Showing 72001 words to 75000 words out of 188614 words
sai yay alwala ya nutsu wajen miƙa kukansa da buƙatar n
eman za
ɓ
in alkairi ga abinda yake ƙudirtawar duk da ba yau ne dama ya fara irin wannan addu'a
ɗ
in ba......
Tofa Uncle You mi kake ƙullawa haka kaima
😂
🥱
?.
★
....
★
A washe gari data kasance safiyar alhamis a duka
ɓ
angarorin hu
ɗ
u kowa ya tashi da shirinsa game da abinda ya kwana da shi a rai. Ɓangaren su Hon. HD. Nakowa sun shirya tsaf da shirin zuwa neman auren Mawaddat a wajen Alhaji Sufi Ado Garko kamar yanda ya basu dama. Haka ma a
ɓ
angaren Alh. Sulaiman da
ɗ
ansa sun gama tsa
ra komai a daren jiya domin cikar burinsa da kuma burin
ɗ
ansa Tajuddeen da ke ƙaunar Mawaddat har cikin zuciyarsa. Ɓangare na uku shine MM Atik Kumo da shima ya tunkari iyayensa da maganar samo mata da yay, sai dai ya gagara tunkararta yana son iyayen nasa
su fara zuwa masa neman izinin nemanta ga nata iyayen. Sosai mahaifinsa da Mom
ɗ
insa suka shiga matuƙar farin ciki, dan babban burinsu dai a rayuwa shine suga auren
ɗ
an nasu daman. Sun samu wannan damar kam bazasuyi sakaci da itaba, musamman ma da sukaji
yarinyar ta fito ne da ga zuri'ar Alhaji Sufi Ado Garko da duk wani
ɗ
an siyasa a jihar Kano ke masa kallon uba. Hakama ƴan kasuwa domin a duk
ɓ
angarorin biyu yana taka rawar gani da tarihi bazai iya mantawa da shi ba ko bayan ransa. Rukuni na gaba sune gid
an allurar da kowa ke iyo cikin ƙaton kogin domin nema, wato _Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi_.
Mawaddat da tun a daren jiya ta dawo cikin hayyacinta sam bata san duk wannan babban yaƙin basasa da ake shiri a
ɓ
angarori uku domin ita ka
ɗ
ai ba. Ha
salima ita ta wayi gari ne da babban shiri akan mijin matar nan da yay ma yarinya fya
ɗ
e. Har yanzu yarinyar na asibiti cikin mawuyacin hali. Da farko ta hana ƴan jarida yayata zancen har sai ta kama shegen, sai dai a yau wani tunani datai yasa zata bama ƴa
n jarida damar fitar da komai, tana ganin hakan zai taimaka musu wajen kamashin. Yau da wuri ta kammala shirinta cikin wandon jeans dark blue da milk color
ɗ
in riga. Rigar nada
ɗ
an tsaho musamman ta baya. Ƙaramin veil ta na
ɗ
a a kanta tare da bulbula ƙamshi
n nan nata. Cikin takunta na yanga da izza ta fito, babu alamar jama'ar gidan wani ya tashi, sai su Iya Tabawa dake ta aikin gyaran gidan. Gaisheta suka shigayi cikin girmamawa. Hannu ta
ɗ
aga musu sau
ɗ
aya tai ficewarta dan bata cikin mood
ɗ
in yin magana y
au. Karo suka kusan ci da Uncle Yousuf da ke ƙoƙarin shigowa a main falour. Tai saurin komawa baya da fa
ɗ
in “Sorry Papa ban san ka taho ba”.
“Ina zaki haka?”.
Ya fa
ɗ
a a dake maimakon amsa maganarta ta farko. Ɗan kallonsa tai da mamaki, sai dai
ganin yanda shima ke kallonta babu alamar wasa a tattare da shi ya sata maida kanta ƙasa cikin tsarguwa, dan dama dauriya take kawai, amma tun a daren jiya take ƙullawa da kwancewar ta yanda zata iya ha
ɗ
a ido da shi, da kuma yanda zata shukama drivern ta r
ashin mutunci a wannan karon tunda har ya sake bari Uncle Yousuf
ɗ
in ya ganta a cikin wannan yanayin.....
“Baki ji bane? Ina zaki je?”.
Ya sake fa
ɗ
a cikin katse mata tunani. Firgigit ta dawo hankalinta. Cikin in ina ta ce, “Uncle You office, amma
zan fara zuwa nai magana da ƴan jarida akan case
ɗ
in yarinyar nan shiyyasa zan fita da wuri”.
“Shi kuma naki case
ɗ
in kiyi yaya da shi?”.
Da sauri ta
ɗ
ago ta dubesa. “Uncle case
ɗ
ina kuma? Ni ai babu abinda ya faru da ni”.
“Zai faru
n ne ai. Biyoni”.
Kamar wadda aka bugama guduma a kai haka Lulu ta tsinta kanta a wannan lokacin. Sai dai bata da za
ɓ
in da ya wuce bin bayan nasa kamar yanda ya bata umarni. Duk abinda ke faruwa Daddy na kallonsu da jinsu. Ya ha
ɗ
iye hawayen da ke n
eman zubo masa. A daren jiya ko sau
ɗ
aya baiyi barci ba, sosai jininsa ya hau har bugun zuciyarsa ya fara canjawa. Sai da Mommy ta bashi shawarar yin karatun Alkur'ani sannan ya samu ƴar nutsuwar ganin wayewar gari lafiya. Mommy dai bata san ainahin mike f
aruwa ba. Amma zuciyarta na bata akan Mawaddat ne, dan a yanzu babu wata damuwa da ke neman kai mijin nata ƙasa sama da al'amarin yarinyar, bayan kuma tun farko shine yay shukar datai tsirran da ya samar da ita a haka.
A falon baƙi da ke a garden k
am babu abinda zuciyar Lulu keyi sai bugawa da sauri-sauri. Ga Uncle Yousuf yay matuƙar
ɗ
aure fuska ta yanda bata ta
ɓ
a gani da ga garesa ba. Zama tai jiki babu ƙari da fa
ɗ
in, “Uncle gani”.
“Na ganki ai”.
Ya bata amsa shima kai tsaye yana gy
ara zama. Tambayar da tai matuƙar girgiza mata zuciya ya jefa mata. Babu shiri ta
ɗ
ago a firgice ta dubesa. Sake maimaitawa yay babu alamar wasa a tare da shi. “Nace wanene Hon. Haruna Dauda Nakowa a gareki? Miye alaƙarku?”.
“B...b...bamu da wata alaƙ
a wlhy Uncle”. Ta fa
ɗ
a cikin in ina da firgici.
“Amma yaje neman aurenki ga Baba a daren jiya”.
“What!! Uncle You aure fa? Ni kuma Mawaddat?!”.
Cikin sigar harara Uncle Yousuf ya bata amsa da “K
ɗ
in fa, bayan shi kuma Tajuddeen m
a ya dawo. Dan a jiya mahaifinsa a gabanmu ya sake gabatar da zancen ku ga Baba. Nasan kuma baki manta da alwashi Baba ba na cewar duk wanda yazo neman aurenki ko da amincewarki ko babu ko da tamu ko babu zai aura masa ke. Kinga hakan na nufin a cikin biy
un nan dole ne ki za
ɓ
i
ɗ
aya”.
“Wlhy Uncle You bana son kowa a cikinsu. Kuma shi tsinanne Haruna
ɗ
in nan ni ban ta
ɓ
a magana da shi ba ma balle maganar aure na rantse maka Uncle”.
“Ni wannan ba matsalata bace Mawaddat. Dan a yanzu haka ma Baba
nacan na zaman jiranmu ni da ke da Yaya akan wannan maganar dan haka ma na dakatar da ke daga fita. Idan kuma kina da wanda kike so sai ki fa
ɗ
a mana yanzu mu nemosa aje da shi gaban Baba ki ku
ɓ
utar da kanki, dan hakanne kawai zai hana Baba bama
ɗ
aya da ga
cikin wa
ɗ
an can
ɗ
in aurenki kamar yanda kika san shi baya magana biyu”.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KA
I
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne
kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_
*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
3
️
⃣
6
️
⃣
........“Na shiga uku Uncle, ni ban shirya yin aure ba wlhy. Dan ALLAH ka fa
ɗ
a mini ya zanyi?”.
“To ni M
awaddat taya zan san ya zakiyi. Yanzun ma na fa
ɗ
a miki ne dan bana son a miki abinda nasan baki so. Dan Baba bazai ta
ɓ
a canja ra'ayinsa ba a wannan karon kin sani na sani. Ga kuma Yaya wajen ƙoƙarin ganin ya kare ki sai ya sake wata
ɓ
aran
ɓ
aramar wai kina d
a wanda kike so”.
Fuska ta kuma kwa
ɓ
ewa idanunta na cika da ƙwalla. “Uncle You wlhy guduwa zanyi”.
“Guduwa kuma? A ganinki itace mafita Mawaddat?. To ai ina ganin dan kin gudu kinyi a banza, dan in dai Baba ne zai aurar da ke
ɗ
in babu fashi y
a kuma saka mijin taddaki har inda kika je
ɗ
in ko shi yaje da kansa ya dawo da ke ya danƙama mijin. Kinga anyi ba'aiba kenan ko. Ni dai ina ganin kawai mu
ɗ
auki kariyar da Yaya ya baki muyi amfani da ita dan ki ku
ɓ
uta gaba
ɗ
aya”.
“Uncle wacce ke
nan?”.
“Samo wani matsayin wanda kike so kuma zaki aura. Sai dai ni da ke ne kawai muka san ba haka bane, bayan ƙura ta lafa shike nan sai ki cigaba da sabgarki, idan Baba yayi magana muce iyayen yaron muke jira dan sunce a
ɗ
an jinkirta musu zai ƙaras
a gininsa ko dai mu samo wani abu da zai
ɗ
auke hankalin Baba da ga kanki gaba
ɗ
aya”
“Hakan yayi, to amma Uncle kasan fa baba da shegen bin ƙwaƙwƙwafin abu idan kuma ya gano fa?. Sannan ma wa zamu iya samu ya mana wannan aikin batare da an samu wata
matsala ba?”.
“Eh kuma fa kema kinzo da maganar dubawa gaskiya. Dan Baba kam zai ma iya sawa ai masa bincike. To amma ina ganin mizai hana shi wanda zamu samar
ɗ
in kawai ki yarda kuyi auren contract da shi, komai mune zamu tsara masa ayi aure
n amma bayan wata
ɗ
aya ya rabu da ke, sai dai da shara
ɗ
in kada kowa ma yasan ya sake ki har sai bayan wasu shekaru.”
Shiru Lulu tai tana auna zancen Uncle
ɗ
in nata. Sai dai da ace tana da ilimin addini da ya kamata tai hasashen yin hakan fa zai iya
zama kamar ta zurma kanta ne. Amma a maimakon hakan ita wani tunani take da ban, dan tana ƙiyasta faruwar al'amarin ne cikin sauƙi kasancewar a inda ta girma cikin turawa wannan ba komai bane yin auren yarjejeniya.. ganin yanda tai nisa Uncle Yousuf ya kat
seta da fa
ɗ
in, “Mawaddat bamu da wani isashen lokacin dogon tunani a yanzun fa”. Firgigit ta dawo hankalinta, sai kuma ta langa
ɓ
e kai cikin shagwa
ɓ
a. “Uncle You ni gaba
ɗ
aya ma kaina ya kulle ne, dan ban san inda zan samo wanda zamuyi hakan ba”.
“To mizai hana ki yarda da batun Tajuddeen kawai, yaron nan yanada hankali da nutsuwa ga ilimi. Yana aikinsa sannan yana matuƙar sonki”.
“Uncle wlhy ni bana son sa, na tabbatar kuma bazan ta
ɓ
a son shi ba. ALLAH idan aka matsamin kan na auresa zan iya
halakash....”
“No! no! Kar na sake jin haka. Tunda har baki sonshi shike nan kawai abar maganarsa. Mu koma kan maganar mu kawai ta nemo wanda zai zame mana makamin ku
ɓ
uta da ga Baba.”
“Uncle bazan
ɓ
oye maka ba wlhy na tsani duk wani abinda z
ai ha
ɗ
a mu'mulata da wani namiji bayan ku, balle ma ace mu kasance wai ma'aurata. Impossible hakan ya kasance dan bazan ta
ɓ
a aure ba.”
Har cikin rai kalmar (Bazan ta
ɓ
a aure ba) ta daki Uncle Yousuf, dan a karo na farko zuciyarsa ta fara hasaso mas
a wani al'amari mai girma dangane da Mawaddat
ɗ
in. Dolene akwai abinda ya kamata su sani da ke
ɓ
oye a ƙasan zuciyarta, sanin kuma na nufin haƙurin bin matakan daya dace. Wannan tunanin ya sashi cigaba da fa
ɗ
in, “Mizai hana muyi amfani da Aliyu, dan yaron n
ada nutsuwar da bazai ta
ɓ
a iya bamu ciwon kai ba koda anan gaba”.
“Aliyu kuma? Waye shi?”.
*_“DRIVERN KI”_*
Fitar kalmar da ga bakinsa da zaburowar zuciyarta tamkar ragabzane a tsakanin jirgi da jirgi a sararin samaniya. Badan Uncle You ba
ne, da bayan zaburar da tai abinda zai biyo baya shine lailayo masa zagi mai kawuna bakwai ta dire masa shi a tsaye sannan ta tisa da wanke fuskarsa da marin da sai ya hango yanda yaƙin duniya na uku zai kasance tun kafin lokacin faruwarsa. Sai dai kash fu
rucin ya fito da ga bakin da ko harara bazata iya binsa da ita ba balle
ɗ
aukar mataki. Uncle Yousuf da ya zuba mata idanu, sai dai a ƙasan ransa dariya ce ke cinsa yana dannewa da ƙyar yay mata nuni da kujera, tare da fa
ɗ
in, “Sit mana kika wani zabura kama
r wadda na fa
ɗ
ama mummunar magana. Nifa ba nace dole bane, shawarace kawai dan neman mafita. Amma idan batai miki ba muje kawai dan lokaci ma ya cika gashi ana jirana a office. Kije ki zama cikin shiri da yin sabon tunani akan wani tunda naga baki aminta d
a zancen shi Aliyu ba”.
Bakin data tura gaba ta bu
ɗ
e zatai magana sallamar Daddy ta dakatar da ita. Alamar zip Uncle Yousuf yay mata wai kar Daddy yaji. Daddy da gaba
ɗ
aya ya gama jin tattaunawar tasu dan tun
ɗ
azun a la
ɓ
e yake dama sai ya sake fusk
ewa cikin pretending ya ce, “Wai mi ake tattaunawa ne kuka shige haka shiru?”.
Cikin
ɗ
an
ɗ
age kafa
ɗ
a Uncle Yousuf ya bashi amsa da “Sirri ne tsakanin baba da ƴarsa yaya”.
Dariya Daddy yayi, sai kuma ya juya hanyar fita yana fa
ɗ
in, “Oh to bar
i nayi nan tunda ba'a buƙatar naji”.
A karan farko Lulu tai dariya tana mai kamo hannun Daddyn nata cike da shagwa
ɓ
a. A haka suka fito suna ƴar dariya.....
Fitowarsu tayi dai-dai da shigowarsa gidan. Kamar ko yaushe sanye yake cikin ƙananun
kaya da sukai matuƙar amsar jikinsa. Ƴar ramar da yay ta ciwo ta sashi zama wani fayau da shi a idon mai kallo. Cikin girmama juna ya gaisa da su baba maigadi sannan ya ƙaraso inda suke tsaye. Anan
ɗ
in ma da girmamawa ya gaisa da Daddy da Uncle Yousuf. Lu
lu da ke gefensu tana danna waya tai jiran jin ya gaisheta amma sai taji shiru. Karo na farko ta
ɗ
ago idanunta ta kallesa tana mai sake tsuke fuska. Ƙoƙarin barin ma wajen yake alamar ita bazai gaisheta ba kenan. Wani irin tuƙuƙin baƙin ciki ne da takaici
ya shaƙure mata wuya har taji tama kasa yin magana, sai dai yanda take binsa da wani mugun kallo ya sa Daddy farga da ita. Ya kuma fahimci miya fusatata
ɗ
in.
“Aliyu!”.
Yay kiran sunan Smart da ke ƙoƙarin komawa inda su baba maigadi suke. Cikin gi
rmamawa ya amsa yana mai juyowa garesu. Uncle Yousuf da ya sha jinjin jikinsa da tunanin
ɓ
aran
ɓ
aramar da Yayan nasa ke shirin yine yay saurin fa
ɗ
in “Am yaya inaga muje na ajiyekan tunda malam Zaidun bai dawo ba, in yaso daga can sai ya sameka Office
ɗ
in. A
liyu zuwa 1:30 ku samemu a Nasarawa G.R.A please karku makara”.
“In sha ALLAH Alhaji”.
Smart ya fa
ɗ
a cikin gya
ɗ
a kai abubuwa da yawa na masa kai kawo a rai musamman da Uncle Yousuf
ɗ
in ya ambaci Nasarawa G.R.A. Huci ya
ɗ
an furzar ka
ɗ
an, a ya
nzun ma dai bai kalla inda taken ba ya nufi motar da mai wanki keta faman gogewa alamar ita zasu shiga. Baya ya bu
ɗ
e mata, batare da ya jira tazo ta shiga ba ya koma mazaunin driver ya shiga yana karanto addu'ar shiga abin hawa. Harta ƙudiri aniyar ƙin shi
ga, sai kuma mita tuna oho mata ta tako cike da yauƙin nan nata da yanga ta shiga. Mai wanki ya maida motar ya rufe yana jera mata addu'ar dawowa lafiya. Motar yaja suka fice, zuciyarsa cike taf da abubuwan da suka faru jiya a waya tsakaninsa da Uncle Yous
uf....
A daren jiya bayan ajiye motar Mawaddat da ya kai sakatariyarta Zainab gida shima gida ya koma abinsa. Kai tsaye wajen Abba ya nufa suka gaisa, sun
ɗ
an ta
ɓ
a hira da Abban sai dai hirar batai masa da
ɗ
i ba sosai kasancewar da ga maganar Hawwah
ta juye maganar aurensa. Sosai Abba ya dinga zuba masa fa
ɗ
a akan infa har bai nemo matar aure ba a cikin watannan tofa shi zai nemo masa da kansa duk da ba aƙidarsa bace yima ƴaƴansa auren dole. Haƙuri shi dai yayta bashi da