Showing 78001 words to 81000 words out of 186858 words

Chapter 27 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

57

idanunsa bisa kan Habib

ɗ

in.



A ladabce Habib ya ce, “Makarin abinda aka shaƙa matane”.

Kallo

ɗ

aya yayma ledar ya

ɗ

auke kansa. Cikin halin ko in kula ya miƙa masa hannu alamar ya bashi. Ɗakko ledar yay ya miƙa masa, ya

ɗ

an janye hannunsa yana girgiza kansa, Habib da ya fahimc

i mi yake nufi sai ya bu

ɗ

e ledar ya ciro handkerchief

ɗ

in da ke ciki ya sake miƙa masa. Amsa yay ya zubama handky

ɗ

in ido tamkar mai nazari, kafin yaja numfashi ya fesar yana

ɗ

ago agogon da ke a tsintacciyar hannunsa ya kalla. Ganin lokacin sallar la'asar

ya gabato sosai ne ya sashi miƙama Habib Handkerchief

ɗ

in. Batare da yayi magana ba ya nufi hanyar fita

ɗ

akin.

Sukan fahimci abubuwa masu yawa da ga garesa koda ta kurma yay musu. Hakan yasa yanzun ma Habib

ɗ

in ya fahimta. Handky

ɗ

in shima ya maida

a ledar ya ajiye saman mirror

ɗ

in ya bi bayansa.

Koda ya fito bedroom

ɗ

insa da ke a saman upstairs

ɗ

in ya nufa, sai dai yana da ga can kusan ƙarshen bangon gabas da falon saman, hakan yasa akwai tazara tsakanin shi da inda ya kai Hibba. Tamkar

falukan nan ma komai tsaf, bakajin komai sai tashin ƙamshi da sanyin ac da ya gauraye ko ina. Yanda yake kure sanyin zai tabbatar maka shi

ɗ

in ma'abocin son sanyi ne matuƙa. Dan yanda gaba

ɗ

aya saman upstairs

ɗ

in da ke nuna alamar anan komansa yake ya

ɗ

auk

i sanyin wani bazai iya jimirin zama cikinsa ba. Shiko ko a jikinsa bai damu ba. Agogon hannunsa ya cire ya ajiye saman mirror

ɗ

in

ɗ

akin, tare da tattare dogon hannun rigar jikinsa sannan ya nufi wani

ɗ

an dogon glass daya ci kusan rabin bangon yana facing

ɗ

in gadon sa. Wani abu ya danna ya zuge kansa, yana shiga kuma ya maida ya rufe.

Baifi mintuna sha biyar ba sai gashi ya fito cikin sabuwar shiga na wandon jeans da t-shirt. Hakama fuskarsa ta canja zuwa wani daban, gaba

ɗ

aya ƙamshinsa ya gauraye ko

ina ya danne na fresheners

ɗ

in da ke tashi a sashen.

Cikin yanayin kamar fushi-fushi da yake cikine ya ƙarama tafiyar tasa bayyana cikin izzarsa da ƙasaita ta musamman. Ya shiga sauka a steps

ɗ

in cikin salon zafin nama da ALLAH ya azurtashi da shi.

Daga falon ƙasan yake jiyo hayaniyar su Salis da alamu ya nuna suma shirin massallacin duk sukeyi. Batare da ya ko kalli sashen da suke ba ya zauna a kujerar da ke gab da ƙafar benen idonsa akan wayar sa dake hannunsa.. Saman kunne ya kai wayar t

are da

ɗ

aura ƙafarsa

ɗ

a ya kan

ɗ

aya. Ana

ɗ

agawa da ga can cikin bada umarni yace, “Ka sameni kai da baba Saude”. Da ga haka ya ajiye wayar a table

ɗ

in kusa da hannun kujerar ya maida idanunsa ya lumshe.

Mintuna biyu kacal tsakani Khalid ya fito d

a ga wata ƙofa bakinsa

ɗ

auke da sallama.

A saman la

ɓɓ

a ya amsa masa batare da ya bu

ɗ

e idanun nasa ba. Sai da baba Saude tai sallama a ƙarshe sannan ya bu

ɗ

esu a hankali.

“Babana an shigo ashe? Sannunku da dawowa”. Dattijuwar tsohuwa mai cikar

kamala ta fa

ɗ

a tana ƙoƙarin kaiwa zaune ƙasan tattausan carpet

ɗ

in dake a tsakkiyar kujerun.

Kujera ya nuna mata yana girgiza kansa cike da bata girma. Kafin ya bu

ɗ

e baki tamkar bayaso ya fara magana. “Tun

ɗ

azun na shigo ai. Na zata kina barci ne

baba”.

Murmushi tayi dai-dai tana kaiwa zaune. Ta ce, “Eh barci ya

ɗ

an figeni kam sanda suka shigo. Nima motsinsu ne ya tadani”.

Kansa kawai ya

ɗ

an jinjina mata, tare da duban baƙin agogon fatar da ke

ɗ

aure a tsintsiyar hannunsa. Cikin r

ashin son hayaniyarsa ya maida kallonsa ga Khalid da ke tsaye har yanzun. “Tsayuwar zaka cigaba da min a kai. Ko kiransu ku wuce masallaci!”.

“Ayi haƙuri boss”. Khalid ya fa

ɗ

a yana

ɗ

an shafa ƙeya da komawa ciki domin kiran ƴan uwansa.

Maste

r ya janye idanunsa da ga kallon Khalid da yayi ya maida kan baba Saude. “Baba Saude zaki dawo nan da zama. Akwai yarinya zata kasance da mu anan na wani

ɗ

an lokaci ne, ALLAH yasa bamu takuraki ba”.

Baba Saude ta

ɗ

an wawwaiga falon, dan ita bama ta

lura da kowa ba. Amma sai ta ce, “Babu damuwa Babana, sai na dawo nan

ɗ

in tunda ba wani abu nake acan

ɗ

in ba, ba kuma wanine tare da ni ba balle nai tunanin

barinsa. Kwana ne dama kawai ke kaini ai. Sai ina neman lamunin tahowa da ƴar marainiyar yarinyar

nan dake wajena”.

Kansa ya

ɗ

an jinjina mata, kafin a takaice yace, “Nagode”.

“Ai nice ya kamata nai godiya da karamcinka gareni babana. ALLAH ya saka maka da alkairi ya jiƙan iyaye da rahama. ALLAH ya bani tsahon rai da lafiyar kaiwa ran aur

enka”.

Wani

ɗ

an ƙasaitaccen murmushi ya saki da ka

ɗ

an ya nuna akan fuskarsa. Batare da ya ce komai ba ya maida dubansa ga su Habib da ke fitowa da shirin tafiya masallaci.

“A gyara mata

ɗ

aki a nan ƙasa”.

Ya fa

ɗ

a yana miƙewa.

Cikin

rashin fahimta Habib ya ce, “Auntyn ko Baba Saude?”..

Wani malalacin harara ya zubama Habib

ɗ

in tare da nufar hanyar fita. Batare da ya amsa masa tambayar ba yace, “Kaje da ita ta duba abinda babu zuwa anjima a fa

ɗ

a min idan kun dawo salla, dan z

uwa gobe idan ALLAH ya kaimu nake son ta dawo gaba

ɗ

aya”.

Cike da jin da

ɗ

i su Habib suka juyo suna duban baba Saude fuska a washe. “Finally baba Saude zata dawo kusa da mu gaba

ɗ

aya”.

Ƴar dariyar jin da

ɗ

i tayi itama cike da so da ƙaunar y

aran tana miƙewa domin yin salla. Suma suka fice cike da murna wannan zance na dawowar baba Saude kusa da su sa

ɓ

anin da da zuwa kawai take tai musu girki ta wuce da yamma.





★★★★★

A can gidan su Hibbah kuwa zuwa yanzu ƴan uwant

a sun fara shiga ru

ɗ

ani, dan kamar wasa babu ita babu alamarta a cikin gidan. Lungu da saƙo sun zagaye har sashen su Hajiya mama da basama tunanin zataje. Tun sunayi su ka

ɗ

ai har mutane da suka farga suka fara tayasu. Da ga cikin gida takai har an fito waj

e amma babu ko mai kama da ita. Babu ma wanda yace ya ganta bayan wanda suke a falon Ummi.

Yaya Muhammad ne ya tuno kiran da Shuraim yay mata. Wanda a dalilinsa ya sakata fita waje dan ta amsa. Kuma tabbas daga haka bata dawo ba har suka fita massall

aci.

Kansa ya dafe yana ambaton “innalillahi....”

Gaba

ɗ

aya suka maida dubansa gareshi a ru

ɗ

e. Ya cigaba da fa

ɗ

in, “Tabbas Abubakar kayi gaskiya yaron nan hatsabibine na gaske. indai har hasashena yana kan dai-dai tun kafin a

ɗ

aura auren nan

ya

ɗ

auke Hibbah.”

“What!?”.

Yaya Abubakar ya fa

ɗ

a a razane, illahirin jikinsa sai tsuma yake.

Yaya Muhammad da ke jin juwa na kwasar sa cikin raunin murya yace, “Ƙwarai kuwa Abubakar ya

ɗ

auke mana ita. Dan shine ya kirata lokacin da m

uke

ɗ

aukar hoton nan amma sai taƙi

ɗ

agawa, nine na korata waje akan taje ta

ɗ

aga. Na tabbatar da ga lokacinne ya sace mana ita”.

Saurin riƙosa Isma'il dake a bayansa yayi ganin yayo baya zai fa

ɗ

i. Yaya Umar kam ai dole ya kai zaune dan ya tabbatar ya

cigaba da tsaiwar fa

ɗ

uwar zaiyi shima. Yayinda tuni idanun Usman da Ammar sun fara kawo ruwan hawaye. Sauran abokansu kam da ke wajen kowa ya shiga halin taraddadi da tausayin su Yaya Muhammad. Dan kallo

ɗ

aya zakai musu ka fahimci tsananin ƙauna da sukema

ƙanwar tasu.

Komai ya kwance musu, tunani ma sun gazayi na neman mafita. Ammar da ke kuka ya nufi cikin gida da zummar sanarma Ummi dama tunda suka dawo

sallar la'asar basu koma ciki ba. Saurin riƙosa Isma'il yayi yana girgiza masa kai. “Ammar ba y

anzu ba. Ummi bata cancanci sanin wannan tashin hankalinba yanzu. Inaga mu

ɗ

an jinkirta har a samu mafita”.

Kuka sosai Ammar ya fashe da shi, hakan yasa Isma'il

ɗ

in rungumesa cike da lallashi.

Yaya Abubakar da zancen Isma'il yaja hankalinsa

cikin gamsuwa da ƙarfin hali ya ce, “Shawararka tayi Isma'il, dolene mu jinkirta sanarma Ummi wannan batun duk da cewar zuwa yanzu tasan babu Hibbah a gidan. Sai musan mi zamu sanar mata dan hankalinta ya kwanta”.

Cike da gamsuwar jawabinsa duk

suka ka

ɗ

a kansu. Suna nan tsaye suna tattauna yanda zasu

ɓ

ulloma Ummin suka juyo sabuwar hayaniya ta

ɓ

alle a cikin gidan, har takai wasu na fitowa a guje. Da sauri suka shiga, dan tun daga nan suna jiyo kururuwa da ihun Hajiya mama.

Da ƙyar suka iy

a kutsa kai cikin falonsu. Inda ke cike da ƴan biki da ke zagaye da Hajiya mama da Abba da Junaid wai zai daki Ummi. Hajiya mama nata zagin Ummi akan itace ta tsara komai akan auren su Yaya Muhammad. Abba ma yana zazzaga tasa masifar da tattaro duk laifin

Shuraim (ko nace master) yana azawa kan Ummi. Duk da kuwa sarai yasan gadar zaren da ya ƙulla ce ta rufta da shi. Yayi iya hasashensa kuma ya gagara kamo bakin zaren da dalilin Master na juya shirin nasu zuwa tsarinsa daban, shiyyasa yazo sauke haushin da

takaici akan Ummi marainiyar wayonsa. Harda yo gayyar ƴan tayo..

Isma'il ya finciki Junaid ta baya yana ƙoƙarin riƙe katakon da ya

ɗ

aga wai zai bugama Ummi da ke zaune ta dafe kanta tana jiran saukar katakon. A take mutane suka dare saboda yanda

ya zubar da Junaid

ɗ

in a ƙasa ya take masa wuya. Riƙesa Yaya Muhammad yay ƙoƙarin yi amma sai ya fisge jikinsa, da ƙarfi ya daka katakon da ya kwace a hannun Junaid

ɗ

in a ƙasa saitin kansa, jikinsa sai wani irin tsuma yake tamkar mafaraucin zaki. Duk yanda

Junaid ke kakarin mutuwa yaƙi

ɗ

aga ƙafarsa a wuyansa, sai ma sake murzawa yake cikin tsananin taurin zuciya.

A matuƙar firgice Abba ya ƙai hannu wai zai ture Isma'il. Sai dai ko motsi bai yiba. Sai ma waiwayowa da yay ya duba Abban da wasu irin j

ajayen idanun da suka bama kowa matuƙar mamaki. Dan gaba

ɗ

aya ya birkuce musu da ga Isma'il

ɗ

in da suka sani zuwa wani daban.

“Idan jikinka ya ƙara gigin ta

ɓ

a nawa saina

ɓ

allaka yanda ko uwar data haifeka bazata sake gane kamaninka ba.”



A wani irin zabure Abba ya waro idanu yana nuna kansa, “Da ni kake?”.

Ƙafar da yake murza wuyan Junaid da ke kakarin mutuwa ya

ɗ

aga. Yay wani irin tsalle tamkar

ɗ

an ƙwallo zai buga ball

ɗ

in daga kai sai mai tsaron gida ya halbi hakarƙarin Junaid.

Wata irin wahalalliyar ƙara Junaid ya saki tare da jan numfashi tamkar zai shi

ɗ

e sai ga aman jini.

“Innalillahi... Isma'il!”.

Yaya Muhammad ya fa

ɗ

a da sauri yana kawo hannu zai riƙesa. Saurin

ɗ

agama Yaya Muhammad

ɗ

in hannu yayi idanunsa na kan Abb

a da gaba

ɗ

aya ilahirin jikinsa tsuma yake. Dan yanda Isma'il

ɗ

in ke tunkarosa sai yake ganin tamkar zai ha

ɗ

iyesa da idanunsa masu suffar na Zaki ne.

“Yaya Muhammad barni na kartama wannan shashashan dattijon warning na ƙarshe. Dan inhar ya sake kod

a kallon Ummi da wata manufa to lallai saina maidashi abin kwatance. Kai bama shi ba. Ko karen gidan nan ya sake mata kallon banza lallai ni Isma'il zan daddatsa shi gunduwa-gunduwa na cinye namansa

ɗ

anye dan uban da ya haifesa”. Ya ƙare maganar idonsa aka

n Abba. Yatsansa na nuna Hajiya mama da ta koma jikin bango ta maƙure

jikinta na rawa kar-kar-kar. Ga fitsarin da ya cika mata mara tuni ya

ɓ

alle ya fara bin kafafunta yana sauka saman tiles.............



TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA

2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSS

A KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS N

A MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafi

nki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typi

ng

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza man

a kasuwancinmu._*

______________________

*_Chapter Twenty Three_*

.............“Kaga wani salo kamar a film”.

Ammar ya fa

ɗ

a dariya na kufce masa a bazata. Dan haka kawai wasan yay matuƙar birgesa da ƙayatar da shi.

Su yaya

Abubakar kam da gaba

ɗ

aya mamaki da al'ajab

ɗ

in Isma'il

ɗ

in ya daskarar da su a tsaye da ƙyar suka iya fisgo numfarfashinsu sukai azamar zuwa suka sha gabansa ganin Abba ya ke nufa gadan-gadan. Dan su gaba

ɗ

aya abinda zukatansu ke basu lallai Isma'il yana

tare da wani bahagon aljani ne ƙila.

Idanunsa ya rumtse da ƙarfi ganin sun tare sa. Cikin wata irin murya mai ƙaraji da saka firgici ga ma'abocin saurare yace, “Minti uku na baku a fitar min da wanann sauran gawar anan. Kar kuma na sake ganin ƙafar

waninku anan. Inba hakaba.... Ya ƙyalƙyale da dariyar da ta saka su Yaya Abubakar sake zama turus a gabansa.

Jiki na rawa Momy ta kama ƙafafun Junaid ta fara ja tana kuka. Yayinda tuni Hajiya mama ta fece da gudu har tana cin tuntu

ɓ

e zata fa

ɗ

i. Su

kawu Garba da ke gefe a maƙure suma ne sukai karfin halin matsowa suka taya Momy

ɗ

aukar Junaid da zuwa yanzu ya sume sabida azabar murzar da wuyansa yasha da haƙarƙarinsa.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login