Showing 135001 words to 138000 words out of 186858 words
/>
u-ru
ɗ
u. Duk da haushinta da su Khalid ke ji sai wani irin tausayinta ya kamasu. Suka shiga jera mata sannu cike da damuwa. Bata iya ta amsa musu ba, dan gaba
ɗ
aya a yanda Hibbahn take ta fita hayyacinta ba lallaine ma tana fahimtarsu ba.
Shi kansa m
aster tunda baba Saude ta zaunar da ita gefensa ya bu
ɗ
e idanu ya kalleta sai da tsigar jikinsa ya tashi. Yaja numfashi batare da ya ce komai ba ya maida dubansa ga baba Saude. “Baba kije abinki kawai”.
“To babana, amma babu wani abinda kuke buƙata?”
.
Kansa ya jinjina mata kawai. Sai kuma ya maida dubansa ga su Khalid. “Tea da bargo”. Ya fa
ɗ
a a taƙaice dan baya son yawan maganar.
Cikin sauri Khalid ya nufi inda yake tunanin kitchen ne. Idris kuma ya nufi bedroom. Sai da duk suka shige ya
maido dubansa gareta, batare da yace mata komai ba ya
ɗ
aura hannunsa mara ciwon saman goshinta. Zafin da ya ratsa masa hannu ne ya sashi cije lip yana janyewa ya maida kan wuyanta. Ɗan zabura tai dan abin yazo mata a bazata duk da taji sanda ya ta
ɓ
a goshi
n. Baice komai ba ya janye hannun. Hakan yayi dai-dai da fitowar Khalid
ɗ
auke da babban bargo mai laushi. Zai warwaresa Master
ɗ
in ya girgiza masa kai. Dai-dai nan shima Idris ya dawo
ɗ
auke da shayin. Saman table
ɗ
in ya ajiye yana jawosa gaban master
ɗ
in d
uk da ya fahimci na Hibbah ne.
Zamansa ya
ɗ
an gyara yana riƙo hannunta, a
ɗ
an zabure ta bu
ɗ
e idanunta, kallon cikin idonsa da tai a mistake ya sakata saurin maida idanun ta rumtse hawaye masu zafi na silalo mata. Ɗan jawo hannunta da yay ne ya sa
ta matsowa jikinsa dan gaba
ɗ
aya a firgice take da shi da komai ma. Fahimtar hakan da yay ne ya sakashi kwantar da kanta a kafa
ɗ
arsa. Ta ja wata nannauyar ajiyar zuciya na tabbacin babu abinda tafi buƙata kamar
ɗ
umin jikin uwa. Ganin haka yasa su Khalid ba
rin wajen.
“Bana son kuka”.
Ya fa
ɗ
a acan ƙasan maƙoshin da yasa ita ka
ɗ
ai ta jisa. Ha
ɗ
iye kuka ta shigayi tana jan tagwayen ajiyar zuciya. Dan tunda ya
ɗ
an jinginata da jikinsa tsinkewar da zuciyarta ke mata ya
ɗ
an fara sassautawa. Hannu ya kai b
isa fuskarta ya share mata hawayen yana fa
ɗ
in, “Kinsan zuciyarki bazata iya
ɗ
aukar duk wannan ba miyasa kika ƙirƙira?.”
“Dan ALLAH kayi haƙuri”.
Ta fa
ɗ
a tana fashewa da sabon kuka. Komai baice mata ba, sai kofi tea
ɗ
in da ya
ɗ
akko ya miƙa mata. Bab
u musu ta amsa ta hau sha, dan yau babu wata ƙofar samun damar masa gardama. Taso mata yake amma haka ta danne taita sha. Tana ajiye kofin tamkar jira sai ga amai. Ƙoƙarin barin jikimsa tai amma ya riƙeta. Tanata jujjuya masa kai alamar ya barta shi kuma b
ai fahimta ba. Sai kawai ta saki aman ya wanke musu jiki baki
ɗ
aya.
Da sauri su Khalid suka miƙe zuwa garesu. Hakan kuma yayi dai-dai da fitowar baba saude itama a firgice.
“Dan ALLAH kayi haƙuri”. Tai maganar wani aman na yunƙuro mata,
duk ta sake firgicewa, ta cire hijjab
ɗ
in jikinta ta fara goge masa aman daya
ɓ
atasa. Komai baice mata ba, sai riƙeta da yay ganin kamarma jiri na neman
ɗ
ibarta ta fa
ɗ
i. Sai da ya tabbatar ta gama ya maida kanta kan kafa
ɗ
arsa ya kwantar.
Duban su Id
ris da ke ta faman jera mata sannu yayi, kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa. Mikewa yay riƙe da ita suka nufi bedroom duk da bayajin da
ɗ
i da ƙarfin nasa jikin shima. Har cikin bathroom ya rakata, bayan ya zaunar da ita ya ha
ɗ
a mata ruwan
ɗ
umi. Batare da y
ace mata komai ba ya fito ya barta.
Da kallo tabisa wasu hawaye masu zafi na sake silalo mata. A ranta tana mamaki da tambayar kanta shi
ɗ
in wanene shi?. Rashin mai bata amsa ya sakata fara zame kayan jikinta ta fara wankan batare da tunanin zai iya
sake dawowa ba. A ki
ɗ
ime ta waro idanu da saurin saka hannu ta kare jikinta tare da kaiwa tsugunne ganin ya turo ƙofar ya shigo kansa tsaye, shima da ga shi sai guntun towel.
Ɗauke idanunsa yay da ga kallon da yay mata shima, kayan da ya cire na j
ikinsa data
ɓ
ata da amai ya ajiye yana
ɗ
an jan numfashi a sarƙe.............
✍
*_Kuyi manage da wannan, da hanau gara mannau
😬🚶🏻
_*
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!
*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_F
ARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA
!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
601
9473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____
1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Chapter Thirty Six_*
...........(Kura ga tsoro
ga ban tsoro) ya fa
ɗ
a a ransa ganin yanda jikinta keta uban tsuma tama rasa inda zata tsoma ranta taji da
ɗ
i. Kansa ya sake
ɗ
aukewa tamkar baiga halin da take a cikin ba ya ƙaraso gareta bayan ya ajiye kayan. Kuka ta fashe masa da shi tana girgiza kai, dan
a duniya bata ta
ɓ
a shiga cikin tsananin kunya da firgici kamar na yau ba. Tayi matuƙar daburcewa, wajen
ɓ
uya kawai take nema amma babu.
Hannusa mai lafiya yasa ya zame hannayenta duka da take faman rufe jiki, duk ƙoƙarinta na son ganin ta fa
ɗ
a
jikinsa ta
ɓ
uya kuma yaƙi bata daman hakan, sai ma sake mannata da yay da bango ya tokare ta da hannunsa mai ciwo duk da zogin da yake masa har zuwa yanzun. Cikin tsareta da idanu babu ko kunya ya fara magana cikin izza da ƙasaitar fushin da yake ciki har
zuwa yanzun, “Nuna tsoro anan gazawace ga wadda ta nunama duniya ta girma, tunda har kika iya
ɗ
aukar wancan da kika ƙulla, wannan ma dole ki
ɗ
auka. Lokaci yayi daya kamata nima naga little Master a duniya, kafin ki
ɗ
anamin tarkon da bazan tsallake ba Hibba
ty”.
Duk da ba komai ta fahimta a maganganunsa ba saboda ru
ɗ
anin da take a ciki, kanta ta shiga girgiza masa. Cikin rawar harshe da son
ɓ
oye kanta tace, “Dan......”
“Shiiii!!.” Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
aura yatsansa bisa le
ɓ
enta.
“Karma ki ro
ƙ
eni dan zugani kike. Barinki a haka gareni ha
ɗ
arine, saboda wannan kan naki ba kowane yare yake ganewa a cikin baƙi. Kinfi buƙatar dalla-dalla. Gara na tabbatar da kaina a gareki, kafin lokaci ya ƙuremin na ajiye jini na a jikin ki, maybe ki fara nazari k
afin kiyi abu” .
Baki ta bu
ɗ
e zata sake yin magana ya rufe bakin da yatsunsa yanda har sai da azaba ta sakata cire hannuwanta da take kare jikinta da shi ta riƙe nasa hawaye na rige-rigen sakkowa a kumatunta.
A karon farko ya saki wani lalata
ccen murmushi mai bayyana ƙunar zuciya, “K tsoro ce mai ban tsoro Muhibbat. Da yaren tsoro kawai ake fahimtar da ke karatun duniya. Tunda haka kikafi buƙata kuwa, sai ki shirya zaman jira da rainon ƴata ko
ɗ
ana har na fito a gidan yari tunda a can kikafi b
uƙatar ganina”.
Yana gama fa
ɗ
a ya
ɗ
an lakaci hancinta da janye jikinsa a nata, tana son yin magana yay mata alamar garga
ɗ
i, idanunsa tamkar zasuyo aman bala'in da ke a zuciyarsa. Bai sake ce mata uffan ba ya juya mata baya ya sakarma kansa ruwa t
are da cire towel
ɗ
in jikinsa kansa tsaye tamkar yama manta da ita a wajen. Da sauri ta zame tai ƙasa jikinta na matuƙar rawa ta
ɓ
oye fuskarta. Jin kamar ya kashe ruwan ya sata sake rumtse ido da ƙarfi kamar zatai kuka. Dan ita duk tunaninta tsayawa yay ka
llonta, duk da tanajin motsin da yakeyi alamar yin wani abu. Ka
ɗ
an ta bu
ɗ
e idanunta sai taga har yanzu yana a yanda ya juya mata bayan. Ta ja
ɓ
oyayyar ajiyar zuciya da fara
ɗ
auraye jikinta da sauri-sauri. Duk da yanajin yanda take facal-facal da ruwa har y
ana fallatso masa a jiki bai juyoba, sai da ya kammala abinda yake a wajen sannan.
Juyowar tasa tayi dai-dai da fisgar towel
ɗ
in daya ajiye ta
ɗ
aura. Duk da bai gama rufe mata jikin ba dai taji ƴar nutsuwa fiye da
ɗ
azun da take a sule. Ya
ɗ
an bita d
a kallo ganin yanda ta nufi hanyar fita da sauri har tanayi kamar zata fa
ɗ
i, ga santsin ruwa da tiles ga na rashin ƙarfin jiki.
Ya
ɗ
an girgiza kansa da sakar ma kansa ruwan shower tausayinta na ratsashi. Tabbas yasan abinda ya faru a yau
ɗ
in rubut
accene da ga alƙalamin ƙaddarar Sa. Ko babu ita sai hakan ta faru, tana da laifi yanada laifi. yasanma yafi yawa fiye da natan, sai dai yanda ya santa inhar ya nuna mata sassauci sake birkice masa zatayi, a yanzu kuma rayuwarta tafi ta kowa ha
ɗ
ari dan ita
kowa kema kallon lagonsa. Haka dai ya kammala wankan cikin dabara da tunane-tunane. Bathrobe ya saka maimakon towel
ɗ
in da ya shigo da shi tunda ta
ɗ
auke. dan ya fahimci gaba
ɗ
aya tsurewa take idan ta gansa babu rigan. Koda ya fito kwance ya sameta a kan g
ado ta kudindine da bargo. Komai baice mataba ya ƙarasa ga mirror yana
ɗ
an duban kansa zuwa real face nasa na Isma'il da ya fito da shi. Jakar kaya daya gani ajiye a gefe ya sashi fahimtar su Habib sun dawo kenan. Koda ya bu
ɗ
e kayansa ne a ciki da dukkan a
bin buƙatarsa na yau da kullum irinsu mai, turare da makamantansu. Ya ciri abinda zai buƙata ya ajiye gefe da wanda itama zata buƙata
ɗ
in. Harya gama kintsawa Hibbah na cikuykuye abinta a bargo duk da tana jin motsinsa. Amma tsananin kunya da zazza
ɓ
i sun h
anata ƙwaƙwaran motsi.
Shima duk da yasan idonta biyu komai baice mata ba, sai ma salla da ya tayar ta azhar. Sai da ya idar ya miƙe ya saka sabon mask sannan ya karasa saitin inda take a gadon. Hanunsa dafe da kansa dake sara masa ya kai zaune.
Batare da yace komaiba ya yaye bargon da
ɗ
aura hanunsa saman goshinta. Sosai jikin ya ƙara zafi, dan haka ya
ɗ
an tsura mata jajayen idanunsa da ke sake tabbatarma mai kallonsa baida lafiya. “Ki tashi kiyi salla, sai ki sha magani ki kwanta”. Yay maganar ha
r yanzu muryarsa bata fita da ƙyau.
Sarai Hibbah tajisa. sai dai ta kasa koda motsawa harya tashi. Sai da taji ya fita a
ɗ
akin gaba
ɗ
aya sannan taja numfashi tare da miƙewa zaune tana share hawayen da ke ziraro mata wanda ba komai ya kawosu ba sa
i tsananin kunya da nadamar abinda ya faru. Ga kewa da ƙulafucin son ganin ƴan uwanta da Umminta da ke cike da zuciyarta.
★★
Sosai su Habib sukaji da
ɗ
in ganin yay wanka ya sauya kaya. Sai dai tsananin tausayinsa na nan shimfi
ɗ
e akan fu
skokinsu. Dan a kallo
ɗ
aya da zaka masa zaka iya fahimtar rashin jin da
ɗ
in jiki dana zuciya dake tattare da shi. Kawai dai ƙarfin hali ne da juriya irin tasa.
Sannu da tambayar yaya jikinsa suka shiga jera masa. Batare da ya iya bu
ɗ
e bakin yayi mag
ana ba ya shiga
ɗ
aga musu kai kawai alamar amsawa. Basu damu ba, dan su kansu idan yana cikin irin wannan yanayin sunajin tsananin shakkarsa. Yanayine da yake a cikin fushi da zafin zuciya. Ƙiris yake jira wani ya shiga gonarsa ya tabbatar da fushin a kans
a.
“Ga magani ko a kawo tea sai ka sha?”.
Musbahu ya fa
ɗ
a cikin girmamawa. Master da ke kallonsu na tabbatar da suna a cikin ƙoshin lafiya ya jinjina kansa kawai yana rufe idanu. Sai kuma ya motsa la
ɓɓ
ansa a hankali ya ce. “Kunyi salla?”.
“Eh”
Suka fa
ɗ
a kusan a tare.
Komai bai sake cewa ba da ga hakan sai da Adam ya gabatar masa da magungunan da suka shigo da shi. Khalid kuma yay saurin nufar kitchen ya
ɗ
akko ruwa tare da tea da ya ha
ɗ
o masa. Batare da yayi magana ba ya
ɗ
auka tea
ɗ
in yasha kusan rabin cup. Shima maganin yasha.
Fahimtar ya kammala ya saka Habib fara masa bayani a nutse game da aikin daya turasu. “Alhmdllh Master anyi bani gishiri in baka manda. A yanzu haka dukkanin iyalansu suna a hannumu”.
Kansa
ya jinjina fuskarsa har tana nuna alamun jin da
ɗ
in yanda sukai aikin cikin sauƙi da sauri babu wani mishkila. Musbahu ya dire jakkar da suka shigo da ita shima yana fa
ɗ
in. “Wannan wayoyinsu ne duka anan. Duk da mun yanke network
ɗ
in gidan gaba
ɗ
aya saboda
tsaro dai sai muka taho da su. Kayi haƙuri munyi abinda baka saka mu ba. A cikin yaran akwai wani mai taurin kai ya nema mana gardama muka bibbigesa, dan mun nunama mamansa ta tsawatar masa amma taƙi”.
“Yaron waye?”.
Master ya tambaya yana kafe
Musbahu da ido. Adam ne ya bashi amsa da cewar, “Kamar dai yaron Engineer ne”.
Komai Master bai sake cewa ba, sai hannu da ya miƙama Habib da ke riƙe da lap-top
ɗ
insa. Cikin sauri Habib ya bu
ɗ
e lap-top
ɗ
in ya kunna ya miƙa masa. Filo ya sa a cinya
rsa sannan ya
ɗ
aura system
ɗ
in. Sai kuma yay ma Adam nuni da jakkar da sukazo da ita na wayoyi. Jakar ya zuge ya zazzage wayoyin a saman table
ɗ
in. Komai Master bai ce ba ya miƙa hannu ya
ɗ
auka
ɗ
aya da ga cikin wayoyin ya jujjuya a hannunsa. Kamar zai kunn
a sai kuma ya fasa ya ajiyeta. Wayarsa da ke a gefen damarsa ya
ɗ
auka, ya
ɗ
anyi danne-danne tare da kaiwa kunnensa ya lumshe ido da kwantar da bayansa jikin kujera jin ta shiga.
Duk sake nutsiwa su Habib sukai da tunanin wa yake kira a cikin wannan
ruguntsumin kuma?. Rashin samun amsa ya sakasu nutsuwa a saurarensa.
Wayar na gab da tsinkewa aka daga. Shiru baice komaiba. Takaici ya saka A.G dake can fa
ɗ
in, “Waye ke magana?”.
Wani lalataccen murmushin gefen baki ya saki, cike da izza
rsa da ƙasaita yace, “Master!!”.
Duk da sunan ya daki