Showing 33001 words to 36000 words out of 188614 words

Chapter 12 - FURAR DANƘO COMPLETE

fara masifa, da farko ma catai Suhaib

ɗ

in ya kira mata shi, Mommy ce ta hana tace ya amso kayan kawai. Duk rashin mutuncinta tana jin shakkar Mommyn, dan haka ta cema Suhaib

ɗ

in to ya fa

ɗ

a masa yau kar yabar gidan

nan sai da izinin ta. Kai kawai Mommy ta girgiza, a zuciyarta tana tausayin hallayar Mawaddat

ɗ

in,

dan tsaurin idonta da izza na bata tsoro. Koba komai

ɗ

iya mace take, komai da

ɗ

ewa ƙarƙashin ikon wani zata koma. Wanin ma da bata san shi kuma tashi kalar ts

agerancin ba.

  

      Koda Suhaib ya kai mata ledar fruit

ɗ

in sama-sama kawai ta cire ta ajiye musu ta shige da sauran

ɗ

akinta. Babu wanda yayi magana sai binta da sukai da kallo kawai. Duk da tana buƙatar wanka hankalinta ba'a can yake ba. Kayan shay

e-shayenta kawai take buƙatar

ɗ

an

ɗ

orawa, dan kwana biyun nan da bata sha ba jinta take kamar mara laka a jiki, kuma kamar ana mata susa a brain. Tsaf ta gama zazzage kayan fruit

ɗ

in a ƙasa batare data damu da yanda aka gyara

ɗ

akin ƙal-ƙal ba. Duk da ba wa

ni a cinkushe suke ba haka ta shiga tonawa da mamakin rashin ganin waccan ledar. Da gaske dai babu alamar ledar, dan haka ta miƙe zumbur, bataima kowa magana a falon ba ta fice. Har yanzu yana zaune a wajen su maigadi da sauran masu aikin gidan. Hira suke

suna kwasar dariya shiko yana zaune shiru sai waya da yake dannawa, wani lokacin yakan

ɗ

anyi murmushi da hirar tasu musamman idan sun sakosa a ciki. Cikin jan tsaki a zuciyarta ta ce, (Baƙauyen banza sai jin kan tsiya ko ubanwa zaima) dai-dai wajen motar d

a suka dawo

ɗ

in ta dogare tana fa

ɗ

in, “Kai!!”. Dukansu juyawa sukai suna kallonta. Shikam ko motsi ma baiyiba balle ya nuna yasan da zuwanta.  

      Baƙin ciki, takaici kamar zasu kashe Lulu. Cikin takaici da izza tace, “Wai kai banzan nan bada kai nake

ba”. Yanzun ma shiru bai

ɗ

ago ba. Sai dai mai-wanki ya zunguresa da fa

ɗ

in, “Aliyu da kaifa take inaga”.

          Nan ma shiru yay yaƙi nuna yaji. Dan haka ta nufo wajen a fusace. “Wai kai mika

ɗ

auki kanka? Waye ubanka a ƙasar nan?!!”.

     Idanunsa ya

ɗ

an rufe sai kuma ya bu

ɗ

esu a hankali. Karan farko ya

ɗ

agosu a bu

ɗ

e gaba

ɗ

aya ya zuba mata su. Wani irin motsawa zuciyarta tayi, dan wani irin kwarjini da shakkarsa ce ta daki ƙirjinta har zuciyarta na sukur-sukur a cikin jiki. Cikin ƙarfin hali ta watsa m

asa harara da fa

ɗ

in, “Dalla malam daina kallona da wannan shegunayen idanun naka uwa na macizai”.

      Bai janye idanun ba, haka kuma bai tanka mata ba dai, sai ma sake tsatstsareta yay da idanun duk da masifar da hakan ke haifar masa shi kansa. Neman da

burcewa take, dan tama kasa cigaba da masifar da ke ta mata tuƙuƙi a zuciya. Fahimtar hakan da yay ya sashi motsa la

ɓɓ

ansa karo na farko da nufin yin magana. Cikin deep voice

ɗ

in nan tasa dake fita da dakewar da nutsuwar fitar da lafazi ya furta, “Duk mace

n data cika mace mai suturtawace akan kanta koda ga muharramanta ne, hakan kansa ko bata kira daraja gareta ba, darajar kanzo ta risina mata a gaban wanda ya fita ma balle wanda ke a ƙarƙashin ikonta. Wannan gata da musulunci yayma mace har a lafazinta ana

so ta zama mai ƙyautatawa akan harshe”. Yana gama fa

ɗ

a ya miƙe tare da miƙa ma mai-wanki dake kusa da shi key

ɗ

in motar. “Mu kwana lafiya” ya fa

ɗ

a cikin miƙa masu hannu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya sannan ya nufi hanyar gate batare da ya sake ko kallon inda take tsaye

ba.

       Babu abinda ta fahimta a kalamansa, sai dai abin mamaki ta kasa koda motsa yatsanta garesa balle maida masa murtani ko yin masifa kamar yanda ta saba har ya fice gidan abin sai kace wani siddabaru.

     “Aunty wani abu za'a

ɗ

akko a motar?”.

    Mai-wanki ya dawo da ita hayyacinta. Kamar wadda aka farkar a barci a zabure ta ce, “Ubanka zaka

ɗ

akko min wawa kawai” ta juya zata bar wajen. Sai kuma ta dawo ta shiga nuna maigadi da yatsa. “Idan har kabar wancan

ɗ

an iskan ya shigo gidannan a gobe a

bakin aikinka kaima. Shima kuma ba ƙyalesa nayi ba, sai naga waye ubansa a garin nan, mi kuma yake taƙama da

shi? Dan wlhy sai na wulaƙanta rayuwarsa ta yanda ko sunana yaji sai ya saki fitsari a wandonsa”.

      (Ko kuma ke ki saki ba) mai-wanki ya fa

ɗ

a

ƙ

asa-ƙasa yana danne dariya. A zahiri kam kawunansu a ƙasa babu wanda ya motsa harta isa motar da suka dawo ta bu

ɗ

e, ko'ina sai da ta leƙa amma babu alamar abinda take nema. Rai

ɓ

ace ta nufi komawa dan a zuciyarta ta fara bata *_Ƙwaro_* bai saka mata abubu

wan nan bane. Dai-dai tana shigewa motar Uncle Yousuf nayin horn. Da sauri maigadi ya tashi ya bu

ɗ

e gate

ɗ

in. Fitowar Uncle Yousuf

ɗ

in a motar shi da Smart ya sakasu sakin ajiyar zuciya a tare, a hankali mai-wanki ya saki dariyar da yake ta riƙewa tun

ɗ

azu

n ganin Uncle Yousuf ya dawo da Uncle Smart

ɗ

in tun ba'aje ko'ina ba. Hakan yasa mai bayin fulawoyi tayasa shima. Sai da sukai mai isarsu sannan mai-wanki ya ce, “Yau fa gamai maganin fitsararriyar nan. Ga kuma Alhaji ƙarami ya dawo da shi tun minti biyar

basu cika ba, maga yaya wasan zai kaya. Dan wlhy ya mugun burgeni guy

ɗ

in nan. Ga shi da alama ta tsorata da shi. Ai ban ta

ɓ

a tunanin anan kusa za'a samu mai maganin masifaffiyar matar nan ba, sai gashi kuwa a cikin wa

ɗ

anda tafi rainawa da cima zarafi wato

mu ma'aikata, dan kawai muna neman guminmu a ƙarƙashin dukiyar gidansu sai take jin mune ƙasar takawarta a duniya”.

        Nisawa maigadi dake kaiwa zaune yayi yana sakin wani

ɗ

an murmushin manya. “Ai ni tun randa yaron nan ya fara zuwa nasan ba kanwar

lasa bane ba, dan a cikin idanunsa zaka fahimci shima taƙadarin kansa ne”.

     “Shine dai-dai da ita ai. Wulaƙancin yarinyar nan wanene bamu gani ba. Sau biyu fa tana marina”. Mai-wanki ya fa

ɗ

a cikin ƙunar rai alamar har yanzu yana jin ra

ɗ

a

ɗ

in marin a zu

ciyarsa, sai dai babu yanda zai yi...

      Kafa

ɗ

arsa mai bayin fulawoyi ya dafa shima cikin ƙunar rai dan ya ta

ɓ

a shan marin Lulun, “Ai ga mai rama mana nan yazo da ikon ALLAH. Fatanmu dai ALLAH yasa Alhaji Yousuf ya tsaya kan hanata korarsan da tace”.

   “Ai insha ALLAHU bazata ta

ɓ

a samun wannan damar ba ma. Dan randa ta dawo ashe shi aka aika

ɗ

akkota tai masa halin nata yay tahowarsa ya barta acan, kamar dai yau

ɗ

in nan da ya manna mata hauka, amma Alhaji Yousuf

ɗ

in yaje ya dawo da shi aiki matsayin ma

drivern ta, kaga ko da ace dane ai tun ranar zata koresa bayan taci masa zarafi kamar yanda takema na baya ko, kuma ya koru

ɗ

in kenan. Nima a wajen Mubeen naji yana labartama yayansu Husain ta waya jiya”.

        “Ai Alhaji ƙarami yana birgeni wlhy”. Cew

ar maigadi. Haka suka cigaba da gulmar Lulu da a gabanta to tari basu iyawa bare satar kallonta..........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abd

ul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan

katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartam

a iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





8





.........A

ɓ

angaren Lulu kam sosai ta haukacema ƙwaro ta waya da masifa shiko ya dinga rants

uwar ya saka mata. Har abokinsa da yay komai a gabansa ya bama wayar ya zame masa sheda amma taƙi yarda. Sai ma katse kiran tai da tabbatar masa sai ya san ita ya cuta wlhy... Gado ta fa

ɗ

a zuciyarta na mata wani irin tafasa, babu abinda ke mata kai kawo a

rai irin maganganun drivern ta, haka kawai zuciyarta ke ingizata akan son sanin ma'anarsu. Wayarta data yasar gefe ta jawo. Nadeeya ta kira, ana

ɗ

agawa daga can Nadiya ta fara da fa

ɗ

in, “Bastie dama fa yanzu zan kiraki, dan gama wayata da Gajere kenan yace

za'a samu kaya a wajen ogansa kona mil. ake s.....”

       “Kinga ni ba wannan ba...”

    Ta fa

ɗ

a cikin katse Nadeeyar.

“Oh to ina saurarenki, na jiki kamarma cikin

ɓ

acin rai, miya faru kuma? Badai driver

ɗ

in ba kuma?”.

      “Komai ma ya faru, har m

a abinda banyi zaton faruwarsa ba ya faru. Wani Hausa nake son ki fassara min”.

   “Tofa! Wane Hausa kuma?”.

Batasan ta haddace abinda ya fa

ɗ

a matan ba sai da ta zayyanosu tsaf a yanda ya fa

ɗ

esu babu ko gargada. _“Duk macen data cika mace mai suturtawace

akan kanta har akan muharramanta, hakan kansa ko bata kira daraja gareta ba, darajar kanzo ta risina mata a gaban wanda ya fita ma balle wanda ke a ƙarƙashin ikonta. Wannan gata da musulunci yayma mace har a lafazinta ana so ta zama mai ƙyautatawa akan ha

rshe”._

     “Woow Madam irin wannan kalamai haka kamar wata mai tsara baitikan waƙe, dan ALLAH waya shiryasu haka....”

    “Mtsoww malam dilla fassararsu nake buƙata nace”.

    “Oh sorry, tab wlhy fa kalaman sunyi tsauri, ni kaina ban san yanda zan fa

ssarasu ki gane ba dan hausan ba gama isata yay ba. Amma ina zuwa bari na tambaya”.

         Tana ƙoƙarin ajiye wayar cikin jan tsaki Suhaib na mata knocking. “Uwar miye?”. Ta fa

ɗ

a cikin masifa. Cikin tunzura baki Suhaib da ke da ga ƙofa dan bai shiga ba

ma ya ce, “Uncle Yousuf ne yazo, ya ce kizo” da ga haka yay wucewarsa.

      Tana son Uncle Yousuf matuƙa, tana kuma girmamashi saboda wasu dalilai nata na kanta. Dan haka tace ma Nadiya tana zuwa ta yanke wayar. Da mamaki mai nuna

ɓ

acin rai take duban Sm

art da ke zaune a ƙayataccen falon nasu kusa da Uncle Yousuf. “Mi wannan abun yazo yimana nan Uncle You?”. Ta fa

ɗ

a tana nuna Smart da ke zaune babu alamar

ɗ

ari-

ɗ

arin nan irin na ma'aikaci da iyayen gidansa a tare da shi. “Ni na kirawoshi” Uncle Yousuf ya b

ata amsa cikin

ɗ

aure fuska. “Uncle nifa bana buƙatar sake ganinsa” ta fa

ɗ

a itama a harzuƙe.

      “Da yay miki mi?”.

   Baki ta tura gaba cikin kumbura fuska ta ce, “Wlhy na tsanesa, har ni wannan mutumin zai zaga. Korar ma da nai masa yanzu ba'ita kena

n ba Uncle, ya jira hukuncin da zai biyo bayanta. Har ni zaima banza ina masa magana, sannan ya biyoni da baƙaƙen maganganu a gaban su maigadi, har shi waye? Mi yake jin kansa? Ɗan u......”

     Hannu Uncle Yousuf ya

ɗ

aga mata, “Ya isa haka. Mawaddat wai

yaushe zakiyi hankali ne dan ALLAH. Yanzu abinda kike yi ko su Suhaib ƙannenki zasu aikata ne? Ke kullum cikin korar mutane. Yanzu dai ina son ki nutsu ki kwantar min da hankalinki, dan shiyyasa ma na dawo da shi gidan a

yanzu dan na ha

ɗ

u da shi a hanya ne

. Ban kawo Aliyu gidan nan dan ki koresa ba, zan ƙara jaddada miki a yanzu shi

ɗ

in zai dinga kaiki duk inda kike so dan saboda ke ka

ɗ

ai ma na

ɗ

aukesa aiki. Zai zo ƙarfe bakwai da rabi saboda takwas kike fita aiki, zai dawo da ke ƙarfe biyar da rabi kamar y

anda kike dawowa shike nan ya tashi sai kuma washe gari period na gama magana.”

       “Amma Uncle....”

Hannu ya

ɗ

aga mata alamar baya buƙatar ta sake cewa komai, rai

ɓ

ace tabar wajen kamar zata fashe dan haushi. Da ga haka ya juya ga Smart da ke zaunens

a a yanda ta shigo ta samesa batare da yabi takanta ba. “Wannan shine lokacin zuwanka aiki da tashin ka. Amma weekend zaka iya zuwa da ga goma zuwa hu

ɗ

u sai ka tashi. Zan baka duka tsare-tsaren fitarta a rubuce, sai kuma idan zuwa wani waje ya kamata kasan

aikinsu yana sakasu

ɗ

an yinan-yinan koba shiri. Dan ALLAH ka ƙara hakuri, al'amarin Mawaddat sai addu'a, ga yanayin da take ciki na ƙara kangarar da ita. Kai tsakaninku ma akwai cigaba, dan naga alamar tana shakkar ka sosai”.

      Karan farko ya saki

ɗ

a

n murmushi da shafa kansa. “Alhaji wane tsoro kullum ana zageni da kirana illiterate ko villager. Kawai dai zanyi haƙuri domin mutuncinku da ceto rayuwarta, dan koba komai nima inada ƙanne mata, ina son kuma ALLAH ya karemin su a duk inda suka shiga.”

   

  “Gaskiya ne wannan Aliyu. Ina godiya matuƙa a gareka da sake baka haƙurin di. Yanda ALLAH ya ha

ɗ

a wannan zuminci a tsakaninmu ALLAH yasa muci moriyarsa har a gidan aljanna. Amma ina son naji wannan kalamai da aka fa

ɗ

ama yarinyata haka har suka harmutsa m

in ita, duk da nasan abu ka

ɗ

an ma fusata Mawaddat yake”.

    Murmushi Smart ya sake yi a karo na biyu da fa

ɗ

in, “A Alhaji ai ba'ayi haka ba. Tunda ya wuce a barsa kawai sai na gaba idan ALLAH yasa za'ayi a gabanka, duk da ina tsoron kuma karta kwa

ɗ

a min m

ari dan yau ma dai da ƙyar na sha shiyyasa ma na gudu”.

       Dariya sosai Uncle Yousuf yake kwasa da fa

ɗ

in, “A lallai ka tsira da ƙyar, dan a ma'aikatan gidan nan

ɗ

ai-

ɗ

ai ne basu sha marin Lulu ƙamshi ba kam”.

    “To kaji ko Alhaji. Bara nayi nan kafi

n ta sake fusatowa ma, nasan yanzu bai zama lallai na sha ba”.

Dariya Uncle Yousuf

ɗ

in ya sake kwashewa da shi, shi kuma ya fice yana

ɗ

an murmushinsa mai sanyi, har ga ALLAH yana ganin mutunci da kimar Uncle Yousuf, yaji kuma zai iya haƙuri da yarinyar ko

dan shi

ɗ

in. Mutum ne da yasan daraja da kimar mutane, duk yanda kake baya wulaƙantaka ko nuna maka

ɗ

agawar shi

ɗ

in wani ne. Ya iske har lokacin su maigadi na gulmar Lulu, ganinsa baisa kuma sun daina ba sai ma kwarzantashi da suka shigayi akan abinda yaym

ata. Komai baice musu ba sai kansa da ya

ɗ

an girgiza kawai ya ciro wayarsa ya fara sana'ar tasa, ba kuma wani abu yake a ciki ba face game

ɗ

in ball.

     

       Bayan kamar awa

ɗ

aya Uncle Yousuf ya fito zai wuce gida, Lulu ce tai masa rakkiya har wajen

motarsa, aiko ta dinga antayama Smart da bai san tanayi ba harara. Dariya Uncle Yousuf ya dingayi ƙasa-ƙasa, dan sarai ya lura da ita, sai dai baice komai ba yayma su maigadi alheri kamar yanda ya saba. Godiya da addu'a suka shiga kwararo masa. Murmushi y

a dinga musu kawai, dan harga ALLAH yana jin matuƙar da

ɗ

in addu'oi nan nasu. Duban Lulu da keta faman yamutse fuska yay, cikin tsokana ya ce, “To Daughter kin bani aron drivern naki ko na tafi da shi”.

       Fuska ta sake kwa

ɓ

ewa da fa

ɗ

in, ni nama bar ma

ka Uncle You, Dan bana buƙatarsa sai shegen girman kan tsiya”.

     Dariya yayi, yana mai kiran Smart dake zaune kansa ke ƙasa. “Shiga muje” kawai yace masa. Bai musa ba ya ra

ɓ

a ta gaban Lulu dake faman binsa da kallon banza, ciki-ciki ta furta, “An samu

motocin banza sai hawa ake”.

       “Ko ke kika zama mota hawa zanyi”. Ya fa

ɗ

a shima a ƙasa-ƙasa lokacin da yake shigewa cikin motar.

   “Kai

ɗ

in banza! Shashasha!”

Ta fa

ɗ

a a zafafe har tana zaburowa. Wani shegen murmushi ya sakar mata a karon farko y

ana

ɗ

an ƙara gimtse fuskarsa kamar bashi ya furta ba ya shige motar abinsa. Wayyo ba'a ta

ɓ

a Lulu ba ma ya aka ƙare balle. Dariya sosai Uncle

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login