Showing 12001 words to 15000 words out of 186858 words
/>
a zatayi. Inba hakaba bazai kaita chaina
ɗ
in da
take burin zuwa ƙaro ilimin kimiya da fasaha ba”.
Cike da son cikar burinta ta tabbatar masa insha ALLAH zata dage wajen cinye text
ɗ
in da maki mai yawa. Daga haka ta shiga
ɗ
aga masa hannu har yay reverse yabar wajen. Ƙoƙarin nufar department
ɗ
i
nsu tayi ranta fal saƙe-saƙe itama. Ta duba department
ɗ
in su Zahidah a ranta tana tunanin suma sunzo tuni, dan suma sunce mata suna da text yau tun 8am.
★★★★
Koda su Hibbah suka fita a class bata nema su Hafsat ba. Dan ta
nason samun nutsuwar ƙarasa aikinta na jiya. Kai tsaye
ɗ
akin dake ajiye da na'urori mai ƙwaƙwalwa na department
ɗ
in nasu ta nufa. Dan tana
ɗ
aya daga zaƙaƙuran yara mata matasa dake baje kolin basira da ƙwazon da ALLAH ya basu akan ilimin kimiya da fasa.
Ta samu
ɗ
alibai irinta masu naci da ƙulafuci
ɗ
ai-
ɗ
ai a
ɗ
akin. Bataima kowa magana ba ta zauna a table guda
ɗ
aya
dake daga can lungu tana sauke ajiyar zuciya, tsabar yanda take nacema Computer
ɗ
in wajen saboda da
ɗ
in da take mata har security ta ƙ
irƙira ta saka dan tanada ajiye-ajiye da yawa a ciki. Akwai wani yaro da suke ƴar tsama da shi, shima yanada ƙwazo matuƙa akan fannin, ya ta
ɓ
a mata manaƙisar lalata mata securitys
ɗ
in data saka domin binciken abinda take
ɓ
oyewa a Computer daba tata ita ka
ɗ
ai ba. Aiko data tashi ita sai da tai masa
ɓ
arnar daya gwammaci da bai aikata mata ba, dan babbar ma'ajiyarsa ta Computer
ɗ
insa dake gida taima kutse, tare da aikata
ɓ
arna da har iyayensa sai da suka saka police zuwa har gida domin kamata. Sai dai kasancew
ar tana da Yah Abubakar hakan bata faruba, sukai ƙoƙarin ganin sun rufe case
ɗ
in.
Flash ta ciro a bag
ɗ
inta tai connecting da Computer
ɗ
in ta shiga abinda ya kawota cike da ƙwarewa da fatan nasara. Kusan mintuna goma sha uku tana abu
ɗ
aya, sai fa
man sauke ajiyar zuciya take akai-akai. Harma ta fidda rai da nasara sai gashi cikin amincin ALLAH ta kuma dace. Wani lallausan murmushi ta saki da ambaton kalmar “Alhmdllhi” tana rungume Computer
ɗ
in dan farin ciki. Tuno da bata sanarma Yah Abubakar bane
ya sata saurin
ɗ
auka wayarta. Batare da tunanin komai ba ta dailing number
ɗ
insa. Sai dai harta tsinke bai
ɗ
aga ba. Ta tura baki gaba alamar jin haushi tana ƙoƙarin sake kiransa. Nanma
ɗ
in dai babu amsa. Cikin takaici ta ƙara ƙoƙarin sake kira a karo na uk
u sai ga nashi kiran ya shigo.
Ɗagawa tai da sauri tare da kwa
ɗ
a sallama cikin kara
ɗ
inta da shagwa
ɓ
a. Daga can Yaya Abubakar ya amsa yana fa
ɗ
in, “Autar Ummi lafiya dai ko? Ina cikin aiki ne fa”.
“Lafiya lau Yaya dama fa wani abu zan sanar ma
ka. Jiya baka dawo da wuri bane har nayi barci,
ɗ
azun kuma na manta ne saboda Abba”.
“Okay to ina jinki”.
“Uhm yauwa Yayana. Kasan wani abu? Jiya muna fitowa a school wasu masu power bike suka kusan turemu, sanadin hakan ma har Hafsat
ɗ
in gidan au
nty Kulu ta samu rauni a ƙafarta sai da akai mata gyara a asibiti. To ni kuma tun a jiyan na jefa musu agogon nan nawa, yanzu haka na gano inda suk.......”
Kafin takai ƙarshen maganar tata ma Yaya Abubakar ya miƙe a zabure da ga can yana fa
ɗ
in, “Mas
u power bike?!”.
“Yes! Yaya. Kasansu ne?”.
“Kinga auta kina ina? Wannan maganar bata waya bace zanzo yanzu na sameki, karfa ki fa
ɗ
ama kowa bayan ni”.
Kafin ta samu damar cewa wani abu ya yanke wayar.
“Oh Yaya kama tsaya na ga
ma maganata mana zaka wani yanke. To nama fasa fa
ɗ
a maka sai nan da awa uku”. Tai maganar tana ha
ɗ
a kayanta da fushi ita a dole taji haushi. Tana ƙoƙarin rataya bag
ɗ
inta a baya kira ya shigo wayar tata. Ganin Zahidah ya sata
ɗ
agawa tana kai wayar kunnenta
da nufar ƙofar fita daga wajen.
Tana cikin sauraren Zahidah dake fa
ɗ
a mata inda take taje ta sameta taga ansha gabanta. Takaici ya sakata janye wayar daga kunnenta ta
ɗ
ago domin ganin wane shege ne ya tare mata hanya.
Turus ta
ɗ
anyi tan
a kallon zaratan mazajen dake a gabanta riƙe da manyan bindugu tamkar wasu mala'ikun
ɗ
aukar rai. Duk da rashin tsoronta sai da taji wani abu mai kama da firgici ya gitta mata. Ta motsa bakinta a hankali idanunta na wani mar-mar.
“Bayin ALLAH lafiya
kuwa?”.
Ta tambaya tana binsu da kallo
ɗ
aya bayan
ɗ
aya.
Ɗaya da ga cikinsu ne ya nuna mata i'd card
ɗ
insa da fa
ɗ
in, “Mu jami'an tsaro ne da ga hukumar ƴan sanda ta farin kaya. Munzo nan ne kuma dominki Muhibbat Aliyu Hamza”.
“Wurina kum
a? To ni miya ha
ɗ
ani da ku? Wama ya fa
ɗ
a muku sunana?”.
“Duk zaki sami amsoshinki idan munje office”.
A tsiwace tace, “Hu'um ai wlhy bazan biku ba, barama na kira Yayan.....”
Zare wayar da
ɗ
aya daga cikinsu yayi ne ya saka sauran
maganar tata maƙalewa. Ya katse kiran da taima Yaya Abubakar yana kashe wayarma baki
ɗ
aya.
Wani yawu Muhibbat ta ha
ɗ
iye da ƙyar tana binsu da kallo tare da
ɗ
alibai ƴan uwanta da hankalinsu ya fara kaiwa garesu suka
ɗ
an fara taruwa domin kall
on mike faruwa. Mota suka nuna mata. Da farko batai niyyar shigaba. Amma tuna tana dasu Yaya Abubakar aduniya ya sata shanye dukkan wata fargabarta ta shiga motar tana ƙunƙunin amshe mata waya da sukayi.
Dai-dai lokacin da suke shigewa motar sum
a Zahidah da aka kai mata labarin anga ƴan sanda na neman ƙawarta ta iso wajen. Hankalinta tashe ta shiga ƙwala kiran sunan Hibbah da sam batama jita ba. A firgice ta lalubo wayarta domin san kiran Ummi ta sanar mata ko zata sanarma cikin su Yaya Umar, dan
ru
ɗ
ewar da tayi tasa tama manta da cewar Yaya Ammar shima anan makarantar yake nasa karatun, yana a shekarar ƙarshe ne ta kammalawa..
★
♣♠♣♠♣♠♣
★
♣♠♣♠♣♠♣
★
Ummi na zaune a can inuwar mangwaro dake backyard ita ka
ɗ
ai tun barin Abba
sashen nata bayan ya gama shuka mata shika-shikan rashin mutuncinsa da ya saba. Lalle take sakama yatsun hannunta dan ita mace ce mai son jan lalle sosai. Har takai ta koyama Hibbah kasancewar tun tana ƴar ƙaramarta take mata itama.
Kallon wayarta
da kira ya shigo tayi duk zatonta ma Hibbah ce. Batai mamakin ganin Zahidah ba, dan tasan Hibbah zata iya amfani da wayar tata wajen kiranta idan tata wayar babu ku
ɗ
i. Ɗayan hannunta tasa ta
ɗ
auka wayar fuskarta da Murmushin tuna a yanda Autar tata ta fita
cike da tsoron Abba a tare da ita.
“Autan Umminta yaya dai?”.
Ta fa
ɗ
a dai-dai lokacin da take
ɗ
ora wayar akan kunnenta.
“Ummi ba ita bace nice Zahidah”.
Jin yanda muryan Zahidah ke rawa kuma a firgice ya saka Ummi ru
ɗ
ewa ta shiga jera
mata tambayoyi..
“Ummi akwai matsala ne wlhy, yanzu ina capteria muna waya da Hibbah ina fa
ɗ
a mata ta fito class ina jiranta muci abinci sai wayan ya katse. Ina ƙoƙarin sake kiranta a zatona network ne sai ga wani course mate
ɗ
ina yazo yake sanar m
in ga jami'an tsaro can suna neman sister
ɗ
ina. Na tafi domin tabbatarwa kawai na iske harta shiga motarsu sun wuce da ita Ummi. Ni kuma gashi bani da no
ɗ
in su Yaya Abubakar balle na sanar musu shine na kiraki dan ki sanar musu”.
_(Hasbinallahu
wa-ni'imal wakil)_ Ummi ta shiga mai-maitawa da sauri-sauri dan jin wani irin yuuu cikin idanunta da kanta. Cikin ƙoƙarin ha
ɗ
iye tashin hankalin da take ciki ta ce, “Wani laifin ta aikata ne Zahidah?”.
“Ni dai Ummi a sanina bata aikata komaiba wlh
y.”
“Shikenan bara na kira Abubakar naji idan yana kusa ko Muhammad”.
“To Ummi”. Zahidah ta fa
ɗ
a tana share hawayen da suka gangaro mata akan kumatu. A kallo
ɗ
aya zaka fahimci a matuƙar firgice take. Gashi ita ka
ɗ
ai ce yau dan Hafsat batazo
ba saboda ƙafarta.
Hango Yaya Ammar da ke nufota da sassarfa ya sakata tunawa da yana a cikin makarantar shima. A zabure itama ta nufosa.
“Zahidah! Ina Muhibbah?”.
Ya fa
ɗ
a cikin furzar da hucin hakkin gudun da yayi dai-dai isowarsa gaba
nta.
Bayanin abinda ta sani da wanda taji a bakin mutane tai masa tana share hawaye. Hankalinsa ya ƙara tashi matuƙa shima. Dan duk tsokanarta bata ta
ɓ
a kaiwa matakin hakaba, a yanda yaji wai ƴan sanda da manyan bindugu ya matuƙar harmutsa tunani
nsa.
Babu shiri ya shiga neman no
ɗ
in Yaya Abubakar, sai dai kuma number busy take nuna masa alamar yana waya da wani kenan ko makamancin hakan. Maida akalar kiransa yayi akan Yaya Muhammad. Bugu biyu ya
ɗ
aga. Ko sallama bai masa ba ya shiga masa bay
anin abinda ke faruwa.
Ko tari kasa yi Yaya Muhammad yay. Sai numfashinsa ne dake tafiya a sarƙe tamkar mai ciwon Asthma. Batare da ya iya furta komai ba ya yanke wayar. Kamar jira sai ga kiran Ummi ya shigo masa.
Sam baiyi tunanin taji mike
faruwa ba itama. Dan haka yay ƙoƙarin saita kansa dan ganin bai tada mata hankali ba. Sai dai a yanda yaji muryarta tun a sallama ya matuƙar tada masa hankalin. A hautsine ya shiga tambayarta lafiya? Dan ko ka
ɗ
an basason tashin hankalinta.
Duk y
anda Ummi taso danne damuwar dake a cikin muryarta ta kasa hakan. Cikin gwamewar numfashi ta shiga yimasa bayanin duk yanda sukayi da Zahidah.
Da sauri ya ce, “Ummi dan ALLAH ki kwantar da hankalinki, insha ALLAH zamu nemi idan take bara na nema
Abubakar yanzun nan”.
Bai jira cewarta ba ya yanke wayar dan bayason shima ta fahimci rauninsa kai tsaye..............
✍
*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI..
...._*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTA
FAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTA
N CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO
DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NA
GARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Chapter Seven_*
..........Lokaci da aka basu
da ga gidan gwamnati na kamo wannan gagarumin
ɓ
arawo da babu wanda yasan ainahin kamanninsa na zahiri yay matuƙar tada hankalin kowacce hukuma ta ƴan sanda dake a jihar. A
ɓ
angaren jami'an ƴan sanda na farin kaya tuni sun duƙufa wajen bincike suma. Musamm
an da ya kasance jami'ansu ne suka sami nasarar samo wheelchair da sauran kayan da
ɓ
arawon yay amfani da su a waccan ranar.
Tabbas wannan
ɓ
arawo yana da matuƙar wayo da dabaru kala-kala da ganosa ke bama duk wasu jami'ai wahala kai tsaye. A du
k
ɓ
arnar da zai aikata yana aikatata ne da maban-banta fuskoki da salo daban-daban kuma. A kusan shekara biyu kenan da fitowarsa a bayyane babu wanda zai iya cewa ga fuskarsa ta ainahi ko samun wani labari nasa koda ƙanƙani ne.
Duk da dai wasu a c
ikin jami'ai da suka ƙware sosai wajen aiki da binciko mai laifi sun taka rawar gani sosai wajen kafa masa tarkuna na musamman amma yana tsallakesu saboda duk tsiyar da zai shuka ba gaba ga
ɗ
i yake aikata ta ba sai ya shirya da shiri na gaske.
Ba
yan zama na musamman da sukayi jiya game da binciken da sukeyi akansa furucin matashiyar budurwa ya shigo cikin jerin abubuwan da suka zauna domin tattaunawa. Lokaci ne da bai kamata suyi sakaci da duk wata dama da zatazo musu ba komin ƙanƙantarta. Dan hak
a basu tsaya sanya ba wajen bibiyar matashiyar budurwa mai cikakken suna *_MUHIBBAT ALIYU HAMZA_* da jami'insu ya kawo musu labarin alwashinta akan abin farautarsu. Dan haka suka kasance biye da ita tun a safiyar yau, tun daga ƙofar gidansu har zuwa cikin
makaranta, shigarta class da fitowarta zuwa Computers room. Dukkan binciken data gudanar har zuwa kiran da taima Yaya Abubakar duk akan idon wanda ke biye da ita ne batare data sani ba...
Sosai tashin hankali ke tattare da Muhibbah gani
n inda aka kawota. Duk da Yayanta jami'in tsaro ne na ƴan sanda mai muƙamin d.p.o bata ta
ɓ
a zuwa police station ba. Amma a yau sai gata a cikin headquarters na ƴan sandan farin kaya tsumu-tsumu batare da tasan laifin data aikata ba.
Wani lafiyayy
en office aka kaita da yaji kayan more rayuwa tamkar ba'a hukumar ƴan sanda ba. Ta saci kallon dattijon mutumin dake zaune kansa duƙe yana aiki kan takardun dake a gabansa. Cikin girmamawa wanda ya shigo da ita office
ɗ
in ya ƙame yana salute
ɗ
insa.
Sai a lokacin ya
ɗ
ago fuskarsa
ɗ
auke da murmushi ya dubesu ita da shi. Kansa ya jinjinama wanda ya kawota
ɗ
in idanunsa a kanta. Gurin zama ya nuna mata da fa
ɗ
in, “Ɗiyata bismilla zauna ko?”.
Ajiyar zuciya ta saki dan har cikin ranta ta
ɗ
anji san
yi. Gaishesa tayi da girmamawa zuciyarta na sake samun nutsuwa da shi. Ko ba'a fa
ɗ
a mataba a yanayin shigarsa da shekarunsa ya isa tabbatar mata shi
ɗ
in mai fa
ɗ
a aji ne a hukumar.
Ɗan kafeta yay da idanusa na kusan sakan ashirin ko ƙyaftawa bay
ayi. A take tsigar jikinta ta fara tashi tsoro na sake fa
ɗ
a
ɗ
a a zuciyarta. _Hasbinallahu wa-ni'imar wakil_ ta shiga maimaitawa tare da sunayen ALLAH.
Murmushi ya sakar mata da yin ƙaramar gyaran murya yana
ɗ
auke idanun nasa a kanta. Cikin taush