Showing 105001 words to 108000 words out of 186858 words

Chapter 36 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

37

matuƙa suka dawo hankalinsu. Da ga lokacinne na fara basu horaswa ta musamman da basu san manufarta ba. Na kuma sake komawa cikin su Master da zuwa yanzun dukkan sirrinsa a tafin hannuna yake, dan dukka

n abokan mu'amularsa a cikin manya da ƴan ta'adda irinsa na sansu nasan inda suke, nasan makamar harkokinsu. Na iya maganarsa. Na iya salon tafiyarsa na iya abubuwa da dama irin nasa wanda inhar na juye maka shi baka isa cewa bashi

ɗ

in bane, musamman idan

na saka mask na fuskarsa. Indai taƙaice muku zance a wani dare batare da sanin kowaba a cikin yaran Master na

ɗ

aukesa, zuwa safiya na maye gurbinsa, yaransa kuma duk nabi hanyoyi daban-daban aka kamasu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya ta yanda babu yanda ubannin gidan Mast

er zasu iyama ganosu balle cetonsu.........”

“Kenan yanzu duk ku

ɗ

in da ake sata a banki da sunan Master wancan ne ba kaiba Yaya Isma'il”.

Ammar ya fa

ɗ

a cikin katsesa da zaƙuwar son jin yaya take ne.

Wani ƙasaitaccen murmushi Master ya

saki. tare da kai hannu ya shafa kan Ammar. “Da ga shekara biyu zuwa yau duk nine”.

Kai Ammar ya jinjina cike da gamsuwa. Sai faman murmushi yake dan shikam jin wata sabuwar ƙaunar shi yake har cikin jini da

ɓ

argo duk da har yanzu bai fa

ɗ

i dalilinsa

na wawasar ku

ɗ

a

ɗ

en ba bayan dalilin kama Master daya kasance mai laifi a garesa.

Master ya cigaba da fa

ɗ

in, “Na shigo rayuwarku ne a dalilin Muhibbat, sai dai labarin ya sauya adalilin karamcin Ummi da ku kanku. Sai kuma randa na jima Halilu ciwo

saboda ranar na fara ganinsa a gidanku, na kuma sansa a matsayin yaron su Alhajin Mande. Wannan dalilin ne ya sani yin bincike akanku sosai harna gano mummunar manufar da yake da ita a kanku. Cikin sa'a kuma abinda yake shiryawa a kankun sai aikinsa ya fa

ɗ

o hannuna duk da dai nina saka A.G yay hakan batare da shima ya sani ba. Shiyyasa na koma ta bayan fage nazo ma Muhibbat matsayin Muhammad Shuraim. A lokacin da naita bibiyarta nine da kaina. Sai dai kuma ƙanina Musbahu shine yake zuwa gareku da fuskar Shu

raim. Yayinda shima kansa baisan ni

ɗ

in nine Isma'il ba, na kuma cigaba da

ɓ

oye musu zahirina saboda wani dalili nawa daban. Dan basu ta

ɓ

a sanin ainahin fuskata ba duk da kuwa tun suna ƙanana suke tare dani. Sannan basu ta

ɓ

a sanin aikin dana tsundumasu a ci

ki munayi tare ni miye dalilinsa ba. Tsabar biyayya da soyayyar da sukemin ce kawai tasa basu ta

ɓ

a min musu ba akan komai da nace suyi. Domin gaba

ɗ

ayansu na horar da su akan harkar Computer.”

“Kune mutane na uku da kuka san ainahin fuskar Isma'il b

ayan iyayena da baba. Wanda da farko naje asibiti da wata fuska ne daban, a dalilin Ummi naji bazan iya zuwa mata a ba

ɗ

inina ba shiyyasa na sake komawa na biya kaso

ɗ

aya bisa ukun ku

ɗ

in aikinta bayan na biya duka a farko. A yau kuma na za

ɓ

i bayyana muku za

hirin gaskiya ne a dalilin Ummi. Banason ta shiga wani hali akan rashin Muhibbat, sannan ya kamata kusan wane ƙudirine a zuciyar Halilu kar yabi ta wata hanyar ya cutar da ku idan yaga ban masa aikinsa yanda yake so ba. Dan na tabbata zai binciko gidan nan

yanzu hakama dan a rikice yake kuma shi mutum ne kamar sauna idan ya ƙwallafa rai akan abu.”

“Na

ɗ

auke Muhibbat ne saboda bin bayan Halilu da tai ranar

ɗ

aurin aure batare da kun sani ba, yayinda ta jiyo sirrikansa masu yawa. A ranar

ɗ

aurin aure

yawan mutane yasa bazaku fahimci bana tare da ku ba. Amma kuma nazo, sai dai ganin fitowar Muhibbat da duk da ta saka hijjab da Niƙab na ganeta ya sani fasa bin ƴan

ɗ

aurin aure nabi bayanta. Sai da na tabbatar da inda ta nufa sannan na koma gida a hanzarc

e, amma tunkan na ƙarasa na kira Habib ya sameta a wajen, hakama maigadin gidan halilun, saboda duk gidajensu na sirri da suke aikata tsiyatakunsu akwai yarana a ciki, amma ba cikin su Habib ba. wasu masu gadi, wasu masu musu aikin gidan batare da sun sani

ba. Aurenku kuwa da yaransa dama can na shirya wargazashi tsaf. Dama na tsara sai an kai Muhibbat gidana zaku san nine master, a gefe kuma na cigaba da kasancewa daku matsayin Isma'il. To sai akai rashin sa'a autar Ummi ta bu

ɗ

emin aiki saboda rashin jinta

”.

Murmushi Ummi tayi da kai hannu ta share hawayenta. Suma su yaya Muhammad duk murmushin suke da sauke ajiyar zuciyoyi.

“Kuyi haƙuri da fuskokin yaudara dana zo muku daban-daban. Ni kaina inaji haushin yaudarar Ummi, shiyyasa na za

ɓ

i zuwa

na bayyana muku kaina dan ku kanku ku sami nutsuwar shiga sabuwar rayuwa a yau. Hakama Ummi hankalinta ya kwanta kar garin neman gira a rasa ido dan bazan yafema kaina ba idan wani abu ya sameta adalilina. Auta na tare dani tana zubamin tsiwa da tsaurin id

o Ummi, sai dai banason ta san ni

ɗ

in wanene yanzu har sai nan gaba. Aiki akan Halilu kuwa ita daya raina itace zatayi komai da kanta insha ALLAH”.

Dariya duk sukayi, Yaya Abubakar da gaba

ɗ

aya ya tsunduma tunani da nazartar labarin Isma'il Master

yay

ɗ

an murmushi, “Ai ni auta kamar ba'a gasa mata baki wajen wankan jego ba. Dan wannan bakin natane ya jefata a tarkon jami'an tsaro su A.G sukaso yin amfani da ita. To ashe wanda suke bulayin neman shi tuni ya gama neme su”.

Nanma dariyar suka

sanya. Yaya Umar ya kar

ɓ

e da fa

ɗ

in, “Ai bakin auta ya mana rana. Tunda gashi ya jawo mana Master har cikin gida batare da mun saniba. Sai dai muna son sanin ƙyaƙyƙyawar manufarsa kodan mu cirema ranmu zarginsa a jerin na

ɗ

an ta'adda

ɓ

arawo da kowa ke kall

onsa da shi.”

“Wannan gaskiya ne yaya Umar. ALLAH ya jikan su Mamy yay musu rahama ya saka musu, amma ya kamata musani kam”.

Cewar Yaya Usman da hawaye suka ziraro masa na tausayin Master

ɗ

in. Gaba

ɗ

aya suka amsa da amin, sannan suka shiga

ƙ

ara jero sabuwar addu'a ga mahaifansa. Ummi kam tama gaza cewa komai. Dan zuciyarta a matuƙar raunane take da tausayinsa. Yayinda a gefe takejin matuƙar nutsuwa da kasancewar sa miji ga

ɗ

iyarta

ɗ

aya mace tilo marainiya duk da yaƙi fa

ɗ

ar dalilin nasa na sh

iga wannan harkar, sai dai tana masa ƙyaƙyƙyawan zato. Sai

ɗ

unbin al'ajab na son zuciya da shahara a zalunci na Halilu wanda suma su Yaya Muhammad

ɗ

in duk yake cin zukatansu......

Master ya katse tunanin Ummi da fa

ɗ

in, “Ƴan uwana kuyi haƙuri wannan s

irri ne mai matuƙar daraja a gareni, badan ban yarda daku ba kuma na

ɓ

oyesa. Insha ALLAH zaku san dalilina wataran. Na yarda ku san ni

ɗ

in wanene saboda kuma kun sanar dani sirrinku a lokacin da baku gama sanin ni

ɗ

in wanene ba. Kun kuma yarda dani duk banzo

muku a yanda kukai tsammanina ba. Dan ALLAH ina roƙonku ku bizne wannan sirrin a wannan falon har sai ranar da ya kamata gaskiya ta bayyana kanta ga kowa”.

“Tabbas ita amana abuce mai nauyi Isma'il. Kuma ka cancanci muriƙe maka ita dan kaima ka

riƙe tamu, yayinda kaketa hidima da gwagwarmaya a kanmu batare da mun sani ba. ALLAH ya saka maka da alkairi, ya cigaba da baka kariya akan ayyukanka. Ya kuma baka ikon sanar mana dalilin naka wataran. Bani da haufi game da sauran ƴan uwana akan riƙe maka

wannan sirrin, dan nasan mahaifiyarmu ta mana horo akan hakan tunba yanzuba. Ballema wannan sirin riƙesa a garemu tamkar rike namu sirrine. Fita da shi kuwa tamkar tozarta kammune.”

Yaya Abubakar ya amshe da fa

ɗ

in, “Wannan gaskiyane Yaya Muhammad.

Insha ALLAHU bazakai baƙin ciki akanmu ba Isma'il. A matsayina na jimi'in tsaro kuma zan cigaba da baka gudunmawa insha ALLAH a duk sanda kake buƙata, sai dai ina roƙonka ka tabbatar duk abinda kake aikatawar nan kanada hujja ta gaskiya aranar kare kai, da

n idan naci karo da sa

ɓ

anin hakan komai zai iya faruwa”.

Murmushi yayi na ƙasaita yana jinjina kansa, “Nagode matuka yan uwana da Ummin mu. Abubakar karka damu kaima insha ALLAH, dan na jima da saninka da kuma gaskiyarka da ƙwazon aiki.



“Shiyyasa kazo kaketa min ƙafar angulu akan auta ko?”. Yaya Abubakar ya fa

ɗ

a cikin barkwanci.

Dariya suka sanya baki

ɗ

aya. Banda Master da murmushi ne kawai nasa dan dama can yawan fara'a ba

ɗ

abi'arsa bace. Sunema yake sakewa da su matuƙa fiye da zato

da hasashe. Duk da dai lokacin baya yana zuwa musu ne da fuskar mutane masu sanyin hali saboda salon acting daya ƙware akai like wani

ɗ

an film. Miƙewa yay yana duban agogo ganin dare yaja. “Kai kai bara na barku kuje ga amare fa Yaya Muhammad kar mu take

shari'a. Ummi samin albarka na gudu nima”.

Kansa Ummi ta dafa tana murmushi dan ita kallon

ɗ

a take masa bawai suruki ba. Tai masa addu'a da sanya albarka saboda har yanzu zuciyarta bata gama dai-daita da she

ɗ

ancin da Halilu ke shiri akansu ba. Da

n ma bataji yana aikata ƙazantar luwa

ɗ

i ba kenan. Sallama yay musu ya fita akan zai dawo zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu dan zai zama busy a satin nan.

Har ƙofar gida su Yaya Umar suka rakoshi zukatansu sakayau bakamar yini da kwanan jiya ba da suka ka

sance a damuwar rasa Hibbah. Yana tafiya suka rufe gidan suka dawo ciki, zukatansu kuma fal tunanin miyasa yake aikata yahoo? Dan suna buƙatar sanin hakan kodan ƙanwarsu da ke a hannunsa matsayin mata. Bazasu so ta kasance a gararin rayuwa ba, ba kuma zasu

so ta kasance da mijin da zai ciyar da ita ta hanyar haram ba.

Sun so zama su tattauna maganar Ummi ta korasu suje ga matansu da safe zatai magana da su.



★★★★

Tunda yabar gidan su Ummi ajiyar zuciya yaketa faman saukewa da

dafe kai saboda ciwon da yake masa na rashin sabon dogon surutun daya zuba a yau. Sai dai kuma yanajin zuciyarsa sakayau tamkar ya sauke wasu kaya masu azabar nauyi dake a kansa ne. Sai da ya biya ta gidan A.G ya amshi takardun aikin Abba sannan ya wuce gi

da.

Koda ya isa gidan a falo ya samu su Habib sun baje kowa da hidimar da yakeyi, ga kayan ciye-ciye sun baje tamkar wata sabuwar bola. Shigowar tasa ce ta saka falon

ɗ

aukar shiru kowa ya nutsu. Cike da girmamawa a garesa tamkar yanda suka saba

suka shiga masa barka da zuwa. Hannu ya

ɗ

an

ɗ

aga musu yana bin falon da kallo fuska a tamke da binsu da harara. Sun san laifinsu dan haka suka shiga sosa ƙeya kowa na kai hannu a sace yana

ɗ

auke ledar gabansa da su gwangwanaye.

Komai baice musu ba ya

nufi upstairs

ɗ

in yana hawa steps

ɗ

in a kasalance da izzar data zamewa ga

ɓ

ansa jiki. A dai-dai nan Hibbah da yunwa da damuwa ke neman halakawa ta fito daga cikin

ɗ

aki itama cikin

ɗ

an layin barcin data fara tun bayan idar da salar isha'i. Abincin data hang

a a shirye a dining

ɗ

in falon saman ya sata nufar can duk da ta fahimci mai fa

ɗ

a ajin gidan aka shirya mawa. Kujera taja ta zauna a fili take fa

ɗ

in, “Daga gani shegen ci ne da wannan mutumin, tunda kuwa ya sakani kuka

ɗ

azun na rantse da yunwa zai kwana shi

ma mugu dangin su Halilu mtsoww ”.

Karaf kuwa wannan zance a kunnen Master da ke hauro step

ɗ

in ƙarshe. Cije lip

ɗ

insa na ƙasa yayi tare da kai dubansa gareta da lumsassun idanunsa da tsantsar gajiya da ciwon kai ya kanainaye. Ya

ɗ

an sake tsuke fus

ka da nufar inda take batare da ita kuma tasan da shigowar tasa ba. Hidimar ma zuba lafiyayyen abincinsa da baba saude ta ha

ɗ

a masa na musamman takeyi cike da mugunta. Ta

ɗ

iba gasashen hantar da yaji kayan ha

ɗ

in salad zata kai baki ya riƙe hannun..........

....



*_Gashi nan harda na gobe idan ALLAH ya kaimu

😌🚶🏻

_*

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARA

I DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA S

ABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUS

AYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MAN

SHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku

zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽

🤞

🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki f

itar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK

👇🏾

_*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAF

AFA BIYAR INSTAGRAM LINK

👇🏾

_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

_________________________

*_Chapter Thirty_*

...........Saurin kallon hannun tayi, ƙamshin mayen turarensa dake da

ɗ

ewa

jikinsa yana rige-rigen shigaa hancinta, hannunta tai ƙoƙarin fisgewa ya ƙara damkewa. Zafin daya ratsata saboda yanda ya matse tafin hannunta da spoon

ɗ

in ne ya tilastata

ɗ

ago idanunta dole ta dubesa fuska a kumbure. Kallon ido cikin ido sukaima juna. Tai

azamar janye nata dan harga ALLAH ƙwayar idanunsa mai kama data gawurtaccen bajimin zaki tsoto take bata. Ɗan luuu yay da idanun tare da dafa makarin kujerar da take zaune ya ranƙwafo kanta har yanzu hannunsa na riƙe da nata.

Gaba

ɗ

aya ta dabirce,

ta matse jikinta tana sake ƙoƙarin fisge hannunta amma ta kasa.

“Bayan satan waya ashe har na abinci kin iya kandala?”.

Ya fa

ɗ

a a saitin kunneta cikin wani irin slow voice daya saka Hibba

ɗ

an zabura ta matsar da kanta saboda wani irin ha

rbawa da zuciyarta tayi, yayinda gaba

ɗ

aya tsigar jikinta ya miƙe. “Ni wlhy bana sata, kuma ba sunana kandala ba”. Tai maganar da saurin yunƙurawa zata tashi ya sake tsare ko ina har tana jin fita da saukar numfashinsa.

Wani

ɗ

an lalataccen Murmush

in gefen baki ya saki tare da

ɗ

ago hannun nata ya kai spoon

ɗ

in bakinsa batare da ya saki hannunba ya sake fa

ɗ

in, “Tunda na sameki akan abincin da ba naki ba ai sata ne. Sai shegen handama kin cinye naki zaki ha

ɗ

a da nawa. Da kin sake ko spoon

ɗ

aya ya shig

a wannan bakin mai kama dana akku sai kinyi amansa”. Yay maganar yana sake ranƙwafota da ƙyau cikin alamar tabbatar da zancensa. Sai kuma ya saki hannun nata.

Da sauri ta yarfar da cokalin tamkar wadda ta riƙe maciji. Shima

ɗ

agawa yay da ga ranƙw

afawar da yay kanta ya miƙe tsaye sosai akan kafafunsa. Kujerar kusa da ita yaja ya zauna duk da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login