Showing 114001 words to 117000 words out of 186858 words

Chapter 39 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

49

kanta Ummi farin cikin nasu data gani ya sakata a farin ciki itama. Tasan ko basu fa

ɗ

aba sung

a wani abu na daga sakamakon haƙuri.

Sun so zama da ita su tattauna akan Isma'il tace karsu damu tana kan nazarine game da shi. Suma ta basu dama kowa yaje yay nazari yazo mata da sakamako. Amma kar suyi gaggawar yanke hukunci akan ƙaddara balle f

ara TAKUN SAƘA da shi game da sirrin da UBANGIJI ne kawai yaso basu haske shiyyasa ya aiko Isma'il

ɗ

in a cikinsu.

Badan sun so ba sukai shiru. Dan ita

ɗ

in ba abar rainawa bace a garesu.

★★★★★

Da ga

ɓ

angaren haji Halilu ma dai sai a h

ankali. Gaba

ɗ

aya ya maida kansa ki

ɗ

imammen ƙarfi da yaji. Ga momy na addabar rayuwarsa akan ciwon Junaid. Ta dage sai an kamo Isma'il an miƙa ga hukuma. Hakama su Ummi.

Ya yarda da nemo Isma'il dan haka ya bama jami'an tsaro dama. Sai dai damuwar i

tace babu ko hoton Isma'il bakuma su san

ɗ

an inane ba shi

ɗ

in. Gashi su Ummi da za'a iya samun bayanai da ga garesu an memsu an rasa. Dan haka suka saka aka kama baban hafsat da baban Zahidah da Sheikh Aliy akan sunsan ina su Ummi suke tunda ƴaƴansu aka au

rama yaƴan Ummin.

Su kuma an ka

ɗ

a dambu da taliya sunce sam basusan ina Ummi take ba. Batun tarewar yara kuwa wani gida suka nuna akan nan aka kai amaren. Sheikh Aliy dai uffan baima ce musu ba. Kwarjininsa kuma da sanin shi

ɗ

in wanene ya hanasu ka

usasa harshe garesa. Koda akaje gidajen aka duba sai aka samu gidajen da Abban ya kama musu hayane su zauna da ƴaƴansa.

A take ƴan sanda suka fahimci wani abu su ummin suka ƙulla shiyyasa sukai

ɓ

addabami. Sai kawai suka duƙufa neman su ummin suma ba

yan Isma'il.

★★★★

Suma su A.G tunda suka mikama Master sunaye da accaunt Numbers nasu suka koma gefe suna jiran sakamakon aikin da suka bashi. Yayinda a zahiri suke tsakkiyar manyan mutane masu kishin ƙasa ana ta tattauna ta ina za'a ne

mo master da tawagarsa. Ɗari bisa

ɗ

ari an yarda da su. Saboda yanda suke nuna kishi da ta

ɓ

ar

ɓ

arewan tsaron ƙasar da son ganin an hukunta masu irin halin master. Ta ko ina sun kafa tsun tsare sune dai

😏😥

.

★★★★★★★★

Tun daga wannan ranar Hib

bah ta shiga wasan

ɓ

uya da kowa na gidan. Idan ka cire baba Saude da kan

ɗ

an ganta lokaci-lokaci. Master ya share kamar ma ya manta da lamarinta. Dan gaba

ɗ

aya hankalinsa ya tattarune yanzu akan aikin da yasa gaba. Su kansu su Habib abinda ya janye hankali

nau kenan ko zaman gidan basayi yanzun. Dan lokuta da dama ma da ga ita sai baba Saude suke yini a gidan. Sai weekend ne Hibbah taha

ɗ

u da yarinyar da baba Saude ke riƙo wadda tsintarta tai ta rena tun tana jinjira gashi har tana da shekaru biyar yanzun. So

sai Hibbah taji da

ɗ

in ganin yarinyar, dan gata ƙyaƙyƙyawa da ita ga wayo. cikin ƙanƙanin lokaci shaƙuwa ta shiga tsakaninsu harta manta da wasu ababen halitta su Master a gidan. Sai dai kuma a duk minti cikin bin kwaƙwƙwafin komai take na gidan batare da k

o baba saude ta farga ba.

A kwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI sai ga Hibbah da sati biyu a gidan Master. Yau tsahon kwanaki goma sha biyu kenan bata sakashi a idonta ba. Ba kuma ta ha

ɗ

u da su Zaidu ba, dan suma basa ma kwana a gidan, daga baya

ne kuma ta fahimci shima uban gayyar baya kwana a gidan kusan sati guda kenan.

Yau ma kusan la'asar bayan ta gama shar

ɓ

ar kukanta ta tashi ta gyara fuskarta ta fito wajen Baba Saude. Zamanta baifi da mintuna goma ba ya shigo falon da sallama

ciki-ciki. Sam Hibbah bata wani jisa ba saboda ta maida hankalinta gaba

ɗ

aya wa tv ne. Sai da taji baba Saude ta ce, “A'a babaa barka da dawowa”.

Saurin juyowa tai jin abinda baba Saude ta fa

ɗ

a. Dai-dai ya

ɗ

ago idanu yana gaishe da baba Saude. Ha

ɗ

uw

ar idanun nasu waje guda ya saka Hibbah saurin janye nata ta maida ƙasa. Dan gaba

ɗ

aya ta koma cikin yanayin rashin walwala a ƴan kwanakin nan, shiyyasa duk wani rawan kan nan nata da tsiwa kamar an mata ruquyya a kansu.

“Ina yini”.

Ta fa

ɗ

a acan ƙa

san maƙoshi batare da tayi tunanin zaima jita ba. Duk da yaji

ɗ

in bai amsa ba. Yana dai cigaba da kallonta dan a kallo guda ya fahimci bata a cikin walwalarta. Cigaba da takowa yay inda suke. Batare da ya janye idanun nasa ba ya ajiye ledar hannunsa a sama

n centre table tare da janye idanunsa da ga kan ta ya maida ga baba Saude.

“Baba kuyi haƙuri mun barku gidan shiru”.

“A'a babu damuwa wlhy babana. Ai da yake inada abokiyar hira dan ma dai kwanakin nan nakega kamar tana da damuwa ne. Ban dai

tambayeta ba dan kar na ƙara

ɗ

aga mata hankali”.

“Karki damu baba baƙunta ke damunta kawai”.

“Ai yaci ace baƙuntar nan ta tafi babana. Amma zan ƙara dagewa wajen ganin na gusar da ita.”

Hibbahr ya sake

ɗ

an kalla da janye idanunsa. B

atare da yace komai ba ya nufi sama. Sai da ya hau kusan steps biyar sannan ya tanka. “Ki sameni anan”.

Ya fa

ɗ

a batare da ya juyo ba.

Ganin bata motsa ba harya gama hayewa ne yasa Baba Saude kallonta. “Muhhibatu tashi kije babana na kira kinji”. Dan

ita duk zaton ta ƴana da alaƙa da Hibbahr ne. Tunda ita shaidace a kansu bata ta

ɓ

a ganinsu da matan banza ba har ƙannen nasa. Dan haka take kyautata masa zato.

Mikewa Hibbah tai a hankali ta nufi saman hawaye na ciko mata idanu. Babu wanda take mu

radi da ƙulafucin gani kamar Ummi da su Yaya Muhammad. Tsaye ta samesa a tsakkiyar falon da alama ita yake jira. Ta samu damar ƙarema bayansa kallo tunkan ta ƙaraso saboda da ya juya mata baya. Kaya na masa ƙyau, musamman ƙananun kaya da take ganinsa da su

kawai dan bata ta

ɓ

a ganin yasa manyan kaya irin na hausawa ba. Kullum cikin shigar kananun kaya yake tamkar dangin masu jajayen kunnuwa.

Jin idanu a kansa ne ya sashi juyowa. Saurin duƙar da kai Hibbah tayi ƙasa. Cikin dakewarsa yace, “Baki iya ga

isuwa bane?”.

“Ina yini?”.

Ta fa

ɗ

a da sauri kafinma ya rufe baki. Juyawa yay ya karasa ga kujera batare da ya amsa ba. Sai da ya zauna sannan ya

ɗ

ago ya dubeta. “Mike damunki?”.

Yay maganar cikin nuna kulawa duk da fuskarsa a tsuke take babu w

alwala.

“Ba komai”.

Ta bashi amsa hawayen da take maƙalewa suna rige-rigen sakkowa a kumatunta. Idanunsa ya janye a kanta yana

ɗ

an furzar na numfashi. “Ummi ko?”.

Saurin

ɗ

agowa tai ta dubesa. Sai kuma ta fashe masa da kuka tare da durkushew

a a inda take. Lip

ɗ

insa ya

ɗ

an taune da lumshe idanunsa. Sai kuma ya bu

ɗ

e yana miƙewa. Fridge dake a falon ya nufa. Ya

ɗ

akko gorar ruwa ya dawo inda take durƙushe tana kuka. Mika mata yayi batare da yayi magana ba. Ganin taƙi kar

ɓ

a ya sashi yin wani

ɗ

an d

irƙuso a gabanta. Yatsunsa biyu yasa a kan ha

ɓ

arta ya

ɗ

ago fuskar tata. Babban yatsansa kuma na goge mata hawayen gefe guda yana cigaba da kallon fuskar tata. Ɗayan hannun kuma ya karasa fincike murfin goran ruwan ya kai bakinta. Abinda ya tokare maƙoshint

a ne ya sata fara shan ruwan ko zai wuce. Tasha kusan kaso

ɗ

aya bisa uku kafin ta janye kanta. Komai baice mataba ya janye shima tare da mikewa. Ya kai hannu ya kamo nata hanun. Dole ta miƙe tsaye dan kulawar daya batan kawai yasa zuciyarta

ɗ

an yin sanyi t

aji kamar daya da ga cikin su Yaya Abubakar ne.

A doguwar kujera ya kaita ya zaunar. Hannun nata ya saki ya nufi hanyar bedroom

ɗ

insa. Hibbah ta bisa da kallo zuciyarta na ayyano mata wata kamanceceniya data rasa a ina take son gano ta. Ta yi zurfi

a tunani barci ya fara fisgar jijiyoyin idonta. Duk yanda taso hana kanta hakan ya gagara. Cikin kanƙanin lokaci jikinta duk ya saki, dole ta zame ta kwanta a kujerar batare data shiryama hakan ba.

Duk abinda take yana kallonta ta cikin ƙofa. Yana g

anin ta zube kwance ya fito. Wata Wadrobe dake a gefe an shirya littatafai a ciki ya nufa. Key ya

ɗ

auka a kasan wani littafi ya saka jikin kwabar sai ga shi ya bu

ɗ

e alamar ƙofa. Yasa hannu ya juya katakon ƙofa ta bayyana. Dawowa yay ya leƙa kasa. Ya tabbat

ar baba saude hankalinta baya a wajen sanann ya

ɗ

auka Hibbah gaba dayanta yabi ta ƙofar da tai ƙasa yabi ta barauniyar hanyar data fiddashi ta backyard

ɗ

in gidan. Da sauri Habib da ke tsaye cikin parking space ya bu

ɗ

e masa ƙofar motar. A bayan ya sata, shi

ma ya shiga. Habib ya zauna a mazaunin driver suka fice a gidan bayan maigadi ya wangale musu gate.............



*_Kuyi haƙuri, yau gaba

ɗ

aya na

ɗ

auka Sunday ce ashe monday muke

🥲

🙏🏻🙌🏻

_*

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BI

YAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR

DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABAR

AI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COM

MENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin

littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi

daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son rug

uza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK

👇🏾

_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2Fpm

ofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK

👇🏾

_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw

_________________________

*_Chapter Thirty Two_*

..........A

ɗ

an firgice Hibba ta farka da ga gajeran barcin da Master ya sakata na dole. Waige-waige ta shigayi cikin ru

ɗ

anin ganinta a sabon waje. Yayinda wani irin tsoro da tsantsar firgici ke bayyana akan fuskarta. “Na shiga uku wa kuma ya kawoni nan

?”.

Ta fa

ɗ

a muryarta na rawa alamar son yin kuka........

“Hi aunty queen!”.

Da sauri ta juyo tana kallon Habib mai maganar da ma

ɗ

aukakin mamaki, sai kuma ta

ɗ

an sauke ajiyar zuciya koba komai taga wanda ta sani, duk da suma

ɗ

in ba wai abin y

arda bane.

“Barka da yamma aunty queen”. Aka sake fa

ɗ

a ta

ɗ

ayan gefenta. Khalid ne yay maganar dan haka ta

ɗ

an hararesa. Ta bu

ɗ

e baki zatai magana Master ya fito ta wata ƙofa waya manne a kunnensa. Ga kofin baƙin shayi a hannunsa. Baiko kalli kowa

a cikinsu ba ya kai zaune bisa kujerar dake kallonsu yana

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya.

Yayinda yake amsa wayar cikin rashin sakewa da ƙasaita. Hararar gefen ido Hibbah tai masa tana gulmarsa a cikin rai. Ta dubi su Habib da suka nutsu a tsaye. “Ni ku b

ani abinci yunwa nakeji aka satoni nan”.

Cikin gumtse dariya Khalid yace, “Mi zaki ci to?”.

“Komai ma”.

Barin wajen yayi. Babu jimawa sai gashi ya dawo da damammiyar madara da kwalin cornflakes. Yaja ƙaramin stool gabanta yana fa

ɗ

in, “G

ashi auntynmu”.

Komai batace ba. Sai dai babu musu ta zuba cornflakes

ɗ

in batare data kalli inda Master yake ba, har zata kai baki kuma sai ta dakata. Ta

ɗ

an saci kallonsa tana fa

ɗ

in, “Khalid inji dai ba'a saka ka barba

ɗ

a wani abun mutuwa ba ko?”.

Idanu ya

ɗ

an waro waje. “Abin mutuwa kuma Aunty Queen? Wazai saka miki abin mutuwa?”.

“To na sani, tunda agabana ranar akace a bani maganin feshin ƙwari nasha”.

Habib da Khalid suka dubi juna suna satar kallon Master daya gama way

ar yana daƙilarta ne kawai alamar akwai abinda yakeyi, duk da yana jinsu yayi kamar baisan dasu a wajen ba. Cikin danne abinda ke taso musu Khalid yace, “A'a babu abinda aka saka miki aunty. D......”

“Zaku wuce abinda ke gabanku ne? Ko zaku zauna

surutu?”.

Ya fa

ɗ

a batare da ya

ɗ

ago ya dubesu ba. Kafinma ya rufe baki sun bar wajen. Hibbah ta ta

ɓ

e baki da cigaba da shan cornflakes nata dan yunwar takeji da gaske. Cigaba da abinda yakeyi yayi harta kammala bai dubeta ba. Sai da ta mike tana

ɗ

an

dafe kai ne ya bita da kallo.

“Ina ne kitchen?”.

Ta tambaya cikin kwantar da murya dan ita tayi alƙawarin daina tsiwa har sai ta gano wanene shi.

Da yatsa ya nuna mata yana miƙewa. Ficewa yay da ga falon yana sake

ɗ

aura wayar a kunnemsa a

lamar wani kiran yayi. Gaba Hibbah tai itama inda ya nuna mata. Bata wani jima ba ta fito tana gyara hijjab

ɗ

in jikinta da batasan ta yanda akai ta sakashi ba, balle inda ta samoshi. Sake komawa tai kan doguwar kujerar ta kwanta ranta fal tunanin dalilin d

a yasa aka kawota nan

ɗ

in kuma?. Harga ALLAH hatsabibancinsa na bata mamaki. Mutum ne da sam baka ta

ɓ

a gane ina ya dosa balle manufarsa. A

ɗ

an zaman da tai da su sosai ta fahimci wasu halaye na mutanen kirki tattare da shi. Sai hakan ke yawan raba mata han

kali daga

ɗ

abi'unsa na zahiri da kowa ya sani. (Zan dai sake nutsuwa na fahimci guy

ɗ

in nan).

Ta ayyana a zuciyarta cikin yarda da kai. Cigaba tai da tunane-tunanenta har ta fara jiyo hayaniyar su Adam da batasan ta ina suka fita ba. Jin hayaniyar ta

su na cigaba da tashi sama-sama ya sata miƙewa dan zaman shirun baya mata da

ɗ

i, ga jikinta duk babu ƙarfi kanta kuma na mata ciwo ka

ɗ

an-ka

ɗ

an. Ta riga ta saba da baba Saude acan da Sharifat. Duk da ba sanin ko'ina tai ba haka ta fito compound inda take jiy

osu. Girman gidan ya bata matuƙar mamaki, an wadatashi kuma da abubuwa kai kace ba a cikin gurguwar ƙasarnan tamu bane ba.

Tsaye tai tana kallon su Habib da ke faman buga basket ball. Haka kawai taji wani nisha

ɗ

i har fuskarta na bayyana murmushi.

Ta shagala sosai a kallonsu ta hango wata ƙyaƙyƙyawar mage na fitowa da ga

ɗ

akin maigadi. Tana son mage, tsoronta da yaya Usman keyi a gida ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login