowa da fa

ɗ

in, “Yaya Smart baƙi ne”. Kalmar baƙin ta bashi

ɗ

an mamaki, dan shi a tunaninsa Uncle Yousuf

ɗ

in ne ka

ɗ

ai kasancewar su Daddy basu jima da tafiya ba su

. Kafin ya kai ƙarshen tunaninsa Abdull ya gama ajiye ledojin da ya amsa a hannun Uncle Yousuf Deen ya shigo, Uncle Yousuf biye da bayansa Lulu a ƙarshe. Harga ALLAH sai da gabansa ya fa

ɗ

i, bawai na tsoro ko makamancin hakan ba, shi dai kawai ya samu kansa

da jin bugawar ƙirji. Sai dai kuma abinda bai sani ba bashi ka

ɗ

ai ba. Ita kanta Lulun sai da nata ƙirjin ya harba. Hannu ya miƙama Deen yana fa

ɗ

in, “Welcome my little handsome”. Cike da farin ciki Deen ya nufesa shima yana murnar ganinsa. Zama Uncle Yousu

f yay a sofa

ɗ

in

ɗ

akin ƙwara

ɗ

aya yana murmushi, yayinda Lulu ta wani caku

ɗ

e fuska da yamutse ta duk da taji shock

ɗ

in ganin inda Uncle You

ɗ

in ya kawo ta ta danne, dan tunda tai masa kallo

ɗ

aya a yayin shigowarsu bata sake ba.

          Smart da ke saur

aren surutun Deen da ya kara

ɗ

e

ɗ

akin ya dubi Uncle Yousuf cike da girmamawa ya ce, “Uncle Barka da safiya”.

      Shima cike da kulawa yake kallonsa da tausayawa. Amsawa yay da “Barka dai Aliyu yaya jikin naka?”.

       “Alhmdullah ai na miƙe”.

   “Kana

dai dauriya Aliyu ga shi harda su ƙarin ruwa. ALLAH ya baka lafiya yasa kaffara ne”.

    “Amin ngd”.

Ya fa

ɗ

a can ƙasan maƙoshi yana bin Lulu da ta dogare tsaye da kallo ƙasa-ƙasa. A take wani abu ya tokare masa maƙoshi akan shigar jikinta. Lallai yasan

akwai babban yaƙi a tsakaninsu. Dan shifa bazai yarda da wannan shigar shegantarkar ba gaskiya. Uncle Yousuf da shima ya juya yana kallon Lulun ya nuna mata gefen katifar yana fa

ɗ

in, “Zauna mana kikai mana tsaye a kai Mawaddat. Ba kuma kiga Aliyu babu lafi

ya ba?”.

       Kamar zata fasa ihu taji,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login