Showing 72001 words to 75000 words out of 186858 words
neman sa'ar bu
ɗ
ewa. Sai dai ina abinda ke jikin handkerchief
ɗ
in ya gama tasiri a cikin jikinta, tai baya jikin kujerar yaraf tamkar wadda aka zarema rai.
Sassanyan numfashi Habib ya sauke yana mai ƙoƙarin hana kansa yimata kallon ƙurulla ta cikin mirror
ɗ
in gaban motar ko dan kima da darajar wanda ya sakashi
ɗ
akkotan. Ya
ɗ
an murmusa yana ma motar key tare da harbata kan titi............
✍
TA
TATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SA
KI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABU
WAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TAR
E DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat
Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA
GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama
iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawar
i ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK
👇🏾
_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK
👇🏾
_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i
=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azbazb
_________________________
*_Chapter Twenty_*
.............A can wajen
ɗ
aurin aure kuwa babu jimawa ƙanin Momy ya dawo. Ta gefen Sheikh Aliy ya
ɗ
an ranƙwafo yana magana a hankali cike da alamar ru
ɗ
ani.
“ALLAH ya gafarta malam akwai matsala fa. Na kira Alhaji Halilu yana fa
ɗ
a min wai a jirasa kar a
ɗ
aura yana zuwa akwai matsala”.
Sheikh Aliy da ke saurarensa ya
ɗ
an juyo ya dubesa cike da nazari, dan haka kawai sai yaga tamkar ba'a cikin hayyacins
a yake ba, sa
ɓ
anin
ɗ
azun da ya fita kiran Abba. Fahimtar hakan da Garba yay ne ya sashi sauri gya
ɗ
a kansa cikin son kauda ma malam shakku. Ya sake bu
ɗ
e murya da ƙyau yana satar kallon na kusa da shi daya
ɗ
aura masa bindiga a kan gefen cikinsa ta cikin malu
n-malun . “Inaga fa akwai wani abune da bamu sani ba game da su yaran nan. Dan ƴar uwata ma ta kirani akan a dakata”.
Cike da wasiwasi Sheikh Aliy yace, “To sai dai mu dakata da su na
ɓ
angarensu
ɗ
in, bara a
ɗ
aura wannan. Idan ya iso kafin a kammal
a kaga sai muji ba'asi ko?”.
Garba da ke ta faman sinne kai ƙasa wata irin mahaukaciyar zufa na cigaba da tsatstsafo masa ya gya
ɗ
a kai da sauri. Gaba
ɗ
aya jikinsa rawa yake zuciyarsa tamkar zata tsinke dan firgici. Tabbas da yasan abinda zaiyi ga
mo da shi kenan idan ya tashi kiran Abba da bai tashinba ya kirasa anan gaban su Sheikh Aliyn.
Su Sheikh Aliy da basu fahimci halin da Garba ke a ciki ba babu
ɓ
ata lokaci suka fara gabatar da
ɗ
aurin aure. An fara
ɗ
aura na Yaya Muhammad da
ɗ
iyar Sh
eikh Aliyu mai suna Maimunatu, sai Yaya Abubakar da Zahidah. Yaya Umar da tasa amaryar mai suna Farida. Sai yaya Usman da Hafsat. Yayinda Muhibbat Aliyu Hamza Gwarzo da angonta Muhammad Shuraim Aliyu suka kasance a ƙarshe.
Kowa yasha matuƙar mamak
in jin yanda al'amarin ya canja. Musamman abokan Abba da danginsu irinsu Kawu Bello. Cikin yanayin shiga ru
ɗ
ani Kawu Hannafi yace, “ALLAH gafarta malam yaya akai hakan ta faru?. Abinda mukai tunani ba shine muka gani ba mu anan?”.
Sheikh Aliy da ya
dago ya dubesa cike da kamala da sanin darajar kai yace, “Eh lallai an samu tangar
ɗ
a ne a tsarin, amma tun farko a haka yake dama. Gaba
ɗ
aya anguna za'a aura musu mataye bib-biyu ne kamar yanda na sani, idan ka cire Muhammad Shuraim mai auran Muhibbat kawa
i. To sai kuma na samu bayani da ga
ɗ
an uwanku ga shinan.”
Ya ƙare maganar da nuna musu Garba da shi ka
ɗ
ai yasan a halin bala'in da yake ciki. Da ƙyar ya ha
ɗ
iye bushashshen yawun da ya tokare maƙoshinsa tare da
ɗ
an duban inda Shuraim ya ke zaune. Sai
dai abinda zai baka mamaki shi Shuraim
ɗ
in ma bashi yake kallo ba. Hankalinsa ma baki
ɗ
aya yana kan gaisuwa da mutane. Ya
ɗ
an muskuta da duban na kusa da shi a kaikaice kafin ya fara jawabi tamkar zai fashe da kuka a ƙasan zuciyarsa. “Eh na kira Alhaji Ha
lilu ne saboda rashin isowarsa akan lokaci, to to shine yake min bayanin a dakata da
ɗ
aura auren ƴaƴan wajen nasa yana zuwa akwai da... Da damuwa”.
Damuwa?.
Suka ha
ɗ
a baki kusan tare wajen tambaya. Kai kawai ya gya
ɗ
a musu yana kai hannu ya shafe
zufar da ke tsatstsafo masa a goshi.
Tsofo mai furfura da ke amsa sunan ƙanin Hajiya mama ya mike a fusace. “Wanann ai zancen wofi ne. Anya kuwa Halilu na cikin hankalinsa. Kunga ku tashi muje gidan sai muji ba'asin wannan lalatar da ga ina ta fit
o haka ne?”.
Garba ne farkon mikewa kafin kowa. Cikin rawar jiki ya shiga kutsawa tsakkiyar mutane domin samun damar gujema Idris. Shima
ɗ
in bai bisa ba, sai wani shegen murmushin ƙeta da ya saki a kaikaice yay salute
ɗ
in sauran ƴan uwansa da ke c
ikin taron a maban-banta waje.
To su dai sauran mutane da basusan mike faruwa ba tuni sun mimmiƙe suna mai mikama angunan da suma suke a daskare da tunanin mike faruwa? hannu da tayasu murna. Cikin yaƙe kawai su Yaya Muhammad ke amsa mus
u. Dan tabbas sun shiga matsanancin ru
ɗ
ani da wannan lamari. Tabbas basa tunanin Abba zai janye
ɗ
aurin auren nan babu gaira babu dalili cikin sauƙi haka. A kuma shirin Ummi da Sheikh Aliy babu zancen ruguje auren. Dama sun shirya cewar za'a
ɗ
aura auren, za
kuma su zauna da matan bibbiyu. Da ga karshe su ginama Abba gadar zaren amfani da yaran wajen ganin dukiyarsu ta dawo hannayensu. Amma ta yaya Abba zai janye auren a wannan ƙurarren lokacin bayan sun san harda shi aka fito zuwa wajen
ɗ
aurin auren ma.
Duk yanda sukaso son tsayawa su gaisa da ƴan uwa da abokan arziki da suka taru dan tayasu murna hakan ya gagara. Dole suka kwashi tawagarsu suka nufi gida kamar yanda su Kawu Bellon sukayi.
Wani mugun murmushi Musbahu ya saki lokacin da
tawagar su Kawu Bello ke rige-rigen shiga motoci domin tafiya gida. Hannu ya kai bisa kunnensa ya gyara abinda ke maƙale, kafin ya fara magana cike da girmamawa. Yanda yake magana hankali ne yasa babu mai jinsa, sai jinjina kansa da yayi tayi da kai duba
nsa ga Zaidu da ke facing nashi. Da idanu yay masa alamar ya bi bayansu. Da alama yayi hakanne bisa umarnin wanda yake wayar da shi.
Cikin masa jinjina Zaidu ya ka
ɗ
a kai tare da saurin bu
ɗ
e motar gefensa ya shige ya rufama su Yaya Muhammad da suka
wuce a ƙarshe baya.
Shima janye jikinsa yay da ga cikin mutane yana yima sauran alama cikin inkiya. Motocin da duk sukazo a cikinsu suka shishshiga. Da sauri shima Rabi'u da ya tuƙo Musbahu da ke amsa sunan Shuraim a fuska ya bu
ɗ
e masa motar da s
ukazo. Duk wanda ya ga a yanda suka bar massallacin zai
ɗ
auka suma sunbi bayan su Yaya Muhammad ne. Sai dai sam ba haka bane. Dan suna hawa titi duk suka rarrabu.
Rabi'u da ke ƙara gudun motar yace, “Musbahu kira Habib mu ha
ɗ
u a roundabout”.
Musbahu na ƙoƙarin zare malum-malum
ɗ
in jikinsa ya amsa da fa
ɗ
in, “Okay ka ƙara gudu mu samesu muma, dan Master yace karmu
ɓ
ata
lokaci”. Yay maganar yana ƙoƙarin kiran Habib
ɗ
in da ke can tare da Hibbah, wadda har zuwa yanzun a cikin sumar abinda suka
shaƙa mata take.
Musbahu ya ajiye wayar da kallon Rabi'u ta mirror. “Insha ALLAHU zamu isa a tare dan shima yana hanya”.
Kai Rabi'u ya jinjina masa yana cigaba da tuƙinsa. Yayinda Musbahu ya kuma shiga ƙokarin kiran waya again. Ana
ɗ
agawa
daga can ya fara magana cikin tattaro nutsuwarsa. “Master komai ya kammala gamu nan a hanya. Kamar yanda kace kuma Zaidu ya bisu can”. Ya
ɗ
anyi shiru yana sauraren mi ake fa
ɗ
i da ga can, kafin ya sake fa
ɗ
in, “Okay sir” cikin girmamawa tamkar yana gabansa
.
Yana ajiye wayar Rabi'u ya fara dariya. “Angon bogi sai ka cire facemask
ɗ
in tunda mun baro wajen”. Dariya shima Musbahu ya sanya da kai hannu yana ƙoƙarin zame facemask
ɗ
in. “Ai ka bari kawai
ɗ
an uwa. A kullum al'amarin Master ƙara tsoratani yak
e. Shi wannan auren kuma ko miye manufarsa? Oho. Kaga dai komai ya tafi tamkar yanda ya tsara. Yarinyarnan ta saka kanta a ramin *Damisa*”.
“Tsundum ma kuwa. Sai dai ALLAH Musbahu har cikin raina ina addu'ar ALLAH yasa mun sami aunty ke nan har ab
ada. Tunda kaga tunda muke bai ta
ɓ
a saka mace a cikin lamarinsa ba, koda tai masa laifi ne sai dai ya hukuntata ya barta a inda ya ganta. Amma wannan harda su aure”.
“Ai ni kaina al'amarin na
ɗ
auremin kai. Sai dai kasan shi mutum ne tamkar hawainiy
a, baka isa gane launin da yake sara ba. ALLAH dai ya ƙarama Master mu lafiya da nisan kwana”.
“Amin ya Rabbi” Rabi'u ya fa
ɗ
a dai-dai suna isowa roundabout. Cikin ƙanƙanin lokaci duk suka gane junansu. Gefen titi suka gangara bayan sun shanye rounda
bout
ɗ
in. Su Idris da ke a sauran motocin suka firfito suka shiga inda su Musbahu suke. Yayinda Habib yake tare da Hibba shi ka
ɗ
ai. Nan suka bar motocin da su Salis
ɗ
in suke ciki da suka tafi da mota biyu kacal.
★★★★★
A
ɓ
angaren aboka
n Abba suma abin dai ya basu mamaki, dan da yawansu sun san wanann aurene na manufa mai muhimmanci ga rayuwar Abban. Musamman ma abokan shi
ɗ
ancinsu su Alhaji Alu. Gashi tun kiran da Alhaji Alu
ɗ
in yay masa bai daga ba kowama bai sake samun lambar tashi ba.
Sai lamba busy ake nuna musu.
Ran Alhaji Alu ya
ɓ
aci matuƙa, yayinda wani gefe na zuciyarsa ke tunanin kodai ba lafiya ba?. Dan shi kam yasan Abba tamkar yunwar cikinsa. Hasalima shine wanda ya sakashi a harkar Homo tun farkon zuwansa garin. Dan ha
ka yasan sirrinkan abubuwa masu yawan gaske na Abban.
“Yauwa ga
ɗ
ayan layinsa ya shiga”.
Cewar Alhaji Balele abokin shaidancin su Abban shima.
Gaba
ɗ
aya su Alhaji Alu suka zuba masa ido dai-dai shi kuma yana saka wayar a kunne kasance
war an
ɗ
aga. Cikin nishin she
ɗ
ancin da Abba suke tsaka da aikatawa shi da A.G ya
ɗ
aga wayar da ƙyar yana kaiwa kunnensa.
Cikin su
ɓ
utar baki da takaicin kishi Alhaji Balele ya ce, “Iyee. Wato kai kana can akan wani ana nan ana dama fura akanka. Hal
an da
ɗ
in
abinda kakeyi ne ya sakaka janye
ɗ
aurin auren ƴaƴanka bayan ka taramu anan tamkar wasu marasa aikinyi Alhaji Halilu!!”.
A wani irin firgici da dukan zuciyar Abba da maganar Alhaji Balele tayi ya sakashi hanka
ɗ
a A.G gaba yana janye jikinsa
a nashi da fa
ɗ
in, “What?!, Alhaji Balele mi kake fa
ɗ
a haka ne?”.
Tsaki Alhaji Balele yaja tare da yanke wayar. Hakan ya saka Abba sake rikicewa ya ingije A.G da ke ƙoƙarin sake ruƙosa. Wandonsa ya fisga a firgice yana ƙoƙarin sakawa.
“Alhaj
i Halilu wai miye haka?”.
“Bazaka gane ba A.G.”
Abba ya fa
ɗ
a yana fincikar tissue ya goge jikinsa tare da ƙarasa saka wandonsa. Sandunan da ke taimaka masa a tafiya ya
ɗ
auka cikin rawar jiki da tsallen da zuciyarsa keyi a ƙirji ya fice.
Wan
i irin wawan tsaki A.G ya ja cike da tsantsar takaici yana raka bayan Abba da ke tafiya da
ɗ
angyashi da harara. Ina Abba baima san yanai ba. Dan gaba
ɗ
aya a birkice yake da jin bayanan Alhaji Alu. babu wanda yake zuwa masa cikin ido sai Hibbah da labarin d
a A.G ya basa akan Hibbah dama tayi agreement da su akan su kamashi da duk mai hannu a
ɗ
aurin auren. Inhar abinda yaji da ga bakin Alhaji Balele gaskiyane kenan matsiyaciyar yarinyarnan bada Jami'an tsaro kawai ta shirya hakanba? Ko kuwa ta fahimci A.G was
a zaiyi da hankalinta shiyyasa ta canja salo. Su suna mata kallon ƙaramar yarinya shakatafi ashe ba haka bane sam, sune takema kallon shakatafin.
Tun fitowar Abban maigadi ya fahimci babu lafiya, musamman da ba jimawa yay da gama reren gudun bin
matar
ɗ
azun ba. ya mike zaram tare da nufar gate danya bu
ɗ
e ganin mota ya nufa shima. A wani irin mahaukacin gudu Abba ya fice a gidan..............
✍
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!
!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*
_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAA
Ƙ
A!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6
019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5__
__1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*za
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne
. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD
LINK
👇🏾
_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoS
KGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK
👇🏾
_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
_________________________
*_Chapter Twenty one_*
............A matuƙar hargitse Abba ya samu g
idan, da ƙyar ya iya kutsa kai ya isa ga su Hajiya mama da Garba kema bayanin yanda akayi. Saboda labarin yanda