Showing 180001 words to 183000 words out of 186858 words
HAKA*
👌🏻
Hajiyata shin menene matsalanki, pimples ne?
Spot? sunburn,acne, stretch marks, knuckle, wrinkles, Black head,ko kinshafa Maine yabatamiki jiki
Inamai shaidamiki cewa ynx ne lokacin dayakam
ata kiyake dukkan wadannan kema kidinga fita sakayau abunki baruwanki da kunshe fuska ko kice sekinyi makeup hjy fita zar abunki kinuna ainihin natural beauty dinki
😍
domin kayanmu gbdynsu organic ne babuna bleaching zssu sa ki haskaka fatarki tayi ta kyall
i kamar madubi ze fiddomiki d ainihin natural beauty dinki ne
😘
kunaji barin fadamuku wani Abu billah wannan prdcts damuke dashi ynx Koda kudinki seda rabanki domin duk sunzarce nabaya ankaramasu abubuwa dayawa masu matukar anfani agyaran fata
🤗
Ina Wanda ba
sasan shafa Mai koda sabulun kawai kike anfani dashi inamai tabbatar Miki zkg ynd jikinki zekoma luwai luwai
😘
Soap:3k
Beauty kit:12k
Chat:08062991549
07066210195
Call :07046881166
08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
amare
inakara shaidamuku duk wacce tayi anfani d kayanmu Bata bukatar gyaranjiki sedai ra'ayi
🥰
Masoya kunanan kauna yanda nakwashe aljihu domin nafarantamuku kuyi achieving goal dinku pls Nima kunanan kauna kufarantamin
😪🤠
aljihuna yafarfado hilis karnakoma ka
uyenmu
🥲
Yar shawarmannan duk nasaba
😤
hilis kugarzayo arabani da kaya
🤝
Nd guest what
🤩
Duk Wanda yy siya 10k zuwa sama zesamu Karin gift
😃
Pamper your skin
🧖
♀
️
Shine like a bride
👰🏻
Glow
🧚🏻
♀
️
______________________
*_Chapter Fort
y Nine_*
...........Kamar almara Hibbah ta koma normal, dan cikin ikon ALLAH ma yau da ta kasance ana gobe tarewar tata idan ka ganta bazaka ta
ɓ
a
ɗ
aukar ta jigata jiya ba. Baƙi sun fara isowa daga
ɓ
angaren dangin Hajiya mama da mai jiyyarta ta sanar d
asu ta waya bisa Umarnin hajiya maman ba tare da sanin Ummi ba. Sai abokan arziƙin Ummin na nan cikin gari dake zuwa dan shirin abincin gobe idan ALLAH ya kaimu
ɗ
in, tunda tace biki zatai sosai akan tarewar autar ta. Sannan kuma itace uwar ango ma ta wani
fanin dan Isma'il ya cancanci hallaci daga garesu bayan na bashi Hibbah kuma.
_______________
Su Habib ma da suka dage da shiri daga can
ɓ
angarensu sun ƙagara gobe idan ALLAH ya kaimu tayi Aunty Queen
ɗ
insu ta dawo gatesu, dan sunyi matuƙa
r kewarta duk da suna gaisawa da ita su ta wayar Ammar da Master ya basu number. Sun ma zo sun ganta sau biyu bada sanin Master
ɗ
in ba duk da dai Ammar ya gumtsa masa batun zuwan nasu. Dan lokacin shi bayanan ma saboda ƴan tafiye-tafiye da yayi a
ɗ
an tsaka
nin nan akan wasu ayyukan dayake son kalmashe bakinsu dan hutu yake son
ɗ
auka dogo dazai ra
ɓ
ashe ya ƙwalle da amaryarsa.
*_RANA BATA ƘARYA......_*
Tabbas rana bata karya sai dai uwar
ɗ
iya taji kunya. Dan kuwa a yau aka tashi da gagarumin
bikin ƙarin girma daga headquarter na ƴan sanda bisa ƙoƙarin mai gayya mai aiki I.G da wasu manya-manya da suka bada gagaurumar gudunmawa domin girmamawa ƙoƙarin su Master
ɗ
in akan zaƙulo su Dr Sufi dake gidan yari sunacin azabar rayuwa data cututtukan da
suka taso musu bisa ƙazantar homo da suka aikata. Dan takai ko a cikin prison
ɗ
in yanzu ba'ako buƙatar son zama kusa dasu saboda shegen warin da sukeyi. master kam shi ba'a ma batunsa. Dan wani irin ƙuraje ke fito masa a jiki na allurar poison
ɗ
in da Maste
r yay masa. Hakama Abba Halilu yana nan yanacin azabar ƙafa da alamun ru
ɓ
ewarta duk ya bayyana gareshi.
Wani irin gyara da ado na musamman akaima harabar headquarter
ɗ
in tun a yammacin jiya. Zuwa yau kuwa aka ƙarasa ƙawata ko ina har an fara t
arbar manyan baƙi tun kusan ƙarfe bakwai na safe.
Dan ta ko'ina duk wani mai ruwa da tsaki akan wannan taro yana can yana ƙoƙarin shiryawane domin isowa akan lokaci. Musamman ma amarya mai tariya biyu Hajiya mandiya Muhhibat Aliyu Hamza Gwarzo m
ai zamani
😂😜
. Dan wata irin tsadddiyar riga mai azabar ƙyau kalar sararin samaniya su Habib suka aika mata da ita tare da duk wani abinda zai cika adon nata da ƙawatashi. Sai kayan kuma da zatai amfani dasu a wajen ƙwarya-ƙwaryan walimar da suka shirya na
cin abinci daga bakwai na dare zuwa goma. Da farko Master da suka sanar masa ya tirje sai da Abdull yasa baki da ƙyar ya taushesa ya amince. Dan koba komai yana son ganin farin cikin ƴan kannen nasa kuma ta wani fanin. Itama mai gayya mai aikin yasan zatas
o hakan kodan ya goge laifinsa na nanata zancen satota da bata gajiya dayi idan tsiwar ta tashi, tare da
ɓ
oyema ganinta da yayi tamkar almara.
Cikin ƙanƙanin lokaci mai kwalliya ta tsantsarama Hibbah da zuciyarta ke cike da
ɗ
oki da kewar son
ganin mijinta. Sai dai tanata ƙoƙarin dannewa a zahiri. Ana gab da kammalawa Ammar ya shigo yake sanar musu suyi sauri harsu Master sun iso za'a wuce. Babu
ɓ
ata lokaci mai kwalliyar ta kammala mata komai ta fito tsaf tamkar wata ƴar daren sha biyar. Ga ƙib
ar da tayi ta ƙara ƙawata tsarin shigar tata masha ALLAH.
Ummi kanta da su Zahidah kasa haƙuri sukayi sai da suka tanka wannan ƙyawu da Hibbah tai. Su Yaya Muhammad dake jin wani
ɗ
unbin farin ciki suka zagayeta suna zuba mata ruwan hotuna.
A haka suka fito da Hibbah harabar gidan inda su Master ya ke tsumayen fitowar ta su. Akan su Habib da ke zagaye da shi cikin shiga iri
ɗ
aya tamkar wasu bodyguard ta fara sauke ido. Taja gajeren numfashi da satar kallon mai gayya mai aiki dake sanye cikin
wasu Ha
ɗ
a
ɗɗ
un suit sky blue kalar kayan jikinta. Shi kansa tun fitowar tasu yay mutuwar tsaye yana jan wani hargitsatstsen numfashi da ajiyar zuciya har su Habib na iya jinsa.
Kunyar Ummi data Yaya Muhammad ta hanashi xuwa ya tareta ya rungume ko za
iji nutsuwar abinda yakeji na ratsa
ɓ
argonsa zuwa cikin jini. Maimakon ya nufi Hibbah sai ya matso kusa da Ummi cikin girmamawa ya gaisheta. Ummi ta amsa cike da fara'a tana sanya masa albarka shi da su Habib da suka ƙaraso suma suna gaida Ummin.
Ya gaisa dasu Yaya Muhammad ma sama-sama kowa ya shiga mota dan jiransu akeyi. Duk da tsokanar da su Habib kema Hibbah bata iya cewa komai ba dan gaba
ɗ
aya idanun Master sun hanata sukuni. Duk yanda yaso daurewa ya kasa. Suna shiga motar da Habib ya kawos
a a ciki ya jawota jikinsa ya rungume. A tare suka saki ajiyar zuciya suna sake ƙanƙame juna har yana mamakinta. Habib dai yi yai tamkar bai gansuba yaja motar suka fice a jere da sauran nasu Yaya Muhammad.
A cikin kunnenta ya ra
ɗ
a mata “I miss yo
u so much Baby luv”.
Hibbah da
ɗ
unbin kewarsa da kunya ke zagaye da ita ta sake cusa kanta jikinsa tana mai shaƙar ƙamshin turarensa da yay mata matuƙar da
ɗ
i. Itama a hankali tace, “Ni dai bana kewarka”.
Sassanyan murmushi ya saku da
ɗ
ago fu
skarta ya sumbaci goshinta. Kasancewar Habib a wajen ya sashi daurewa bai tsotse janbakin ba. Bai kuma sake magana ba har suka isa wajen taron daya gama cika fam da nutane.
Tarba ta musamman ta mutunci suka samu. tare da wajen zama da aka tanada domi
nsu. Ba'a wani
ɓ
ata lokaciba wajen fara gudanar da taron daya tara manya-manyan mutane. Inda aka gabatar da abubuwa masu yawa tare da kyaututtuka ga su Master. Aka kuma tayasa murnar aure da kowa ke
ɗ
auka yanzune yayisa. Daga haka akaci akasha taro ya tash
i lafiya.
A yanzu kam dole Hibbah tabi su Ummi suka koma gida tare dan ƙarasa shirin miƙata gidanta nan da anjima. Dan acan
ɗ
inma sun baro baƙi sosai dan ma su Mama Jiddah nan dasu Ummansu Zahidah.
Kamar da wasa sai gashi anyi wani
ɗ
an
ƙ
warya-ƙwaryan biki a gidan su Hibbahn, anci ansha an rakwashe an ƙwalle musamman su Habib da suka jone da Ammar sukasha shaftarsu. Zuwa takwas na dare kuma aka ha
ɗ
u a babban hall
ɗ
in da aka tanada domin gudanar da liyafar cin abinci. Anan
ɗ
in ma ba ƙarami
n zauta Master gayun na Hibbah yayi ba. Dan gaba
ɗ
aya ta wani canja masa tamkar ba ita ba. Itama kanta gayun nasa ya matuƙar
ɗ
aukar hankalinta danko sanye yake da shadda ƴar ubansu dataji
ɗ
inkin zamani mai
ɗ
aukar hankali. Anci ansha su Habib sun cashe a fi
lin rawa sai kace wasu ƴan daudu
😂
. Tun Master na hararsu harya shiga sahun masu dariya duk da ƙoƙarin dannewa da yay tayi. Ƙarfe goma dai-dai taro ya tashi, daga nan kuma aka
ɗ
unguma rakkiyar amarya sabon gidansu inda Master ya
ɓ
oye su Ummi. Zuwa yanzu an
gama komai gida ya ha
ɗ
u matuƙa kai kace wani ƙaramin estate ne. Dansu Musbahu kowa da sashensa matan aure kawai suke jira. Mutane basu wani zauna ba kowa ya kama gabansa akabar amarya da angonta dasu Khalid da suma gajiya ta sakasu kwanciyar wuri a sashin
baƙi da suke zaune yanzu kafin matayen nasu su shigo kowa ya koma nasa sashen.
Master da dama yana gidan abinsa dan tare suka taho da ƴan rakkiyar amarya suna tafiya ya nufi
ɗ
akin Hibbah da kayan tsarabar da aka tanadar mata dan yaga bataci k
omai ba a wajen liyafar.
Tana zaune a tsakkiyar gadon tana kwasar kuka kai kace yau
ɗ
in aka fara kawota gareshi. Kayan hannunsa ya ajiye ya nufi gadon yana murmushi, cikin neman tsokana ya
ɗ
aga mayafin yana fa
ɗ
in, “Haba Hajjaju keda kika dawo wajen m
ijinki minene na kukan?”.
Hannu tasa ta ture nasa tana ƙoƙarin juya masa baya ya riƙota yana sakin wata siririyar dariya data nema narkar da Hibbah, dan a cikin kunnenta yakeyi. Ƙoƙarin ha
ɗ
e bakinsu yakeyi tana ture masa kai cikin bore hardai ya sam
u nasara. Salon da yake mata da kuma halin da take a ciki yasata miƙa wuya har tana maida murtani. Sai da ya tabbatar ya sakata yin laushi sannan ya barta yana sauke ajiyar zuciya. Kunya ta sata saurin sauka a gadon ta nufi toilet dan fitsari takeji.
Ta kammala tana ƙoƙarin fitowa sukaci karo da shi zai shiga shi kuma. Hanunta ya kama yana binta da wani kallo ƙasa-ƙasa daya sata kauda kanta daga kallon nasa. “Muje muyi alwala”. Ya fa
ɗ
a acan ƙasan maƙoshi tamkar mai gudin ajisu. Ba yanda ta iya do
le ta bisa suka koma. koda suka yo alwalar suka fito tare suka gabatar da salla. Yaja musu addu'oi masu tsayi na zaman lafiya da haƙuri da juna Hibbah na amsa masa da amin. Bayan sun kammala duk yanda taso zillewa bai bartaba sai da ya sakata cin abinda ya
shigo dashi. Gasasun ƴan shila ne da yogurt dayay mata matuƙar da
ɗ
i har tana masa cin zalama da ya bama Master mamaki. Sai dai baice komaiba ya sata yo brush da barin mata
ɗ
akin dan tai shirin barci.
Har taji da
ɗ
i ya fita sai gashi ya dawo tana ƙ
oƙarin kwanciya. Badan taso hakanba ta kwanta kamar yanda shima kai tsaye gadon ya hawo yay kwanciyarsa hankali kwance.
Wata irin soyayya ce mai tsayawa a rai da zuciya da Hibbah bazata ta
ɓ
a mantawa da ita a rayuwartaba Master ya nuna mata a wanna
n dare. Sai dai ta jigatu matuƙa dan har saida taita masa kuka da magiya amma bai sauraraba sai da ya more kwanakin kewarta tsaf. Tun a daren suka gyara jikinsu suka koma barci, da Asuba suna idar da salla bai sarara ba sai da ya ƙara dan gaba
ɗ
aya ta dagu
la masa lissafin kansa, saboda gyaran da tasha bana wasa bane ba. Ga ƙaramin ciki a jikinta wanda shi baisan dashi ba yaketa faman bidiri da bire
ɗ
ensa.
Yasha ta
ɓ
ara da shagwa
ɓ
a dan daƙyar ya lalla
ɓ
ata suka dawo falo kusan sha
ɗ
aya na safe dan ta
samu ta karya. Sun sami ƙayataccen breakfast daga baba saude dasu Habib, tsananin yunwar da Hibbah keji yasata zaman dirshan ta dira kan abincin nan babu sauƙi. Tana gab da gamawa ta bu
ɗ
e kular ƙarshe da nufin duba abinda ke ciki dan Master yace natane shi
bayacin sa. Wani irin dukan kanta ƙamshin farfesun kifin yayi. Cikin zabura ta saki murfin kular tai baya har abin na bama Master tsoro.
Kanta ta dafe dake juya mata tana masa nuni da hannu akan ya rufe amma bai ganeba. Babu shiri ta saki aman dake
taso mata dan ƙamshin kifin sake hauro mata kai yakeyi.
Da hanzari Master ya miƙe kanta ya riƙota. Ganin aman daya tsaya yake sake taso mata dole ya kwasheta da sauri suka nufi hanyar bedroom. A toilet ya direta yana riƙe da ita harya lafa. Ya gy
ara mata jikin yana jera mata sannu cikin damuwa da tambayarta dama bata da lafiya ne.?
Kanta ta girgiza masa a galabaice ga hawaye sha
ɓ
e-sha
ɓ
e ta sanar masa batason ƙamshin kifi ne. Mamaki ya kamashi dan yasan dai tana cin kifi ai, akwai lokacin da
ya ta
ɓ
a jin su Habib na sanar mata shi baya cin kifi tace saiko ta sakashi yaci wataran saboda ita kifi tamafi sonsa akan nama.
Saboda laushin da jikinta yayine ya sashi neman number Abdull domin zuwa ya dubata. Babu bata lokaci kuwa Abdull ya
iso, sai lokacinne ma su Habib kejin Aunty Queen babu lafiya. Gaba daya suka
ɗ
unguma sashen domin dubata.
Tun a kallo guda da Abdull yay mata ya fahimci cikine da ita. Amma sai ya bata tsinken gwajin ciki yace su gwada ya gani yanzun. Ana kuwa g
wadawa da tsinken ciki ya nuna kansa. Wayyo farin ciki ga wa
ɗ
an nan ahali ai bama acewa komai. Master kam jin abun yayi tamkar wata almara ko tatsuniya. Ya tsare Hibbah da idanunsa dake canja launi suna tara hawaye. Abdull dake kallonsa ya rungumesa yana m
ai tayasa murna. Hakama su Habib gaba
ɗ
ayansu suka ruƙunkumesa suna ihun murnar zasuyi
ɗ
a.
Hibbah dai baka gane farin ciki ko akasin hakan tattare da ita. Dan tunda taji ihunsu Salis na hawa mata kai ta rarrafa ta koma
ɗ
aki ta kwanta. Acan Master
ya sameta. Ya ƙanƙameta hawayen da yake riƙewa na ziraro masa. Yana hawaye yana murmushi da kissing Hibbah tako ina. Yama rasa ta ina zai bayyana farin cikinsa a rayuwa. Godiya yaketa faman jerama UBANGIJI da kirari a zuciyarsa.
A gaba
ɗ
aya y
inin yau wa
ɗ
an nan ahali sun yisane cikin wani irin farin ciki mara misali da kwatance. Duk da zuwa azhar Hibbahn ma ta martaye garau tamkar ba itaba. Sai dai ta samu tumatur
ɗ
inta mai yawa tasha dan yanzu bata da abu mafi soyuwa sama da shi.
D
uk da garau
ɗ
in data koma dukan motsinta a idanun Master ne. Ka
ɗ
an-ka
ɗ
an saiya tambayeta mike mata ciwo? Mitake son ci?. Tun tana cemasa babu komai harta koma tura masa baki irin ya dameta
ɗ
in nan. Ko ka
ɗ
an baijin haushi, sai ma murmushi da yakeyi kawai.
_________________________
Sam Hibbah bata wani laulayi, kifi kuwa tun daga ranar ko su Habib daina cinsa sukai a gidan. Sai wata tsadaddiyar soyayya Master ke nuna mata suna gurzar amarcinsu yanda ya kamata dan cikin nan ba ƙaramin saka ma
sa kwa
ɗ
ayinta yake ba. Gashi abin ya ha
ɗ
a da zaman hutu da yakeyi a gidan harna tsahon watanni uku da aka bashi. Tun kwananta uku da dawowa gidan ita ke girkinta da Master, wani lokacin kuma taje sashen su Baba Saude suyi gaba
ɗ
aya, musamman idan Abdull na
gidan. Shafta tsakaninta dasu Habib sai abinda yay gaba. Dan ma an sama musu aiki zuwa yanzu ba zaman gidan sukeba sosai sai idan Master na bukatarsu akan wani aikin.
Komai na Hibbah ya