Showing 156001 words to 159000 words out of 188614 words

Chapter 53 - FURAR DANƘO COMPLETE

katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

7





5





........Washe gari

bayan ya dawo motsa jikin safe da yake fita yace ta shirya zasu fita, da mamaki ta dubi agogo da fa

ɗ

in, “Da sassafen nan? Ko 8 fa batai ba”.

        Shima agogon ya kalla sai kuma ya dubeta. “Ina ganin kafin mu kammala shiryawan tara ma zata iyayi, dan in

ada abune mai muhimmanci shiyyasa nake son mu fita da wuri”.

      “Wai ina to zamuje?”.

   “Idan mun fita ai zaki gani, ke dai ki shirya”. Ya fa

ɗ

a yana ficewa, kitchen ya nufa ya sake

ɗ

aukar ruwa ya sha sannan ya nufi bedroom

ɗ

insa ya cire kayan motsa j

ikin dake jikinsa ya fa

ɗ

a wanka. Itama a

ɓ

angaren Lulun wankan ta tashi ta shiga, dan dama dai tana duba karatun da ya ƙara mata ne kafin fitarsa training. Harga ALLAH tana jin da

ɗ

i da farin cikin karatun da sukeyi na addini, abinda kuma ke sake zaburar da

ita akan hakan watarana akan wani case an gayyaceta hira a gidan wani tv tare da wani lawyer da basa shiri sam saboda duk karon da tai da shi a shari'a sai ta kaisa ƙasa. A cikin hirar kawai

ɗ

an jaridar sai ya sakko wata magana data shafi addini, amma sai

ta kasa amsa masa dan bata sani ba, sai shi lawyer

ɗ

in ya amsa da karsashi da son nuna isa har yana mata shagu

ɓ

e akan bata da ilimin addini. Abin ya mata ciwo, tun a lokacin kuma tayi ƙudirin fara neman ilimin sai dai bata san tayaya zatai hakan ba, sanna

n bata da shaƙuwa da wani a ƴan uwanta da zata iya kawo zancen ta yanda za'a fahimceta, na biyu rashin barin abu a rai da take da shi ya sata tattara abin ta ajiye gefe ta cigaba da sabgoginta. To bayan fara karatun nan da Smart ke koya matan sai ta fara f

ahimtar abubuwa da dama, sannan tana jin wani nutsuwa da jinta daban da dacan duk da bawani nisa sukai ba can sosai, dan ma dai ƙwaƙwalwarta mai saurin

ɗ

aukar abu ta taimaka mata matuƙa. Kamar yanda ya fa

ɗ

a sun kai kusan ƙarfe taran, dan sanda ya fito baya

n ya shirya koda yaga kayan data saka kai tsaye yace mata ta sakesu. Taso masa gardama amma sai yace tayi haƙuri gidansu fa zai kaita ta gaida su Ammah kuma can zata yini sai dare. A take yaga farin cikinta ya bayyana, dan ita dai tunda Asma'u suka bata la

barin yanda Ammah ke sonta da bibiyar abinda take yi sai take jin

ɗ

okantuwa da sake ganin Ammah

ɗ

in duk da a waccan zaman na kwana

ɗ

aya da aka kaita gidansu bazata ƙarar da fuskar kowa ba. Kanta tsaye ta ce, “To dan ALLAH zoka tayani za

ɓ

en wanda zasuyi”.

       Idanu kawai ya zuba mata sai kuma ya saki murmushi zuciyarsa na ayyana masa abubuwa da dama. Baiyi zaton zata nuna

ɗ

okin sake zuwa gidansu ba tunda ta kwana a ciki taga yanda yake. Ya fahimci gane wacece ita kai tsaye abunne mai wahalar gaske, dan i

dan ya gama haddace nan ya bu

ɗ

e mata sabon shafi sai yaga nan

ɗ

in ma dai akwai abubuwan ban mamaki a cikinsa fiye dana baya daya baro.

          Da kansa ya za

ɓ

a mata kayan kamar yanda ta buƙata. Atamfa mai ƙyau da akaima

ɗ

inkin zani da riga, sai hijjab

. Anan ne ta

ɓ

ata fuska da

ɗ

auke hijjab

ɗ

in gefe ta ajiye ta

ɗ

auka gyale. Zaiyi magana ta marairaice fuska. Shiru yay baice mata komai ba ganin gyalen nada girma. Sai kuma wajen

ɗ

aura zani ma wata sabuwa. Dan Lulu bata iya ba, da tayi-tayi taga ta kasa sai

ta shiga ƙwala masa kira dan sanda zata saka kayan catai sai dai ya fita, shi kuma baiyi musu ba ya fita ya tsaya a ƙofa. Kiran nasa da tai ya sakashi dawowa. Cikin

ɓ

ata fuska ta ce, “A canja wasu gaskiya”.

        “Saboda mi”.

     “Toni na iya

ɗ

aura za

ni ne”.

  Dariya taso ƙwace masa amma ya danne. Ya ƙarasa shigowa ciki yana fa

ɗ

in, “Kin yarda na

ɗ

aura miki?”.

    Shiru tai kamar mai tunani, sai kuma ta

ɗ

an hararesa da fa

ɗ

in, “To wlhy ka rufe idonka, dan inka kallan ban yafe ba”.

          “Oh hakama

zaki ce daga taimako?”.

      Baki ta

ɗ

an murgu

ɗ

a batace komai ba. Shi kuma sai yay murmushi kawai da ƙarasowa inda taken dan bai son ya biye mata Coach nacan na jiransa. Da taimakonsa ta

ɗ

aura zanin duk da anata masa masifar ya rufe ido kuma karya ta

ɓ

a m

ata jiki, duk da yana da abubuwan fa

ɗ

a baice komai ba shi dai. Ɗaurin

ɗ

an kwali ma bata iya ba. Cikin dafe kai ya ce, “Naga takaina, na auri bahaushiya a zahiri amma bata da banbanci da turawa ni Aliyun Ammah”.

    Harara ta zuba masa ta figi handbag

ɗ

in

ta da mayafi ta fice. Sai wata leda da bai san ko minene a ciki ba hartayi gaba ta dawo ta

ɗ

auki kayarta. Bayanta yabi yana dariya da fa

ɗ

in, “8-6 kenan”.

        Sai da ta hararesa ta ce, “Kama isa. Wlhy 7-6 na sani”.

    “K matsalata da ke rinto, garama

ki yarda kinyi game over”.

   “Never give up wlhy, mai sama da hundred ne yay wining”.

  Ta amsa masa nan ma tana hararsa. Ita ta fara fita, shi kuma ya kashe kayan wutar dan an ha

ɗ

a musu tv yanzu ya kullo ƙofar ya fito. A jikin motarta ya ganta tsaye,

sai ya

ɗ

auke kansa ya nufi gate. “Ina kuma zaka je?”. Ta fa

ɗ

a tana kafesa da idanun ta. Kansa tsaye ya bata amsa batare da ya juyo ba. “Zan sama mana Napep mana”.

     Da mamaki ta ce, “Napep kuma? Ita kuma wannan motar fa? Ni malam bana son ƙauyanci kazo

mu wuce danni kam bana hawa Napep. Bamma ta

ɓ

aba”.

      “Sai ki fara da ga yau”.

   Ya amsa mata yana yin gaba. Tana nan tsaye mamaki da jinjina girman kansa na cimata zuciya, dan ita abinda ta fassara kawai kenan a al'amarin nasa sai gashi ya dawo, bai

ce da ita komai ba ya

ɗ

auka handbag

ɗ

inta da ledar nan ya dubeta da fa

ɗ

in, “Muje”.

    “Aliyu!”.

  Ta fa

ɗ

a cikin kaiwa ƙarshen mamakinsa. Amma sai ya

ɗ

aga mata hannu da nuna ƙofa alamar suje. “Sai dai ka tafi kai

ɗ

aya dan gaskiya bazan shiga Napep ba, ka

je zan sameka acan”.

        Wani

ɗ

an lumshe idanunsa yay na gundura da maganar a taƙaice ya ce, “Zan

ɗ

auke ki har ƙofar gidan ba ruwana. Dan na fa

ɗ

a miki ana jirana ko”.

         Yanda yay magana a dake babu alamar wasa ya sake sata tsira masa ido. Sai

kuma shawarar da zuciyarta ta bata na ta bishin koba komai yau ta

ɗ

an fita tasha iska ya sata ture komai gefe tai gaba yabi bayanta yana sauke

ɓ

oyayyar ajiyar zuciya. Lulu naji na gani a karo na farko na tarihin rayuwarta ta shiga Napep. Sai kuma taji haka

n ya sakata a farin ciki batare da tayi zato ba, ga wata iska mai da

ɗ

i na rsatsaka tako ina. Sannan kai-kawon mutane da yanda kowa ke sha'aninsa musamman masu tallar abubuwa akan titi yay matuƙar

ɗ

aukar hankalinta da sakata jin tausayinsu. A karon farko zu

ciyarta ta bata talaka na wahala akan taro da kwabo a ƙasar nan. Wani

ɗ

an yaro da ke tallar papcorn ta yafito da hannu sanda suke tsayawa cikin wani gajeren holdup. Bazai wuce shekara goma sha hu

ɗ

u ba.

     “Hajiya guggurun na nawa kike so?”.

   Yaron y

a fa

ɗ

a yana ƙoƙarin yago ledan guggurun a jikin ƴan uwansa. Dakatar da shi tai da fa

ɗ

in, “No ba shi nake so ba. Miya hanaka zuwa makaranta kake nan kan titi?”.

      Ɗan jim yaron yay kamar bazaiyi magana ba, sai kuma ya kalleta ya sake kallon Smart da ke

kallonsu kawai batare da ya tanka ba. Muryarsa da alamar damuwa ya ce, “An koroni ne dan Abbana bai biya ba tunda na gama aji uku wai baida ku

ɗ

i.”

      Idanu ta zaro na mamaki. Sai kuma ta ce, “Kaga yanzu a titi muke ina ne gidanku?”.

          “A kwan

a uku muke”.

      Handbag

ɗ

inta ta

ɗ

auka ta ciro jota da pen ta miƙa masa. “Kaga samun Number wayan mamanka anan idan ka sani”.

         “Sai dai na yayata, Umman mu wayanta ya fa

ɗ

a ruwa”.

       “Idan ba damuwa sakamun ta yayar taka”. Da murna sauri-s

auri yaron ya saka dan an sakesu. Ya miƙa mata. Amsa tai da miƙa masa 2k tana murmushi. Da ga haka suka wuce. Mai Napep da ke kallon komai yay ƴar dariya da fa

ɗ

in, “Hajjaju idan irin wa

ɗ

an nan yaran kikace zakiyita amsar lambarsu dan basuje makaranta ba ai

ko zaki amshi sama da miliyan goma a garin nan. Bayan ƴan gari akwai ƴan cirani kamarsa-kamarsa ba adadi. Su dama sauƙi tunda suna neman na kansu ai, wasu kamarsun rashin karatun kesa abokan banza jan ra'ayinsu su fa

ɗ

a ƙwacen waya da tare yaran da aka aika

a lungu su amshe ku

ɗ

in. Ko kiga sun fa

ɗ

a harkar shaye-shaye yara ƙanana kaga yaro na zuƙar maka tabar wiwi ƴan iskan banza iyayensu sun haifa mana bala'i”.

Wani irin harbawa zuciyar Lulu tai akan zancensa na ƙarshe. Sai taji bakinta yayi nauyi tama

gagara cewa komai, sai

ɗ

agowa da tai ta

ɗ

an dubi Smart da yay kicin-kicin da fuska yanzu kam yana ma mai napep

ɗ

in wani shegen kallo. Aiko sai taji mai Napep yay tsitt yana

ɗ

an satar kallon Smart

ɗ

in ta mirror. Har suka iso fagge zantukan na mata juya-juya

a zuciya da kartar mata rai. Ba komai ya kawo hakan ba gareta sai tuna itama fa ta fara shaye-shaye ne tana da shekara goma sha uku a duniya. Har ƙofar gida aka kaisu, anguwar da mutane sosai kasancewar Lahadi ne wasu basa fita, ganin yanda akai musu caa

da idanu yana biyan mai Napep

ɗ

in yaja hanunta suka shige ciki. Sun samu yaran duk suna nan, basu kai ga wucewa islamiyya ba gidan caka-kai caka-kai. Sai shigowarsa ta sa mafi yawan yaran yin shiru, masu aiki suka maida hankalinsu ga aikin da sukeyi. Asma'

u ce dake shanyar kayan Ammah da suke wankewa ita da Maryam ta taho da gudu tana fa

ɗ

in, “Aunty Oyoyo Oyoyo. Sassanyan murmushi Lulu ta saki ta riƙo hannun Asma'u da ta noƙe gab da zata iso saboda hararar da Smart yay mata ta fasa rungume Lulu da tai niyya,

hararsa tai da jawo Asma'un jikjnta dan sarai taga hararar da yayma yarinyar. Maryam ma tasowa tai da fara'arta tana musu sannu da zuwa tare da amsar kayan hanun Yayan nata. Sai suma sauran yaran dake a tsakar gidan duk suka shima musu sannu da zuwa da ga

ishesu. Suna ganin sun shige falon Ammah kowa ya nufi kaima uwarsa rahoto dan duk suna cikin

ɗ

akunansu aunty Amarya ce kawai a wajen Abba dan yau itace da shi

. Sun sami Ammah na sallar walha, sai Nasreen da ke kuka mamanta ta daketa, yayinda ita kuma Hawwa

hn ke ƙoƙarin saka turaren wuta a rushin da ta

ɗ

ibo.........





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-T

ABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura a

nan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨

𝒃

𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

7





6





........Itama cikin farin ciki take musu sannu da zuwa, yayinda Lulu ke amsawa tana nufar Nasreen. “Oh oh mi akaima wannan princess

ɗ

in ne haka take

ɓ

arnar hawayenta masu tsada?”. Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aga Nasre

en, zama tai ta

ɗ

aurata saman cinyarta. Itako ta lafe cike da shagwa

ɓ

a da kuka ta ce, “Ba Mommy bace ta daken dan na kira Abbana a wayanta”.

       “Ayya Mommy ita bata san mun

ɗ

an ara bane muji muryan Abba. Barta daina kukan bazamu bata chocolate

ɗ

inmu b

a”. Tai maganar da share hawayen Nasreen ta

ɗ

auka handbag

ɗ

inta ta ciro chocolate biyu masu da

ɗ

i da tsada ta baima Nasreen. Tuni ta fashe da murnar dariya ta kaima kuncinta sumbata cike da farin ciki, sai kuma ta

ɗ

aga musu chocolate

ɗ

in tanai musu gwalo. H

akan ya bama Lulu dariya ta saki murmushi, suma duk sai suka fashe da dariya ƙasa-ƙasa. Dai-dai nan Ammah ta idar da sallanta, batai doguwar Addu'a ba ta juyo fuskarta da murmushi mai ƙyatarwa. Akan Smart da ke zaune kujerar kusa da inda take sallan ta sau

ke, sai kuma ta maida ga Lulu. Kafin tace wani abu ya saukko a kujerar ya zauna kusa da ita yana gaisheta, ganin haka yasa itama Lulu sakkowa da ga kujerar ta zauna ƙasan carpet

ɗ

in da ke a share tas ga ƙamshi mai da

ɗ

i na tashi a falon ta ce, “Ammah ina kw

ana”. Da sauri Ammah ta girgiza mata kai da miƙa mata hannu murmushin

ɗ

unbin farin cikinta na sake bayyana ta ce, “A'a zonan

ɗ

iyata kinji, taso maza taso gareni”.

        Abin mamaki sai Lulu ta samu kanta dajin kunyar Ammah. Da ƙyar ta iya miƙewa ta nufo

inda take, zata zauna

ɗ

an nesa ka

ɗ

an nan ma Ammah ta riƙo mata hannu ta zaunar da ita jikinta sosai. Ajiyar zuciya Lulu ta saki hawaye na ciko mata ido, amma sai ta daure kanta a ƙasa ta sake gaida Ammah a karo na biyu. Shi Smart ma da abin ya girmesa kas

are kawai yay yana kallonsu. Ammah ta riƙo hanunta cikin nata tana amsawa da kulawa.tare da

ɗ

orawa da fa

ɗ

in, “Ki saki jikinki

ɗ

iyar albarka nan gidanku ne, ni

ɗ

in ban son ki

ɗ

aukeni mamar mijinki mamaki ce dan yanzu kinfi Hydar matsayi a wajena....”

     

  Cikin waro idanu da ƴar shagwa

ɓ

a ya ce, “Ammah! Hakama zaki ce ina babanki

ɗ

in?”.

     “Kai tafi can ai photo copy ne ba original ba wake ta taka. Anata sabon

ɗ

a waketa tsohon

ɗ

a”.

          Dariya su Hawwah suka saka, Lulu ta

ɗ

ago ta masa gwalo da nu

na masa 8-6 da hannu. Lips

ɗ

insa ya cije da ƙaramar harara. A dai-dai nan Mama ta shigo tanama baƙuwa lale marhabun. Itama sai Lulu ta gaidata da girmamawa, Mama ta amsa da fara'a tana sanya mata albarka, dan ita dai barta da rashin mutuncinta idan ya mots

a ko Umma ta tunzurata. Amma tanada kirki a lokuta da dama, sannan bata saka ƴaƴa a kishinsu inba taƙure ba.

       Yaranne suka shiga shigowa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya suna gaidata kamar yanda Mama ta basu umarni, sai dai a ƴaƴan Umma Mubarak ne kawai ya shigo ci

ke da zumu

ɗ

i, dan yaso zuwa gaida amaryar yayan tasu Umma ta taka musu birki akan duk wanda yaje koda a bayan idonta saita tsine masa. Wannan girmamawa da Lulu taga an mata ya matuƙar birgeta, (tana son a girmamata a nuna mata ita mutumce mai daraja) koda

Umma ta leƙo itama a gatsine wai tana mata sannu da zuwa da

ɗ

an habaicin basu fara shiga

ɗ

akunan su ba Lulu ba fahimtar komai tayi ba. Hasalima kallo

ɗ

aya taima Umman ta duƙar da kanta dan haka kawai take jin Ammah ta mamaye mata ko'ina. Bata taba jin nauy

in mutum da kwarjini kamar yanda takeji akan Ammah ba. Ga tsantsar soyayyar ta data hanga a cikin idanun dattijuwar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login