Showing 141001 words to 144000 words out of 186858 words
/>
ɗ
a mata saƙon Master.
Tamkar tana gabansa ta kwa
ɓ
e fuska zatai kuka. Sai dai sanin babu damar tsallake kiran yasata warware ƙaramin mayafin jallabiyar kanta ta na
ɗ
ashi.
“Good morning”.
Habib ya fa
ɗ
a fuskarsa sam babu walwala. Ɗago kanta tai ta dubesa a karo n
a farko. Sai dai kafinma tace wani abu shi yayi gaba abinsa. Idanu ta
ɗ
an rumtse tana ha
ɗ
iye abinda ya zo maƙoshinta ya tsaya mai
ɗ
aci. Sai kuma jikinta ya sake yin sanyi dan sam bataso taga mutum yana fushi da ita. Ko sadda tana gaban Ummi inhar tai laifi
akai mata fa
ɗ
a takan yi kuka ta manta, amma inhar taga Ummi cikin
ɓ
acin rai da yayyenta saita kasa zaune ta kasa tsaye. Shiyyasa a yanzu ma duk ta firgice da fushin Master duk da tasan itace mai gaskiya.
Koda ta iso falon tsaye ta iske Habib na
tambayarsa a ha
ɗ
a masa abinci. Batare da ya
ɗ
ago akan takardun da yake dubawa a hannunsa ba ya girgiza masa kai da fa
ɗ
in, “Barshi ta zuba”.
Kai Habib ya jinjina masa. “Okay, bayan hakan babu abinda kake buƙata kuma?”.
Yanzun ma bai
ɗ
ago ba
ya bama Habib
ɗ
in amsa. “Da ga yanzu itace zata ringa komai anan sashin”.
Da
ɗ
i ya ratsa zuciyar Habib. Ya
ɗ
an juyar da kansa gefe yana murmushinsa da ya kasa
ɓ
oyuwa. Ya ha
ɗ
iye hawayen da ke neman kufce masa tare da duban Hibbah da ke tsaye tana sa
urarensu, dan kalaman Master
ɗ
in ru
ɗ
ar da ita sukayi. Ita dake fatan ya barta ta koma ga ahalinta ake kuma ƙirƙirarma aiki. Kallon karki sake cutarmin da
ɗ
an uwa Habib
ɗ
in yay mata, cikin nuna alamar rauninsa da bata dukkan amana. Batare da ya furta komai
ba ya juya ya fice a falon tana binsa da kallo harya fice......
“Amana ya baki, duk da bayada tabbacin zaki riƙe masa. Dan a farko sun baki dukkan yarda babu shakku ko
ɗ
ar game da ke, amma sai kika sauya musu tunani....”
Master yay magana
r har zuwa yanzu idanunsa da hankalinsa naga lap-top
ɗ
in da takardun hannunsa. Idanunta dake kallon ƙofar har yanzu ta lumshe a hankali hawaye masu
ɗ
umi suka ziraro mata. Takai tsugunne gabansa, “Nima iyayena sun yarda da kaine suka baka aure na da tabbaci
n bazakaci amanarsu ba amma sai kaci Yaya Master. Ka tausaya musu dan ALLAH dan Ummi na da ƴan uwana sunada rauni a kaina tamkar yanda ƴan uwankama kai ne rauninsu. Nima sune dukanin hope
ɗ
in rayuwata. Bani da ku
ɗ
in dazan baka sama da wanda su Abba suka ba
ka akan musu aiki. Sai dai inada kalaman roƙo da ban haƙuri a gareka kaji tausayin maraicinmu. Dan ALLAH a wannan ga
ɓ
ar ka barni na koma ga ahalina su auramin wanda zuciyarsu tafi so da nake da tabbacin bazaici amanarsu ba......”
Tunda ta fara magan
a bai
ɗ
agoba bai kuma daina uzurin gabansa ba sai yanzu. Idanunsa da har yanzu suke da kalar ja ya
ɗ
ago ya zuba mata. Duk son danne
ɗ
acin dake kan harshensa da yayi ya gaza sai da ya bayyana acikin muryarsa. “Wanene shi?”.
A yanda yay maganar ne y
a saka Hibbah
ɗ
agowa ta kallesa cikin mamaki. Amma ganin ita
ɗ
in yake kallo shima sai tai azamar maida kanta ƙasa cikin su
ɓ
utar baki da fashewa da kuka tace, *_“Yaya Isma'eel!”_*.
Numfashi Master ya fesar a hankali da lumshe ido....
Hibbah d
a bata san yanayi ba ta cigaba da fa
ɗ
in, “Yaya Isma'il ya kasance abin alfaharinmu a tun farkon ha
ɗ
uwa. Sannan shi abin so ne ga ahalina, sun so inama ace shine ya zama za
ɓ
ina tun farko, sai dai kash yazo a makare. A makaren da ka rigada kaima rayuwata kut
se da yazo bisa alƙalamin ƙaddara ta, sai dai inaji zuwa yanzu a zuciyata tamkar bai makara ba. Gani gabanka gwiwa biyu ina roƙonka domin daraja da rahamar wanda ya haliccemu dan mu bauta masa, ka sawaƙemin aurenka dake kaina ka kuma maidani garesu. Sannan
kayi haƙuri akan kuskuren da nai jiya gareka, nima bani da wani za
ɓ
in da ya wuce hakan ne. Ahalina na cikin tarkon masifar ƙanin mahaifinmu, kai kuma ka kawoni nan ka ajiye kana musu aiki bayan suma burinsu ka kammala musu aikinne su
ɓ
adda rayuwarka. Baza
n tambayeka miyasa kake biye musu ba, sai dai zan sanar da kai kaima ba komai bane a garesu, lokaci suka ajiye domin ka. A zahiri dai kanada ibada da kiyaye dokokin ALLAH, amma a ba
ɗ
ini kana sa
ɓ
a masa da babban laifi da ƙazantarsa da muninsa yasa ko'a kan
harshe yake da
ɗ
acin fa
ɗ
a. Miyasa ka za
ɓ
i sa
ɓ
a masa bayan ni'imar lafiya da yay maka, ya baka ilimin addini, ya baka damar tarbiyantar da marayu, ya baka dukiyar da kake ci kake sha kake tufafi da shimfi
ɗ
a abubuwan jin da
ɗ
in rayuwa. Yayo ka a musulmi da ba
ya barin lokutan salla biyar su wucesa sai da kuskure. Kaji tsoron ALLAH ka barsu tun kafin kai ALLAH ya barka......”
Duk yanda yaso cigaba da abinda yakeyi hakan ya gagara, dan kalamanta ba zuciyarsa kawai suka daka ba jinin jikinsa da
ɓ
argonsa
suke daddatsawa da tsinkawa a lokaci guda. Batare da ya shirya ba bakinsa ya su
ɓ
uce wajen fa
ɗ
in, “Miyasa kike tunanin Isma'il ya fini nagarta?”.
Duk da bawai cikin lallashi ko taushi yay maganar ba sai Hibbah ta samu kanta da sakin murmushi tana
ɗ
an dubansa. “Saboda bai ta
ɓ
a cutar da mu ba. Kullum burinsa ya bama Ummi da mu kariya a wajen azzalumi Halilu. Bai ta
ɓ
a tunanin rabani da Ummi na da su Yaya Muhammad ba. Kana ganin kuwa akwai sama da wannan nagartar wajen ƙayatar da yarinyar dake neman mi
jin aure?”.
Shu'umin murmushi shima ya saki da maida kansa ga aikin gabansa batare da yace mata komai ba. Sai da yaja kusan mintuna uku harma ta fidda ran samun amsa sannan ya bata amsar batare da ya kalletan ba yanzun. “Duk manta da waccan nagar
tar ta Isma'il
ɗ
in da tunanin mi nake aikatawar ki riƙe Muhammad Shuraim (MASTER) dan a yanzu shine ƙaddararki. Na baki damar farko da zaki iya komawa ga ahalinki amma bakici jarabawar ba saboda gaggawa da ci da zuci irin wanda ke kai rayuwar da yawan muta
nenmu ƙasa. Ba ko mai ne akema TAKUN SAƘA ba. Kamar yanda bada kowa ake kafa tubalin ginin TAKUN SAƘA ba. Dakinyi juriyar bina a yanda na
ɗ
oraki da yanzu ba wannan matsayin muke ba. Amma zan miki alfarma a karo na biyu, zakije ga ahalinki, sai dai da shara
ɗ
in tsarabar JINI NA”.
Hibbah da sam bata fahimci ma'anar furcin ƙarshe ba tai saurin jinjina masa kanta, “Na yarda da shara
ɗ
inka, ko wanene jinin naka ka ha
ɗ
ani da shi muje wlhy baza'a ta
ɓ
a cutar da shi ba koda da harara”.
Kallonta yay
cike da salon izza yana sakin wani shai
ɗ
anin murmushi da
ɗ
age gira sama. “Kin tabbata?!”.
“ALLAH shine zai zama ahaidarmu”.
Hibbah ta fa
ɗ
a cikin sauri da kaguwa.
“Da ga yanzu zuwa ko yaushe zaki iya ganin kanki gaban ahalinki da Isma'
il
ɗ
inki, amma ni minene makomar igiyoyin aure na dake kanki?”.
“Zan tayaka addu'ar ALLAH ya baka wadda ta fini”.
Maimakon amsa sai ya nuna mata kayan breakfast
ɗ
in da Habib ya ajiye. Da sauri tace masa “Banajin yunwa”.
“Nike ji ai
”.
Ya bata amsa kansa tsaye. Hankalinsa nakan aikinsa. Batare da musu ba Hibbah ta ha
ɗ
a masa komai gabansa tana satar kallon takardun dake barbaje a ƙasan carpet da bata san na minene ba.
Shi dai duk da yana lure da kallon kurillar da takema taka
rdun bai nuna ya gani ba. Sai ma turesu da yay gefe yaja abincin data ha
ɗ
a masan ya hau ci hankalinsa kwance, kai kace baida wata damuwa. Sai da yasha kusan rabin cup na tea
ɗ
in sannan ya miƙa mata. Kai ta girgiza masa batare da ta kallesa ba. Shima batare
da yace komai ba ya kamo hannunta cikin nasa. Yanda yay
ɗ
in ya tilastata
ɗ
ago idanu ta kallesa. Kofin ya
ɗ
aura mata yana
ɗ
an wani cizar lip da ƙanƙance idanunsa.
Haka kawai kallon da salon nasa ya saka tsigar jikin Hibbah tashi. Babu shiri tai aza
mar amsar kofin shayin tana maida kanta ƙasa ta duƙar. Shima
ɗ
auke kansa yay ya maida ga aikin da ke gabansa. Lokaci-lokaci yana amsa wayar da ita kanta batasan da su wanene ba dan maganar ma a cu
ɗ
e suke yinta.
“Ciwonka ya daina zafi?”.
Ta fa
ɗ
a c
ikin su
ɓ
utar baki daboda idonta daya sauka akan ƙafarsa dake har
ɗ
e
ɗ
aya kan
ɗ
aya tamkar wani jinin sarauta.
Duk da ya jita bai tanka ba. Hakan yasata
ɗ
ago ido ta
ɗ
an dubesa. Ganin gaba
ɗ
aya hankalinsa nakan system
ɗ
in tai tunanin baiji ba, sai t
a sake maimaitawa.
“Kin damu da ni har haka?”.
Ya fa
ɗ
a batare da ya kalleta ba. Fuska ta
ɓ
ata, tare da kumbura baki ta cigaba da shan shayinta. “Daga tambaya”.
Kallonta ya
ɗ
anyi ya
ɗ
auke kansa. Yanda tai maganar kamar zatai kuka ne yaso
bashi dariya. Amma sai ya gimtse abarsa yamaki cewa komai. Itama bata sake cewar ba harta kammala ta ajiye kofin zata miƙe. “A ina baba Saude take zanje wajenta”.
“Aiki zakimin nima anan”. Ya fa
ɗ
a yana nuna mata gefensa. A marairaice ta ce, “Za
nfa gaisheta ne”.
Maimakon ya bata amsa sai ya
ɗ
akko lap-top da ke gefensa kalar pitch ya miƙa mata fuskarsa sam babu alamar wasa. Maganarsa ta dazun da yace mata rashin haƙurinta ya hanata zuwa wajen su Ummi ne ya sata zama a inda ya nuna matan. Ko
da ta kunna sai taci karo da hoton yayunta a screen
ɗ
in harda yaya Isma'il. Babu shiri ta saki tattausan murmushi tana dubansa. “Nagode sosai ALLAH ya shiryeka kabar ƙwamushe ku
ɗ
a
ɗ
en mutane”.
Harara ya zabga mata yana sake tsuƙe fuska. A zuciyarsa
kuwa kokawa yake da dariyar dake taho masa yana mamakin shegen kau
ɗ
inta. Wato tsoron jiya harya barta ta dawo normal. “Idan kikai wasa yau babu accaunt
ɗ
in dazai kwana da ko naira acikin yayunki har Isma'il
ɗ
in naki ma”.
“Wayyo, dan ALLAH kayi ha
ƙ
uri wlhy wasa nake maka fa. Ai kaima kaga yanzu ka zama
ɗ
an uwanmu ko”.
Hararar ta ya sakeyi ya
ɗ
auke kansa. Itama sai bata sake magana ba ta
ɗ
auke kanta tana murmushi. Dan idan yay harara ita dariya yake bata. Sai da ta kammala dai-daita komai
sannan ta dubesa. “Mizanyi to?”.
Batare da yayi magana ba ya jawo takardun gefensa ya miƙa mata, sai kuma ya
ɗ
an matso har jikinsu na ha
ɗ
uwa. matsawa ta
ɗ
anyi ka
ɗ
an, komai baiceba ya fara nuna mata abinda zatayi.
“Ni dai dan ALLAH karka
sakani satar ku
ɗ
...”
Bata ƙarasa ba yasa yatsa ya
ɗ
alli la
ɓɓ
anta. “Idan wannan baki bai daina damuna ba sai na cinyesa ALLAH”.
Hannu tasa ta dafe bakin hawaye na ciko idanunta dan taji zafi. Shiko ya
ɗ
auke kansa da cigaba da nuna mata
ɗ
in ka
mar bai ganta ba. Sam ta manta da garga
ɗ
insa, yana gama fa
ɗ
a cikin marairaicewa ta sake fa
ɗ
in, “ALLAH bana son cutar kow.....”
Tai saurin sake dafe bakin batare data ƙarasaba ganin yanda ya juyo. Kanta ta shiga girgiza masa idanunta na cika da ƙ
walla. Lap-top
ɗ
in da ke akan cinyarsa ya ajiye tare da juyowa gaba
ɗ
aya. Babu shiri ta miƙe zumbur tana ajiye tata gefe tare da takardun zata gudu yasa ƙafa ya har
ɗ
ota. Gaba
ɗ
ayanta ta fa
ɗ
a saman cinyarsa. Ya cije baki saboda ciwonsa. Cikin daburcewa ta s
higa son tashi a jikin nasa tana fa
ɗ
in. “Dan ALLAH kayi haƙuri ALLAH bazan sake ba”.
Bakin da ke maganar ya zubama lumsassun idanunsa da ke cike da mura. Sai yatsun hannunsa da ya tallafo ƙugunta har zuwa saman cikinta da yake
ɗ
an motsawa. Zata sa
ke yunƙurawa ta tashi ya sake nutsa hannunsa a saman cikinta dole ta koma ta sake zama tamkar zatai kuka. Kunyar duniya ta baibayeta tamkar zata halaka ta. Narkakken kallon da yake mata ya sata kai hannu zata rufe idonta dan rumtsewar ma ji take kamar baza
i hanata ganin idanun nasa dake da matuƙar kaifi a gareta ba. Tana gab da kaisa saman fuskar tata ya riƙe. Da ƙarfi ta matse idanun da sake shagwa
ɓ
e fuska. “Nace fa kayi haƙuri”.
Hannunta daya riƙo ya murza cikin nasa da wani salon da yasa jininta t
sinkewa a lokaci guda. ya sake kusanto da fuskarsa gab da tata yana sake marairaice idanunsa “Ni idan akai min laifi sai na rama ai”.
Ya fa
ɗ
a cikin wata irin murya data saka Hibbah bu
ɗ
e idanu ta kallesa babu shiri. Ganin fuskarsa gab da tata tai sa
urin sake maida idanun ta rumtse tana motsa baki alamar maganace a ciki babu damar fa
ɗ
a. Fuskar tasa ya sake kusantawa da tata yana busa mata numfashinsa. Ji take tamkar ta fasa kuka dan yanayine da bata ta
ɓ
a fuskanta ba a rayuwarta na kusanci da namiji ir
in haka. Tana ƙoƙarin bu
ɗ
e idonta da son roƙonsa taji saukar la
ɓɓ
ansa saman nata a bazata. Wata irin zaburar data bashi damar sake nutsata cikin ƙirjinsa ya rungume tayi. Tsabar rikicewar datai bama tasan ta saƙalo hanunta a wuyansa ba tana mintsini. Wata
zazzafar ajiyar zuciya yaja yana sake narkewa bugun zuciyarsa na ƙara ƙarfi dan shima wannan shine karon farko a rayuwarsa daya tsinci kansa a irin wannan yanayin mai wahalar fassara da mantawa, daga shi har ita jikinsu rawa yakeyi, duk yanda yaso ganin ya
y control
ɗ
in kansa ya barta ya kasa, sai ma sake ƙaimi yakeyi da canja salon tafiyar tasu zuwa wani abu daban.
Firgici ya saka Hibbah fara jujjuya kanta hawaye na zirara, duk mintsinin da take masa baisa yajita ba balle ta samu kubutar da take fata
da ga garesa, sai ma yazam tamkar ƙara masa ƙaimi take da mintsinin.
Samun damar
ɗ
aura hannunta da tai saman ciwonsa ta
ɗ
an danna ya sashi janye jikinsa yana jan wani bahagon numfashi. Ba ƙaramin shiga tai cikin matsanancin firgici ba ganin yanda
gaba
ɗ
aya kamanninsa suka sauya mata lokaci ƙanƙani. Tai ƙoƙarin fisge jikinta da son tashi ya sake riƙota. “Na roƙeka dan ALLAH ka bari banaso, ka tausaya min karka ci amanata. Inason na cikama mahaifiyata burinta na tun farko akan auren Yaya Isma'i.....
.”
Ruf ya sake rufe mata bakin batare data ƙarasa ba. A Kokawar son ƙwatar kanta da take cikin rawar jiki da firgici ne ta samu damar
ɗ
ayo mask
ɗ
in face nashi, cikin zafin nama ya kai hannu domin hanata da ƙoƙarin jan kansa