Showing 105001 words to 108000 words out of 188614 words
san da ƙyar muka samu yaron nan ya shiga hannun mu? Wannan kuma yana a cikin babban abinda muka ƙullesa da shi fa”.
“Wlhy malam nima ban san yaya akai hakan ta faru ba. Sai dai n
a lura tsabar munafunci ne na ubansu ya sa aka rufe mana komai sai
ɗ
aurin aure kawai mukaji bayan an riga an
ɗ
auro. Malam ka taimakeni dan ALLAH. Kai kanka ka sanar min yaron nan yanada taurari masu ƙarfin gaske da zasu iya disashe kaf ƴaƴan gidan nan ya z
am babu hasken wanda ake gani sai shi, bayan kai malamai kusan hu
ɗ
u sun sanar min hakan wasu ma sun kasa aiki a kansa sai kai ne da kayi akaci nasara. Gashi kuwa na fara gani dan aure fa akai masa, kuma da ƴar Alhaji Isma'il Jiƙamshi, wannan abu ya hanani
samun barci sam a daren jiya”.
“Tirƙashi! Dolene ki kasa barci. Dan aurensa na
ɗ
aya da ga cikin abinda muka ƙulle masa har sai ya tsufa a haka ta yanda babu mai
ɗ
aukar ƴa ya bashi. Ba ƙaramin duka a ciki mijin nan yay mana ba gaskiya. Dan yaron
nan yanada ƙarfin nacin ibada shiyyasa muka jima muna aiki yana tafiya a iska, na ƙarshen nan ma da ƙyar kina gani muka samu ya haushi da taimakon anfani da gashin mahaifansa da nashi.....”
“Na sani Malam, dan ALLAH ka taimakeni wannan aure ya watse
kafin ma cikar sati
ɗ
aya na tarewar wannan yarinya. Sannan a matse minsu waje guda su rasa gabas su rasa yamma akan wajen da zai zauna da abinda zasuyi hidimar biki. A sakama duk danginta tsanarsa a zuciya hatta da jaririn yaro. A birkitamin lissafin yari
nyar ta ce bata son sa”.
“Aikin nan yana da wahala Yahanasu. Amma dai za
ɓ
i
ɗ
aya anan mu gwada mu gani”. Ya ƙare maganar da ajiye mata tazbaharsa gabanta. Da ƙyar ta iya tsaida nutsuwarta wajen
ɗ
aukar
ɗ
iyan tazbahar
ɗ
aya ta miƙa masa. Amsa yay ya dub
a ya sake ajiye mata yace ta
ɗ
auka. Sai da sukai haka sau uku sannan ya kalleta cikin jinjina kansa. “Gaskiya akwai babban aiki a gareki. Dan gaba
ɗ
aya fa an riga an lalata aikin sai ka
ɗ
an ne bai bar jikinsa ba. Wanda kuma ya ƙulla wannan auren mutum ne ma
i nasibi matuƙa shima, dan komai yayisa ne da hikima kasancewar ya fahimci akwai
ɓ
oyayyen al'amari akan rayuwar yaron......”
“Kenan babu yanda za'ai malam? Sannan waye shi wannan matsiyacin da ke tare da shi haka ba sani ba tun da wuri?”. Umma ta fa
ɗ
a kamar zatayi kuka. Malam Na-zuru yay gyaran murya yana gyara zama. “Baza'a rasa yanda za'aiba kam. Sai dai dole za'a canja taku kuma. Shi wannan mutumin da kike tambaya yanada alaƙa da yarinyar matuƙa, sannan yana ƙaunar yaron da zuciya
ɗ
aya, mutum ne k
uma mai wayo da hikima gaskiya. Samun nasara a kansa kuma shima sai munyi yaƙi na gaske. Amma ita matar da aka
ɗ
aura masa auren da ita mu maida akalar aikin namu ta hanyarta kawai inaga hakan zai taimaka mana”.
“To amma malam matar da ba'a bukatar ma
ta tare miye amfanin kafa harsashin aiki kanta?”. Hajiya Naqiba ce yanzu tai masa tambayar dan Umma dai damuwar jin labarin waye Uncle Yousuf ya hanata magana ma. Amsa ya bata da fa
ɗ
in, “Gaskiya in har kuna son cimma burinku akan yaron nan dole sai anbi t
a hanyar ita wannan yarinya. Hakan na nufin kuma dole sai ta tare da shi sannan komai mu bisa a sannu.....”
Da sauri Umma ta ce, “Malam kana nufin ma har sai ya kusanceta a shimfi
ɗ
a kenan?”.
“A'a ba wannan nake nufi ba. Ko tarewa a gidan
sa tai matsayin mata to ya wadatar damu. Dan muna buƙatar kayan da aka kawota gidansa da shi a ranar, da wanda shi kuma zai shiga gareta da su. Sauran aikin ya rage namu mukuma”.
Jimmm Umma tai alamar tunani kafin ta sauke nannauyar ajiyar zuciya d
a fa
ɗ
in, “Shike nan malam zanyi wannan ƙoƙarin. Sai kuma akan kishiyoyin nawa ina son a sabunta min aiki musamman uwar yaron nan. Dan na tsaneta fiye da kowa a gidan nan. Bana son koda ganinta matsiyaciyar. Yanda ta saka katanga tsakanina da masoyina har s
ai da ta fara zama matsayin matarsa na tsawon shekaru kafin ya kalleni bisa tirsasawar iyaye, wlhy itama sai na gunzuga mata baƙin cikin da har ta mutu bazata fita a cikinsa ba.”
“Burinki zai cika kuwa. Mudai je zuwa mataki-mataki zaki sha mamaki
”.
Sosai farin ciki ya mamaye Umma, ta cigaba da zayyano ma Malam Na-zuru duk yanda take buƙata akan Ammah da zuri'arta. Suma sauran matan kowacce da kalar nata shirin da take so ai mata. Sai matar
ɗ
anta Salim da itama ke neman zame mata ƙarfen ƙafa
akan janye mata ra'ayin Salim
ɗ
in. Basu dai baro garin Zuru ba sai bayan la'asar, a hakan ma
ɗ
an basu tsaya yin koma ba. Sun jigatu kam gwargwadon iko sai kusan goma sha
ɗ
aya na dare suka iso garin su Umma da nufin duba mahaifiyar Tata su kwana.......
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi
3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
5
️
⃣
1
️
⃣
.........Tunda suka baro gidan babu abinda Lulu keyi sai ha
ɗ
iyar zuciya. Ko sau
ɗ
aya bata tankama hirar da Uncle Yousuf ke mata ba, hijjab nema da ya tambayeta ina ta samo cikin takaicin da har yanzu
yaƙi sakar mata maƙoshi ta amsa masa da, “Uncle You mutumin nan fa ni bazan tare ba na fasa ko zaman wata
ɗ
ayan. Shiko dai yanata danne dariyarsa har suka iso gida. Sai da yay parking ya dubeta cikin nutsuwa ya ce, “Saboda mi basai kin tare ba?”.
“Ni dai kawai nama fasa. Dama na gaya maka mutumin nan baida mutunci, to kaga tun kafin ma na fara shuka masa nawa kalar rashin mutuncin kawai mu tsaya iya hakan”.
“To banƙi ta taki ba, amma yaya kike tunanin duniya da Baba zasu kalla al'amarin? D
an Baba fa zai iya
ɗ
aukar zafin da bamu ta
ɓ
a zato ko tsammani ba. Ni dai da zakiji shawarata anan ki cigaba da kwantar da hankalinki ayi komai a yanda aka tsarashi. Shima kuma mu bisa a sannu a rabu lafiya batare da kowa yaji ko ya gani ba. Dama jira nake
ya sake samun lafiya yazo muyi magana ma ta fahimta ok”.
Sosai yanda Uncle
ɗ
in nata ke mata magana cikin kulawa da sanyi ya sata jin bazata iya bijire masa ba. Dan haka ta jinjina kanta tana sauke tagwayen ajiyar zuciya ta ce, “Shike nan Papa. Amma d
an ALLAH ka masa magana ya kama kansa”.
“Zan masa kar ki damu”.
Ya bata amsa cike da kulawa. Wata ajiyar zuciyar ta sake saki sannan suka fita. Da ƙyar Uncle Yousuf ya iya danne dariyarsa shi dai yana binta da kallo, tausayi take bashi, ba
kuma ya ganin kowa da laifi sama da Daddy, ya raunana rayuwar yarinyar matuƙa da sunan soyayya, ya kasa fahimtar tarbiyyar uwa ga ƴaƴa daban take da komai a wannan rayuwar musamman ma
ɗ
iya mace, amma sam Mawaddat bata samu ba, shiyyasa abubuwa masu muhimma
nci ma duk bata sani ba kuma bata ganesu da yaren fahimta.....
Koda ta shiga gidan ma aunty Saliha dake yanke ma Ra'is farce a falo sakin baki tai kawai tana kallonta. Ai ko sai ta sake tunzura fuuu aka shige
ɗ
aki. Dai-dai nan Uncle Yousuf ya shig
o shima. Da hannu ta nuna masa bayan Lulu. “Miya kunna ƴar taka? Ga shi naga an dawo da hijjab?”.
Ƙaramar dariya ya saki yana kaiwa zaune. Ƙasa-ƙasa ya ce, “Aikin surukinki ne”.
“Woow dan ALLAH fa?”.
“Sosai”.
Ya fa
ɗ
a cikin gya
ɗ
a kai da lums
he ido abin dariya. Sai kuma ya nuna mata Ra'is da ido. Murmushinta ne ya ƙara fa
ɗ
a
ɗ
a. Sai dai bata sake cewa komai ba....
★★
......
A matuƙar tashin hankali Alh. Sulaiman ya isa asibiti. Sai yay dai-dai da isar su Hon. Nakowa da sukaje duba
Tajuddeen. Shi baima lura da su ba. Sai dai ganin yanda ya fita a mota a rikice yay cikin asibitin ya sa su tambayar drivern sa ba'asi. Shima ba sani yay ba. Sai dai ya tabbatar musu maybe jikin Tajuddeen
ɗ
in ne. Jin haka suma sukai cikin asibin dan dama
tafiyar sun yita a sirrance ne shiyyasa babu wani tare da su sai su ukun. Sun iske kam abubuwa sun ƙwa
ɓ
e matuƙa, Hajiya Turai da Alh. Sulaiman rungume da Tajuddeen suna kuka. Sam sunma ƙi bari likitocin suyi aikinsu. Hakan ya bama su Alh. Baita yin ruwa da
tsaki akan komai. Dan take anan suka shiga ciku-cikun ganin amma fita da Tajuddeen a ƙasar ta wayoyi duk da sun san shima Alh. Sulaiman
ɗ
in duk yana da wannan alfarmar. To da ace lafiya lafiya ne ko jirgi sukutum mahaifinsa yay niyyar nema dan akai Tajudd
een wata ƙasa neman lafiya hakan ba komai bane. Dan da gasken gaske Alhji Sufi Ado Garko ya tara dukiya irin wadda shi kansa bai san adadinta ba. Alhmdllh burinsu kam ya cika, dan zuwa yamma an kammala komai na fita da Tajuddeen, haka uwar da uban suka wuc
e batare da sun nema kowa a family
ɗ
in ba. Ita kanta amaryarsa Hajiya Abasiyya sama-sama ya mata bayani lokacin da suka koma gida domin shiryawa......
★★★
......
Duk wani abinda ke faruwa har barinsu ƙasar Alhaji Sufi Garko ya sani sarai. Sa
i dai yaƙi yin ko tari akan hakan dan ransa a
ɓ
ace yake matuƙa da
ɗ
an nasa. Babu irin haƙurin da matarsa bata bashi ba amma bai saurareta ba. Sai ma garga
ɗ
in karta sake masa maganar Sulaiman a gidan yay mata. Tare da balbale ta da masifar cewar duk wata fi
tina da ke a tsakanin ƴaƴansa ai itace tushenta. Dan sakacinta ne saboda kasancewarta mace mai masifar son ƴaƴa. Badan shi tsayayyen mutum bane da kaf ƴaƴansa zasu tashi ne a lalace cikin fan
ɗ
ararriyar tarbiya. Dan tabbas Hajiya Attine bata tsawatarwa yara
nta tun ma da ƙuruciya. Komai yaro ke so shi yake yi, ba'a isa kuma ace yay ba daidai ba sai ta kareshi. Yanzu haka akan auren nan na Mawaddat sai da ta haura sama sosai da mijin nata. A cewarta ai itama tanada hakki akan Mawaddat tunda itace ta haifi uwar
ta. Ita bata yarda Lulu ta auri talaka ba kamar yanda uwarta ta auri ubanta da ga ƙarshe suka kashe mata yarinya dan suci dukiya. Shiko kasancewarsa jarumi mai tsayawa a gidansa ya ce idan ta isa taje ta warware auren mana. Sun haura sama ƙololuwa koma ace
har yanzun a saman suke, dan taso fita duba Tajuddeen nan ma yace idan ta fita a bakin aurenta. Wannan kalma ta matukar girgiza mata zuciya dan bata ta
ɓ
a tunanin fita da ga bakin mijin nata da suka
ɗ
auki tsahon shekaru kusan saba'in tare ba. Ta san kuma z
ai aikata dan shi baya magana biyu. Dole dai ta haƙura da fitar tunda suma yaran har ma da jikoki ya tabbatarma duk wanda yaje asibiti duba Tajuddeen sai ya koya masa darasin rayuwa.....
_______________
★
A cikin gida koda Nasreen taje da De
en a wajen Mubarak suke jin baƙin da sukazo duba Smart ne sukazo da shi. Babu wanda ya damu da sanin da ga ina, duk da dai zuciya na raya musu ko dangin matar tasa ne. Dan yaron dai da ganinsa kasan
ɗ
an gidan madara ne. Ku
ɓ
ul-ƙubul da shi. Sai dai abinda y
a birgesu da yaron yanda duk da ƙanƙantar shekarunsa sai da ya gaidasu. Fuskar Ammah da murmushi ta
ɗ
aukesa ta
ɗ
aura saman cinya tana tambayarsa sunansa. Yako bata amsa da cewar Deen shalelen aunty Luu.. shalelen aunty Luu da ga fa
ɗ
a ya sakasu darawa, abin
ka kuma da yaro shi ko'a jikinsa, sai ma janye ra'ayinsa da Nasreen tayi suka kama wasansu batare da ya sake tunawa su Aunty Lu zasu iya tafiya su barsa anan ba. Bayan sallar azhar Smart ya shiga cikin gidan. Sunta jera masa sannu da yaya jiki? Dan sun bar
sa ne dama saboda maza da keta faman shigowa ƴan nan cikin anguwa dubashi tun safe. Zaune ya kai yana amsa musu da Alhmdllh. Yaji da
ɗ
in ganin Deen nata wasanshi, sannan koda aka zuba musu abinci shi da Nasreen babu wani janjeni yaron ya zauna sukaci. Shine
ya sake musu bayanin daga inda yaron ya fito, sai dai ba gaya musu harda amaryarsa akazo ba. Anan ya
ɗ
an sake shan kunun gya
ɗ
a ka
ɗ
an ya kwanta a doguwar kujerar Ammah yana sauraren tsare-tsaren biki da suke tayi, dan shi sai yanzu ma yake jin wai aunty Bi
lkisu da Hawwah ashe sun tara masa uban kaya na lefe da suketa saye a hankali da shirin dama duk randa ya tashi aure sai dai a ƙarasa abinda ba'a rasa ba. Idanu kawai ya tsirama ƴan uwan nasa yana jin matuƙar ƙaunarsu a cikin ransa. Suko sunata dariya da t
sokanarsa. Shima dole yay murmushi yana ha
ɗ
iye abubuwa masu dama da ke a ransa. Anan ne Ammah ke masa bayanin shawarar da ta yanke akan inda zasu zauna. Sun gama shawara da ƙanwarta Sa'adah zasuyi magana da Abba a gyara masa gidan da suka gada kasancewar s
u biyu ne dama ke da shi ta
ɓ
angarensu dan suma sunada ƴan uba. Sai yay zamansa, za'a tashi ƴan hayar gidan.
“A'a Ammah kar ayi haka. In dama ace babu kowa a gidan ne, amma bazan so saboda ni a tashi mutanen da ke a gida tsahon shekaru ba kuma a ƙu
rarren lokaci irin wannan. Kudai bani lokaci ina kan nazari in sha ALLAHU za'a sami mafita. Dan dama zance kodai a musu magana su kai tarewan zuwa sati biyu haka ko wata
ɗ
aya”.
Ammah ce ta katsesa da fa
ɗ
in, “A'a Hydar kar ai haka. Tunda mutanen nan
sukace sati
ɗ
ayan kawai mu amsa ayi a wuce wajen. ALLAH shine zai rufama kowa asiri. Dan kaga dai a
ɓ
angaren lefe Alhmdllh matsalarsa kamar ta ƙare zance. Ga dai Hawwah nan da Bilkisu zasu shiga kasuwa da ku
ɗ
in da ke hannunsu tun da sunyi alƙawarin dai sun
e zasu ha
ɗ
a lefen nan. Ko a yanzu ma suturar da suka tara
ɗ
in fa tafi arba'in tunda kowa na saye ta
ɓ
angarensa. Gashi Alhamdullah duk manya ne kamar sun san inda auren naka zai fa
ɗ
a dama. Kaga yanzu kam kokawarmu ai ta wajen da za'a zauna ne kawai sai kuma
kai
ɗ
an
ɗ
inkunan da zakai amfani da shi na angwanci”.
“Kai Ammah ni sai nayi wani sabon
ɗ
inki?”.
Hararar sa ta
ɗ
an yi da fa
ɗ
in, “Oh da haka kake son shiga angwancin. Haba Babangida, ai lokacin abu ayisa kaji. Kasan kuwa a irin farin cikin da
nake ciki tsakanin jiya da yau. Ko auren su Maryam bai damuna kamar yanda zamanka babu mace ke cimun rai. Na gaji da jin gori da habaici akan zaman nan naka babu mace har ma da sheri. Amma Alhamdullah ga iyaka ALLAH ya kawo a ga
ɓ
ar da bamuyi zato ba sai k
uma muƙi nuna godiyarmu garesa.”
“Hakane Ammah. Amma ai inata sakaku wahala. Sam ba haka naso al'amarin nan yazo ba. Ban so
ɗ
aura nauyin aurena a kanku ba, domin nine ya kamata nai muku hidima bawai ku kucigaba da min ba bayan tun ina ciki kuke m
in har zuwa yau
ɗ
in nan”. Yanda yake maganar cikin damuwa ya sa Ammah sakin murmushi da miƙewa tana fa
ɗ
in, “Shi komai lokaci ne da shi. Haƙuri akan jarabawa kuma cikar kamala da imanin
ɗ
an Adam ne. Idan aka cigaba da jurewa duk komai zai cigaba da zama lab
ari tamkar bai faru ba, ko a yanda auren nan ma yazo ai babbar aya ce. Fatana ni dai ka kasance da iyalinka fiye da yanda nake zatonka da tsammani. Ka kuma riƙe mutuncinka dan