Showing 60001 words to 63000 words out of 186858 words
ga ALLAH ya bamu mana tunda jinin
ɗ
anki ne”. Aliyu ya bata amsa kai tsaye dan shi ba mutum bane mai
ɓ
oy
e-
ɓ
oye ko kwana-kwana a magana.”
“Cikin daka tsawa tace “A gidan ubanwa ya zama jinina? To idanma zaka dawo hankalinka ka dawo. duka-duka ƙaddararren auren naku watansa takwas kenan ace da wannan tulelen cikin mai kama da shekarre. Sai dai idan
ɗ
a
n shege ne aka zomaka da shi da ga waje kamar yanda aka samota itama za'a nana maka”. Wannan magana ta tashi hankalin Aliyu dani kaina, ya shiga rantsuwa akan sam ba haka bane ba, amma sam hajiya mama taƙi saurarensa. Hasalima washe gari suka juya ƙauye it
a da Halilu. Babu shiri shima Aliyu ya bisu batarema dana sani ba. Dan nima tunda hajiya mama ta
ɓ
unta maganar jingina cikina da bana Aliyu ba sai ciwo yaymin rijif. Ba ƙaramar ƙurace ta tashi akan cikin jikina ba. Har takai da malam yace a jira na haihu s
ai a san mai gaskiya. Cikin amincin ALLAH kwana goma sha
ɗ
aya dayin wannan al'amari sai ga naƙuda. Batare da ALLAH ya ƙaddaramin shan wahala ba na haifo Muhammad Aminullahi. Wanda tunma yana cikin jininsa daka kallesa kaga Aliyu tamkar yayi kaki ya ajiye.
Bakin kowa ya mutu tun daga haihuwar Aliyu, har takai dangin hajiya mama sunzo taron suna, kafinma taron wata tsohuwa tazo ta zauna dani dan malam yace koda wasa kar Aliyu ya kaini ƙauyenmu. Babu kowa a dangin mahaifina da mahaifiyata bayan malam da Halilu
. Duk da hajiya mama bataso ba Aliyu yayi bajinta dai-dai karfinsa.”
“Bayan haihuwar Muhammad abubuwa da yawa sun bu
ɗ
e mana musamman ƙofofin arziƙi. Dan abin tamkar roƙo sai ga alkairai nata shigowa, cikin shekara biyun danai ina shayar da shi har
mun canja gida, Aliyu ya sai mota. Wannan arziƙi shine ya sake saka damuwa tsakanina da Hajiya mama. Dan gaba
ɗ
aya ta tashi hankalinta akan bazanci ni ka
ɗ
ai ba sai Aliyu ya ƙara aure. Shi kuma da yake mutum ne mai taurin tsiya yace bashi da ra'ayin zama da
mace fiye da
ɗ
aya yayi kenan dan yanaso na. An buga an
buga yaƙi. Ganin fitinar ma tayi yawa sai ya daina zuwa ƙauyen bisa shawarar mahaifinsa. Sai dai kuma an gudu ba'a tsira ba, dan kuwa hajiya mama na ganin an kulleta ta ko ina sai ta canja salo, ta kw
antar da kai ta nuna nadama a lokacin da akace mata ina da wani cikin. Da farko malam bai yarda da ita ba, sai da akaja lokaci ina gab da haihuwa bansan yaya akaiba sai ga Halilu da jakar kaya wai yadawo zama da mu zai dinga tsare shago da Aliyu ya bu
ɗ
e a
kasuwa tunda shi aiki baya barinsa zama. Hankalina bai tashi ba, dan ni a tunanina ai yanzu na wuce da duk wani shai
ɗ
ancin Halilun na kafin aure na. Dan haka na amshesa hannu bibbiyu na kuma saki jiki da shi. Shima kuma sai ya kwantar da kai yay tamkar bab
u komai a ransa. A wanann karon ma na haihu lafiya namiji, wanda yaci suna Abubakar, shima dai gaba
ɗ
aya ya kwaso kamanin Aliyu. Tun bayan haihuwar Abubakar Halilu ya fara fiddo min wasu sabbin halaye, sai dai sam baya yarda yayi a gaban Aliyu da Malam ko
gaban mutane. Iya ni ka
ɗ
ai yakemawa sai Muhammad da zaita duka babu gaira babu sabar, hatta da Abubakar na goye bai ƙyale ba. Ko kallon inda yake banayi balle na nuna nasan yanayi
ɗ
in. A haka na sake samun ciki na uku, shima na haifi Umar. A wannan haihuwa
kam banjita da da
ɗ
i wajen Hajiya mama da danginta ba. Dan ƙiri ƙiri suka dinga kwa
ɓ
amin magana na mamaye musu
ɗ
an uwa. Babu mai cin arziƙinsa sai ni da ƴaƴana. Duk alkairan da yake musu da yanzu ya bari komai sai ni. Haka suka dinga tsogumi har sai da abi
n nan ya sani kuka, sai dai ban yarda na sanarma Aliyu ba dan ba'a gabansa sukai ba. Ina da tsohon cikin Usman ne muka dawo wannan gidan, dan haka lokacin dana haifesa sai yazam ƴan uwa sunzo suna ha
ɗ
e da tayamu murnar sabon gida. A wannan zuwa ma dai ba d
a
ɗ
in naji ba. Dan maimakon tayani murnar haihuwa sai habaicin ina haihuwa bi da bi ba hutu, wai inayine danna mamaye komai na Aliyu shiyyasa duk sai ƴaƴa maza. A wannan karon kam
ɓ
acin ran dana shiga har sai da takai malam yazo da kansa. Dan gaba
ɗ
aya na s
auya harshi Aliyun yama kasa gane kaina. Na tubure masa akan ya ƙara aure kozan sami sassaucin cin kashin nan nasu. Musamman ma Halilu da ya zama mai fuska biyu, a gaban malam ya nuna babu wadda yafi ƙauna da so sama da ni da ƴaƴa na. Dan aurensa ma da aka
saka da matar daya samo acan cikin dangin hajiya mama yace nice uwar biki. Nasan a zancen nasa akwai manufa, amma sai na watsar da shi kawai. Malam ya lallasheni da kalamai masu da
ɗ
i harna huce komai ya wuce muka koma yanda muke da Aliyu.”
“Hidim
ar auren Halilu ce ta sake canja komai. Dan kuwa naci matuƙar wahala a lokacin. Komai aka nema sai suce a zo wajena shi da hajiya mama. Ko
ɗ
an kwali ƙin saya sukai balle ƙwayar abinci. Idan nace ma Aliyu yayi yayta fa
ɗ
a akan ai ya basu ku
ɗ
a
ɗ
e masu nauyi na
hidimar nabar damunsa. Haka na shiga tsaka mai wuya a tsakanin. Duk
ɗ
an abinda nake samu na haihuwa na ƙwaƙule nai hidimar Halilu dan nasan bazan ta
ɓ
a fita a garesuba idan ma na nuna Aliyu baiyiba. to ashe yin danayi ma ba mafita bace dan sabon zancene ya
tashi akan eh da gaske na mamaye komai
ɗ
in. Bani da abin cewa dan haka nai musu shiru akai biki aka ƙare lafiya amarya ta tare a tsohon gidanmu da muka taso, dan da hajiya mama ta matsa anan zasu zauna tare damu tunda akwai
ɗ
akuna. Aliyu yace sam bai yard
a da wannan gwajin gwalar ba. Salon ha
ɗ
a rikici. indama kowa da part nashine sai ya amince. Amma flat
ɗ
aya ne a gidan iya na iyalinsa sai BQ. ita kuma tace Halilu bazai zauna BQ da matarsa ba ni ina ciki inacin da
ɗ
i. Bayan ƙurar data tashi ta lafa dan mala
m ya tsawatar suka yarda Halilu ya zauna acan. Sai dai kuma duk wani abu da zasuci acan bazai saya ba, sai dai yazo nan gidan direct ya
ɗ
iba koda kuwa gishiri ne. Ban ta
ɓ
a fa
ɗ
ama Aliyu ba sai da ya gani da idonsa. ranar naga asalin fa
ɗ
ansa. Dan murje ido y
ay yayma Halilu tas har nima na samu rabona a ciki. Wata sabuwar ƙurar ta
sake tashi akan wanann magana, har takai Hajiya Mama ta nema Aliyu ya sallami Halilu da ga kasuwa shima ya rinƙa juya na kansa, kokuma su dinga raba ribar duk abinda aka tara a ƙarsh
en shekara. Ƙince musu komai yay akan hakan, yaƙi kuma bashi ku
ɗ
in ya ƙi sallamarsa. Shine dalilin da yasa Halilu ke ganin nice na hana shi da hajiya mama. Duk da kuwa a shekarar Aliyu ya biya mata hajji ita da malam da shi sukaje. Wannan karon na samu hut
u, dan tun Usman babu wani labari. Hakan yamin da
ɗ
i, dan na samu sauƙin wasu fituntunin, duk da shi kullum mahaifinku cikin tambayata yake wai yaji shiru, danshi mutum ne mai son yara matuƙa. Shiyyasa kuka kasance ƴan gata a wajensa. Komai na buƙatunku bay
a sakaci da shi komai ƙanƙantarsa. Wanann yasa ake ganin ya lalace a kanmu. Shekara na zagayowa ya sake biya mana hajji ni da shi mukaje. Muna dawowa ya sayamin mota tare da danƙamin wani ƙaramin gida yace na zuba haya, sai jari na sana'a.”
“Musal
ta muku halin da na shiga awanan tsakanin bazai musaltu ba. Dan saida na gwammace da bai baninba. Dama akan tafiyarmu hajji ansha dabi hajiya mama tace bata yardaba sai dai ya biya musu shi da Halilu. Bansan miyazo kan Halilu a lokacinba shi ya nuna goyon
bayan naje, harda nunama hajiya mama bayajin da
ɗ
in abinda takemin, ai koba komai na haihu da Aliyu ya kamata a
ɗ
agamin ƙafa zuwa yanzun. Hakan da yayi ya saka malam jin da
ɗ
i. Tun daga sannan ma suka koma
ɗ
asawa dan shi malam ya yarda da tuban Halilu
ɗ
ari b
isa dari. A cikin wannan tarnaƙin na samu cikin Ammar. Wanda yazomin da matuƙar wahala da jigatuwa. Bani ka
ɗ
aiba hatta mahaifinku yaji a jikinsa kafin ALLAH ya sa na haihu ko nace akaimin cs aka cirosa. Babanku na
ɗ
aukarsa ya gansa ƙato da shi ga kamannins
a sak nashi tako ina sai cewa yay “Lallai kaci suna Aliyu gadanga kodan wahalar daka bama matata”. Hakan ya sani murmushi, dan har cikin raina naji da
ɗ
in sunansa da zai maimaitamin cikin ƴaƴana. Ammar yaci suna Aliyu, a wannan sunan kam kowa ƙin zuwamin ya
yi, ƙiri-ƙiri suka nunamin jin zafina da suke, sai malam da Halilu da canjin nasa keta bani mamaki ne sukaita komai. Dama dangina nidai wani bai ta
ɓ
a nemana ba, garama da maganar siyamin mota da gida ta fito su kawu Bello sunzo wai tayani murna. Bandamu da
a yanda sukazo min
ɗ
inba nai musu alkairi Aliyu yay musu suka koma. Bayan haihuwar Ammar babu jimawa Aliyu ya fara ciwo a tsaitsaye, inata fama da shi yaje asibiti yaƙi, har dai ta kaisa da kwanciya sannan ya yarda mukaje. A gwajin farko aka gano yanada c
iwon ƙoda, yama da
ɗ
e a jikinsa dan harya harbi hantar sa. Hankalinmu ya tashi amma sai yayta kwantar mana akan shi ya samu sauƙi. Na jigatu a wannan tsakanin, daga zuciya har gangar jiki. Ban samu nutsuwa ba sai da jikin yay sauƙi ya koma kan harkokinsa. A
she dauriya kawai yakeyi dan ganin hankalina ya kwanta. Haka mukaita lalla
ɓ
awa wataran ya kwanta kwana biyu ya mike ya cigaba da hidimarsa harna yaye Ammar. A watan dana yaye Ammar a watan ciwo ya kai Aliyu ƙasa, har takaisa ga kwanciyar jiyya. Dole Hajiya
mama da Malam suka dawo gidan nan da zama muna kula da shi tare dan abin yayi tsanani. Da yake kwana ya ƙare kwanakinsa goma sha bakwai kacal a kwance ALLAH ya amshi abinsa. Mun shiga gigita, mun shiga ru
ɗ
ani irin wanda bama zai musaltu ba.
Dan har wata ƙ
aramar mahaikaciya na koma a tsakanin nan, sai da malam ya dinga min addu'a na dawo hayyacina. Hajiya mama taso a tafi ƙauye dani nayi zaman takaba. malam yace a'a a
ɗ
akina zanyi. Ta dawo cewar yara su dawo hannunta. Nanma yace a'a ni zan cigaba da rike ab
ina. Duk ta inda ta
ɓ
ullo sai ya goce, ganin babu mafita ta haƙura na cigaba da takaba. Su kuma suka koma ƙauye. Acikin zaman takabanne na fara laulayin cikin da ni nasan ina maƙale da abina tun
cikin satin da Aliyu ya rasu, sai dai yana bayyana ga kowa Ha
jiya mama tace bana Aliyu bane..............
✍
*_Bara mu dakata anan, naga page
ɗ
in nata ƙara tsaho
🚶🏻😖
_*
ZAFAFA KARO NA FARKO
SUNAYEN SU:
1_GUDU DA WAIWAYE NA BILLYN ABDULL
2_KAI MIN HALACCI
NA MISS XOXO
3_BURI DAYA
NA MAMUH GEE
4_DAURIN BOYE
NA SAFIYYAH HUGUMA
5_SAUYIN KADDARA
NA HAFSAT RANO
DUKA BIYAR DIN AKAN NERA 500
SAI ZAFAFA TAKU NA BIYU
1-DAURIN GORO
NA HAFSAT RANO
2-ALKAWARIN ALLAH NA
SAFIYYAH HUGUMA
3_Q
AUNAR MU
NA MAMH GEE
4_IGIYAR ZATO
NA MSS XOXO
5_WUTSIYAR RAKUMI
NA BILLYN ABDULL.
DUKA BIYAR DIN AKAN NERA 500.
SAI ZAFAFA TAKU NA 3,
1_MIN QALB
NA MAMUH GEE
2_SARAN BOYE
NA BILLYN ABDULL
3_KIBIYAR AJALI.
NA MISS
XOXO
4_ABINDA KE CIKIN ZUCIYA
NA HAFSAT RANO
5_SIRADIN RAYUWAR BILKISU
NA SAFIYYAH HUGUMA
DUKA DOCUMENTS DIN BIYAR AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYAR (1,500)
SAI ZAFAFA TAKU NA HUDU.
1-ALKIBLA
NA SAFIYYAH HUGUMA
2_DALAAL
NA MISS XOXO
3_UBAYD MALEEK
NA MAMUH GEE
4_MABUDIN ZUCIYA
NA HAFSAT RANO
5_MAKAUNIYAR KADDARA
NA BILLYN ABDULL
DUKA LITTAFAN BIYAR AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYAR (1,500)
SAI ZAFAFA KARO NA BIYAR DA AKE A HALIN YANZU, (ON GO
ING PAID NOVS)
1-SO DA ZUCIYA
NA MSS XOXO
2-TAKUN SAAKA
NA BILLYN ABDULL
3_HALIN GIRMA NA HAFSAT RANO
4_DAB'IZAR ZUCIYA
NA SAFIYYAH HUGUMA
5-DEEN MALEEK
NA MAMUH GEE
DUKA BIYAR DIN NERA DUBU DAYA NE( 1K)IDAN AN KAMMALA SU
KUMA 1500.
YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN:
ACCOUNT NAME: MUSAA ABDULLAHI SAFIYYAH..
BANK NAME: KEYSTONE BANK
SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA:
08184017082
IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA:
091348
48107
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar
zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK
👇🏾
_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK
👇🏾
_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrlu
zc&utm_content=nj79azb
*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK
👇🏾
_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2Fpmof
DT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK
👇🏾
_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
_________________________
*_MACE SAI DA GYARA
_*
💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*
*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*
_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙa
watattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha
ɗ
i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_
*_Muna da ha
ɗ
in_*
_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turare
n wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_
_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_
_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles
_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_
_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_
_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans
❤
️
_
_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tan
an
👇🏼
_*
_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_
_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_
•••••••••••••••••••••••••
•••••••
*_Chapter Eighteen_*
..............Tashin hankalin wannan magana yasa na yanke jiki na fa
ɗ
i, dan ko sanda akai na Muhammad da sauƙi inada garkuwata Aliyu. Amma wannan ni ka
ɗ
ai ce naketa ƙoƙarin kare kaina sai malam da Halilu da bansan
miye manufarsa na bani kariyar ba. Kamar na Muhammad wannan ma malam yace sai a jira na haihu. Haka kuwa akai, na cigaba da rainon ciki Halilu nata hidima dani da ƴaƴa na. Abin na bani mamaki yana sakani a ru
ɗ
ani., ya kuma bani tsoro Dan sam na kasa hango
manufarsa a kan hakan har takai ALLAH ya saukeni lafiya na haifo
ɗ
iyata mace a karon farko. Itama dai tunda ta diro duniya kowa ya shaida jinin Aliyu ce. Dan kamanni sak ta
ɗ
ebo nasa dana ƴan uwanta harma taso ta fisu
ɗ
ebo komai nashi, sai dai kawai dan i
ta mace ce. Bakin kowa ya mutu kam, dan ko tari ba'a sakeba akan batun na cigaba da shayar da
ɗ
iyata da taci sunan mahaifiya Muhibbat. Bakowa bane da wannan aikin sai malam. Ya tabbatarmin da wasiyya ya cika shima. Mahaifina ne ya roƙesa dan ALLAH inhar AL
LAH yasa na sami miji nai aure na haifi
ɗ
iya mace duk rintsi yana son a saka mata suna Muhibbat sunan mahaifiyata. Sai ko gashi ALLAH yaja da ran malam ya cika wannan wasiya. Sakama Tanee sunan mahaifiyata shine abu na farko daya jawo mata baƙin jini itama
a wajensu. Dan anata ƙananun magana
Halilu ne kawai ke karewa. Haka dai sukayi suka gama har ƙura ta lafa. Bayan na yaye Tanee aka raba gadon ku, sai dai malam ya kirani gefe mukai maganar da kunyarsa bazata barni na bijire masa ba. Dan yamin hallaci irin
wanda bai kamata ni na saka mishi da butulci ba.”
“A wancan lokacin bayan na samesa ya fara da fa
ɗ
in, (Asiya ke
ɗ
in
ɗ
iyace
ɗ
aya tamkar da dubu. Kuma
ɗ
iya kamar sauran ƴaƴa. Dan baki da banbanci da su kamar yanda wasu suke gani. Baki da laifin koma
i dan bakece kika aikata laifinba. Ita kanta mahaifiyarki ƙaddara ce ta afka mata har aka sameki. Kiyi haƙuri na
ɗ
akko miki wannan zancen ne saboda abinda nake hangowa da zaije ya dawo