Showing 39001 words to 42000 words out of 188614 words
na wawa kawai da ƙi ƙ.....” ta kasa ƙara sawa saboda sh
uuu da tai zata fa
ɗ
i. Da sauri Nadiya ta tarota. Fisge jikinta tai tare da
ɗ
agowa gaba
ɗ
ayanta kan ƙafafunta ta
ɗ
auke fuskar Nadiya da mari haggu da dama.. A fusace Alhajin nan da ke tsaye tun
ɗ
azun cikin
ɓ
acin ran zagin da Lulu kema abokin nasa yayo kanta
. Hannu ya
ɗ
aga zai kwasheta da mari shima, sai dai cak ya tsaya jin an riƙe masa hannu ta baya. A karo na farko duk wanda ke'a falon ya farga da shi. Kallon ido cikin ido sukaima juna shi da Alhajin da ke faman huci. Idanu ya lumshe cikin girgiza kansa da
fa
ɗ
in, “Haba kai kuwa ai babba babba ne, ba'asan namiji kuma da fa
ɗ
a da mace ba. Bakaga abokinka yanda ya nuna mazantaka ba? Tunda kun gama zubar da kimarku garesu banga abin tada jijiyar wuya ba idan irin haka ta taso a tsakaninku ai......”
“Kai k
uma a matsayinka na ubanwa anan?”.
Maimakon amsa sai ya ƙara tsaresa da idanunsan nan masu kwarjini da suka gama ƙwarewa a kallo mai girgiza zuciya cikin nuna garga
ɗ
i (Na macizai inji Lulu
😂
). Sakin hannun Alhajin yayi, kafin cikin yanayin nan n
asa a daƙile da kowa ke
ɗ
auka girman kai ya
ɗ
age kafa
ɗ
unsa da
ɗ
an ta
ɓ
e lips
ɗ
insa. “Sanin
ɗ
an waye ni bazai maka amfani ba, idan dani kake son sani sai na baka amsa da cewar drivern ta ne”.
“What?! Driver fa?!!. Ubanwa to ya baka damar shigo mana
nan har da tsoma baki a cikin abinda bai shafeka ba?”.
Shi ba mai yawan magana bane, dan haka maimakon amsa masa a yanzun ma sai kawai ya zuba masa ido. Hon. HD Nakowa sai ya sake fusata. Magana zai sakeyi cikin fusata Alhaji Ɗan-kande Baita ya dakat
ar da shi.
“Kaga HD please it's ok mana. Kai
ɗ
an saurayi jeka kawai waje ka jirata nan ba huruminka bane ba”.
Wani banzan kallo Smart ya watsa musu su dukan, sai dai baice komai ba ya juya ga Lulu da ke zaune a kujera shar
ɓ
e tanata surut
ai da zagi har yanzu. Hanunta kawai ya fisga ta miƙe, batare da wani binta a hankali ba ya jata tana turjewa sukai waje. Da ƙyar ya iya kaita har motarta, dan haka ta maido da zagin da take ma Hon. Babale Misau kansa. Hakan bai damesa ba, sai ma rufeta da
yay a motar ya koma falon
ɗ
aukar handbag
ɗ
in ta dan key
ɗ
in motar na ciki....
“Ban yarda da wannan yaron driver bane ba, dan haka ina son a binciko min
ɗ
an uban wanene shi a fa
ɗ
in garin nan na kano”. Hon. HD Nakowa ne ke fa
ɗ
a dai-dai Smart na sak
e shigowa falon
ɗ
aukar tarkacen Lulu. Nunawa yay kamar baiji mi Hon. Nakowan ya fa
ɗ
a ba, ya nufi handbag
ɗ
in da ya gani
ɗ
azun a hanunta da takalmanta masu azabar tsini ya kwashe ya sake juyawa ya bar falon ko kallo basu ishesa ba.....
Gotawarsu k
a
ɗ
an da gidan wata dalleliyar mota ta iso ƙofar ita kuma. Horn yay aka bu
ɗ
e masa. Yanda sautin ki
ɗ
a ke tashi a cikin motar zai baka tabbacin yana cikin nisha
ɗ
i matuƙa. Duk da yasan taro ake a gidan nasa hakan bai hanashi jin mamakin ganin wasu manya-manyan
motoci guda uku ba, bawai ƴammatan bazasu iya zuwa da motocin bane, a'a kawai dai yasan sun musu girman da bazai yiwu ace sune suke hawansu ba. Cikin kai-kawo zuciya ya fito yana ƙara ƙarema motocin kallo, cikin
ɗ
an basarwa irin na masu akwai ya
ɗ
age kafa
ɗ
u da
ɗ
an ta
ɓ
e baki yay ciki abinsa ransa fal nisha
ɗ
i yau zai ha
ɗ
u da mafarkinsa. Yayi alƙawarin sai ya
ɗ
an
ɗ
ani yarinyar nan dan ta tsare masa ko'ina na zuciya tun a randa ya ganta. Da wani irin sauri yaja birki ya tsaya yana ƙarema falon nasa da ya hargit
se kallo, bawai na tarkacen da suka zube bane kawai dan yasan wannan ne ya kawosu ai. Iya shegen da ake aikatawa a falon duk da shima yasan yana aikatawa ya sashi zama turus, dan shi dai Nadiya batace masa zasu gayyato namiji ko
ɗ
aya ba. Amma sai ga har mu
tum hu
ɗ
u manyan mutane sa'ar Daddynsa, kai abinma tashin hankalin shine harda abokan Daddyn nasa ma da suka sanshi ya sansu. Da baya-baya ya koma ganin hankalinsu su bai kai kansa ba saboda shagala a
ɓ
arnar da suke aikatawa da yaran mutane. Duk cikinsu bai
ga Lulu ba, gashi kuma an tabbatar masa da tazo wajen awa biyu baya da suka shu
ɗ
e. Waya ya ciro yay kiran Nadiya, an jima ba'a
ɗ
auka ba dan har tana batun tsinkewa sannan aka
ɗ
auka. Cikin wata irin murya ta ce, “Ranka ya da
ɗ
e barka da dare”. Sai da ya
ɗ
an
cije le
ɓ
en haushi kafin ya amsa mata da “Ta iso ne?”. Cikin muryar nan na wadda ta gama buguwa da shiga yanayin masha'a ta amsa masa da “Tazo amma shegen driver
ɗ
in nan nata ya kwasheta sun tafi”.
“What!!” MM Atik Kumo ya fa
ɗ
a da ƴar tsawa. Bai jira
cewar Nadiya ba ya yanke wayar ransa a
ɓ
ace. Mota ya shige ya zauna tare da kwantar da kansa kan steering. A karo na biyu ya rasa damarsa akanta, tunda yake wata mace bata ta
ɓ
a shiga ransa irin haka kamar yanda Lulu ƙamshi ta shiga ba. Da gaske sonta yake
, yana kuma tsananin buƙatar mallakarta. Bai damu ace sai da aure ba, dan shi a halin yanzu babu maganar aure ma a gabansa duk da kullum fa
ɗ
an momynsa kenan shine yay aure. Sai dai da to kawai yake amsa mata a duk sanda ta titsiyesa. Tun randa suka ha
ɗ
u d
a Lulu a airport ya kasa hutawa da tunanin surar yarinyar da tsiwarta, burinsa kawai ya gusar da ƙishinsa gareta dan kowace mace tama daina birgesa a dalilinta yanzu. Sake kaiwa steering duka yay tare da tashi zaune yayma motar key a fusace ya bar gidan...
...
★★
Driving
ɗ
in yake cikin
ɓ
acin rai da takaici, yayinda ita kuma ta keta faman surutai da zaginsa akan ya maidata sai ta koyama Hon. Babale Misau da Nadiya da suka ha
ɗ
a baki hankali. Fa
ɗ
i take ita ba ƴar iska bace, duk wanda yace zai mat
a iskanci sai ta wulaƙanta shi.....
Wani irin baƙin ciki ne ya sake turniƙe zuciyar Smart dan surutanta sun ishesa, sake tunzura fushinsa suke zuciyarsa na ƙuna. Wani shegen birki ya taka a harzuƙe har sai da tai gaba ta bugu da kujerar gabanta ta sa
ke buguwa da jikin ƙofa sannan ta koma ta zauna da
ɓ
ar. Dafe kanta tai dan azaba kamar zata fasa kuka, sai kuma ta harzuƙo cikin fushi da masifa ga rashin kasancewa a hayyaci da ya ƙara hauhawar masifar tata ta ce, “Kai wai miyasa baƙauye ne akoda yaushe? M
ugu so kake ka kasheni ka gudu da motan ko? Illiterate kawai, ba abinda ya iya sai shashashanci baƙauye”.
Idan motar nan ta motsa Smart to shima ya motsa, yakai matuƙar wuya so yake ya mata masifa dan maƙogwaronsa sai kaikawo ya ke a wuya
amma yan
ata ƙoƙarin hana kansa, sai ma wayarsa da ya
ɗ
auka ya fara danne-danne abinsa. Hakan ya sake fusata Lulu, da ma yaya lafiyar kura balle ta tsinke. Tana ƙalau ma yaya aka ƙare da jaraba balle yanzu da ya ha
ɗ
a da maye. Sosai ta cigaba da zazzaga masa masifa
ko ha
ɗ
iyar yawu ma batayi, ganin badai zai kulata ba ta kama murfin ƙofar zata bu
ɗ
e ta fita amma sai taji yayi lucking motar. Wayyo azabatun azaba. Yau dai kam yaga masifar ƙare dangi, dan bakinta baiyi shiru ba har sai da barci ya fara rinjayar mata idanu
. Da wahala kaga Lulu tasha abu ya sakata barci, shiyyasa ko cikin abokanta ake ji da ita da kwarzanta ƙarfin kanta, amma yau da yake wani mugun ha
ɗ
ine MM Atik yay mata batare da ko Nadiya ta sani ba yasa abinda yafi ƙarfin kanta kala-kala wani ma bata ta
ɓ
a shansa ba. Tun randa suka ha
ɗ
u a airport bai huta ba, biye yake da ita yana ninƙaya cikin al'amurranta har sai da ya gama sanin ita
ɗ
in wacece. Dan haka ya jawo Nadiya a jikinsa ya dinga jiƙata da ku
ɗ
a
ɗ
e harta amince da shi bawai yazo dan ya cutar da ami
niyar tata bane son gaskiya yake mata. Ita da shi suka ha
ɗ
a plan
ɗ
in wannan phaty na samun lafiyarta, ya kuma saya musu duk kayan shaye-shayen tare da basu gidan hutawarsa da ya gama ginawa kwanan nan, shi yayi hakane dan ya rutsa Lulu a can, yayi imanin i
n har ya sameta sau
ɗ
aya da kanta zata cigaba da nemansa kamar sauran ƴammatansa tana kawo masa kanta. Sai d
ai kuma kash, bayan ya gama wahalar ha
ɗ
a dukkan plan
ɗ
insa wani shegen driver
ɗ
inta ya zo ya rusa masa komai.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN H
ANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya
400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
1
️
⃣
........Wayar da yake faman daƙila ya ajiye, dan dama yana dannawar ne kawai badan yana fahimtar komai ba da yake yi. Ta cikin mirror yake kallonta, sai kuma kamar wanda aka tsikara ya janye yana jan tsuki. Da sauri ya furza
r da iska zuciyarsa tana masa kai-kawon tunanin ina ya dace ya dosa da ita. Gidansu ko gidan Uncle Yousuf?. A gidansu tana da ƙanne, kuma basu san halin da take ciki ba bayan iyayensu, ganinta a haka garesu zai ƙarasa zubar mata da mutunci ne a idonsu har
ma da ma'aikatan gidan nasu da take takawa kamar ƙasa a duk sanda taso. Gidan Uncle Yousuf kam yaransa basu da wayo sosai kasancewarsu ƙanana, zai ma iya yiwuwa yanzu sunyi barci, ajiyar zuciya ya
ɗ
an sake ja da kallonta ta mirrorn sai kuma ya janye idanun
sa a lokaci
ɗ
aya. Har ya
ɗ
auki waya da nufin kiran Uncle Yousuf
ɗ
in sai ya fasa, key yayma motar kawai ya cigaba da tafiya. Ka
ɗ
an-ka
ɗ
an sai ya dubeta ta mirror har suka iso gidan. Horn yay maigadi ya
bu
ɗ
e ƙofa ya fito, dan ba'ace masa wani zaizo gidan ba a
irin wannan lokacin dan ƙarfe sha
ɗ
aya saura. Ƙarasowa yay jikin motar sosai, Smart dake kallonsa shima yay
ɗ
an murmushi da fa
ɗ
in “Baba Barka da dare yaya aikin?”.
Murmushi shima maigadi yayi, dan ya ganesa. Cike da kulawa ya ce, “Mazan fama kaine
yanzu da dare haka?”.
“Eh baba na kawo wannan ne”. Yay maganar yana nuna baya,
ɗ
an leƙawa baba maigadin yayi, ganin Lulu kwance a bayan ya sashi
ɗ
an yin baya yana dafe baki dan shi a zatonsa ko barcin isa ne take yi. Da sauri ya koma ciki ya bu
ɗ
e ga
te
ɗ
in. Har gaban ƙofar shiga falon gidan Smart yay parking. Sai da ya kashe motar ya fito sannan ya
ɗ
aga waya ya kira Uncle Yousuf. Ba'a jima ba aka
ɗ
auka. Shi ya fara gaidashi dan a girme dai ya girmesa. Uncle Yousuf ya amsa da ƴar fargaba, sai yay sauri
n tambayarsa badai wani abu ya sake ha
ɗ
asa da Mawaddat ba?.
“A'a Alhaji komai bai faru ba. Itace dai na kawo nan
ɗ
in gamu a ƙofar falo”.
Da mamaki Uncle Yousuf ya miƙe zumbur, Jallabiyarsa ya
ɗ
auka ya zura dan har sun kwanta ma. Ko amsa tam
bayar lafiya da Aunty Saliha ke masa baiyi ba ya fice cikin sassarfa yana fa
ɗ
in, “Ina zuwa”. Shi da kansa ya bu
ɗ
e motar ya leƙa, ƙirjinsa yay matuƙar bugawa,
ɗ
agowa yay yana kallon Smart kallo na neman ƙarin bayani. Fahimtar hakan shi kuma ya sashi furzar
da iska ka
ɗ
an. “Bayan tafiyata ta fita, jin hirarsu da ƙawarta a
ɗ
azun ya sani sake dawowa, sai na samu zata fita shine na bita”.
“Ya Arrahaman harma ta sha kenan?”. Uncle Yousuf ya fa
ɗ
a cikin matsanancin damuwa.
Tausayi sosai ya bama Smart,
ya
ɗ
an cije lips da fa
ɗ
in, tana buƙatar saka ido sosai dan koba wannan halayyar bai dace ace mace kamarta tana fitar dare ba haka Alhaji”.
“Gaskiya ka fa
ɗ
a Aliyu, na kuma gode sosai da ƙoƙarinka, duk laifin na yaya ne da bazai iya tsawata mata
ba a duk sanda yaga zatai fitar, amma inasha ALLAH zan
ɗ
auki mataki ni da kaina. Sai dai abin damuwar nima
ɗ
in wani lokacin bana nan tunda ina tafiye-tafiye, da zaka min alfarmar dawowa kusa da mu da naso haka Aliyu, wlhy na yarda da kai, ina jinka tamkar
ɗ
an uwana na jini, zan iya bar maka amanar Mawaddat batare da jin ko
ɗ
ar ba a zuciyata....”
“Nagode sosai da wannan karamci Alhaji. Sai dai maganar dawowa nan kam abun ne mai wahala gareni, dan Abba ma bazai yarda ba balle kuma Ammah. Sannan nima
inada ƙanne, kuma suna buƙatar saka ido duk da dai ba wayona ke tsaremin su ba ko jajircewa. ALLAH ne gafurin rahimun”.
Duk da Uncle Yousuf ya gamsu da bayanin nasa amma bai so hakan ba. Dan yana matuƙar buƙatarsa tare da su. Yaron nada wata nagarta
mai matuƙar ƙayatarwa. Ga nutsuwa da cikar kamala tamkar ba talaka ba. Godiya yay masa tare da fiddo Lulu da ke shar
ɓ
an tana
ɗ
an surutanta jefi-jefi a cikin barcin, wanda ba komai bane sai zagin Hon. Baita. Shi dai sallama yay masa zai wuce. Dakatar da sh
i yay da fa
ɗ
in, “Kaga dare yayi yanzun. Kaje da motar gida dan abin hawa zai iya maka wahala”.
Kamar zai ce a'a sai kuma ya tuna maganar Uncle Yousuf
ɗ
in gaskiya ce. Dan haka ya gya
ɗ
a kansa tare da godiya. Saida ya ga ya shige ciki sannan shima ya sh
iga motar ya tayar ya bar gidan. Mubarak kawai ya samu a waje alamar dai shi ake jira, cikin washe baki Mubarak
ɗ
in ya taso yana masa sannu da zuwa da shafa motar har ya kasheta ya fito yana lucking. “Yaya ka sayi mota ne?”. Mubarak
ɗ
in ya fa
ɗ
a cikin zumu
ɗ
i. Karan farko yayma yaron
ɗ
an murmushi. Cikin deep voice
ɗ
in nan tashi da ta gaurayu da gajiyar son yin barci ya ce, “Daga ganin sarkin fawa sai miya tai zaƙi
Mubarak? Ta mutane ce”. Kamar an zarema Mubarak lakar jiki ya
ɗ
an rausayar masa da kai gefe kawa
i. Daga haka suka shige ciki gidan shiru alamar duk anyi barci, sai wasu a ƴammatan dake waya da samarinsu, idan ka cire Asma'u da Maryam dako wayar Yayansu yama hanasu riƙewa sai ta Ammah suke
ɗ
an
ɗ
auka. Ɗaki kawai ya shige dan kwanciya yake matuƙar buƙa
ta.......
★★★
∆∆
★★★
Da asuba Uncle Yousuf da kansa ya shiga
ɗ
akin aunty Saliha da ya kai Lulu dan ita a
ɗ
akinsa ta kwana ya tadata yin salla. Sam bata da nauyin barci, damma yau akwai na maye tare da ita, da alama kuma ya bugar da ita
da yawa, dan ma tana da jini mai ƙarfi, da ace tana da saurin buguwa ma abubuwan da MM Atik Kumo ya harmutsa mata zata iya ƙara shanye yinin yau bata san inda kanta yake ba. Amma sai gashi Alhamdullah ita da sauƙi ya saketa. Zata fara masa gardama ya daka
mata tsawa. A firgice ta tashi zaune zumbur jin Muryar Uncle Yousuf tana mazurai. Sosai take zazzaro idanun mamaki, shiko ya watsa mata harara da fa
ɗ
in, “Karna dawo Massalaci na tadda baki