Showing 120001 words to 123000 words out of 186858 words

Chapter 41 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

18

Hijjab

da kayan Hibbah a sama. Hijjab

ɗ

in ya miƙa mata yana mikewa. Amsa tayi ta saka. A karan farko ya ja musu sallar magrib, koda suka idar ran Hibbah fal mamakin jin yanda yake karatun sallar cikin nutsuwa da tabbatar da ashi

ɗ

in yanada ilimin addini.

Bai

wani samu nutsuwar addu'a ba ya miƙe dan jikinsa sai rawar sanyi yake. Ledan da Salis ya kawo ya bu

ɗ

e, ya fiddo safa ya saka a ƙafarsa ya sake hayewa gadon yaja bargo. Sai dai kafin yakai kwance Habib yay sallama

ɗ

auke da ruwan

ɗ

umi. Yanzunma Hibbah ta am

sa masa, ya shigo idonsa akan Yayansa da ya tabbatar yana cikin wani hali, sai dai shi mutumne mai juriya shiyyasa ba'a cika ganowa ba, amma yasan yana da raki idan yana ciwo kuma. Dan in yana ciwo koma musu yake kamar shine karamin sune manyan tsabar rak

insa, kai kace ba Master bane maiba su A.G ciwon kai da jami'an tsaro da manyan ƙasa

😂

.

Ita dai Hibbah tana gama shan maganin da Habib

ɗ

in ya bata ta mike tana fa

ɗ

in, “Habib wane

ɗ

aki zan zauna?”.

Habib da yasan gidan bawasu

ɗ

akuna bane kuma

ga halin da Master ke ciki na bukatar wani a kusa, dama idan yana ciwo shine ke zama tare da shi, tunda kuma gata yana ganin ai an wuce wajen. Mastern da yay kamar baisan sunai ba ya kalla. Ganin yanzun ma bashi da alamar cewa komai yasa Habib cewa, “Anan

zaki zauna gidan babu

ɗ

akuna sosai, sannan yana bukatar wani a kusa da shi, kiyi haƙuri ki zauna anan doctor na zuwa dubashi”.

Ta bu

ɗ

e baki zatai magana. Yay ma Habib alamar yaje. Babu musu ya juya ya fita. Fuska ta

ɓ

ata sai dai babu damar yin mag

ana. Komai baice mata ba shima yaja bargo ya sake rufe har saman kansa. Tamkar Hibbah zata fasa kuka ta cigaba da zama a saman abin sallar har lokacin isha'i, a ranta tana tunanin ita tayaya ma zata iya zama da shi a

ɗ

aki guda. Batai zaton zai tashi sallar

ba sai gashi ya miƙe da alama ma ba barcin yakeba daman. Yanzun ma shine ya ja musu sallar isha'i kowa yay shafa'i da wutirinsa. Gadon ya sake komawa ya kwanta, baifi mintuna biyarba Habib yazo da doctor. Wani farin dattijone mai cike da kamala. Gaishesa

tai ta cigaba da kallon yanda taga yana tarairayar master

ɗ

in. Sai fa

ɗ

a yake masa a tausashe akan shiga ruwa da yay bayan yasan minene matsalar jikinsa da ruwan sanyi da kuma rashin iya ruwa.

Shi dai Master komai baice ba sai wani langabewa yake.

Doctor yay masa allura yana fa

ɗ

in, “Kaga yanzu babu abinda kafi buƙata daga dakatawar wannan rawar sanyi kamar

ɗ

umin jikin mutum. Gashi kaƙi aure Shuraim. Last daka samu irin wannan matsalar Habib ne ya baka

ɗ

umin jikinsa lokacin bai kai haka girma ba. Am

ma ni yanzu bansan yanda za'ai ba”.

“Doctor Ibrahim mutumin kirkine kuma

ɗ

an amanarsu. Wanda suke kallo tamkar uba a yanzu, duk da ya musu nisa saboda bai cika zama ba. Shi

ɗ

in

ɗ

an uwa ne ga baba wanda ya taimaki mamynsu kuma ya riƙesu. tunda Mast

ar na yaro shine yake kula da issue

ɗ

in ciwon nasa na rashin son ruwan sanyi da likitoci da yawa suka tabbatar masa yanada alaƙa da jininsa ne. Sam jikinsa baya son ruwan sanyi, shiyyasa ya kasance ko alwala zaiyi sai da ruwan

ɗ

umi, amma kuma yana son sany

in ac duk da shima yakan bashi wahala wasu lokutan.

“Uncle ai yayi aure fa”.

Habib ya fa

ɗ

a a hankali yana satar kallon Master. Cike da mamaki Doctor ya kalli Master

ɗ

in dake kallon Habib cikin alamar waya tambayeka”.

“Shuraim da gaake ne?”

.

Doctor yay tambayar yana raba hankalinsa biyu na kallon Master da Hibbah. Kai kawai Master ya

ɗ

aga masa, sai kuma ya motsa baki a hankali yace, “Haka abin yazo babu shirine Uncle”.

Da

ɗ

i ne ya kama doctor Ibrahim. Ya shiga sakama Master albarka da

Hibbah, dan shi da da farko harya fara zargin ko master ya fara neman mata ne duk da yaga Hibbah ƙaramar yarinyace. To amma yanda zamani ya sauya komaima zai iya faruwa. Ya nuna farin cikinsa sosai, tare da yi musu addu'ar zaman lafiya da zuri'a mai albar

ka. Da ga ƙarshe yay ma Hibbah bayanin yanda zata kula da shan maganin master

ɗ

in tare da bashi

ɗ

umin jikinta.

Ita gaba

ɗ

aya ma tabar fahimtar yaren da yake magana. Saurarensa kawai takeyi da kunne. A ganinta tayaya zata bashi

ɗ

umin jikinta tunda ba

jini bane balle a

ɗ

iba?. Harya gama ya miƙe zai wuce bata dawo hayyacinta ba. Sai da Habib ya kirata da

ɗ

an ƙarfi sannan ta

ɗ

ago ta kallesa. “Uncle ne ke miki sallama”.

Cikin sanyin murya taima Uncle Ibrahim

ɗ

in godiya dan itama sanyin ruwan zuwa

yanzu ya fara tasiri a jikinta na alamar saukar mura. Shi dai ficewa yay yana murmushi. Master da tuni ya koma cikin bargo ya kwanta dai yana saurarensu sama-sama. Koda suka fice kuma baicema Hibban komai ba har Habib ya dawo.

Tattare syringe

ɗ

in da

akai masa allurar yayi yana fa

ɗ

in. “Aunty Queen mizaki ci ne?”.

Kanta ta girgiza masa alamar babu. Kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa. Yay mata sai da safe yana ficewa abinsa. Idanu Hibbah ta rumtse da ƙarfi dan itafa babu yanda za'ai ta kwana

ɗ

aki

guda da namiji. Dan haka ta cigaba da zama a wajen tana yan tunane-tunanenta. Sai atishawa da Master keta faman yi akai-akai batare da tasan idonsa biyu ba ko barci yakeyi.

Ta jima a wajen zaune har batasan adadin awannin data

ɗ

auka ba. Sai gyangya

ɗ

i take dan barci takeji ga sanyi itama tanaji dan ma tasha maganin da Habib ya bata na mura itama. Tashi tai cikin san

ɗ

a ta bu

ɗ

e ƙofar ta fito, babu shiri tai saurin komawa ciki ganin falon dun

ɗ

um da duhu, ga ko'ina tsitt alamar su Adam sun kwanta suma. T

a jingina da ƙofar zuciyarta na wani dif-dif. Ganin tsaiwar bazata mataba yasa ta dawo saman abin salla ta kwanta. Wani mugun sanyi taji yana ka

ɗ

ata. Ta sake mikewa kamar zata fasa kuka tana harar gadon. Bazata iya kwanciya a saman tiles

ɗ

in nan ba gaskiya

, kuma harga ALLAH barci takeson yi dan maganin murar ya fara aiki. Zuwa tai ta kashe fitilar

ɗ

akin, cikin san

ɗ

a tazo ta hau gadon a

ɗ

osane ta

ɗ

an

ɗ

aga bargon ta shiga zuciyarta na addu'ar ALLAH yasa karya farka har sai ta fara tashi. Cikin ƙanƙanin lokaci

kuwa barci yay awon gaba da ita.

Master da barcin ya kasa

ɗ

aukarsa sai rawar

ɗ

ari yake duk yana jinta............



TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI

......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITAT

TAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBU

TAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_S

O DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFI

YA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA

NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*



*_Chapter Thirty Three_*

...........Can cikin dare Hibbah tai

ɗ

an juyi cikin barci,

da sauri ta sake mirginowa baya jin zata fa

ɗ

a ƙasa. Gaba

ɗ

aya ta manta a inda take ma. Ƙara bajewa tai jinta yanda takeso. Hakan sai ya sake bata damar matsawa jikin Master da har yanzu baiyi barci ba saboda zazza

ɓ

i da jikinsa ya

ɗ

auka mai zafin gaske.



Jin yanda ta matsosa har tana janye masa bargo ne ya sakashi

ɗ

an bu

ɗ

e idanunsa, hannu ya kai zai gyara bargon sai yaji ta duƙunƙunesa a jikinta, ya cija lip

ɗ

insa kamar ya mangareta, dan wannan shine karonsa na farko a rayuwa da yake kwance tare da m

ace a gado

ɗ

aya. Ya

ɗ

anja bargon da ƙarfi, Hibbah da batasan mi ake ba ta biyo bargon gaba

ɗ

ayanta ta shige jikinsa. Zafin zazza

ɓ

insa ya sata sake matsawa sosai dan

ɗ

umin ya mata da

ɗ

i kasancewar itama har yanzu tana

ɗ

an jin sanyi.

Saurin jan numfashi

da rumtse idonsa yayi da ƙarfi. Babu shiri yakai hannu zai janyeta ta sake dabaibayesa har dayin filo da damtsen hannunsa. Ta sakala hanunta ta gefen cikinsa. Wani irin harbawa da ƙirjinsa yayine ya sakashi matseta babu shiri yana datse le

ɓ

ansa cikin haƙo

ra kai kace zai hudasu ne.

Ƴar ƙara Hibbah ta saki tana ƙoƙarin janye jikinta cikin lalube. Ina ta rigada tazo hannu, dan wani ƙara matseta yayi da ƙyau. Cikin rawar sanyi dana harshe ya ce, “Please ”. A hankali cikin kunnenta.

Kanta ta shi

ga jujjuya masa duk da kuwa a cikin duhu suke. Jikinta sai tsuma yake najin sabon al'amari ga rayuwarta. Bata sake tsurewa ba sai da ya tattaro jallabiyarsa dake jikinta yay sama da ita alamar zai cire dan ta rage masa wasu kaso na

ɗ

umin jikin nata da yafi

buƙata a yanzu. Duk da kuwa shima jikin nasa tsumar yake na shiga sabon yanayi akaf tarihin rayuwarsa. Rashin ƙarfin jiki da ciyo ya haddasa masa baisa tafi ƙarfinsa ba. Dan cikin ƙanƙanin lokaci ya zare rigar ya barta yanda Ummi ta sulmiyita duniya. Kuka

ta fashe masa da shi tana yunƙurin tashi. Yasa hannu ya kuma matseta, cikin muryar ciwo da rakinsa ya fara magana a cikin kunnenta.

“Baki da tausayi ko?, kina son kiga na mutu. Please Muhibbat 30minutes kawai...”

Sake firgicewa Hibbah tayi

dan bata ta

ɓ

a jin makamanciyar muryar daga garesa ba. Gaba

ɗ

aya ya tashi mata da ga Master data sani mai mazurai da tsare gida ya koma mata wani daban. Harga ALLAH tanajin tausayinsa, sai dai ayanda suken akwai tashin hankali da tsoron kar wani abu ya far

u, dan sarai tasan minene aure, tunda tanada iliminta dai-dai gwargwado. Ɗan karatun nan na littafi tana ta

ɓ

awa a waya, ga kawaye a gefe.......

“Ina jin tsoro Yaya Master, dan ALLAH kar kaimin komai”. Ta fa

ɗ

a cikin su

ɓ

utar baki.

Duk da ha

lin ciwo da yake ciki maganarta sai da ta saka wani lallausan murmushi subuce masa. Ya tura yatsun hannunsa cikin sumar kanta tare dayo ƙasa da kansa yasa goshinsa akan nata. Hancinsu na gogar na juna. Cikin shaƙaƙƙiyar muryarsa yace, “Ashe Tanee

ɗ

in Ummi

tasan minene aure?”.

Kanta ta shiga ja baya tana fa

ɗ

in, “Ni wlhy A'a, dan ALLAH ka bari”. Yanda ta ƙare maganar hawaye na rige-rigen sakko mata a kumatu ya sashi sake yin murmushi da har taji sautin fitarsa a maƙoshinsa. A gefen zuciyarsa kuma ya

na sake yarda da tarbiyyarta, dan yanda ta ru

ɗ

e zai tabbatar maka bata ta

ɓ

a tsintar kanta a yanayinba. “Relax!, Yaya master ba

ɗ

an iska bane bazaiyi komai ba ga ƙanwar nan tasa mai bakin akku himyim??”.

Baki ta tura gaba duk da a cikin duhu suke.

Ta sake ƙoƙarin ja baya ya sake matseta a jikinsa da har yanzu yake tsumar sanyi. Duk yanda taso ya barta hakan ya gagara. Dole ta nutsu waje guda badan taso ba. Sai dai yanda zuciyarta keta faman harbawa da sauri-sauri zai baka tabbacin haƙurin na dole ne

kawai, ta riga tazo hannu babu mafita. Itama a

ɓ

angarenta tana jiyo sautin motsin da zuciyarsa keyi a cikin ƙirjinsa. Har abin na bata mamaki da tsoro. Dukansu sunyi shiru kowa na sauraren na

ɗ

an uwansa. A hankali barci ya fara fisgar Hibbah, dan yanda ya

ke

ɗ

an motsa yatsun hannunsa da har yanzu suke a cikin gashinta tanaji kamar yana mata susa ne.

Cikin ƙanƙanin lokaci Master ya farajin numfashinta na sauka a hankali jikinta na saki alamar barcin yaci ƙarfinta. Bakinsa ya matsar bisa goshinta ya sum

bata da sake turata a jikinsa sosai yana maijin nutsuwa da wani yanki na guntun damuwarsa na sauka. Yayinda wata sassanyar ajiyar zuciya ke sauka a hankali. Sai gashi barcin da ya kasa tun

ɗ

azun na fisgarsa yayinda jikinsa ke ƙara

ɗ

aukar zafi.



Barcin da basu sami yi da wuri ba ya sakasu makara da asuba. Dan sai wajen bakwai saura Master ya farka. Har yanzu jikinsa da zazza

ɓ

i bai gama sauka gaba

ɗ

aya ba. Ga idanunsa sun ƙara girma na alamar mura ta tabbata. A hankali ya bu

ɗ

e idonsa saboda nauyin

da kansa yay masa. Akan Hibbah dake lafe a jikinsa ya saukesu. Barcinta take hankali kwance, gashin kanta daya warware dukya baje akan filon da fuskarta. Bakin da baya barin saita kwana yake kallo, idanunsa ya sake lumshewa da bu

ɗ

ewa a kanta lokaci guda.

kafin ya saka yatsunsa yana janye mata gashin daya sakko mata akan fuska. Ta

ɓ

a rumfar idonta da yatsansa yayi a mistake ya sata farkawa. Idanunta ta bu

ɗ

e itama a hankali dan tama manta a inda take. Akan fuskar boginsa ta sauke, wadda inba fa

ɗ

a maka akaiba

bazaka ta

ɓ

a

ɗ

auka ba tashin bace. Wani zabura tai babu shiri tai azamar juya baya zuciyarta kamar zata wantsalo ta fito. “Innalillahi....” ta fa

ɗ

a tana rumtse idanunta da ƙanƙame bargo da ƙarfi.

Uffan baice mata ba, sai ma mikewa yay zaune yana dafe

kansa da yay masa nauyi. Kafin ya miƙe gaba

ɗ

ayansa ya nufi toilet da alamun har yanzu jikinsa babu ƙarfi. Yana shigewa Hibbah ta miƙe zaune da nufin guduwa tabar

ɗ

akin sai ta ganta salin alin. Bama tasan sanda ta daddage ta fasa ƙara ba da maida bargon t

a rufe jikinta.

Cikin sauri Master ya fito a zatonsa wani abune ya sameta. Yay saurin yaye bargon data ƙudundune a ciki, wata sabuwar ƙarar ta sake fasa masa da saurin fa

ɗ

awa jikinsa ta duƙunƙunesa ita a dole batason yaga jikinta. Babu shiri wata

dariya ta nema kufce masa. Dan ya fahimci abinda takema wannan kwakwazon. Sai dai yay ƙoƙarin danne dariyar ya dafe kansa da hannu

ɗ

aya. Sanin su Habib na a cikin gidan yasashi fara mata magana a Master

ɗ

insa babu wasa. “ALLAH idan baki rufemin bakin nan b

a a safiyarnan zan canjaki”.

Duk da magana yay ta hikima kuka Hibbah ta fashe masa da shi. “Ni wlhy bazan yarda ba. ni ba ƴar iska bace ka maidani wajen Ummi na. Ummina tace karna sake namiji ya tabamin jiki, amma kai har ganina kayi, nashiga ukun

a ni Muhibbat bazan yafe ba.”

Ɗagota yay gaba

ɗ

ayanta ya maida ya zaunar, tai azamar lalubo bargo ta sake duƙunkunewa tana kuka wiwi. Harara ya zuba mata, cikin

ɗ

an fa

ɗ

a-fa

ɗ

a yace, “Ohhh! To ni Mamyna tace na bari mace ta ta

ɓ

amin jikine mai Ummi. Ko

ni na gayyatoki bisa gadona? Idan wannan bakin baimin shiru ba anan na rantse sai na ha

ɗ

iyesa”.

Ya ƙare maganar yana matsota da dungure mata kai. Babu shiri tasa bargon ta toshe bakinta hawaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login