Showing 123001 words to 126000 words out of 186858 words

Chapter 42 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

66

na sakkowa. Sake zuba mata harar yayi da jan siririn tsak

i yana miƙewa. “Sai shegen tsiwa ga tsoro”. Ya fa

ɗ

a yana nufar toilet.

Sake fashewa da kuka Hibbah tai da komawa ta kwanta tana jan bargon har saman kanta. “Ni wlhy ban yafe ba kwarto kawai”.

Karaf a kunnen Master dake fitowa a bayi alamar a

lwalar daya fara ihunta ya fiddosa yaje ya sako. Kobi takanta baiyiba dan kansa ciwo yake ya kabbara salla. Harya idar bata tashi ba. “Zaki tashi kiyi salla ko saina hawo gadon?”.

Ya fa

ɗ

a a yanda yasan dole zataji tsoro. aiko zumbur ta miƙe, ta ƙu

dundune bargon har kanta tana sauka a gadon da gudu tai toilet. Saurin riƙota yay, dan yasan tana shiga da bargon toilet ya gama yawo. “K miyasa sam mai bai wadaci kanki ba?”. Yay maganar fuska a tsuke. Jikinta taso fisgewa ya zuba mata ranƙwashi tare da f

isgota ta dawo jikinsa. Zata fashe masa da kuka yace, “Karma ki soma”.

Dolenta ta ha

ɗ

iyesa kuwa. Jallabiyar sa daya cire mata jiya da daddare ya

ɗ

akko mata. Yana ajiyewa a kan gadon ya juya ya fice a

ɗ

akin yana danne dariyar dake taso masa. Raka baya

nsa tai da harara kafin taja jallabiyar ta saka. Koda ta shiga toilet

ɗ

in saita yanke shawarar yin wanka. A gurguje tai wankan tayo alwala ta fito.

Salla ta fara gabatarwa kafin ta kimtsa cikin kayan da aka kawo mata. Har lokacin master bai dawo



ɗ

akin ba. Dan haka ta fara gyara

ɗ

akin. Tana gab da kammalawa Habib yazo yay kiranta. Sai da ta saka Hijjab sannan ta fito tana ta faman

ɓ

ata fuska. Duk zaune ta samesu a dining har uban gayyar daya canja kaya alamar yay wanka a inda bata sani ba. A kallo



ɗ

aya zaka fahimci baida lafiya. dan idanunsa jajur suke ga wata ƙatuwar rigar sanyi daya

ɗ

ora. Gaisuwar da su Musbahu sukai mata ta amsa cikin ƙara

ɓ

ata fuska tana hararsu. Su dai murmushi kawai sukai dan babu damar magana boss na a wajen. Habib yaja mata

kujerar kusa da Master dake karyawa, koda suka fito baiko

ɗ

ago ya kallesu ba abincinsa yake tsakura fuska a

ɗ

aure, dan sam baya masa da

ɗ

i saboda mura. Dan ma yasa sun masa mai

ɗ

an yaji da kayan ƙamshi ne.

“Nifa na ƙoshi”.

Ta fa

ɗ

a kanta a ƙasa da

n gani take kamar duk suna kallon abinda ya faru jiya da daddare a fuskar tata. A karon farko ya

ɗ

ago ya kalleta da jajayen idanunsa. Babu shiri takai zaune dan kallo ne na garga

ɗ

i da babu alamar wasa a cikinsa. Kofi ya

ɗ

auka da kansa ya ha

ɗ

a mata shayi ta

re da zuba mata soyayyan doyan ya tura gabanta. Kallon juna su Habib sukayi cike da iya shegensu. Adam ya dafe saitin zuciyarsa yana wani lumshe ido irin dai ƙauna takai ƙauna kenan.

Hibbah kam kamar zatai kuka murya ƙasa-ƙasa ta ce, “Dan ALLAH a ra

ge yamin yawa”.

Bai ma nuna yajita ba, balle tasaka ran zai kar

ɓ

i ƙorafinta. Sai ƙaramin bowl

ɗ

in daya sha farfesun ya ture yana warwarar tissue ya goge bakinsa. Baya ya

ɗ

anyi da kujerar yana

ɗ

aukar wayarsa yabar dining

ɗ

in. Su Idris na ganin haka s

ukai azamar cigaba da cin abincinsu dan sunsan yau akwai aiki tunda basu sami damar yi a daren jiyan ba saboda abinda ya faru. Ɓata lokaci kuma yana nufin amsar hukunci a wajen babban yaya.

Khalid ne da yaga Hibbah na tsakurar abincin yace, “Aunty

Queen ALLAH ki maza dan yana kallonki”. Hararsa tai tana tusa doya cikin baki. “To shikenan ashe da rabon ai miki

ɗ

ura ko”.

Cokali ta

ɗ

auka zata jefesa yay saurin mikewa yana dariya sauran ma na tayasa. Tashinsu a dining

ɗ

in ya bata damar cigaba da c

in abincin, sai dai kunnenta na jiyo mata bayanin da yake musu wanda bata fahimta ba cikin muryarsa da ke tabbatar da mura ta shakesa bana wasa ba. Har ya gama jawabinsa duk suka mike bata kammala ba. Sai da Habib ya fito yana sanar mata tayi maza ta kamma

la ita yake jira sannan ta mike. Ganin yana tattara kwanikan ta tayasa suka kai kitchen. Fitowarsu yayi dai-dai da fitowar su Salis cikin sabon shiri. Da kallon mamaki ta bisu ganin kowanne ya canja kamanni zuwa na daban. Zatai magana Master ya fito, dole

ta ha

ɗ

iye tata ta dauke kanta dan bata son koda wasa su ha

ɗ

a ido.

Cikin dakewarsa da ƙasaita ya fara magana cike da garga

ɗ

i. “Ku kula, komai kanƙantar matsala ku sanar dani. Khalid kai da Salis zaku tafi a napep. Idris da Musbahu ku hau mashina. Id

an komai ya dai-daita ku sanar dani muma zamu taho. Musbahu ka tabbatar duk layin da zaka shiga ya zamto mai tsayi ne, kamar na masu amsar ATM ko Customers care ”.

“Insha ALLAH sir”.

Musbahu ya amsa cike da girmamawa. Kallonsu kawai Hibbah take ta

mkar ta samu television. Mamaki bai nema halakataba sai da taga sunkai zaune a falo sunyi addu'a nema nasara ga UBANGIJI kafin su Salis duk su fice a barta ita da sauran sai shi. Batare da ya kallesu ba yace. “Ku kuma ku biyo ni”

_________________________

______







🔴





🟠





🔴





🟠





🔴





🟠





🔴





🟠





🔴





🟠





🔴





🟠

*_K'AMSHI,K'AMSHI RAHAMA NE MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA SU SUKA SAN MUHIMMANCIN DA K'AMSHI YAKE DASHI MUSAMMAN A WAJAN MAI GIDA ,_*

💃🏻💃🏻

*_Zafafan turarruka masu zazzafan k'ams

hi hade da wasu irin manyan sirrika na mallaka cikin sauki ba boka ba malam hajiya , Zaki jefe tsuntsu biyu da dutse d'aya , domin zamowa star azuciyar mijinki_*

🌟🌟🔥

*_nasan dai kunada labarin mashahuriyar Mai Saida kayan k'amshin Nan Wanda akafi sa

ni da *HUMKAM GIDAN K'AMSHI* *_a wannan karon ma ta sake kawo maku da sabbin kayanta masu abun al'ajabi Wanda da kud'i k'alilan zaku more zafafan turarruka Kuma ki shiga jerin Mata masu aji_*

*IDAN SARI KIKE BUKATA INA BADAWA SANNAN INAGYARAN JIK

I CIKI DA WAJE SHIN KINA FAMA DA INFECTION INA HADA MAGANIN SA DA IZININ ALLAH KISHA KI WARKE*

*Kadan daga cikin kayan da muke dasu*

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

*BLACK KAJII*

shin kina bukatar turaren da Zaki turara gidanki ya dauke maki warin sanyi ya kwan

a biyu Yana k'amshi ,?ki saye black kajiji Zaki Gane banbancinsa da sauran wannan ba k'amshi kawai yake ba idan kina turara. Jiki dashi Yana maki maganin kala kala ciki kuwa har da na sanyi , nemi naki Kar ayi Babu ke





🟢





🟠

🌟

08132506044 HUMKAMINCENSE

*ANA WA HABIBY* Wannan harkan na oza room ne special turare Dan matan aure kadai yana dauke da abubuwa Wanda bazan fadesu anan ba sannan bashi kadai bane akwai Crazy powder da na ke hadawa dashi zakisha garin sannan kishafa turaren hmm

*SUDANE

SE HUMRA* Turare dake dauke da sirrika Mai DAUKAR hankali kamshin ya banbanta da sauran turare Hajiya babbar sirrine Wannan hadin manyan Mata 08132506044 HUMKAMINCENSE

*GLOWING OIL*

Wannan yasha bam bam da irin Wanda kuka Saba gani ,Yana kashe kuraj

e Yana cire tabo Yana maganin kezbi da duk wani matsalan fata ,stretch marks duk Yana ciresu ....

*MOWAR MACE*

turaren mowar mace turare ne da larabawa suke amfani dashi Wanda da yawa mutanenmu Basu San da wannan iccen ba Mai dauke da magani k'amshi

da sauran abubuwan masu matukar amfani ga fata ba

Shi wannan iccen yanasa hasken fata yanasa fata tayi laushi da santsi sannan d'an alk'awari ne matuk'ar kina amfani dashi zai tsirga maki cikin fata ta yadda ko Bakiyi amfani dashi ba zakiji k'amshin shi

na fita ta cikin fatar ki ,ke amfanin iccen mowar mace yanada yawa jaraba ko don gyaran fatarki ,

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Muna gyaran jiki na amarya da uwargida zakizo har gida ayi maki gyaran jiki irin na Mata masu aji zakiyi kyau kiyi fresh ga kamshin

da zai Kama jikinki

💃🏻💃🏻💃🏻

Munada

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

*JAS OUD* (hatsabibin turare kenan )

*AL'AJAB* ( Mai abun mamaki kenan )AL'AJAB Turaren tsuguno mai abubuwan Al'ajabi Yana maganin sanyi (infection) Yana matse HQ (Tightening)sosai 081325

06044 yasa HQ dumi yasa jikinki da hq kamshi lokacin da kike AMFANI dashi idan Yana shiga gabanki zakiji wani Dadi na ratsaki Yana k'ara Dadi da Yana ciko gaba ya rikita oga

🙈

*FIRST LADY* na Mata masu aji turaren Kaya Dana daki

HAWII

KAJIJI

HAL

UT

👸🏻

*_PRINCESS_*

_Sabon turare Dana hada na shafawa ajiki da gashi *PRINCESS* Yana da Dadi cool kamshi gare shi babu hayaniya na fad'a muku sabbin turaruka na Nan tafe princess na daya daga ciki kisayi *PRINCESS* kiji sabon Hadi me sanyin kamshi babu

kosarwa da ace zan iya zabi tabbas zan zabi princess a matsayin turaren gashina zan dauki princess ya zama shi zan farawa shafawa jikina idan zan kwanta zan dauki *PRINCESS* sbd yara na Dan kamshi bamai hayaniya bane musamman zan rika yi musu amfani dashi

*PRINCESS* salon na daban kamshin daban dadin na daban *PRINCESS* Zabin ku ne Zabin Humkam shine farin cikin ku Masoya *PRINCESS* gidan kowa_

Duk wad'an Nan turarruka ne hatsabibai masu rikita mazaje masu wani irin k'amshi Mai shiga zuciyar masoya

💃

🏻💃🏻💃🏻

*SHU'UMAR HUMRA*

ke daga jin sunan kinsan ta dabance mashahuriyar humra ce ta tayi shuhura wajan birkita tunanin Yan maza , humra ce da indai namiji yajita a jikinki to komai muskilancinshi sai ya susuce maki tana tado da sha'awa shauk'i

sirrin mallaka, cikin kankanin lokaci ki rikita maigidanki da daddadan k'amshin ki

😍😍😍

🥰

*HUMKAM GIDAN K'AMSHI INA NAN ZAUNE A KANO GA MASU BUK'ATAR ZAFAFAN KAYANA INA AIKAWA KOWANE GARI DAKE NIGERIA HAR MA DA K'ASASHEN K'ETARE , KARKU MANTA A D

ADE ANAYI SAI GASKIYA*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

________________________________



Duk mikewa sukai sukabi bayansa. Ganin Hibbah batako motsaba Habib yay mata alamar ta taho. Da ga can table

ɗ

in da aka ajiye computers suka nufa. Kowa ya zauna

ɗ

aya Hibbah dai na tsaye. jerarrun atishawa ya saki a cikin tissue

ɗ

in daya warwara kafin ya dubeta da idanunsa dake jazur. “K zauna nan”.

Yay maganar yana nuna mata kujerar dake kusa da inda yake tsaye. Idanu ta

ɗ

an waro waje zatai magana ya tsatstsa

reta da nashi cikin garga

ɗ

i. Tarasa miyasa take jin yau gaba

ɗ

aya bazata iya masa tsiwa ba. Haka kawai wani irin shegen kwarjini yay mata ga kunyarsa da takeji matuƙa. Zuwa tai ta zauna a kujerar da ya

ɗ

an ja mata baya.

“Zaidu! Ka tabbatar ka da

katar da number Alhajin Mande daga shigar kira ko fita na tsahon awa guda shi da A.G. Adam! Accaunt na Engineer da Dr Sufi ka karasa aikinka na jiya a kansu, duk sauran ku

ɗ

a

ɗ

en dake a sauran bankunansu ka maida ku

ɗ

in a accaunt

ɗ

insa da na baka. Zakuyi da s

auri. dan su Salis na gab da kaiwa, a yanzu haka suna cikin holdup ne”. Ya ƙare maganar idonsa akan agogon dake a tsintsiyar hannunsa alamar tanan yake bibiyarsu.

Gaba

ɗ

aya Hibbah tama rasa kalar tunanin da zatai, dan duk sun wani daburta mata ƙw

aƙwalwa. Taja numfashi da sauri jin ya ranƙwafo ta bayansa, tare da ziro duka hannayensa biyu ta gefe da gefenta ya dafe table

ɗ

in. A sarƙe taja numfashi tsigar jikinta na tashi, “Zaki fara aikinki da ga yanzun madam”.

Yanda yay maganar a hankal

i saitin kunenta ne ya sata

ɗ

an janye kanta, sai hakan ya bata damar jingina da kafa

ɗ

arsa ta gefen haggu, da sauri ta sake gyara zamanta a yanda take tana cigaba da shaƙar mayen turarensa dajin hucin zazza

ɓ

insa. Master da ke daƙilar keyboard

ɗ

in Computern

gabanta ya cigaba da mata bayanin abinda zatayi da nuna mata.

“Shi aikin akan minene?”.

Ta fa

ɗ

a cikin rawar murya.

“Babu ruwanki da ko na minene. Ke dai kiyi kawai”. Yay maganar yana

ɗ

aukar hannunta ya

ɗ

aura bisa mouse

ɗ

in. Yatsansa manuniya ya

ɗ

aura akan nata dake dai-dai kan ƴar tayar tsakkiyar mouse

ɗ

in. Tai ƙoƙarin janyewa ya matse hannun. “Ki nutsu bana son shirme fa ok!".

“Amma ai ya kamata a sanarmin aikin kafin nayi”.

“Ashe baki son komawa wajen Ummi kuwa”.

Amsar tas

ace ta sata sake ƙwa

ɓ

e fuska tamkar zata fasa ihu. Ga a yanda suke duk kunya ya dabaibayeta. Badan kujera data shiga tsakanin bayanta da ƙirjinsa ba a yanda suken tamkar ya rungumeta ne. Sai da ya gama nuna mata duk yanda yake bukatar tayi kafin ya janye j

ikinsa da ga nata. Wani wawuyan ajiyar zuciya ta saki lokacin da yake mikewa. Har sai da su Habib suka

ɗ

an kalleta. Dan tunda ya duƙo kanta basu sake yarda sun kalli sashen da suke ba. Wata ajiyar zuciyar ta sake saki ganin ya nufi hanyar bedroom

ɗ

in da su

ka kwana. Badan yace idan ta ƙiyi bazai kaita wajen Ummi ba da tabbas bazatayi

ɗ

in ba, amma tana buƙatar ganin ahalinta zata iya komai dominsu. Kusan mintuna goma sha uku da shigarsa sai gashi ya fito. Badan ta tabbatar da bayan shi

ɗ

in babu wanda ya shiga



ɗ

akin ba da babu yanda za'ai ta yarda shine. Ya canja kayansa zuwa manyan kaya irin na tsoffin dattijan Alhazan kauyen nan harda rawani, ga uban farin sajen da ke akan sabuwar fuskar daya canzo sak wani dattijon ƙwarai irin wanda basuko damu da duniya ba.

Sai sanda a hannunsa da dogon carbi. Hannunsa kansa sun canja da ga nasa zuwa kalar fuskar zam. Ya zaro ƴar karamar wayar nokia

ɗ

in data sha wani shegen farin salatap da har ya fara komawa brown dan tsufa. Kunnensa ya kai alamar kira ya amsa. Yana sauke w

ayar a kunne yana duban su Adam da suka mike.

“Done”.

Suka fa

ɗ

a a tare shi da Zaidu. Kai ya jinjina musu yana maida dubansa ga Habib. “Ka kula da komai, abinda bata gane ba ka nuna mata, aikinta ne na tsakkiya samun matsala daga gareta yana nufin

komai zai

ɓ

aci”.

Kai Habib ya jinjina masa da fa

ɗ

in, “Insha ALLAH mune da nasara. ALLAH ya dawo daku lafiya”.

Amin ya fa

ɗ

a yana duban

ɗ

akin da su Zaidu suka nufa, sai kuma ya kalli agogon hanunsa irin na sarƙa

ɗ

in nan da yaci duniya ya ko

ɗ

e m

atuƙa duk da Silver ne dama. Dai-dai nan su Zaidu suka fito da sauri cikin sabuwar shiga suma. Daka kalli Adam bashi da maraba da driver. Zaidu kam tamkar irin yaran alhazan kauyen nan da bakinsu bai rabo da tsugudidi. Ga jikka ya riƙe wadda ko ba'a fa

ɗ

aba

kasan ta alaramma Muhammad Shuraim Master ce dai.

“Ga ku

ɗ

in an shirya Master”.

Zaidu ya fa

ɗ

a yana bu

ɗ

e jakkar hannun nasa mai kama da karamin akwatin maza na tafiya. Shiryayyun ku

ɗ

i ne a ciki ƴan

ɗ

ari biyar-biyar da

ɗ

ari bibbiyu. Kai ya jinjina mas

a kawai alamar komai yayi.

Inhar ana mutuwa a zaune to yau dai da alama Hibbah ta mutu. Dan harsu Master suka fice a falon bata gama dawowa hayyacinta ba sai da Habib ya fargar da ita. Cikin alamar ru

ɗ

ani tace, “Ina zasuje wai?”.

Murmushi Habib

yayi yana

ɗ

an matso da kujerarsa kusa da tata ka

ɗ

an. “Aiki zasuje mana.”

“Aiki?”.

Hibbah ta fa

ɗ

a cikin sigar tambaya. “Babu lokacin tambaya aunty Queen mu cigaba da namu aikin dan mune tamkar ƴan jagorarsu. “Gaskiya indai satar kuda

ɗ

en mutanene ba

zanyi ba”.

Tai maganar tana ƙoƙarin mikewa. Kamar daga sama taji muryarsa yana fa

ɗ

in, “Ashe kuwa ke da Ummi har abada. Na kuma gama aiki nace yayunki sukayisa”.

Waige-waige ta shigayi cikin falon sai dai babu alamarsa. Sautin muryar tasane kawai

data kasa fahimtar da ga ina yake fitowa. Kuka ta fashe dashi tana komawa ta zauna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login