Showing 108001 words to 111000 words out of 186858 words

Chapter 37 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

31

bai ra'ayin cin abincin ba da farko. Plate

ɗ

in data zubama abincin yaja gabansa, tare da sake

ɗ

aukar wani cokalin ya fara

ɗ

iba ya kai bakinsa. Miƙewa tai cikin

fushi ta ture kujerar baya tabar gurin hawaye na sakko mata.

Yi yay kamar baisan da tashin nata ba. Sai da ta kai ƙofar

ɗ

akinta ya

ɗ

an

ɗ

aga ido ya kalleta yana sakin murmushi da kai abincin bakinsa. (Burum!!!) ta rufo ƙofar

ɗ

akin da ƙarfi. Ƙasai

taccen Murmushin ya sake saki yana miƙewa. Ya ja tissue ya goge bakinsa sannan ya janye idonsa daga ƙofar

ɗ

akin nata. Ɗakinsa ya nufa dan babu abinda yake bukata sama da son jin ruwan

ɗ

umi a jikinsa. Tun kafin ya shige ya zame facemask

ɗ

in fuskarsa ya bayy

ana a Isma'il

ɗ

insa.

Hibba na shiga ta fa

ɗ

a saman gado ta riƙe ciki, dan da gaske yunwar takeji sosai. Babu yanda Baba saude batai da ita ba taci abinci bayan fitarsa gidan amma taƙi. Har tea tace ta ha

ɗ

o mata tace ta ƙoshi. Hawayen da suka ciko

mata ido ta share tana matuƙar jin kewar Umminta da su yaya Muhammad. Ga kayan jikinta sun isheta matuƙar har ƙyanƙyaminsu takeji. Miƙewa tai da tunanin bara ta

ɗ

anyi wanka ko zata rage halin da take ciki ma ta samu damar yin tunanin mafita akan azzalumin

nan

ɗ

an homo.

Kusan mintuna sha biyar sai gata ta fito

ɗ

aure da

ɗ

ankwalin kayan nata da dudu iyakarsa cinyarta, cinyar ma ko rabi bai rufeba. Da ace zata duka babu abinda zai hana a ga jikinta. Bakin

ɗ

an kwalin ta

ɗ

an sa tana goge gefen kunnenta zu

wa goshinta da ƙananun gashi suka kwanta sosai. Dan masha ALLAH hibbah nada gashi yalwatacce. Ga cika ga tsaho gwargwado.

A dai-dai lokacin ne kuma Master da har yay shirin barci bayan ya watsa ruwa ya iso bakin ƙofar riƙe da plate daya zuba abinc

in ka

ɗ

an sai tab.. Da kaya kala

ɗ

aya. Hannu ya

ɗ

aura bisa handle

ɗ

in yana sake tsuƙe fuska dan kansa ciwo yake masa matuƙa. A firgice Hibba ta juyo jin an bu

ɗ

e ƙofar. Ta zazzaro idanunta saboda daburcewa ma ta gagara neman mafita.

A kanta ya sauk

e mayatattun idanunsa da barci da gajiya suka maidasu fici-fici. Janyewa yay cike da basarwa yana cigaba da takowa cikin

ɗ

akin tamkar ma bai fahimci dalilin ru

ɗ

ewar tata ba. Hibba da ta samu nasarar jan hijjab ta saka ta ha

ɗ

e fuska sosai tana hararsa. “Shi

dai musulinci ya bada dokar yanda ya kamata mutum ya shiga waje ai. Amma ba'a dinga fa

ɗ

oma mutane kamar wata kirsimeti (Christmas) ba”.

Banza yay mata kamar bai jita ba. Sai ma ajiye tarkacen hannunsa da yay saman mirror

ɗ

in

ɗ

akin. Batare da ya sak

e dubanta ba ya fara magana a daƙile. “Kiyi shopping na duk abinda kike buƙata ta online, idan kika cimin data bayan haka kuma....humm”. Ya ƙare maganar yana watsa mata hararar data hanata sake magana.

Harya fara tafiya tunanin da tayi yanzu-yanzu ya

sata azamar zabura tai saurin zuwa tasha gabansa. Wani irin shegen kallon da ya saka hantar cikinta ka

ɗ

awa yay mata, amma itama da yake gwanace ta taurin kai da kafiya sai tai ƙasa da kai kawai bata miƙe ta bashi hanyar data tare masa ba.

Sake ra

ɓ

a

wa ta gefenta yayi zai wuce tamkarma bai gantaba. Sai dai yanda ta durƙusa a gabansa hawaye na zirara a kan fuskarta ya sakashi satar kallonta ta ƙasan ido yana

ɗ

an takawa ya wuceta, sai da ya kama handle

ɗ

in ƙofar sai kuma ya

ɗ

an rumtse idanunsa yana cija

r lip nasa tare da dakatawa.

Jin ba'a bu

ɗ

e ƙofar ba yasa Hibba fahintar bai fita ba, bazai tanka mataba ne ya sata fara magana cikin raunin murya na drama

ɗ

in data shirya masa cikin ƙanƙanin lokaci, dan halin da Ummi zata iya tsintar kanta a c

iki kawai take hangowa. “Na roƙeka dan ALLAH ka maidani ga ahalina. Mahaifiyar mu tana da rauni na ciwo da kan tashi a dalilin damuwa. Rashina kuma yana

ɗ

aya daga manyan abinda zai iya tada mata shi. Indai nice na janye alwashina, bana buƙatar wani TAKUN S

AƘA da kai. Da ga karshe ina roƙonka dan ALLAH ku barmin ahalina. Ku duba maraicinmu da raunin mahaifiyarmu

🙏🏻

”.

Ta kare maganar da ha

ɗ

a hannayenta waje guda alamar roƙo kukan gaskiya na su

ɓ

uce mata yanzu kam. Jin bai tanka ba yasa ta

ɗ

ago idanunta

da hawaye ke cigaba da mata zarya a kumatu ta dubesa. Har yanzu idanunsa a rumtse suke, kuma bai juyoba bai kuma saki ƙofar ba, sai dai sarai yana jinta. Amma tsabar ƙasaita da mulki yamayi tamkar bai san da kasancewarta a wajen ba.

Wasu irin zafafa

n hawaye ne suka sake ziraro mata na tsananin tausayin yayunta da begen Ummin ta. Tana buƙatar zuwa garesu kodan ta sanar musu abinda taji ga Abbah, shiyyasa ta ƙudiri

ɗ

aukar duk wani wulaƙancinsa, indai hakan zaisa ta dace da fatanta na komawa gida.



Tsahon mintuna biyu bai tanka

ɗ

in ba, yana dai sauraren kukanta dake ƙara saka jijiyoyin kansa miƙewa. Ganin haƙanta bai cimma ruwa ba ya sata miƙewa da nufin barin wajen, dan ta gama sallama taurin rai da rashin tausayinsa. Takunta biyu ana uku Ƙasaitac

ciyar muryarsa ta sakata dakatawa.

“Ni bana magana biyu”.

Wani irin

ɗ

aci da jin zafinsa ne ya soki zuciyar Hibbah. Ta cije lips

ɗ

inta da ƙarfi tana matso hawayen da suka sake ciko mata idanu. Cigaba tai da tafiyarta wani duhu-duhu na mamaye i

danunta.

Da ƙyar ta ƙarasa saman gadon kuka na sake kufce mata. Tana tsoron rasa Ummi da yayunta, tana takaicin fasiƙi azzalumi irin Abba ya samu galaba akansu. Sai a yanzunne take jin matuƙar takaicin biye masa tun farko harta maida murtani. Dan z

uwa yanzu ta fahimci irin wannan mutumin ba'a cinsu da yaƙi ta ƙuru-ƙuru sai ta siyasa da taku. Hakan na nufin kuma sai ka kwantar da kai wajen fara fahimtar su

ɗ

in su wanene kafin ka samu damar kutse a lamuransu. Inama

ɗ

azu shiru tai masa har yayi ya gama

. (Dole ne yanzu ta sake sabon shiri), ta ayyana a ranta tana miƙewa zaune. Mamaki ya kamata ganin bai fita ba. Ya saki ƙofar ya juyo hannayensa har

ɗ

e a ƙirjinsa ya tokare ƙafarsa

ɗ

aya jikin ƙofar daya jingina bayansa. Sai idanunsa da ke matuƙar hanata suk

uni da tsiwa da ya zuba mata yana wani kallonta tamkar a

ɗ

age.

Kanta ta maida ta duƙar tana share hawayen. Lumshe idanun yay ya bu

ɗ

e yana

ɗ

aukesu da ga kanta ya maida kansa ga ƙofar ya jingina. Ta ƙasan ido ya koma kallonta batare da tasan yana cigab

a da kallon nata ba duk da tanajinta a takure har yanzun.

“Zan iya baki dama bisa shara

ɗ

i”.

Da sauri ta dubesa jin abinda ya fa

ɗ

a. Tai saurin miƙewa ta nufosa cikin sassarfa. “Dan ALLAH Yaya kana nufin zaka barni in tafi wajen Ummi na?”.

Ta

fa

ɗ

a tana matsoshi gab batare da tasan tayi hakan ba saboda zumu

ɗ

i. Idanunsa ya bu

ɗ

e da ƙyau a kanta jin yanda ta kusanta kanta da shi. Yanda ya zuba mata idanun ya sata tura baki tai ƙasa da kanta.

Warware hannayensa yayi yana miƙewa da ƙyau ya t

saya kan ƙafafunsa. Hakan sai ya sake kusancin nasu matuƙa. Baya ta

ɗ

an ja tana sake

ɓ

ata fuska. Takowa yay ya sake matsawa suka koma yanda suke, bayan ta shiga jan ƙafafunta. Shi kuma ya cigaba da takawa yana binta har suka dangane da mirror. Hannayenta d

uka biyu ta dafe mirror

ɗ

in da su tai

ɗ

an baya saboda yanda ya tsaya mata ƙiƙam tamkar soja. Bakinta ne ya shiga motsawa alamar akwai magana amma babu damar fa

ɗ

a.

Fahimtar hakan ya sakashi fara magana a daƙile yana bin fuskarta da kallo. “Zakiyi ai

ki na wata guda tare da mu....”

Zabura tai babu shiri, hakan ya sata fa

ɗ

awa jikinsa saboda kusancinsu. Bai riƙeta ba, dan haka ta sake komawa baya jikin mirror

ɗ

in tana fa

ɗ

in, “Kana nufin nima na fara sata?”.

“Itama sana'ace ai”.

Yay magan

ar yana tura duka hannayensa a aljihu da lumshe ido ya bu

ɗ

e lokaci guda.

“Tab wlhy ban yarda ba. Ƴar yahoo fa kenan mai datsan accaunt

ɗ

in mutane, zamb.......?”

Tai saurin rumtse idanun da bakinta batare da ta ƙarasa ba saboda ganin ya

ɗ

ora

hannayensa saman mirror

ɗ

in yayo kanta. Saurin maida lips

ɗ

inta tai cikin baki ta matse tana ƙwa

ɓ

e fuska tamkar zatai kuka, dan yanda ya kusanto da fuskarsa da tata har yana busa mata numfashinsa sai ka

ɗ

auka wani abu zai mata. Janye fuskar tasa yay ya mai

da saitin kunnenta yana sake tsuke fuska. Cikin wani irin Slowly voice da ke nuna gajiyarsa matuƙa ya fara magana yana shaƙar ƙamshin da gyararren gashinta keyi duk da ya

ɗ

an mimmiƙe ta gaba dan tun gyaran ranar

ɗ

aurin aure. “Ashe zaki dawwama tare da Mast

er har tsufanki babu ganin Ummi”.

“ALLAH ya kiyaye na zauna da mai homo, wlhy kota katanga sai na haura”.

Baki ya ta

ɓ

e da

ɗ

age kafa

ɗ

a irin I don't care

ɗ

innan. Batare da ya sake ko kallonta ba ya nufi ƙofa abinsa cike da takun ƙasaitarsa da

izza. Kukan ƙarya Hibbah ta fashe da shi duk da dai har cikin ranta tanajin ra

ɗ

a

ɗ

i da takaicinsa. Baiko nuna yasan tanai ba ya bu

ɗ

e ƙofar ya fice abinsa.

“Mugu danginsu Halilu. Na rantse sai kayi dana sanin satoni wannan gidan naka, dan saina addab

i kowa. Da wani idanunsa abin tsoro”.

Oho shi baima san tanai ba. Dan tuni ya kai downstairs. Kamar yanda ya saba a duk dare sai da ya leƙa

ɗ

akunan su Salis ya tabbatar suna lafiya. Wa

ɗ

anda basu kashe fitila ba ya kashe musu. Wasu ma har barguna ya g

yara musu a ransa yana

ɗ

an mamakin kwanciyar tasu da wuri yau, sai da ya ƙara musu addu'ar barci kamar yanda ya saba sannan. Compound ya fito ya dudduba. Sai da ya tabbatar komai normal ma anan sannan ya dawo ciki ya kashe sauran fitulun ya haura sama. Ƙar

asa shirin barcinsa yay ya haye gado yana godema UBANGIJI da ya kaisa wanann lokaci da rai da lafiya bayan wasu na asibiti wasu ko na gida cikin jiyya matsanciya. Cikin ƙanƙanin lokaci barci yay awon gaba da shi dan yayi matuƙar gajiya. Gashi dama yasha ma

ganin ciwon kan.

A

ɓ

angaren Hibbah kam sai da ta gama sharce-sharcen ƙwallarta ta cire hijjab

ɗ

in bayan taje ta murzama ƙofar key. Kayan daya ajiye ta warware. T-shirt

ɗ

insa ce mai gajeren hannu da three quarter wando sai mayen ƙamshinsa sukeyi.

Ta

ɓ

ata fuska tana cillar da kayan. “Ni bazansa kayan ƴan homo da yahoo ba”. Tai maganar tamkar zatai kuka.

Abincin da ya ajiye ta

ɗ

auka da bottle water

ɗ

in da suma ya ajiye ta zauna a bakin gado ta fara ci dan da gaske yunwa takeji. Taci sosai tasha

ruwan sannan ta miƙe. Kayan ta sake harara dan harga ALLAH tana buƙatar saka sutura a jikinta. Bazata ta

ɓ

a iya barci da guntun

ɗ

ankwalin dake

ɗ

aure a jikin nata ba. Hakama kayan data cire ƙyanƙyaminsu take bazata iya maidasu jikinta ba. Wando da rigar dat

a gama mita a kansu ta

ɗ

auka ta saka. Sai ga three quarter ita ya zamar mata dogo, dan ka

ɗ

an ya rage ya rufe idon sawun ƙafarta. Hakama rigar tai mata burun-burun tamkar kaita mata dariya. Baki ta ta

ɓ

e da yamutsa fuska tana duban kanta a mirror, dan ba kar

amin addabarta ƙamshin turaren nasa yayi ba.

Idonta ne ya sauka akan tab

ɗ

in daya ajiye mata. Ita sam tama manta da ita. Ɗauka tai da saurin tana fa

ɗ

in, “Stupid me. Wai mima ya kaini masa magana bayan ga maganin kukana anan”. Ta ƙare maganar da ƙyalƙya

lewa da dariya. Ta dira tsalle ta

ɗ

ane gado ranta fal farin ciki. Babu lock a tab

ɗ

in, hakan ya bata damar sauke idanunta akan hoton su Habib su bakwai sai shi na takwas a tsakkiyarsu, duk sun wani kananna

ɗ

e masa jiki tamkar tata. Shima ya shafo fuskar Ada

m da Khalid dake gefe da gefensa yana

ɗ

an murmushi. Daga ƙasa Habib da Idris suna zaune sun

ɗ

aura kawunansu bisa ƙafarsa

ɗ

ai-

ɗ

ai sun kwantar. Sai bayansa Musbahu, Zaidu, Salis suna akan kafa

ɗ

arsa suma. A kallo

ɗ

aya zaka fahimci tsantsar ƙaunar da sukema ju

na. Ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki da fa

ɗ

in, “A haka dai kamar mutanen kirki, sai dai ALLAH ka

ɗ

ai yasan tsiyatakun da kuke aikatawa.”

Kauda hoton tai da nufin shiga inda applications suke taci karenta babu babbaka sai taga sa

ɓ

anin haka. Dan kai tsaye ga shagon d

a zatai sayayya ya kaita. Cikin takaici tai ƙoƙarin fitowa amma hakan ya gagara. Tamkar zata fasa kuka dan haushi. Har tayi niyyar ajiye tab

ɗ

in sai kuma ta tuna bata da sutura kota yin salla. Da bai taimaketa ya bata wa

ɗ

an nan ba ma da batasan yaya zatai

ba. Kaya ta fara za

ɓ

a harda underwears tanata faman ƙunƙuni. Yanda taketa za

ɓ

ar abubuwa zaka fahimci harda mugunta a ciki. Dan sai faman taune lip take tana murmushi. Sai da ta gama yayar kaya san ranta sannan ta dangwarar da tab

ɗ

in tana hararta ta koma t

a kwanta duk da bata tunanin zata iya yin barci saboda kewa da damuwar rashin ahalinta a tare da ita.

*_WASHE GARI_*

Kamar yanda ya saba shine ya tashesu suka wuce massallaci duk da kuwa bayajin da

ɗ

i, dan ciwon kan har yanzu bai sakesa b

a duk da yayi barci. Koda suka dawo su ka

ɗ

ai suka shiga

ɗ

akin motsa jiki shi sama ya dawo. Bai ko kalli

ɗ

akin da Hibbah take ba. baima nuna ya tuna tana gidan ba ya shige abinsa.

A

ɓ

angaren Hibbah ma ta farka dan ta saba. Sai dai tana idar da sall

a ko azkar batai ba ta haye gado ta koma barci. Barci sosai ta sha har kusan goma saura. Tana bu

ɗ

e ido da ledoji taci karo manya-manya guda uku. Fahimtar kallo daga nesa bazai mataba ya sata sakkowa taje garesu. Ɗan bubbu

ɗ

ewa tai sai taci karo da kayan dat

ai shopping jiya da dare ta online. Babu shiri ta shiga sungumar ledojin duk da akwai nauyi tana kaiwa saman gado ta dinga

ɗ

agasu tana zazzagewa.

Mamakine ya bayyana a saman fuskarta ƙarara. Dan duk abinda ta za

ɓ

a

ɗ

in an sako mata. Harma da wanda ba

ta za

ɓ

a ba na fanin kayan shafa, sabulai, kayan gyaran gashi, da kayan yan kunne sai takalma. total na ku

ɗ

a

ɗ

en da aka sakko ta shiga dubawa mamaki na neman halakata. “Anya mutumin nan yana da man kai kuwa? Koda yake ina

ɗ

an yahoo ma yasan zafin ku

ɗ

i tunda

wasu suka tara ya wawasa. ALLAH ya gani naidai tunda badani ya sato ba ko naci banda zunubi”. Ta fa

ɗ

a cike da yarda da kai.

Dama azababben ƙamshin turaren kayansa ya isheta, dan haka ta fa

ɗ

a wanka. Bata wani jimaba ta fito dan dama bata da

ɗ

ewa a wa

nka, da sabbin kayan shafanta tai amfani, dan tana son fara aiwatar da shirinta na yanda zata ku

ɓ

uta a gidan nan.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login