Showing 150001 words to 153000 words out of 186858 words

Chapter 51 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

47

/>
Harararsa Master yay, da alamar dai ya huce ya

ɗ

auke kansa. Matsowa Habib yay jikinsa ya

ɗ

aura kansa bisa ƙafafunsa. “Please yaya karka rabu da ita dan ALLAH, inaji

a raina idan tasan kai

ɗ

in ko wanene zata sakko ta fahimceka ku rayu tare”.

Lumshe idanu yay bai tankaba nan ma. Shima kuma Habib bai janye kansa ba. Kusan mintuna biyu yaja ajiyar zuciya da furzar da numfashi, a hankali ya kai hannunsa bisa kan Ha

bib

ɗ

in ya shafa. Habib da wani farin ciki ya mamayesa ya miƙe da sauri ya rungumesa yana dariya. “Thanks you Mastern mu. I love you so much”.

Karan farko Master ya rankwashi kan Habib

ɗ

in yana murmushi. “Mara kunya tashi mun a jiki tunda ka sadau

kar dani ai.”

Cikin shagwa

ɓ

a Habib yace, “A'a Yaya ba duka na bataba fa. Ita rabi mu rabi.”

Nan ma murmushi kawai yayi baice komai ba. Sai da ya miƙe batare da ya dubesa ba ya nufi hanyar bedroom

ɗ

in da Hibbah ke ciki yana fa

ɗ

in, “Kaje ka sanar

musu kowa ya nemo matar aure nan da wata biyu”.

Idanu Habib ya zaro, kafin yace wani abu Master ya shige. Wata shaƙiyyar dariya ya saki yana ha

ɗ

iye sauran maganar a ransa ya juya ya fita da gudu dan kai rahoto.

Master da ke jiyo dariyar

Habib

ɗ

in baima san murmushi ya kufce masa ba shima. Ya

ɗ

an girgiza kai yana ƙarasawa cikin

ɗ

akin da sallama a bakinsa. Shiru babu motsin komai alamar barci Hibbah keyi har yanzun. Ya zare jacket

ɗ

in jikinsa yana ƙarasawa gaban gadon ya zauna ta gefenta. B

abu abinda yafi buƙata a yanzu kamar kwanciya. Sam bayajin ƙarfi da da

ɗ

in jikinsa dauriyace kawai. Dan bashi da burin daya wuce ya tattare aikin nan ya

ɗ

auki matarsa suje su huta. Bargon da take ciki ya

ɗ

an janye da kai hannunsa saman goshinta. Zazza

ɓ

in ya

sauka, a yanda numfashinta ma ke fita kawai ya isa tabbatar da hakan. Yaji da

ɗ

i har cikin ransa, fasa tashinta yayi dan karya takaloma kansa wata rigimar, ya

ɗ

auka ledar daya shigo da ita ya sake fita. Babu jimawa ya dawo

ɗ

auke tea. Zama yay yasha tare da

maganinsa. Shima yay shirin barci ya haye gadon yana sauke ajiyar zuciya............



🏻

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTAT

ATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN S

HARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shai

dar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SA

NI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*



*_Chapter Forty one_*

.............*_WASHE GARI_*

Da asuba Hibbah ta rigashi tashi, dan cikin

barci ya dinga jiyo motsinta a bayi. Tashi yay da ƙyar yana ambaton sunan ALLAH. Alhmdllhi jikin ya masa da

ɗ

i, dan magungunan da yake sha sun matuƙar taimaka masa. Koda ta fito kallo

ɗ

aya tai masa ta

ɗ

auke kanta. Shima baice komai ba ya mike zuwa bayin yay

o alwala. Koda ya fito shine yaja musu sallar, yana lure da yanda Hibbah taƙi yarda ta kallesa bai nuna ya damu ba. Bayan sun idar tana ƙoƙarin miƙewa ya riƙota ya zaunar a jikinsa. Kanta ta kauda gefe tana ƙoƙarin ha

ɗ

iye ƙwallar da suka ciko mata idanu.

Hijjab

ɗ

in jikinta ya cire, tare da riƙo fuskar tata cikin tafin hannunsa ya juyota garesa. “Nikam wai har yanzu ba'a huceba”. Yay maganar yana

ɗ

aura kansa bisa goshinta”.

Duk yanda taso ƙwace fuskar tata hakan ya gagara. Dole ta nutsu waje

guda, gashi tanason yin magana amma babu dama. Ta tabbatar datayita kusancin la

ɓɓ

ansu zai iya sawa ya ha

ɗ

u da nasa.

Fahimtar hakan da yayine ya sashi

ɗ

aura la

ɓɓ

an nasa saman nata ya

ɗ

an sumbata. Sai kuma ya janye goshinsa yana kallonta da ƙyau. Duk

yanda yaso su ha

ɗ

a ido ko tayi magana taƙi. Sarai ya fahimci borin kunyane kawai. Dan haka ya saketa yana murmushi.

Zumbur kuwa ta miƙe tabar wajen, har tana cin tuntu

ɓ

e da ƙafarsa.

“Ni dai kar amin asarar

ɗ

an tayi na”.

Ya fa

ɗ

a ci

ke da shaƙiyanci yana binta da kallo. Cikin tunzura baki gaba ta haye gadon taja bargo ta rufe har kanta tana ƙunƙunj. Duk da dariyar dake son kufce masa dai ya danne abinsa baiyi ba. Sai ma ya miƙe shima ya hau gadon dan barci yake son ƙarayi. Hibbah data

ƙudundune waje guda tai saurin bu

ɗ

e idanunta a tsorace. Zata miƙe ya riƙota yana daidaita fuskarsu waje guda. Yatsansa ya

ɗ

aura saman la

ɓɓ

anta ya shiga zagayawa dashi a hankali. Tsigar jikintane ya fara tashi amma sai ta danne taƙi nunawa.

Cikin ƙa

sa da murya sosai tamkar mai ra

ɗ

a yace, “Mikike fa

ɗ

a da banaji?”.

Hannunsa ta

ɗ

an ture daga bakinta tana kumbura bakin kamar zatai kuka, “Ai dai ALLAH ya sani bance komai ba”.

Ganin zata juya masa baya tana maganar yay azamar tareta, la

ɓɓ

an

sa ya matsar gab da nata yana wani narke idanu, “Ni nasan kince ai”.

Kafin ta samu damar cewa wani abu ya rufe bakin nata, cikin shauƙin dake

ɗ

ibarsa ya shiga aika mata da sumbata a nutse data saka zuciyarta shiga tsoro harta fara tsuma. Duk da ya

ji a yanda jikin nata ke

ɓ

ari bai saketa ba ya cigaba da abinda yake har sai da ya tabbatar tayi laushi. Hagitsatstsun idanunsa da suka ka

ɗ

ai sukai jajur ya

ɗ

ago yana kallon fuskarta, idanunta dake hawayen tsoron ya sumbata da jan nannauyar ajiyar zuciya.

“Nasan ni mai laifine a gareki ta kowacce fuska Muhibbat, sai dai inason kisani kece kika faramin laifi.”

A karon farko Hibbah ta bu

ɗ

e idanunta ta kallesa, ga hawaye sha

ɓ

e-sha

ɓ

e. Sai kuma cikin sauri ta sake maidawa ta rufe, dan batason gan

in idanun nan nasa da fuskar nan ta yaya Isama'il da ya saka, ga matsananciyar kunyarsa dake matuƙar cizon ranta da

ɓ

argo. Batare da ya damu ba ya tura yatsun hanunsa cikin gashin kanta da sake matsota jikinsa. “Inason ki nutsu a yau kisan kowanene Muhamma

d Shuraim (Master). Asalin sunan shine Isma'il Aliyu Hikima”.

Cikin sauri Hibbah ta sake bu

ɗ

e ido har yawu na sarƙe ta. Ganin ta miƙe zaune shima ya miƙe, ruwan dake a bedside ya

ɗ

akko ya

ɗ

ora mata a baki. Babu musu tasha tana kallonsa tamkar idanu

nta zasu zubo a karon farko wajen kallonsa.

“Tabbas Isma'il shine sunan, kuma shine a gabanki yanzu haka da fuskar zahiri bata bogi ba Muhibbat.”

Wani irin bugawa ƙirjin Hibbah ya sakeyi. Cikin rawar jiki da son ƙin gaskatawa takai hannunt

a saman fuskarsa tana rumtse ido. Sake bu

ɗ

e idon tai da sauri taja baya jikinta na sake ƙarfin karkarwa. “M....master kana nufin kaine Yaya Isma'il?”.

Kansa ya jinjina mata yana lumshe idanunsa ya sake bu

ɗ

ewa a kanta.

“Na shiga uku ni Mu

hibbat wane irin rikitaccen mafarkine wannan nake a ciki?. Impossible hakan ta kasance”.

Tai maganar tana ƙoƙarin sauka a gadon. Saurin riƙota yay ta dawo jikinsa. “Shiyyasa nace ki nutsu ki saurareni”. Ya fa

ɗ

a a cikin kunnenta da wata murya mai tau

shi tamkar bashi ba. Batare da ya bata damar sake cewa komai ba ya cigaba da maganarsa. “Sunan mahaifina Aliyu..........” tiryan-tiryan ya cigaba da bata labarinsa tamkar yanda ya bama su Ummi. Sai kuma ya

ɗ

ora da “A farkon shigata tawagar su Master an ta

ɓ

a kamamu, lokacin ina farkon shiga aji shida na sakandiri. Tunda aka kawomu police station wani babban jami'i keta kallona har kallon ya gundireni naji haushi. Fahimtar hakan da yay yasashi

ɗ

auke kai yana murmushi. Bansan yaya akai ba bayan kamar awa guda

aka fiddani ni ka

ɗ

ai kuma babu wani bayani. Hakan ya tsayamin a rai, daga baya kuma saina watsar na cigaba da harkar gabana.”

“Bayan na kammala jami'a na kaima wanda ya

ɗ

auki nauyin karatuna result

ɗ

ina dan ya gani, tare da sake masa godiya, sai n

aci karo da jami'in nan da yayta kallona a station, abin ya

ɗ

auremin kai, na kuma sha mamaki amma sai na danne. Yaji da

ɗ

i ya kumayi farin ciki a take anan kuma yaymin tayin aiki saboda ganin yanda nake da matuƙar ƙwazo da kaifin basira akan harkar kimiya d

a fasaha. Babu musu na amsa cikin farin ciki da murna dan kuwa aiki ne na jami'an tsaro. Na miƙe cikin farin ciki zan tafi ya dakatar da ni ta hanyar fa

ɗ

in, (dakata yarona ai bamu gama magana ba). Komawa nai na zauna ina basa dukkan hankalina.”

“Y

arona zaka zama jami'in

ɗ

an sanda amma na sirri, dan haka zakai aiki kafa

ɗ

a da kafa

ɗ

a ne da mu ƴansanda amma a sirrance batare da kowa yasan wannan ba sai ni. Inada abubuwa masu yawa dake cimin rai da zuciya, sai dai ina matuƙar jin tsoro da shakku akan wa

nda zan

ɗ

ora yaymin. Wannan yasa a randa na fara ganinka a station naji a raina zaka iya. Hakan yasani komawa na biya maka ku

ɗ

in karatu dan a cikin idanunka na fahimci da gasken zaka iya. A yau zan sanar da kai wani abu, duk tsahon shekarun nan daka

ɗ

auka

kana karatu ina biye da kai, hatta shiga cikin ƴan daba da kakeyi wanda na fahimci kanada wani dalili duk ina sane da kai).”

“Nayi matuƙar razana dajin zancensa. Dan haka na miƙe ina girgiza masa kai. Saurin riƙoni yayi shima yana girgizamin nasa.

cikin taushin murya kuma ya shiga lallashina. (Yarona zaka iya, ni na tabbatar zaka iya insha ALLAH. Wannan Master da kake ƙarƙashinsa ko kasan gawurtaccen

ɗ

an ta'addane da muke fako tsahon shekaru. Sai dai a bincikenmu ya nuna yana tare da manya-manyan ma

su fa

ɗ

a ajin da ko kamashi mukai munyi a banza zai fito kamar ko yaushe. Daga ƙarshe ma wanda ya kamasan shine zai rasa aikinsa ko rayuwarsa. Jami'anmu sun halaka da yawan gaske a dalilinsa. Sai dai a yanzu haka akwai yarona a cikin yaransa shine duk ke ba

ni bayani game da kai, dan shima ya shiga jikinsa ne domin mana cid. Inason dan ALLAH ka sanarmin miyasa ka ra

ɓ

u da shi kai?).”

“Ina ganin kima da mutuncinsa. Dan ya ƙyautata rayuwata na samu ilimi a ga

ɓ

ar dana yanke ƙauna da samun hakan. Dan hak

a babu musu na zauna na zayyane masa koma na rasa iyayena a dalilin Master da dangin Dattijo Isma'il suka saka. Na kuma tabbatar masa da fansa zan

ɗ

auka dan bazan bar Master ba. Har hawaye sai da yayi domin tausayina. Ya kuma tabbatarmin burina zai cika ci

kin sauƙi amma saina zama jami'in sirrin da yaymin tayi. Na amince a lokacin. tare da bayyana masa ainahin fuskata ta Isma'il Aliyu Hikima. Yasha amamaki kwarai da gaske, musamman da yaji cewar tun ina yaro nake

ɓ

oye fuskata ta zahiri, bayan iyayena shine

na biyu daya ganni a hakan. Hakama da yaji nike ha

ɗ

a dukkan Mask

ɗ

in wa kaina yaji da

ɗ

i ya kuma yabama fasaha ta. Domin abune daba kasafai ake samunsa anan yankunanmu ba.”

A dalilin ganin zan iya

ɓ

oye fuskata yace babu damuwa ma zan iya aiki kafa

ɗ

a

da kafa

ɗ

a da su kamr kowane

ɗ

an sanda a zahiri, a ba

ɗ

ini kuma aikin sirrinmu, sai dai zan cigaba da

ɓ

addabamin

ɓ

oye ainahin fuskar Isma'il zuwa wani lokaci. Na amince da hakan. Na kuma shiga cikin tawagar horaswa da fuskar Muhammad Shuraim, cikin amincin A

LLAH na fito a jerin jami'ai masu matuƙar ƙwazo. Sai dai ana kammalawa na sake

ɓ

acewa

ɓ

at bisa umarnin I.G. Na sake komawa cikin su Master da zuwa yanzun dukkan sirrinsa a tafin hannuna yake, dan dukkan abokan mu'amularsa a cikin manya da ƴan ta'adda irins

a na sansu nasan inda suke, nasan makamar harkokinsu. Na iya maganarsa. Na iya salon tafiyarsa na iya abubuwa da dama irin nasa wanda inhar na juye maka shi baka isa cewa bashi

ɗ

in bane musamman idan na saka mask na fuskarsa. Indai taƙaice miki zance a wan

i dare batare da sanin kowaba a cikin yaran Master na

ɗ

aukesa, zuwa safiya na maye gurbinsa, yaransa kuma duk nabi hanyoyi daban-daban aka kamasu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya ta yanda babu yanda ubannin gidansu zasu iyama ganosu balle cetonsu. A gefe kuma ina aikina a

zahiri tuƙuru game da dukkan abinda ya dace”.

“Duk da kasancewana normal

ɗ

an sanda, nayi ayyukan sirri da yawa bisa umarnin I.G ni da

ɗ

ansa Abdull da ya zama aminina tun a jami'a. Efcc Chairman da General abokaine na I.G tun ƙuruciya, hakanne yas

asu sanin ayyukana a wajen I.G har suma suka fara jana jikinsu dan halayyarsu

ɗ

aya da I.G akan ganin ƙasarmu ta dawo hayyacinta. Sai dai rashin mabiya na ƙwarai yasa basa iya tufƙa sai an warware musu. Nasha kawo musu information da yawa daya shafi ayyukan

su a dalilin bincike na. Hakanne yasa a wasu lokutan nakanyi aiki kafa

ɗ

a da kafa

ɗ

a dasu tamkar yanda akasan jami'an tsaro da yawa sunkanyi hakan a sirrance a tsakaninsu. Kin shigo rayuwata a dai-dai ga

ɓ

ar da nake gab da kammala tattara bayanai akan duk was

u masu hannu bisa ta'addancin Master. Naso hukuntaki, dan kin kusa ruguzamin aiki, amma sai labarin ya canja salo a dalilin I.G, shine yasa akai masa bincike akanki da ahalinki harya gano bakida wani dalili na harata tsiwace kawai da rawan kanki. Babu wani

kwanakana ya bani shawarar aurenki. Ban iya cemasa komai ba dan yanada mutunci da girma a idanuna. Sai dai na dauka

ɗ

ammarar shiga jikinki nima dan tabbatarda ƙwazonki da yaketa yabawa harda kwa

ɗ

ayin na aureki. Dukkan abinda su A.G sukai miki mun sani, mu

samman daya kasance ni suke

ɗ

auka Master

ɗ

insu a halin yanzun. Muhibbat a yau na gama aikina daya shafi wancan Master

ɗ

in, zan kuma damƙashi ga hukuma shi da su A.G, zan kuma bayyana fuskar Isma'il ma duniya, shiyyasa na fara nunata gareki bayan iyayena, b

aba, Habib, I.G, da kuma su Ummi. Sai dai kafin hakan inason ki sani tun randa na fara ganinki a asibiti kikaima zuciyata shigar sauri. Kece kika ruguza dukan yaƙinina akan ƙin yarda da mace, kece kika

ɓ

ata duk wani alwashina akan soyayya. Da gaske nake in

a sonki”.

Hibbah da gaba

ɗ

aya hawaye suka gama wanke fuskarta tun fara bata tarihinsa ta matsa jikinsa da sauri ta rungumesa tare da fashewa da sabon kuka, sai kuma ta

ɗ

ago tana kai masa kananun duka a ƙirji kukan na sake kufce mata..........





TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login