Showing 27001 words to 30000 words out of 186858 words
takwas kacal da wasu wattani a duniya Muhibbat! Bama ki gama karatun gina rayuwar taki ba amma kika jefa kanki a wannan ha
ɗ
arin saboda kunnen ƙashinki. Wannn kunnen babu wanda ya isa ya fa
ɗ
a masa yaji sa”.
Ya ƙare
maganar da takawa inda take maƙure a bango jikinta na rawa ya damƙi kunnenta da ƙarfi yana murzawa cikin yatsun hannunsa. Rawa jikinta ya farayi tana girgiza masa kanta saboda zafi.
Sakin kunnen nata yay yana dungure mata kai, yayinda sauran
yayun nata da Ummi keta faman ambaton (innalillahi wa-inna ilaihirraji'un) a zukatansu. Yaya Abubakar ya cigaba da fa
ɗ
in, “Ba wanann ka
ɗ
ai bace damuwar Ummi, tunda har basu sami nasarar kamashi ba zargi zasu
ɗ
arsa akanta itama. Dan zasu raba hankalinsu ne
yanzu akan tunanin ko shine ya shirya komai wajen yin amfani da ita. Dan duk harin da jami'an tsaro ke kai masa ba'a ta
ɓ
a cin nasara kamar nata ba da ya gudana cikin kanƙanin lokaci. Yanzu da zarar sun fitar da bayanai wa media cewar sun haresa, harin da
kuma aka samu ci gaba a cikinsa fiye da na baya, to kowacce hukumar jami'an tsaro sai sun bibiyi yanda hakan ta kasance ta karƙashin ƙasa, walau jami'anmu nan gida kona ƙetare da ke nanuke cikin case
ɗ
in kamar yanda suka saba mana kutse a cikin ayyukan day
a shafi ƙasashenmu. Mu kuma bamu isa muyi koda tari akan nasu ba. A ƙarshe kowa ya bincika ita zai gano. Duk kuma zasu kasance wajen bibiyarta da mu kammu ba tsira zamuyi ba. Shima da ta aikata komai dominsa ba barinta zaiyi ba na sani.
“Ya ALLAH!”
.
Ummi da ke neman fa
ɗ
uwa ta fa
ɗ
a tana fashewa da kuka. Da sauri sukai kanta gaba
ɗ
aya suna ƙwala mata kira. A wani irin sarƙe numfashinta ya fara fita, ta fara tari.
Rikicewa suka sakeyi, yayinda kukan Hibbah ke ci musu zukata matuƙa. Cikin bada
umarni Yaya Muhammad ya ce su dagata a kaita asibiti. Yanda ya fa
ɗ
a
ɗ
in haka sukai, sai dai suna fitowa harabar gidan ƴan sanda na shigowa. Basuyi yunkurin bi takansu ba. Sai dai muryar Abba da sukaji yana nuna Ammar da cewar shine ya kashe masa yaro ya sa
ka hankalinsu rabuwa biyu.
A
ɗ
an firgice Yaya Usman ya furta, “Kisa?”.
“Eh mara mutunci, ko ƙarya zan masa ne? Tun
ɗ
azun likitoci suke akan Junaid amma babu alamar numfashi tare da shi, dan haka ku kamasa, inhar na rasa
ɗ
ana shima sai an ka
shesa.”
Tarin Ummi ne ya ƙara ƙarfi, sai ga jini na fitowa ta hancinta. Hankalinsu ne ya sake tashi. Sai a lokacinne Abba ya lura da halin da Ummi take a ciki. Maimakon ya saki batun ƴan sanda ya shiga sahun masu kula da ita, sai hakan ta gagara
. A kausashe ya bama ƴan sandan damar kama Ammar yana tabbatar musu pretending Ummi keyi kawai.
Ganin duk sun shiga mota ƴan sanda kuma sun cukuykuye Ammar dake turjewa dan hankalinsa nakan halin da mahaifiyarsu ke ciki bata tasu yake ba. Yaya Muh
ammad ya cema Yaya Usman ya fita yabi ƴan sandan dan susan inda za'a kai Ammar
ɗ
in. Su kuma zasu kai Ummin asibitin.
Badan yaso ba ya fita domin bin umarninsa. Dan duk da an haifesu babu wani yawan tazara a tsakaninsu hakan baya hanasu respecting
junansu saboda ƙyaƙyƙyawan training da suka samu da ga mahaifiyarsu.......
★★★★★★★★★★★
A lokacin da wancan tashin hankali ke baibaye da ahalin Hibbah, anan headquarters
ɗ
in ƴan sanda ƙoƙarin fitar da bayanan harin da Hibbah ta kai
ma master sukeyi. Sai dai kamar yanda Yaya Abubakar yay hasashe sunansu ne ya fito matsayin wa
ɗ
anda sukai aikin. Sun kuma tabbatar nan da lokaci ƙanƙani zasu gurfanar da Master a saman gwiwoyinsa gaban duniya.
Babban abinda ya
ɗ
auki hankalin j
ama'a da media baki
ɗ
aya shine. Rahoton ƴan sanda na fita da mintuna uku kacal. Sai ga wani babban labari kuma da ga wannan shahararren
ɓ
arawo mai suna *(MASTER)*. Ya fitar da jerin sunayen wasu manyan kaddarori na matar gwamna da mutane basu ta
ɓ
a kawoma r
ansu hasashen tana da alaƙa da su ba a wani shafi nasa. Sannan ya rabasu a manyan gidajen redio da television ta hanyar tura musu saƙwanni kai tsaye a shafukansu na sada zumunta masu matuƙar muhimmanci da yawan mabiya.
Sosai ƙura ta tashi ciki
n lokaci ƙanƙani, manyan ƴan siyasa abokan takarar wannan jami'iyya suka samu damar baje kolin nasu fa
ɗ
ar albarkacin bakin dan dama tamkar ka
ɗ
an ake jira. Yayinda a gefe kuma da yawansu suke goyon bayan shi wanann master da ƙoƙarin wanke laifukansa a idanu
n mutane.
Fitar wannan kace nace keda wuya takardar gayyata ta bayyana da ga hukumar *(Yaƙi da ta'annatin kayan gwamnati)* zuwa ga matar gwamna. Acewarsu, suna gayyatarta zuwa ofishinsu da ga nan zuwa awanni ashirin da hu
ɗ
u domin amsa musu wasu
tambayoyi. Idan bataje da kanta ba, zasuje har gida su su
ɗ
akkota.
Cikin ƙanƙanin lokaci sai ga
ɓ
angaren gidan gwamnati suma sun yunƙuro wajen maida murtani ta hanyar jifar abokan hamayyar TAKUN SAƘAAr nasu da dangantaka da Master. Suna mai
tabbatar ma duniya lallai akwai lauje cikin na
ɗ
i. Sannan akwai ayar tambaya dangane da wanzuwar Master. Shin kodai? Kodai......
😂🤐
.
Ta kowanne fanni gari ya
ɗ
auka zafi, babu wani babban labari sai na wannan badaƙala ta TAKUN SAƘAA tsakanin Ma
ster da ya ha
ɗ
a gurmin zuwa jami'an tsaro da na gwamnati. tare da ƴan siyasa da masu radin fa
ɗ
in albarkacin baki. A gefe kuma ga talakawa ƴan bani na iya nata faman sharhi akan komai, kai kace agabansu aka ƙulla al'amarin..........
(
😖
Wai, sunan wata
karya. Sharaton. Bily a
ɗ
an dinga sassautawa dai
🚶🏻😌😒😏😣😝
)
*________________________________*
Wani ƙayataccen murmushin da ya saka yaransa shagala a kallonsa ya saki lokacin da yake faman duba wasu da ga cikin Comments na mutane
da ke wanzuwa a yanar gizo. Cikin salon ƙasaitarsa da izza ya wani juya kujerar da yake zaune cike da ƙwarewa yana lafewa a cikinta hankali kwance. Tare da wani salon da su ka
ɗ
ai suke gane mi yake nufi idan yayi sa.
Dariya suka sanya cike da jin
da
ɗ
in. Dan kobai fa
ɗ
aba sunsan yana cikin farin ciki matuƙa. A duk sanda ya tada irin wannan ƙurar ya ga taja hankalin ƴan ƙasa da wa
ɗ
anda yayi dominsu su kansu yakan yafe musu laifuka da sukai masa. Ko ya bisu da ƙyauta mai tsoka da ke sakasu farin
ciki.
Zai kuma kasance tare da su cike da nisha
ɗ
i duk da shi
ɗ
in ba mutum bane mai yawan magana akoda yaushe.
Da wannan damar Habib yay amfani wajen gabatar masa da rahoton binciken da ya gudanar akan aikin da ya basu
ɗ
azun. Dan sun wuce adadin awannin
da ya basu sosai. Kuma sunsan bawai ya manta bane, ya sharesu ne kawai bisa wani dalili nasa daban. Zatama iya yuwuwa shi tuni ya gama aikin binciken, suma
ɗ
in ya sakasu yi ne kawai domin hukuntasu bisa laifin sakacinsu.
Komai baice akan taka
rdun ba. Hasalima baiko bu
ɗ
esu ba ya cigaba da duba sakwannin. Yayinda murmushi ke cike da
ɓ
oyayyar fuskarsa da har ake ganin bayyanarsa bisa ta bogin da ke a kanta, wadda idan ba fa
ɗ
a maka akaiba bazaka ta
ɓ
a cewa ba fuskarsa bace ba. Su kansu yaransa inda
ace da ita kawai yake amfani baya canjawa tabbas zasu ce itace ainahin fuskarsa. Sai dai zuwa da mabanbanta da yakeyi ya sakasu fidda wanann hasashen a cikin ransu.
Ya kai tsahon lokaci tare da su yana bibiyar kowacce kafar yanar gizo da ta ya
ɗ
a labarai. Kafin ya miƙe yana fa
ɗ
in, *“7:30am* zamu koma *L.E street.* Jahje na buƙatar bada ƙafa”.
Wani ihun farin ciki suka saka. Dan a gaba
ɗ
aya gidajen da suke zama gidan *_L.E STREET_* yafi kowanne girma da ababen more rayuwa. Suna matukar m
amakin yanda yake sama musu manyan gidajen da suke zama, a kuma manyan anguwanni batare da an farga shi
ɗ
in baneba. Tsabar hatsabibancinsa kuma a wasu lokutan sukan koma anguwannin talakawa su zauna har na tsahon wani lokaci. Haka suke tamkar fulanin tashi.
Da wahala suyi zaman wata uku a gida batare da sun koma wani ba.
Kansa ya
ɗ
an girgiza da kai kofin coffee
ɗ
insa saman baki yana barin wajen nasu zuwa jikin windown ƙaramin falon da suke ciki na gidan da ya kawosu
ɗ
azun. Wanda har yanzu basu san t
aka-maimai a cikin wace anguwa yake ba, dan basu fita ko soro ba har yanzu. Shi kadai ne ya fita bayan awanni takwas ya kuma dawo.
Wani hatsabibin murmushi ya sake saki idonsa kyam akan ƙwan wutar lantarki da ke a tsakar gidan. Haka ya cigaba da ts
aiwa a jikin window
ɗ
in yana cigaba da shan coffee
ɗ
insa da sauraren iya shegen yaransa akan Comments
ɗ
in mutane da suka koma bibiya suma suna kwasar dariya.
Kofin da ya sake kaiwa baki yaji babu komai a ciki ya sakashi
ɗ
ago kofin ya kalla. Ba k
omai ciki ya shanye, hakan sai ya bashi dariya. Amma sai ya gintse kayansa baiyiba sai a zuciya. Juyowa yay da baya ya ajiye cup
ɗ
in ya
ɗ
auka file
ɗ
in da Habib ya ajiye. Cikin muryarsa da sautinta ke fita da nutsuwa da amo yace, “Ayi addu'a kafin a kwanta.
Goodnight”.
Kusan a tare suka ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
in, “ALLAH ya tashemu lafiya boss. Sweet dream tare da ƙarin ƙyaƙyƙyawar idea akan ƴan ruda”.
Daƙƙuwa yay musu batare da ya juyoba. Sai dai ya saki murmushi dai-dai yana shigewa. Duk da b
asuga murmushin nasa ba kasancewar ya juya musu baya hakan bai hanasu yin kananun dariyar farin ciki ba gaba dayansu.
Yana shigewa suka farma gasassun kajin da ya kawo musu tun shigowarsa da ci. Dama sun
ɗ
an
ɗ
aga kafa ne ganin yazo a cikin yanayin
babu wasa. Yanzu ko sunsan komai normal ne, sai abinda ba'a rasaba saboda rikita-rikitar Master
ɗ
insu bata ta
ɓ
a karewa. Daya toshe waccan matsalar zai
ɓ
allo wata da kansa kafinma ƙurar wadda ya tayar ta lafa.
Shima ko da ya shiga
ɗ
akin zazzafan
numfashi ya furzar. Ko'ina fes dan tun bayan barinsu da yayi suka gyara komai. Ya jefa file
ɗ
in hannunsa saman madai-daicin gadon. Kayansa ya shiga zamewa alamar son watsa ruwa. Ya rage da ga shi sai singlet da boxer. A haka ya nufi toilet
ɗ
in.
Tsahon mintuna ashirin ya
ɗ
auka a ciki kafin ya kammala, tun kafin ya fito da ga bayin ya ziro hannu ya kashe wutar
ɗ
akin baki
ɗ
aya. Batare da damuwa da duhun da ya mamaye ko ina ba ya fito a haka. Ta cikin duhun ya iso bakin gadon, ya kai zaune cikin lalu
be ya
ɗ
akko wayarsa ƙarama. Fitilarta ya kunna, tare da
ɗ
aukar file
ɗ
in da Habib ya bashi. Sam ba'a ganin fuskarsa. Sai dai shi yana ganin rubutun file
ɗ
in kasancewar shi ya haska kai tsaye. Sai alamun bathrobe
ɗ
in dake a jikinsa wadda iya inda hasken ya h
aska kawai ake gani.
“What?!”.
Ya fa
ɗ
a cikin subucewar baki ganin bayanan na nuna cewar da taimakon mace aka kai musu harin
ɗ
azun. Macen ma ƴar 18 years kacal. Cikin wani irin rawar jiki yay wurgi da file
ɗ
in yana fa
ɗ
in, “Impossible! Ni! Ni! N
i ne yarinya ƙarama kamar wannan zata hara. Hari irin wanda wani mahaluki bai ta
ɓ
a samun galabar yimin shi ba. Kuturun ubacan kayyasa
😳
............
✍
*_HHHH anayi muna
ɓ
allar rake na funtuwa mai zaƙi. Alaji Master yaya take ne
😉😝🐒
?. In baka sa
niba ma yanzu ne wasan zai fara
😂👎🏻
_*
*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHA
DI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA
SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA
'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUC
IYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017
082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BI
YAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutar
wa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR ISTAGRAM_*
https://www
.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
_________________________
*_Chapter Eleven_*
..........Cikin gaggawa aka amshi Ummi a asibiti. Dan da ƙyar take fitar da numfashi, ga jinin da yake fita mata ta hanci da
tayo tari da ya harmutsa dukkan zukatan su Yaya Muhammad. Hibbah kam ai tama koma musu tamkar zararriya. Dan koda za'a shige da Ummi sai da Yaya Umar ya riƙota shima hawaye masu
ɗ
aci na cika masa idanu.
Yaya Muhammad kam da baida wahalar zubda hawa
ye gefe kawai ya maida kansa yana sharewa. Umminsu itace duniyarsu. Itace farin cikinsu. Itace ta maye musu dukkan gurbi na dangin mahaifinsu da gi
ɓ
in mahaifin nasu da suka rasa tsahon shekaru goma sha tara. Tayi haƙuri da damuwoyi kala-kala domin taga sun
yi farin ciki. A kullum ƙoƙarin ta su zama mutanen kirki. Su zama masu haƙuri, su zama masu juriya. Su zama.... Su zama... Da yawa. To sukam idan akace sun rasata ina zasu saka kansu da rayuwarsu. Idan suna a gabanta sam basa tuna sun girma. Ganin kansu s
uke tamkar ƴan shekaru goma-goma. Bazasu so Ummi ta tafi ta barsu batare da sun cika mata burinta na ganin sunyi aure ba. Kamar yanda take addu'ar ganin zuri'arsu suma hakan shine fatansu a yanzun. Suna son yawan ganin dariya a saman fuskarta kamar yanda m
ahaifinsu yay sanda yana raye. Amma hakan duk bazata tabbataba sai tana a kusa da su........
“Ya ALLAH ka bama Ummi lafiya ka tashi kafa
ɗ
unta. ALLAH yasa ni na mutu a madadinta”.
Furucin Muhibbat da ke kuka ya katsema Yaya Muhammad da su Yay
a Abubakar tunaninsu. Gaba
ɗ
ayansu suka zuba mata idanu na
ɗ
unbin tausayinta da ƙaunarta. Yarinya ce ita mai yawan walwala, kazarkazar, wauta, tsiwa, rawan kai, surutu duk a dalilin gata da kulawar da take samu da ga garesu. Tana matuƙar son Ummi, suma hak
a. Batasan mahaifinsu ba, shiyyasa suketa ƙoƙarin ganin sun cike mata gurbinsa.
A hankali Yaya Abubakar ya taka inda take durƙushe gaban Yaya Umar da rauni ya cika zuciyarsa na tausayin kansu da