Showing 84001 words to 87000 words out of 188614 words

Chapter 29 - FURAR DANƘO COMPLETE

/>
👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU

KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





1





.......Mawad

dat da ke da burin amsar saƙo ta kallesa fuska babu wasa. “Malam miye na canja hanyar? Dalla ka koma tacan ina buƙatar amsar saƙo”.

      Shiru kamar bazai tanka mata ba sai kuma ya bata amsa a taƙaice. “Akwai holdup ta canne, ga shi lokacin sallah ya kus

a bana buƙatar rasa jam'i”.

          “To

ɗ

an iya wannan kuma matsalarka ce. Bai kuma damen ba. Ka koma ta inda nace bana buƙatar sharhi”.

      Hanyar ya canja batare da ya sake cemata komai ba, amma kuma ba wadda dai take son abi

ɗ

in ba dai ce. Dan zuc

iyarsa ta bashi kayan shaye-shayen nata ne zata amsa. Takaici ya turniƙe Lulu. Dama ga gajiya na nuƙurkusarta, ai tuni ta balbale sa da masifa amma yay biris da ita kamar yanda ya saba, bai ƙara tari ba har suka iso gida. Bu

ɗ

e motar tai a fusace ta fito, d

ai-dai da shima yana fitowar da nufin bu

ɗ

e matan. Ta zabga masa uwar harara da wani banzan kallo. Nunashi tai da

ɗ

an yatsa tare da tattaro dukan ƙarfinta na zazzage masa abinda ke a ranta amma ko kalma guda ta gagara fita mata a harshe saboda yanda ya wani

tsareta da idanunsa data ra

ɗ

ama suna irin na macizai. Sai lips

ɗ

in ta ne kawai ke rawa kamar wanda ya

ɗ

aureta da idanun nasa. “Kaje na koreka, da ga yau bana buƙatar sake ganin wannan shashashar fuskar taka illiterate velleger...!”

        A hankali ya l

umshe idanun nasa sai kuma ya sakar mata wani shegen murmushi da ya kusa fisge mata numfashi gaba

ɗ

aya. Jitai kamar zata zube a wajan tsabar wani ƙudu dun takaici da murmushin sa ya haifar mata. Dan bata fassarashi a komai ba face na rainin wayo. Fahimtar

ya samu nasarar ƙular da itan da yake buƙata ya sashi matsota a hankali, cikin ƙasa da murya da wani maidata can ƙasan maƙoshi ya furta, “Oh! Kin fison sake ganin angon naki kawai a

ɗ

akin barcinmu ke nan AMARYA, ba damuwa a bani albashina dan da shi zan bi

ya sadaki”.

         “What!!!” ta fa

ɗ

a da ƙarfi tare da kai ma fuskarsa mari da gaba

ɗ

aya

ɗ

an sauran ƙarfin da ya rage mata a jiki. Baya yay cikin wani salon da ta samu iska shuuu, ya

ɗ

ago yana murmushi tare da kashe mata ido

ɗ

aya, sai kuma ya nuna fuskar

tasa da yatsa yana

ɗ

an sake matsota harda ranƙwafowa ka

ɗ

an. “Duk randa wannan hannun ya sauka kan wannan fuskar da sunan mari to kisa a ranki MAZA sun fa

ɗ

i, fa

ɗ

uwa irin ta MUTUWA. dan itace kawai damar da ƘYANWA zata iya samun yin birgima a gaban ZAKI yan

da take so”. Ya ƙara kashe mata ido

ɗ

aya yana

ɗ

aga mata yatsu biyu da fa

ɗ

in, “Bye *MATAR ILLITERATE*”. Yay gaba abinsa.

       Yuuuuu!! Lulu ta dinga jin hajijiya na neman kwasarta, wato itace ma ƙyanwar yake nufi. Dariya sosai Uncle Yousuf da ke cikin mo

tar dake a kusa da su batare da sun san akwai mutum a ciki ba ke tuntsurawa harda ƙwalla. Ashe zaton da yakema yaron nan ya wuce nan. Kai jama'a har ya fara tausayin ƴar tasa gaskiya. Dan tabbas akwai babban wasa a wannan tafiya yanzu ne kuma za'a fara. Ga

nin yanda ta wuce tana ha

ɗ

a hanya ga hawaye sun wanke mata fuska ya sashi daina dariyar ya bu

ɗ

e motar ya fito, sai dai duk yanda yake son binta ya haƙura dan lokacin sallah yayi. Ya kai dubansa ga su Smart da ke alwala sai kawai ya nufesu yana gyara yanayi

nsa kamar bashi ya gama kwasar dariya ba a mota...

Bayan an idar da salla kusan a tare suka fito. Uncle Yousuf ya dakatar da Smart da ke sallama da su maigadi akan ya jira su wuce tare. Kamar zai ce a'a sai kuma dai yay shiru dan kiran da Abba

yay masa suna ƙoƙarin shiga massalaci akan idan ya dawo gida ya sameshi falonsa yanzun nan. Yasan maganace da Abban, shi kuma da yayi niyyar bama masu bin san nan a baya dama dan ya tabbatar ba haƙura sukai ba su kamashi dan yana son yin magana da koma way

e ya turosun. Babu yanda ya iya dole yabi Uncle Yousuf

ɗ

in, shiko ya ƙaunaci ALLAH ya kaisa har gida yau. Tunda suka fito kuma yaga motar nan sai dai ba napep

ɗ

in yanzu, motar dai ce ke cigaba da binsu yanzu ma. Suna isowa titin anguwarsu yaga sun dakata c

ikin takaici direban motar na kaina sitiyari duka alamar ba haka sukaso ba. Sai dai kuma abinda bai sani ba shima Uncle Yousuf ya san da su shiyyasa ma ya

ɗ

akkosa ya kawo har gidan.

       “Alhaji yau na saka ka aiki, Nagode sosai”.

    Murmushi Uncle Yo

usuf da idonsa ke kan mirror yana kallon mutanen nan ya saki, tare da fa

ɗ

in, “Har yanzu dai ina a Alhaji na? A tunani na na zama Uncle yanzu tunda ƴa zan bayar duk da auren wucin gadi ne”. Yanda Uncle Yousuf

ɗ

in ya ƙare maganar ne ya saka Smart kallonsa, s

ai kuma ya

ɗ

auke kansa yana sakin murmushi ya ce, “To ayi haƙuri Uncle”.

       “Shike nan na haƙura, dan dama ba'a san iyaye da fushi da ƴaƴansu ba.  Ina fatan zaka samu Abba da maganar yau ko?”.

     “Da wuri haka?”.

Smart ya fa

ɗ

a da mamaki yana kall

on Uncle Yousuf

ɗ

in.

              “Dole ne muyi da wurin, dan

ɗ

azun Baba ya sake kirana akan zuwan M Atik Kumo shima yana nemawa

ɗ

ansa aurenta, sannan Alhaji Sulaiman da

ɗ

ansa sun gama ƙulla matakin da zasu

ɗ

auka a gobe idan ALLAH ya kaimu.....” tsaf ya

zayyane masa komai shima. Mamaki ne ya sake lullu

ɓ

e Smart, yayinda a ƙasan zuciyarsa yake ta lissafi akan yanda zai canja salon wasan a yanzu tsakaninsa da Alh. Sulaiman. Kafin yanzu shi bai wani

ɗ

auki zancen da muhimmanci ba, dan har ya gama ƙulla yanda z

ai ku

ɓ

uce wa al'amarin, sai dai a yanzun nan ya canja sabuwar shawara. Duk da bai san minene dalilin Alh. Sulaiman

ɗ

in ba ya kamata ace ya nuna masa shima tsageran kansa ne a wannan ga

ɓ

ar. Bai damu da zancen MM Atik Kumo ba.....

       “Aliyu kayi shiru!”

   Uncle Yousuf ya katse masa tunani. Iska ya

ɗ

an furzar ka

ɗ

an sai kuma ya fuskanci Uncle Yousuf

ɗ

in. Cikin sake furzar da wata iskar ya ce, “ Please Uncle kozan iya sanin yaya kuke da shi Alh. Sulaiman

ɗ

in?”.

    “Yerh babu damuwa Aliyu. Alh. Sulaiman

Sufi Ado Garko

ɗ

ane ga Alhaji Sufi Ado Garko. Sannan Yaya ga mahaifiyar Mawaddat uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya. A shekarun baya

ɗ

an uwana mahaifin Mawaddat abokai ne da Alh. Sulaiman na ƙut-da-ƙut, dan sun ha

ɗ

u ne tunkan ya auri mahaifiyar Mawaddat

ɗ

in adalilin shi Ba

ba da ya ja Yayana jikinsa. Sai dai a yanzu ba haka bane, dan bamu san minene ya shiga tsakanin wannan amintaka ba abokan biyu suka zama maƙiyan juna ta yanda ko inuwa

ɗ

aya basa sha. Iya tambaya na yima Yaya amma yaƙi fa

ɗ

a min komai. Shi iyakarsa fita hark

ar Sulaiman, amma shi Sulaiman a bayyane yake nuna tsanarsa garesa da mu ma ahalinsa gaba

ɗ

aya shiyyasa Yayana yay ruwa yay tsaki wajen hana aure tsakanin Tajuddeen da Mawaddat dan yace akwai manufa. Wannan shine iya abinda na sani gaskiya”.

       Kai Sm

art yake jinjina wa cike da gamsuwa. Sai da Uncle Yousuf yay shiru sannan shima ya bashi labarin kamasan da Alh. Sulaiman

ɗ

in yayi a randa yazo shi da Ahmad suka roƙesa ya koma aiki, ya kuma sanar masa aikin da yace ya koma yay masa tare da nuna masa motar

yaran Alh. Sulaiman da ke tsaye a bakin layinsu kasancewar suna iya hango su da ga nan ƙofar gidan su Smart

ɗ

in da ke a bakin titin.”

      Sosai al'amarin ya girgiza Uncle Yousuf

ɗ

in, ya kuma tabbatar masa da shima dalilinsa na kawoshi gida yanzun. Dan

tunda suka kammala waya da Baba yaji a ranasa Alh. Sulaiman zai iya

ɗ

aukar mataki kowane iri ne akan Smart shine ya saka wani

ɗ

an sanda zuwa office

ɗ

in Lulu ya saka masa ido,

ɗ

an sandan ne ma a Napep ashe, sai ko gashi bayan tahowarsu gida

ɗ

an sandan ya ta

bbatar masa ana binsu... “Wato Aliyu idan na fahimta tun fara aikinka da mu Alh. Sulaiman na biye da lamarinka kenan? Kuma bana raba

ɗ

ayan biyu a wajen Tajuddeen ya sani. Lallai ya kamata musan dalilinsa danni zuwa yanzu har Tajuddeen

ɗ

in ma na saka masa a

lamar tambaya”.

      “Sanin dalilinsa abunne mai sauƙi Alhaji, yanzu dai barshi na fara masa duka a ciki, bayan cikin ya ƙulle zai amayar da duk abinda ke a ransa da kansa. Sannan Tajuddeen bai zama lallai yasan komai ba, zata iya yiwuwa amfani uban keyi

da shi batare da shi ma ya sani ba”.

    Murmushi Uncle Yousuf yayi tare da bubbuga kafa

ɗ

ar Smart, dan tsaf ya fahimci inda zaurancen nasa ya nufa game da duka a ciki. Murmushi shima Uncle Smart

ɗ

in yayi tare da bu

ɗ

e motar yay masa godiya ya shige gida,

shi kuma yaja motar yana ƙara jin ƙaunar yaron har tsakkiyar ransa. A rayuwa yana matuƙar ƙauna da son jarumin mutum. Musamman ma matashi irin Smart mai tsayyar zuciya. Wannan nagartar tasa ya fara hanga a filin ƙwallo ya shige masa zuciya, faruwar ƙaddara

r data nema dakushesa da ga cikar burinsa ta fara sakashi jin tausayinsa da laluben hanyar da zai iya taimaka masa. Bayan yin dogon nazari ya yanke shawarar kusantosa gefensa domin ƙara tabbatar da halayensa kafin ya ja hannunsa hanyar da ya gama shiryawa

domin kaisa ga cikar burin nasa. Sai ku

ma ga al'amarin ƴar

ɗ

an uwansa ya gitta a cikin labarin tamkar bakangizo a tsakiyyar gagarumin hadarin da ke gab da zubda ruwa. Fatansa kawai ta kasance bakangizo mai amayar da ruwan da ta shanye bamai ha

ɗ

iyewa ba har

abada.........





      

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

M

iss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar

danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





2





.......Bai samu ganawa da Abba ba sai bayan sallar isha'i ya samesa a falonsa. Bayan sun gaisa cikin dakewa Abban ya ce, “Aliy!”.

    Ya amsa da “Na'am Abba”.

  “Aliy!”

Y

a sake ambata. Shima sake amsa masan yayi kamar farko. Malam Mika'il bai gajiya ba ya sake kiransa a karo na uku shi kuma ya amsa masan dai kamar yanda yay na farko da na biyu.

         “Na kiraka sau uku ko?”.

    Kai ya gya

ɗ

a masa alamar eh.

“Na kira

ka badan tisa maka sunan da ni na saka maka ba ne, na kiraka ne domin a yau zan tabbatar maka da magana ta ƙarshe ne akan aurenka. Dan duk maganganun da Yahanasu ta fa

ɗ

a

ɗ

azun akanka sun sosama mahaifiyar ka da nima kaina zuciya. Kuma mun

ɗ

auki alƙawarin b

azaka sake rufa wata anan gidan babu matar aure ba. Dan haka a yanzu ina son jin ta bakinka, idan kana da wadda kake so sai ka fa

ɗ

eta, idan kuma babu mahaifiyarka ta maka mata, nima kuma na maka sai ka za

ɓ

i guda a ciki.”

       Sai da ya

ɗ

an rumtse idanun

sa da jan numfashi, sannan ya

ɗ

ago a hankali ya kalli mahaifin nasa. Sai kuma ya sake maida kansa ya duƙar. “Kuyi haƙuri Abba duk ni ne na ja muku, amma insha ALLAH komai yazo ƙarshe, ba sai kun nemomin mata ba ni da kaina ma na samota”.

     Wata irin aj

iyar zuciya Abba ya sauke a hankali, sai dai cikin dakewar san nan ya ce, “Wacece? Ƴar wanene? A ina kuma ta ke?”.

           Duk da yawan tambayoyin bai gazaba wajen amsasu ga mahaifin nasa. Ya ce, “Yarinyar da nake aiki gidansu. Ɗiya ga Alhaji Isma'il J

iƙamshi. A yau suma kuma suka buƙaci na turo iyayena dama in har na shirya”.

      “Alhamdullahi. Aliyu Hydar ka da

ɗ

e baka faranta min rai irin yau ba. ALLAH yay maka albarka. Ya yaye maka dukkan damuwarka. Ya

ɗ

auraka akan maƙiyanka. Ya kawo maka mafita g

a al'amuranka. Na amshi za

ɓ

inka badan ta kasance

ɗ

iyar Alhaji Isma'il Jiƙamshi ba, ko dan yana da ku

ɗ

i, sai dai dan nasan kai nagartaccen mutum ne da bazai taba yin za

ɓ

en tumun dare ba.”

     (Abba ka gafarceni wannan dai kam za

ɓ

en tumun asubace ma ƙarewa

r dare) ya fa

ɗ

a a zuciyarsa. A zahiri kam murmushi kawai yayi da fa

ɗ

in, “Nagode Abba. ALLAH ya ƙara lafiya da nisan kwana mai amfani. Ku gafarceni akan dukkan abinda nai muku ba dai-dai ba kuma insha ALLAHU zan cigaba da zama a fiye da yanda kuke buƙata”.

     Sosai Abba yay murmushin jin da

ɗ

i, Aliyu na cikin ƴaƴan da yafi ƙauna a cikin ƴaƴansa, sai dai shi kansa a wasu lokutan bai san mike danne soyayyar ba yayta kyararsa da hantararsa a dalilin ƙaddarar da wani bai isa ya canjata ba. Albarka sosai ya sak

a masa sannan ya sallamesa. Koda yabar wajen Abba cikin gida ya shiga, sai dai kai tsaye

ɗ

akin Ammah ya shige yau bai gaida kowa ba a matan gidan. Ya samu tana shirin fitowa kaima Abba abinci dan yau itace da shi. Ya fahimci tana cikin damuwar da ya san ba

bu makawa akan abinda ya faru

ɗ

azune tsakaninta da Umma. Ƙannensa kansu yau basa cikin walwala. Suna gama gaisawa Ammah ta fice, annan ne Hawwah ke bashi labarin fa

ɗ

an da akai sosai ne ai yau

ɗ

in kuma duk a sanadinta ne. Da ga ƙarshe aka ƙare da musu goron

halin da yake a ciki. Sosai ya ƙara jin zuciyarsa ta Zafafa. Sai dai komai bai ce ba yay musu sallama ya tafi makwancinsa......

          *_WASHE GARI_*

     Washe gari batare da sanin kowa ba Abba da tawagarsa suka nufi gidan Alhaji Isma'il Jiƙamsh

i nemawa Aliyu Hydar auren Mawaddat Isma'il Jiƙamshi. Sun sami tarba ta mutunci dan har Baba ma yazo gidan shima. Abinda zai birgeka babu ƙyama ko hantara irin ta mai ku

ɗ

i ga talakawansa. Abin farin ciki da mamaki ashema Alh. Sufi Ado Garko school mate

ɗ

in

Abba ne ma a secondary school. A take hira ta kaure a tsakaninsu har zuwa kan abinda ya tarasu. Sai dai kuma bayanin da shi Baba yazo da shi ya girgiza su a wajen. Dan a ganinsu babu wani shiri ai tare da su game da haka. Baba ya kwantar musu da hankali t

are da tabbatar musu da dalilansa masu ƙwarin gaske ta yanda su duka suka gamsu da hakan. Sun

ɗ

an ƙara tattaunawa sannan sukai musu sallama cike da jin da

ɗ

in karramawar da suka samu suka suka taho akan sai anjima idan sun ha

ɗ

u

ɗ

in....



★★

......

Sam Smart bai san mima ake ciki ba. Dan hatta zuwan nasu Abba bai san da shi ba saboda yau bai ma fita aiki ba. Tunda ita tace ta koresa da kanta a ganinsa babu amfanin ya koma su sake raba hali. Dan haka ya za

ɓ

i yin kwanciyarsa a

ɗ

aki yayta buga

game

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login