Showing 84001 words to 87000 words out of 186858 words
dole ak
a kwashi Junaid zuwa asibiti, yayinda ran Abba ke a
ɓ
ace a jagule matuƙa. Babu abinda zuciyarsa ke kitsa masa sai
ɗ
aukar alwashi kala-kala akan Ummi da zuci'arta. Musamman Hibbah da yakeji zai iya dasa wuƙa a maƙoshinta a halin da yake ciki. Dan tabbas kuw
a yaga *
ɗ
an hakkin da ka raina shike tsone maka idanu* har yaushe ma aka samu cikin Hibbah aka haifeta da zata iya ruguza masa shirinsa na tsahon shekara da shekaru?. Bama ita ba, hatta da Master
ɗ
in ya
ɗ
auki alwashin bazai bari ba. Dan da'alama Hibbah da
su Ummi
ɗ
inne suka sashi wargaza zancen auren.
Irin wa
ɗ
an nan tunane-tunanen yaketa faman yi da kaikawo a
ɗ
akinsa tun barin su momy da Junaid zuwa asibiti. Sai hayaniyar ƴan biki da har yau suketa gutsiri tsoma yake faman jiyowa. Wayarsa ya
ɗ
auka
ya shiga neman number A.G amma sai taƙi shiga saboda network. Cike da haushi ya wurgata saman gadon yana dafe kai. Tsabar ru
ɗ
anin da yake ciki ko salla baiyi ba gaba
ɗ
aya yinin yau. Babu azhar, la'asar, magrib balle isha'i. Bai kumayi tunanin yinsu ba har
dare ya raba ya cigaba da ƙullawa da kwancewa batare da ya samo wata mafitaba akan al'amarin.
Da ga wajen amare kuwa su Amlah kuka sunsha shi har sun godema ALLAH. Su kansu babu irin kalar tsinuwa da zagin da basu rakito sun sauke akan Ummi ba.
Ga ƙawayensu na tayasu da tunzurawa. Tashin hankalin dukan da Isma'il yayma Junaid ne ya
ɗ
auke hankalinsu zuwa can suma sukabi su Momy asibiti dan suna tsananin son
ɗ
an uwan nasu
ɗ
aya namiji tilo a cikinsu.
To har dai gari yay tsit alamar rabawar da
re babu wanda ya dawo da ga asibitin. Hakama sauran ƴan biki babu wanda ya farga da rashin su Ummi balle tunanin rashin kawo amare har yanzun.
*_WASHE GARI_*
Sassanyar iskar sanyin asuba, da sabo da tashi sallar asubar ne ya saka Hibba
h farkawa da ga nannauyan barcin da ya dunƙule rayuwarta tun daren jiya bayan master ya maidota hankalinta da ga sumarwa. Da ƙyar ta iya bu
ɗ
e idanun da sukai mata matuƙar nauyi. Ta kai hannu bisa kanta da ya sara mata tana ambaton, “Wash ALLAH Ummi kaina”.
Jin shiru babu alamar Ummi a kusa da ita ya sakata ƙoƙarin ganin ta tashi duk da azabar da kan nata ke mata ga jiri-jiri hajijiya-hajijiya na
ɗ
ibar idanunta da taketa kokawar ganin ta bu
ɗ
esu ko ka
ɗ
anne.
Da ƙyar ta iya tashi zaunen cikin
lalube ta jingina jikinta da fuskar gadon. Tsahon mintuna kusan goma taja a zaune haka duk da kuwa kunnuwanta na jiyo mata salla a mabanbanta masallatan da takejin tamkar bana anguwarsu ba. Sai da yanayin nata ya
ɗ
an dai-daita ta sake shiga kokawar bu
ɗ
e i
danun tana ambaton sunayen ALLAH.
Dishi-dishi take ganin
ɗ
akin da ya kasance baƙo a gareta, har ganin nata ya
ɗ
an dai-daita. (Tabbas wannan ba
ɗ
akinta bane, ba kuma
ɗ
akin Umminta bane, to inane?) ta ayyana a zuciyarta tana sake bin
ɗ
akin da kallo c
ikin ƙarfin hali. (Sabon gidan mu) zuciyarta ta sake ayyano mata duk da bataji gamsuwa ba a cikin ranta.
Kokawar son tunano abinda ya faru jiya ta shigayi da zuciyarta. Cikin amincin ALLAH kuwa komai ya shiga dawo mata dalla-dalla. Ƙirjinta yay wata
azabar bugawa ta zabura da niyyar dira a gadon sai dai rashin ƙarfin jiki ya dakatar da ita ga hakan. “Innalillahi wa-inna'ilairraji'un inane nan? Wanene na shiga motarsa?”.
Ta fa
ɗ
a a fili jikinta na rawa. Sakkowa tai a gadon cikin dabara, tai ƙoƙ
arin kunna wutar
ɗ
akin mai haske. A take kuwa ko ina ya gauraye kasancewar akwai wutar. Da bin bango ta nufi ƙofar data gani, sai dai koda ta murza a kulle take. A take wani tsoro ya sake dirar mata a rai. ta zame a hankali tai ƙasa zuciyarta na wani irin
tsitstsinkewa. (Idan har hasashenta yayi dai-dai azzalumi Abba ne ya farga naji sirrinsu yasa aka satoni aka kawo nan. Shikenan an
ɗ
aura auren yayunna da ƴaƴansa.
Shikenan zai kashe min ƴan uwa) ta shiga ayyano hakan a ranta. Tai saurin dafe kanta da ya sa
ke sara mata.
“Abba mi mukai maka da zafi haka? Miyasa kai azzalumi ne maci amana. Ya ALLAH ka karemin ahalina daga cutarwar wa
ɗ
anan azzalumai fasiƙan mutane. Ya ALLAH bamu da wani ƙarfi sai naka, kai ne bangonmu abin jingina ka tallafi maraicinmu da
na mahaifiyarmu ka bamu kariya”. Yanda take maganar tana kuka abin tausayi.
Sai kuma ta
ɗ
an zabura saboda tunowa da ko sallar Azhar na ranar jiya batayi ba. Dan a dai-dai lokacin da akeyinta tana tare da su Abba. Miƙewa tai a zabure. Duk da jirin da k
e kwasarta bata saurara ba sai da ta dangane da ƙofar da take ƙyautata zaton toilet ne da ƙyar. Cikin sa'a kuwa ta samu toilet
ɗ
inne, duk kuma abin amfani akwaishi a ciki. Shawarar zuciyarta tabi cike da dauriya ta ha
ɗ
a ruwan wanka mai zafi sosai, kayanta
ta cire tana faman layi da dafe kai. Bayan ta cire kayanta da ƙyar cikin ruwan ta shige gaba
ɗ
ayanta tana sauke nannauyar ajiyar zuciya da numfashi. Yanda ruwan ke ratsa kowacce ga
ɓ
a ta jikinta haka jijiyiyin jikinta ke saki a hankali wani
ɗ
an ƙarfi-ƙarfi
na mamayeta. Sai da taji hankalinta ya dawo jikinta kafin ta miƙe daga ruwan da har ya huce tai wanka sama-sama. Ganin sabon brush ya sata
ɗ
auka tayi sannan ta
ɗ
aura alwala. Tasan bata da wasu kayan anan. Babu kuma tabbacin samu dan haka ta maida wanda ta
cire ta fito. Dan gaba
ɗ
aya hankalinta kuma ya koma ne ga sallolin da ke a kanta.
Ɗan kwalinta ta shimfi
ɗ
a a ƙasa tare da
ɗ
aukar yagaggen hijjab
ɗ
in ta ta ƙulle daidai wuyan ta saka tama mamakin yanda akai ya yage haka ta tada salla. Duk yanda shai
ɗ
an yaso mata kutse cikin sallar da bijiro mata damuwa da tashin hankalin da take a ciki haka ta dinga turesa tai sallarta a tsanake tana faman zirar da hawayen. Tsaf ta kammala rama sallolin har zuwa sallar asubahi. Taja doguwar addu'a akan wannan yanayi d
a suke ciki tana kuka. Ta jima a wajen zaune har rana ta fito sosai. Agogon
ɗ
akin ta kalla, ganin takwas har tayi yasata miƙewa ta sake nufar gadon saboda yunwar da takeji da rashin ƙarfin jikinta. Karaf idanunta suka sauka akan wayarta dake tsakkiyar gado
n, da alama dai a wajen bacci ta fita da ga cikin zaninta. Wani irin da
ɗ
i ne ya lullu
ɓ
eta. Ta kai hannu ta
ɗ
auka da sauri tana murmushi da share hawayenta. Cikin rawar jiki da matsanancin
ɗ
oki ta danna kiran number yaya Muhammad.
Sai
ɗ
an yarfa ha
nnuwanta ta ke da cizar lip
ɗ
inta na ƙasa cike da zumu
ɗ
in son jin ya
ɗ
auka......
“Ko zaki shekara kiransu bazasu gani ba, koda kuwa ta shiga ne”.
Wata ƙasaitacciyar murya ta fa
ɗ
a a bayanta. A zabure Hibbah ta juyo duk da rashin ƙarfin da jiki
nta ke da shi. Babu shiri ta sake zabura tai baya, duk da kuwa tayi tunanin shi
ɗ
in zata gani anan tunda yaron su Abba ne. “Shuraim?!” ta fa
ɗ
a a
ɗ
an kausashe tana masa wani irin kallon tsana.
“A.K.A Master!”. Ya fa
ɗ
a yana cigaba da takowa cikin izz
a da kasaitarsa tsakkiyar
ɗ
akin. Sai da yazo gab da ita ya kai hannu saman face nashi ya cire facemask
ɗ
in face
ɗ
in Shuraim.
“What?!!”. Hibbah ta fa
ɗ
a tana sakin wayarta ƙasa a
ɗ
an firgice.
Wani ƙasaitaccen murmushi ya saki da cigaba da taka
wa gabanta har yanzu hannayensa duka na zube cikin aljihun wandon jeans
ɗ
in jikinsa. Ganin yanda ya ke tinkarota yasa ta fara ja baya tana jifansa da wani irin kallon tsana da ru
ɗ
anin ganin facemask a matsayin fuskar Shuraim, (kenan sace Shuraim yayi ya ma
ye gurbinsa da shi?). Jin ta dangane da jikin bango ya sata rumtse idanunta da ƙarfi zuciyarta na wani irin harbawa dan gaba
ɗ
aya tama rikice, gashi babu ƙarfin yin tsiwar dake cin ranta gareshi.
Sosai ya matsa jikinta har suna jin fita da saukar nu
mfashin juna. Hibbah ta sake maƙurewa a bango dan tsoro da rashin sabo. Shiko tsumammun idanunsa ya zubama fuskarta tare da zaro hannunsa
ɗ
aya daga aljihun wandon ya
ɗ
aura bisa bangon ya tokareta ganin zata zille.
Matse jikinta tayi da sake rumtse
idanunta dan har cikin ranta bata fatan ya ta
ɓ
ata kodan tuna ƙazantar da suke aikatawa shi da su Abba da tayi. Shiko fuskarsa ya sake kaiwa gab da tata tamkar zai ha
ɗ
e bakinsu sai kuma ya waske akan kunnenta. Cikin kaushin muryarsa mai amo da saka razani
ga abokin gaba ya fara magana,
“Babu farauta mafi wahala a duniya sama data *_DAMEESA_*. Da ga yau da ga yanzu ki sani. Master tamkar google yake. A kowane lungu da saƙo yanada ido tamkar google a yanar gizo. Duk wanda ya ce zai hanani barci, shim
a bazaiyi nasa ba. Ina fatan kin ganee karatun?!!”.
Ya ƙare maganar da
ɗ
an bubbuga hanunsa jikin bangon cike da tabbatarwa da kaushin murya yana jan jikinsa baya.
Nannauyan numfashi Hibbah ta fisga jin ya matsa a jikinta. Ta bu
ɗ
e idanunta ta wa
tsama bayansa da ya juya harara. Cikin yunƙurowar tsiwar tata da a yanzu ta samu filin fita tace, “Ni kuma Muhibbat Aliyu Hamza gwarzo sai na karya wannan alwashin naka, ina a cikin gidan nan tare da kai zanyi sanadin da za'a faraucekan cikin sauƙi a kuma
kama ka. Idan takamarka ha
ɗ
a hannu da munafukai kuna zaluntar mutane ku sani ko'ina bazakuje ba. Kuma wlhy ko ƙwarzane ya sami
ɗ
aya da ga cikin yayuna sai kayi nadama da ga kai harsu ƙazamai masu
ɓ
oyayyar manufa suna aikata ƙazanta da fasadi aban ƙasa. Shu
raim kuma da ka saci fuskarsa kazo ka wargaza aurenmu a ranar
ɗ
aurasa, idan ma
ɓ
oyesa kai ko halakashi kasani sai na
ɗ
iba fansar jininsa akanka”.
Wani shegen malalacin murmushi ya saki. Tare da fara tafa hannayensa a hankali yana juyowa gareta c
ikin salo da ƙasaita. “Nice baby girl, ina son irin haka
👌🏼
.”
Sai kuma ya tamke fuska yana sauke mata razanannen kallon da har cikin ranta takejin hantar cikinta na ka
ɗ
awa. Amma tsaurin ido da tsiwa ya sata ƙoƙarin danne hakan tana hararsa harya
ƙara takowa inda take.
Gira
ɗ
aya ya
ɗ
age da yin mutsu-mutsun fitina da idanunsa. “Da ni Master kike tunanin yin *_TAKUN SAAƘA?._* Lallai zan baki dama, tabbas kuwa zan baki, amma shara
ɗ
in fa
ɗ
uwa ko nasara zan zartar da sune a lokacin da
ɗ
aya ta ka
sance.....”
“Ko ka bani ko karka bani dama damata a hannuna take na tona muku asiri. Satoni da kukayi nan bashine ke nufin nasara ba ko cigaba da rufuwar sirrinku. Ɗaura auren yayyena da ƴaƴansa da kuka ƙulla bashike nufin nasarrku akan ahalina ba.
Dan haka ka sani, *_TAKUN SAƘA_* da kai dama a cikinta nake tsundum. Dan koba komai a harin farko na maka TAMBARIN da ya saka gudun ceton rai batare da kayi tsammani ba mai idon google”.
Ƙafa yasa ya ta
ɗ
eta ta fa
ɗ
a saman gadon, cikin zafin naman da
ALLAH ya azurtashi da shi ya
ɗ
aura ƙafarsa
ɗ
aya akan gadon tare da ranƙwafowa kanta. Ƴar mitsitsiyar bindigar da ya zaro a aljihun bayan wandonsa ya
ɗ
aura mata a kan kunne yana zuba firgitattun idanunsa cikin tsakkiyar nata. “Zan iya kasheki a cikin wannan
gidan. Na binne gawarki batare da wani mahaluki ya ta
ɓ
a tunanin binciko inda na kafa ramin ba”.............
✍
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFA
FAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN
SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIY
A_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keysto
ne bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR R
UBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta
. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK
👇🏾
_*
https://www.facebook.com/
groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK
👇🏾
_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
_______________________
*_Chapter Twenty Five_*
...........Hibbah ta ha
ɗ
iye yawu da ƙyar da ƙoƙarin ha
ɗ
iye tsoronta ta zuba masa harara. “Dan ka kasheni ai ba abin mamaki bane, mutumin da ya ke gawurtaccen
ɗ
an Homo ne kashe rai zai zama abin damuwa a garesa, wama yasan iya adadin nawa ka kashe ka binne a gidan”.
A yand
a tai maganar cikin tsoro da ƙarfin hali yay matuƙar bashi dariya. Sai dai ya shanye abarsa cikin rai, a zahiri ma sai sake tamke fuska da yay yana yamutseta. Ya janye bindigar a kanta tare da kaita ya
ɗ
an buga a saman la
ɓɓ
anta. “Wannan bakin naki shine za
i halakaki stupid girl”.
Ya fa
ɗ
a yana sauke ƙafarsa ƙasa da miƙewa da ga ranƙwafowar da yay a kanta yana ƙwafa. Nannauyan numfashi Hibbah ta sauke a
ɓ
oye da lumshe idanunta ganin ya fice a
ɗ
akin ko waiwayenta baiyi ba, tai saurin kai hannu saman ƙ
irjinta ta dafe saboda yanda yake bugawa da sauri-sauri. Dan harga ALLAH ƙarfin hali kawai tayi da ganin wannan bindigar akanta. Ga shegun idanunsa da ke saka zuciyarta tsargawa tamkar zatai zallo ta fito waje idan ya zuba mata su. A fili tace, “Gashi
ɗ
an
iska
ɗ
an homo, amma sai shegen kwarjini.
(Hibbarmu karki sake kiji tsoronsa. Dan karma su o.e ƙannensa suji kansu ya ƙara girma ehe
😖😎🚶🏻😏
.)
★★★★★★
Dauriya Ummi kawai takeyi na rashin ganin Hibbah bata shigo musu b
a har kusan goma na safe. Tanaji a ranta anya su Yaya Muhammad basa
ɓ
oye mata wani abu kuwa? Dan babu yanda za'ai su kwana gida
ɗ
aya da Hibbah ta iya haƙurin kawai yanzu bata nema inda take ba. Musamman anan da take ganin sabon gida tunda ba'a ta
ɓ
a zuwa da
ita ta gani ba sanda ake ginin. Hasalima babu wanda ya ta
ɓ
a sanar mata ita da Ammar. Sai da ga baya ne Ammar
ɗ
in ya sani, suka kuma garga
ɗ
esa da kar ya fa
ɗ
ama Hibbah.
Shigowar Isma'il gidan kusan sha
ɗ
aya na safe ne ya
ɗ
an rage mata ƙulafucin s
on ganin Hibbahn. Bayan sun gaisa cike da girmamawa yay mata bangajiyar