Showing 57001 words to 60000 words out of 186858 words
Ummin dan dama haka take buƙata. Da wannan damar ta koma
ɗ
akinta ta cigaba da nazarin neman mafitar da ya dace ta ku
ɓ
utar da ahalinta da ga abinda ƴan uwan mahaifin nasu suke shirin ƙulla musu.
Koda Yayunta suka dawo ma tana jinsu ta kasa fita ayi hira da ita. Tana jiyo duk wanda ya tambayeta sai Ummi tace tayi barci kanta ke ciwo. Duk sun jajanta tare da nuna damuwa tamkar yanda suka saba. Daga nan suka
ɗ
an ta
ɓ
a hira kowa ya kama g
abansa zuwa makwanci.
Duk yanda Hibbah taso yin barci a wannan daren ya gagara, babu abinda take sai saƙawa da kwancewa har asubahi, tana kuma idar da salla ta yo waje ta hau aiki. Lokacin da yayunta suka dawo salla suka samu tana aikin ba ƙaramin
mamaki bane ya kamasu. cikin jan fa
ɗ
a Ammar ya rike baki da fa
ɗ
in, “Auta halan yau mafarkin zakici bulala hanun Ummi kikai ko? Inba hakaba kece yau da aiki a wannan sanyin safiyar”.
Fuska Hibba ta ƙwa
ɓ
e kamar zatai kuka. “Yaya Muhammad ka gansa ko
! Ni dai ai ban tankashi ba zai kama jana fa
ɗ
a da safen nan”.
Ranƙwashi Yaya Muhammad ya kaima Ammar akai, shi kuma ya kauce da sauri yana dariya da yima Hibbah gwalo. Su kansu su Yaya Usman dariyar suke ƙoƙarin dannewa. dan kowa dai yasan
ɗ
an karan l
alacin Hibbah akan aikin safe. Tanada kazar-kazar
ɗ
in aiki amma banda na safe saboda shegen son barcinta. Ganin idan suka cigaba da tsiwa zata kufce musu yasa suka bar wajen da sauri. Itama sai ta cigaba da aikinta kawai.
Ranar ita ka
ɗ
ai tai
aikin gidan, ta ha
ɗ
a musu breakfast mai sauƙi sannan taje tai wanka ta fito. Yanzun kam gaba
ɗ
ayansu ido suka zuba mata
ganin bata da walwala sam. Sai da taja kujera ta zauna Ummi da ke kallonta tace, “Ciwon kanne har yanzu?”.
Kanta ta girgizama Um
mi a sanyaye. “Ya daina Ummi, kawai dai banajin da
ɗ
in raina ne”.
Shiru duk sukai suna kallonta cike da nazari. Yaya Usman da ke motsa shayi yace, “Auta akwai abinda kike
ɓ
oye mana ƴan kwanakin nan. Sasai walwalarki ta ragu, kin bar zama hirar dar
e, ko yaushe kina cikin
ɗ
aki. Shin kodai matsalar Shuraim
ɗ
in ce har yanzun baki haƙura ba?”.
Cikin
ɗ
an rawar murya Hibbah tace, “A'a yaya ba shine ba. Ai nace muku na haƙura zan auresa. Dan nima zuwa yanzu na fahimci mutumin kirkine. Kawai dai in
a tunanin ku ta yaya za'a raba ku da auren su Ameerah kamar yanda na samu kubuta daga auren Junaid. Yaya inaji a jikina akwai abinda su Abbah suke ƙullawa game da ku. Ni na rasa miyasa basa son mu? Mi muka tare musu ne a gidan nan? Minene laifinmu a garesu
?....” takai ƙarshen maganar da saki kuka mai cin rai da ya saka su ajiye cokulan hannunsu su duka suka zuba mata idanu.
Ummi ta rumtse kofin dake hannunta da ƙarfi. Wani irin ƙuna da
ɗ
aci na sukar zuciyarta. Batare data farga ba harshenta ya su
ɓ
u
ce wajen fa
ɗ
in, “Baku musu laifin komai ba Tanee. Sun tsaneku ne kawai saboda ni mahaifiyarku da ƙaddara ta kawoni cikinsu matsayin bara gurbi”.
Gaba
ɗ
ayansu suka maida dubansu ga Ummi. yayinda kalmar bara gurbi data ambata tai matuƙar dakar zukatan
su a lokaci guda.
Cikin rawar harshe Ammar yace, “Ummi bara gurbi?”.
“Eh Aliyu bara gurbi. Ƙwarai da gaske ni
ɗ
in bara gurbi ce a cikinsu, domin kuwa samuwata ta kasance a jerin abinda mutane da yawa suke ƙyamata duk da muma ba laifinmu ban
e. Ba mune mukace a haifemu a haka ba. Bada son ranmu aka haifemu a haka ba. Kosu iyayen namu da ke haihuwarmu a hakan da yawansu badan sun so ba ne. Wasu ƙaddara ce ta jefesu da mu kawai.”
“Kamar yanda kuka sani sunana Asiya. Mahaifina Sulaiman
da mahaifiyata Muhibbah duk ƴan gida
ɗ
aya ne. Dan kuwa ƴaƴan wa dana ƙani suke. Tun fil azal mahaifina bayajin magana. Dan mutumne gagararre na gaske da babu mai iya tanƙwarasa balle sakashi da hanawa. Ba a asalin ƙauyenmu kawai ba, hatta da wasu kauyuka
na gefenmu ana shakkarsa matuƙa gaya. Dan saboda hatsabibancinsa hatta da
ɓ
arayi tsoron ratsa ƙauyenmu sukeyi. Tun tasowar mahaifiyata mahaifina ya nuna yana sonta, sai dai babanta yace sam bazai bashi ba, dan bai cika mutum ba. Wanann magana ta ƙona ran
mahaifina, har takaisa ga yanke mummunar shawarar keta mutuncin mahaifiyata. A tunaninsa hakan kawai zaiyi a bashi aurenta. Dan ƙwarai da gaske yana son nata da gaken gaske.”
“Gudun abinda zaije ya dawo ya saka baban mahaifiyata saka mata ranar au
re da wani saurayi dake zuwa wajenta. Wannan abu ya ƙona ran mahaifina matuƙa, dan haka hamar yanda ya ƙudira haka ya zartar da wani yammaci, lokacin mahaifiyata ta dawo da ga aiken da akai mata gidan kakanninta, ya tareta a hanya yaransa suka
ɗ
aukar masa
ita. Kamar yanda aka sanarmin a wanann daren ya rabata da mutuncinta ta hanyar yi mata fya
ɗ
e, ya kuma gudu ya bar garin washe gari da safe bayan fasuwar zancen da tsintar mahaifiyata da akai a yashe babu alamar rai tare da ita. Hankalin kowa ya tashi a ƙau
yenmu, dan wannan shine na farko daya ta
ɓ
a faruwa. Cikin ƙanƙanin lokaci magana ta ya
ɗ
u har ƙauyukan ƙetare, inda anan gida kuma kakaknina keta kai kawo akan ganin mahaifiyata ta farfa
ɗ
o. Da ƙyar aka samu ta farfa
ɗ
o, sai dai ta zama tamkar wata zautacciya,
hakan yasa komai ya cu
ɗ
ema iyayenta. Ga cece kucen jama'ar gari, gana ciwonta. Gana ALLAH ƙara da dangi suke musu akan tun farko su suka
jamata. Inda sunyi haƙuri sun bama mahaifina aurenta da ba'akai ga haka ba. Maybe ma ya zama silar shiryuwarsa. In tak
aice muku zance sunsha matuƙar wahala kafin su
ɗ
an samu kanta ta fara fahimtar abubuwa, sai dai kuma bayyanar samuwar ciki a jikinta ya sake rikita komai. Komai ya dawo sabo, dan kuwa sabon magana ya
ɓ
alle ta kowacce kusurwar ƙauyenmu, kowa ya manta da ba
laifin mahaifiyata bane, bakuma ta aikata da ganganba ƙaddarartace kawai tazo da hakan. Duk yanda kuke tunanin kakannina sunyi iya ƙoƙari na ganin cikin jikin mahaifiyata ya salwanta, sai dai hakan bata faru ba dan ALLAH yayi alƙawarin sai nazo duniya. ALL
AH ya riga da ya ƙaddara sai mahaifiyata ta haifeni, dan haka ciki sai da ya kai har watannin haihuwa ta haifeni a wani dare na juma'a. Ina canyara kuka kakana na yanke jiki ya fa
ɗ
i, fa
ɗ
uwar da daga ita ko shurawa baiyi ba dan ya mutu. Hakama mahaifiyata t
unda ALLAH yasa na fito da ga jikinta ta tada kanta da ƙyar ta kalleni hawaye na kwaranya a idanunta, tai murmushi mai ciwo da fa
ɗ
in, “ALLAH ya albarkaci rayuwarki, ya
ɗ
aga darajarki, ya kareki da dukkan sharri. ya saka haƙuri da juriyar duk abinda zaki ga
ni a rayuwarki cikin zuciyarki” sai ta shafa kaina ta maida kanta ta kwantar shikenan anyita an gama.”
“A rana
ɗ
aya aka binne gawar kakana da mahaifiyata kusa da juna, yayinda aka barni hannun kakata da itama ta koma tamkar zautacciya. Bazance ba
n samu gata ba a hannun kakata, domin kuwa itace ta shayar dani har na tsahon shekara biyu. Sai dai sam bata son ganina, tunda ta yayeni bata sake yarda na ra
ɓ
u jikinta ba. Kullum cikin tsangwamata take da nuna ƙyamata tamkar yanda jama'ar gari kemun. Babu
maison ganina, babu maison na ra
ɓ
u
ɗ
ansa nai wasa. Nasha cin duka wajen iyayen yara da yaran kansu batare da nasan laifin dana aikata garesu ba. Shekarata biyar a duniya mahaifina ya dawo kauyenmu. ko hutawa baiyiba kakata najin labari ta
ɗ
aukeni ni da ka
yana taje ta damƙa masa batare da tace uffan ba ta juya ta tafi. A kuma wannan daren ta gudu a garin ta bar ƙannen mahaifiyata su Kawu Hannafi. Har yau
ɗ
in nan da nake baku labari babu wanda ya sake jin labarinta.”
“A yanda mahaifina ya amsheni b
abu musu ya tabbatarma jama'ar gari ya san ni
ɗ
iyarsa ce, dan kakata na tafiya ya
ɗ
aukeni ya damƙa hanun mahaifiyarsa, ya kuma tabbatar mata dole ta riƙeni dan shima ya dawo gida da zama, dama wani aikine ya sashi tafiya bawai dan yayima mahaifiyata fya
ɗ
e
ba. Babu wanda ya iya cewa ƙala saboda tsoron da suke masa. Sai dai dukannin haushinsa da takaicinsa akan saukeshi kainane a gidan. Shima ba sauki nake samu a garesa ba, dan babu irin kalar azabar da bayamin, sai dai kuma wani yana ta
ɓ
ani inhar ya gani sai
ya rama mani.”
“Haka na cigaba da rayuwa cikin azaba da ƙasƙanci, a wajen baban mahaifinku malam Hamza ne kawai nake samun sauƙi. Dan shi mutum ne mai ilimin addini. harma almajirai ke garesa. Sai dai sam bai dace da mace ba (Hajiya mama). Hajiya
mama asalinta ba ƴar garin bace, acan indai yay almajiranci aka aura masa ita, hakan yasa
ɗ
anta na fari da suka haifa mai suna Aliyu tun daga yaye da aka kaisa garinsu ba'a dawo da shi ƙauyenmu ba. Sai dai lokaci-lokaci yakanzo ya gaishesu.”
“M
ahaifinku Aliyu shine mutum na biyu da yake nunamin tausayi bayan kakanku kuma kawu na, dan duk sanda yazo kauyenmu nakan shiga cikin farin ciki matuƙa. Shine mutum na farko da ya fara koyamin karatun boko, yayinda kakanku kuma kawu na malam hamza yake koy
an na addini duk da matarsa bataso. Saboda tsabar ƙiyayyar da Hajiya mama kemin a duk sanda naje gidan sai ta saka Halilu ƙanin Aliyu yamin dukan tsiya. Dan haka tun fil azal bama shiri da Halilu sam. Shakuwarmu da Aliyu ta cigaba da fa
ɗ
a
ɗ
a a duk sanda yaz
o hutu ƙauyen. Tun mutane basu fahimta ba har kowa
ya fahimta, dan yazamto duk sanda Aliyu yazo bashi da abokin yawo sai ni, akoda yaushe muna tare can bakin fadama. Dare ne kawai ke sakamu rabuwa. A randa labari yazo kunnen Hajiya Mama kowa yaga tsantsar
masifa a ƙauyen nan. Dan haukacewa tai matuƙa taita bala'in da har sai da Babana ya kama Halilu yay masa dukan mutuwa saboda dukana da yayi. In takaice muku ranar
ɗ
an ƙaramin yaƙine ya kusa tashi a ƙauyen mu. Karku manta na fa
ɗ
a muku babana mutum ne da lam
arinsa sai addu'a. Duk da kuma yana nunamin halin ko in kula kowa yasan yana sona. Dan soyayyar mahaifiyatace gaba
ɗ
aya ta dawo kaina. Sam yaki aure, hasalima yayi alwashin tunda Mahaifiyata ta bar duniya babu aure a sanadinsa shima har abada bazai auri wa
ta mace ba, zai karasa rayuwarsa a hakan dan itace ta farko da yata
ɓ
a so kuma itace ta ƙarshe.”
“Bayan lafawar komai Hajiya mama ta haramtama Aliyu zuwa ƙauyenmu saboda ni, hakan ya
ɗ
agamin hankali matuƙar gaya. Nayi kuka harda kwanciya ciwo, amma ba
bu abinda ya canja. Haka na haƙura na cigaba da rayuwa a ƙauyenmu cikin halin tsangwama da ƙyara da ƙyama. Kawu Hamza ne kawai nake jin sanyi da sauƙi a garesa. Sai ko babana idan yaso haka. Na kasa samun miji a ƙauyenmu. Dukan sa'annina sunyi aure wasuma
sun hayayyafa, kusan dai aure irin nada kuma na mutanen karkara. Duk wanda zaizo da nufin sona sai dai yay yunƙurin lalatamin rayuwa, dan a cewarsu ni
ɗ
in ƴar shege ce. Hakan na matuƙar bani tsoro. yana kuma sakani kukan da babu mai lallashina. Ban kuma sh
iga tashin hankalin rayuwa da garari ba sai a shekarar da mahaifina ya rasu. Lokacin inada shekaru goma sha tara cif a duniya tamkar yanda Tanee take a yanzun. Duk da ba kulawa yake bani yanda ya kamata ba shi
ɗ
in garkuwa nane. Dan ko a cikin gidanmu shakk
arsa nasa a ragamin wani abu. Dama dangin mahaifiyata ba nuna sunada alaƙa dani sukeba. Sun matukar tsanata saboda mahaifiyarsu acewarsu ta gudu ne dan ni, sun kuma rasa ƴar uwarsu dalilin mahaifina. Rayuwa ta ta sake shiga matuƙar garari dan wa
ɗ
anda suke
ɓ
oye maitarsu akan mutuncina sun fiddosa. Ciki kuwa harda.....”(kuka ya ci ƙarfinta)
Da ƙyar ta iya ha
ɗ
iyesa saboda ganin yanda su Hibbah ke kuka. Hatta da Yaya Umar duk jarumtarsa kuka yake rurus. Ummi ta cigaba da fa
ɗ
in, “Harda Halilu. Dan shine
ya kaimin hari na ƙarshe har gida a wani dare. Sai dai ALLAH ya ku
ɓ
utar dani saboda ihun da nayi har kakana ya fito shi da kawu Hamza (kakanku). Duk da naga wanda ya shogomin
ɗ
in sai ban fa
ɗ
a ba, nace kawai ban sanshi ba. Bawai dan ina tsoron fa
ɗ
ar bane, k
awai dai ba yaune ranar da Halilun ya fara min irin wannan titsiyen ALLAH na ku
ɓ
utar dani ba. Na yau
ɗ
inne dai yaso fin na ko yaushe muni. Washe gari malam da kansa yace na dawo kwana
ɗ
akin kusa da shi, hakan ya baƙanta ran hajiya mama taita masifa a
ɓ
oye,
dan tana tsananin tsoron malam. Anyi haka da kwana biyu sai ga Aliyu. Bansan yanda zan musalta muku halin dana shiga ba. Sai dai tabbas naci kukan farin cikin ganinsa matuƙa gaya, shi kansa har ƙwalla yayi, sai dai yayi ƙoƙarin
ɓ
oyemin.”
“Bab
u zato babu tsammani bayan sakkowa massallacin juma'a sai jin an
ɗ
auramin aure da shi kawai nayi. Firgici ya sakani yanke jiki na fa
ɗ
i a sume sai da aka yayyafamin ruwa. Cikin ƙanƙanin lokaci labari ya kara
ɗ
e gari, yayinda Hajiya mama ta rikice da ihu da
kururuwar sam bata yarda ba da wannan ha
ɗ
in. Babu yanda ta iya dan malam yafi ƙarfinta. Hasalima ana kammala sallar la'asar ya saka Aliyu tattarani da gani sai kayan jikina muka baro ƙauyenmu. Barowar da ban sake komawa ba sai rasuwar malam da kakana data
faru kusan lokaci guda. Bazance muku banyi murna da baro ƙauyenmu ba a lokacin, domin kullum hakan shine mafarkina. Nasha aunawa a raina dama na gudu idan har irinsu Halilu sun cigaba da
bibiyar mutuncina, sai gashi ALLAH yaymin sutura na barosa tare da ig
iyar aure da miji
ɗ
an gaske irin mahaifinku.”
“Nayi matuƙar mamaki lokacin da muka shigo garin nan naga Aliyu ya kawoni wani madaidaicin gida mai
ɗ
akuna biyu da kitchen ƙarami sai toilet da rijiya a tsakar gida. Babu komai a gidan sai katifa a
ɗ
a
ki
ɗ
aya da ƙaramar Wadrobe
ɗ
in kayansa. Ɗayan
ɗ
akin kuma kafet ne malale kawai sai tv babu kujeru. Sai ƴan kayan girki a kitchen
ɗ
in da alamar shike abinci da kansa. Bai barni na huta ba sai da ya zagaya dani lungu da saƙo na gidan, tare da min bayanin kom
ai na amfani. Da kansa yay mana girkin abu mai sauƙi mukaci a ranar, bayan ya yambayeni girki nace ban iya ba. Dan tunda nake ko zuba manja a wuta babu wanda ya ta
ɓ
a sakani a ƙauyenmu. Aliyu shine ya koyamin girki, shine ya koyan aikin gida, ya sakani isla
miyya. Ya kuma cigaba da koyar dani karatun boko. Kamar yanda bai ta
ɓ
a zama yamin tambaya akan bayan rabuwarmu ba, nima ban ta
ɓ
a masa tambaya akan ƙin sake dawowarsa ƙauyenmu ba har ALLAH ya albarkacemu da samun ciki. Ya nuna tsantsar murnarsa da farin cik
i akan wannan ciki. wadda har ta ban mamaki sosai, amma sai na shanye mamakina nima ina maijin da
ɗ
in zanga jinina bayan mahaifina dana rasa.”
“Na cigaba da rainon cikin Muhammad a ƙarƙashin kulawar Aliyu har ya cika watan haihuwa, sai a lokacinn
e kuma wani baƙo ya ta
ɓ
a zuwa wajenmu da ga ƙauyenmu. Dan kuwa babu zato babu tsammani sai ga Hajiya mama da Halilu. Cikin farin cikina na nuna murnar ganinsu, sai dai tun a tsakar gida Hajiya mama ta katse murnar tawa ta hanyar daka tsalle ta dire tana ka
llon cikin jikina. Aliyu da abin nata ya bashi mamaki ya tambayeta ko lafiya. Kai tsaye ta nuna masa ciki da tambayar ina aka samosa?. “Mama ƙyautace da