Showing 186001 words to 186858 words out of 186858 words

Chapter 63 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

11

yay dariya da fa

ɗ

in “Like mother like daughter”.



Su Habib dake tsaye suma duk suna kallonsu dariy

ar suke musu. Suka ƙaraso cikin falon Khalid

ɗ

auke da Ansar daya amso hanun Sharifat. Yana ganin Master ya fara miƙa masa hannu. Amsarsa yay yana fa

ɗ

in, “Oh my sweet Darling ina ka shigane ban gankaba”. Ya sumbashi kumatun yaron mai tsanain kamanni da shi

da kullum ake gaddama a gidan akan waya biyo?. Hibbah da Habib dai sai dai suyi dariya kawai dan sunsan Master ne tamkar yayi kaki ya ajiye.



Ganin zasu makara salla suka fice. Aka bar Ansar na kwasar kuka shi sai ya bisu. Lallashinsa Hibb

ah ta dingayi daga ƙatshe ta goyasa dai.

Ana idar da salla basu jimaba a massallaci suka dawo, can cikin garden aka kai tabarmi aka baje tamkar yanda suka saba. Cikin ado da gayu suma matan su Musbahu duk suka iso garden

ɗ

in, cikin girmamawa suk

e gaida babban yaya Master. Shiko yana amsa musu da kulawa tamkar yanda ya saba. Gaba

ɗ

ayansu har baba saude suka ci abincinsu hankali kwance zukatansu fes da farin ciki. Bayan sun kammala su Hibbah suka gyara wajen yara kuma suka fara wasansu.



Bayan sallar la'asar kowa yayo shiri cikin kayan ƙwallo su Habib da yaran har Master suka baje a compound suna wasanninsu cike da farin ciki da tsantsar ƙaunar junan da baka isa cewa su

ɗ

in ba jini

ɗ

aya baneba. Basu bar wajen ba sai magriba. Sai da sukai ha

r sallar isha'i suka dawo gidan, kowa ya nufi sashensa domin hutawa da iyalansa.

Washe gari gaba

ɗ

ayansu suka dunguma gidan Ummi yini. Idan wannan satin sukaje, wani satin sai su Yaya Muhammad da matansu suma da yaransu suzo nan. Lahadi kuma kowa ya

ɗ

auka matarsa su tafi inda yake buƙata. Ko gidansu ko yawon da shi yafi buƙata.



😭

_Alhamdulillahi_

_To masoya nima dai bara na shaƙata anan dan maganar gaskiya na rubutu. Abinda na fa

ɗ

a dai-dai ALLAH ka ha

ɗ

amu a ladan. Wanda nai kuskure ALLAH ya

yafe mana baki

ɗ

aya._

*_Littafin TAKUN SAƘA ƙirkirarren labarine bawai gaske ba. Idan kayi karo da abinda kai kake gani a mahangarsa tamkar bazai yuwu ba sai ka

ɗ

aulesa matsayin nisha

ɗ

i da marubuci kansa domin ƙawata labarin sa. Abinda yazo domin tuna

tarwa kuwa sai ka gwada shi ko zaka dace. Wanda ya baka haushi kayi haƙuri haka rayuwa take dama ba komai akeyi dan birgewa ba. Wanda ya baƙanta ranka ma kayi haƙuri rayuwa akwai zaƙi a cikinta akwai

ɗ

aci. Abinda kaso gani baizo a yanda kaso

ɗ

in ba kayi ha

ƙ

uri ajizancine irin na

ɗ

an adam mai mantuwa da gaggawa._*

_Akoda yaushe ZAFFA BIYAR na godiya a gareku masoya, yanda baku gajiyaba wajen bibiyarmu, muma bazamu gajiyaba wajen yi muku godiya da ƙaunarku akoda yaushe. ALLAH ya barmu tare, alkairinsa ya

kai gareku aduk inda kuke a fa

ɗ

in duniya

😘😍😘😍😍😍🤙🏻

_.

*Na yafema dukkan wanda ya

ɓ

atan rai a wannan rubutu, nima ina neman afuwa da gafarar kowa dan zata iya yuwuwa wannan shine littafi na ƙarshe da _Bilyn Abdull_ zata rubuta a duniya

😭🙏🏻

. ALLA

H ka gafarta mana ka gafartama iyayenmu. ALLAH yasa ranar mutuwarmu ta zama ranar farin ciki a garemu. ALLAH ka zaunar da ƙasarmu lafiya ka azurtamu da shuwagabanni na gari. Ka shiryemu muma talakawan ka gyara mana zukatanmu gur

ɓ

atattu*

😭😭😭🙏🏻

_Sai

mun ha

ɗ

u a zafafa na gaba idan da rabon hakan_.

*_BILYN ABDULL CE

😘🤙🏻

_*

_______________________

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA

BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA

GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AK

E GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat

(miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU N

ADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login