Showing 81001 words to 84000 words out of 188614 words

Chapter 28 - FURAR DANƘO COMPLETE

girma a gareni”.

      Tsira masa idanu kawai Uncle Yousuf yay kalaman nasa na bashi mamaki da al'ajabi. Anya kuwa Yayan nasa bashi da Alhaju? Dole ne yace haka, dan yau wai bakin Yay

ansa ne ke yabon Aunty Kareema. Kai anya kuwa dai.....

         Kamar Daddy ya fahimci abinda ke a ran

ɗ

an uwan nasa ya saki murmushi mai ciwo. “Mamaki kake ko auta? Kana mamakin yabon Kareema a baki na. Humm bazaku gane bane, dan tun farko bakubi hanyar

da zaku gane

ɗ

in bane shiyyasa kuke min kallo irin wanda bashi ya kamata kumin ba. Kaje kawai abinka. Na kuma maka alƙawarin bazan sake saka baki ba akan al'amurin auren Mawaddat dan kai ne ubansu dama ni

ɗ

an kallo ne. Sai dai a wannan ga

ɓ

ar ina tunatar da

kai suma su ƴan biyu ya kamata ka sakasu suyi aure fa. Kaje ALLAH ya huta gajiya”. Da ga haka Daddyn ya fice idanunsa taf da ƙwalla. Da kallo kawai Uncle Yousuf ya bisa zuciyarsa na kaikawo a ƙirji. Dan ba ƙaramin ratsa masa zuciya kalaman

ɗ

an uwan nasa s

ukai ba yau......

      

★★

....

     A

ɓ

angaren Lulu da bata san hukuncin da Baba ya yanke ba suna fitowa a street

ɗ

in gidan Baba a gadarance ta cema Smart “Malam tsaya da motar nan”. Kamar zai shareta sai kuma ya gangara dan yanzu ba shirmenta bane

a gabansa. Abubuwa ne masu yawa ke masa kaikawo a zuciya. Fita tai ta koma baya, bai ce komai ba ya sake tada motar suka cigaba da tafiya. Sun

ɗ

an ƙara nisa motar shiru babu mai magana, shi hankalinsa ya rabu biyu, wani a tuƙi wani a tunanin al'amarin da y

a faru yanzun nan. Ita kuma hankalinta nakan tab... Ɗinta ne tana aiki har suka iso. Ita ta bu

ɗ

e da kanta dan hankalinta nakan abinda takeyi, sai da ta zura ƙafarta

ɗ

aya waje zata fita sannan tai magana batare data kallesa ba. “Malam ina fatan baka

ɗ

auki a

binda ya faru a gidan Grandpa wani abu ba. Idan kuma ma ka

ɗ

auka

ɗ

in to ka ajiyeshi a motar nan karma ka koma gidanku da shi dan zai zame maka dakon wahala ne, dan ba Mawaddat ba ko mai aikin gidanmu tafi ƙarfin nunaka matsayin abin sonta balle ni, ka ciga

ba da zama matayinka na yarona kana amsar albashinka hankali kwance a samu na koko da ƙosai”. Ta ƙare maganar da balla masa uwar harara da jan tsakin tabbatar da garga

ɗ

inta ganin yanda ya wani tsareta da idanu ta cikin mirror. Kansa ya

ɗ

an girgiza bayan fi

cewar tata, sai kuma ya saki wani shegen murmushi da cije lips

ɗ

insa yana mai kai hannu ya shafa tattausar sumar ƙasumbarsa. A hankali ya furta, “Kema lokaci yayi da zaki fara cin koko da ƙosan ai ƴar gidan madara”. Ya ƙara cije lips

ɗ

insa da kashe ido

ɗ

ay

a....

      (Makiri Smart. Mi kake shirya mana ne

🥱

😨

).

______________________

        “Dad! Wlhy wannan abun ƙarya ne shiri ne kawai. Amma babu wata soyayya a tsakanin Mawaddat da shi. Drivern ta ne fa, hasalima Alhaji Yousuf dani muka zauna muka

roƙesa  akan ya tuƙata saboda muna son ya bibiyar mana al'amarinta akan s.....”

     Sai kuma yay shiru tuna

ɓ

aran

ɓ

aramar da yake neman yi ga kallon da mahaifin nasa ya kafesa da shi. “Ya ka dakata? Ƙarasa mana akan mi?”.

          “No Dad share. Wannan

bashi bane mai muhimmanci, musan gaskiyar zancen da tabbatar ma Grandpa shine nafi buƙata a yanzu. Idan ba hakaba wlhy sai na tada hankalin kowa a family

ɗ

in nan dan Mawaddat ka

ɗ

ai nake so, da ita kawai nake buƙatar zaman aure”.

      “Tajudden ka kwanta

r da hankalinka, in dai Mawaddat ce babu fashi kai ne mijinta. Yaron nan kuma nima na tabbatar sakashi akai ko kuma shine ya sa kansa. Amma barni da shi, zan tabbatar masa wanene ni dan naga yana son yin wasa da wuta ne a tafin hannunsa batare da ya sani b

a. Kaje ka cigaba da shirye-shiryen aurenka nan da kwanaki takwas”.

          “Amma miyasa ba gobe ba Dad? Ni gobe nake so Friday a

ɗ

aura. Next Friday ai shagalin biki na nunawa Sa'a ta tare a gidana.”

      “Ka

ɗ

auka yanda ka tsara labarin, haka za'a bu

gashi a jaridu da mujallu a yammacin gobe cewa Tajuddeen Sulaiman Sufi Garko ya zama angon Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi”.

    “Thanks You Dad”.

Tajuddeen ya fa

ɗ

a cike da zumu

ɗ

i yana mai rungume mahaifin nasa, dan yasan baya magana bai tabbatar da it

a ba......

       

       Gaba

ɗ

aya tattaunawar

ɗ

a da mahaifin acikin kunnenta ne, dan tun farawarsu ta iso ƙofar falon bisa umarnin auntynta da ta aikota. Da sauri ta tallafe tray

ɗ

in dake hanunta mai

ɗ

auke da kayan motsa baki jin zai su

ɓ

uce mata. Juya

wa tai da sauri zuwa apartment

ɗ

in yayarta cikin sassarfa kamar zata fa

ɗ

i ga idanunta na kwarar da hawaye masu zafin gaske........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





0





.......“K! K! Lafiya kuwa naga kin dawo min da shi haka kamar ma wadd

a take a firgice?”.

     Ƙasa ta dangwarar da tray

ɗ

in tare da fa

ɗ

awa jikinta ta sake fashewa da kuka. “Aunty Abasiyya wannan karon ma zan rasashi. Dama ashe abinda ake ƙullawa a gidan nan kenan amma baki fa

ɗ

amin ba kika barni inata shirme na?” ta ƙara fa

shewa da kuka. “Mtsoww! Wai nikam Ramlah yaushe ne zaki hankali? Kimin bayani danni ba fahimtarki nake ba. Kinga tashi zaune”. Babu musu Ramlah ta tashi, ƙyaƙyƙyawar yarinya kuma ƴar gaye. Bata damu da share hawayen da suka gagara tsaya mata ba, ta ce, “Au

nty Abasiyya zaki cemin baki san shirye-shiryen auren Tajuddeen ake ba a gidan nan kuma da mayyar yarinyar can dai”.

       “What! Auren Tajuddeen fa? A gidan nan kuma ban sani ba? Lallai Alhaji ya sake zama abinda ya zama. Wlhy Ramlah sam ban san da zan

cen ba, sai dai tabbas naga anata wani ƙus-ƙus tsakaninsa da matarsa na munafunci tun jiya, yau kuma ya

ɗ

auketa suka fita sai dai ban san ina sukaje ba”.

     “To Aunty babban gida sukaje, dan inaga Baba ya dawo.....”

   Ta kwashe kaf abinda taji Tajudde

en da babansa na tattaunawa ta sanar mata. Tare da fa

ɗ

in, “Aunty dan ALLAH ki taimake ni, wlhy idan na ƙara rasa Tajuddeen a wannan karon zan iya rasa rayuwataa gaba

ɗ

aya ina sonsa matuƙa fiye da yanda nake son kaina”.

             “Hummm Ramlah kenan, ba

dan nasan minene zafin soyayya ba da nace baƙya kishina. Ina matsayin yayarki uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya amma kina son

ɗ

an kishiyata da bata ta

ɓ

a ƙaunata ba a gidan nan, da ace ma tanada dama da tuni ta kawar dani a duniya. Gaskiya wannan soyayyar taki bataimin ada

lci ba. Sai dai bazanƙi taimakonki ba, dan nima hakan zai taimakeni wajen ƙuntata rayuwar Hajiya Turai. Dan haka ki kwantar da hankalinki, yanzun nan zan warware musu ƙullin nasu ta inda basu ta

ɓ

a zato ko tsammani ba.”

     Cike da

ɗ

oki Ramlah ta ce, “Aun

ty mi zakiyi?”.

    “Jira ki gani”.

Ta fa

ɗ

a tana janyo wayarta. Daddanawa tai takai kunne tare da miƙewa ta shige ciki tana fa

ɗ

in, “Baba barka da rana.......” iya abinda Ramlah taji kenan.....

       



Alhaji Sulaiman kam da basu san Ramlah ƙanwar am

aryarsa da take riƙo taji tattaunawar tasu ba tuni Tajuddeen ya fice da waya a kunne yana waya da telansa kan ya jirashi a shago yanzu zai zo da

ɗ

inkin ujila... Da kallo Alh. Sulaiman ya bisa yana wani murmushin mugunta. Shima ya kai wayarsa kunne. Bugu

ɗ

a

ya Malami ya amsa da ga can. Batare da ya amsa gaisuwar Malamin ba cikin bada umarni ya furta, “Yaron dake mana aiki a gidan Isma'il Jiƙamshi ina buƙatarsa”.

      “Angama ranka ya da

ɗ

e”.

   Malami ya fa

ɗ

a cikin tsantsar girmamawa tamkar yana a gaban uba

ngidan nashi ne.....

       

     

★★

......

   Alhaji Sufi Ado Garko da ke zaune a falonsa na baƙi har yanzun, dan bayan fitowa sallar la'asar ya sake wasu baƙin da suka sake rikita masa lissafi. Ba kowa bane face tsohon gwamna sannan babban

ɗ

an ka

suwa M Atik Kumo mahaifin MM Atik Kumo da tawagar abokansa uku neman izini wa

ɗ

an nasa fara neman soyayyar Mawaddat. Sun gama masa bayanin kenan ya tabbatar musu da abinda ya faru game da kawo wanda Mawaddat ke so a yau har ma sun basa damar turo magabatan

sa suka masa godiya da bada haƙuri dan mahaifin MM Atik mutumin kirki ne. Ya fahimci bayanin Baba ya kuma gamsu suka rabu cikin girmama juna dan Baba ya kasance tamkar uba ga duk wani

ɗ

an siyasa to. Bayan fitarsu ne yana ƙoƙarin tashi ya shiga ciki dan ya

huta da hayaniyar da ya sha kiran matar

ɗ

ansa Alh. Sulaiman ya shigo masa. Bai kawo komai a ransa ba dan shi surukansa tamkar ƴaƴa suke garesa. Bayan sun gaisa tai masa barka da sauka da yaya jiki tare da bada haƙurin rashin zuwa tarbarsa saboda batajin da

ɗ

i ne. Ya gamsu da abinda ta fa

ɗ

a tunda tabbas bai ganta ba a cikin gidan dan haka ya saka mata albarka. Ɗan jimm da tai ya sakashi fahimtar akwai wani abu, dan haka ya tambayeta. Sai da ta sake kwantar da murya cike da kissa ta zayyano masa dukkan abinda

ƙ

anwarta ta tabbatar tajiyo, sai dai tace itace taji ba ƙanwar tata ba. Ta kuma kira ta fa

ɗ

a ne dan kar abinda zasuyi

ɗ

in ya ta

ɓ

a kimar Baba da Family

ɗ

in. Amma dan ALLAH bata son kowa yasan ita ta fa

ɗ

a gudun abinda zaije ya dawo. Murmushi Baba ya saki iri

n na manya. Ya sake saka mata albarka sannan sukai sallama. Yasan Sulaiman zai aikata abinda ma yafi hakan, kuma shima yayi tunanin wani abun zai iya

ɓ

ullowa game da hukuncin nasa. Sai dai abinda ya bashi mamaki mi yake faruwane haka maneman Mawaddat

ɗ

in k

eta karakaina a wannan ga

ɓ

ar? Ko dai rawar data taka ne game da shari'ar mutumin nan ta kwanan nan data

ɗ

auki hankalin mutane da yawa ce? Dan duk da baya ƙasar kunnensa da idanunsa na a Nigeria

ɗ

in. Yafi zaton hakan shiyyasa bai

ɓ

ata lokaci wajen zurfafa t

unani ba. Sai ma ya dannama Uncle Yousuf kira dan ya gama tsara kafin Sulaiman ya ƙulla abinda yake tsarawa shi zai tabbatar masa wanda ya rigaka kwana zai rigaka tashi......

         

★★

.....

Sosai mamaki ya dabaibaye Uncle Yousuf da ke saura

ren Baba. Dan ya masa bayani ne akan zuwan su M Atik Kumo kafin hukuncin da ya yanke a yanzu-yanzu saboda labarin da ya samu na shirin

ɗ

ansa da jikansa. Cikin girmamawa da godiya Uncle Yousuf ya tabbatar masa yanzu nan zai tura a isar da saƙon in sha ALLAH

U. Suna yanke wayar kuwa yay kiran abokinsa Coach

ɗ

in su Smart Abdull-Hameed, wanda ta sanadinsa ya fara sanin Smart

ɗ

in dama. Tun yana waya da Hameed

ɗ

in kiran Yayansa (Daddy) ke shigowa, bai

ɗ

aga ba har sai da ya kammala da Hameed

ɗ

in. Wani kiran ne ya s

ake shigo masa, ya

ɗ

aga yana kaiwa kunne da fa

ɗ

in, “Yaya irin wannan kira lafiya dai ko?”.

       “Inafa lafiya Yousuf! Wai kaji suma su M Atik Kumo sunzo nemawa

ɗ

ansu izinin neman Mawaddat. Anya abunnan na lafiya ne? Ni bama wannan ya damen ba, dan M Ati

k mutumin kirki ne,

ɗ

an nasa ne kawai sai a hankali, dan wlhy da ace ya kasance mutumin kirki kamar mahaifinsa da hankalina zaifi kwanciya da aura masa Mawaddat fiye da yaron nan daka kawo....”

       Cikin gatse Uncle Yousuf ya ce, “To kodai a bama

ɗ

an M

Atik

ɗ

in dama kawai, tunda shi dai ai ba wani abu ya ta

ɓ

a aikata mana ba. Sannan a a bayyane ban ta

ɓ

a jin ance ga aibun yaron ba...”

     “No no no Yousuf bar wannan maganar kai dai. Dan wlhy ina gama waya da Baba yanzu na

ɗ

an fara bincike kan yaron waje

n wani aminina al'amarin babu da

ɗ

in ji, dan akuyace lullu

ɓ

e da fatar kura bai gado uban nasa ba. Kayi haƙuri bakwai kushe yaron nan Aliyu nake ba. A'a kawai ina tunanin taya zai iya riƙemun yarinya bashi da aikin yi, danni ban

ɗ

auki direbanci wani abunyi b

a face hanyar maƙalewa domin rage matsaloli...”

           “Humm Yaya kenan. Nifa ban tsawwala ba, idan akwai wani da kake ganin hankalinka ya kwanta da shi game da Mawaddat ƙofa a bu

ɗ

e take ka kawosa mu canjashi da Aliyu dan shi dama bawai ya

ɗ

auki abun

da girma bane tunda auren wata

ɗ

aya kacal ne zai saketa, ni kuma na gaji da maimaita magana

ɗ

aya”.

       “Ina ai zancen wani ma bai taso ba auta. Yanzu fa Baba ke sanar min kuma munafukin can abinda yake ƙullawa akan

ɗ

ansa. Kaga ko ai bamu da wani isash

en lokaci. Mu ƙarasa da Aliyun kawai sai dai zamuyi komai a rubuce da ƙa'idoji dan karma da ga baya wani abu sa

ɓ

anin wanda akai a rubuce ya biyo baya tunda mun samu Mawaddat

ɗ

in ta amince babu rigima. Sannan zan basu gidan da zasu zauna a kuma canja masa a

iki”.

       Sosai takaici yake neman shaƙure wuyan Uncle Yousuf. Amma sai ya danne ya ce, “Nima munyi waya da baban yanzu. Yanda kuma kake so haka za'ayi. Zan cema Aliyun ya tsaya idan ya kawota sai muyi maganar, idan kuma zamu bari ne sai zuwa weekend z

aifi a nutse”.

     “Eh weekend

ɗ

in yayi kawai ALLAH ya kaimu”.

    Sallama Uncle Yousuf yay masa tare da kashe wayar gaba

ɗ

aya ma. Takaici yakeji na

ɗ

an uwan nasa da halayyar da yake nunawa akan al'amurin Mawaddat mara fasali. Ya rasa wane irin soyayya

yakemata irin haka. Ya kamata ace yayi nadama da neman hanyar gyara. Sai dai kash, nadamar tasa alokacin da ya ganta cikin wani hali ne kawai yake yinta.....



★★

.....



    Duk wannan cakwakiya da ƙura da take cigaba da tashi a wannan yini da

ga mai gayya da aiki kam normal ne. Dan tuni ta tattara komai ta watsar ta tattara hankalinta akan case

ɗ

in yarinyar nan da akaima fya

ɗ

e dake neman caza mata kai. Tun bayan isarsu office bata wani zauna ba ta fito suka sake fita. Kasancewar hankalinta ga

a inda yake ya sa yau tsakaninta da drivern nata babu masifa. Sun

ɗ

anyi yawace-yawace har kusan bayan sallar la'asar sannan suka koma office. A hanyar komawar ne ya fahimci ana binsu a baya. Da farko bai kawo komai a ransa ba sai da ya ga bayan ta shiga of

fice tai zaman kusan mintina talatin ta fito zai maidata gida a hanya ya sake ganin motar

ɗ

azun

ɗ

in nan dai da napep a biye da su. Yaji a ransa cikin biyu dole ai

ɗ

aya. Kodai su Honor

ables, ko kuma Alhajin nan da ya sa aka sace shi wancan karan a yau kuma

ya ganshi a gidan Baba. Yafi buƙatar ya kaita gida lafiya daga nan koma mizai farun ya faru, dan haka ya take motar ya tsere musu cikin salon canja titi gaba

ɗ

aya..........





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTU

WA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login