Showing 36001 words to 39000 words out of 186858 words

Chapter 13 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

51

suka fito, kasa h

a

ɗ

a ido da shi sukayi. Sai satar kallonsa sukeyi ta ƙasan ido, yayinda dariya ke cin ransu a ƙasan zuciya dan shi tashi shigar ta irin marasa jin direbobin nan ce yayi. Da alama da kansa zai tukasu a mota kenan tsabar iya taku. Gaba yay batare da yayi maga

na ba duk suka rufa masa baya suna ƙoƙarin gimtse dariyarsu.

Motar bus da zata iya kwashesu ce a waje a fake master nata faman gogewa kai kace driver

ɗ

inne na gaskiya irin wanda suke zuba iya shege a tafa zuwa agege da maraban jos. Dan facemark

ɗ

in dake fuskarsa bata da maraba da ta direbobin da ke tsaka da cin duniya da allura.

Da kansa ya bu

ɗ

e musu motar yana harararsu dan ganin kallon da suke masa a munafunce suna murmushi. Sai da suka gama shiga ya rufe yana zagayawa mazaunin driver

bayan ya dagama matasan dake zaune a wajen mai shayi anata fira akan abinda ya faru jiya na mayar gwamna hannu. Sai zabga gaddama suke kowa na kare abin son sa. Wasu Master, wasu jami'an tsaro, wasu matar gwamna

ɗ

in. Yayinda wasu ke faman zuba ashariya ka

i kace fa

ɗ

a ne ya tashi.

Murmushi ya saki yana shigewa a motar saboda jin furicin wani da ke fa

ɗ

in, “Suma jami'an tsaron lusarai ne da zasu zauna mutum

ɗ

aya ya gagaresu. Kawai dai sunyi niyyar barin shegenne kafin suyi ma rayuwarsa walmakalifatu”

“To ka sani ko aljanine?”.

Wani ya bashi amsa dai-dai master na reverse da motar. Hannu suka

ɗ

ago musu wasu na fa

ɗ

in ALLAH ya sanya alkairi. Dan sun yarda su

ɗ

aurin auren za'aje

😂😝

.

Lallai maganar yaran master gaskiya ne. Wannan gi

da yaji kayan ƙawa da more rayuwa. Shi kansa yana matuƙar son gidan. Dan a cikinsa ne kawai yafi sakewa sosai. Sanann anan ne kawai yake zama da yaransa. Amma duk sauran gidajen ba kullum yake kwana tare da su ba sai yaso.

*_BAYAN KWANAKI UKU_*



Alhamdulillahi jikin Ummi yayi ƙyau sosai, dan tattali iya tattali take samu da ga iyalanta sanyin idaniyarta. Yayinda wasu a cikin ƴan uwa ke tururwar zuwa dubata da jiki.

Hibba ce take kwana tare da ita, su kuma su yaya Muhammad da sun t

aso aiki anan suke tarewa har sai 11 suke wucewa gida. Har zuwa yanzun Abba bai dawo ba da ga tafiyar da yay randa akaima Ummi ai. Itama hajiya mama ta

ɗ

an lafa da fitinarta saboda ƙafarta data motsa, duk da dai su su yaya Abubakar

ɗ

in sunsan wani abun suke

ƙullawa basu nuna sun damu ba.

Junaid ma ya dawo gida bayan kwana biyu da yayi a asibiti. Sai dai kuma tunda ya dawo

ɗ

in ko ƙeyarsa basu gani ba, sai sauran ƴammatan gidan marasa kunya. Su kuma ko kallo basu ishesu ba. Dan a cikinsu wai sonsu su

Yaya Abubakar

ɗ

in sukeyi.

Tuni shaƙuwa ta shiga tsakanin Ummi da mutum nan da ya biya ku

ɗ

in aikinta kaso

ɗ

aya bisa uku. Dan kamar yanda yaranta ke jurar zuwa kullum safiya dubata haka shima yake zuwa dubata duk safiya. Da rana kuma ya aiko da ab

inci a kawo mata. Da dare idan ya tashi kasuwa ya shigo da fruits ya sake gaisheta sannan ya wuce. Haka zataita saka masa albarka da masa fatan alkairi akan kasuwancinsa da ya sanar mata yanayi, tare da ma mahaifiyarsa da yace ta rasu addu'a, da mahaifinsa

da ke raye.

Addu'ar da take masa ke sakashi jin da

ɗ

i. Da kuma yanda su Yaya Umar suka sake da shi sosai tamkar shima

ɗ

an uwansu ne. Hibbah ce dai da ga gaisuwa bata sake kulashi dan dama ita haka take tana da wahalar sabo

duk da rawar kanta. Idan

kaga ta sake to tare take da Umminta ko yayunta. Su ka

ɗ

aine takema yanda taso.



Yau ma suna tsaka da tattare kaya dan an sallamesu Ummi zataje ta cigaba da shan magani a gida yay sallama. Sai da Ummi ta amsa da bashi izinin shigowa sanann

ya shigo. Hibbah da ke ha

ɗ

a kayan ko

ɗ

agowa batai ba balle ta nuna tasan da zamansa. Shima kallo

ɗ

aya yay mata ya dauke kansa. Dan har cikin ransa kallon miskila yake mata tunda ba yarda take tai magana a gabansa ba. Ko surutu take da ya shigo take gimtse

bakinta.

Cike da girmamawa ya gaida Ummi da tambayar ta yaya jikinta?. Fuskarta fa

ɗ

a

ɗ

e da murmushi tace, “Alhmdllh yaro na. Ykk ya Abban naka shima?”.

“Lafiya lau ya ke Ummi, yana ma gaisheki da baki haƙurin rashin zuwansa saboda shima yana

ɗ

an fama da ƙafa ne”.

“ALLAH sarki babu damuwa ai. ALLAH shima ya bashi lafiya yasa kaffara ne. Yaya iyali ko babu kaima kamar ƴan uwan naka?”.

Murmushi yayi yana duƙar da kansa ƙasa da kai hannu ya shafi wuyansa zuwa ƙeya. “Ku mana addu'a

dai Ummi, ALLAH ya bamu nagari”.

“To amin. Amma ni bansan mi kukema hange-hangen ba sam. Mutum bazai yi aure da ƙuruciyarsa ba kamar yanda iyayenmu sukai mana sai ya gama tsofewa. Ni ban sani ba ko tsoron matan kuke ji ne wai?”.

Murmush

in sa ne ya sake fa

ɗ

a

ɗ

a sosai yana fa

ɗ

in, “Ummi tsoro kuma? Kawai dai matan ne sai a hankali, sai ka dage wajen zaƙulo mai tarbiyya gudun dana sani”.

“Da kuma wanan dan wanan. ALLAH ya baku na gari to”.

“Amin Ummi mun gode”.

Yay maganar ya

na duban Hibbah. Da sauri tace, “Ina yini”. Yanda tai

ɗ

in ma harya so bashi dariya. Fuskarsa

ɗ

auke da murmushi yace, “Autar mu ykk ya ƙoƙarin kula mana da Ummi?”.

A ranta tace, (Kaji

ɗ

an iya). A fili kam sai tace, “Alhmdllhi Yaya Isma'il. Ya Abba?”

.

“Abba yana lafiya, yana ma gaishe ki”.

Murmushi kawai tai batare da ta sake cewa komai ba. Shima sai ya mike kawai yana fa

ɗ

in, “Ummi bara naje waje idan kun gama shiryawa sai mu wuce”.

Zaram Hibbah tace, “Ai ga Yaya Ammar nan zaizo

ya maidamu gida a motar Yaya Muhammad. Dama kaje abinka mun gode”.

Ɗan kallonta yayi na wasu sakanni. “Oh auta, kodai bakison naima Ummi rakkiya na samu lada ne?”.

Baki ta tura gaba ta dauke kanta batare data amsashi ba.

Ummi ta

i murmushi da fa

ɗ

in, “Kaga manta da ita Isma'il. Tunda kazo ka kaimu kawai shi Ammar

ɗ

in bara na kirasa basai ya amso motarba ma”.

Godiya yay mata yana ficewa. Hibbah kuma ta hau ƙunkunin ita batason motarsa ya cika shishshigi. Ummi na jinta amma tai

mata banza. Sai ma ƙoƙarin kiran Ammar da takeyi a waya akan ya dawo basai ya amso motar ba ga Isma'il yazo.

Badan Hibbah taso ba Isma'il ya kaisu har gida. Sai dai bai shigaba iyakarsa waje ya juya duk da Ummi tace ya shiga. Haƙuri ya bata

akan yana sauri ne zai koma kasuwa.

Albarka sosai Ummi ta saka masa. Hakama Ammar yayta masa godiya. Hibbah kam dama tuni ta shigewarta cikin gida. Sai Ammar ne ya kama Ummi suka shiga cikin suma. Babu motsin kowa a gidan da alama yaran duk sun fic

e. Hajiya mama kuma maybe tana barci ko kallon nata na masifa dan bata gajiya da sanya ido a television, shiyyasa jikokin nata har tsiya suke mata akan hakan.

Ko mintuna ashirin basuyi da shigowa ba maƙwafta suka fara shigowa ƙara yima Ummi

sannu. Ciki harda Zahidah da Hafsat tare da iyayensu. Sune suka taimakawa Hibbah wajen gyara gidan tsaf. Suka kuma daura girki. A kitchen

ɗ

inne suka sami damar mata tambayar abinda ya faru ranar game da tafiya da ita da ƴan sanda sukayi.

Duk da ami

nanta ne tun ƙuruciya sai bata fa

ɗ

a musu komai ba yanda ya faru saboda tuno garga

ɗ

i da akai mata akan idan ta fitar da zancen za'a saka mata ƴan uwa a tarko. Ta dai basu labarin iya abinda zata iya. Sosai sukaji takaici har cikin ransu. Nan fa suka shiga l

abarin rauni da hukumomin tsaron ƙasar nan suke da shi.

Zahidah tace, “A kullum ca ake ana aiki amma babu alamar hakan a ƙasa. Shin laifin gwamnati ne ko na jami'an tsaron?.”

Cikin ta

ɓ

e baki Hibbah ta amshe da fa

ɗ

in, “Kema dai ƙya fa

ɗ

a Zah

idah. Ita kullum gwamnati tana fa

ɗ

ar ku

ɗ

a

ɗ

e da take warewa domin harkar tsaro. Amma su jami'an tsaron kullum ca suke basu da kayan aiki isassu. To wai ku

ɗ

inne ba'a warewa? Kokuwa jami'anne basa saye? kasa ku

ɗ

in suke a tebir kowa ya dauka kasonsa?”.



Da tsantsar takaici Hafsat tace, “Duk ma yanda sukeyi

ɗ

in ai akwai ranar tonon asiri. Ranar da babu wani gacci ko mayafi da ya isa lullu

ɓ

e tsiyar da aka shuka aka binne. Ranar da za'ai walƙiya muga kowa da ayyukansa”.

A tare Zahidah da Hibbah sukace

, (Insha allahu kuwa).

Haka dai suka cigaba da tattauna abubuwa da dama har suka kammala girkin suka sake gyara Kitchen

ɗ

in. Koda suka fito

ɗ

akin Hibbah suka wuce dan har yanzu ƴan dubiya nata shigowa. Sai dai bayan maigadi ko karen da ke a cikin gi

dan har yanzu bai leƙo ba. Dama kuma basuje asibitinba. A cewarsu ai ba'a sanar musu bata da lafiya ba.

Sai dare samarin na Ummi suka dawo. zuwa lokacin sashen tsit da ga Ummi sai Hibbah kawai. Hibbah ma tayi barci a kujera dan akwai gajiy

ar asibiti tare da ita. Sai sautin ki

ɗ

a dake tashi da ga sashen momynsu Junaid da hayaniyar ƴammatanta. Da alama wani fati sukeyi, duk da dai shan ki

ɗ

a a gidan ba sabon abu bane ba dama.

Sannu Ummi tai musu. Yayinda suka zagayeta kowa nason jin

yaya karfin jikinta?. Cike da jin da

ɗ

i da fara'a take amsa musu. Kafin tace suje suci abinci kar yayi sanyi. Ammar zai tada Hibbah Ummi ta hanashi.

“ALLAH ka tada ita sai naci gidanku, ka barmin yarinya ta huta ta gaji wlhy, dan tamace kanta ke ci

wo”.

“ALLAH yasa gaskiya ne Ummi. Ni naga a kwanaki ukun nan wani sabon hankali take ji da shi. Ko ciwonki ne ya sata nutsuwa oho”. Ammar ya fa

ɗ

a yana dariya.

Suma su Yaya Muhammad duk murmushi sukayi suna nufar dining.

★★★





Har washe gari babu wanda yazo ya duba Ummi a cikinsu hajiya Mama. Abba dama bai dawoba har yanzun. Ummi ko a fuska bata nuna ta damuba. Haka suma su Yaya Abubakar babu wanda yace uffan akan hakan. Sai ma tarkata Hibbah sukai ta wuce islamiyya

tun safe kasancewar yau

ɗ

in weekend ce akwai tahfiz da take zuwa dama har suma kansu.

Badan taso zuwan ba ta tafi harda ƙwallanta dan taga abokin hamayyarta Ammar yau bazai je ba. Da yake a kafane babu nisa ita ka

ɗ

ai ta fita. Sai da ta fitane taci

karo da Hafsat da Zahidah sun taho biyo mata dama. Gaisawa sukai da tambayar jikin Ummi sannan suka wuce islamiyyar.

Islamiyya ce babba matuƙa. Dan tun da ga ƴan shekara uku har zuwa saba'in duk zasu iya karatu a cikinta. sai dai su yara da ga

shekara uku zuwa ashirin da biyar suna zuwa ne tun safe har yamma. Daga ashin da shidda zuwa har tsoffi suna zuwa bayan sallar azhar har magriba, kuma iya weekend ne kawai. Dan haka su su Yaya Muhammad sai karfe biyu zasuje. Itace dai da Ammar dama ke taf

iya tun safe. Ammar kuma yau akwai abinda zaiyi shiyyasa bazai je ba.

Kamar kowanne sati yau ma sun

ɗ

auki darasi daban-daban har zuwa ƙarfe biyar na yamma da aka tashe su. A ƙafa suka taho Zahidah da Hafsat nata hira banda Hibbah. A yanda suka lur

a gaba

ɗ

aya ta zama wata shiru-shiru. Kafin faruwar wannan al'amarin a kowane sati sukaje islamiyya sai ta addabi kowa a ajin ko ta takalo fa

ɗ

a. Su kansu malam sun buga har sun bari, dan mafi yawancin lokaci ƙoƙarin ta ne ke cetonta akan wani tsiyar idan t

a tafka.

Cike da jin haushi Hibbah ta ja tsoki tana tsayawa cak da ga tafiyar da sukeyi. Kallonta Zahidah da Hafsat sukai cikin alamun sonjin lafiya?. Bata tanka musu ba, sai kallonta da ta maida kan motar da ke bin bayansu ta gefen titi tunda suk

a fito Islamiyyar. Suma su Hafsar

ɗ

in sun lura tun

ɗ

azun, sai dai basu kawo a ransu mai motar su yake bi ba. Musamman da ya kasance ya

ɗ

an basu tazara.

Domin tabbatar da su

ɗ

in yake bi a bayyane yay fakin dai-dai inda Hibbah da ta cika tai fam

da takaicinsa take.

Cikin takun nutsuwa da cikar haiba ga ma'abocin kallo ƙyaƙyƙyawan saurayi mai tarin kamala ya sanyo kafarsa ƙasa dai-dai yana bu

ɗ

e ƙofar motar mai baƙin gilashi (tinted glass). Wani shegen ƙamshin turarensa ne ya daki hancunansu

tare da sallamar da ke fita cikin ƙasaitacciyar muryarsa mai tarin nutsuwa da sanyi.................





*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KI

NA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MAR

UBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN

DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Ha

fsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,B

ABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karan

ta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK_*

https://www.facebook.com/groups/

494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR ISTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

_________________________

*_MACE SAI DA GYARA_*

💃🏻💃🏻

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki

cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawa nagartattu irin namu na gida da suka sami ha

ɗ

i na musamman da babu cutarwa a ciki._

*_Muna da ha

ɗ

in_*

_Tura

ren wutane_

_Humrh_

_Kulacham_

_Turaren wanka_

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login