Showing 174001 words to 177000 words out of 186858 words
kunamun bindigunsu. Rikicewa su R.D sukayi dan tunaninsu kashesu Master
ɗ
in yace ayi. Kafin suyi yunƙurin tashi ƴan sandan nan sunbi ƙafafunsu da harbi tako ina. Cikin ƙanƙanin l
okaci falon ya rikice da ihu, Hajiya mama dake a sume ta kawo numfashi, dan duk abinda ake ita bama ta sani ba. Yaya Abubakar kuwa sarai ya ganta ita da Abba ya nuna baima san da zamansu a wajen ba dan Master ya bashi dukan bayanan Abba ya gani.
Cikin abinda bai wuce mintuna goma ba sai gasu kwance wanwar a ƙasa suna ihu da kururuwar azabar harbin da suka sha, a dai-dai nan ƴan sandan da I.G ya sake turowa suka iso gidan tare da tawagar wasu ƴan jarida duk da kuwa asubahi ma tayi............
✍
*_MATAYEN ƘWARAI KUNA INA NE?._*
_Maza ku garzayo da gudunku ga ƴar zuru mamar zee-zee mai kayan mata na maida tsohuwa yarinya
💃🏻
._
*Kayan matan ƴar zuru zasu maidaki shalele ƴar gaban goshin maigida koda kina da kishiya ƴar birnin
shehu
😂💃🏻
*.
_Kayan ƴar zuru nada matuƙar sirrika da inganci irin wanda sai an gwada akansan na ƙwarai. Idan da ƙyautar gida akemiki a master room kikai amfani da kayan ƴar zuru Nigeria za'a baki harda jirigin sama na yawata ƙasashen duniya
😉💃🏻
_.
*MUNADA KAYAYYAKI KAMAR HAKA*
👌🏻
Kaza akwai 10k
15k
5k
Tsimi 5k 10k
Matsi 5k
Gumba uku 2k
Zumar gorun tula syrup3k
Garuka 3k
Cicccibi 5k
Zakara 20k
Zabo20k
Humra
Turaren tsugunni
Butar tsarki
Maganin infection
Tsimin tabaje
T
uraren al,ajab
*Muna maraba da maisayen
ɗ
aya ko sari, kayanmu garantee ne in har basuyimaba zan maidama kudinka*.
_Address maberar jariri bayan FGC sokoto_
08068526455
*Zaku iya saving number ta domin ganin hajata*
Zaku iya samun mu a
manhajar
Facebook
Istagram
Yar_zuru_mamar_zeezee- kyn_mata.
Sai kunzo
🥰🥰🥰🥰
💃🏻👌🏻
.
*_Chapter Forty Eight_*
............Duk wanda ya kwana ya tashi a wannan ƙasa yau an wayi garine da babban labarin kama master da iyaye
n gidansa. Duk da kasancewar akwai sauran duhun asubahi hakan bai hana anguwar cika da mutanen cikinta da jami'an tsaro ba. Hakama ƴan jarida da basu yarda a barsu a baya ba. I.G da C.P ma basu zauna ba nan suka nufo dan case ne babba da kowa ke buri akan
ganin wannan rana da za'a kama master. Kowa ba'a bari ya shiga gidan ba hatta sauran jami'an tsaro, dan Master da yaya Abubakar sai da suka gabatar da sallar asubahin su, sauran yaransu ma sukayi sannan suka yarda suka bu
ɗ
ema su I.G ƙofa. Duk da I.G ya jim
a da sanin su A.G a cikin tawagar ta bakin Master a yau daya gansu sai takaicinsa ya sake ninkuwa da tsanarsu. Ya kauda kansa hawaye na ciko masa idanu. (Wai fa manyan mutane daya kamata su bama ƙasa kariyane anan tare da
ɗ
an ta'adda mai ruguza ƙasa. ALLAH
ka
ɗ
ai yasan irin
ɓ
arnakun da sukayi a tsahon shekarun da suke tare da shi. Akwai irinsu da yawa kuma dake lullu
ɓ
e da rigar mutunci suna cin dunduniyar ƙasa. Ta yaya ƙasa zata gyaru bayan manyan cikinta sune masu bada gudunmawar gur
ɓ
atar yaran dake ta'adda
nci. Kullum aiki sukeyi ƴan ƙasa na ganin gazawarsu da tunanin yaudara a dalilin tufkar da suke wasu na warwarewa saboda makullan madafun iko dake cikin hannayensu ta
ɓ
angarori da dama).
Duk da agalabaice su A.G suke saboda harbin da Master yasa
akai musu hakan bai hanasu jin kunyar idon su I.G ba, ga ƴan jarida da aka bama damar shigowa sai
ɗ
aukarsu suke a hoto da video lokacin da ake fiddosu da ga gidan. Master ya bada damar saka hajiya mama a motar asibiti, su Abba kam da su A.G aka tarkatasu z
uwa police station jami'an tsaro zagaye da su mota-mota.
_____________________________
Hibbah da Ammar na zaune a falo tun bayan sallar asuba, Hibbah dake latsa wayar Ammar tana kallon hotunan biki tai wani irin zabura ganin news da
ɗ
umi
-
ɗ
uminsa a facebook akan an kama Master. Gaba
ɗ
aya ta rikice dan duk zatonta Master
ɗ
inta ne. Cikin tashin hankali Ammar da yaga yanda ta gigice ya warce wayar ya duba shima, da sauri ya rarumi remote ya kunna ƙaramar television dake a falon, a dai-dai nan
su Yaya Usman ke sakkowa da ga sama hakama Ummi. Gaba
ɗ
aya wutar kan kowa ta
ɗ
auke saboda ganin abinda ke faruwa. Hibbah ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya lokacin da ake nuna su A.G da master
ɗ
an ta'adda a galabaice saboda harbin da suka sha. Sai su Y
aya Abubakar da Master dake ƙoƙarin zillema ƴan jaridar dake neman titsiyesu nason jin yaya akai suka kama master.
“Kambu! Da gaske fa Yaya Isma'il jami'in tsarone Ummi”.
Ammar ya fa
ɗ
a a zabure yana nuna television
ɗ
in. Hannu Ummi ta
ɗ
aga sam
a tana godema ALLAH, dan harga ALLAH taji da
ɗ
i har cikin ranta, ta share hawayen dake zubo mata na tsantsar farin ciki tana kamo hanun Hibbah ta rungumeta.
______
★
Cikin ƙanƙanin lokaci duniya ta
ɗ
auka. Hotunan su R.D da Master suka fara y
awo a social media ta kowanne
ɓ
angare. Tuni kowa ya fara tofa albarkacin bakinsa akan wannan al'amari mai ban mamaki, musamman ma da manyan
ɓ
arnakun da su A.G suke aikatawa suka fara fitowa a bakunan wasu mutane da suka san sirrinsu. Wa
ɗ
anda ada tsoro ya h
anasu fitowa su fa
ɗ
a. Musamman ma'aikatan gidajensu na shakatawa. Sai kuma wasu boyayyun mutane da harkalla ta ha
ɗ
asu da su A.G
ɗ
in suka cutar dasu ko makamancin hakan. Wannan fa shine allura ta tone garma. Dan kuwa har abinda ma ba'ai zato ba sai gashi ya
na fitowa. Cikin ƙanƙanin lokaci ƴan bani na iya musamman matasa suka fara yo gangami zuwa police station akan a basu su A.G su halaka. Hankalin su Master ya tashi, dan an rasa wanda ya fara fasa zancen su A.G
ɗ
in na Homo. Sai da suka zurfafa binciken gagg
awa aka gano a wani shafi na manhajar facebook maganar ta fito, sun bibiyi shafin kuma sunga an bu
ɗ
esane a safiyar yau dai-dai lokacin da zancen kamasu A.G
ɗ
in ya fito. Babu wani kuma damar da za'a iya bibiyar mai shafin da ita kai tsaye, dan komai bai sak
a ba. Email
ɗ
in da akai amfani da shi ma babu wani information tattare da shi. Ana cikin haka sai ga wasu hotuna kuma sun fara yawo nasu Halilu da su A.G
ɗ
in tsirara haihuwar uwayensu suna aikata ba
ɗ
ala fami muni da cizon zukatan masu imani.
Tuni kom
ai ya sake birkicewa, matasa da dama ƙiris suke jira sun sake harzuƙa akan infa ba'a basu su Abba ba to lallai zasu ƙona ofishin ƴan sandan. Duk yanda su Master sukaso controling mutane cikin sauƙi hakan ya gagara, dole aka ha
ɗ
a da barkonon tsohuwa mai sak
a hawaye sannan suka tarwatse, jami'an tsaro ta kowanne fanni suka maye gurbin harabar station
ɗ
in dama titin baki
ɗ
aya. Amma duk da haka fama aketayi da matasa.
I.G da yaga abin na neman zama babban al'amari dole ya fito yay magana ga ƴan jarida
cikin lallashi, ya tabbatar ma da jama'ar gari basuyi ƙasa a gwiwa ba wajen miƙa su A.G gaban alƙali, dan haka su kwantar da hankalinsu gaba
ɗ
aya suspects
ɗ
in zasu sami hukunci dai-dai da
ɓ
arnar da suka aikata. Zakuma a zurfafa bincike domin cigaba da zaƙ
ulo duk wa
ɗ
andama suke tare da su da ba'a kamaba a yanzu haka.
Bayanin I.G
ɗ
in ya
ɗ
an kawo lafawar tarzomar, sai dai fama matasa nata kaikawo a media cewar inhar ƴan sandan basuyi wani abu da wuri ba to lallai su zasu
ɗ
auka hukunci a hannunsu, kuma
zasu tabbatar da shi.
Da ga Master har yaya Abubakar a jigace suke, tun daren jiya suke abu guda babu hutu, ga Master dama ba isashen lafiya ne da shi ba. Dauriyace kawai da jarumta da son sauke aikin nan ya hutama ransa. Idanunsa kawai ka ka
lla dake cikin mask zaka tabbatar da yana buƙatar hutu, sai dai kuma babu damar hakan. Sai da I.G ya fahimci kamar jiri na neman
ɗ
ibar Master
ɗ
inne sannan ya kamosa ya zaunar yana masa fa
ɗ
a.
Koda yasa aka samo masa abinci tea kawai ya iya sha, ya
samu yasha maganin da Habib ya kawo masa da ga gida da ƙyar bisa taimakon Abdull. dan su tun jiya da suka kammala aikinsu suka koma gida suka koma kallo da jiran news. Sai da suka fahimci Master bashi da niyyar fasa ƙwai akan ƙazantar su A.G ne yasasu bu
ɗ
e
shafi suka saki hotunan su A.G
ɗ
in da suka ta
ɓ
a samu a camara
ɗ
in Master batare daya sani ba tsahon lokaci. Sai dai kuma kafin su saki nasu sai ga wani shafin ya saki zancen su A.G ƴan homo ne. Hakan ya musu da
ɗ
i dan sun samu abokin ritatawa. Yanda garin
ya hargitse da yunƙurin mutane na abasu su A.G su halaka ba ƙaramin da
ɗ
i yay musu ba a rai da zuciya.
★★★
A nan wajen su Ummi ma Ammar da Hibbah suna a cikin kwatankwacin farin cikin da su Habib ke ciki, dan kuwa ita da Ammar
ɗ
inn
e suka bu
ɗ
e shafin farko wajen bayyanama duniya su Halilu ƴan homo ne. Kasancewar Hibbah kwararriya ce mai ƙwazo ta tabbatar za'a iya bibiyan shafin koda badaga jami'an tsaro ba tabi matakai na
ɓ
oye kai da bin hanyoyin da labarin zai saurin ya
ɗ
uwa ga al'um
ma. Sai ko gashi bukatarsu ta biya. Dan ko mintuna ashirin cikakku basuyi ba zancen ya fita. Har manya-manyan shafukan sada zumunta na ya
ɗ
a labarai irin su bbc suka ara suka yafa suma.
___________________
Kwatanta muku irin baƙin tashin
hankalin da iyalan Halilu da nasu A.G dake hannun Master suka shiga ma
ɓ
ata lokaci ne, tsabar firgita na shigar al'amarin cikin kunnuwansu wasu har yanke jiki suke suna fa
ɗ
uwa musamman akan zancen Homo
ɗ
in nan. Dan masu guntayen hawan jini dana suga tuni s
un haura dubu bisa dubu ma ba
ɗ
ari biyu ba.
Dole cikin tashin hankali masu tsaronsu suka kira Master suka sanar masa halin da ake ciki. Yay ƙoƙarin nufar gidan I.G ya dakatar da shi danshi tausayi Master ke bashi matuƙa saboda sanin shima likitan y
ake buƙatar gani. Wasu jami'an aka tura da motar Ambulance domin kwaso wa
ɗ
anda ke a halin ciwon. lafiyayyun kuma za'a kawosu station
ɗ
in.
_________________
A
ɓ
angaren su A.G
ɗ
in suma an cire musu bullets
ɗ
in dake a jikkunansu tun baya
n isarsu station
ɗ
in, sannan aka garƙamesu cikin cells
ɗ
aya na musamman na masu aikata manyan laifuka. Da wannan damar sukai amfani wajen titsiye master cikin bahagon yanayi, zayyane musu komai na yanda akai Isma'il (Master) ya dunƙule rayuwarsa ya maye gu
rbinsa ya basu. tare da azabobi kala-kala daya dinga gana masa ta hanyoyi da dama da bazai iya tuna wasuba a tsahon shekara biyun nan ma.
Tabbas sun harzuƙa ƙwarai da gaske, sai dai babu damar
ɗ
aukar mataki, yayinda mamaki, al'ajabi na hatsabibanci
n Master ya sake kashesu matuƙa. Sosai zukatansu ke zafi da
ɗ
aci, musamman idan suka tuna
ɓ
arna da tabargazar da suka dinga zubawa a gaban Master
ɗ
in da a yanzu sunsan bakin alƙalami ya rigada ya butse. Basu da wani sauran tasiri akan kansu ma balle akan w
ani. Daga ƙarshe takaicinsu da haushinsu suka shiga saukewa akan Halilu daya gallabi rayuwarsu da kukan azabar da yakesha a jikinsa na dukan da suka saka akai masa da karayarsa data koma sabuwa dan shi Master bai sa an harbesa ba saboda ganin halin da yake
ciki.
Marayan kukan azabar da Halilun keyine da ihu ya saka jami'an dake zagaye da su saurin sanarma C.P da keta kai kawo. Dole yasa aka ciro Halilun daga cikinsu dan gaba
ɗ
aya ya galabaita har numfashinsa na fusga na alamar mutuwa. Cikin hanzari
C.P ya bada umarnin a miƙasa asibiti.
_____________________________
A gaba
ɗ
aya yinin yau ma dai su Master basu samu kansu ba har dare, dan shi zazza
ɓ
i ma ya masa rijif koda yasha magani bai samu ya kwantan ba yanda ya kamata. Sai kusan ƙa
rfe
ɗ
aya da wani abu na dare bayan sun gama meeting ya samu da ƙyar ya rarrafa gida bisa taimakon Abdull.
Hakama Yaya Abubakar sai dare ya shiga gida, inda su Hibbah da barci ya gagari idanunsu suka zagayesa suna masa sannu dan kallo
ɗ
aya zai baka t
ausayi shima tsabar zirga-zirgan da sukasha yau. A bakinsa suka sake jin abinda ya faru da Halilu a hannun su A.G harda Hajiya mama da baisan miya kaita hannun su A.G
ɗ
in ba. Mamaki sukai suma matuƙa sai dai ko ka
ɗ
an basu wani ji tausayin Halilun ba balle
Hajiya mama. Garama Ummi ta
ɗ
an nuna tausayawarta ga Hajiya maman. Sai ko Master da takejin kamar tai tsuntsuwa taje taga halin da yake ciki dan Yaya Abubakar ya sanar musu shima bayajin da
ɗ
i.
Hibbah dai batace komaiba, sai da tazo kwanciya kuma abu
n yayta damunta arai. A sace ta
ɗ
auka wayar Ummi datai barci tai kiran layinsa. Sai dai harya tsinke ba'a
ɗ
aga ba. Massege ta tura masa ta kashe wayar ta koma ta kwanta zuciyarta tab bege da ƙishirwar son ganin halin da yake ciki.
*_WASHE GARI_*.
A yau
ɗ
in ma bada da
ɗ
in rai aka tashi ba. Dan dandazon jama'ar gari bisa jagorancin matasa tun farar safiya suka zagaye station
ɗ
in. Su kansu su Master da ƙyar suka iya samun hanyar shiga Station
ɗ
in suka fito dasu A.G da za'a miƙa kotu bi
sa shawarwarin masana da dattijan ƙasa. Dan kowa ya fahimci jinkirin miƙa su kotu zai iya kawo babbar tarzoma da matasan ke son tadawa tun a jiya.
Tsabar yanda mutane suka fusata wasu da ƙafa suka ringabin motocin su Master
ɗ
in da wadda aka
ɗ
akk
o su A.G a ciki dake tafiya a hankali kasancewar titin ma babu sauƙi. Haka suka tafi cikin wannan gangamin jama'a har zuwa kotu.
Su A.G laifi garesu har a wajen manyan ƙasar ma. Dan shi kansa shugaban alƙalan alƙalai da aka gayyato domin yin sha
ri'ar tasu sun saka Master ya ta
ɓ
a guma masa uban yasa a accaunt
ɗ
insa tun a farko-farkon shiga jikinsu da yayi. Rashin sanin Master ne yay wa
ɗ
an nan yashe-yashen ku
ɗ
a
ɗ
en har yanzu yasa su gaba
ɗ
aya zarginsu akan master
ɗ
an ta'adda yake. Dan haka aƙali dak
e cike fam da mikin tabon da aka bar masa ya shirya musu tsaf shima domin acewarsa *RAMUWAR GAYYA TAFI GAYYA ZAFI.*
Duk da shari'arsu shari'a ce bu
ɗ
a
ɗɗ
iya hakan bai hana a bama lauyoyinsu damar fafatawa ba da lauyoyin gwamnati. Sai dai m
anya-manyan hujjojin da lauyoyin gwamnati ke riƙe da su yasa suka kada nasu A.G tun ma kafin shari'ar tai nisa. Dan dole aka matsi bakunan su Alhajin Mande suka zayyane kaso mafi yawa na daga tsiyatakun da suka aikata da rigunan mutunci da wanda master
ɗ
an
ta'adda ya aikata bisa umarninsu. Koda suka kawo maganar yashe asusan mutane ba master
ɗ
insu bane sam alƙali baima sauraresu ba. Dan ihu da boren dake faruwa ta waje daga jama'ar gari da ku
ɗ
in da alƙali yaci na manyan mutane irinsu matar gwamna yasa shi y
anke musu hukuncin zaman gidan kaso na tsahon shekaru
ɗ
ari da hamsin-hamsin. A takaice dai kowa yasan
ɗ
aurine na rai da rai wannan kawai.
Sosai wannan hukunci yayma kowa da
ɗ
i a cikin manyan, nan take aka cikuykuyi su A.G da aka hana sake cewa komai
akayo waje da su domin miƙasu magarƙama (prison). Duk da wannan hukunci da aka yanke musu