Showing 153001 words to 156000 words out of 186858 words

Chapter 52 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

17

TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA

MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU

,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SA

HUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_

HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO

VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH

ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*



*_Chapter Forty Two_*

...........Har cikin ransa sai da yaji shock dan bai zaton hakan ba da ga gareta cikin sauƙi. Sai dai idan yayi dubi da tarbiyanta da yanda ta tashi za'a iya mata koda wayone da yaud

ara ta amince. Idanunsa ya lumshe tare da riƙe hannuwan nata yana murmushi, ya rungumeta da ƙyau shima yana jerama UBANGIJI godiya, dan jinsa yake tamkar ya sauke wasu kaya masu nauyi dake bisa kansa.

Muhibbat da gaba

ɗ

aya ta kasa tsaida kukanta

ta sake yunƙurin barin jikin nasa.

“I'm sorry Hibbaty”.

Ya fa

ɗ

a cikin kunnenta yana sake matseta da busa mata iskar numfashinsa cikin kunnen dake tada mata tsigar jiki..

“Ni ka sakeni, wajen Ummina zanje, karka sake shiga sabgata kum

a. Karka sake zuwa mana gida.”

Cikin gimtse dariyarsa ya

ɗ

agota da riƙe fuskarta cikin tafukan hannunsa. “Bu

ɗ

e idanun mana ki kalli cikin nawa ki fa

ɗ

a. Kefa kikace da Isma'il zaki zauna, taya kike tunanin kunnen Isma'il yaji wannan zance yay saka

cin barinki kiyi nesa da shi kuma?”.

Sake matse idanun tayi hawaye na zirarowa. Batare data iya bu

ɗ

esu ba tace, “To na fasa. Yanzu bazan zauna da kai ba”.

“Shi kuma babyna kimin yaya da shi? Dan bazaije ko ina ba a gidansu zai tashi”.

Babu shiri ta bu

ɗ

e idanun sai dai bata kallesa ba. Cikin motsawar sakarcin nata tace, “Ni yaushe naga wani babyn ka balle na rakitama kaina har yaje gidanmu”.

Hannunsa ya

ɗ

aura a saman cikinta yana ƙasa da shi a hankali, cikin muryar ra

ɗ

a y

a ce, “Gashi anan insha ALLAH, zaki gansane kema soon”.

Hanunsa ta ture da fa

ɗ

in, “ALLAH ya kiyaye”.

“Na yanzu kam ya faru sai dai ya kiyaye na gaba kuma”. Ya bata amsa yana kwantar da ita shima ya kwanta a gefenta. Duk yanda taso tash

i kuma ya hana dole ta haƙura. Sai dai ta masa shiru bata sake tankawa ba. Shima gajiya da suruntunne ya sashi rufe idanunsa da fatan samun barci.

Koda suka tashi wajen sha

ɗ

aya duk yanda Hibbah taso zillewa hanata yayi tare sukai wanka. Ta gama

ƴ

an koke-kokenta na shagwa

ɓ

a ta bari. Breakfast ma tare sukayi, tanason taje gaida baba Saude ya hanata. Dole ta haƙura tanata faman sinne kai dan sam bata buƙatar su ha

ɗ

a ido. Sai dai dukan motsinsa saita bisa da kallo, har yanzu zuciyarta na kaikawo akan

kasancewarsa Isma'il kuma Master. Sarai yana lure da ita amma sai ya basar yanata aikinsa tana gefensa. Lokaci-lokaci yakan sakata tai masa wani aikin.

A yau dai komai yinsa take babu musu ko tsiwa, dan idan ka ganta bazaka ta

ɓ

a

ɗ

auka Hibbahn Ummi

da su Yaya Ammar bace. Haka suka kasance har yamma salla ce kawai ke tashinsu. Abinci ma da aka kawo na rana catai ta ƙoshi. Shima kuma baici ba dan bayajin da

ɗ

in bakinsa tamkar ita. Har dare bai fita ko inaba yanata aiki, sai bayan sallar isha'i ne Habib

ya shigo musu da ledar kayan kwa

ɗ

ayin da suka fita yawo suka siyo. Koda ya shigo falon Hibbah na kwance a doguwar kujeran da Master ke aiki kanta a saman cinyarsa. Dan ta kwanta tai filo da hanun kujerar ya taso daga inda yake zaune ya

ɗ

agota yasa kan nat

a saman cinyarsa. Duk yanda taso tashi kuma bai bata fuska ba dole ta haƙura ta kwanta ƙamshin turarensa na mamaye kwanyarta a hankali. Aikinsa yake ita kuma tana kwance idanu a rufe ta lula duniyar tunani.

Koda Habib

ɗ

in ya shigo bayan ya amsa masa

sallamar da bashi iznin shiga kallo

ɗ

aya yay musu ya

ɗ

auke kansa zuciyarsa na masa wani fari fat. Kayan ya ajiye yana masa sannu da aiki.

Amsawa yay yana

ɗ

ago idanu ya kalli ledar, sai kuma ya maida dubansa ga Habib

ɗ

in.

Da sauri Hab

ib yace, “Na aunty Queen ne, sai da safe”.

Kafin ma master yace wani abu tuni ya fice. Kansa ya

ɗ

an girgiza da maida dubansa ga Hibbah da duk take jinsu amma tayi luf. Ganin bata motsaba komai baice ba ya cigaba da aikinsa. Sai zuwa can da yaga bar

ci na meman dibarta ne ya ajiye aikin yana bu

ɗ

e ledan. Gasashshen namane mai romo da ice-cream. Sai Ha

ɗ

a

ɗɗ

un chocolates masu da

ɗ

i. Roban ice-cream

ɗ

in ya

ɗ

auka ya bu

ɗ

e. Dan shima ma'abocin sonshi ne. Batare da yayi magana ba ya

ɗ

iba yakai baki.

Hi

bbah dake sauraren taji yace ta tashi ta hadiye yawu da ƙyar. Jin alamar ya ƙara kaiwa baki yasata bu

ɗ

e idanunta da miƙewa zaune. Hannu tasa ta warce roban tana

ɗ

an hararsa ƙasa-ƙasa da ƙunkuni.

“Ai nidai banji ance nakaba amma ka hau kai da sha”.

Gira

ɗ

aya ya

ɗ

auke yana sauke mata wani shu'umin kallo. “Naga kamar baki da ra'ayine shiyyasa nace bara na maida jinina da kika tsotse jiya da wanda kikasa bindiga ta zubarmin”.

Baki ta

ɗ

an murgu

ɗ

a gefe da kai cokalin ice-cream

ɗ

in zata sh

a ya kai hannu zai riƙe ta tura da sauri.

“Humm rowa ko?”.

Kumburarrun idanunta ta

ɗ

an juya masa “Kai da baka da rowar ka ta

ɓ

a siyamin ne?”.

Master daya shagala a kallonta har tana saka tsigar jikinsa tashi ya

ɗ

an waro idanu ka

ɗ

an. “Aunty

Queen kiji tsoron ALLAH ban sayo miki kazan first night ba randa aka kawoki?”.

“Kadai satoni! Kuma ni babu wata kaza daka sayamin”.

Dariya ta bashi, amma sai ya gimtse yay murmushi kawai. “Ai ke amaryace ta musamman, shiyyasa kaiki gid

an mijinki ma ya zama na musamman.”.

Yay maganar da

ɗ

an kwantowa jikin kafa

ɗ

arta yana wani sassanyan murmushi idanunsa akanta. Matsawa taso yi ya tura hanunsa ta bayanta ya riƙo ƙugunta. Cikin marairaicewa yace, “Ki sammin ko ka

ɗ

an mana, inba hakaba

kuma a daren nan na

ɗ

iba rabona a can”.

Sam Hibbah bata fahimci a ina zai

ɗ

iba rabon nasa ba. Dan haka ta sake juya kanta gefe tana kaiwa baki da fa

ɗ

in, “Gara kaje ka

ɗ

iba rabon naka a can amma ba nan ba”.

Wata ƴar dariyar ƙeta yay da

ɗ

au

ra hanunsa saman ƙirjinta, “Ina godiya sarauniyar gidanmu”.

Da sauri ta ture hannunsa har tana neman sakin robar ice-cream

ɗ

in ya riƙo da sauri. Kafin tayi wani yunkuri ya miƙe zaune sosai da fige

ɗ

an spoon

ɗ

in ya juya mata baya. Shaf ta manta da wan

da take tare, ta

ɗ

ane bayansa cikin shagwa

ɓ

a tace, “Ummi kin gansa ko”.

Ice-cream

ɗ

in ya dinga

ɗ

iba yana kaiwa baki da kakkauce mata. Itako ta maƙalƙalesa ta baya da daura kanta a saman wuyansa tana son amsa amma ta kasa. Master da ke sha da sauri-

sauri ya fara ƴar dariya mara sauti da batai zaton ya iya ba. Ganin yasha kusan rabi yasata barin bayansa ta sakko da sauri a kujerar taje gabansa zata warce ya kauce ta fa

ɗ

a jikinsa. Zaune tai

ɗ

are-

ɗ

are bisa cinyarsa. “Ni wlhy ka bani abuna, ai dai baice

naka bane, nawa yace”.

Master dake murmushi ya sake kaiwa bakinsa da ajiye robar ta gefen kanta batare data sani ba. Ta bu

ɗ

e baki zata sake magana ya ha

ɗ

e bakin nata da nasa ya fara juye mata ice-cream

ɗ

in daya gama narkewa a cikin bakinsa. Bata da

wata mafita saita shanyewa. Dan ganin tana son ture masa fuska ya sashin toshe mata hanci dole ta ha

ɗ

iye. Koda ya saki hancin bai saki bakinba ya zarce da kissing

ɗ

in ta. A salon da yake sumbatar natane ya sata nutsuwar dole tana amsar sakonsa. Sai da taj

i hannunsa cikin rigarta ne tai ƙoƙarin turesa jikinta na fara rawa.

Matsar da bakin yay yakai saitin kunnenta yana sake rungumota da ƙyau. “Kemafa yarinyar nan na kula fitinanniya za'ai. Dan sosai jikinki ke amsar kowanne saƙo”.

Hibbah j

itai tamkar ta tsala ihu. Tai azamar wuntsilowa a jikinsa, yana son kamota ta zille da gudu tabar wajen.

Binta da kallo yayi yana sakin murmushi da lumshe idanu.

★★★

Hibbah bata sake jin

ɗ

uriyar Master ba har tai shirin barci ta

kwanta, zuciyarta cike da tunani da kwa

ɗ

ayin ganin ahalinta. Wani gefe kuma na imagine yanda su Ummi zasuji cewar Isma'il shine master ashe, dan ita kam har yanzu zuciyarta ta kasa gaskata hakan, neman wanda zasu tattauna maganar kawai take a ranta. Dan ta

mbayoyine fal bakinsa amma kunyarsa da nauyin daya aza mata yasa ta kasa masa ko guda

ɗ

aya.

Tun tana a tsorace da tunanin zai shigo har barci yay awon gaba da ita bai shigo

ɗ

in ba. Sai kusan ƙarfe

ɗ

aya har tamayi nisa a barci sannan ya shigo a matuƙa

r gajiye da tsananin bukatar barci. Yaji da

ɗ

in ganin tayi barcin, hakan na nufin ta

ɗ

an samu ƴar nutsuwa a zuciya da jikinta daya murza a jiya. Shirin barcin yay shima da dukkan abinda yake na al'adar rayuwarsa sannan ya kwanta a gefenta.

*_Washe

gari_* tamkar jiya tare sukai sallar asuba. Hibbah dake ta faman sinne-sinnen kai ma ta gaishesa da tambayar jiinsa. Amsa mata yay da tambayarta nata jikin itama, tace ita dai lafiyarta ƙalau. Murmushi yayi kawai bai sake cewa komai ba harya kammala azkar

ɗ

in dayay zamanyi sannan ya mike ya bita gadon. Harta fara lumshe idanu taji saukar hannunsa a jikinta. Babu shiri ta bu

ɗ

e tana kai hannu zata ture nashi. Hanawa yay ta hanyar riƙe hanun nata da busa mata numfashinsa cikin kunne.

Zatai magana yay

saurin tareta da fa

ɗ

in, “Shiiii bake kikace lafiyanki ƙalau ba”.

“Da wasafa nake ALLAH akwai ciwo”. Ta fa

ɗ

a da sauri tana bu

ɗ

e idanunta sai gasu a cikin nasa. Duk kuma yanda taso janyewa ya sarƙesu ta gagara. Wasu mayatattun halittun fitina take

gani suna yawo a cikin idanun nasa. A take nata suka fara tara ƙwallar da shi kuma suka sake

ɗ

aga masa hankali.

“A ina ciwon yake?”.

Yay maganar da wata kasalalliyar muryar dake tabbatar da

ɗ

unbin begenta dake cizonsa. Sake rikicewa Hibb

ah tai zata fara ja da baya yay mata runfa da jikinsa yana jan sassanyan numfashi da busa mata akan fuska. Sosai ta rikice, dan irin abinda tagani cikin idanunsa a shekaran jiya da rana yanzunma shine tattare da shi. A hankali ya

ɗ

aura hanunsa saman nata y

ana sake matso da fuskarsa gab da tatan. Kai ta shiga jujjuya masa la

ɓɓ

anta na motsawa alamar son roƙonsa.

Yasan bazai iya

ɗ

aga mata ƙafa ba, hakan yasashi lumshe idanun nasa dai-dai yana kai la

ɓɓ

ansa saman tausasan nata, dan dama dauriya kawai yake

yi harya iya

ɗ

aga mata ƙafa da daddare. Rawar jikinta da kukan da take masa yau har yaso yafi na shekaranjiya dan wahalar data sha kawai take ƙiyastowa. Shiko da idanunsa suka rufe bida ita kawai yake ta salo-salon da baisan yama iyaba sai yanzun.



Kuka take sosai tana lafe a jikinsa, nata jikin na

ɗ

an rawa dan yauma

ɗ

in dai wahalar tasha, duk da dai ta shekaranjiyan tafi ta yau sai dai ta yau

ɗ

in ma babu sauƙi dan famine. Shiko babu abinda yake iya furtawa sai shafa bayanta zuwa gashin kanta.

“ALLAH yay miki albarka”.

Ya fa

ɗ

a a fusge yana sake turata cikin jikinsa har saida ta

ɗ

an saka masa kuka ya sassauta mata. Sai da yaji kukan nata ya ƙi tsayawane ya mike cike da dauriya ya kaita toilet. Yau

ɗ

in ma dai da taimakonsa ta gyara jikinta

tana faman masa raki da roƙon ya kaita wajen Ummi ita dai karya kasheta.

Sosai yaji tausayinta dan shima yasan dai yayi gaggawar koma mata duk da wahalar data sha kwana biyu da suka wuce. “Indai wajen Ummi ne zan kaiki, amma sai kin barmin kuka. K

in yarda?”.

Da sauri ta jinjina masa kai alamar eh ta yarda. Ya sumbaci kumatunta da fa

ɗ

in, “Good girl! ko ke fa. Kefa yanzun kin girma harkan yara yawane Hibbaty”.

Da wannan da

ɗ

in bakin ya taimaka mata suka fito, koda suka sake komawa suka

kwanta lafe masa tai a jiki tana jan ajiyar zuciya har barcin wahala yay awan gaba da ita cikin ƙanƙanin lokaci. Sumbata ya kaima goshinta, a ransa wani nutsuwa da kaunarta na ratsashi. Dan a yau yafi jin matuƙar nutsuwa fiye da shekaranjiya da komai yayis

a ba cikin hayyacinsa ba.

Barci sosai sukayi batare da wani ya takura musu ba. Dan su Habib ma tun safe suka bar gidan. Baba Saude kuwa da ba sanin mike faruwa tayi ba ita duk

ɗ

aukarta ma Hibbah bata gidanne. Dan tun randa sukazo bata sake gan

inta ba master ya kasa ya tsare.

Kusan a tare suka farka. Sai dai jin motsinsa yasa Hibbah ƙin bu

ɗ

e nata idon. Idanunsa ya zubama fuskarta yana ƙare mata kallo, yanda yaga idonta na

ɗ

an motsawa yasan ta tashi. Baiyi magana ba, sai yatsansa daya

ɗ

ora

saman rumfar idon yana wasa da shi. Dole ta bu

ɗ

e idanun da ture hannunsa tana kumbura fuska. Murmushi yayi da saƙalo hanunsa ta bayanta ya matso da fuskokinsu dab da juna yana kai mata sumbata.

“Nifa kwana biyu naga harma kin nutsu autan Ummi”.



Yay maganar cikin ra

ɗ

a tamkar mai tsoron ajisu.

A ranta tace, (ba dolena ba. kana min wannan muguntar nacika magana kace na maka rashin kunya ka fake da hakan ka maidani machine). A fili kam saita marairaice masa fuska tana mar-mar da idanu. “D

an ALLAH yaushe zaka kaini wajen Ummin?”.

Yasan dama shine matsalarta. Maimakon ya bata amsa sai ya lumshe idanunsa yay shiru tamkar bai jita ba. Idanunta ta bu

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login